Showing 3001 words to 6000 words out of 50448 words

Chapter 2 - Izinaa Book One Complete Hausa Novel

28 Oct 2025

240

ko hijabi haka take yawo kamar yar arna. Seda na gama wasi?ar jaki sannan na mi?e nayi waje se yatsina nake kamar wata ce ita uhm nace jiki duk dauWa ba.

*MAFARIN LAMARI*

Yau gidan kowa ka kalla zaka ganshi fuskar nan haWe kamar basu taSa dariya ba. Ni dai yau tunda na tashi nake faWuwar gaba gashi har wani zazzaSi ke neman kamani tun Wa safe annah ke bugamin ?ofa na kasa tashi na buWe ina cikin blanket na kasa tashi gaba Waya yau jina na ke kamar ba niba juyi kawai nake saman gado yanzu ma Muryar auta naji tana kira na "aunty ki buWe kowa ya shirya ke kaWai ake jira Abba yace kixo"

Yun ?urawa nayi nasauko daga gadon ban buWe ba kawai nayi torlet seda nayi brush sannan nayi wanka da daddaWan sabulu na me ?amshi ina yi ina tunanin wannan ?auye da zamu kamar zamu wata ?asa ace tun yanzu za'a fara shiri gaskiya Abba yaWau abin da girma gashi shi ba wajan maman sa za'a ba ita tun ina ?arama ta rasu sedai ?annansa sune acikin gidan ina tunani na har na gama wanka na.
Na Wauro towel nafito gaban mirror na tsaya ina shafa lotion a jikina sannan nayi simple make-up sannan naje wajan kaya na Wauko wata Egypt abaya nasa nayi rolling na Dan ?walin wow nice ni kaina seda na firgita da kyan da nayi maashaa Allah kawai nace na Wauko wani takalmi hill me tsayi nasa. sosse nasan nayi kyau kuma yau nasa kayan mutun ci a jiki na.

Ina saukowa da yaya haidar na ci karo yayi kyau sosai kamar wani Wan turawa nayi murmushi kamar bani ce ba nace" morning my lovely Yaya" kamar a mafarki shima naji yace kin yi kyau sosai Amma kisa mayafi babba saboda gashin ki ya fito kinsan ban san shigar banzan Nan dakike yi kinji ?anwata" ya ?arashe da murmushi afuska sa.
"To Ni yaya bani da babban mayafi wannan ma baka ga irin na a bayar bane kuma zafi fa zanji idan nasa babba"

Ina jiyowa muka haWa ido da yaya Usman aekuwa se jinayi yana dariya hadda gwalo yake yimin na fashe da kuka ina dire diren ?afafu"Usman meyasa kai baka girma ?anwar taka kake tsokana sekace sa'ar ka to kar na kuma ji kaji na faWa maka kaki yayeni, Ni kuwa nace yaya ba'a mota Waya zamu zauna ba dashi Ni a taka zan zauna" murmushi yayi sannan yace "to ni kuma na ce bazaki hau mota ta ba Amira ce zata zauna cikin tawa" da gudu nayi wajan Abba na ce masa "Abba kaga yaya ko wai bazan shiga motar shi ba" "yi shiru yar Abba jeki kiyi breakfast kowa yayi nashi seke kaWai ce bakiyi ba nima so nake naga tafiyar ku sannan na fita ana jira na.

Banci wani abin kirki ba nace na ?oshi. Sannan kuma annah tace na Wauko kaya na. sati zamu yi nace duk na zuba dan idan tasan bansa na Hausawa ba duk cewa xatayi sena canza Ni kuma wallahi takura min suke ban sansu ko kaWan.

Kowa ya fito da mota biyu Za'a tafi yaya haidar ya Wauki mutun huWu shima yaya sadiq yaWau mutum huWu nidai motar yaya sadiq na shiga Amira Kuma ta yaya haidar sannan me gadi ya buWe mana get muka Wau hanya se fatan sauka lafiya.

Tunda muka Wau hanya nake Bacci har muka zo ban tashi ba hayaniyar yara ce ta tadani se cewa suke "ga yan birni ga yan birni se taSa motoci suke da?yar muka samu hanyar wucewa sYda yaya ya basu kuWi be ma san nawa yaWe bo ba kawai ya watsa musu to a garin wawason muka samu hanyar wucewa.
Da gudu Indo ta tawo ta tare Ni tana haki washe ha?ora tayi tace sannun ku da hanya wai ae se ganin yaya haidar nayi ya toshe hancinsa da hannun sa.murmushi kawai nayi mata muka shige cikin gidan Usman kuwa se harare harare yake yi.

Lale marhabin da mutane birni sannu ku sannun ku kunsha hanya abin da ke tashi kenan cikin gidan kowa so yake ya ganmu mu kuma Wakin da'a ka ware mana muka shiga innar su Indo ce ke ta Wawainiya damu ta kawo wannan ta kawo wannan lokaci Waya aka cika gaban mu da kwanikan langa manya manya wani zabi ne a cikin sa wani kuma fura ce tasha nono me kyau wani kuma dambu shinkafa ne yaji zogale da man ?uli ?uli irin cimar da zamu iya ci akayi mana........

Comments Win ku shine ze ?aramin ?arfin gwiwa ni kuma nayi muku typing akan lokaci>?p?>?p?**IZINAA**

By.

Abeedah Alhassan

*Mikiya writers association*

Nagode sosae da adduoinku=?O?=?O?=ؖ?

Wannan shafin gaba Wayan sa na kine oum nihal my fans masoyiyar IZINAA kiyi yadda kike so dashi.

Page 5

__________Ina lura da kallon da Indo ke ma yaya haidar ashe bani kaWai naga Ni ba, innar su ta gani ita ma kawai se gani nayi ta mi?e tana sosa kai uhm "Hafsy bari naje na Wora sanwar dare"cewar Indo bayan ta mi?e tsaye, ashe mun tsinar ?afar ta innar tayi shine ta shiga hankalinta, tana mi?ewa itama innar ta tace "Hajiya kuci abinci kafin malam Win yazo yanzu yake zancen ku se kuma yaga baku iso da wuri ba yace bari ya le?a gona ya dawo kafin ku ?araso".
Ni dai kallon ta nake yadda take zuba kamar radiyo aka jona.
"To babu damuwa nima Sallah nake so nayi tukun naci abin cin, to shikenan bari na zuba miki ruwan sannan ta mi?e tayi waje".

Annah ta juyo wajan samarin nata sannan tace" Khalid dakai da yayan ku da baban gida da Usman kuje a nuna muku masallaci, shi kuma sadiq idan baze biku ba ya tsaya muyi anan da su auta kaji na faWa maka bana san wannan mugun halin naku na ?in san yan uwa kusaki ranku kuyi walwala dan Allah musamman kai yayan su ta nuna haidar tana me ro?on kar su bata kunya"

Muna haWa ido da yaya usman naga ya zabgamin harara nikuma na mur guWa baki na juyar dakai na gefe nasan neman fitina yake yi nayi magana ya huce akaina shiyasa naja Bak1na na tsuke, shidai oga inban da muxurai babu abin da yake yi. Kai da ace agaban me tare min nake yau da babu abinda ze hanani yin dariya to yayimin nisa babu damar yin tsokana.

?aya bayan Waya suka mi?e suka fito tsakar gidan nan fa kallo yadawo kansu kamar sun samu TV.

Wani me Karan bani ne ya tawo da gudu yana haki yace "nasan masallaci kuzo na nuna muku".
Maman shi ce ta ?wala mishi kira "kai isuhu ban hana ka wannan halin naka ba na faWi ba'a tambaye ka ba" ta faWa tana gyara Waurin ?irjin ta " inna Masallaci zan raka su kuma naga ba?i ne basu san gari ba, to yi maza ka dawo aiken ka zanyi gidan talatuwa me adashi, to inna"

Lokacin da baffa ya dawo bakin nan kamar gonar auduga faWi yake "sannun ku sannun ku da hanya kunsha hanya fa gaskiya naji daWin wannan ziyarar taku sosae Amma Muhammadu ya yimin abinda ya daWe beyimin ba kema Hadiza Allah yasaka da alkhairi ya raya miki zuri'a ki na gode na gode sosae" ya faWa yana me kallo inda nike duk mun gaisheshi cikin mutunci har Amira auta itama ta gaisheshi har yana cewa rabon shi da ita tun tana tsunma se yanzu gashi ta girma sosae maashaa Allah ita ta fini garin jiki kamar ba shekara biyar na bata ba.

"To yanzu ku samarin akwai masaukin ku shi wannan Wakin na mata ne ku kuma a zaure Wakin ku yake se ku shirya dan nasan baku sa ba kwanan waje ba.

Zumbur yaya ya mi?e yace "dama baffa Ni yau xan koma akwai abin da zanyi a gida ae kafin ya ?arasa shima yaya Khalid yace nima tare zamu koma dashi akwai wani abokina da yace zamu haWu gobe, to duk naji jawabin ku Ni kuma nace bayau ba kuma ba gobe ba se kunje kun zaga dangi Sannan, Ni da nake so ku samu mata cikin dangi ku ukun nan idan an kwana biyu se ku dawo ayi magana tunda kowanne ku yana da wurin zama da sana'a kuma gashi duk kun isa aure ba shawara bace nake baku umarni ne tun shima baban naku be isa ya ?etare magana ta ba kunji na faWa muku babu gudu babu ja da baya a magana taa ya faWa yana me ficewa kamar an hakaWashi waje.se ji muka yi yana" suwaiba zoki zuba min ruwa nayi wanka.

"Gaskiya an cucemu wlh" cewar yaya Khalid domin shi dai gaskiya komi za'a yi baxe auri yar ?auye ba garin da ko makaranta babu se duhun jahilci daga yaran har manyan shine za'a ce anan zasu auri matan su gaskiya da sake duk ajinsu ga kyau ga kuWi ga ?uruciya sukare anan Allah ma yatsare.

Suna cikin jimamin wannan abu sega indo da gudu tana cewa "?awata taso muje rafi kafin magriba semu dawo" ta faWa tana me shigowa Wakin gashi ta wajen yaya haidar take shidai kawai yaji wani wari kamar Sera ya mutu aekuwa a sukwane ya jiyo yaga waye wannan me warin kawai yayi arba da wata kamar mahaukaciya a tsaye taci Wamara.............

Naso tsayawa naga fuskar mutumina yadda take sedai ina tsoron ayimin wani naushin **IZINAA**

By.

Abeedah Alhassan.

*Mikiya writers association*

Page 6

"Ke wace irin dabba ce mara tunani da zaki zo ki tsayamin akaina saboda rashin tarbiyya da ba'a koya miki ba" yana yi yana toshe hanci kamar yaga kashi gaban sa, to wai ma tsautsayin me yakawo shi wannan banzan garin da yasan abinda ze tarar wlh da yayi wa Abba ?aryar yana da aikin da zeyi da be zoba gashi tunda yazo ko ruwa ya kasa sha kuma ance wai kwana uku zasuyi lalle da sake ba ze iya wannan rayuwar ba.

Mudai Yana can Yana faWan sa muka silale nida Indo muka yi waje.

Indo nata share hawaye se jinayi Annah na cewa "ke Hafsah dawo kisa hijabi haka kuma zaki fita kai babu komi abuWe kin saba zama a gida haka to nan idan baki hankali ba kya kwasowa kanki masifa" ko sauraranta ma ban tsaya yi ba naja hannun indo mukayi waje Allah ya temakeni basawan sun fita waje da saina dawo nasa abu akaina bazasu bari na fita haka ba.

Muna fita nace "Indo daga yanzu kidena yadda ana cemiki indo kin koma Humaira kinji kowaye yace Miki Indo karki amsa kinji ?awata".

Wani tsalle ta buga ta ri?oni tana dariya "shi yasa kaf gidan ku ke kaWai nake so baki da wula?anci gashi Allah yayi ki kyakkyawa kamar ke kikayi kanki Amma baki da girman kai ko kaWan Ni fa da baffa ze yadda gidan ku zan biku ki ringa koyamin turanci irin wanda naji wancan me kyan Yana yi na gidan ku",. Wata dariya ce taxomin datace wai me kyau nasan yaya haidar take nufi domin Wazu faWan da ya ringa yi duk da English yake ba da Hausa ba. araina nace tab dakuwa anyi drama saboda Dukansu mazan gidan basa son yan ?auye wai harda cewa ta dawo gidan mu da zama Amma bari mukoma nayi ma Annah zancen.

Muna tafiya muna hira duk inda muka bi sekin ga maza sunyo min kamar zasu lashe Ni haka muka yi ta tafiya har muka zo dai dai gidan su ?awar ta "zomu shiga gidan su lanto itama muta fi tare da ita zaki sha labari a wajan ta,
"Assalamu alaikum"
Humaira ta ce tana kutsa kanta cikin gidan "waalaikumussalamu ba?i mukayi?". Cewar babar su tana madafi wajan girki" Eh innah dama wajan lanto muka zo" to ku isa tana ciki , muna shiga ta hangota a zaune. Dagudu ta tawo "lah indo ba?i kukayi"?
tana washe wasu Yellow Win ha?ora ta kamar tasha Worawa.

"Eh wallahi daga birni suke wannan ?anin baffa na birni to ya'yan sa ne suka zo dukan su baki ga wasu yan gayu ba in faWa Miki irin wanda muke gani acikin tv ta gidan Rahine Amarya to sune suka zo gidan mu kuma ba yau zasu tafi ba a gidan mu zasu zauna" ta faWa tana me washe ha?oran ta domin Ita dai zuciyar ta ta faWa soyayyar wani amma bata gama fadawa duka ba, se ta zama yar gayu yadda babu wanda ze raina ta.

"Eh na gane ta lokacin da suka zo har ado Wan gidan me gari yace yana sonta bayan sun tafi ko"?
"Ashe kin gane ta yanzu ta girma shi yasa.

Dukan su suka ranka ya se bakin rafi. Ni dai binsu nake kamar jela duk inda suka sa ?afa toni ma nan zan sa har muka kawo wajan.

Waje ne da baka ganin wani bil adama indai ba ruwa yazo Wiba ba to ba'a fiya zuwa ba ga wasu manyan kukoki da suka zagaye gefen wajan Amma saboda rashin jin magana haka nazo wajan kai babu ko Wan kwali.

Alhaji Ibrahim wakili sananan Wan kasuwa ne a cikin garin Kano yana da gidajen mai da besan adadin yawan su ba.
Me kuWi ne wanda za'a iya lissafin sa a mutun na huWu a garin kano.

Yana da mata biyu da yara takwas. Tafarko ita ce Hajiya Turai tana da ya'ya biyar uku maza Safwan Mahmoud jabeer matan Khadija Fatima.
Amarya ya'ya uku ta haifa biyu maza Aminu musbahu se auta Ummul kairi ana cemata ummi.
Gidan Alh Ibrahim gidane da ba ruwan wani da wani kowacce mace part Win ta daban babu kishi bare tashin hankali yana matu?ar ?aunar iyalinsa musamman mazan ya kashe musu kuWi kowanne su a waje yayi karatu musamman
jabeer yana ji dashi sosae duk cikin yaran nasa..................

Comments Win ku shi ze ?aramin ?arfin gwiwa masoyana=?O?>?p?nidai nayi nan..
Kudai kubiyo yar mutan DBT.

Comment and share fisabillahi=?O?=?O?**IZINAA**

By.

Abeedah Alhassan.

*Mikiya writers association*

Page 6

"Ke wace irin dabba ce mara tunani da zaki zo ki tsayamin akaina saboda rashin tarbiyya da ba'a koya miki ba" yana yi yana toshe hanci kamar yaga kashi gaban sa, to wai ma tsautsayin me yakawo shi wannan banzan garin da yasan abinda ze tarar wlh da yayi wa Abba ?aryar yana da aikin da zeyi da be zoba gashi tunda yazo ko ruwa ya kasa sha kuma ance wai kwana uku zasuyi lalle da sake ba ze iya wannan rayuwar ba.

Mudai Yana can Yana faWan sa muka silale nida Indo muka yi waje.

Indo nata share hawaye se jinayi Annah na cewa "ke Hafsah dawo kisa hijabi haka kuma zaki fita kai babu komi abuWe kin saba zama a gida haka to nan idan baki hankali ba kya kwasowa kanki masifa" ko sauraranta ma ban tsaya yi ba naja hannun indo mukayi waje Allah ya temakeni basawan sun fita waje da saina dawo nasa abu akaina bazasu bari na fita haka ba.

Muna fita nace "Indo daga yanzu kidena yadda ana cemiki indo kin koma Humaira kinji kowaye yace Miki Indo karki amsa kinji ?awata".

Wani tsalle ta buga ta ri?oni tana dariya "shi yasa kaf gidan ku ke kaWai nake so baki da wula?anci gashi Allah yayi ki kyakkyawa kamar ke kikayi kanki Amma baki da girman kai ko kaWan Ni fa da baffa ze yadda gidan ku zan biku ki ringa koyamin turanci irin wanda naji wancan me kyan Yana yi na gidan ku",. Wata dariya ce taxomin datace wai me kyau nasan yaya haidar take nufi domin Wazu faWan da ya ringa yi duk da English yake ba da Hausa ba. araina nace tab dakuwa anyi drama saboda Dukansu mazan gidan basa son yan ?auye wai harda cewa ta dawo gidan mu da zama Amma bari mukoma nayi ma Annah zancen.

Muna tafiya muna hira duk inda muka bi sekin ga maza sunyo min kamar zasu lashe Ni haka muka yi ta tafiya har muka zo dai dai gidan su ?awar ta "zomu shiga gidan su lanto itama muta fi tare da ita zaki sha labari a wajan ta,
"Assalamu alaikum"
Humaira ta ce tana kutsa kanta cikin gidan "waalaikumussalamu ba?i mukayi?". Cewar babar su tana madafi wajan girki" Eh innah dama wajan lanto muka zo" to ku isa tana ciki , muna shiga ta hangota a zaune. Dagudu ta tawo "lah indo ba?i kukayi"?
tana washe wasu Yellow Win ha?ora ta kamar tasha Worawa.

"Eh wallahi daga birni suke wannan ?anin baffa na birni to ya'yan sa ne suka zo dukan su baki ga wasu yan gayu ba in faWa Miki irin wanda muke gani acikin tv ta gidan Rahine Amarya to sune suka zo gidan mu kuma ba yau zasu tafi ba a gidan mu zasu zauna" ta faWa tana me washe ha?oran ta domin Ita dai zuciyar ta ta faWa soyayyar wani amma bata gama fadawa duka ba, se ta zama yar gayu yadda babu wanda ze raina ta.

"Eh na gane ta lokacin da suka zo har ado Wan gidan me gari yace yana sonta bayan sun tafi ko"?
"Ashe kin gane ta yanzu ta girma shi yasa.

Dukan su suka ranka ya se bakin rafi. Ni dai binsu nake kamar jela duk inda suka sa ?afa toni ma nan zan sa har muka kawo wajan.

Waje ne da baka ganin wani bil adama indai ba ruwa yazo Wiba ba to ba'a fiya zuwa ba ga wasu manyan kukoki da suka zagaye gefen wajan Amma saboda rashin jin magana haka nazo wajan kai babu ko Wan kwali.

Alhaji Ibrahim wakili sananan Wan kasuwa ne a cikin garin Kano yana da gidajen mai da besan adadin yawan su ba.
Me kuWi ne wanda za'a iya lissafin sa a mutun na huWu a garin kano.

Yana da mata biyu da yara takwas. Tafarko ita ce Hajiya Turai tana da ya'ya biyar uku maza

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login