Showing 36001 words to 39000 words out of 80019 words

Chapter 13 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

273

tn hawaye a face d'in ta da sauri ya taso har inda tk ya tsuguna har k'afafuwan su suna gogar na juna yai saurin janyewa jiknsa har rawa yk yace momy lfy meke damunki konine na mk wani abun? Ya fad'a muryarsa na rawa.



Da gudu tai room d'inta ta banko k'ofa .



Musayyet ya dafe kai idonsa yaija nan da nan yaji ciwon kai na neman kamashi.





To se wajen 11 dady ya dawo Musayyet a time d'in ya hau upstair amma yn zaune kan wata chair fara yana shan tea lokaci lokaci yn kallo hanyar room d'in Zarah .





Dady yn zuwa yai room d'in zarah yaita knocking amma shiru , jin knocking yayi yawa yasa Musayyet d'a lek'owa yn hango dady amma sam Zarah tak'i bud'e wa.

Hk ya koma part d'in sa ransa babu dady, yanzu hk ze zauna batare daya kusanceta ba?

Hk ya kwanta yn tinane tinane.






Da safema hk yaita jiran fitowarta amma shiru gashi ana jiransa domin sunada meeting around 9. Gashi bayason yai mata knocking kartaga yadameta.





Hk ya fita masu rufa masa baya sk bishi da motoci.





Se 12 ta fito cikin riga da atamfa dinkin riga da siket wanda suka matseta se mayafi ruwan kayan wanda ta d'ora akanta sbd batasa d'an kwaliba.



A dining ta zauna tai tagumi takasa koda motsi ne.


Musayyet ne ya sakko wanda kallo d'aya tai masa taji wani abu a ranta game dashi tabbas kanada kyau my son duk wacce ta aureka tayi sa'a.

Kananu kayane ajikinsa wanda sukai dede da fatar jikinsa se k'amshi yk face d'insa akantata har yak'araso gun.





Haka shima yk ayyanata aransa gameda kyawun da Allah yai mata gani yk kamar tafi ko yaushe kyau.










Zama yayi gefenta yace mng momy ya kika kwan d'an smile tayi snn tace lfy .



Shirune ya biyo baya ta gefen ido yk kallon yanda tai kyau har wani shek'i take yi .





Cen tace dama inason zuwa saloon ne ka tambayrmin dadynka .


Smile yayi yace ok.


Number dady ya kira ya sheda masa cewar momy nason zuwa saloon.


Yace ok seka kaita sekun dawo .




Yace na kaiki momy zami iya zuwa yanzu?



Da sauri tace eh dama yawon takeso """"" dariya yayi yace muje to.



Tare sk fito ta shiga gidan gaba dan yauma cewa yayi shiba drivern ta bane """""" dariya ya kumayi yace ai grimankine momy.










Fita sukai dg gidan seda suda sk hau kan titi yaji tayi shiru wanda kalamansa na jiyane ke mata yawo akai nacewa baze sotaba kawai zatai zaman hkr ne.








Lura yai da dogon tinanin datakene dan hk yace momy na baki fad'amin sunanki na gaskiyaba kawai e inacemiki momy ne ya fad'a yn kallon kan titi.




Kallon shi tai snn tai smile tace sunana ZARAH ,,,,,kaifa?


Wow Momy u have a nice name """ yace ni sunana
Musayyet tace sunan da dad'i, yace ai bekai nakiba .




A haka har sukazo gun saloon d'in zata fita kenan yace ga kud'in gyaran kan ya mik'a mata ta amsa tace sena fito """ zata kuma tafiya kenan yace samin number ki, zani wani wajene idan naadawo sena kira .


Smile tayi tace ok

Phone d'in sa ya mik'a amma wata k'arama ba waccen wadda yai saving ba.






Tn gama sawa ta mik'a masa yace sena dawo momy na murmushi tayi kawai ta shiga wajen wanda ya had'u Sosai .



D'aya wayar ya d'akko ya shiga saka number nan yaga sunan funny gal d'insa ya fito rad'au kan phone d'in sa ido ya zare yana sake kallon number itace d'in de.


Wani gumi yaji yn karyo masa duk da sanyin ACn motor da sauri ya fito dg motar yn kallon gun da Zarah ta shiga jiyai k'afafunsa sunkasa d'aukan sa nan da nan hawaye sk shiga zarya a face d'in sa yn girgiza kai gamida kifa kansa jikin motar.


Zarah dg ciki ta hango matarsa be tafiba dan hk ta lek'o adede time d'in ya d'ago kansa duk hawaye wanda ita kuma ta juya baya dan komawa ciki """" da hakane besuyi facing d'in junaba bayanta yk kallo yana ja dabaya yana girgiza kai .



















Love you my fans
[06/09, 16:21] Ummee Mukhtar: *⚜*BRILLIANT* *WRTS* *ASSO*πŸ–Š


πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

_*AURAN*_ _*BABBAN*_
_*MUTUM*_

Creating And Wrttn By
_UMMEE _MUKHTAR🎁__



_SADAUKARWA_ ga Nabeelah Rabi'u Zango.



πŸ…Ώ25




Mota ya bud'e ya shiga yasoma gudu kamar ze tashi sama jiyake kamar zuciyarsa zata fashe sbd wani mugun zafi dayakeji tana masa.




Ahankali yafara tinanin irin zaman dasukai da yanda yakejinta aransa dama mafarkin dayake akanta"""" har kawo wasan dasuke tare ,Ashe itace wacce yk nema wannan waca irin k'addarace ta afka masa ?.



Kuka yafarayi kamar wani yaro yn share hawaye be au neba yaji yadaki wata babbr mota nan take kansa yabugu da sitiyarin motar """"" take motar takama katan tanwa akan kwalta harse data kai jikin wani dogon gini sannan ta tsaya ,,,,,,,.


Musayyet ko bema san halin dayake cikiba dan tini ya sume tin da ya bugu akansa.


Nan da nan mutane aka taru gurun suka kaishi wani babban hospital dake kusa dagun""""".



Da sauri doctors sk amshe shi ganin halim da yake ciki ko motsi bayayi ga jini na zuba a goshinsa.



Alhaj Sa'ed yn cikin meeting wani dg cikin yaronsa yazo yace masa ammasa wayane kan cewa sir Musayyet yayi Accident.

Da sauri Alhaj Sa'edya mik'e tsaye sauran mutanen dk gun suka mimmik'e tsaye suna jajantawa lamarin """" da sauri yabar gun sauran jama'ar dk gun wasu dg ciki suka biyo bayansa dan yin rakiya da kuma ganin halin da Musayyet ke ciki.





Da gudu motocin suka shigo harabar Hospial d'in Alhaj Sa'ed be tsaya an bud'e masa murfin k'ofa ba da sauri ya fito idanunsa duk hawaye .


A kwance ya tadda Musayyet an d'aur masa kansa da bandej ga kuma k'arin ruwa ansa masa """"""
Bacci yake abinsa abin tausayi lokaci daya harya fad'a.


Alhaj Sa'ed ya shafi kansa hawaye na fita dg idonsa yana d'igowa akan fuskar Musayet""""" yace sannu d'ana zaka samu sauk'i da yardar Allah yafad'a yn kwallah.




Zarah kam tini angama mata saloon zaman jiran Musayyet kawai tk amma shiru , gashi ta buga wayar ance tana kashe """" har yama tayi Musayyet shiru bashi alamunsa hakanan taji gabanta yasoma fad'uwa wanda batasan daliliba.


Se wajen 5:49pm Musayyet ya farfad'o bakinsa d'auke da sunan Zarah """" Alhaj Sa'ed da sauri ya rik'e hannunsa yn mai sannu shiko Musayyet idonsa rufe se kiran Zarah yake ,.



Abinda yabawa Dady mamaki kenan jin sunan Zarah abakinsa .


Komawa yai da baccinsa Dady yai tagumi ya koma kan kujera yazauna yn tinane tinane.



Oh my God yafad'a yn ciro phone dinsa dg Aljihu """"layin zarah yakira itama da ike sotake tabar gun dan hk ta d'auka murya kamar zatai kuka ,,,,tin kafin Alhaj Sa 'ed yai magana cikin murya me sanyi tace Ina my son har yanzu be dawo ba nadamu tindaya kawoni yatafi yace zekira idan yadawo amma har yanzu be kiraba """ na kuma buga wayar ance tn kashe.
Tin data fara magana kansa ya daure ganin cewa har kuka take shirin yi """.gashi ko tsayawa batai ba tin data fara magana.


Ajiyar zuciya yayi yace fadamin inda kike zanzo """"


Kallon wajen tayi snn tafad'a masa """da kansa ya fito dan d'akko ta .



Tsaye take a bakin gun tin g nesa ya hangota yai parking ya fito da kansa yace mutafi.


Bayan mota ta bud'e ta zata shiga yai saurin rik'e hannunta yn kallonta fuskarsa daka ganshi zakasan yayi kuka"""" hankalin tane ya tashi ganin idon babban mutum da alamun kuka a idonsa.


Kallon datake masa ne yasa shi zuba mata wanda aganinsa kallon k'auna take masa """.


Da sauri taja baya tn kallon gefen hanya""""" shima ajiyar zuciya yayi yace ki shiga gaba mutafi """".


Fafur tak'i shiga gaban to bayasaon 6acin ranta hakan yasa ya kyaleta ta zauna a bayan.





Hospital d'in suka nufa se zare ido tk ganin ba gida suka nufa ba.




Da sanyin jiki sk fito har inda aka kwantar da Musayyet suka nufa wato roomB .


Alhaj Sa'ed shiya fara shiga room d'in Zarah na bayansa cikim tsoro tk biye dashi.



Ganin Musayyet kawai tayi kwance yn bacci gashi da alamu accident yayi.


Da sauri ta k'arasa gun ta yardar handbg d'in ta ta nufi bed d'in gamida rik'e hannun Musayyet tasa kuka .


Mamakine yakama Alhaj Sa'ed ganin irin kukan datake .


Abun ya kull masa kai yataso yazo inda tk yace pls dena kukan ai da sauki """" inaga daya farka gida zamu wuce azo cen arika dubashi.



Zarah ta share face dinta gamida zama dede inda kan musayyet yk rn kallon yanda bandej d'in kansa yafara jik'ewa da jini bayan wanda aka sauya masa har guda 2""""..





Se wajen magria ya farka yn bud'e ido ba wanda yagani se Zarah wacce bacci ya d'auke ta akan kujera Dady kuma ya dan fita waje.



Da kyar ya tashi zaune ya jingina jikin bango yn kallon ta gamida nunata da hannu cikin voice me ban tausayi yana cewa kece wlh kece itace Zarah ta itace me sani dariya da farin ciki wlh itace kuka yasanya yana dafe kansa wanda ke masa ciwo.




Tasowa yayi ahankali har inda tk ya lek'a face d'in ta yn share hawaye""""


Kuka taji anayi a gefenta dan hk ta farka a razane shi tagani dagafenta yn kuka .




Jiyai tace sannu m son kallonta yk cikin ido ko kiftawa ba yayi itama din shitake kallo dede nan Alhaj Sa 'ed ya shigo sallama yk amma sam basu san yanaiba abun da ya k'ara d'aure ms kai kenan wata sallaman ya kumayi amma basu san yanai ba dan hk ya maida k'ofa ya rufe ya fita.




Guri ya samu ya zauna dg cikin hadaddun kujerun dk wajen ya shiga tinani .


Ashe accident kayi shiyasa bk dawo ba? Sannu Zarah ta fad'a tn kallon jikinsa.



Kai kawai ya d'aga mata yn komawa kan bed d'in sa.

Duk motsin da yai se zarah tace masa meyake so yayinda aduk sanda ya kalleta yakejin sonta na k'ara shiga ransa.

Se wajen 9pm dady ya dawo inda suka shigo shida momy harma da fa'eza da khairat """" Har k'asa zarah ta gaida momy yayinda momy tin data ganta setaji tanason yarinyar tambayar dataiwa kanta kenan mezesa taso kishiyarta ? Yarinya kamar wannan kyakykyawa daba macen dazataso mijinta ya auro kamarta.





Zarah tin data gaidasu ta maida hankalinta kan musayyet duk motsinsa idonta akanta gamida gyara masa pillow dayi masa sannu akai akai.







Sosai momy abun yabata mamaki """ d'an wannan zaman dasukai har sunyi sabo da juna kamar hk?



Fa'eza kam hararar zarah kawai tk tn dan tsaki ita kadai .





Se 11 dady yace tafiya zasuyi gida doctor yace zasu iya tafiya .


Nan momy tace gida zasu wuce dashi """ yayinda Musayyet yace gidan zarah ze zauna """"" harararsa momy tayi da yai k'asa da kansa yn kallo zarah
.




Alhaj sa'ed na kallonsu yai ajiyar zuciya yace gidansa zasu wuce dashi.


Nan suka fito suka kama hanyar gida momy da fa eza kuma suma sukai gida.





Gate aka bud'e musu har gun parking dady ne yakamashi sk shiga ciki har sama yakaishi yayinda ya kwantar dashi kan bed.


Zarah room d'in ta tashiga ta zauna gamida tagumi shin meyasa tadamu dashi sosai ?



Musayyet yace sannu dady ngd Allah yajikan mahaifa""""" dady baya yajuya yana share kwallah gamida juyowa ya shafi face dinsa yace ameen my son kasamu kai wanka kai sallah Zarah zata kawo mk abinci.


Da sauri yace a a dady kainake so kakawo min



Dariya yayi me ciwo yace bakomai zan kawo mk.







Dady hannunsa rike da plate ya hau upstair ya kaiwa masa abincin """""abaki yk bashi sbd son da yake masa.









Se wajen 12 ya sakko dan zuwa gun baccinsa """ yn fita da sauri musayyet ya taso ahanakli yn lek-en dady yaga ko zashi dakin zarah"""""" .




Dady ko wani k'aramin mirrow a hanunsa yk tafe wanda yk haska masa duk abinda ke bayansa "": nan ya hango musayyet na lek'ensa duk da halin dayake ciki na raunika ajikinsa da kuma rashin kwarin jiki amma ahaka yataso.



Dady wani d'an murmushi yayi sannan yai hanyar part dinsa .




Musayyet ganin dady be shiga d'akin Zarah ba yasa shi ajiyar zuciya gamida komawa d'akin sa""" wanka yayi sannan yai jero salloli had'i da addu o I.








Dady koda ya shiga room dinsa kasa bacci yayi yana jinjina alamomin so da k'auna dya gano a idanuwansu tsagwaronsa da yanda yashigo hospital yn ta sallama basu san yanaiba da yanda tadamu da musayyet sosai alokaci daya.





Numfashi yaja ya shiga zirga zirga a d'akin """ tabbas akwai abinda yk tinani akai amma yasan abinda zeyi ta hakane zegano koma menen """" da wannan tinanin ya kwanta amma babu bacci a idonsa.


Love you All😊🀝🏻


*⚜BRILLIANT* *WRTS* *ASSOπŸ–Š*

πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*

Creating And Written By *UMMEE* *MUKHTAR🎁*


KUYI HKR KWANA 2 PHONE D'IN CE TAYI ACCIDENT DAGA K'ASA ZUWA TAYALS INA DAUKANTA NAGA TAYI WANI FARI FARI SHUDI SHUDI🀣🀣SE YANZU NASAMU WATAπŸ˜‚πŸ‘πŸ».


πŸ…Ώ26



Da asubar fari Dady da kansa ya hau upstair dan duba jikin Musayyet da sauki yasame shi dan a time d'in ma zaune yk da laptop d'in sa yana duba wasu mahimman aikin dazeyi.




A round 9am DADY shikadai a dining ba wanda ya fito cikin Zarah da Musayyet da yin breakfast" .



Kallon part din Zarah dady kawai yk sannan time by time yn kallo upstair wai ko Musayyet ze sakko.




Shiru har 10 ba wanda ya lek'o dan hk yagaji da zama dakansa yaje yaiwa zarah knocking dama idonta biyu kwance tk cikin shigar kananun kaya se dogon hijab har k'asa wanda ya rufe mata dukkan jikinta.


Tace waye? dady yai murmushi yace nine """""


Jitai kamar karta bude amma de ta bud'e kanta nadaga gefe ta gaidashi """"kallo daya yaimata yaga face d'in ta kamar cikin jin haushi tk dan hk kawai yace mata tazo su karya """" cewa tai bataci ta koshi """".


Kai ya girgiza mata yace hakan baze yuwuba wuce muje ki breakfast"""" kallonshi tai snn ta wuce gaba yn kallon yanda ta canja tai k'iba da wani haske tada k'arayi.





Da kansa yaja mata chair ta zauna ya shiga hada mata tea da sauran potatoes da wainar kwai """wayarsa ya ciro yakira Musayyet kan cewa ya fito su karya idan kuma baze iyaba se a kawo masa.

To dady zan iya gani nan yafada yn kallon wayar.
Cikin mintina kadanya sakko sede tin dg nesa yaji inama ya koma dan gano Zarah da yayi zaune gefen dady tn shan tea.


Gani yai tamasa wani fresh da ita"""" wani yawu ya hadiya yai saurin komawa amma dady na kallonsa dan hk cikin daga murya yace my son ina kuma zaka?


Oh my God yaganni yafada yana shirin sakkowa.







Tin daya taho kafafunsa ke hardewa hr yazo yasamu guri yazauna Zarah ko ta maida hankali kansa cikin nuna damuwa tace ya jikin ? Kai kawai ya d'aga mata ahankali yace da sauki.


Murmushi tayi ta shiga hada masa kayan breakfast dady na kallonta ta gefen ido shiko musayyet kamar wanda aka tsoma a ruwa jikinsa har d'an rawa yk yakasa samun nutsuwa.






Tana gamawa ta mika masa tn smile shima k'ak'aro smile d'in yayi yace thanks amma yakasa sha .



Dady ya numfasa yace yajikin naka zako ka iya fita?.....

Musayyet ya girgiza kai yace no dad vanjin zan iya zuwa ko ina sbd ina yin jiri kadan kadan.


Dady yace owk sannu anjima doctor zedawa karka damu"""" tashi yayi tsaye dady yace fita zanyi """""" amma bari naje room na dakko bag dina """ to dady musayyet yafada yn kallon dady.


Bayan ya wucene ya kalli zarah yace ngd fa Momy """ kallonshi tai tn motsi da baki snn tace for what. ? Murmushi yayi snn yace for everything""""".

Smile tayi snn ta dubi gefen kansa tace har yanzu da sauran blood gefen kanka ta fad'a tana kai hannu gun """ k'amshin turarenta ne yabigi hancinsa ya lumshe ido yn jin wani sanyi aransa .

Tace sannu na shiga damuwa najika shiru ashe ba lfy ba sannu.

Kallonta kawai yake nan da nan hawaye suka shiga zubo masa zesa hannu ya share tai saurin saka tushi tana goge masa tace sannu nasan haryanzu yana maka zafiko? ta fad'a cikin nuna jin tausayinsa.




Dady ko na kallonsu
danbe rufe door gaba dayan taba dama so yk yagano wani abu """ jiyai jiri na dibansa yai saurin rufe kofar ahankali yazauna gefen bed ya shiga duniyar tinani.





Yarinyar nan meyasa tafi kulawa da yaron nan akaina ?

Meyasa tafiyin fara a da dariya inde yana gun?



Hk yai ta tinani dg karshe yazo ya fita yana shafa kan musayyet yace sena dawo.


To dady Allah ya kiyayr hanya.






Yana fita dady Musayyet yace Zarah ta dakko masa maganinsa a upstair cikin drower.



Tashi tayi shiko yabi bayanta da kallo yanda tk tafiya ya shafa kai gamida cewa I think I leave dis house.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login