Showing 42001 words to 45000 words out of 80019 words

Chapter 15 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

407

yn kallon yanayin face din musayyet "" be yadda sun hada idoba yasake mai dakai kirjin Dady yn shashshekar kuka .





Momy ce ta taso da hawaye sharaf sharaf tace wannan wace irn k'addarace ? Dama itace wacce kk so haba my son taya zakai hk?



Musayyet cikin kuka yace wlh nima bansan itabace momy se yanzu nagane kuyimin afuwa dan Allah. Yafada yana zame jikinsa dg jikin dady yn zubewa har k'asa .




Dady ya taroshi ya kalli momy yace ba abinda yakamata ki fadaba a halin yanzu .



Allah de yabasu lfy.






Se da akai awa 2 zarah ta farka """"aiko da kuka ta farka tn kiran sunan musayyet momy ce kadai adakin se khairat da sauri momy taje gunta gamida shafa kanta tn kuka tace yi shiru 'yata dena kuka .



Zarah idonta cikin na momy dan batasan wacece na da farko se yanzu data bude idonta sosai taga ashe matar Alhaj Sa ed ce.

Da sauri ta rufe bakinta tana ajiyar zuciya jikinta har rawa yake .


Momy tace kalleni Zarah """


Ta gefen ido zarah ke kallon momy se kukan zuci datakeyi wanda be fito filiba.







Momy tace ki kwantar da hankalinki komai zezo da sauki kinji 'yata


Zarah ta kalleta cikin mamaki wai 'yarta kode kishiyarta.




Tin daga nan jikin musayyet yai sanyi be sake zuwa daki Zarah ba kuma jiknsy da sauki suna shan magani sede Alhaj da momy sukadai sukasan shawar da suka yanke game da al'amarin.



Kullum Zarah burint taga musayyet amma tarasa yanda zatai dan ita duk atinanina yana gida .



Kwanansu 5 aka sallame su wanda musayyet tinda akace zasu tafi gida ya yanke shawar baze koma gidan Zarah ba shi gidan momy ze wuce duk da zuciyarsa nason kara ganin kyakykyawar halittarta amma dole ya yakice ta aransa.








Kai tsaye gida ya tafi zuwa part dinsa se waya yaiwa dady cewa shifa yadawo gida wanda su nasusamma yatahoba kasancewar suna dakin zarah alokacin.








Momy kulawa takebawa zarah sosai hakan yasa zarah lokaci daya taji momy ta shiga ranta kuma bata kallonta amatsayin kishiya a ummanta tk kallonta .




Alhaj sa ed ko yacire ransa kan zarah dan shima a yanzu tini ya ajeta amtsayin 'yarsa kamar khairat.





Sallama aka basu memakon Zarah taga anwuce da ita gidanta ai setaha an wuce da ita wata unguwa me kyau wato white palace gidansu musayyet.








Fa 'eza na kwance tn kallo taji motarsu da dady da gudu tafito sede
wacce taganine yasa tafara shan kunu tana sosa kai snn ta koma ciki.





Daki daban aka bawa zarah momy tace taje taiwanka ga maganin ta nan tasha """"cikin kulawa mony ke mata komai yayinda zarah tarasa gane me hkan yk nufi.


Toilet ta shiga tai wanka tai brush ta daura tawol ta fito room din ta zauna kan bed tai tagumi .




Momy ce ta shigo kai tsaye Zarah tai sauin tashi zata koma toiler momy tai murmushi tace kunya ko?



Yaki nan ai ni ummankicd daga yau karki sake kallo na amatsayin kishiyarki kinji zarah """.ga wannan ki sanya kifito zamuci abinci.


Zarah to kawai tace tna darare jikinta momy ko murmushi take harta fice.


Musayyet kwance a daki sanye da kananun kaya yai kyau dashi amma daka ganshi zakasan yayi cuta sbd ramar dayai .



Dady ne yashiga dakin hannunsa rike dana khairat da gudu ta haye bisa kan bed din tana hawa bayan musayyet """ dariyar k'arfin hali yafari yn mata cakulkuli dady shima dariar yake yace sakeshi kinsan beda lfy fa my daughter.







Dady ne shida momy zaune a daki suna tattaunawa nan dady ke sheda mata cewa yasaki ZARAH SAKI UKU .... bataji komaiba dan tasan abunda yafi hk ze iyayi dan farin cikin musayyet .



Kallonta yai yace amma karki fada mata zan fada mata da kaina a gidannan nakeso tai iddarta kuma anan nakeso a daura mata aure.



Momy kallonsa tai kawai da mamaki aranta tace zuciyarka daban take amma kana ganin mutane bazasu kallemu da wani abuba ?



Tsaye ya mik'e yace karki daka ta kowa idan zaki daka ta mutane to wlh bazaki tsinana komaiba daga hk ya fita momy na kallonsa tn girgiza kai.








A dining an hadu don cin abinci musayyet kona daki kuka kawai yk yaji kiran waya momy tace yazo yaci abinci """yace to.


Anan yasamu momy da dady harda Fa eza tana ganinsa tahau smile shiko face dinsa a tamke yanemi gurin zama tace sannu yaya na yajikin ?


Murya aciki yace da sauki dady da momy suka hada ido suna murmushi.


Khairat aka tura ta kirawo zarah atare suka fito sanye tk da doguwar riga fara tas da ita me ratsin light green face disa sawai batai make up ba amma tayi kyau sosai se shining tk.




Seda sukayo kwana tafarajin k'amshin turaran musayyet nan tk tanemi ta rikice """ ahaka ta taho aiko musayyet na zaune se juya spoon kawai yake sukai ido hudu da zarah .




Da ido ta kafe shi dashi tn kallo shima haka ya hadi wani yawu me daci kujerar dayake kai har rawa take su dady na lura dashi fa eza ta ta6e baki tana kallon Zarah.



✌🏻❀

*⚜*BRLLIANT** *WRTS* *ASSO*πŸ–Š



πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


*AURAN *BABBAN**

*MUTUM*

Creating And Wrttn By
_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁






πŸ…Ώ30





Zarah da sauti ta juya zt koma d'aki karaf kuwa akan idon momy tace ina zaki ? Zoki zauna mana 'yata.


Fa eza tsaki tayi cikin ranta tace kai kaji wani zance wai 'yata kode kishiyarta.



Musayyet kansa na k'asa se juye spoon yk yakasa cin komi .



K'afarta na rawa tasoma tahowa hannunta cikin na khairat da sauri khairat ta zauna kujerar dake kusa da dady nan yarage ba wata kujera se wacce zt zauna kusa data Musayyet"""""" ..

Tsaye tk k'ik'am kamar waccw aka dasa dady yc zauna mana ga guri .


Da kyar ta zauna fa eza se harara tk zuba mata itako zarah basamma tanayiba


Nan takasa sakewa dan sosai kamshin turaren musayyet kesa zuciyarta na k'ara bugawa da k'arfi """"" momy tace kosen baki abakine ta fada cikin tsokana """" dariya dady yayi yace naga alama .


Spoon ta dauka tafara juyashi cikin cup d'in tea musayyet na kallon yanda zarazaran kyawawan hannayenta ke juyawa ga farar fatarnan gwanin sha'awa """ tsam ya mik'e tsaye yacs ya k'oshi batare da yajira mezasuce ba yai hanyar bangarensa .



Wata ajiyar zuciya ta sauke a6oye tana kallon kowa ta gefen ido """ se daya tashi snn tasamu damar gaidasu """ da kulawa sk amsa kowa ya mik'e akabarta da fa eza.






Tinda kowa ya mik'e yabar gun fa eza ke kallon Zarah tana kallon yanda yarinyar takeda kyau kuma komai nata anutse takeyinsa.


Shirun ta katse musu fa eza tace waini kam a wane gari kk ne?


Zarah ta kalleta da fara a a face dinta tace kano .


Fa eza ta ta6e baki Zarah na kallonta batace komaiba .


Fa eza tace kano wace unguwa?
Zarah tace jambulo "'"

Ummm fa eza tace gamida kau da kai gefe tace and waye mahaifinki ?

Zarah da mmk ta kalleta tace bangane ba """fa eza Tace eh I mean wayeshi a duniyar nan da muke ciki ? Idan baki ganeba let me explain kinga ke yanzu kina auran matemakin shugaban k'asa """ and then kuma shidin me kudin gaskene """


Ni kuma mahifina ministan tsarone .


Shine nakeso naji ke kuma waye mahaifinki?
...



Sosai zarah taji haushin maganar batace mt komaiba taci gaba da shan tea""" abun da yabaiwa fa eza haushi kenan tai dariya ta rainin wayo tace kenan ke 'yar gidan mlm shehuce inna gane""""
Haba no wonder kina yarinyar ki dake kika lik'ewa tsoho """me makon ki auri yaro kuci love dinku ama sbd anga nera da dala aka lik'ewa Abban khairat wlh anji kunya.


Zarah zuwa yanzu hawaye tk da gudu tabar gun ta nufi daki fa eza ko dariya take harda dukan table tace oh yau naga iskancin banza Allah yasa maliyace ke dan kuka.






Maganar fa eza hakane da yaro ta aura ta tini suna nan suna shan soyaiyarsu amma hakan besamuba """""""" amma meyasa zata ciwa mahaifinta mutunci inaruwanta fashi?




Kuka tasanya tn kwance kan bed kwance tace susuka jawo dasuka rufe idonsa sukai son rai.





Amma seta nuna mata itama 'yar zamanice a yanzu hkr shine yadace da ita dan har abada bazata ta6a kasancewa da musayyet ba """tayama hakan zt faru ? Babansa take aurefa .


Tashi tayi tashiga wanka .


Musayyet kwance a daki yarasa meke damunsa kullun son zarah shiga ransa yake """sede daya fr tinaninta ze shiga karanto addu ar sanyaya zuciya ita take rage masa zafin zuciyarsa idan yaji tafara alamun ciwo.



Zaune suka dukkan ninsu a babban palo amma banda zarah Musayyet yai gyaran murya yace dama inasone zan koma cairo senaci gaba da kulawa da company n mu dake cen """



Alhaj Sa 'ed yagano shi dan hk ya gyara zama yc idan ka tafi nan kuma aikinka na nan waze kula mk dasu ""


Da sauri yace dady dama kasan abokina umar yagama karatu jiya mukai waya dashi yace min kwanan sa 2 da dawowa bashida lfy ne shiyasa bezo gunaba nima kuma dk ba dadn nakejiba shiyasa banjeba .

Se a bashi kujerata ni zan kula dacen.



Fa eza kamr ta zunduma ihu idan yatafi auran nasufa ?



Momy tace shikenan ynz bakajin komi ajikinka de ko?



Eh banaji momy "" dady yacewa fa eza ta tashi tashiga ciki zasuyi magana ''' jiki ba kwari tabar gun tana Allah yasa akan maganar auransu za ai.




Alhaj Sa ed ya dubi muasyyet yace kalma daya zan gaya mk shine ka kwantar da hankakinka kai akinka anutse kuma wata uku rak na baka kaje kayi ka dawo """ ..zammaka wani babban suprise ne wanda bakai tsammaniba .




Musayyet jiyai kamar yai kuka dan inde ba zarah ce zata zama mallakinsa ba toshi bashida wani babban suprise amma a fili se yau murmushi yace to dady zanje na shirya komai jibi zan wuce.



Ok Allah yatemaka my son Ameen duk sukace momy na kallon yanayin Musayyet jikinsa dukba k'wari.



Seda yanar gun momy tace mezakayi ne Abban khairat ?

Murmushi yayi yace abar zancen nima gobe zamu wuce England zami 3weeks """ tsaye momy ta mike tace to ko dan wnn tafiye tafiye ai yari yar mutane ta gaji """ace kullun miji baya gida


Dariya yayi yace ngd a fakaicede magana ake gayamin ko
?



Dukkan ninsu sukai dariya.



Washe gari dady zeyi tafiya haka yabawa momy kudi masu uban yawa yace ko zarah taza bukata ''momy ma davan yabata se fa eza wanda nata basu kai nasuba hakan yasata jin haushi sosai ai itama agidan take har za a.bawa wata bare me yawa ita abata kadan.



Har airport musayyet yarakashi sukai sallama wanda shima gobe zebar k'asar.





Tin daya dawo ya shiga room ya kulle be fitoba komai sede yace akawo masa bayako son duk abunda zehadashi da Zarah.





Wasa suketayi a daki ita da khairat se dariya tk tana antu Allah ki saukeni wash nagaji wayyo Allah na tafada tana dafe cikin ta sbd dariyar takeyi.




Zarah ta sauketa itama tn dariya khairat tace kai nafa cewa yaya zanbishi bari naje karya gudu.


Zarah tace wane yayan ina zashi kuma ? Khairat tace cairo ze tafi kuma zan bishi kullun wayo yk min yace zashi dani ama seya gudu ta fad'a tn k'ok'arin saka canboss dinta fari me kyau me duwatsu jajaye """


se anjima momyn yaya khairat ta zura da gudu tabar zarah cikin tinani.








Kuka tasanya wanda batasan dalili ba ta kifa kanta tn kiran sunan musayyet xikin murya k'arama.


Se yamma ta fito ta zauna a palo burinta kawai taga musayyet koda so dayane kafin yatafi .






Waya ya shigo yanayi wanda shida umar ne suna maganae akan ze koma cairo so sunasone yakoma company n su da aiki ze zauna a kujerar musayyet kafin yadawo.




Sanye yk da kananun kaya har yanzu da rama kadan ajikinsa itama hk kallo daya yai mata yai saurin kauda kai gefe da sauri ta taso tace musayyet dan Allah tsaya """


Kamar wani soja hk ya tsaya amma be juyoba ya runtse ido yanajin muryarta kamar sarewa.




.muryarta cikin kuka tace wai wai tafiya zakayi?



Shima kukan yakeson yi ya juyo kansa na k'asa yace eh meya faru
?






Girgiza kai tayi tace bkm fa eza ce ta fito se kada jiki tk tagansu cikin wnn yanayin seta kama tafa hannu tace ummmm kaga wani salo kukan me kukeyi yau naga soyaiyar matar uba da d'an miji.

Ai Musayyet wani tsalke ya daka ya isa har gunta ya kwasheta da mari har uku snn ya cillata kan kujera ya shiga jibgarta kamar wanda akasa shi to gidan dama bakowa momy batanan """ Zarah tazo da sauri tace dan Allah ka kyaleta karka kashe musu 'ya dan Allah kabari ""




seda yai mt lilis ko motsi batayi snn ya nufi bangarensa ya maida kofa ya rufe .


Fa eza ko ganin ya tafi ta shiga rera wani kukan tana zagin zarah itako tabar gun tn mamakin meyasa yarinyar nan bata sona meyasa takemin hk ne koko nime nai mata?


*⚜BRLLIANT* *WTRS* *ASSOπŸ–Š*


πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


*AURAN _*BABBAN*
*MUTUM*



Creeting And Wrttn By

_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁







πŸ…Ώ31




Se dare momy ta dawo inda ta tadda Zarah a room dinta cikin hanzari zarah ta sakko dg kan bed ta gaidata """"momy murmushi tayi tace sannu kina hutawa ne mun barki ke kadai ko ? Zarah tai smile tace ina khairat?

Momy tace muna dawo wa tai toilet wai wanka zatai hakatake kamar agwagwa dan wanka "" zara dariya tayi k'adan cikin ranta tace ai duk d'aya suke da musayyet.




Momy tace yauwa gobe da safe ki shirya zamu raka my son airport daga nan zamuje gidan naki mu d'ebo kayan sawarki.



To zarah kawai tace yayinda momy ta d'akko kudin da dady yabasu ta bata tace gashi inji Abban khairat ko zakise wani abun """" ido zarah ta Bude ganin kudi fal bag kamar wacce zatase gidaje wai amma dukna kashewar tane?

Um um momyn khairat niba abinda zanyi dasu ki rik'e .

'Yar dariya momy tayi irintasu ta manya tace kode kunyata kikejine haba 'yata ai mumzama d'aya kinga d'auki kisa cikin drowan nan zanje nima nai wanka zan turo mk mutuniyar tk.



Daga nan momy ta fita Zarah tabi drower da kallo tana rik'e baki """" wnn uba kudi hk .






Washe gari Tini musayyet ya shirya dan ya k'agu yabar k'asar inda ya d'ibi muhimman was documents ya zuba a bag """3set ya d'iba kawai ya zuba a trolley ya zauna a palo yn jiran fitowar momy.


Se 10am momy ta fito khairat ko tn school ya kalleta da murmushi yace momy ina kwana """ itama face dinta a sake dan tn gudun abinda ze jawo ms matsala dan hk dole tadena daure ms fuska da take" tace lfy lau ya jikin ,, da sauki momy tin dazu inajiranki 11 jirgin ze tashi.



Oh yi hkr bari na kirah Zarah.


Da sauri yace momy mutafi mu kadai mana base da wani ba.


Harararsa tayi tace Zaran ce wata?
Kai yakama sosawa ya shiga gyara shoes d'insa wanda dama a gyaran yk kawai bayaso momy taga fuskarsane kartaga yana yinsa shine yakama gyaran takalmi.



A zaune ta samu zarah tn kallo tace maza taso mu wuce wancen d'an wutar cikim na jirammu """" ya jikin naki "" zarah tace da sauki.



Mayafi kawai ta dauka sk fito yai saurin mik'ewa tsaye yasakai ya fita itako zarah tinda sk fito kanta na k'asa .


Ita tarasa dalilin dayasa suka kawota nan duk ba asake takeba meze hana a maidata gidanta .




Musayyet gidan gaba ya hau driver yataso da.hanzari ze kaisu momy tace no barshi kawai .



Da kansa musayyet yai driving momy tace idan zasu dawo zata wuce da zarah wani fili zata fara koya mt mota.



Dan cuno baki yayi bece komaiba momy tace wai bakaga mutane vane bazaka gaidata ba?


Musayyet jiyai kamar ya rusa kuka wai momy yatake ms hakane shifa bayaso yama dinga ganin zarah jiyake zuciyarsa kamar zata fashe """ sunyi sabo da ita wanda baze iya cireta a ransa ba """ barin k'asar shine abunda kadai yake gani zesa ya manta da ita .

Kayi shiru my son momy taka tsemasa tinaninsa.

Be juyoba yace ina kwana.


Zarah murya na rawa tace lfy lau.

Dg hk kowa yai shiru momy ko dariya tayi tace ni kun ban dariyama wlh.


Abun da ya d'aure musu kai kenan kowa ya shiga tinani zarah gani take kode momy tasan musayyet ne wanda takeso?


Yayinda musayyet yk tinanin kode momy tasan har yanzu zarah tana ransa?




Ta mirrow yk kallo zarah ta k'ara haske amma da rama kadan ajikinta ta rufe face dinta da frin mayafi wanda yakara haskata .




Ya runtse ido har sukazo airport momy tace zasu zauna harsw jirginsu ya tashi nan musayyet yace sutafi bakomai akwai gurin wand zashi anan filin jrigin zasu gaisa sb sunjima basu haduba.






To kawai momy tace masa zarah na kallonsa tn hawaye lokaci lokaco tn sharewa da handkerchief sbd kada momy ta ganta .





Tabbasa inda musayyet ba d'an Alhaj bane ba abinda ze hana ta kashe auranta dan ta aureshi"""". Ammma ina sede tai hkr.




Mota momy ta bude mata zarah ko se mmk take ganin irin kulawar da momy ke bata kamar ba kishiyoyiba .




Musayyet kansa na k'asa seda motarau ta fara tafiya ya d'ago kai yn kallo zarah hawaye ms zafi na sauka a idonsa .

Hannu ys yashare gamida shafa sumar kansa.





11 nayi jirginsu ya d'aga dan zuwa cairo.





Ya sauke jiyar zuciya ya rufe ido kamar me bacci.
















Kai tsaye momy ta d'auki wata hanya wanda shuke shuke ne a gurin se babban titi da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login