Showing 48001 words to 51000 words out of 80019 words
Chapter 17 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete
sk zauna momy da kanta ta zuba mata abinci snn tai ciki.
Zarah tabi momy da kallo tn mamakin kulawar datake bata ta rasa dalili wama zasu aura mata da har tai saurin amince wa?
Shin idan ma auran za ai hk za ai auran ba danginta bata amincewar iyayenta? Yau taga inda ake karfa karfa "" ta saki spoon tana tagumi da dukkan hannunta.
Da daddare momy da dady ne a room inda tk sanar dashi wai musayyet ya yarda a auran fa eza "" dady yn had'a paper yace sekikace dashi me?
Me zance masa kuwa cewa nai zan gaya mk.
Dady yace to Albishirinki jiya mahaifin umar asameni damaganar dansa yanason fa eza kuma na amince dn hk seku zauna cikin shiri dan tini minyi magana da Abbanta amma banajin fa ezan tasani .
Momy tai dariya tace a a kaga masu 'ya'ya haka kuke yanke maganarku batare da sanim muba sbd an dauke mu bamuda iko ko tai maganar cikin tsokana .
Dariya yayi yace anyi din kin samu ma nagaya mk da sede kiji anai .
Dariya tayi ya rungumeta yana sa mt Albarka .
Wahe gari wata mata wacce ake kira da Ameenah tazo gidan dauke da kaya da bag harda trolley da murna momy ta tareta suka shiga dakin masukin baki.
Sannu da zuwa kai kinsha hanya fa momy ta fada tna kokarin kar6ar k'aron tray din da me aiki ta kawo wa bakuwa """
Tinda sk shigo room din kayan Ameenah ya dad'a sa room din k'amshi dan in tai mk gyara zama yk ajikinta daram.
Ameenah tace Sannu hajiya ai inason zuwa gidan nan wlh to inba fade kai zaka zoba daga kazo gate za a tsareka da bindiga kamar wanda tai fashi""" momu dariya tayi sosai dan Ameenah akwaita da an dariya momy tace sonawa zan gaya mk idan kinzo kice ni nace kizo ? Ameenah tace taf yanzumma kinsan ya akai ne "ina dosowa sk taso kamar wasu zakuna sefa dana nuna musu alamar kiranki awayata shedar ke kika kira snn sukai waya yanzun kikace a shigo dani kai yau naga ta kaina wlh bakiji kirjinaba har ynz dukan tara tara yk.
Momy tai dariya tace yzn de kici abinci ki sallah idan kinyi wankan seku fara tin ynzn znje nai mata magana momy ta fita yayinda Ameenah tajawo tray din se washe baki take .
Ameena ta iya gyaran jiki sosai kai daka ganta zaksan a waye take gata da barkwanci idan kuka zauna zakasha dariya ""manyan matane ke daukanta har gida tai musu acika mt bag da kudi abinta "" shine momy ta kirata dan ta gyara mata zarah.
Kuyi min afuwa nepa ne suka dauke wlh amma naso nayi me yawa
*RANAR D'AURIN AURENA*ππ»ββ
Writing by
*UMMU SAFWAN*
( Fareeda Basher)
&
*MISS HAFSY*
*page 33*
By
*Ummu SAFWAN*
*nayi mistek a page d'ina na jiya a maimakon na 32 na sanya 31 dan haka a 33 zamu tashi*
Abba Tsaye a babban falon sai sallama yakeyi,
Yaji shuru cikin tashin hankali ya nufi wani d'aki da yaga alamar kamar ba'a rufe yakeba."
Kai tsaye ya kutsa kansa ciki sa'ad ya gani kwance cikin mawuyacin halin ciwo ya kudundune kansa a hijabin jannart sai nishi yake saukewa sama sama bai San inda Kansa yakeba."
Cikin. Zafin nama Abba ya nufeshi yashiga kiran sunansa tare da girgizashi amma INA sa'ad bai ma San Inda kansa yakeba."
Cikin hikima da dabara Abba ya tallabeshi yanufi mota dashi suka nufi asibity."
Taimakon gaggawa a ka shiga bawa sa'ad,
Wanda Abba sai safa da marwa yakeyi yana tunanin idan sa'ad shima ya rasa rayuwarsa ya zai kasance."
Fitowar doctor ya tsayar da tunanin Abba cak."
ya nufeshi cikin sauri yasha gabansa yace "doctor ya jikin d'ana sa'ad ya farfad'o kuwa?"
Pls doctor ka taimaka ka cetomun rayuwar d'ana shikad'ai yarage mun d'an uwansa ya rasu,
doctor KA taimakeni."
Dafa kafad'arsa likita yayi yace "kwantar da hankalinka Alhaji,
Sa'ad ba mutuwa zaiyiba amma yana cikin nawucin hali, KA biyuni office nayi maka bayani."
Docter gaba Abba yana biye dashi a baya,
A tare suka shiga office d'in."
Docter ya nufi wurin zamansa Abba shima ya samu kujera ya zauna yana sauraren bayanin Docter."
"Wato Alhaji Matsananciyar damuwa ce take damun yaronka, Wanda har ta haifar masa da bugawar zuciya tare da ulser mai tsanani wadda ta rik'e masa ciki saka makon rashin cin abincin da bayayi."
Munyi narasar dai dai tuwar bugawar zuciyar cikin taimakon gaggawa, amma da ba'ayi saurin kawoshi asibity ba da komai yana iya faruwa da shi."
Abba ya nisa yace "docter yanzun meye mafita?"
Docter yace mafita d'ayace a kula da abinda yake yawan sanyashi a damuwa snn a kula da abincinsa a kan lokaci,
Ga maganunka nan ya mik'awa Abba farar takarda yace "kasayo wad'an nan kafin ya farka,
Snn a dafo masa ruwan tea domin ya jima bai sanya abinci a bakinsa ba."
Mik'ewa Abba yayi tare da yiwa likita godiya ya fita."
Bayan ya sayo maganinne ya kaiwa likita snn ya fito ya shiga motarsa ya nufi gida."
Mommy ya tarar zaune a Palo ta rafka ta gumi duk abin duniya ya dameta kowa ya juya mata baya Abba da d'anta akan jannart Wanda suka d'ora mata Alhakin itace ta b'oyeta, bayan ita kanta batasan inda jannart d'in takeba."
Har da Hayar samari tayi majiya k'arfi tayi, akan sushiga cikin gari lungo da sak'o duk inda jannart take SU nemo mata ita zata basu kud'i masu tsoka,
amma maganar da sukeyi mata d'aya ce ko mai kama da ita basu ganiba."
Tana nan zaune tana karatun wasik'ar jaki,
Tajiyo takun tafiyar Abba a bayanta,
Da sauri ta waiga sukayi ido biyu dashi,
Sai gani tayi ya kuma had'e fuska yace "gargad'ina dake na k'arshe a gidan nan shine muddun kika kashemun yaro, sainayi Shari'a dake domin yanzun hakan yana kan gadon asibity."
A zabure mommy ta mik'e tsaye idonta yayi ja yacika da hawaye ta nufi wurin Mijin nata tace "Abban yara KA yarda dani wallah bansan inda jannart takeba bani nasanya aka d'auke ta ba,
Har cigiyarta na sanya a yimun a gari ga duk Wanda ya ganta zanyi masa kyauta mai tsuka amma kowa cemun yake bai gantaba KA yarda dani mijina."
Juya mata baya Abba yayi domin magagganunta sunaso SU sanyashi ya karaya dga d'aukar mata hukunci da zaiyi."
"Sa'ad yana buk'atar ruwan tea,
abinda yace mata kenan yayi tafiyarsa."
Hawayen fuskarta ta goge ta nufi kiching domin ta dafa masa ruwan tea."
D'akinsa Abba ya shiga yashiga tunanin maganar da mommy tayi masa, tabbas a lamu ya nuna bata da sa hannu a cikin b'atan jannart domin yaga nadama a idonta."
Yaga hawaye a idon matarsa Wanda rabon da ya gansu har ya manta,.wani tausayin matarsa yaji ya durar masa, matsalarshi d'aya da ita shine kyamatar talaka da take dashi bata Shiga inuwa d'aya da talaka Wanda hakan da takeyi shi yake bak'anta masa rai da ita."
Abinda bata saniba shine ko wanne d'an adam da a kwai baiwar da Allah yayi masa a rayuwa,
Zaka dinga wukak'anta mutum amma daga baya bakasan irin baiwar da Allah yayi masa a can gaba ba Wanda wata k'ika sai KA nemi taimako a wurinsa."
Tashin motarta da yaji ya katse masa tunanin da yakeyi da alamar asibity ta nufa."
Shima ya mik'e ya Shiga toilet domin ya watsa ruwa ya tafi asibityn."
Da shigarta asibity bata wani sha wahalaba wurin gane d'akin sa'ad yake kwance kasancewar asibity ba
Ba kuwa bace a wurinta,
Kai tsaye d'akin da take ta nufa ta tura k'ofa tashiga a lokacin ya farka daga allurar baccin da akayi masa yanajin shigiwarta ya bud'e idonsa sukayi ido biyu da da ita,
tayi saurin zuwa wurinsa, cike da tausayin d'an nata yanda tagani duk ya rame bakinsa ya bushe."
"Sannu Sa'ad Allah ya Baka lafiya abinda ta dinga cewa kenan tana tab'a wuyansa zuwa fuskarsa."
Hawaye suka Shiga kwaranya a idonsa da kyar ya iya bud'e Baki yana kallon mommy Wanda itama shi take kallo tana share masa hawayen dake zuba a fuskarsa yace "mommy jannart,
mommy ki taimaka kifito mun da jannart, mommy jannart itace rayuwatah jannaart itace walwalata da lafiyata, mommy inason jannart soyayya mai tsanani, a yanda nakeji a yanzun idan babu jannart zan iya rasa rayuwata."
Cikin k'unar zuci mommy ta runtse idonta tare da rik'e hannun sa'ad gam tace "Sa'ad KA yarda dani bani na b'oye jannart ba, bani bace sa'ad."
ban Sanya a b'oye hannart ba."
Amma nayi maka Alk'awarin duk Inda Jannart take,koba 'a k'asar nan ba,
sai na Sanya an nemo maka ita Indai hakan shine farin cikinka."
Girgiza kai kawai yakeyi shimad'ai yasan abinda yakeji a cikin zuciyarsa."
*YAWAN COMMENT YAWAN TYPING*ππ»
[21/09, 09:46] Ummee Mukhtar: β *BRILLIANT* *WRTS* *ASSO*π
π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*
Crrn And Wrtn By
_UMMEE_ _MUKHTARπ_
Sady baby nima inasonkiπ nafisa ina godiya me yawaππ»
π
Ώ34
Ameenah sedata gama komai snn ta fito ta samu momy tai mata jagora har dakin zarah ,,,,Ameenah se kallw kalle take tana mamakin irin kudin da aka kashe a kowane lungu da sak'o na gidan.
Zarah na zaune tayi tagumi sk shigo tai saurin mik'ewa tsaye kamar wacce aka tsikara momy tace sannu umma cikin murya k'arama tk gaidasu.
Momy tai murmushi tace yauwa zarah ""am Ameenah gata nan ni zan fita zani na dawo nasanki de wajen gyara amarya sonake ta k'ara kyau 'Ameenan ta washe baki tace kai wnn yarinya da kyau take sede ban ta6a ganinta cikin dangin kuba hala ba anan takeba? Momy tace eh ba nan takeva na tafi sena dawo.
Zarah tace umma sekin dawo Allah ya kiyaye hanya """.Ameen Zarah ta khairat na hanya zata dawo dg school"""".to umma
Au namanta fa amaren 2ne akwai fa eza idan kingama da ita seki mata abunne yazo babu shiri wlh.
Ameenah tace ah kice zamusha biki aiko wlh k nan da cen bazan d'araba balle ina fita masu gadi suhana ni shigowa
Momy tai dariya tace .Ameenah kenan tai sallama ta fita.
Nan Ameenah ta fara aikinta na gyaran Zarah.
Zarah kam se nannok'ewa take ameenah tai dariya tace kinga siket zaki d'akko k'arami kisa k'arewa ma so kike angon yaga wani wajen ba gyara duk dade ayanda kike wlh ko ba ai mk gyara ba da kyanki gaki nan ga diri masha Allah kai wnn ango ya more.
Zarah na jinta itade tayi shiru "siket din tasa snn sk fara.
Dady ne zaune a Asovilla shida president bayan sun gama tattaunawane dady yk sheda masa cewa ran lahadi akwai daurin auren dansa musayyet """"
Sosai president yai murna gamida addu a snn yace ya bashi number account din musayyet """.Dady najin hk yasan ba k'aramin kud'i zeturawa musayyet ba """ Dady yai murmushi yace godiya yake ranka ya dade .
Se wajen 3 aka gama wa Zarah a time dinne momy ta dawo dg unguwa """" waya taiwa fa eza kan cewa tabaro gun aikin haka ya isa.
Fa eza tai mamaki nan ta fito umar na kallo ta ta window se smile yake da alama yarinyr nan auran bazata za ai mata ya fad'a yn me komawa kan chair.
Fa eza na dawo wa taci abinci tai wanka gamida sallah snn momy tace a farai mata .
Fa eza tace momy me za amun ?
Momy ta kalleta tace gyaran jiki seki shirya jibi daurin auranki tinda dama abunda kk so kenan momy na fadar hk tabar gun "" fa eza kam wani tsalle ta buga na farin ciki domin zata auri wanda take burin aura wato musayyet.
Da rawar jiki ta fara cire best da vra yarage daga ita se siket """ Ameenah baki ta saki tn kallonta tace ikon Allah wata na nuna bataso ai mt gyaran jiki wata kuma na murna inceko waccen batason mijinne?
Fa eza da kallon rashin fahinta tace wake nan?
Ameenah tace zarah naji momy na kiranta itace ko?..fa eza ta ta6e baki tace eh itace itama amaryace ai dama cen ai da aurantΓ€.
Ameenah tace kenan na 2 zatai?
Wayar fa eza ce ta shiga ringing dan hk batasamu damar bata amsaba tai picking """
Umar yace kinzo gd lfy my baby.
Mtsssss tsaki fa eza tai tace wai malam ina ruwanka dani dan Allah """ kaga yakamata kasan da matar aure kk magana dan nan da jibi na zama amaryar,,,,,bata k'arasaba taji dariyarsa sosai yabata haushi tai shiru tn jinsa """...seda yagama snn yace congratulation fa nima kitayani murna jibi aurena da wata yarinya me kyau kamar ita tai kanta .
Tsaki tayi tace ina ruwana meye na gayamin karka sake kirana haba kai ba cewa kai kn sonaba amma ka isheni wlh d'if ta kashe wayar tn cillar da ita
.
Ameenah batai magana ta farai mt gyaran jk.
Momy ke waya da Hajiya khadija wato mahaifiyar fa eza inda suketa tsara yanda bikin ze kasance """: A ranar ne da yamma aka kawo kaya akwatina 8 shak'e da kaya masu tsadar gaske """"" momy batace wa fa eza komaiba tace matade gashinan natane.
Murna kam gun fa eza kamar me """ dare nayi ta kira musayyet taji wayarsa akashe.
Adaren dady yaiwa mahaifan zarah waya yace dan Allah inba damuwa a taho da waliyan zarah da mata kamar goma hk ciki kuwa harda mahaifiyarta """ gobe yakeso suzo dan Allah inba takura.
Mamaki su Ammi da mlm sukai gashi be fada musu daliliba "" to kawai sukace malam hadi ya shiga kai kawo yana fadin idan kin bibiya wani abun tsiyar ta tafka masa harya kasa jurewa """kinsan Allah ina zuwa se jikinta yagayamata ""bazata mai damu mutanen banza ba """ a a malam banga lefin kaba wlh amma ko yarinyar nan ta k'ullama tsiya """ hk de su kaita zancen zarah suna ftn Allah ys lfy.
Washe gari misalin 10 na safe Suka bugowa Alhaj sa ed waya kan cewa gasu a tasha kasan cewar basu san gidan ba.
Mamaki yayi gskiya sunyi sauri sosai .
Waya yaiwa drivers kan cewa suje tasha akwai bak'i ""number a tura wa driver idan yaje ya kira.
Dg upstair ya sakko yake shedawa momy mahaifa zarah da 'yan uwanta na tafe .
Murna tayi sosai da sauri ta shiga dakin zarah tace ki shirya ga mahaifanki nan harma da danginkΔ±.
Kuka zarah tasa ta taso ta ruk'uk'un kume momy tace nide Allah gunki zan zauna dukana Ammi zatai """
Momy tace dena kukan shirya kisameni a palo.
To kawai zarah tace zuwa ynz jikinta yai wani fresh ta k'ara haske ko ina acike yk dam dam.
Dady ne ya kira musayyet sk gaisa yace my son ya aiki?.
Seda musayyet ya aje cup din hannunsa snn yace komai normal dadyya momy?...
Lfy lau momynka.
Dama akwai abinda zan gaya mk momy tamin maganar cewa ka amince da auran fa ezako?
Seda gaban musayyet ya fad'i cikin rawar murya yace eh eh """ zubewa yai kan makeken bed dinsa wato royal bed yn dafe kai.
Dady yace to gobe za a daura auren ranar laraba seka je nan airport din cairo katare ta dan babu da wanda zata taho idan kaga zakai zamanka anan ma duk a lefi tinda umar na kula da nan """kuma yarone me amana kasani.
Musayyet ya runtse ido yanaji room din nai masa zagaye .
Dady yace kana jina kuwa?
Tai karfin hali yace eh dady Allah yajikan mahaifa ngd ''"" dama inaso na fada mk dady excellency ya turon da kud'i masu yawan gaske bansan nameyeba kaina ya daure sosai.
Alhaj Sa ed yace na sha anin auran kane nima nawa suna tafe yanzun zk gani idan yaso idan tazo sekuje ta za6i kome takeso sbd bazami kaya ace tatafi dasuba kaganeko?
Haushi yakama musayyet wai da gaske kuwa fa eza za a aura ms ?
Shine ma se ana I gobe za a gaya masa?
..aiko wlh zataci ubanta tinda ta yarda zata aureshi.
Tinanin me kk my son?
Musayyet yace a a dady kaina kemin ciwo .
Oh sorry sannu da ftn kna zuwa gun dr?
Inazuwa dady ngd zan kwanta to mukwana lfy.
Dariya taso kama dady ganin yadda musayyet kwata kwata beson auran fa eza bayan shiyace a aura ms ta.
Dukkansu sn palo fa eza se iyayi ake tex taketa turawa musayyet amma daya gani ze goge dan wani mugun haushinta yakeji.
Zarah na kusada momy se hajiya khadija se sauran 'yan uwa dasukazo .
Motaci sk ji na shigowa dan hl momy da hajiya khadija sk fita dan taro bak'in.
Cikin farin ciki ake gaisawa nan sukai musu iso har ciki Ammi kan se raba ido take tarasa suwaye wa 'yan nan matan ms mutunci haka.
Ammi harda guzurin bulala dan adaren ta fita ta siyota dan tayi alqawarin zane zarah dan sun san abun tsiya ta tafkawa Alhj Sa ed.
Daga mazan har matan suna biye dasu momy palo daban aka warewa mazan yayinda sukai ciki da sauran matan.
Suna shiga Ammi da baba maryam suka hango zarah kamar wata baturiya dan ba k'aramin kyau ta karaba """ baki Ammi tasaki tn kallo ta anya ko waccen zarah ce """ muje mana Umman zarah kinga sunyi gaba alamu mu suke jirah """ baba maryam ta fad'a tn jan hannun Ammi.
Zarah kam tin dg nesa data hango Ammi ta shiga yarfe hannu neman guduwa kawai take yayinda 'yan uwanta sk rungumeta cike da farin ciki .
[21/09, 09:48] Ummee Mukhtar: *βBRILLIANT.* *WRTS* *ASSOπ*
π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN *BABBAN**
*MUTUM*
Cratn And Wrtn By
_UMMEE_ _MUKHTAR_π
π
Ώ35
Ammi idonta kan Zarah har sk zauna nan aka shiga dire musu kaye kaye naci