Showing 66001 words to 69000 words out of 80019 words

Chapter 23 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

272

murmushi kawai yaga tanayi cen kuma takama dariya amma har ynz idonta rufe yake"""" kwanciya ta gyara taci gaba da murmushi ,,,,,,,, yanda tk motsa mouth d'in ta yasa Musayyet sha'awar yi mata kiss.


Jitai kawai ana shan lips d'in ta da sauri ta bude ido sukai ido 4 dashi.

Cikin jin kunya ta tashi ta ruga zata gudu ya rik'ota yn smile gamida shafa kanta yace ki shirya inajiranki a palo zamu fitane """ daga hk ya ya kumayi mt kiss ya fita yanajin farin ciki aransa.



Hanyar daya fita tabi da kallo tana murmushi had'i da shafa lips d'in ta tana kallo yanda yadingai mt kiss """" smile tayi snn ta shiga wanka.

Cikin minti 30 ta shirya ta sanya doguwar rigarta """ba wata kwaliya tayiba amma tayi matuk'ar kyau .


Tana fitowa ta tsaya jikin k'ofa tana wasa da hannunta ...


Danna waya yake kawai amma seyaji alamun motsi yana d'aga kai sukai ido4 da fara'a yataso har inda take yace wow my beautiful wife kinyi kyau fa """hannunta ya kama sukai hanyar farfajiyar gidan tana kallon yanda gidan yk da girma .


Wata farar mota suka shiga ya bud'e mt gidan gaba ta zauna sannan ya shiga suka tafi.


Tinda sk taho Zarah ke kallom yanayin k'asar abun sha'a wa haka suke da tsari ga yawan shuke shuke .


Yana kalle da ita yn murmushi har suka iso Attahrah Mall """"Babban mall ne wanda ba abunda babu ciki kama dg abunci konasha kayan sawa provision kayan kwalliya komai da komai de.



Ma'aikatan gun duk larabawa ne nan ya shiga jidar mata kaya kala kala riguna dogwaye masu rasha rasha dana nau 'in larabawa.

Tana biye dashi yayinda itama tk diban duk abinda yai mata .



Kayan makeup ta diba da wasu rigunan se kayan ciye ciye.


An kashe kudi me yawa wanda harseda aka kawo musu kayan har motarsu .


Kai tsaye OLD CITY COPIC CAIRO Suka nufa wanda anan ne kayan tarihi yake tinda cen Zarah tayi kallo yayinda idan taga wani abun na tsoro seta k'amk'ame Musayyet.


Basudawo ba se yamma lik'is suna dawo wa salla sukai sannan Musayyet yace yau tare zasuyi griki.


To kawai tace bayan mintuna kad'an sk shiga kichen jollp d'in taliya ta dafa yn kallonta kamshi duk ya cikashi zaune yake kan kujera bayanta kawai yk qarewa kallo yanda tk da kyan diri.


Juyowa tayi yai saurin kau da kai tai smile tace nagama.

Tsaye ya mik'e yn smile ya kalli jollop d'in wacce tasha kifi yace amma kin iya girki muje muciko.


Kai tsaye dining sk zauna sk faraci tana kallon yanda yakecin abincin da alamu yanajin dadin sa.


Kallonta yayi yace na tambayeki?



Kai kawai ta d'aga masa yayinda ta aje spoon d'in hannunta.


Musayyet yai murmushi yace yaya akai kika had'u da Dady na?



Murmushi tayi ta kalli kan dining d'in tana motsa mouth d'in ta .


Shima smile yayi yace inajinki .


Zarah tafara magana kanta na sunkuye tace watarana ne ina chart a Facebook a time d'in k'aramar wayace dani"""
Se naga anturon da frnd rqrst sena amsa"""" sunan dana gani shine Sa'ed Ibrahim sunan beyi kama da wani Babban Mutum ba .

Ahaka muka fara gaisawa cikin mutunta juna lakaci lokaci harta ka gai da munayin waya .
Koda mike waya dashi muryarsa bazata tabbatar mk da cewa yanada shrekaruba.

Seyace na bashi whasap number na nikuma bandashi..
Sbd banayi banida babbar waya.
Kawai abun mamaki muka fara soyaiya dashi"""musayyet yai gyran murya suka hada ido da zarah yai murmushi itama tai masa sannantaci gaba da bayani.


Harta kaiga yace nai masa alkawarin aduk yanda naganshi zan aure shi"""" ni kuma na amince



Kawai seyace zezo gidammu "" anan ne zarah tai shiru tana kallon Musayyet""" ga mamakinta setaga yn murmushi yamaida hankalinnsa gareta.


Taci gaba da cewa ni kuma bana zance se dawani wanda ake kira da kabeer.


Amma sbd mumsaba bazan iya hanashiba sena bashi address .


Watarana ran Asabar da yamma kawai senaga banana ya shigo da sauru gida yana cewa ina kike ina kike.

Da alamu ni yake nema """nida Ammi na muka fito yace zarah ina kika samo babban mutun haka gashi cen waje yana tambayar gidanku """ na tabbata koda bansan shiba alamu sun gwada shidin babban mutun ne "Zarah ina kk samo shi?



Nai shiru nace wlh baba banta6a haduwa da mutun irinsaba nide bansan shiba.


Babana yace aiko sena fita tinda har yazo gidammu dole na fita.


Haka na fito waje naganshi Zaune cikin Mota me tsada na tsaya ina tinani inda nasan shi amma nakasa.


Fitowa yayi yai min sallama na amsa gamida gaidashi """ jinai ya ambaci sunana nace ina kasanni?

Yar dariya yayi yace nine Sa ed wanda mike gaisawa a fcbk.



Murmushi nayi alamun ban yadda ba domin muryasa bata nuna cewa shidin babba bane.

Wayarsa yaciro ya nunamin duka chart dimmu sosai nai mamaki tabbasa wannan chart d'in damikeyine .


Da mamaki nace masa dma kaine?

Yai murmushi yace nine zarah idan har kin yarda zaki aureni wlh inasonki tinda naga name d'in ki a fcbk naji koda ban gankiba hankalina ya kwanta dake.




Nai murmushi nacekai hkr ni bansan kayi sa an babana ba """bazan iya aurankaba.



Haka yaita lalla6ani dg karshe yabani waya a kwalinta me tsada harda kudi a wata karamar jaka duk naki amsa nayo cikin gida.


Ina shigowa wani yaro ya shigo dauke da wayarda kudin yae gashi wai agayamin yatafi seya dawo......





Babana ya fito dg toilet ya tambayeni wayeshi batare da tsoroba na basu labari """babana najin haka yace aiko inde yadawo sena fita kuma wai shi hankakinsa ya kwanta dashi inde yace ze fito toshi zan aura.



Musayyet yai ajiyar zuciya ya kur6i jiuce sannan yai murmushi yace ashe duk ni yakewa yak'in auranki.


Murmushi zarah tayi ta kalli agogo taga dare yafara tace bacci nakeji.


Musayyet cak ya d'auketa ya aje kan chair 3st yace sekin gama bani lbr snn zaki bacci
.




Smile tayi tace ai shikenan fa nagama""" Musayyet yace no akwai saura mana.


Ya kwanta da kanta kan lap dinsa yace pls Zarah you should continue dis beutfl stry.


Tai murmushi tace bayan yadawo besameni ba se babana sukai magana yace wai yabashi ni """" ina dawowa dg islamiyya babana yace wai yazo bana nan .


Haka de akaita abu daya ina banaso shikuma befasa zuwa ba alokcinne kabeer yai tafiya aiko abba na yace dady y fito .


Anan ne ya turo akai magana had'i da sa lokaci harde akai auran.




Musayyet yai murmushi yace ni kuma a sannan ne nakira kikai min rashin kunya ko?




Dariya zarah tayi tarufe ido yasa hanni ya bud'e tafukan hannunta yana meyiwa idonta kiss
.


⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š

πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

_AURAN _BABBAN__

_MUTUM_

Crtng And Wrtn By


_UMMEE_ _MUKHTAR_ 🎁



πŸ…Ώ46



Tasa hannu ta janye hannunsa tana mik'a gamida tashi tsaye """shikam kallonta yakeyi yn smile ya mik'e ya d'auketa nan takama dariya tana wuntsil wuntsil gamida k'ank'ameshi .


Be direta ko inaba se kan bed wanda ke cen k'arshen d'akunan ya kwantar da ita yaname zame rigar dk jikinta """ idonta ta rufe ""ya zubawa surar jikinta ido a hankali yafara shafar jikinta yana shak'ar k'amshin jikinta ,,,tin daga kan yatsan k'afarta yafara shak'ar k'amshinta har ,zuwa wuyanta ""ya d'ago kanta har ynz idonta rufe """"jitai ya cire mata brezia tasa hannu ta rik'eshi tana kokarin mikewa .

Da sauri yajawota ya kashe fitilar d'akin ya shiga yi mata kiss """" Ita kam kunya duk takama ta damma ya kashe fitila""""" A hankali yafara lasar kan breast d'inta ta k'ank'ameshi shiko kallonta yk yana smile ya dakko duka hannunta ya zuba a gadon bayansa ya rungumeta """"ita mamaki take koma kunyarta bejiba yake mata haka.



Haka yaci gaba da abinsa sede da k'yar yasamu way se sambatu yake Zarah ihu kawai take tana dukan bayansa """sosai ya fita hankalinsa se kiran sunanta yake itako ihu take tana cewa nicefa Momynka haba dan Allah wayyo na shiga uku""" besan tanaiba harya gama ya rungumeta yana ajiyar zuciya """kuka take shiko ya rungumeta yana shafa bayanta yana me rad'a mata a kunne cewa """sorry bazan sakeba dena kukan kinji hubbi na am so sorry.


Zarah shashshekar kuka take tana k'ara shigewa jikinsa dan wani sanyi takeji na shiga jikinta .

K'ara rungumeta yai ajikinsa yana jijjigata yayinda hak'oranta se karkarwa suke tana hawaye.



Jiyai jikinta yayi zafi dan haka ya kunna fitila nan yaga se rawar sanyi take ya sakko kan carpet yasa sutturarsa jikinsa na rawa yajawo drower ya dakko magani da ruwa yazo har kan bed d'in ya tallafota ya jinginata jikinsa yabata bakinta na rawa ta had'iye ya maidata ya kwnatar ya aje cup d'in ya dawo cikin bargon ya rungumeta yana shafa bayanta har bacci ya d'auketa .






Kiran sallan dayajine ya tashi ya shiga toilet ya dawo da kallonsa gareta har ynz bacci take dan dama shi ba baccin yaiba idonsa 2 dan koya tai motsi seya k'ara maidata jikiňsa yana shafa gashin kanta.





Bayan yama wanka yai Alwala ya nufi masallacin dake kusa da gidan bayan an idarne ya zauna yai Musu Addu o in zaman lfy me d'orewa tare da k'aunar juna na har abada.



A kan hanyarsa ta tafiyane yake tinanin Zarah yanda ta dinga cewa yai hkr itafa Momyn sace """""" wata 'yar dariya yayi ya zuba hannunsa cikin jallabiyarsa yana shak'ar iskar dake busawa .


Mamakine ya rufeshi jin yadda Zarah ta kasance a matse wanda duk a tinaninsa ya dauka tini Dady ya santa """ Wani farin cikine ya rufeshi ya durkusa har kasa yana yiwa Allah godiya daya kasance besanta d'iya maceba .






A hankali ya shiga room d'in nan yaganta ta farka tn kokarin tashi se cije lips take """ dasauri ya nufota tana hangoshi tai saurin taro bargon dk jikinta ta koma ta kwanta"""" murmushi yayi ya isa inda dk yace morning my habibty ya kika tashi ?


Tana jinsa tai shiru ya kwanta dede saitin face d'in ta yai mata kiss yn me mata murmushi tai saurin juyawa ya kamota yace haba baby na nafa bada hkr tin jiya .


Zarah ta cuno baki tace nika fita wanka zanyi""" to maganar cikin shagwa6a """ murmushi yayi yace to meye banganiba baby na ke tawace dama duk abinda ke jikinki koba nawaba ne?

Ido ta rufe yasa hannu ya janye hannayent ya dauketa se toilet.



Bahon wankansu ya cikashi da ruwan zafi wanda ya kwanto dg dispenser ya zuba dettol yasata ciki ta saki k'ara yasa hannu yana danna mata gun tai saurin janye hannunsa""" ga mamakinta se taga shima ya shigo cikin bahon ya cire kayansa ya shiga gasa mata jikinta ko ina itako se tureshi take waiya fita.


Jitai ya janyota jikinsa kasancewar akwai santsi bahon nan ta taho suww har jikinsa ya had'a ta da nasa jikin ya shiga danna mata gun se kara take ya had'e bakinsa danata ya kuma kunna shawer ruwa yadinga sakkowa kansu .


Basu suka fitoba seda sukai awa sannan sk fito tai sallah shiya gyarata yasanya mata riga karama iya gwiwa ya daure mata gashin kanta da ribon yasa mata tirare duk tana zaune tn kallonsa se kallonsa take cikin ranta tana mamakin Musayyet azatonta zeji kunyarta tane baze ta6a iya kwanciyar Aure da itaba""" se gashi ba hakan bane.


Jitai ya bushe mata ido ya sakar mt smile ya dauketa be direta ko inaba se a palo.


Yana ajeta ya ruga kicin da gudu tabishi da kallo dariya takama ta da kyar ta mike ta bi bayansa dan ganin abunta zeyi.


Tana shiga ta ganshi komai sauri sauri yakeyi Allah Allah yakeyi komai ya hadu na breakfast dan kada Zarah tafarajin yunwa.




Tana bayansa se murmushi tk shiko besan da shigowarta ba se zarafin gabansa yake.



Tea ya dora yayinda ya shiga soya kwai be gama suyar ba tea d'in ya fara zubowa alamun tafasa yai saurin aje spoon yana kokarin saukewa """"" juye tea d'in yayi a flaks nan yaji wainar tafara k'onewa ya juyo gunta da sauri dan kashe gas d'in """"jiyai kawai ana dariya ta bayansa ya juyo nan yaganta tsaye yai dariya gamida rik'e k'ugu yace wayace ki taso? Tai murmushi tace nazo naga me kakeyine.




Yai tattaki har gabanta yaja hannunta ya maidata palo yace in kika dawo nida kene """ ya koma yana waiwayenta itako se dariya take masa.









Cikin mintuna yagama komai ya dawo ya jera musu a dining zata mik'e yai saurin zuwa ya dauketa tai masa kiss cikin muryar shagwa6a tace to waini ba abinda zanyi kenan ?




Ya kalleta ya daga mata gira hadi smile yace akwai a binda zaki amma semun gama breakfast abun danai miki jiya ke kuma yau shi zakimin.


Da sauri ta zare ido tana kokarin sakkowa ya k'ara matseta yana dariya.

⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š

_AURAN _BABBAN__

_MUTUM_

Crtng And Wrtn By _UMMEE_ _MUKHTAR🎁_



πŸ…Ώ47



Nide ban iya ba ni kunya kake sani in kana min haka, Zarah ta fad'a tana turo baki""" Kallanta yayi ya girgiza kai yace kenan nine mara kunya ko? Murmushi tayi tace a'a bakai bane """" dariya tabashi yace zakisan banda kunya yarinya""" d'aukanta yayi ya ajeta kan dining yafara bata abaki tana kau dakai wai ita batajin yunwa.


Kallanta yayi se kuma ya kifa kansa a cinyarta ya kama kuka"""" Zarah tai saurin d'ago kansa tana menai maka dan Allah kai hkr zanci """ tana d'ago kansa se taga yakama dariya yana ja mata hanci yace ashede kindamu dani.


Murmushi tayi yaci gaba da bata harta k'oshi yayinda shima yace lalle seta bashi sannan zeci in bahakaba sede ya zauna da yunwa.



Haka ta bashi harya k'oshi "":"kai tsaye hannunta yakama suka nufi room d'insa kasancewar batayo sashenba tin zuwanta hakan yasata kalle kalle tana yaba dukkanin gidan cikin ranta.


Akan bed ya kwantar da ita yajawo drower nan taga ya fiddo da sabuwar waya iphone7 yasanya mata sabon sim ya mik'a mata.

Ta tashi zaune ta amsa tana juya phone d'in tace wayar waye ?
Kansa ya d'ora kan kyawawan legs d'in ta yai smile yace takice seki saka numbers dk d'aya phone d'in ki kira ku gaisa .


Murmushi tayi tace amma fa inada waya kuma bata wani tsufa ba shine zakase wata? Kansa yacire dg legs d'in ta ya kar6i phone d'in ya aje gefe ya kwantar da ita suna kallon juna yasa hannu yana shafa lips d'in ta yace wannan bakin yacika tambaya da yawa idan sayake cewa wani abun game da wayar nan zega yanda zami dashi .


Murmushi tayi ta d'aga masa kai alamar bazata sakeba .

Nan ya shiga yi mata kiss tana zillewa yana mata cakukkulu tana dariya shima dariyar yake be auneba yaji itama tafarai masa yai saurin cikata domin sosai abinda tai masa yasa shi dariya yanajin kamar tana mai tafiyar tsutsane a jiki.

Dariya yake tana binsa yana zagaye room d'in yana bata hkr waiya dena, itakam yanzu tasamu abun yi na korarsa dg gunta danta fahinci inde suna tare baze barta ta hutaba.


Cikin sa'a takamshi suka zube kan bed tashiga yi masa yana dariya yana k'ank'ame jikinsa da hannayensa"""

Daga k'arshe Allah yabashi sa'a ya kamata ya kwanta jikinta yashiga romance d'in ta"""" Zarah jikinta yai sanyi takasa koda motsa hannuna ne be bartaba seda yasakeyi kamar na jiya sannan ya rungumeta ya d'auki karamin remote na kunn A.C ya kunna nan bacci ya kwashe su.



Be farkaba seda rana tayi shiya fara tashi yai wanka gamida sallah.

Kayan breakfast d'in ya kwashe ya wanke su ya gyara ko ina yai turaren wuta gamida fesa Airfreshner nan da nan ko ina ya d'auki k'amshi .


Komawa yayi ya tashe ta gamida murza mata yatsun k'afarta harta bud'e ido""""" Tana bud'e wa sk hada eyes tai saurin rufe kanta da bargo yai dariya yana janye bargon yace fita zamiyi ki wanka ki sallah ko nazo na mikine?

Kai ta d'aga masa shiko smile yayi cikin ransa yace lalle kinfara cire kunyar dake tare dk my hubby dama hk nakeso.


Wanka yai mata se raki take a wai yana mata da zafi shiko idan yaji tace hka seya ja matakan brest d'in ta cikin wasa haka zata saki kara shiko yaita dariya abinsa .



Bayan yagama mata wankan ne yadawo palo ya zauna yayinda ta nufi room d'in ta dan shiryawa.


Doguwar riga ta sanya sky blue me red stone kananu ba k'aramin kyau tai mataba abinla da fara sallah tayi sannan ta sheka makeup tai rolling ta dauki handbag ita light blue """ tana shirin fitowa ta ganshi yana shigowa room d'in sukai kari da juna """ tsaye yayi yana kallonta Allah yayi halitta anan batada maraba da larabawan k'asar Alqahira .


Iska ta busa masa a ido yai saurin kifta ido ya d'auketa cak yai palo da ita yana juyata yace kinfa k'ara kyau hubby na what's the secret?

Murmushi tayi kawai tana kallonsa "" ajeta yayi yace tahau yagoyata .


Zarah cikin jin kunya tace haba de goyo kuma?

Tsaye ya mike ya harde hannunsa akirjin sa yace koki hau ko yanzu ki sake wani wankan.


Ido ta zare tana bud'e mouth ya d'aga mt gira yes inde zaki dingajin kunyata to zaki zama agwagwa agidan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login