Showing 6001 words to 9000 words out of 80019 words
Chapter 3 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete
tayi ta cillata toilet d'in dake d'akin tace ai ba wanka kika wuce nai miki ba so kike kitsinkan mutunci kuma wallahi baki isaba .
Aysha cikin tsoro tace Ammi kiyi hakuri zatayi """ kallon banza Larai tayiwa aysha tace ke rufemun baki 'yar karere nayi magana dake ? Waya samma koke kike hure mata kunne saboda kinga zatashiga daula "irinku nada yawa adoran k'asa na sani kawai fitowane da bazaki ki nuna ba se zagon k'asa zaki fara wankan ke kuma kose na danno k'ofar nan .
Zarah tafi jin bak'in cikin kalaman da Larai ta fad'awa aminiyarta me lallashinta kuma mebkaunarta Akan wankan da akasata setayi.
Aysha kanta na k'asa tana wasa ta farcenta yayinda ta hadiyi yawu na takaici.
Larai kanta tsaye ta shiga tafara wanke zarah sosai itako se kuka take abinta .
Sauran yan matan suma basujj dadiba duk fita sukai farfajiyar gidan suka zauna.
Wanka suma suka yi yayinda suka shiga fesa kwalliya.
K'ofar gidansu zarah cike yake da 'yan d'aurin aure kowa ka gani cikin farin ciki domin kowa ma murnar zeyi tozali da matemakin shugaban k'asa.
Malam Hadi anci shadda gezna fara kana kallonsa kasan a farin ciki yake,
Jiniya suka faraji yayinda kallo ya koma kan hanyar wacce da sassafe mlm hadi yasa aka share layin kaf dinsa aka kafa runfuna.
Nan Manyan k'usoshin gobnati suka fara fitowa kama daka kan ministoci 'yan majilasu govnoni da kuma manyan ma'aikata.
Malam hadi da sauri ya nufesu se washe baki yake yana cewa sannunku da zuwa mutane nan aka shiga hotuna unguwar gaba d'aya tacika da jiniya sojoji rik'e da bindugu kamar za a fita yak'i.
Alhaj Sa'id da murmushi yabawa ml hadj hannu sukai mufabaha hannun mlm hadi se rawa yake dan murna da zumud'i.
Nan suka zazzauna a inda aka tanada don d'aura auran .wayarsa ya ciro wacce se walwali take yaiwa zarah tex kamar hk.
My baby ina ftn kina lfy yau Allah ze cika mana burimmu
I love you .
Nan ya kashe phone din gaba daya aka shiga daurin aure mutane se hotuna suke.
Zarah na zaune fuskarta tai ja daure da tawul ajikinta iya cinya se kuka take k'asa k'asa Larai ce dasauran 'yn uwanta se lallashinta suke akan ta daure tai kwalliya me kyau aysha na gefenta tace wa Larai Ammi zami mata yanzu .
Larai kallan aysha tayi tadanyi fara'ah dake tasan zata gyara mata 'yarta tace to ku daure ayimata da wuri gasucen sunzo.
Fita sukai sy larai aysha ta rufo kofa tazo suka fara gyara zarah Abun mamaki gani sukai kawai ta tsaya ta dena kukan se ajiyar zuciya datake yi.
Daga waje sukaji ance an daura auran Auran Alhaj Sa'id wati vise president da Zarah Habib Akan sadaki naira million 10 .nan aka d'auki tafi yayinda wasu ke mamakin adadin sadakinta .
Malam hadi kamar ya suma dan dadi jiyake kamar yafi kowa sa'ar haihuwa.
Zarah najin haka ta rik'e kanta wanda ke juyawa ta runtse idonta se kuka kwanciya tayi tana burgimase shure shurw take su Aysha da hafsat na rik'eta.
Larai kuwa wata uwar gud'a ta rangad'a ita da matan gidan se barka suke wa juna sunfita zakkah a dangi.
12 dede MUSAYYIT ya sauka a Airport fuskarsa dauke da fara'a nan naga mutane sun baibayeshi suna masa barka da zuwa yana amsawa cike da kulawa yana raba musu kudi""" hak yake aduk sanda yai tafiya ya dawo dake sun saba da ma aikatan haka zeta basu kudi kamar banza.
Wani ne yace yalla6ai zamu kaika ne ko kuwa kayi waya gidane ? Musayyit ya cire farin glass din dk face dinsa yace no kaini kawai zakuyi inaso naiwa momy na surprise ne.
Murmushi sukai dukkan ninsu sukace girman kane yalla6ai.
Phone dinsa ya ciro kai tsaye layin Zarah ya fara kira wacce yai mata saving da funny gal Amma a kashe so 5 yana bugawa amma shiru.
Suit d'insa ta saman naga ya cire yana furzar da iska alamar beji dad'in hakan ba. Yaso ya fara jin muryarta domin itace a zuciyarsa amma hakan be yuwuba.
Wayar Dad ya buga itama akashe kallonsa yai yace we can go """ nan wata mota ta parka me d'an banzan kyau suka d'auki hanyar gida.
Ummulo ce taku inasonku masoya wannan novelπππππ»
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN* *BABBAN*
*MUTUN*
Creating and written
By
UMMEE MUKHTARπ
SADAUKARWA ga Mom manal
Nafisa
Fulanin tashi π
Ummu taufeeq
Amrath Amrath
First lady ko nace last ladyπ€£
Ummu nawaz
Allah yabar k'auna mutane naππ»π€.
π
Ώ6
Bayan an gama d'aurin Auranne aka shiga gaggaisawa da mutane yayinda ake raba manyan bags wanda ke d'auke da manyan goro biskit sweet leman kwali da kuma shaddodi acikin kowa jaka.
Kowa murna yake da hakane suka nemi cewa zasu shiga gidan domin a gaisa da iyayen Amarya """ ai Mlm hadi da gudu sauri sauri yana washe baki yace ah bismillah bisimillah ai gidan kune nan ranka ya dad'e baya ya dawo ya tsaya yayinda yakewa Alhj Sa'id da mutanen sa nuni dasu wuce kan gaba.
Mutane da yawa sungano tsagoron son k'ud'insa da kwad'ayi ne yasa shima bada yarinyar ga babban mutun irin Alhaj Sa'id.
Murmushi Alhaj Sa'id yayi yafar wucewa yayinda sauran ke take masa baya.
Cikin gidan kuwa se gud'a ake ana Zarah tayi goshin da ba kowace mace ce keyiba seme sa'a a rayuwa.
K'amshin turare ne me kamshin gaske yaja hankalinsu wanda sukai duba ga hnayr da k'amshin ke fitowa se sukaga Ashe Angone da mutanensa.
Nan naga ikon Allah ai gaba d'ayan matan dake gun k'asa naga sun durk'usa kamar masu neman gafara suna gaida vise president.
Laraice kan gaba wajen iya durk'usa se godiya takewa masa yayin da shi kuma ya durk'usa cikin girma yana gaidata da sauran Abokan nasa.
Cikin rawar murya Larai take amsawa mlm hadi kuwa baki yak'i rufo.
Alhaj Sa'id duba yake ga kowane kusurwar gidan soyake yaga Zarah amma yanajin kunyar tambaya.
Baba maryan ce ta lura da hakan tai saurin cewa bari akira amaryar da kawayenta.
Cikin sauri suka mik'e da Larai suka nufi d'akin dasu Zarah ke ciki.
Kanta a dafe suka sameta amma make up da Aysha sukai mata yana nan sede idonta da yai ja Alamun harta gaji da kukan datakeyi.
Larai ce tafara shiga nan ta iske su sunata kwalliya da fesa turaruka Larai da baba maryam suka wash baki Larai tace yauwa ku d'ad'a gyagygyarawa ga k'usosgin gobnati cen A farfajiya ko kuma Allah yaci daku kuyi mana kamun babban kifi.
Gaba d'aya 'yan matan sukasa dariya Aysha ko fara ah babu a fuskarta bare zarah dako d'ago kai batai ba .
Larai tace maza ku tashi muje kema harda ke ga angon cen nason ganinki.
Zarah mutsi mutsu kawai take da bakinta ita haka take aduk sanda abu be mata dadi ba setai ta mismis da baki wanda ita kanta batasan dalili ba .
Larai ce ta k'ara fesheta da tirare gamida kara mata wata powder a face dinta nan ko tai wani kyau dam cen din ita me kyance.
Hannu ta kamata suka fito da sauran yan matan harda aysha.
Tin daga nesa ya kafe da ido ko k'iftawa ba yayi Yayinda fiskarsa d'auke da Murmushi """" Ministern K'udi'i na lura dashi dan hk da sauri ya d'an zungureshi nan ya dawo dg duniyar tinanin daya shiga .
Itako ko d'aga kai bataiba don batason kallonsa bare jin muryarsa.Abokan sa kam sosai suka yaba kyan zarah gata yarinya me jini ajika lalle abokinsu yayi sa'a.
Nan 'yam matan suka shiga gaidasu cikin kwarwasa suna amsawa aysha ma hk """" Alhaj Sa'id magana yaiwa da d'aya dg cikin escort dinsa nan aka shiga bawa matan dk gun kud'i ko wacce 30k a cikin ambulan.
Murna kam ba amagana nan suka tashi suka fita matan se godiya suke """" Alhaj sa id mutunne me kunya sosai shiyasa ma yakasaiw zarah magana kwata kwata.
Zarah kam tazo iya wuya jin kirarin da matan ke masa shida mutanen sa wanda dagaji kasan idon su yarufe akan kud'i suke yin hakan.
Da sauri ta koma d'aki alokacin wani lesa ne a jikinta ruwan zuma anwa d'inkin karamar riga me dan banzar tsadar gaske.
Kuka kawai take.
Larai kuwa tura 'yam matan take akan suje suyi musu rakiya har wajen shiga mota k Allah yasa wani daga cikinsu yace yanaso.
Aiko da sauri suka fita suna yauk'i baran hafsat dake dama akwaita da felek'e
Wayar aysha na hannun hafsat yayinda aysha tini dama tabi zarah d'aki sukad'ai suke damuwarsu dake dama abokin kuka ba 'a 6oye masa mutuwa.
Aysha tace hakuri zaki zarah an riga da 'an daura sede miyi hakuri " d'an kwalin kanta zarah tacire ta had'a hannayent biyu akan fuskarta tana kuka.
Aysha tace zakisani kuka nima dan Allah kiyi shiru nan aysha ta fara kuka haka suka had'u sunayi tare zarah najin kukan aysha da sauri tace na dena amiyat daga yu na dena kuka shine zeyi kukada harya sake ya aureni.
Aysha ta d'ago kanta tace a a karki masa haka wallahi daganin mutumin nan kamili ne kuma yanason ki sona gaskiya bangano alamar wasa a fuskarsa ba.
Uhmm zarah tace kawai nikon ina wayarki ne inji zarah ? Aysha tace af tanagun hafsat d'an tsaki zarah tayi tace wlh ki kar6o abarki tin wuri bakisan halinta bane tana iya cewa bata gantaba kuma kinga dole ki hkr in kinajin hankama meda d'an wani naka to hafsat ce.
Dariya aysha tayi tace ki kyaleta zata dawone ai sunfita raka bak'i ne.
Mtsss tsaki zarah tayi tace nide wallahi kije ki anso abarki.
To aysha tace tana murmushi ta share fuskarta ta dad'a gyarata dan kar aga alamun tayi kuka.
Zarah tace kinyi kyau sosai "" aysha tai murmushi tace du kyauna ai kinfini had'uwa.
Uhmm kawai zarah tace"" aysha ta fita waje .
A waje ta iske su hafsat da wasu samari da aka zΓ΄ dasu wajen daurin auran .
Cikin sanyin jiki ta k'arasa wajen kafa funta har rawa suke dan bata saba keta maza ta wuce ba.
NASEER wanda tinda aysha ta fito idonsa ke kanta ko kiftawa ba yayi sosai tatafi da imaninsa kallonta kawai yake duba ga yanda take d'arare jikinta hakan ya nuna masa tarbiyarta .
Sanya yake da wata arniyar shadda shima fara komai nasa farine Naseer chocolate ne yana da kyau sosai d'ane ga ministern ilimi wanda yake karatu a paris saura rabin shekara kada'ai yagama yarone sosai wanda baze wuce 24 yrs ba.
Le6ensa ya d'an shafa ya tunkari inda aysha keyi.
Tana zuwa tace hafsat dan Allah aramin wayar zanyi kirane .
Hafsat taji dadin maganar datayi saboda batace tabata wayarta ba dan kar agane ba tata bace.
Mik'a mata tai kawai aysha ta shige ciki jitai kawai ansha gabanta yayinda wani kamshi ya ziyarci ruhinta "" tana d'agowa sukai ido 4 seda gabanta ya fad'i saboda bata ta6a ganin saurayi me kyu kamar saba.
Yace ki hkr fa nabaki tsoro ko ? Batace komai ba kuma har yanzu bata bar kallonsa ba .
Yace abu daya zakimin dan Allah number ki kawai nakeso ita kad'ai ma ta isheni ko zan samu?
Kai ta sunkuyar k'asa tarasa mezatayi ma jitai yana lura da ita sosai yaji dadin hakan dama mace me kunya da tarbiyya yk nema" kawai jitai ya d'ago face dinta suna hada ido ya kad'a mata ido gamida d'aga mata gira yace zan samuko?
Wani iri taji ajikinta da sauri ta hau karanto masa number yana kallonta yn smile yace wayarsa yaciro me tsadar gaske yace ok kara maimaitawa banjiba .
Yana sane yai mata hakan ita ko cikin tsoro ta karanti masa tai ciki da gudu '""" dariya yayi ya shafi sajensa yafita waje.
Da gudu ta shigo d'akin da zarah take wacce bacci ya d'auketa .
Mai da numfashi kawai take aranta tana cewa dama 'ya'yan masu kud'i basuda kunya .
Tini suka d'auki hanyar komawa gida zuwa airport dan hawa jirgi Naseer na manne jikin dad d'insa se fara a yake dan shi yau yaga matar aure.
Minister yace yade son naga kana cikin farin ciki"" eh dad idan munje gida zangaya maka "" dad yai murmushi irin nasu na manya ya shafi kansa yace ok.
Kulloli aka shiga shigowa dasu masu yawan gaske wanda Larai ta bada order nan aka hau raba abinci hrdasu kaji soyaiyu.
Musayyit na zaune bayan mota yasa earpiece idonsa rufe yanajin k'ira' ar Al k'ur'ani me girma zuciyarsa na masa dad'i""" jiyai kawai ana ta6ashi ance yalla6ai ai mun iso .
idonsa ya bud'e yana k'arewa gu kallo da sauri security's suka bud'e k'ofa suna sara masa yana d'aga masa hannu.
Koda aka bud'e gate sea sukai minti 25mnts kafin su iso cikin gidan .
Kafa funsa ya zuro yana shakar iskar gidan wacce take kad'awa sassanya ya lumshe ido .
Bag d'insa na hannun d'aya daga cikin wanda suka kawoshi ma aikatan jirgin nan ya nufi ciki suka bishi da sauri.
Seda suka wace palour 5 sannan ya amshi jakar ya k'ara musu kud'i suka fita suna godiya .
Kamar dag sama momy ta hangoshi itada sauran mutane ai da sauri ta taso shima saurin yake dukkan ninsu suna fara a suna zuwa ta rike masa hannu tana dariya tace saukar kenan ba ko waya?
Murmushi yake yace dama kawai surprise zammiki da ftn nasameku lfy?
Ah lfy lau Musayyit yaron mama dake haka take fad'a masa lokacin yana yaro "" dariya yayi suka wuce ciki sauran matan kuwa yabisu yana gaidasu ciki kuwa harda k'anwar ummansa.
Kai tsaye bangarensa yanufa da sauri domin so yake yaje yai wanka .
Tini masu aiki suka shiga kawi masa kayan abinci kala kala suna jerewa adining din dake bangarensa.
Toilet ya shiga ya fara wanka abinsa.
Wata 'yar yarinyace keta rigima kan cewa ita lalle sa anfita shopping yanzu momy kuwa se lalla6ata take tana cewa zasu fita anjima itako babyn takiyin shiru.
Momy ce tace yi shiru yanzu yaya Musayyit ya dawo idan yaci abinci seku fita tare ko?
Da sauri yarinyar ta dena kukan tace da gaske momy? Momy tace eh da gaske mana .
Ai da gudu babyn ta tashi naga ta nufi wani d'aki tana knocking""""
Tsaki wacce ke d'akin tayi tace wane zedameni a halin yanzu aikin banza kawai.
Jitai ana cewa anty anty ki bud'e ya Musayyit ne ya dawo """ ai da gudu ta tashi jikinta ko sitturar kirki babu ta bud'e kofa .
D'auan babyn tayi ta d'agata sama tace da gaske kike ya Musayyit ya dawo ? Yarinyar cikingwaranci tace eh ya dawo inji momy.
Hijab kawai naga ta zura kota kan babyn bata biba tai hanyar waje.
Wanka yake cikin nutsuwa bayan ya gama tawul kawai y d'aura iya k'ugunsa zuwa k'wairinsa ya fito .
Ganin mace kawai yayi bisa gadonsa zaune "" .
Zarah zarah kitashk bacci ya isa gaka kisake sabon wanka yanzu babanki yace a shiryaki yanzu za a tafi kaiki ""'" ko bakajina zarah na jinta domin kuwa ta jima da tashi dg baccin wani ihu zarah tasa se kace wacce akaiwa mutuwa.
Dan Allah ammi kiyi hakuri karku kaini wani gari bansan kowaba banida kowa acen dan Allah ammi kuyi hakuri.
Larai tace iyyye ai Alhaj Sa' id shine uwarki shine ubanki maza tashi tinda dama ba wata gayyar qawaye kikai ba .
Haka zarah ta shiga toilet tana wanka tana kuka.
cikin awa d'aya aka gama shiryawa malam hadi kuwa shine kan gaba wajen riko hannun zarah ya kaita d'akinsa yakamayi mata nasiha kan cewa tabi mijinta idan ta sake ya kawo kararta tai masa wani abu seya sa6a mata.
Mutane dayawa aka tafi dasu wanda jirgine dama Alhaj Sa'id yabada kud'i akaisu daga kano zuwa abuja.
Larai ma tai mata natafadan me harshen damo.
Nan suka kama hanya se airport
Kallonta yake da mamaki yace wayaki ikon shigomin d'aki? Ko kuwa kinzo kinuna min karuwancin nakine?
Fa 'ezah tace haba ya Nusayyit dan kai nazo bikin nan badan kowa ba saboda nasan dole zaka dawo a lokacin nan yakamata ka tausayamin ka dubi irin son da nake maka .
Tsaki yayi fuska a had'e yazo daf da ita mikewa tsaye tayi ta kama hannunsa tana kuka """" wani mari ya d'uketa dashi wanda sedataga taurari na yawo .
Cikin daga murya Yace maza kibarmjn d'aki banza wacce batasan darajr kantaba get out na fada miki banasonki ki fita a rayuwata.
da gudu ta fita waje dafe da kuncinta tana kuka .
.ummee ce taku π€π€ππ
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN* *BABBAN*
*MUTUN*
Creating and written by
UMMEE MUKHTAR π
SADUKARWA GA UMMY ONTOP Naga an fara sabon novel 'yar ta Adda da ftn bazatayo kaina baπ€£π€£πππ Allah ya k'ara basirah.
π
Ώ7
Musayyit Fa'eza na fita yai tsaki yabi k'ofar da kallo yace this gal was fallen in love with me '"""but I don't love her""" why not daba zataso wanda suke sontaba se shi ?
Wani tsaki ya kumayi ya shiga gyara jikinsa seda ya gama k'ak'ale k'ak'alensa sannan yasa k'ananun kaya yabi wat kwana ida zata sada shi da dining area.
A filin jirgi kuwa security na tsaitsaye kamar sojoji da alamu zuwan Amarya kawai suke .
K'arfe 5.30 dede sk sauka 'yan kawo amarya se baza ido ake """"" cikin girmamawa securities d'in ke gaida manyan matan dake rik'e da hannun Zarah.
Zarah kam kuka harta gaji yanzu ajiyar zuciya kawai tk.
Motoci suka shiga wanda aka tanadar musu suka d'auki hanya.
Aysha na daga gefe se kallon zarah tk tana tausaya mata gashi amma ta auran da bataso gashi an kawo ta inda batasan kowaba.
Kiran wayarta ne ya shigo wanda