Showing 18001 words to 21000 words out of 80019 words
Chapter 7 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete
inna fahinta budurwa kayi kenan?
Da sauri Musayyet ya d'aga kai Dady ko dariya yayi harda cire hula ya aje kan center yace my son karka damu idan na dawo dg tafiya zan nemo mk duk inda tk kuma zami magana da iyayenta ka kwantar da Hankalin ka kamar ta zama matarka.
Dady yace mene sunanta Nan Musayyet ya danyi murmushi yace nima bansani ba tak'i gayamin.
Wata dariyar Alhaj Sa ed yayi yace kafiye shiririta wace wannan tk garamin d'a haka.
?
Kaga maza tashi kaje gida nima ina hanya yanzu "" nan musayyet ya mik'e cikin murna yana k'ara goge face d'insa.
Alhaj yabishi da kallo yana dariyΓ€.
Zarah kam sosai hankalinta ya tashi akan wannan saurayi me dad'in murya tashi tayi tashiga kai kawo cikin room d'in tana tino kalamansa .
Tabbas ya shigo rayuwarta kuma da alamu zeyi nasara akanta tinda gashi tafara sonsa wannan wane irin abune ya ilahi ta furta tana me dafe kai.
Musayyet cikin farin ciki ya dawo gida su Momy na palour banda fa 'eza dan tana d'aki.
Duk murnar da yake yana shigowa ya maida kayarsa Momy na ganinsa ta dauke kai "" da gudu khairat ta nufe shi tana oyoyo ina ice cream d'ina ?
Idonsa akan Momy amma ko kallonsa bataiba y dauki khairat yace yanzu zamu fita muje musiyo ko.
Tana hannunsa ya nufi inda Momy take ya durkusa yace momy ina yini.
Juyowa tayi ta tsareshi da ido tace eh ai ka isa kaima kanajin kanka namijine ka kawo k'arfi harda zk fita batare da kazo ka gaidani ba """' ya maka kyau .ta maida kanta kan TV wanda suke cartoon .
Cikin ladabi yace wlh momy ba hk bane inada aikine sosai amma kiyi hkr.
Kallonsa tai tace aiki aiki koda yake dole kace aikine dakai ai wlh Musayyet kaban mamaki abunda kai ya d'aure min kai amma kanka kaiwa bawani ba ''""' idan aure kk so ai seka fad'a amma bawai kasamin 6acin rai a zuciya ba tai maganar idonta taf da hawaye yanzu nina sake Alhaj yaji maganr nan ko dan kana gani bashine ya haifekaba inda mahaifinka ne a cikin gidan ai bazaka ai kata abinda kaiba .
Kuka Musayyet ya saka mata yana rik'e k'afarta yace wlh Momy fa 'eza k'arya takeyi tin dana dawo ban ta6a shiga dakin taba seranar ' a ranar ma ita takirani tace nazo nai mata addu 'ah Ajanunta sun tashi wai takasa bacci amma wlh k'arya takemin momy banyi abinda kk tinaniba.
Fincike k'afarta Momy tayi tai hanyar d'akinta da sauri tn kuka briefcase d'insa ya d'auka yai hanyar d'aki yana share hawaye.
Da gudu khairat ta bishi ta rik'e shi tace ya musayyet kadena kuka ta fad'a idonta ta kawo kwallah kai kawai ya d'aga mata yace taje d'aki.
Yana shiga room ya fad'a kan bed yana kuka shi kam fa eza ta cuceshi. Ta had'a shi da momynsa me sonsa.
Wajen 6:30 Alhaj sa ed ya shigo gidan khairat kawai ya gani a palour tanata wasa tana ganinsa ta tafi ta rungumeshi "" da fara a ya dauketa yana mata wasa yace ina momynki?
Tana d'aki cewar khairat yace oya jeki kirawota .
Da gudu tatafi yana cewa khairat sarkin guje guje.
Tare suka fito da momy face dinta tayi ja saboda kuka dk momy farace sol.
Guru ta samu ta zauna kusa dashi suka gaisa drinks aka kawo masa se snacks dake ma aiatan gidan sunga shigowarsa.
Yace yade naga kamar face dinki ya sauya tace kantane ke ciwo amma tasha magani.
Yace idan be denaba ki kirawo doctor ko k'aruwa muka samu""" duk 6acin ran datake ciki seda tai murmushi tace Alhak kenan mumbarwa amarya de.
Dariya yayi kawai yace wa khairat ta kirawo Musayyet.
Yana kwance dagashi se singlet se wando iya gwiuwa khairat tai knocking tana shigowa tace ya musayyet kazo inji dady.
Hannunta yakama suka fito dede nan ya hango fa 'eza na tahowa zuwa palour suna hada ido ya doka mata harara "" wani smile tai masa batadamu da kallon stanar dayake mataba.
Guri yasamu ya zauna kansa na k'asa dan bayaso dady yaga face d'insa karya gano wani abu.
Fa 'eza kam dg cen gefe ta zauna inda momy bata hangota.
Dady ne yai magana yace dama inasone gobe jibi zaka koma gidana da zama sbd kasan ni mutunne me yawan tafiye tafiye so banaso abar yarinyar mutane ita kadai ba wani nawa agidan"""" nan tinda momy ga fa e za nan ina gani ba damuwa.
Da sauri yace to dady dan aganinsa yasamu hanyar tsira dg auran fa eza.
Wani kallo momy ta watsa masa wanda yasa shi yin kasa da kansa .
Ummolo ce takuπ
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*
Creating And Written By
*UMMEE* *MUKHTAR*π
π
Ώ14
Musayyet K'asa yai da kansa yana shafa sumar dk kansa wacce ta kwanta luf """Momy ta kalli Alhaj tace haba yazakace ya koma ce da zama bayan kasan ko unguwa zani bana yadda kowa ya kaini se shi""" Alhaj ya gyara zama ya fuskance ta yace hkr zakiyi Momyn Khairat ai ba nace inya tafi baze dawo bane a a ze zauna ne zuwa wani time shida ze aure ma dan nagaji da ganinsa hk.
Se anan Momy ta saki ranta tace yauwa dama ko inaso mi maganar dan kuwa ya isa aure gashi nan kullun nai magana yace ba yanzu ba to ko yanzu lokaci yayi ni kaina nagaji da zamansa hk.
Jin hakan Mufeedah yasa ta cillawa Musayyet wani kallo wanda yana kallonta yai saurin d'auke kai yace dady zan shiga ciki .
Alhaj yace shikenan gobe da yamma seka tafi seka zauna acen ciki wajen upstair nan ko?
Musayyet ya kalli Momy yace Dady dana zauna a d'aya part din dk farfajiyar gidan """"" Dady yace a a gara ciki d'in zefi yakamata ace taji motsin wani nawa makusancina gidan tinda masu aiki wajensu daban suna da nisa daga Dady ya tashi yacewa Momy ze mata transfer kud'in data keso """"
Sallama sukai Alhaj ya fita Musayyet yai saurin wucewa bangarensa Momy ta dakatar dashi""" bakaji ba nace """ tsayawa yai be juyowa ba ya runtse ido """" seda tazo har gunsa sannan ta kalleshi tace naga murnar barin gidan nan kk ko?
To inaja mk kunne duk inda kaje ka tsare mutuncinka koda yk bama zk faraba nan niku ka rainawa wayo da har kukai abunda kukai""""""
Kasani cewa yana dawo wa zami maganar auranku tan fadin hk tabarshi a gun.
Mufeedah ta kallah wacce tai kamar batasan sunayiba tai saurin Δ·'asa dakai tana wasa da hannu.
Sedata wuce ya bud'e ido
Wanda yakad'a yai ja ya furzar da iskar dk bakinsa ya kalli fa 'eza wacce ta mik'e tsaye tn shirin barin gun yace kin kyauta abinda kikai kinji dad'i ko?
Tokisani bakya dg cikin irin matan danakeso kuma kisani wlh bazan aurekiba komai nacinki dg hk yai ciki tai saurin jawo singlet d'insa yai saurin juyowa tace ai kamakara Musayyet wlh aure dole muyishi tinda Momy ta furta kasan kuma bazata karya Alqawari ba'"" gara ma kasaki ranka mene aciki.
Naga ni 'yar uwarkace kuma me sonka.
Fincike hannunta yayi ya zabga mata marΔ± yn nunata da yatsa yace yakamata ki farka dg gajeren baccin da kike domin inada wacce nakeso,,,, kuma karki manta Abunda nakeso shi Dady keso babu yadda zakiyi banza shedaniya kawai tafiya yai ya barta rik'e da kunci amma ko alamar kuka babu .
Kayi ta banzar ai tinda zami aure kuma sena nuna mk ni shedaniyar ce ta hak'ik'a.
Dakinta ta nufa ta maida kofa ta rufe.
Yana shiga room ya zauna bakin bed ya shiga duniyar tinani''""" kenan Momy ta maidashi wani dan iska har ja masa wani kunne take wai ya tsare mutuncinsa """"" .
Zamansa acen zefi masa kuma baze sake yarinyar taga fuska dg gareshi ba balle ta raina shi dan yaga kamar bata da kunya""""" tashi yai ya fara had'a kayansa befi 5 set ba .
Se 7:50 ya isa gidan Zarah fitowara dg wanka kenan body cream kawai ta shafa ta saka rigar bacci doguwa pink se karamin hijab .
Palor ta dawo ta kunna kallo wayarta ta dauka ta shiga chart "' Adede time d'inne Musayyet yana kwance a sofa yanashan ice cream yai mt sallama a whasap.
Bakuwar number tagani dan hk tai zaton ko a qawayen tane na grp dasuke gaisawa.
Nan ta amsa masa batare da tasan kowaye ba.
Murmushi yayi dan hk yatashi zaune """ ..yace ya kk
Reply tai masa da ina lfy amma wacece ?
Smile yayi yace dan yankan kaine.
Itama dariya tayi ta tashi zaune tana gyara hijab tace baseka yanka mugani ba.
Shima dariya yayi yace ai tini na yanka kuma har an bani kudina.
Murmushi tayi ta qara cewa dan Allah wace.?
Seda yai jim sannan yace mata meson kine nine wanda nk kiranki a waya .
Gaban tane ya fad'i reply rai masa da cewa bacci takeji.
A gogon hannunsa ya kalla yace amma dare beba ai .
Zatai reply kenan taga Alhaj Sa'ed na fitowa dg bangarensa dg shi se jallabiya fara fuskarsa dauke da Murmushi """" hannunta na rawa ta aje wayar gefe d'aya tana cewa a ranta na shiga 3yauhe ya dawo bansani ba?
Jikinta na rawa ta tashi zata bar gun yai saurin rik'o ta yana murmushi yace hk zami dake ko wasan 6uya? Kamar zatai kuka idonta na kallon gefe ya jawota ya zaunar da ita kan cinyarsa kanta na gefe yasa hannu ya juyo face d'inta yn leqawa yn smile yace muga idon dk jin kunyata""""""".
K'afarta na rawa tace dama dama toilet zani ""'hannunta ya rike yace muje room d'ina seki abinda zaki ko.
Hannunta ya kama jikinta na kyarma har sukaje bangarensa ya maida key yasa .
A bakin bed ya zaunar da ita shima ya zauna se mutsu mutsu tk da k'afa zufa duk ta keto mata ''''kamshin d'akin sosai yai mata dad'i amma batashi takeba.
Kallonta yayi ya tsuguna kan k'afarta yana rik'e da hannunta yasa dayan ya juyo face dinta suna kallon juna """" ganinsa tai kamar yaro gaskiya yanada kyau amma bazaga iya zama dashiba "'' tafin k'afarta ya ta6a yaji alamun gumi takeyi kallonta yai yai smile yagano tsabar tsorone aranta kawai"""kallonta yai yace ok zaki toilet ko?
Da sauri ta d'aga kai dan dama so take ta tsere to ta inama ? Tinda a room dinsa suke.
Tashin ta yai har bakin toilet ya rakata yai mata kiss akuncinta tai saurin kallonsa tana dafe gun gamida zaro ido.
Idon ya hurawa iskar bakinsa sannan ya lakuce mata hanci yai smile yace a fito lfy princess.
Ai da sauri tashiga ta maida k'ofa ta kulle ta ciki harda sa key ta zauna a bakin bahon wanka tana maida numfashi kumatinta take shafawa da duka hannunta cikin rawar jiki ta soma kuka Ahankali tace wlh bazan fitoba anan zan kwana tai maganar cikin rad'a tana k'unshe baki.
Musayyet jin shiru ba reply yasa ya shiga kiran wayarta amma tana ringing ba a daukaba .
Alhaj Sa'ed paloru ya fita dan kashe fitulin dk Palon ''''' wayar Zarah yagani tana ta ringing number ce amma ba suna """Hannu yasa yad'uka yana murmushi .
Ko wace yanzu take kira oho yafada yana daukan wayar?
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*
Creating And Written By
_UMMEE_ _MUKHTAR_π
π
Ώ15
Wayar na hannusa yn tinanin d'agawa to inya d'aga yace me a matsayinsa na wanda bashi aka kiraba """ dede nan wayar ta katse yabita da kallo """" kan chair ya aje phone d'in ya nufi firij' juice ya d'akko da madara me sanyi sannan ya nufi kitchen ya d'akko plate babba,,,, oven ya bud'a nan yaga kaji a gashe dan hk ya zuba su a wani plate d'in se cup ya jera sannan ya nufi palor .
Seda ya kashe fitilun sannan ya dauki phone d'in ya nufi hanyar bangarensa .
Musayyet zaune ya tashi ya shafa face d'insa yace meyasa yarinyar nan bata d'auki wayana ba? Zama yayi akan sofa ya tura mata tex ta layinta kamar haka.
Hy baby meyasa baki dauki wayana ba bayan kinfara samin farin ciki a wannan daren ? Ina rok'onk'i kidauki wayana pls I beg you.
Alhaj Sa'ed center table ya aje plate d'in nan yaji k'arar shigowar tex yai duba zuwa ga phone d'in sannan ya kalli toilet """"" yarinyar nan har yanzu metake ne murmushi yayi dan yagano wayo kawai tai masa ba wani fitsari dazatai dan hk ya tashi har k'ofar toilet d'in yaje ya tsaya yace my princess kona zone na tayaki ?
Zarah tsam ta tashi tsaye tana qaraja baya gamida yarfe hannu.
Musayyet kam a wannn daren ba abinda yakeso yaji se voice din'ta dan hk be hkr ba yasake kira.
Zarah k'arar waya taji gabantane ya fad'i dan tasan watakil wannan me muryar larabawan nan ne ya kira dan hk da sauri ta murza key ta fito kanta a k'asa""" nan ko sukai karo da Alhaj Sa'ed hannunta ya kama yn murmushi yace dama nasan ba abinda kikeyi ga phone d'inki nan anata kira.
Da sauri ta dauka wanda a time d'in Musayyet se zarya yake a d'akinsa yn kai kawo.
Jin an d'agane yasa shi ajiyar zuciya yace why did you play with my heart"""" ? Dan Allah ki fad'amin inda kike zanzo komai nisan sa pls "" now I can't sleep har se kin fad'amin ina kike """"" Alhaj sa "ed kuwa tinda Zarah ta fito ya shiga wanka dan hk besan abunda akeba .
Ita kam se gumi tk takasa magana in banda kallon toilet d'in datake ""'' da sauri ta katse wayar tai hanyar fita amma se taji kofar a kulle domin yasa key """ dafe kai tayi tace ya ilahi.
Musayyet jin an katse kiran yasa shi cikin damuwa yace meke damun yarinyar nan ? Inasonta k'irjinsa ya kalla dede saitin zuciyarsa yasa hannu ya dafe domin ji yake tana har bawa da sauri da sauri .. Addu'ar kwantar da zuciya ya shigayi wato La I laha illa huwal azimul halim ' la ilaha illahuwa rabbul arshil azeem'la ilaha illahuwa rabbus samawati wa rabbul ardhi wa rabbul arshil kareem. So 3 yayi sannan yaji yayi normal kwanciya yayi amma idonsa babu alamu vacci ko d'aya.
Zarah jin k'ofa a kullΓ« yasata dawo ta zauna a time d'in ya fito dg wanka dg shi se tawol dauke kanta tayi gefe seda ya gama gyara kansa sannan yazo ya zauna kusa da ita ya zuba mata madara a cup .
Cewa tai ta qoshi da kansa ya taso ya fara bata tana dan dauke kai gefe """" k'aramin hijab d'in ya cire mata gashinta ya zuba har baya gabanta ne yafad'i sosai """"
Murmushi yayi ya shafi face dinta domin ta masa kyau ai nun.
Zarah wani dan ihu tasanya ta rik'e mara tana runtse ido .
Da sauri ya kamata yn tambayarta mk damunta ? Qara rufe ido tayi cikin voice k'asa k'asa tace nima bansani ba inaga lokacin period ne yayi.
Murmushi yayi ya gano plan ne amma ze bita ahaka """
Cewa yai sorry bari na kira doctor ko?ya fad'a yn daukan waya '""'" a a barshi zata dena zuwa cikim dare tai maganar tn kallon yanayinsa ta gefen ido.
Yace ok sannu amma kidanci wani abu kafin ki kwanta .
A a na koshi.
Ba yanda beba amma taqi cin komai .
Kamota yai ya kwantar da ita dg gefensa ya rufeta da lallausan bargo shima ya kwanta dg cen bangaren yana mata sannu.
Bacci 6arawo tini ya d'auke zarah shiko idonsa viyu se dayaga tai bacci sannan ya matso jikinta ya rungumeta yn jin wani farin ciki ransa yayinda yk shafa gashin kanta me laushi da k'amshi a haka bacci ya dauke shi.
Musayyet haka kawai ya tsinci kansa da kasa bacci se tinane tinane yk .
Da wuri ya farka Alhaj Sa'ed yai sallah be koma bacci ba yana kallon Zarah nata bacci abinta """" bargon ya bud'e seyaga babu alamun wani period ajikinta """"" 'yaΕ dariya yayi aransa yace Zarah kenan zanbiki aduk yanda kikaso banason danuwarki zan danne tawa damuwar koda zata cutar dani.
Se wajen 7; 30 ya shirya tsaf jirginsu a round 8 zetashi gashi bayason tashinta dan yau wani irin bacci takeyi na musamman beson tashinta """"" paper ya d'auka yai rubutu ya aje dg gefe da uban kud'u masu yawan gaske kiss yai mata a goshi sannan ya fita.
Number Musayyet ya kira yace shiya tafi dan hk yamma nayi