Showing 54001 words to 57000 words out of 80019 words

Chapter 19 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

275

wai kune kan gaba se sauri kuke ince ko kwabari angon ya fara shiga ai mana iso.







Dariya sukai d'ayan yace in banda abunka ai duk amaryar duniya I yanzu tn cen k'uryar daki "" meze kawota palo ?



umar yai dariya yn sosai kai jafar yace kaga guy shiga kafara sanar mt inyaso ka dawo ka tafi damu.





haneef dak gefe yace kaifa matsalarka kenan Γ€ ko ina seka nuna halin malanta wai kai us'taz to Allah ya kaimu auranka tin kafin ku shigo siyen baki zaku sameni adakin amaryar nazo zaman daki.





Dariya suka sanya umar harda neman faduwa jafar yataro shi
Yace kaga zakaiwa amarya asarako "": ai daman halinka kenan kaga umar fara shiga kai mana iso dan nafarajin bacci.



umar yai murmushi ya shiga da sallama duk da yasan ba kowa a palon.

Palon farko ya wuce ya shiga na 2 ai umar ido ya zaro 😱😱 ganin fa eza sanye cikin fitsararrun kaya se jijjiga qafa take.




Qafarsa na rawa yake nufarta mamaki yk anya amaryar sace fa eza kuwa ? Duk amaryar duniya bazatai hk ba





Shi kam bema ta6ajin ko a lbr ba .











Tin kan ya qaraso gunta ta mike tsaye tn murguda ms baki harda tsaki shiko galala yk binta da ido kamar wn yaro.







Ckin rawar murya yace fa eza mezan gani dan Allah. ?



fa eza tace meyema bazaka ganiba tinda kai karnbanin aurena "ai wlh sena nuna mk kurenka meya hana abokan nk shigowa dan suga kalar macen dk aura aikin banza kawai ta fada tn jijjiga jiki.



Umar sassan jikinta yakebi da kallo take yaji wata sha awarta ta baibayeshi ya cire hula ya matso har gunta ya kafeta da ido.





Ga mamakinsa shima kafe shi tai da ido ko kiftawa batayi yai wni smile ya shafi kugunta gamida yi mta kiss yasa hularsa ya fice.





Ai tinda yai mt haka ta zube kan chair jikinta yai mt sanyi harta kasa ai watar da komai .



Umar cikin ransa yace tau senayi maganin rashin kunyar nan taki yarinya bari na dawo.






Yn zuwa waje yasamu su jafar zaune akan motoci suna hira yace guys am sorry for da late wlh tayi baccine so ina tinanin tasgin tane I hope de ba matsala?









Haneef ya faurzar da ruwan daya kur6a a bakinsa yace kaji dashi koma menene guysis kutaso mu wuce .








Dariya sukai jafar yace my man yaufa ranar kace enjoy ur first 9t.









Tafawa sukai suka shiga motocinsu umar yn musu bye bye yayinda me gadi ya rufe gate Ango Umar ya koma ciki.













Nima anan zan dan huta zuwa gobe muji ya zata kaya tsakanin mara kunya fa eza da umarπŸ˜€πŸ˜‚πŸ€£πŸ˜

⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š



πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


AURAN BABBAN

MUTUM


Dedicated to ASMEENAT 😊

Crtnn And Wrtn By

_UMMEE _MUKHTAR🎁__


πŸ…Ώ38


Umar mota yakoma ya dakko ledoji har3 manya wanda kayan lashe lashe ne aciki snn yai hanyar ciki.



Har yaznu tn zaune se game take yai sallama amma ko d'ago kai batai ba yai murmurshi ya aje ledar akan dining snn ya matso gunta ya tsuguna har qasa yn kallonta yace you looking gorgeous my baby""""


Wani kallon raini tai masa tace ko?
Ya shafa hannunta yace yes come and enjoying our beautiful day """ tsaye ya mik'e yn k'ok'arin tashinta """ da sauri tasa hannu ta tankwa6e hannun sa tace haba dan Allah kai wane irin kwartone malam naga abun nk na neman shige makad'i da rawa .

Da mamaki ya kalleta yace nine kwarton ?
Fa eza ta rik'e qugu tace toda waye kain mana .


Shi Abumma dariya yabashi yace naji nine kwarton tinda agunki nai kwartancin ai ba wn abu bane.

Kaga dn Allah ka kyaleni ko dan kaga nai mk shiru?


Allah sekayi dana sanin Aurena tana fad'ar hakan ta dauki hanya zatai daki ya finciko ta ta fad'o jikinsa, gashinkan ta daya zuba kan face d'inta yasa hannu yana gyara mata had'i da wn kyakykyawan Smile ya sumbaci goshinta.



Hanci ta d'age tn kallonsa gamida zare ido ya mik'ar da ita tsaye yn jan hannunta da nufin zuwa kan dining.





Wani murmurshi tayi tace inajin yunwa dakkomin plate""" juyowa yai yace da gaske ?


Tai masa fari da ido tace yes.



Smile yayi yace kokefa baby na amma da bakiji k'irjina wlh inasonki cikin raina dan Allah kiyi Alqawarin zama dani har Abada.


Fa eza tai smile tace karka damu inasonka nima ynz de maza dakko mim plate .



Da sauri umar ya nufi kitchen ya dakko plate guda 2 se qaramar wuk'a da cups .




Kafin ya fito tini fa eza ta ruga daki ta danna key tana dariya tace sokon banza mara wayo ""



Sleeping dress tasa ta kunna AC snn taja bargo ta rufa """ dama hk take kota kunna AC idan zatai barci tofa seta rufa.





Umar ma dawo wa yaga palon wayam ba fa eza """kayan ya aje kan dining yn dafs kai had'i da murmurshi yai hanyar dakinta.





Knocking yai tanajinsa ta qara shigar da kanta cikin bargo tn dariya.


Seda yai 7mnts yn knck amma tak'i Bude wa .





Hannunsa ya zura a Aljihu ya ciro phone dinsa seyaga k'arfe wajen 12:45 kenan daya ta kusa.




Kallon door din yayi ya gyad'a kai yai smile cikin ransa yace nafa na faa zuwa duniya kafin kizo zakiga yanda yk wayo-" hanyar room dinsa yai wanda room din adon light blue ne se qamshi yk.



Toilet ya shiga ya watsa ruwa bayan ya k'am sa sa jikinsa da body spray masu dadin kamshi.


Singlet kawai yasa sannan ya dawo palo ya kwanta kan doguwar chair 3st ya lumshe ido ya cire watch d'insa .


Gani nai yafara juyi yn dafe ciki harda kuka ta yanda fa eza zata iya juyoshi ''" wayyo cikina wayyo cikina wayyo Abba na umma na kuna ina wayyo zan mutu.


Kamar dg sama fa eza ta dinga juyo kuka ta yaye bargon kanta gamida durowa dg lan bed ta zura shoesleep irin na rigar ta kara kunnenta jikin door d'in.


Umar ko yaqara voice wayyo ba wani kusa danine yatemakan da magani na a daki oh my GOD nasan mutuwa zanyi yafada yn daga voice.



Yana sane ya fad'o ka carpet yasoma kamar kakarin amai harda shaquwa.

Fa eza da gudu ta fito jiki narawa tasa kuka harda dora hannu aka ta dukusa gabansa tace dan Allah karka mutu wlh kana mutuwa ni za ace na kashe ka tinda bn sonka pls ka tashi na shiga uku ta fada tn jijigashi.




Umar kamar yai dariya ya kara fashewa da kukan karya harda mirginowa kan lap d'in ta yn dafe ciki harda rawar d'ari.


Fa eza hannu na rawa tace ina kasa maganin
?


Babu medicine ko daya agidan dan hk yarasa dabarar da zeyi dan hk yai saurin cewa ka kamani ki kaini dakina .



Tace to to tashi ahankali tafada tn kama hannunsa "" da kyar ya mike ya rik'eta ya dafata gamida dafe ciki harda d'ingisa k'afa sk nufi room dinsa.





Fa eza sannu kawai take masa yn cije lips wai shi irin yn jin jikin nan sede kawai ya daga mata kai alamar yauwa.




Suna shiga ta Umar ya mik'e tsaye ras yadannawa room d'in key yana smile yana tinkararta .


Ido ta zaro gamida zare ido tace dama iskanci,,,,,kafin ta k'arasa yai saurin rufe mouth d'in ta da wani hot kiss wanda yai dai dai da fad'awarsu kan bed """
Hannu tasa tana dukan bayansa amma shiko ajikinsa bakinsu na hade dana juna yasa hannu ya kashe fitilar dakin ""

'Yar qaramar rigarta yasa hannu ya zare ta harda cire mata brazeia tai saurin tureshi ta tasho cikin zafin nama tana lalubar hanyar fita be hanataba har takai saitin k'ofa .


Jitai kawai ya kunna fitila haske ya mamaye room """




Ba komai ajikinta shima haka tai saurin durkusawa dan Allah kakashe fitilar nan dan Allah.


Murmurshi yake shiko yaci gaba da kunna fitilar yn kashewa se dariya yake yace 'yar rashin kunyartaki ta k'aryace .


Kinga key d'in a hannuna bazaki iya tseremin ba just come closer ko naci gaba da haske room din nan.






Fa eza kuka tasa kanta na durkushe takasa tashi

Se hkr tk bashi.



Fitilar ya kashe ya taso har inda tk cak ya dauketa se smile yake duk da acikin duhune " darect kan bed ya direta ya shiga sarrafata se ihu take tana cizonsa """jiyake kamar qaramasa shauk'i take dan hk be sauraretaba har yakai the end.πŸ™ˆπŸ˜‚.
















Se misalin 7 kowa ya halarci palon wanda Zarah kusan kwana sukai da ammi suna hira .





Gaggaisawa aka shigayi bayan an nutsu dady yace to Zarah nan da 12 jirginsu ze tashi asaboda hakane yasa nace babu wanda ze bita kasancewar mijinta ze zauna a Airport har jirginsu ya sauka ina ftn ba matsala """


Nan da 3months zasu zo mana inda zasuje gidajen yan uwa dan agaisa.



Zarah cikin jin wani iri ta mik'e tsaye ta nufi dakinta Dady ya bita da kallo yn girgiza kai yace kunyafa taji ko bakuga alama ba?



Gaba dayansu sukasa dariya anan ne aka shiga dire musu kayan breakfast fast.

Dan momy inde tai baqo agida toda wuri ake karyawa dan kar a shiga hakkin bak'o sbd batasan koda wuri mutun yk karyawa ba kasan cewar su basa breakfast da wuri.



Zarah na shiga daki tasa kuka Ammice ta turo kofar tace a a ' a a kukan me kike kuma haba Zarah .


Zo nan ta zaunar da ita bakin bed tn share mt hawaye tace kinga ko mijin da zaki Aura ? Yarone mekyau" gashi da alamu beda son magana bare har yai hayaniya.





Zarah idonta na rufe tinanin Musayyet kawai Muryar Ammi taji tana cewa bude idonki kiga kalar mijin tin kafin ku hadu.



A hankali ta bude idonta Nan taga pic din Musayyet sanye cikin qananun kaya white shirt ce ajikinsa yn zaune cikin wasu korayen flowers ya dafe face d'in sa daya tsunsa """yayi matukara kyay ga wani arnen smile kwance akan face d'in sa .




Zarah ta bude idoda rawar baki ta kar6i pic d'in tace Ammi Ammi wannan ai dansanefa.



Ammi ta mik'etsaye tn kar6anr pic din tace eh ai ance d'an Abokinsane ze iya zama dansa .






Kinga kinsanfa no dawuri zamu wuce bari naje mufara shiri .


Fita Ammi tana kar6ar pic d'in tace bani dashi zan tafi wannan ai mijine na nunawa a dangi gashi me kudi ga quruciya ga kyau gashi qarewama banan zk zaunaba kai masha Allah "" fita tayi zarah ta bita da kallo tana dafe kai .






To kode Ammi tayi mistake ne wajen daukan pic d'in da aka bata?

Tayama zata aureshi hakan baze faruba .





Zarya tashigayi a dakin ta tsaya gabana mirror tn kallon kanta """ eh tayi kyau sede 'yar rama a wuyanta kadan.








Zama tai tana tinanin fa eza """ Yanzu ai suna tare da Musayyet shine wato ko gidan ma bezoba tsaki tayi nan take taji kishi cikin ranta wanda bata ta6a jin irin saba.













Wayarta ta dauka ta shiga kiran Musayyet akaro a farko hannunta har rawa yk wajen kira.














Yn office ya zabga tagumi yayinda mutane dank'am zaune suna jiransa .






Ringing yaji da sauri ya dauka gani sunan Wacce ke kiran.

⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š



πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

*AURAN* *BABBAN*

*MUTUM*


Crtn And Wrtn By

_UMMEE_ _MUKHTAR🎁_



πŸ…Ώ39




Seda yai murmushi snn ya d'auka yace hello momy """ sedata jingina jikin bango wanda aka lanyace shi da wallpaper ruwan milk se kyalli take""""
Ajiyar zuciya tayi tace ina fa eza?

Gira ya d'aga sama gamida aje biron dk hannunsa sannan yace fa eza kuma?

Zarah ta turo baki tace eh.



Tsaye ya mik'e yace tn gida mana bakwa tare ne ? nifa ina Cairo momy kokin manta.?



Kallon phone din tayi tace hakane amma jiya ai mun kaita gidanta .


Da gaske momy dan Allah bani aka aurawa itaba?

Shiru tai ms dan tana gani yama raina mt wayo ""wato an kai masa itane gidansa kafin yadawo.



Yace hello momy ina zuwa ina zuwa " d'if Musayyet ya kashe phone din ya shiga kiran Momy.



Da sallama ta dauka shiko gogan koma gaisheta beba cikin zumudi yace Momy ina fa eza?


Momy ta zauna kan carpet tace fa eza kuma tana hanya nan da lokaci kadan ka shirya ka tafi Airport tarbarta se anjima.


Kashe wayar tayi tabar Musayyet sororo yarasa maganar waze yarda da ita Zarah tace masa sun kaita gidanta.

Sannan Momy tace masa anjima zata taho wannan wane irin Abune sekace wata Aljana.


Aje wayar yayi ya zurawa waje ido yana ganin yanda mutane ke kai kawo kasancewar acen saman yake """"


Ta glass yake kallonsu yana sha'awar yana yin shigar matan k'asar n Alqahira sanye cikin dogwayen riguna shiga takamala.


Zarah yafara tinani tabbas idan tasa kayan nan zasuyi mata kyau.



Tsaki yayi ya zari key ya fito mutane se gaidashi suke sede ya daga musu hannu kawai ya wuce lifta ya hau ya sakko qasa driver yaja suka wuce gida.






A motane ya turawa Zarah tex ta whasap cewa ta turo masa pic dinta sbd yayi kewarsu dayawa.



Tn kwance tn danna waya ta shiga whasap nan taga tex dinsa """" murmushi tayi ta shiga tura masa masu kyau kuwa shima yn tura mata harda na ma aikatansa maza da mata wanda suke tare"""

Ta tambayeshi tace wannan wacece kusa dakai daga hannun dama?

Yai dariya yarubuta mata da cewa tn d'aya dg cikin ma aika tansune .


Ta ta6e baki ta turamasa da alamar jin haushi """ dariya ta bashi yai mata reply da sunanta zainab .
Tace kagafa baturiyace .


Yai smile yace a a kode balarabiya ai nan duk yankin Misrah ne .


Se yanzu ta tuna cewa hakanne fa duk yanki d'ayane .

Haka sukaita hira harta manta da cewa momy tace tai wanka ta shirya.
Shima har yaje gida cikin nishadi yk ko takan maganar momy be biba sukaita hira da Zarah.







Ammi ce ta shigo da 'yan uwanta cikin shirin tafiya tace au yanzu dama tin dana fita ba abunda kikai kina nan se faman danna waya kk.



Zarah ta aje wayar tasakko k'asa tace Ammi nima zan biku dan Allah.


Ammi dariya tayi tace bakiji abinda megidan yaceba ""cewar zakuzo nanda wata3 ki hkr mana ai kamar yaune.



Taso muje kimana rakiya Zarah tace dama ai zan rakaku .


Hijab tasa fari me santi dan karami suka fito babban palo.


Godiya Momy tai tai musu had'i da raba musu wata bag me d'auke da sunan Zarah da Nabeel.
Leshi ne dan ubansu aciki se a tamfa super turare da kuma envelop na rafar kudi kowanne 50k ne aciki.



Zarah kallon bag din kawai take tana jinjina sunan aranta Nabeel .



Har bakin motoci tarakasu tana kuka Momy na rungume da ita tn murmushi tace Zarah kenan meye kuma ma kukan yi shiru mana .

Malam hadi yai fara a yace kuruciya kenan se abarta kawai""" zata dena ne Hajiya mude mungode Allah yasaka da Alkhairi .



Alhaj Sa ed yace bakomai ai Zarah tamuce Allah yabar zumunci Allah kuma ya kaiku gida lfy




Ameen suka amsa gamida fita dg gidan suna daga musu hannu




Zarah ta share hawayenta Momy tace to saura ke 'yata muje ciki na shirya mk kayanki .

Hannu zarah taja Dady na rik'e da Khairat sukayo ciki .





Daki zarah ta shige yayinda momy ta nufi dakinta ta dakko mata wani magani .

Khairat dakinta ta wuce takama yin game

Da sauri momy ta dawo zatai hanyar dakin zarah dady yace a a kaga uwar amarya saurin me kime kuma?






Murmushi tayi tace wlh na manta da wani abune dg cikin kayan gyaran jikin zarah shine nk saurin kai mata.



Dady yai murmushi yace shi abun na meye
?





Momy tace base kajiba ta dan jima agidanka ai dole na gyara wa kanina ita.


Dady ya mike tsaye cikin wasa yace iyyyye to zonan bani abun.


Dariya tayi zata gudu yai saurn shan gabanta ya kwace sk zube kan kujera suna haki momy tace dan Allah kabani lokaci na kurekawa saura fa awa daya .


Dady yace Allah sekin gayamin kona meye zn baki.



Momy ta 6ata rai gamida juyae dakai tace tona matsine shikenan ?


Dariya yayi.harda kwantar da kansa kan cinyarta ya jawota momy ko ido taware tn kallon ikon Allah.



Dady seda yai me isarsa sannan ya tashi tsaye yace kadaki wahawalar da kanki domin wallahi iya zamana da Zarahban ta6a kusantar taba idan kuma baki yardaba ki tambayeta .


Momy itama ta mike tace dan Allah da gaske kake Abban khairat?



Ya kama kafadunta suka kalli juna yace Mulabi momy a dago da kanta dan tinda yafadi sunantsa na ai nahi tasan babu alamar wasa a maganar """ tace na am
Yai Ajiyar zuciya yace wallahi idan harkin yarda dani toki yarda bamu ta6a kwanciyar aure tsakanimmu ba sbd wasu dalilai.


Na farko de yarinyar ba waisona takeba ni kuma banso na takurata tinda ma fahinci yanayinta """.se kuma rashin samu wadataccen lokaci .

Ki yarda dani mulabi da gaske nk koki tambayeta.




Momy tasauke numfashi tace haba Alhaj wlh ma yarda kuma ngd maka garama da akai hakan kaga kanina namma wani babban tukwaicine agareshi.


Dady ya lakuce mt hanci yace oh sonkai k'irik'iri jama 'a.


Dariya sukai momy ta shiga daki dan hadawa zarah kayanta.






Sanye take da doguwar riga brown se mayafinta wanda tai rolling dashi sam batai makeup ba se powder da lipstick data sanya.



Hand

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login