Showing 33001 words to 36000 words out of 80019 words

Chapter 12 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

267

a bazasu cinyeki ba
Muje ciki gun momy.

Zasu wucd kenan mufeedah ta tashi tsaye cikin hasala tace kuma mutum komai taurin kansa da gaddamarsa dole seya kasance mijina uban yarana ba yadda zeyi .


Ko kallonta beba yai ciki shida khairat tn ta bala I dg k'arshe tasa kuka wai itace mayya idan har ita mayyace to shima mayene dan kuwa jinisu d'aya ne.












Da sallama ya shiga d'akin momy tana zaune tn irga wasu kud'i tana ganinsa ta juyar dakai gefe taci gaba da abinda takeyi """"""" cikin ransa yace yace wato momy na da d'aya momyn kenan bas yafiya? Duk abunda aka musu se sun rama? Dan murmushi yayi ya aje khairat dg gefe yaje har gunta ya tsuguna gamida rik'e k'afarta ta rufe ido yace momy ina kwana yai maganar cikin murya mevan tausayi ,,,.
Seda tai tsai sannan tace lfy lau ya zaman bak'unta ? Sosai yaji dad'i harda fara'arsa yace lfy lau momy tace ma na gaisheki.


Kallonshi tayi da mamaki tace au yaushe kazama me baki bn sani ba ? Kace har hira kukesha da itako?


Da sauri yace a a momy iya kacimmu gaisawa kawai karo na farko kenan daya gillawa momymsa k'arya arayuwa.





Cigaba tai da had'a kudin bata saurareshi ba khairat tace nima zan bika yayana.



Kallon momy yayi yanason magana amma ta d'aure face a haka ya daure yace wai khairat zata bi tin kafin ya k'arasa tace ba inda zata

Wani uban ihu khairat tasa ta kwanata kan bed ta hau birgima ita lalle setaje """" sanin halin khairat wajen kuka yasa momy tace tatashi su tafi domin tasan in bata barta ba to yini zatai tn rigima tak'i kumacin abinci.



Cikin Murna ita da Musayyet suka rungume juna momy na kallonsu suna had'a kaya kamar wadda zata bar garin abin yaso bata daria amma ta maze cikin d'aure murya tacewa musayyet had'a kayan me kk yine ? Yinifa kawai zatai ta dawo ama se wani had'a uban kaya kk kamar wadda bazata dawoba .




Musayyet jiki ba k'wari ya juyo yace to momy nadena d'iba hk khairat muje zuwa yamma semu dawoko?

Baki ta cuno masa ita alallai se an had'a mata kayanta itacen zata koma.


Seda momy tai mata wuk'a wuk'a sannan ta yarsa suka tafi hk dama 'yan kantine ajikinta riga da wando ruwan powder .



Sallama yaiwa momy suka fice tana binsu da kallo """" su kadai sk rage mata wanda tafi jinsu a ranta se umman mufeedah tabbasa tn nuna masa rashin ko in kulane a zahiri amma a bad'ine tana kewarsa sosai.




Hk suka wuce mufeedah tn zaune tai zunbur tamik'e tasha gabansa tace ina zaka?



Khsirat kallon Musayyet takeyi tana kuma kallon mufeedah , be kulataba ya ratse mata ze wuce ta kuma shan gabansa cikin 6acin rai yasa hannunsa ya hankad'e ta har tana buguwa suka fice sk barta tana kuka.



Momy ce ta fito nan taganta tn kuka tace ke lfyanki kuwa"""" wani sautin kukan tasake rerawa tace momy wai dg na gaisheda yaya ya mareni harda cemin mayya.


Mayya kuma ? Momy ta fad'a tn kallon mufeedah ,,, eh momy harda cewa wai shi dole aka masa ze aureni amma meze dani waini jinin mayyace ta kai k'arshen maganar tana kuka harda shashshek'a.




Sosai ran momy ya 6aci tac nasan a rina ai dama duk namijin daya san mace kafin aurensu wlh baze ga mutun cin taba kuma taita ganin wulak'anci kenan kala kala.


Ke kikaja kanki da har kika bashi kanki Alhaj zedawone ayi auran cen kuje kuci gaba da rigimarku amma baku isa kunsamin hawan jina ba wlh kunyi kad'an .




Tana fad'ar hk tabar gun mufeedah kan dady kamar kamar yakasheta dan murna dan tanason taji maganar auransu dg bakin momy dan tasan kamar anyi angamane sbd Alhaj Sa'ed yn son duk wani datakeso.













❀ love you all
[06/09, 16:21] Ummee Mukhtar: *⚜*BRILLIANT *WRTS* *ASSOCIATION*πŸ–Š


πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

_*AURAN*_ _*BABBAN*_

_*MUTUM*_

Creating And Written By

_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁

Sadaukarwa ga Nabeelah Rabi'u Zango.


πŸ…Ώ23


Tin a hanya khairat keta zuba surutu hk shima ya biye mata har suka zo gida ,,,, da kansa ya fito da ita rik'e a hannunsa har cikin gidan """""" knocking yayi dede room d'in Zarah da kyar ta taso sbd baccin daya d'auketa tin bayar fitarsa , tn bud'ewa ta ganshi da yarinya rik'e a hannu "" murmushi tai musu dukkan ninsu gamida mik'o hannunta tn son tazo gareta """ khairat kallon musayyet shiko ya d'aga mata gira alamun taje""" .

Ita ma hannu ta mika mata tn murmushi dukkansu sukayo palor """" seda sk zauna tace my son ina kasamo baby me kama dakai? Tin kafin yabata amsa khairat tace la kunfi kama da yayana har idanuwanku da farinku """" dariya sukai musayyet yace dole mi kama a momy nace """ khairat k'ara kallon Zarah tayi ta kalli musayyet tace amma yana ganta k'arama ba irin momy ba kuma kenan ynz momynka biyu? Ta fad'a tana nuna ya tsunta guda2,,....



Dariya Zarah tayi tace yasu nankine tace sunana Khairat ni suna dayane dani ba kamar anty fa'eza ba ita tafiso wai ace mata mufeedah ko mufy """""".

Musayyet yace wannan bakin sea yankeshi sbd surutu .

Zarah dariya tayi ta kalli musayyet tace wacece fa'eza wacece mufeedah?


Seda ya aje kan center sannan yace duk macs dayace ,kawai batason ace mata fa'eza sbd sunan kishiyar ummantane kuma bata raye amma duk da hk tana taya ummanta kishi.



Zarah tace meye abun kishi ga wadda bata raye""""



Yayana zanyi wanka """ eh aiko nima zanyi my daughter zomuje ""hannunta yaja sk fita harda d'an gudunsu Zarah ta ware ido tn dan d'aga murya tace kuma a waje zakuyi wankan ta fad'a tana dariya """ tashi tai ta bisu dan taha ikon Allah.



Yawo kawai taha sunayi cikin swimming pool khairat se dariya take suna 'yar tsare """""...baki Zarah ta bud'e ganin k'aramar yarinya ta iya wanka a ruwa amma ita ko za a kasheta bazata iyaba.



Cikin mamaki ta zauna dg gefe tn kallonsu Musayyet murmushi kawai yk mata yn yawo a ruwa kamar wani kifi """""".

Tace kaga ku fito kada babyn nan tai mura ""'' seda yai juyi a ruwa sannan yace mura ai sede kar a kuma amma nasan setayi """ shiyasa a gida momy take hanata wankan amma kinga yau tn free yakamata koyayane tayi.

Murmushi tayi kawai seda sukai me isar su sannan sk fito khairat se tsalle tk tana dariya shima fitowar yayi kayansa duk ajik'e """ kallonshi zarah tayi tace aiko bazaka shigarmin palor a hakaba kana jike ta fada cikin wasa"""" smile yayi yace aiko sena shiga zan zauna anan ne kamar wata shanya.

Dariya tayi yayinda ta d'auki khairat tsam sk kama hanyar part d'in su""" kamar ze kuka yace momy ni kumafa ?juyowa tai tn dariya tace seka bushe ka shigo .




Hanni yasa a kansa ya tsuguna yn dariya khairat na masa gwalo tana cewa yeee shi ba a d'aukeshi ba .



Dariya ya kumayi yn nuno khairat da hannunsa.




Suna shiga ciki sukai toilet yayinda ta kwanto ruwa dg hiter dispenser me zafi ta sirkashi taiwa khairat wanka tasamata wata 'yar riga body hock kasan cewar wancen kayan sun jike.





Abinci Zarah ta zuba musu khairat sezuba hira take zarah ko na biye mata .


Ihun Musayyet kawai suka jiyo dg farfajiyar gidan da sauri sk nufo wajen rungume suka gansu shi da dady , dady meyasa bk fadamin zakata hoba ai danazo ,kafin ya bashi amsa aiko khairat na ganin dadynta itama ta kwasa da gudu tai wajensu """"


ZARAH kam kamar wacce aka dasa ta kasa gane halin datake ciki ,gaba daya bataso dawo warsa ba hk kurun tana cikin farin cikinta wani zezo yashiga rayuwarta.

Da gudu ta koma ciki Musayyet yaga hakan amma seyai tinanin ko itama murnar take amma seyaga har anyi mintuna bata sake fitowa ba.



Alhaj Sa'ed ya d'auki khairat yn mata wasa ya shafi jikin Misayyet yace yana ganka a jik'e ?

Smile yayi kawai khairat tace wanka mukai shine momynsa tace wai baze shigoba karya 6ata waje .

Dariya Alhaj Sa'ed yayi yace ah da gaskiyarta kasan zakai wankan base ka dakko wasu kayan ka ajeba koda kagama seka saka.

Musayyet ya shafi kansa yace ai dady momyn nan ta fiye rigima d'an duka dady yakai masa gaba daya sukasa dariya.








Gaba daya part d'in dady sukai basu ganta a palor ba Alhaj Sa'ed hankalinsa nakan ta sosamune yafara ganinta kafin ya shiga room dinsa amma hakan besamu ba.



Suna shiga khairat ta haye kan bed yayinda suka k'ara gaisawa da dady yai masa ya hanya yace lfy lau my son ya zaman gidan namu inceko yana mk dad'i ?

D'an murmushi yayi yace eh dady bakinsa yak'i rufuwa dan murna dady yace da magana a bakinka my son tell me "" smile musayyet yayi yace I didn't say anything """ dady yace nasani shine nakeso ka fadamin ai .





Ummm dama idan ka huta dady akan maganar nan ne dakace zk nemo mini wacce akeso yana fad'in hk ya yatashi da sauri ya fita cikin jin kunya. dan


Dariya Alhaj Sa'ed yayi yace my son kenan khairat ya momynki ? Ya fad'a yn shafa kanta dariya tayi tace lfyarta lau dady.





Musayyet na fita kai tsaye room d'in Zarah ya nufa yai knocking guskarta duk hawaye tataso ta bud'e nan sukai ido hud'u da juna ta sunkuyar dakaia k'asa yace momy meyasameki?



Babu komai kaina ke ciwo tq fad'a tn kallon gefenta matsowa yai har yn lek'en face d'in ta yace kinsha magani kuwa ?


Da sauri ta gyad'a masa kai alamun eh yace sannu idan bedena ba se a kira docto ko dama zamujr ai miki test sbd olcer ki.


Tace to namaji sauki ,, yace sannu Allah yabaki lfy tace ameen.


Har ze tafi ya dawo yace amma kinsan dady ya dawo kuwa?



A abansani ba dg hk ta maida k'ofa ta rufe garam """" tsayawa yayi yarasa gano meke damunta to.





Yn hawa upstair yai wanka yai alwala ya nufi masallaci koda yadawo neman layin Zarah yai tayi amma wayar akashe.





Gaba d'aya sun had'u a dining amma banda Zarah,,, dady yacewa khairat taje ta kirawo ta .

da gudu ta tashi suna mata dariya ganin rigar da Zarah tasamata wadda ta tsaya mata iya gwuiwa .




Knocking tayi zarah ta bud'e tace wai kozo aci abinci """ gaban tane ya fad'i sosai tace to tsaya mutafi tare.

Seda ta d'akko hijab tasa sannan sk fito "" tin da sk taho Alhaj Sa'ed yaga ta k'ara wani kyau da haske besan sanda ya aje spoon d'in hannunsaba ya zuba mata ido kawai.


Musayyet ko hankalinsa nakan plate d'in yn cin abinci shikansa daya d'ago yaganta seyaji wani abu wanda yarasa ko meye shi d'in ,,,so tari idan yaji irin hk baya iya fassara ma'anar hakan sede kawai ya share abun ransa da zuciyarsa.





Tn zuwa ta zauna kusa da khairat cikin rawar voice tace masa sannu da zuwa ko kallonsa bataiba.


Shima cikin jin kunya yace sannu ya zaman kad'aici duk da nasan ga my son nan bari barinsa ma kad'ai yaisheki.


Se anan tai murmushi suma sukasa dariya """" da kansa dady yazuba mata .




Kowa yaraci amma banda ita e juya spoon take kawai a hannu.


Musayyet yace dady ina phone dinka ?


Yace tn room lfy mene '? A a dama number budurwata zan sa maka nasan zaka iya bincikamin tinda ni yanzu kona buga bata d'auka.



Kallonshi zarah tayi kawai tana mamakin rashin kunya irinta musayyet .




Dariya Alhaj Sa 'ed yayi yace maza jeka dakko insha Allah seta zama mallakinka domin farin cikinka shine nawa.


Da sauri musayyet ya tashi yn smile gamida d'agawa Zarah eyes yace momy zakusha biki.



Dariya tayi kawai kanta ma k'asa Alhaj Sa'ed kuwa duk hankalinsa nakan duk wani motsi nata.
[06/09, 16:21] Ummee Mukhtar: *⚜BRILLIANT* *WRTS* *ASSO*πŸ–Š


πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

*_AURAN_* *_BABBAN_* *_MUTUM_*

Creting And Written By
_UMMEE _MUKHTAR🎁__


πŸ…Ώ24



Musayyet na shiga yaga phone d'in kan bed, cikin zumud'i yakai hannu ya d'auka ya shiga sk number """ meze gani ? Kawai seyaga sunan My one ajikin number , da mamaki yake kallon number cikin ransa yn cewa toko mistake nak'arayi ?

Amma kuma ai na haddace number batin yanzuba , k'ara saka number yayi amma still abu d'aya tk nunawa lokaci d'aya ya zube kan bed yn dafe kansa, ya ilahi taya hk zata faru may be nayi mistake ne ,,,,,

Wayar ya d'akko ya dawo palor jikinsa duk ba kwari """ Zarah ce ta juyo dan jin tafiya abayanta nan sukai ido hudu da Musayyet ,gaba d'aya sukaji gabansu ya fad'i wanda basu san dalili ba """


Musayyet kallonta kawai yk cikin wani yanayi wanda shikansa baze fassara ya yake cikiba.

Zarah tai saurin kauda kanta gefe tana k'aramar ajiyar zuciya-

Yn zuwa ya mik'awa dady wanda shi kuma tin dazu ba abinda yk inbanda kallon Zarah.



Ok karanto min number dady ya fad'a yana kai tea bakinsa ,,,,Kirane yashigo wayar dady yai pinking call shiko Musayyet da sauri yabar gun yahaye upstair yn waiwayen Zarah"""" da hk zancen bada number ya shiririce.



Yn shiga room yai saurin d'aukan phone dinsa yashiga sk number irinde wacce yasa d'azun itace de """ tsaye ya mik'e ya shiga zirga zirga yn shafa kansa yace kumafa dede nk sawa meyake shirin faruwa ne ?
Amma ba komai I have to way .




A k'asa kuwa Alhaj Sa'ed se jan Zarah yk da hira ita kam tayi shiru batasan meyasa tafison ta zauna da Musayyet ba idan suna tare yakan mantar da ita damuwarta wacce tk damunta.
Duk hirar da yake bata tanka masa sede khairat da itama take nata surutun .




Se dare sukai shirin tafiya gidan Momy Wanda Zarah taiwa Khairat make up mekyau ta kuma zuba mata kayam kwalliya a wata bag ,,,,.


Sosai Alhaj Sa'ed yaji dad'i har ransa .



Cewa Musayyet yayi ya shirya suzo suje, amma se yace kansa kemasa ciwo """"Dady yace nina rasa irinka abu na damunka seka barshi kai wasarere da lafiyarka bk kulawa ,idan anyi maganar zuwa hospital kace a k'yaleka wai ze dena,,,, what kind is this?



Musayyet yaimurmshi yace to dady barina kira doctor ko""" ..Dady yace yauwa ko kaifa my daughter mujeko""".Khairat tace to dady amm momyn bata fito ta bimuba na kirawota?


Dady yai 'yar dariya yace no itama zata zone amma ba yauba ,muje karmi dare,,,,. ...gun Musayyet taje tai masa bye bye """"" shima yn smile ya d'aga mata hannu yace a gaida momy.






Suna fita Musayyet ya kwanta a palor a time d'in 8 :00 pm Zarah na room d'in ta tin datagama cin abinci ta shige tak'i fitowa.




Jin shirune yasa shi tashi yaje yafara knocking yana tsaye jiyak'e k'irjinsa na bugawa da k'arfi yai saurin saka hannu ya dafe gun gamida runtse ido .



Zarah tasowa tayi ta tsaya gami da cewa waye? Murmushin k'arfin hali yayi yace nine""" da sauri ta bud'e dan dama tin d'azu hk kawai ta tsinci kanta da son ganinsa.



Da murmushi akan face d'insu duka tace se yanzu ka sakko?


Yace eh momy hira kawai nakeson miyi """


Tare sk jero kamar wasu masoya aduk sanda ya kalleta seyaji gabansa ya fad'i .






Zama sukai a kujeran dk face d'in juna ya kalleta yace me kika sani gameda da soyaiya ?

Dasauri ta kalleshi ta kalli TV wacce suke haska indian film tace soyaiya aganina halittace wadda Allah ke sanyawa a zukatan masoya wato mace dana miji yaro ko babba """"",,

Kuma hakan nan lokaci daya jininku kan iya had'uwa dama wanda bk saniba.


Tin data fara magana yk kallon mouth d'in ta harse datai shiru sannan yai ajiyar zuciya """yace Momy ina cikin matsalane amma kitayani da addu a .

Sedata gyara d'an k'aramin hijab d'in ta sanan tace zan tayama komak zezo da sauki my son .


Murmushi yayi yace ngd momy.



Kallonsa tayi tace me kk gani ga macen da aka aura mata wanda bataso kuma mahaifanta sukai mata dole sbd wani dalili nasu musamman ma gashi mutumin idan ya kasance babba ne?




Sosai yaji maganar aransa amma wace amsa ze bata?


Kallonta yk da sexy eyes d'in sa yace kawai abinda nasani shine bazata samu duk wata kulawa ba wadda saurayi matashi ze bawa yarinya wacce tk dedeshi ,,, zatai zaman hkr ne kawai dashi tinda har bata sonsa .

Amma meyasa kikamin wannan tambayar ?

Gani yai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login