Showing 9001 words to 12000 words out of 80019 words
Chapter 4 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete
ko bata saniba tasan mayen saurayin nan ne na d'azu dan ba wanda yk da number ta se zarah."""" da sauri t kashe wayar ta jefa a jaka.
Fa 'eza na shiga d'aki tai cilli da hijab wanda se atime d'in naga ashe dg ita se brazia se skin tye.
Kuka ta kamayi sosai tana cewa ya musayyit menai mk menai mk baka sona ? Ko banda abunda kk sone ajikin mace?
Tsam ta mik'e ta share hawayenta ta fuskanci tafkeken mirror d'in dk manne a d'akin tana k'arewa kanta kallo.
Wani murmushi tayi tace dani kake yi senayi maganain ka da maganin taurin kanka sena sauke mk duk wani gigi dk kanka inde nice fa'eza.
Zarah kanta a sunkuye jitai kawai ana cewa a fito nan ta d'ago kanta dan kallon inda Allah ya kawota .
Gabanta ne yai mummunan fad'uwa sanda tai arba da tafkeken gidan wanda ko a mafarki bata ta6a zatoba sede kawai ta gani a fina finan k'asar waje.
Sukansu 'yan kawo amaryar cike sk da mamaki .
Nan baba maryam ta riko hannun ta wanda keta karkarwa tin d'azu.
Fad'ar tsaruwar gidan 6ata lokacine komai yayi a kwai masu gadi har su 5 se securities da sojoji wanda aka zube musamman domin kula da gidan da abinda ke cikinsa bare ga amarya ta zo.
Haka suka shiga se rab ido suke rasa inda zasu zauna sukai domin kuwa se wuce palour suke birjik adon kowane palour dabanne .
D'akuna kam ba a magana duk inda suka lek'a se suga komai a kwai .
Baba maryam ce tace a kira mata d'aya dg cikin wanda suka rakosu .
Da sauri yazo gunta cikin ladabi yace gani """" in ina takamayi secen tace dama tamvaya zanyi dan Allah inane bangaren amaryar munga komai da yawa ne to munsan yafi karfin zaman mutun d'aya shine nk tambaya wane wajenne nata ita amaryar?
D'an murmushi yayi yace ai hajiya nan gidan tane ita kad'ai ira uwargidan ba unguwama d'aya suke ba.
Baki Baba maryam ta bud'e Aysha dk gefe ido ta zare a ranta tace wallahi nasan yanda zarah tk da tsoro bazata yarda ta dinga kwana ita d'ayaba.
Baba maryam tace to to ngd ko yauwa ngd """ gaba d'aya ta daburce yayinda kowa ya shiga yawo acikin gidan kamar wanda suka shiga wani k'aramin cityπ.
Wani d'aki a ka kai zarah wanda duk abinda suke bata ko d'ago kaiba domin wani haushi da 6acin raine suke ziyartar zuciyarta.
Ah zarah wallhi kinyi sa'a acikin mata ai se k'alilan kai masha Allah wallahi kamar abarni anan "" hk sukaita santi zarah kuwa idontama ya bushe hawayen yak'i zuwa.
Nan suka baje suka rasa inda zasu zauna dg wancen sashin se wancen .
Nan suka bar zarah ita kadai .
Aysha ce ta shigo tacewa baba maryam ga wasu maza cen a waje sunce kizo
Da sauri ta mik'e ta fita """ tana fita ta gansu dauke da kuloli na abinci har 15 se wasu kulolin guda 8.
Baki ta bude tace sannunku wannan fa ? Ah dama yalla6ai ne yace akawo muku sbd nan zaku kwana idan yaso gobe se amai daku gida ga wannan abincine idan be I saba sekuyi magana """ dg hk suka juya sukace mata se anjima.
Baki ta bud'e tace yau naga ikon Allah yoni daza abarni agidan nn wlh zama zanyi.
Nan ta kira sauran aka shiga diba ana shiga dasu gidan .
Kowa ce kula idan aka bud'e abinda ke cikinta daban ne
Kaji soyaiyu da farfesu se nama soyaiye da farfesunsa .
Soye soye ga sunan kala kala cake meat pei sncks kala kala fride rice har wani abun ma basu san shiba.
Kitchen sukaje wanda gashinan gari guda ne me girman gase spoon suka diba da plate suka dawo palour
...ciki aka ware aka shiga aika masa da sak'o
Baba maryam naga ta dauki wani plate ta nufi d'akin da zarah tk wanda tin dazun da suka barta suka kama yawo cikin gidan.
Kwance ta ganta dafe kai idonta yai ja tace suba hannallahi zarah lfy?
Umma kaina ke ciwo uhmmm zaki ware ne gajiyar hanya ce .
Ai hkr wlh d'azu nayi typing me yawa ya goge amma gobe insha Allah zakuga me yawan gaskeπ€π€π€π€ππππππ
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*
Creating and Written
By
*UMMEE* *MUKHTARπ*
This page is ur MOM MANAL .Sarkin rigimaπ. Allah yabaki lfy ya qaro sauki ..
π
Ώ8
Nasan gajiyar hanyace tashi ki daure kici """ zarah bataso tai mt gaddama dan hk ta mik'ea hankali ta tura mt plate d'in tafaraci kadan kadan.
Minti 2 tace ta k'oshi.
K'yaleta tayi don itama bataso ta takura mata a wannan lokacin.
Bayan sungama ne sukaji shigowar motoci gidan da sauri 'yam matan suka lek'a don ganin su waye """maza suka gani ko wanne sanye cikin kwat da glass komai bak'i ne ajikinsu har shoes dinsu """" wani ne ya fara shigowa yaiwa sauran matan magana cewa anzo d'aukan sune za a wajen dinner .
Manyan matan sukace ah to kuramu gamunan zuwa .
D'akin da zarah tk suka shiga suka shedawa baba maryam cewa anzo daukan sune.
Baki tq washe tace lalle kaji inda ake abu aiko yanzu wlh zamu tashi Aysah ce ta kallesu da mamaki donko ko sallah ba suyiba amma suke shirin tafiya. Aysha ce ta ciro wayar zarah ta kunnata ta mik'a mata tace gashi da badan na tuna na dakkoba da shikenan sede ase wata """ jiki a sanyaye zarah ta amsa fuskarta taija sosai harta d'an kumbura sbd kuka.
Baba maryam tace yauwa aysha ku zauna tare da ita muzamuje mudawo dan ba abarta ota kadaiba .. to kawai aysha tace dan itama batason zuwa.
Nan da nan aka shirya se murna suke suka motocin suka bar gidan .
Ya rage daga aysha se zarah.
Kuka zarah ta 6arke dashi tai cilli da mayafin kanta ta had'a kai da drower .
Aysha ta dafata tana lallashinta haba zarah meze dameki kin bude ido kina gidan ki kuwa?
Dazu dana zaga baya har wani swimming pool nagani me adon heart komai yayi ki kwantar da hankalinki ga gidanki kamar mutun ishirin ne zasu zauna kuma duk ke d'aya .
Dago kai tayi tace ni duk wannan be dameni ba wlh kawai ninasan menakeji.
To wani waje na musamman aka kaisu su hajara dasu baba maryam se washe baki ake nan suka tadda mutane mata da maza zazzaune ba wasu masu yawa bane nan suma aka basu wajen zama da aka tanada dominsu.
Daga gefe Alhaj sa'id ne da uwargidansa sun sha kyau sosai se d'aya bangaren yan uwane da abokai se baby shukrah dake kusa da fa'eza """ fa 'eza kam se raba ido tak ko zata musayyit amma ko k'eyarsa bt ganiba abunda ya harzukata kenan.
Alhaj sa'ed yaga 'yan uwan zarah amma se raba ido yk yaga koze ganta amma bata agun.
Waya yaiwa d'aya dg ciknin yaransa cewa ina amaryar?
Cewa yai wlh besani ba amma bari ya tambayi daya dg cikin iyayenta mata.
Nan yaiwa inna hajara maganar cewar ina amarya baba maryam najin hk tai salati tace mun barta gida ai mun dauka ita ba inda zata ne oh ni 'yan nan .
Alhaj sa id ya gayawa yanda akai cewa tn gida an barta.
Ransa ne ya 6aci sosai har momy ta kula dashi wacce tasha wani arnen less na manyan mata.
Musayyit na kwance a tafkeken gadonsa yaji wayar Dadynsa da sauri ya d'auka yace dady barka da dare.
Yauwa kawai yace kana ina ne ?
Um um dama nima ina kan hanyata ta zuwa gun dinner """ hmmm dady yace dan yasan k'arya yake donshi bayason shiga mutane sosai.
Yace ok kaje cen gidan dana ta6a watan nin baya wanda aka ginashi d'in nan kaje zaka d'akko amaryata yanzu muna jiranka dg hk ya kashe wayar.
Musayyit na cire wayar dg kunnensa yace oh no banson fita wlh amma ba yanda zanyi.
Hk ya shirya cikin wani yadi me walwali light coffee ne shoes ma hk se hula da agogo duk iri daya.
Wanka yai da turare yasa chewgum abikinsa me kamshi ya nufi gidan zarah.
A gun dinner tini an fara raba kaye kaye na gani ma fada dama na ciyr ciye.
Alhaj sa id idonsa na kan hanya ganin zarah.
Masu gadi suna ganin motar Musayyit da gudu suka bude suna daga masa hannu.
Koda yai parking ya fito gidan ya qarewa kallo lokaci daya kuma yasaki wani murmushi me tsada ya fara taku.
Aysha ce ke rik'e zarah wacce tk k'ok'arin fita ita alallai seta gudu dg gidan mayafine kawai a hannunta da gudu ta fito aysha na binta abaya tana shan kwana Musayyit ya kawo kai sukai karo ta fad'o jikinsa """" da sauri ya rik'eta kanta lille6e da mayafi dan hk be samu ganin fuskar kowaceba """" jikinsa rawa kawai yk dan be ta6a had'a jiki da wata mace ba"" da sauri ta juya masa baya itama se kyarma take yayinda takejin gabanta na fad'uwa """" Tak'i gab tak'i baya hk shima hk sekace wanda aka kafe agun kallon baynta kawai yk numfa shinsa na fita da sauri
Bata juyo bayanta ba tafara magana cikin kuka kΕ«ka tace dalla malam bk gani zk bige mutane ?
Sosai yaji haushi dan ba a ta6a yimasa hk ba dakewa yai yace ni kk cewa dalla?
Eh na fad'a d'in zarah tace tana k'ara rufe fuskarta.
Da gudu aysha ta k'araso wacce tk haki ta fisgi zarah wacce jikinta ke rawa ita azatont ta dauka Alhaj sa id ne a shigo.
Aysha tace muje ba inda zaki ya daga zuwanki gidan miji kice ke gida zaki .
Musayyit ya sauke ajiyar zuciya wanda se a lokacin aysha taga mutun agun.
Sosai kyansa ya birgeta gaskiya guy yayi ba k'arya .""""" Sannunko abinda yacewa aysha kenan cikin rawar murya tace yauwa """" hannunsa ya zuba a aljihu yace wannan itace Amaryar?
Zarah jitai kamar ta ta6ajin muryar kamar ta juyo se kuma ta fasa.
Yace ok amma meyasa takeson zuwa gida ?
Ya salam zarah ta fad'a cikin zuciyarta wannan muryar da alamu mutun d'aya keda ita a duk duniya sosai voice dinsa yk shiga kanta harta na rufe ido.
Aysha tace ah ah dama kawai de ummanta takeson gani.
Wani murmushi yayi yn k'arewa zarag kallo ta baya wanda bayanta kawai yk gani """ cikin murya sassanya yace duk wata mace tana murna da wannan ranar inde har tanason mijin data aura amma yanzu na gane wani abu d'aya dan hk kuje ku kwanta kawai seda safe dg ya juya yai waje kamshin turarensa yadaki hancin zarah.
Da sauri ta juyo bayansa kawai tagani idonta taf kwallah a ranta tace duk da ban ganshi ba Allah yayi halitta anan tace aysha dubi bayansa tsayaiyen namiji matashi dashi kisan cewa an cuceni.
Kul karki k'ara babu kyau matar aure ta dinga yabon wani namijin daba nataba.
Muje kawai .
Musayyit da sauri ya koma mota ya zauna ya kasa tada ita ya d'aga kansa sama yana tina karon da sukai da waccen yarinyar d'azu.
Tsaki ya d'anyi yace dady ma ya rasa wacce ze aura se wacce batafi 17 yrs ba gaskiya ya cuci momy wlh kuma yarasa wacce ze auro se mara kunya tana gani karo sukai amma ta d'ora masa lefi .
Wayarsa ya ciro ya kira dad yafada masa cewa bacci tk "" dad yace bakomai ya kyaleta.
Se waje 11:30 aka watse aka dawo dasu gida ko wacce ta za6i inda zata kwanta cikin katifu da gado masu laushi .
Wanda da safe ne zasu daukin hanyar gida.
A subar fari sukai sallah aka kawo musu abun kari aka fita sauran kulolin jiya wacce ko rabin abkncin basu ciba sbd sunad yawa kulolin zarah ma tai wanka sanye tk da dogwar riga fara me duwatsu fuskarta tai fayau ba kwalliya a face d'inta.
Tana d'aki suna hira da aysha .
Alhaj s'id ne ya shigo cikin shadda ruwan zuma me kyau tayi masa kyau abunka da farin mutun kuma kyakykyawa.
Gaisawa sukai cikin girma yayinda ya bawa kowa takarda wacce kud'ine a ciki yace idan sun shirya mota na jiransu.
Nan ya fita suna ta mai godiya ""kai zarah kinyi dace ga kudi a miji me kyau sede kawai ace yayi sa an babanta.
Yomeye aciki wallahi babu komai hk sukai ta hira suka lek'a sukace ayha ta fito za a tafi da kuka suka rabu zarah se ihu take baba maryan na turata ciki.
Da hk suka bar gidan suka barta tana kuka. Da gudu ta koma d'aki ta saki kuka ta kwanta tana birgima tanacilli da duk wasu kayan glass dk wajen.
Ummulo ππππ
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
*AURAN* *BABBAN*
. *MUTUN*
Creating and wretten by *UMMEE* *MUKHTAR*π
π
Ώ9
Seda Zarah tai me isarta sannan ta koma kan bed ta kwanta idonta rufe se sauke ajiyar zuciya tk.
Tini ma'aikatan dk gidan mata ne zasukai su 3 suka shiga gyara gidan cikin lokaci kad'an suka gama """" wata me aiki ce ta shiga wani d'aki wanda ba komai ne acikiba se turarukan wuta kala kala da Airfreshner masu d'an banzan k'amshi wanda cike sk ad'akin kamar zasuyi magana.
Nan da nan ta shiga turare gidan ko wane waje seda taiwa turare kuma ta fesa na fesawa.
Tini gidanya dau kamshi me dad'i.
Zarah dake kan bed kawai ta dinga jiyo kamshi tashi tayi ta goge hawayenta tafara taku cikin sand'a"""' d'an lek'owa tayi sede bataga kowaba amma ga gurinan a gyare se zuba kamshi yk""""..
Kallon ko ina take dan hk ta fara tafiya tana bud'e duk wasu d'akuna dk gidan ""hakama tabi kowane palour da kallo gasunan da yawa birjik sosai gidan ya bata sha'awa dan bata ta6a tinanin zata zauna a gida irin wannan ba .
Cikin muryar kuka tace ha gida har gida amma bada saurayi zanyi rayuwa ba wannan abun da ciwo""""inama da matashin namiji zanyi rayuwa agidan nan danayi farin ciki sosai.
D'akin ta koma ta kwanta se kuma ta kamajin sanyi har tana karkarwa .
Gidan Alhaj Sa"id ma kowa ya tafi se fΓ 'eza wacce tacewa momy ita fa tazo kenan bazata komaba """ momy dad'ai taji dama batada wata budurwar 'ya agabanta in band khairat .
Musayyita ne ya shigo gidan kai tsaye bangarensa ya nufa """ yana shiga yaga fa'eza se goge masa kaya take "" da mamaki ya tsayayn Kallon ta wanda ita sam batasan ya shigo ba.
Hannunsa ya zuba a aljihu kawai yana kallonta.
Jitai am buga mata wara uwar tsawa wacce tasa seda ta firgita tai hanyar toilet:":"
Gidan ubanwa zaki a toilet maza zoki fice tinkafin ranki ya 6aci"""' se yanzu taga ashe shine dan hk ta saki fuskarta gamida dafe k'irji tace wlh ya musaiyyet ka tsoratani na firgita.
Eh nine wayace kita6amin kaya? Wama yace mk kayana ba a goge sukeba?
Taku tayi har gabansa tana murmushi shiko idonsa akanta cikin d'aurewar fuska ""a haka tazo har gabansa tsugunawa tayi gamida rik'e kunne tace kai hkr bazan sakeba.
Kallonta kawai yk yace ok tashi kije na nagode ko amma nex time karki kara karan banin ta6a kayana kinjiko.
Komai nasa burgeta yake ciki kuwa har fad'an dayake mata domin tindaya fara mouth d'insa kawai tk kallo.
Yace jeki inason zan wankane""" jiki ba k'wari ta mik'e yabita da kallo.
Tsaki yayi yace narasa yadda zanyi da yarinyar nan amma bari dad ya dawo wlh seta koma gidansu.
Karfe uku dede me aiki se buga d'akin zarah take amma taji shiru ''' a k'alla takai minti shabiyar tana knocking amma ba a budeba.
Zarah kuwa najinta kawai zazza6ine ajikinta ga yunwa tanaji ahaka ta taso dakyar ta bud'e kofar"""" tana budewa sukai ido hud'u da Merry sanye cikin kayan aiki wanda akai dominsu masu aikin.
Zarah tace lfy ? Cikin ban garma merry tace dama na shirya miki lunch ne tin d'azu shiyasa nace ari na sanar dake.
To kawai zarah tace ta koma d'aki.
Tana shiga toilet ta shiga don yinwanka kallo ta tsaya yi ganin haduwar toilet d'in sosai ya burgeta komai yayi ga kuma kayan kamshin toilet nan da yawa gamida sabulai masu kamshi da mayukan wanke kai .
Seda tai wanka sannan ta fito always ta d'akko wanda dama tin kafin su taho ta fara period.
Doguwar riga ta atamfa tasanya dikin ya matseta sosai gashinta ta gyara tai simple makeup.
Turare ta fesa sannan ta fito dan cin abinci.
Flask ne dayawa gasuna jere taci duk abunda take so .
Farfesune na kifi dana kaza se white rice da stew d'in cabbage wanda yasha nama aciki' Se juice na kwali da kuma wanda aka hada agidan ''' se potatoes soyaiye da kuma wainar kwai.
K'ugu zarah ta rik'e tana kad'a kai tace eh ga mayunwaciya ba ai dole yasa akawo min wannan cimar sbd game cikin zani """ Amma mutumin nan d'an rainin wayone wlh.
Zama tayi ta zuba kadan a plate tafaraci.
Tini 'yan kawo amarya suka je gida yayinda aka basu kud'i da turamen atamfofi.
Sosai Lari taji dad'i