Showing 27001 words to 30000 words out of 80019 words
Chapter 10 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete
Abinci Zarah taci k'adan tana satar kallonsa cikin ranta tana tambayar kanta meke damunsa naga yakasa zama waje daya?
Idonsa na kanta da yaga zasu had'a ido se yai saurin dauke kai.
Zarah tashi tayi dg nesa tace masa nagama seda safe.
Da sauri Musayyet yatashi cikin rawar murya yace harkin gama?.
Kai ta d'aga masa ta wuce kawai ya bita da ido .
Tana zuwa d'aki ta kwanta tana tino siffar Musayyet lalle yanada kyau guy ta fad'a tana gyara pillow.
Musayyet kasa zaune yayi, ya cillar da remote ya shiga kai kawo a palon kallon hanyar datai yk kawai inama tasake fitowa ya furta a hankalΔ±.
Upstair ya hau bisa makeken gadonsa yn juyi wani irin felling da son ganin Zarah yakeyi ""' akanta yakejin hakan ba akan kowace maceba.
Hannu yasa ya dafe joystick d'insa at one time ya tino da kalaman Momy na cewa duk inda yaje ya rik'e mutuncinsa .
Tayama hk zata faru yarasa da wacce ze using seda matar babansa abinda ma beta6a yiba .
Juyi yakeyi kawai ya rasa nutsuwarsa dan hk ya sakko down stairs ya tsaya dede k'ofar dakin zarah yn maida numfashi .
Knocking cikin magagin bacci Zarah ta farka """ hk ta fito ko k'aramin hijab din babu ta bud'e k'ofa.
Tana bud'e wa ta ganshi jingine jikin bango idonsa rufe ""
Da ido ta bishi tace ya akai ?
Cikin kasalan liyar murya yace ko zaki fito nan palon ki kwanta tinda kina tsoro?
Kallon rashin fahinta tayi masa tace no am not afraid af anything""" da murmushi ya kalleta da golden eyes d'insa yace right. ? Murmushi tayi kawai tace masa seda safe ta maida k'ofa.
Da sauri ya rik'e k'ofar yace pls something can happen to u"" you should sleep around here.
Kallonsa tai da sexy eyes dinta tace no thanks dg hk ta rufe kofa.
Kallon k'ofar yk da kallo har tsawon mintuna sannan ya koma sama.
Hk ya kwana da zarah aransa wanda yarasa kome nene kedamunsa.
Da safe hk ya zauna a palo zaman jiran fitowarta amma shiru """"
Har wajen 10 am wanda bak'in da sakai tini sunzo a cen affice sunata jiransa amma shiru.
Shikam yama manta da wasu bak'o da zasuyi .
Sanye yake da pinΔ· top se bak'in wando sumar kansa ta kwanta se shining tk .
Ya zubawa k'ofar zarah ido lokaci lokaci yn danna laptop dinsa .
Sallama yaji kamar ta mufedah
Yana dago kai yaganta da sauri ya mik'e tsaye yace ubamme kikazo yi gidan nan ? Ko namma kin biyonine kimin sharrin?
Murmushi tk tana bin gun da kallo " bag d'inta ta aje ta hard'e k'afa d'aya kan d'aya tana cire glass d'in dk face d'inta.
Haba nawan bazakai murnar zuwa naba seka tareni da wasu maganganu?
Ina kwana my lollipop ta fad'a tana cin chegum """ Kallonta yk cikin tsana tai murmushi tace wannan kallon nameye kuma? Am just greeting you fa"""
Tattaki yawo har gunta yace still u didn't tell me meya kawoki gidan nan?
Sbd I didn't expect to meet u here""".
Tace ummm nazo ne kawai na ganka.
Zarah ce ta fito cikin wasu riga da siket na les ruwan powder wanda suka matseta sosai se gyale sirir shima ruwan powder.
Turaran tane yadakatar da Musayyet daga maganar dayakeso yaiwa mufeedah """' lokaci d'aya ya dauke wuta yana had'iyar wani yawu """mufedah na lura dashi ganin kallon da yakewa Zarah ko kiftawa ba yayi duk inda tayi idonsa na kanta"""" mufedah a ranta tace kan uba""""
Tsaye ta mik'e tana kad'a hannunta dede face d'insa tace hey what's wrong with u.
Zarah seda ta zauna sannn ta kalli mufeedah tace sannu bak'uwa mukayi ?
Da sauri Musayyet yace eh eh sunanta Mufedah kanwatace """ smile Zarah tayi wanda ya k'ara mata kyau tace ayya sannu ko.
Har yanzu be dena kallonta ba "" yayinda mufeedah tacika sosai ta gatsine face tace oh kema sannunki """ Musayyet na lura da Zarah da rawar jiki ya nufi dining yana had'a mata breakfast """" azaton mufedah shize sha amma setaga yacewa Zarah bisimillah na had'a miki abun kari.
Kallon idon juna sukai na wani lokaci tai smile sannan ta taso cikin tafiyarta mejan hankali ta nemi gurin zama , shima zama yayi ya hada nasa ya fara sha hankalinsa na kanta.
Da mamaji Mufedah ke kallonsa tace iyye ya Musayyet kishiyar momyn kk had'awa breakfast ? Yana yinka ya gwada dama cen kasanta itama ta sanka in banda hk karasa wacce zk tarairaya se wannan?
Wlh sena fad'awa Momy ashe shiyasa kk rawar k'afar dawo wa gidan ko?
Lalle rashin sani kenan """
Tin data fara magana be tankaba idonsa na kan na Zarah yayinda ita kuma tk kallon mufeedah cikin rashin fahinta .
Seda yagama shan tea sannan yace idan kin gama haukan naki zk iya tafiya """" .
Cikin 6acin rai da jin haushi tazo har inda yk ta mik'a masa paper tace dama takadun aiki nane naga bakada alamar amsa shiyasa na kawo mk senaga kuma kana abinda yafi k'arfina amma de anji kunya wlh dg haka tai tsaki ta watsawa Zarah harara.
.
Finciko ta yai ya kwad'a mata mari yace nine naji ma kunyar bakeba? Cikin kuka tace eh nafad'a gashi har tea kk had'awa wata banza """" ai da sauri ya k'ara shara mt mari har tana ganin star yace nahad'a d'in meye aciki danna had'awa matar babana tea """ momy so nawa nk had'a mata? kinyi magana ne ? Se akan wannan?
Da sauri Mufedah ta cire hannunta data dafe kuncinta tace da momy kk had'a wannan yarinyar 'yar gidan talakawa?
Wlh sena fad'a mata sena fad'a mata abinda kace.
Da sauri ta fita tana d'aukan handbag d'inta .
Zarah na kallonsa idonta taf da k'wallah ta goge face d'inta tana shirin barin gurun .
Da sauri Musayyet yasha gabanta yace pls dan Allah karki damu kinji '' kallonsa tai tn smile tace bakamin komai ba kawai ina kukane sbd banaso naji an had'a wani da d'an uwansane banason hakan""""""::
Dad'i yaji a ransa yace ngd k'aramar Momy na """" dariya tayi siririya tace ngd my son''',,, ido ya zaro cikin wasa yana kallon ta yace my son? Wow ngd daga yau nazama d'anki kenan ya fad'a cikin wasa da tsokana""""""
Duk kanninsu sukai dariya yace fita zanyi kozaki d'an rakani ne?
Tace why not """ tare suka jera har farfajiyar gidan tarakoshi ya shiga mota tana tsaye tn kallonsa tana smile shima murmushin yake yana d'aga mta hannu cikin d'an d'aga murya yace Momy sena dawo"""
wata dariya tayi jin yak'ara cewa momy ganin saurayi dashi ya girmeta sosai yn kiranta da momy.
A haka tayo cikin gidan A karo na farko kenan da taji gidan yamata dad'i.
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
_*AURAN _*BABBAN*_
*MUTUM*
Creating and Written By
_UMMEE_ _MUKHTAR_π
π
Ώ20
Koda yaje office kowa ya hallara cikim sauri ya fito dg mota ko tsayawa a bud'e masa beba """": yace am so srry """ cikin harshen turanci sukace bakomai , ciki sukayi inda sk nufi table meeting aka shiga harkar business.
A palor ta tadda Momy tn gyara farcenta cikin d'ari d'ari da jiki tace sannu Momy """ Momy ta d'ago kanta tace yauwa dg ina kk dan bansan kinfitaba ?
Mufeedah ta d'an saki face d'inta ta samu k'asan carpet ta zauna tace dama gidan 'gidan Amaryar Dady naje """" .
Da sauri Momy ta aje abun yankan farcen ta kalleta Mufeedah tai saurin k'asa da kanta """ wayace kije gidan kokuwa kin tambayi izini na kafin kije? Momy ta fada cikin 6acin rai""""' meyasa ku yaran yanzu bakuda kamun kai ne? Koda yk ai ba lefun kubane" wanda .suka turaku k'asar waje har idanku ya bud'e su za a.ga lefi.
Daga yau karki sake fita harse kin sanar dani kina jina? Da sauri tace to momy """"
Ciki momy ta wucs tabarta nan gashi tanaso tafad'a mata abinda Musayyet yaiwa Amaryar Dady irin kulawar da yk mata amma tanaji tsoro """"".
Se yamma ya dawo gida hk kurun yakejin farinciki aransa gameda matar babansa Allah Allah yake sugama meeting yadawo gd domin ya tsinci kansane cikin tinaninta wanda aga ninsa yana gani kamar had'uwr jini ce .
Da sallama ya shigo palon sede shiru ba kowa abincine akan dining ya bud'a se yaga shinkafa ce se manja soyaiye a k'aramin wani dan kwano na dinner set"" se salak tumatir albasa a ayanke se kuma soyaiyen kifi.
Bag d'in hannunsa ya yar yana zare ido yace to fa wannan wane kalar abincine hk kuma? Eh lalle zan sauya me aiki wannan ai iskancine taya za ai k'aramar Momy na ta iyacin wannan?
Daga baya ya jiyo k'amshin turarenta yai saurin gyara tsayuwarsa harda gyara necktie d'insa ya juyo yn smile"" itama murmushi take tana nufoshi yainda yk kallonta cikin wani salo wanda shikansa besan ma'anar saba.
Cikin siriryar voice tace my son kadawo ? Ta fad'a tana zama akan dining gamida gyara doguwar rigarta wacce ta d'ameta """"" kallonta kawai yk kamar wanda aka dasa agun"""""".
Se dayaga ta d'ago kanta yai saurin sakin numfashi yace eh momy na,, kinna gani na dawo da wurine?
Smile tayi tace a a toya aiki ta fad'a tana shirin bud'e flaks.
Da sauri yasa hannu ya rik'e flasks d'in har hannunsu yn kusan ta6a na juna ' sukai saurin kalon juna yayinda yaji wani irin abu ajikinsa yai saurin janye hannunsa cikin dabur cewa yace ko zaki shirya muje restaurant muci abinci naga yau wani irin abinci sukayi agidan """" ..Dan murmurshi tayi tace ai ninace a girka min sbd duk cikin abinci nafison wannan"""".
Kujera yaja ya zauna yace kuma da dad'i?
Dariya ta d'anyi ta zuba kad'an tace yaci yaji""" kallonta yai yace idan ba dad'i sekin dafan wani. ?
Tace eh ""' cokali d'aya yayi se yaji abincin yamasa dad'i ai se yajanye plate d'in gaba d'aya yace nasane.
Dariya tayi kad'an tace bakomai ai sena zuba wani """" hk ta zuba wani tafaraci yn kallon yanda takecin abinci cikin nutsuwa kamar batason ci"""" .
Ahaka yagama ci ya mik'e yad'auki bag d'insa yace Momy zanje nai wanka inason zuwa wani waje ne """ ..da.sauri ta mik'e.tace dan Allah zani tinda nazo banje ko inaba?
Dariya yayi kad'an yace tose a tambayi dady ko idan ya amince se muje ..dama gun wani abokina zani.
Tashi tayi tsaye ya bita da ido yana kallon yanda jikinta se motsi yai saurin juyar dakai tace bari na kirashi.
Phone d'inta ta dauka ta kira aiko tasame shi yace hello my blood ya kk""" cikin jin kunya tace ina lfy dama so nake zan d'an fitane inason naga gari "" . Murmushi yayi yace ok my son yana gidane ?
Tace eh gashi""" yace bashi wayar , ta mika masa suka gaisa yace kufita tare duk abinda takeso kasiya mata koda kuwa kullum tk son fitar """ musayyet yace to Dady """ gud boy ku kwana lfy ina saurine kasan saura 3days na dawo so yanzu a kwai inda zani bata wayar""" Musayyet yace nayi murna dady gara ka dawo kanemomin masoyi yata ""murmushi sukai duk kanninsu Zarah tai saurin kallonsa ya kad'a mata ido ya kuma mik'a mt wayar """" ok seda safe da sauri Alhaj Sa'ed yace baza acemin I love you din ba?
Musayyet na jinsa ya sunkuyar da kai zarah ita kam duk kunya takamata ta kashe wayar har tana k'ok'arin su6ucewa dg hannunta.
Musayyet yace ki shirya idan anyi magriba semuje """"" tace to hanyar bangarensa yai ta bishi da kallo tn kallon yanda yake tafiya abun sha 'awa .
Seda sukai sallah sannan sk fito mota ya bud'e mata gidan gaba ya tsareta da idonsa masu kashe jiki """ rigace doguwar riga ta material ajiknta dinkin yamata kyau sosai"""" smile tayi tace gidan baya zan zauna kaine driver na""".. dariya yayi yana shafa kai yayinda ya zura hannunsa cikin lallausan yadinsa fari cikin aljihu yace haba k'aramar momy na so kike mufita ace ni driver ne? Dariya tayi sosai tace eh man """" hannunsa ys a duka kunnensa 2 yanayinsa kamar na yaro zeyi kuka alamun tai hkr ta shiga """" smile tayi ta bude gidan gaba ta shiga suka fita masu gadi suna kallon su .
Dayan yace oh sude 'yan boko baruwamsu wlh """" .wanda ake kira da musa yace meka gani?
Yace ah bakaga yanda Sir Musayyet suka fita da Amaryar Abbansa ba""" kuma wlh se sukai macin kai kace matar sace.
Musa yace kaga ka iya bakinka inaruwanka hk Al'adarsu take a kwai wayewa aciki.
Yace ba wata wayewa Amma de kusan hakanne su suna daukan kowane abu dasauki.
Tafe sk amota ya saka music na masoya yana tashi kad'an kad'an ta kalleshi tace da alamu kanason soyaiya """" be kalle ba yai smile yace sosai ma Momy na a kwai wacce nakeso amma bansan ina takeba tamin yawo da hankali ban ta6a ganin taba amma tabbas inajin sonta acikin jinina """... ..face d'inta na kallon kan titi tace bakasan gidansu ba ?
Tsaida mota yayi gefen titi ya kalleta face d'insa harda k'wallah yace bansani ba Momy amma kimsamme ?
Ta kalleshi ta girgiza kai """ yace senakeji kamar tana tare dani hakan nakeji araina.
Murmushi tayi tace idan harso dama yazamana na gaskiya koda wanda kk so baya tare dakai aguri to zaka dingaji kamar yn tare dakai.
Karka damu zaka gantane insha Allah zamush biki ranar nice uwar biki.
Dariya yayi yace Allah ya akaimu yaja mota sk tafi.
Seda sukaje gidan abokin sannan sk nufi wani mall sukai shopping me yawan gaske dan hk yadinga dibar mata kaya kamar hauka ,komai yaga ni seya debo yace ze mata kyau.
Kayan ciye ciye dana sha se mayuka turaruka kayan sawa dogwayen riguna da kananun kaya wai tasawa dady """" sede tai dariya ta kar6a ta aje waje d'aya .
Koda suka fito wani restaurant sk biya sukaci snacks da juice sannan sukayo gida.
A hanyane suna tafe Zarah harta fara bacci yn kallonta yn tuki'i yai smile cikin ransa yace beautiful sleep kenan.
Ahankali ta bud'e idonta dede nan wata mage tazo giftawa kan titi Zarah ta kwallah ihu ganin kamar Musayyet ze bige magen """" dariya yayi yace kai momy magen kike tsoro koda yk hk fa na dinga tsorataki a gida bakisani ba.
Da sauri ta kuma sa wani ihun Musayyet yai saurin taka burki gamida zaro ido yace momy ya akai ?
Motor ta bud'e ta fita taci kunu alamum fushi da sauri ya fito dg motar hasken fitilun kan titin suka haske masa face ' duk zarah na cikin fishi dashi sedata kalleshi cikin ranta tace su kuma hk suk kyawawa dasu """" gunta yayo yn smile tai saurin tamke fuska yace menayi wayyo Allah na karki kaini k'ara gun Dady.
Baya ta juya masa ta fara magana cikin alamun fishi tace dama ashe kai kake tsoratani?
Ajiyar zuciya ya saki yai dariya ya juyo gunta ya tsuguna har k'asa yn dariya yace sorry my mom I will Εt repit it again """ idan na sake ki zane ni ..koki hana ni zuwa ko ina .
Dariya tayi har fararan teeth d'inta suna haske shiko kansa na face d'inta yn kallon yanda take dariya shima smile yakeyi cikin ransa yana cewa Gaskiya Dady ya iya za6e
.
Seda ta gama dariyarta sannan tace na hkr idan kasake kuma sena fadawa dadynka.
Da sauri yace bazan sakeba gaba daya sukai dariya suka shiga mota ko wanne cikin ransa yana mamakin yanda sukai sabo da juna cikin k'aramin lokaci.
I love you my fans kumin Γ’fuwa I'm lazy writter π€£ se ammin uziriππ»ππ»ππ»
[31/08, 16:19] βͺ+234 905 934 3174β¬: π³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββπ³π»ββ
_*AURAN*_ _*BABBAN*_
_*MUTUM*_
Creating And Written By
_UMMEE_ _MUKHTAR_π
My fans Muna tareπ€π»π I'm Lazy