Showing 39001 words to 42000 words out of 80019 words

Chapter 14 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

269

Bazan iya zamaba """bazan iya jure ganin abun dana dade ina nemaba ,,,,bayan kuma bazan iya samuba I can't .




Zarah na shiga taga komai tsaf se k'amshi yk kamar ba d'akin namiji ba nan ta shiga duba maganin ko ina amma bata ganshi ba.



To zarah akwaita dajin zafi dan hk ta cirw hijb d'in ta taci gaba da nema



Musayyet shiru yaji dan haka yabi bayanta yana takawa asannu sbd raunin dk kafarsa.

Harya shigo bata ganshi ba shiko tsaye yayi besan sanda yatake k'afarba wacce a da yk d'angaleta sbd zafin datake masa """" kallonta kawai yk ganin body hk din datasa duk ta kama mata jiki se wando fencil wanda ya fito mata da surarta.



Hannunsa ya hard'e a kirji ya jingina jikin bango yana kallonta yana lumshe ido .


Tace kai bangan shiba barina koma nace ban ganshiba """ juyowar dazatayi taganshi tsaye idonsa rufe da alamu yaji dadin tsayuwarsa ahaka.






Tai saurin daukan hijab tasa tana leken face dinsa .....


Har gabansa taje ta hura masa iskan sannan ya bude ido sukai facing yai saurin gyara tsuwarsa yana kame kame """ yace kinganshi?


Tace a a na duba ko ina but I did not see him""""



Yace bakomai tace bari naje nai wanka Allah yabaka lfy .



Ameen ya fad'a yana Δ·allonta .




To kwana biyu a tsakani hk musayyet zesa kujera. a upstair da dare yayi waiko zega shigar dady dakin Zarah amma sam baya ganinsa hakan ko ba karamin dady yaiwa musayyet ba a ransa .





Kuyi hkr zan muku wani anjima yanzu ina wani uzurineπŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»

*⚜BRILLIANT* *WRTA* *ASSOπŸ–Š*



πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*


Creating And Written by
_UMMMEE_ _MUKHTAR_🎁



Wannan page d'in nakine Princess Ayshat Aysm 😍 barkammu da sake haduwa a karo na biyu Allah yabar k'aunaπŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜„


πŸ…Ώ27


















2days later Dady yaje gidan Momy bayan yasha juice ne Momy taga ya shiga duniyar tinani kamar shikadai ne agun""""

Hannu tasa ta ta6oshi tace Alhaj lfyanka kuwa wannan wane irin tinani ne hk ?

Dubi fuskarka kwana biyu kamar ka rame dan Allah me kk tinani?






Alhaj ya numfasa yace karki damu kin kirani awaya meya faru ?
Momy ta gyara zama tace dama akan maganar auran musayyet """""kasan tin kan kayi tafiya nai mk maganar kace sk dawo.


Eh hakane wani abunne? Tace a a dama sonake a hadasu da fa'eza kasan tana sonsa yarinyar.




Kallon ta yai yn cire hula kan center yace ita take sonsa ko kuwa susukeson juna?



Momy tai jimmm eh to shima ai baze rasa son taba yanama sonta """"""""

To shine nace gara ayi abun da wuri tinda yaron ya girma kuma sun fahinci juna.


Owk kirawo min yarinyar naji .

Momy ta dauki phone takira fa'eza cikin sauri tazo har kasa ta gaida dady ya amsa cike da kulawa.



Kin bawa ko musayyer takaddunki?

Eh dady yau kwana 7 kenan da bashi.


Yace gud am kinason musayyet da aure kokuwa? Ya kara tambayarta akaro na biyu.


Sunkuyar dakai tai kasa tn rufe face dady na kallonta """" Ita kam momy kamar ta maketa dan haushi """"" aranta tace kaga mumafukar yarinya zamani kenan
.







Dady yace kinaso magana zakimin sauri nk mumada meeting ne nan da ravin awaya """" wayarsace ta shiga k'ara fa 'eza kam sanin inde dady yashiga wata sabgar zancen ze wucene dan hk da sauri tace inasonsa dady .



Yace ok tashi kije """ wayarsa ya dauka seda yagama snn ya juyo gun momy yace naji ra ayin yarinya saura na yaro kinsan ban ta6atiwa my son dole akan duk awani abu na rayuwaba """"kuma hk duk abinda yace yanaso sanin kankine senai masa abunnan komai wuyarsa.



Tsaye ya mike yn saka hula me uban tsada se kyalli take"" sannan duk abunda bayaso nima bana sonsa idan ya amince se ayi """" idan kuma bayaso to ba abinda ze canja sena dawo.


Fita yayi momy ta bishi da ido cikin ranta tace taf yanzu idan be yarda ba kenan shkenan ? Tsakani da Allah taya zaka dinga bin ra ayin yaro akan komai"""""

Ai akwai inda akewa yaro dole """.duk abinda tk ita kadai take fadanta dan kuwa tini dady ya tafi.










Waya ta dauka tashiga Kiran musayyet """"



Kwance yk kan sofa yayi ruf da ciki se danna remote yk amma azahiri bemasan abunda yk dannawaba sbd tinanin daya mai yawa.



Ringing yaji yn dubawa yaga name din my momy dan hk da sauri ya dauka.



Momy ina yini ? Lfy ya jikin da sauki to Allah yakaro sauki""" ..Ameen momy


Yauwa dama dadynka ze tambayeka akan auran kane"":" ze tambayeka kana son fa'eza to wlh karka sake kace bakaso inde baso kk ranka tai mugun 6aciba """" kaida kai mata hakan in ba kaiba uban wa ze aureta kaji nagayamaka ko?


Tin data fara magana ya mik'e zaune ya fara hawaye """" to momy na amince da dukkan za6inki.



Ai ba za6ina bane "za6inkane koka manta in tina mk.


Kuka musayyet yafara tai saurin kashe wayar dan bataso ya karya mt zuciya.










Tsawon kwana 3 dady bewa musayyet maganar fa'eza ba snn sam musayyet ya dena sakkowa k'asa kullum yn sama """" idan dady yace ya sakko seyace yaci abinci """haka zarah zataje room dinsa taita knocking amma yanaji zek'i budewa sbd bayaso ya dinga ganinta tana k'ara saka masa sonta ne aransa wanda shikuma so yake ya cire shi amma ina kullun k'aruwa yk.




Gashi batada number sa kasancewar ranar data bashi number ta bekiraba bare tagani .


Sosai tashiga damuwa itama dena fitowar tayi kullun tn daki









Haka dady zeta kiranta awaya tak'i dauka abun duniya yaiwa dady yawa.


A round 9pm dady ya hau upstair yasameshi kwance duk ya rame dn ko aiki yanzu yadena fita hk za aita kiran wayoyinsa daga k'arshema kashe su yai gaba daya.










Da sauri dady yakarasa gunsa yace lfy kuwa yafada yn tallofoshi zuwa kirjinsa .



Da kyar ya bude ido yace lfy lau dady""""


Dady yace ah ba lfy ba innalillahi phone dinsa ya ciro ya kira doctor ba afi mintunaba yazo ya dubashi """ sir inaga sede muje hospital dan akwai gwajin da zan masa"""" amma yanzu gwajin danai ya nuna cewa zuciyarsa tana bugawa da saurine wanda ze iya kamuwa da ciwon zuciya so abun da nk gani shine muje hospital dina sena checking dinsa.




Da sauri aka fita dashi akashi amota dan ko takawa bayayi magana ma se ahankli yk yinta""""""""""" ba abinda idonsa ke fitarwa se hawaye .







Bayn fitarsune Zarah ta kasa hkr da rashin ganinsa dan hk ta kuma hawa upstair kozata sameshi.



Tana hawa taga kofar abude abinda yabata mmk kenan.




Babu kowa adakin toilet ta shiga nan ma bayanan idontane yakai kan k'aramin fomfan wanke mouth nan taga alamun jini agun.


Tsoro taji dan zarah bata kaunar taga jini koya yk



Kan bed ta kalla taga komai tsaf se wani k'aramin book wanda yasha zanen flowers.




Hannu tasa ta dauka """ shafin farko sunan ZARAH ne wanda aka rubuta da manyan bak'i an kuma kewayeshi da zanen flower mekyan gani.

Smile tayi cikin ranta tace sunan masoyiyarsa kenan?.



Shafi na 2 anrubuta KIMMIN NISA """"TAYA MA ZAN KASANCE MIJINKI?


HAR ABADA """"

TAYA ZAN IYA AURAN MATAR BABBANA?

Jitai jiri na dibanta tai saurin zama tana ware ido """ tana bud'e shafi na 3




Gani tai anrubuta Musayyet hello
Zarah hello waye?

Musayyet Am dan Allah ina neman Momy ne""?

Zarah Ah kamanta kaka kake nema to wannan baby ce """. A nan ne taga anyi zanen dariya na 'yan cartoon


Daga k'asa kuma akai zanen hawaye .




Da sauri Zarah ta mik'e tsaye tana ganin room d'in yana mata dishi dishi """ kuka tasaki tana kallon k'aramin book d'in gamida rungumeshi a kirjinta""" kuka take kamar bazata denaba """ kamar me ta6in hankali ta rarumi wayarsa ta shiga saka number ta """ sunanta tagani a wayrsa wadda yai saving da funny gal """""::::exactly irintace wacce wannan wanda batasan kowaye ba yk kirantΓ₯ da ita .





Kuka tasa tana tino irin farkon haduwarsu awaya da sanda yazo gidan tana amarya atime din ta juya bayanta """"kawo sanda yazo gidan yk tsoratata dama zaman da sukayi.



Room dinne ya farai mata rawa da dishi dashi tai kokarin tashi amma jiri ya debeta nan ta kife ta bugi da drower ta fad'i sumammiya .









😍😍se tomorrow insha Allah muna tare✌🏻

*⚜BRILLIANT* *WRTS* *ASSOπŸ–Š*




πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*





Creating And wrtn By
_UMMEE_ _MUKHTAR🎁_


THIS page is urs my frndsπŸ˜‚

Last lady 🀭
Maman Ahmad
Fulanin tashi🀭
Sister Rukayah
Anty Nafisah and
Ummu Ramlah

Ina yinku nima Allah yabar k'auna😊 WE ARE TO GETHERβœŒπŸ»πŸ’ƒπŸΌ.





πŸ…Ώ28






Tin Ahanya Dady ya kira Momy ya sheda mata data samesu a hospital jikin musayyet ne ba dad'i.



Hankalinta a tashe tasa hijab taiwa driver waya""""" nan yazo da mota har inda zata fito suka shiga itada Khairat suka wuce.




Da sauri aka amshi musayyet gamida d'akko well chair amma dady da kansa ya rungumeshi a k'irji har d'akin da za a kwantar dashi.


Doctor 2ne akansa suna masa gwaji gwaje daga k'arshe sukai masa injection wanda ze samau relief ciki kuwa har data vacci .


Dady zaune gabansa ya tsura ms ido se kwallah ke fita a idonsa """"" doctor ne ya shigo hannunsa rike da papers da hanzari dady ya tashi yn mika masa hannu """"


Bacci yake yi har yanzu? Cewar doctor """ dady yace eh """ Allah yanashi lfy ameen Alhaj Sa'ed yace gamida cewa mk damumsa ne.?







Doctor yacire farin glass din dk face dinsa yace wato binciken da mukai yanuna cewa wani bangare dg cikin heart dinsa ya samu matsala sakamakon yawan tinanin dayakeyi"""".
Alamu sun nuna akwai abinda ke damunsa.


So kai yakamata kai k'ok'ari ku gano dan asan yanda za a magance abun """"""''""" idan ba ai dagaskeba ze iya shafar duka sauran bangaren zuciyarsa .



Alhaj Sa'ed yace innalillahi wa inna ilaihi raju un """" bakomai ngd sosai yafada yana komawa kan kujera yaraf.






Marry ce ke gyara part din zarah tana gamawa idonta yakai kan upstair "" ganin kofar a bude yasa ta nufi gun domin tinda taje kwana 4 dasuka wuce musayyer yace karta kara zuwa bata sake shiga dakin domin gyara ba """ yau dimma dan taga fitarsu ne zuwa hospital.




Tn shiga taa Zarah kwance ko numfashi batayi hannunta rik'e da karamin book din nan wani ihu tasa tana kiran su oduwala basujitaba kasancewar da nisa dan haka ta debo ruwa ta yaiyafa mt amma shiru ko alamar motsi bataiba.



Wayar da dauka ta shiga kiran Alhaj Sa'ed yn dauka tace sir madam ba lfy ta sume:::""... yace what ? Yes sir nima yanzu nazo na ganta """" .

Ai d gudu dady ya fito driver yaja sk tafi .''' A time din momy suka shigo hospital din """"" shima yaganta kamar yanda ganshi dan hk yai mata waya cewa subiyosu abaya.



.hk ko akai motarsu dady na gaba tasu momy ma baya har gidan sk isa.


Da sauri dady yai sama momy na tambayar ko lfy amma cewa yk kawai ta biyoshi.



Sama suk hau nan sk samu marry se kai da komawa tk duk ta rikice """" da sauri dady ya nufi Zarah yana salati momy ma hk tasaki hannun khairat gamida tallafo zarah """" dady ko kuka yasa momy tace ai ba kuka zakaiba hospital din zamu wuce.



Har mota akasa Zarah se hospital.



Kusa da d'akin da aka kwantar da Musayyet nan akasa Zarah cikin gaggawa suka sanya mta oxcegyn dan ceto ranta.


Khairat ko kuka itama tk dan ba abinda ta tsana irin asibiti sam bataso taji za a hospital ynz zata kama kuka.




15minuyes later doctors suka fito da sauri su momy da dady sk taso nan doctors suka sheda musu cewa zata samu lfy yanzuma bacci tk sun samu nasarar jawo numfashinta sbd dogon suma tayine .





Nan fa momy ta shiga tambayar dady meya farune duk ace su biyun ba lfy .? Nan yafada mata musayyet zuciyarsa ce keneman kamuwa da ciwo """ yn fada mata yana zubda kwallah kuka tasanya tace yanzu my son dinne cikin mummunan yanayi ? Fada takamayi ita sam dama bada son ranta yabar gidan ba gashinan yane nema yajefa kansa cikin damuwa idan kuma auran fa 'ezan nne bayaso to ita se a fasa dan tafion lafiyarsa akan komai na rayuwa.



Kuka tk sosai dady yana rarrashinta shima karfin halin yake kawai dan shima zuciyar tasa nemn bugawa takeyi.







Dakin zarah suka koma har yanzu bacci tk dan hk suka nufi room din musayyet """"..bacci yake amma ya farka idonsa rufe Zarah kawai yake ambata momy da dady tsaye sukai suna kallonsa cikin mamaki '"'"" Momy tace Zarah ? Cikin murya karama yanda musayyet baze jiba .





Shiru yai mata shiko musayyet yaci gaba da ambatar sunan Zarah har tari na sark'eshi nan sukai knsa gamida tallafoshi nan tk yafara amai hara jini"""" .


Momy kuka tasa hawaye wani nabun wani dady ma hk doctor aka kira yazo.da sauri ya shaqa masa wata powder aiko nan take tarin ya tsaya yabashi wata yellow din medicine ya sha sannan ya samu relief.






Doctor ya kalle su duka yace inason magana daku""""nan suka bishi syka bar khairat gunsa hannunsa damke cikin na khairat yn maida nimfashi.











Seda sukaje har office snn doctor yace ranka ya dade yakamata ai saurin shawo kan matsalar kamar yanda na fada mk.damuwace tamasa yawa gaskiya yaci ace ku tambaΓ½eshi damuwarsa .



Momy kuka ta k'ara sawa gamida cewa nasan koma mene nice sila dana takura masa seya auri fa eza amma yanzu wlh na fasa ya auri duk wacce yakeso.


A room b kuwa khairat ce ke hawaye tace yaya kadena kuka kaga d'aya momynka ma ba tada lfy tana cen d'akin ansamata wani abu a hanci idonta a rufe yk..


Ai da sauri ya cire robar k'arin ruwan yaja hannun khairat yana tangadi gamida bun bango yace muke ki nunamin d'akin.









Shikenan doctor insha Allah komai zeyi dede zami iya kokarimmu """ok ngd nan suka fito.



Suna shiga room din sk ga ba musayyet ba khairat Hankalinsu tashe sukai dakin Zarah """" sede basu bude kofar ba suka tsaya dan jin surutan da Musayyet yakeyi shikadai dan Zarah bacci take har yanzun.


I love you my readers


*⚜BRILLIANT* *WRTS* *ASSOπŸ–Š*



*AURAN* *BABBAN*
*MUTUM*


πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


Creting And Wrtn By
_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁







πŸ…Ώ29




Tsaye suke suna kallonsa..wanda shi bemasan sun shigoba """kuka yake kamar ransa ze fita kansa kife akan bed din da Zarah ke kwance wacce aka sanya mt oxygen da hakane numfashi ke fita ta hancinta"


Kuka yake yn surutai Ashe kece wacce zuciyata keso """"kece wacce na jima ina nema ? Nina sani ba hk kawai zuciyata kesan zamadakeba lalle akwai wani abu """" inasonki Zarah I will continue loving you even after my death amma dole na barki Zarah niba butuku bane """bazan iya yin abunda zcyt ke gayaminba """ bazan ta6a kasancewa miji agunki ba sbd niba butulu bane """mtumin da zan iya cewa shiya bani rayuwa harna kawo iyanzu ,yarik'eni kamar dan daya haifa ba abunda yagaza yimin komai wuyarshi barema tinda Allah yahadamu dashi nida anty na mk manta da wani abu waishi wahala ya tallafi rayuwarmu """





Bazan kasance butuluba kamar yanda wasu matafiya suka zo gurin Annabi Muhammad s.a.w abisa wata lalura tasu sunason ya warkar dasu""" se ma'aiki ya umarcesu dasuje wajen wani yaronsa wanda ake kira yassaru kuce masa yabaku nonon rak'umina kusha""""


Hk sukaje wajen yassaru kamar yanda ma aiki yace musu """bayan sun shane take suka warke """ amma se suka butulce wa ma aiki suka kashe yassaru bayan sunsa k'arfe a wuta yai zafi suka caka masa aido sannan sk kashe shi kuma sk kad'a rak'uman Annabi muhammad s.a.w suka tafi dasu .



Wannan shine butulci """""" duk da cewa I want stand the rest of my life with u Zarah amma bazan iyaba ya share hawaye ya mik'e tsaye yace you will never see me again when I'm left here just we should continue prayer ,,, dis is alli have to say.

Daga hk ya juya ze fita khairat ko na zaune tn kallonsa .


Gani mutane kawai yayi tsaye Alhaj Sa'ed na share kwallah "" momy ko tsugene tk tana kwallah musayyet jiyai k'afafunsa na rawa dan bakaramin tsorata yaiba


Nan ya fara ja dabaya Alhaj sa ed na biyoshi shiko yn kara ja davay yn girgiza kai yn kuka.



Seda suka kai hr jikin bango dady ya rungume musayyet yn kuka gamida shafa kansa yace calm down my son wlh banga abunda zk nema ban makaba ,,,da nasan kanason zarah bazan aure taba amma hk Allah ya tsara karka damu inasonka zan iyai mk kome nene arayuwa ngd Allah dayasa ban ta6a kasancewa da ita amtsayin mataba """


Ashe dama wnn itace damuwarka ? Ya dago kansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login