Showing 63001 words to 66000 words out of 80019 words

Chapter 22 - Auren Babban Mutum Book 1 Hausa Novel Complete

17 Jan 2025

280

lamo tn kallonsu.


Se yanzu taga kyawun magen farace me 'yar k'iba ga gashinta fari me yawa kamar Auduga dan alaushi.



Murmushi taiwa magen ga mamakinta se taga magen tataso har da sauri tana nufo ta .



Zarah tai saurin matsawa kusa da Musayyet ta dafe lap d'in sa shiko da ido yake binta dan tafiye tsoro da yawa.


Magen na zuwa gunta ta Mik'a mata hannu "" da sauri itama magen ta Mik'a mata hannu kamar suna gaisaawa d'in nan ""..Zarah ta kalli musayyet da busasssun hawayenta tai murmushi



Shima smile yai mata ya dauki magen yanai mt wasa hadi da shafa kanta """""...itama magen wasa tk masa kamar jira take ya tsokaneta.



Zarah murmushi takamayi gamida nufar wani daki "" Musayyet tsaye ya mike magen na kafadarsa yace ina zaki?





Bata juyoba tace zani na kwanta ne.





Yai tattaki har gun ta yace Amma zaki iya kwana ke daya kuwa?




Wasa take da hannunta tace eh zan iya kwana.




Yace to muje na rakaki.




Har dakin yarakata kuma har zuwa yanzu magen na hannunsa a rungume yace akwai snack A firij koda zakici """tace na koshi nΔ±


Yace toko girka miki wani zanyΔ±?



Tace a a .







Smile yayi yace ok seda safe """batare data juyoba tace to.






Kofar yaja ya rufe sede ya tsaya yn wani tinani .



Seda yai 10mnts sannan yabar wajen ya nufi tangameman dakinsa.






Wa yarsa ya cira yafara kiran Momy bayan sun gaisa tace ina Zarah ?



Yace tana daki to inaga ko tayi bacci ma ynz.



Allah sarki ashe ka ganta ?



Yai murmushi yace damafa wani mall taje siyan wani abu ko wajen ban bari ba tadawo.

Momy tace masha Allah kahadani da ita gobe ko.



Yace to Momy .



Sallama zasuyi yai saurin cewa Momy wai da gaske kun Auramin Zarah ?


Ita kuma fa'ezan wa kuka Aura mata?




Momy ta kalli dady wanda duk yanajinsu yai murmushi nasu irinna manya "" momy tace Fa eza Abokinka Umar ne ya Aureta .

Ita kuma Zarah muka yanke shawaran Aura mk ita """idan kuma baka sonta sekai mata visa ka dawo mana da abarmu gida.






Musayyet da sauri yace haba momy daga tambaya?





Dariyar Dady yaji shida momy ai da Sauri ya kashe wayar cikin jin kunya yana murna da farin ciki ya d'aga magensa sama yana juyata .





Toilet ya shiga danyin wanka cike da farinciki fal ransa ,,,, "" wai yau shine Zarah tazama mallakinsa.




Adaki zarah tsorone yakamata ganin girman room d'in gari guda dashi wanda aka shinfida masa white bedshit se pillows wanda zasukai 8 manya da kananu.





wanka tayi ta fito daure da tawol ajikinta daman tayi alwala ""zama tai Abakin mirror tana busar da gashin kanta.



Musayyet bayan ya fito dg wanka 3qauter ya sanya se karamar riga bayan ya feshe jikinsa da turare ya nufi dakin zarah
..



da gudu magen ta biyoshi wai zata bishi yasa hannu yace mata shiiiiiiii go back ba inda zaki bini ya fada yn me yiwa magen murmushi gamida rufe k'ofa.

































Miyauuuuuuu Anbar mage gadiπŸ˜ΈπŸ˜ΈπŸ˜ΈπŸ˜ΈπŸ˜ΈπŸ˜ΈπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ€£








My WhatsApp no 09059343174


⚜BRILLIAN WRTS ASSOπŸ–Š


πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

*AURAN* *BABBAN*

*MUTUM*


Crtng And Wrtn By

_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁


iN SHA ALLAH DANA GAMA WANNAN NOVEL D'IN """" ZANCI GABA DA D'AYA NOVEL D'IN MAI SUNA RASHIN DACE WANDA NAKEYINSA ABAYA NADAKATA DASHI SBD WANI DALILI """"" NAGODE KU HUTA LFYπŸ˜ŠπŸ’žπŸ€πŸ»βœŒπŸ»πŸ˜Š






πŸ…Ώ43



Koda ya bud'e k'ofar yashiga seda ya wuce wn corridor wanda yasha kayan ado nau ika daban daban irin na Larabawa se k'amshi yk.


Cikin sand'a yk tafiya harya iso dede inda ze ganta" A nan ne yaganta dg ita se tawol tn shafa mai yai saurin komawa ya la6e yadda bazata ganshi ba.




A hankali yake lek'ata yana kallon yanda take shafa mai kamar batason shafa domin cikin sanyin jiki take shafawa.




Ganin ita kadaice adakin yasa ta cire tawol d'in ya fad'i kan carpet wanda a time d'in ne Musayyet yak'ara zuro kai dan kallonta seyaganta ba kaya """.Ya runtse ido gamida saurin fita.


Motsin rufe k'ofa kawai taji tai saurin juyowa sede bataga kowaba hakan yasa taji k'irjinta ya buga da sauri.


Cikin .Azama ta d'auki tawol d'in tasa ajikinta ta nifi hanyar fita.





Tana zuwa gun ta tsaya tai shiru wanda shi kuma musayyet yana zube kan kujera se Ajiyar zuciya yk dan beta6a ganin mace Ayanda yaga Zarah ba.



Jiyai ana knocking ya aje magensa Agefe ya nufi inda Zarah ke knock""" jin gina yai ajikin k'ofar itama zarah ta jingina yuna jiyo k'amshin jikin Zarah yai smile yace kina bukatar ganina ne?



Tai murmushi tana wasa da tawol d'in dk d'aure jikinta tace dama trolley na nakeso ka bani.


Ya kalli k'ofa kamar yn kallonta yai murmushi yace ok.


Juyawa yayi ya nifi d'akin daya aje mata trolley d'inta .


Jin shiru yasa ta lek'o dan ganin koya tafi"""""" tana bud'e wa shikuma yana dawo wa nan suka had'a Ido da sauri ta maida k'ofar ta rufe tana maida numfashi.


Shiko tsaye yayi yakasa jan trolley d'in yai smile yace wannan yarinyar tanaso takasheni da kyawun jikinta.




Da kyar yaja trolleyn yakai bakin k'ofar sbd yanda jikinsa yai sanyi"""" knocking yayi Zarah waccw ke tsaye cikin murya mejan hankali tace ngd.





Jin ta fad'i hakan yasa shi gane cewa batason ya shigo d'akin""" Murmushi yayi kawai gun ya nufi d'akinsa.



Seda taji shiru sannan ta bud'e k'ofar ta d'auka tai saurin maida k'ofar ta rufe.



A hankali ta bud'e trolleyn dan za6ar kayan dazatasa sede taga gaba d'ayan kayan k'ananu ne matsatstsu wanda ita a iya saninta batasan dasuba .



Da sauri ta bud'e d'ayar itama hakan take duk ciki babu nasawa agareta sbd k'ank'antarsu.



Bakin bed ta nema zauna tace waya sakomin kayan nan?


Nide bansa su dakai naba hasalima bani na had'a kayanba momy ce.


Murmushi tayi gamida za6ar wanda zata saka sedefa duk kayan kamar na 'yar baby.


A haka tasamu wasu milk colour rigace me siririn hannu kamar na brezia se wandonta mini dashi k'arami iya cinya se wani dan siririn mayafi d'an k'arami wanda ake d'aure gashi dashi.







Ba k'aramin kyau sukai mataba ta feshe jikinta da turare da kuma body spray mebin fata.



Firij ta bud'a nan taga snacks irin nasu na k'asar manya manya dashi da juice ta dakko tafara ci.



Kad'an taci ta kwanta se bacci .



Musayyet a dakinsa yakasa sukuni kawai son kasancewa yk da Zarah amma yana matukar jin kunyarta da nawinta tayama ze tunkareta da wata magana?


Tashi yayi yaje ya bud'e k'ofar d'akin ya shiga ""bacci yaga tanayi yai tsaye yana kallon kayan dk jikinta yanda sukai mt matukar kyau.


A hankali ya isa har bakin gadon ya durk'usa gamida zurawa dogayen kafafunta ido masu laushi da santsi.



Sosai hankalinsa ya tashi yarasa halin dayake ciki .

Motsi yaga tayi dan haka yai saurin d'urkusawa dan karta ganshi.

A hankli ya kuma d'agowa yaga tayi rub da ciki se bacci take kamar wacce barai ajikinta """" Cikin sanda yataso ya kwanta dede kusa da ita ya kashe fitilun dk d'akin yai mata Addu'a sannan ya kwanta Amma ba bacci yakeba idonsa biyu




Kusada ita ya matsa ta yanda ze iya jin numfashinta yasa kansa dede face d'in ta yn kallonta har bacci ya d'auke shi.






Cikin dare Zarah na motsawa taji Alamun mutunn dan hk tazabura tana neman inda fitila d'akin take ta kunna wacce ke jikin bed"""jitai an riketa gamida jawo ta zuwa jikinsa ya rungume yana shafa kanta cikin murya k'arama yace yace is ok nine tare dake ba waniba """ki kwanta baccinki nasan kin gaji da yawa kina bukatar hutu.


Zarah duk da sanyin d'akin amma seta gama gashi de ta gane me muryar amma rungumar dayai mata ne yasata shiga wn irin hali tai shiru tana mots jiki alamun so take ta kufce masa.
Yagane nufinta dan haka yai murmushi yasake rungumeta ya kwantar da ita kan k'irjinsa yana shafa kanta gamida shafa bayanta idonsa rufe yayinnda Zarah idonke bud'e tanajin yanda yake mata ruge idonta tayi tana shakar kamashin jikinsa harbacci amma sam takasa bacci.







Jin tayi shiru kuma da alamu idonta 2yasashi kwantar da ita gefensa shima ya matsa dg gefe ya kwanta yn murmushi.




Daren ranar kowa be bacci ba se s'aka da warwara har Asubah tagabato ya tashi ya bar d'akin .

Jin ya fita yasata bud'e ido ta tashi taje tai saurin saka key sannan ta shiga toilet dan yin wanka da alwala.


Dan Allah kumin Uziri wani Abune yatasomin cikin gaggawa zakujini shiru Amma ran lahadi zanci gaba insha Allah .πŸ‘πŸ»

⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š

πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€

*AURAN* *BABBAN*

*MUTUM*


Crtg And Wrtn By

_UMMEE _MUKHTR🎁__



πŸ…Ώ44





Brush tayi sannan tai Wanka ta goge jikinta sannan tai Alwala ta fito babban room d'in wanda yk gari guda gashi ya tsaru komai ruwan golden ne""" tsaye tayi tana k'arewa room d'in kallo ,,,A hankali tafara bin wani corridor nan ma wasu rooms d'in tagani a kukkule tasa hannu ta bud'e"" d'aya bayan d'aya tabi rooms d'in tana kallo yayinda taga kowanne adonsa dabanne hakama gado dake ciki da komai da komai """ sannan duk akwai toilet ciki da bayn rooma d'in kuma ga ventilation nan da flowers se kad'awa suke.

Kowane room akwai AC cikinsa da kayan kallo da komai na morewa rayuwa.

Ajiyar zuciya tayi sannan ta dawo room d'in farko ta maida doguwar rigar jiya da Aisha ta bata dan ita kadaice tasan zatai sallah duk cikim kayanta tinda Momy ta riga data sako mata k'ananu.



Sedata k'ara kallon k'ofar da Musayyet ya fita tai murmushi had'i da rufe face sannan ta tada ik'ama .




Shi kam tini yai wanka har yai Sallah kaya ya canja sannan yajawo system d'insa yafara tura sak'onni zuwa nigeria .

Magenshi ce tai tsalle ta hayo kan bed d'in gamida shigewa jikinsa ta kwanta tai luf ta zurawa system d'in ido kamar tasan Avunda yakeyi.



Murmushi yayi had'i da shafar kanta ta k'ara lumshe ido yaci gaba da aikinsa.



Seda rana tafara d'agawa sannan ya fito dg room ya nufi tafkeken kichen dan sama musu abunci.

Yana zuwa ya bud'e firij ya fito da kaji wanda suke a yanke yasoma sarrafasu.


Ganye wajen kala 5 naga ya yanka harda carrot da koren tattasai harma da yellow Albasa da attaruhu ""farfesu yayi dg k'arshe ya zuba kaya kayen gamida zuba blue d'in wani sinadari nan take kazar ta canja launi zuwa blue """ dairya yayi dan yadan abinda ze faru dg k'arshe.



Tea ya hada tareda gan yaiyakinsu da citta kanumfari sannan ya tace ya zuba a flask ya soya potatoes yakai dining ,,,madara ya dakko tareda kayan shayin wanda duk nasune irin na cen ya je a dining.




Zarah kam rigar ta cire tasamu wasu kayan tasanya wanda suma duk uwar d'arince """" gaban mirro taje ta zauna ta shiga zuba makeup """""body spray ta fesa sannan ta koma cen cikim wani room wanda bash ta kwana ba ta shiga ta kwanta kan bed tana juyi cike da farinciki""" Shiru tayi tn kallon room d'in up and down .


Da sallama yake knocking amma shiru wani key yasa ya bud'e room d'in ya tura k'ofar yn murmushi


Be ganta anan ba dan hk yaqara shiga ck.


A bud'e yaga k'ofar dan hk ya la6e yn kallonta .


Tashi tayi ta dakko remote ta kunna kallo ta dawo kan bed ta kwanta.

Yana kallon yanda jikinta ke motsi yai smile cikin ransa ko tinani yake taya ze shiga dakin Alhali tn sanye da wa'yan nan kayan?

Tsayuwa ya gyara sannan yai sallama ya shiga"""" tana ganinsa tai saurin kwanciya gamida janyo bargo ta rufe dukkan jikinta ta runtse ido azuwan bacci take"""

Murmushi yayi cikin ransa yace k'uruci kenan sedana ganki sannan zaki kama jaye jayen bargo? Ya fad'a yana nufar inda tk.



Yana zuwa ya shige cikin bargon ta rufe ido tana d'an matsawa nesa dashi.


Smile yayi sanna ya k'ara daf da ita ya rungumota gamida d'ago face d'in ta suka fuskanci juna tai saurin kwantar da kanta kan k'irjinsa tana nok'e nok'e"" dariya yayi yarad'a mata a kunne A hankali yac waime kk 6oyemin ne ?



Shiru tayi daga nan yaci re bargon ya d'aga ta cak ya rungumota idonta rufe a k'irjinsa tasak'ale hannayenta zuwa wuyansa shiko kallonta yk yn smile har suka fito palo """ be ajeta ko inaba sekan dining ya matso da chair d'in sa dede tata har yanzu idonta na rufe tasa hannaye 2 ta rufesu.

Har gabanta yazo ya cire hannayen nata gamida busa mata iska a ido yana kaiwa kowane eyes d'in ta kiss .


A hankali ya bud'e sukai Arba da juna.


Tai saurin sunkuyawa tn wasa da hannunta ya durk'usa dede kan k'afarta yana shafa dogwayen lap d'in ta "" hannu tasa zata cire hannun nasa yai saurin rik'eshi da d'aya hannun.

Sabahul khair ya habibty murmushi tamasa tn cigaba da wasa da hannunta Shima murmushi yayi ya shiga hada mata breakfast.


Yana bud'e farfesun kazan Zarah ta d'aga hanci gamida bud'e ido nan suka hada ido da Musayyet ya d'aga mt gira batai magana ba sede smile cikin ranta tana cewa wannan wn irin abuncine haka gashi yai blue ga uban ganyaiyaki.



A hankali ya zo daf da ita yasa kujera dede saitinta yafara bata abaki.



Tinkafin ta tauna taji zuciyarta na tashi da gudu ta nufi toilet shima da yabi bayanta yn dariya.




Tana zuwa ta zubar dana bakinta ta wanke mouth d'in ta""""" jitai an rungumeta ta baya yana dariya yace baki ta6a ganin irinsaba ko?


Shiru tayi tanajin yanda yake shafa mata ciki kamar ya samu wata fulawa""" juyowa tai zata fita ya rikota suka hada jiki.

Kallonta yake yn tinane tinane shikadai aransa.


Kanta a k'asa tace inason shirt d'in jikinka ta fad'a cikin muryar shagwa6a.


Face d'in ta yad'o yace kinsonta? Kai ta d'aga masa kawai "" Aiko Musayyet ya cire white shirt d'in sa ya bata """gani yai kawai tahau sawa lokaci lokaci tn kallon kwantaccen gashin k'irjinsa wanda yai kama dana Arab """ kallonta kawai yake yn smile harta gama sawa sannan ta zura da gudu tai hanyar daki Shima da gudun ya bita yn dariya yana cewa seta bashi shirt d'insa











Ayshan Nigeria maganar Auranta da Naseer tayi k'arfi dan har an turo ansa lakoci duk da Mahaifiyar Naseer bataso abunba dan sotai ya auri Aneesa Amma Minister yace Abunda D'ansa keso shima shiya keso.



Naseer ne ya nunawa Hajiyarsa pic d'in Ayhsha Abun mamaki tin data ganta taji tanason yarinyar """"nan tabaiwa Momyn Aneesa hkr """ Sannan ta shiga tsare tsaren biki.










Uhmmm Mulabi kinga yaron nan koya kiramu ya gaishemu wato shi yazama me matako "" yafad'a yana 'yar dariya.



Momy tace wlh fa nina daukama yakiraka "" Dady yace inafa .




Dariya sukai gamida yi musu ftn Alkhairi.





























Kubiyoni Sannu sannu Ankusa gamawaπŸ‘ŒπŸ»πŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’žπŸ’ž

⚜BRILLIANT WRTS ASSOπŸ–Š

πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€πŸ‘³πŸ»β€β™€


AURAN BABBAN

MUTUM

Crtg And Wrtn By
_UMMEE_ _MUKHTAR_🎁



πŸ…Ώ45




Yau kwanansu 3 kenan tsakanin Musayyet Da Zarah sede suyi wasa,, yayinda kowa kunyar d'an uwansa yakeji.

Kullun kayanta kenan k'ananu sbd su kad'ai gareta """Aduk sanda yaganta hk takan tayar ms da hankali ne gashi besan ta yadda zefara mataba sbd wata irin nawinta da kunyarta yakeji.


Yau ma yana kwance a room d'insa ya shiga tinani wayarsa tai k'ara be kalli inda takeba hannu kawai yasa ya d'auka yace hello.


Jiyai ance my son ya kk "? Da sauri ya tashi zaune yana shafa kai da murmushi yace lfy lau Dady ya Momy?


Dady yai murmushi yace tn lfy """ ince de kunje shopping d'in?
Musayyet yace a 'a amma anjia zamu """ to yakamata kuje kasan bawasu kaya ta taho dasuba "":"..
Musayyet yace hakane insha Allah zamu anjima.

To kagaidata se ajima.

Nan sukai sallama "" shikam Musayyet ya d'auka itace keson k'ananun kaya shiyasa bece mata komaiba ."""""yana tashi wanka yayi yasanya k'ananun kaya ya feshe jikinta da turare gamida gyara gashin kansa sannan ya d'auki key ya fito palo.



Kai tsaye room d'in ta ya nufa se yaji k'ofar a bud'e """ shiga yayi nan ya ganta kwance da alamu bacci take abinta.

Murmushi yayi kawai ya zauna yana k'are mata kallo "" shikam ba abinda zecewa Dady se godiya .

Sanye take da riga 'yar k'arama iya gwiwa pink ce me siririn hannu gashin kanta ya zuba kan pillon datake kwance """ A hankali yafara jan yatsun k'afarta cikin k'warewa kamar yana mata tafiyar tsutsa """

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login