Showing 63001 words to 66000 words out of 96510 words

Chapter 22 - Jin Dadi Sabo Book 1 Hausa Novel Complete

19 Jan 2025

244

Riga armless farare ba karamin kyau yayi ba,sai kamshi yake fesarwa.
Laptop dinsa ya kunna ya fara aiki a ciki Yana cin abincinsa hankalinsa kwance Amma hankalinsa Yana kanta kawai dai fuskewa yakeyi Dan ya nuna Mata kuskurenta.

Shukura taki taba ko ledar abincin duk kwadayinta,tana zaune bisa sallaya tayi Shuru,Yana kallonta ta gefen Ido har ta gaji ta bude abincin duk dadinsa Bata iya ci da yawa ba,ta mayar ledar ta mike tayi brush ta fito ta koma inda ta Bari ta ci gaba da zama tanaso tace ya Bata Kaya ta canja tana Jin tsoronsa, tana kallo ya Gama Shima yayi brush ya dawo da niyyar kashe light zai kwanta.

a hankali Shukura ta iya furta Dan Allah Ina kayan nawa zan canja,da yatsa ba tare da yayi magana ba ya nuna Mata wasu akwatuna har uku,mamaki da murna ya kasheta Bata San sanda ta saki Murmushi ba,wato tsarabarta ce tunda daga kasar waje ya dawo,kamar tayi tsalle ta rungumeshi Amma ba hali idan ma tayi yanzu zai ce saboda kayan daya Bata ne, sai kawai ta share ta jawo karamar ta bude taci sa'a inner wears ne da kayan bacci a ciki, tunawa tayi ta taba ji Yan schl dinsu Mata suna hirar idan anyi aure kayan bacci na Jan hankali ake sawa,masu kalar nuna tsiraici ko fushi me gida yakeyi da Kai sai ya daina,yau ga Mijinta na fushi da ita ya kamata ta gwada ta gani.

Wata light pink ta zabo da kadan ta Dan sauka tudun mazaunanta shara shara, hannunta siriri kamar net Haka take tana wani sheki da kyalkyali Wal Wal ta hadu karshe me tsada ce ta gaske.
Ahleef bai kashe light ba da yaji ta tambayeshi Kaya zata canja sai ya bar Mata hasken ya koma saman bed yana zaune ya jingina da fuskar gadon Yana Shan Jinger tea Yana latsa waya ta wani bangaren Yana satar kallon Amarya.

Mayafinta ta daura a jikinta ta cire atamfar tare da linkewa sai kuma ta saci kallon Angon nata sai ta ka kalli rigar tana so ta samu wajen da zata buya ta sa kayan, Yana kallonta kawai sai ya kwanta tare da kashe wayarsa ya lumshe Ido kamar bacci ne ya kwashe shi,a hankali tazo jikin gadon Dan ta tabbatar yayi bacci sai ta ja yatsan kafarsa a hankali taga ko motsi baiyi ba,har zata rufa Masa bargo sai taji tsoro kar ya farka ya zaneta dama cikin fushi yake.
Zip din rigar ta zuge ta saka abarta saman gyalen data daura sannan ta janye gyalen ta gyara zaman rigar a jikinta,subhannallah kamar a jikinta aka Dinka,ba karamin kyau tayi ba kamar wata baturiya,hips din Nan kamar zai Fado,Haka kirjinta a cike taf,cinyoyin lukuta lukuta suna sheki, lallabawa tayi zuwa jikin Mirror ta kalli kanta ita kanta sai da ta kalli kanta ta Kara tare da godewa Allah sannan ta saki gashinta ta Kara tajeshi wai yau sai ta koma Baturiya, sai ta tsaya a mudubi tayi ta kallon kanta tana juye juye, kirjinta ta kalla a fili tace kuci gaba da jiran jariri a haifo shi,Ahleef Wanda ke kallonta Yana jinta bai San sanda ya danne Bakinsa ba sabo da dariya data kamashi a ransa yace ga Baban jariri Yana ta jira an hanashi shi da abinsa.

Juyowa tayi da niyyar lallabawa ta kashe light kawi sai taga Ahleef a zaune yanda yake dazu Yana Danna wayarsa kamar baima San me take ba,mamaki ya cikata yaushe ya tashi to Bata sani ba,kunya ta lullubeta,Amma ta tuno maganar Yan class dinsu kuma gashi ma yasan tasa kayan Amma ko kallo Bata isheshi ba gwara ta Bari ya gani sosai ko zai sakko.
Sabo da Haka sai ta maze kawai taje ta dauki kayan data cire ta daura saman kujera,ta dawo ta wuce ta gabansa ta dauki ledar abincinta ta dakko ruwa ta Sha ta ajiye,ita Bata sani ba ta Gama nakasa Ahleef sabo da Yana kallonta ta kasan wayar ba waya yake kallo ba,ita kuma haushi har ya kamata taga bai ma San tanayi ba.

A hankali ta tako har gabansa ta tsuguna a kasan bed din sannan a hankali tace kayi hakuri dazu baka ji dadin kalamai na ba,kayi hakuri Naga sai kumbure kumbure kakeyi daga Yar magana,kuma ma ai gani nayi idan nace Ina son Umma kamar Kaine tunda sune suka haifeka sai gashi Kai fushi kayi ma,kayi hakuri to na janye maganata ta dazu bana son na ga Umma da Baba Ahleef nake so na gani tunda Kai kishin ma harda su Umma yi kakeyi.

Farin ciki ne ya kamashi Amma sai ya kanne yace,Gobe zan koma inda na fito Ni ki kwantar da hankalinki,kuma Wajen Umma zakije tunda kina so,Ni duk abinda kike so zan Miki inshallah gobe can wuce ke kuma ki zauna da Ummanki dama kunfi kusa tare na ganku.
Gaban Shukura ne ya Fadi yanzu tafiya zaiyi daga haduwa yau,sai kawai ta rushe da Kuka ta kafa Kai a jikin bed tana ta yi abin tausayi,taji dai ce komai ba,kawai sai ta wuntsila tayi flat tana ta birgima da Shure Shure tana kukanta tana Ni baza ka tafi ba.

Dariya yayi ba shiri yace to tashi naji,taki dainawa,yace wasa fa nake miki na isa na tafi ai sai da yardarki muna tare,Sai lokacin ta mike zaune tana Murmushi tana goge hawayenta, da kansa ya sakko ya dauketa sannan ya zauna saman bed tana saman cinyarsa ya Bata ruwa Tasha tana ajiyar zuciya,sai kalle Mata jiki yake sabo da komai Ana gani gaba daya ya rude ta Gama zautar dashi da shigar ta, dama so yake su shirya kawai,light ya kashe musu sannan ya daura ta saman bed din Shima ya kwanta a gefenta kowannensu Yana kamshi.

Shuru tayi a saman bed ba tare da tace komai ba, a hankali ta juyo Dan ta gani bacci yake ko me, tana juyowa fuskarsu sai da ta gogi ta juna,Hancinta ya hade da nasa, Ido suka lumshe a tare,Wani iri suke ji a jininsu bazai misaltu ba,kasa matsawa kowannensu yayi, a nutse ya daura lips dinsa saman nata tare da komawa samanta tana kasa,hannayensa ya dafesu a saman katifar,Magana tayi me...me...zaka..yi? da kyar ya gane me tace, bakinsu ya hade wuri daya ya kamo harshenta da nasa Yana tsotsa kamar zai cinye Mata Baki,tun tana Jin kunya tayi Shuru har ta kasa ta rike saitin sagensa da tafukan hannunta tana shafawa a hankali zuwa gemunsa tana Kara kissing dinsa sosai,Kirjinsu ya hade waje daya tare da gangarowa wuyanta Yana lasarta, a hankali ya zuge zip din rigarta, Jin hannayensa a saman dukiyar Fulaninta yasa ta rude tare da shiga wani hali.

Harshensa taji saman na shanunta wani shidewa ta fara yi har Bata San sanda ma take nuna tana Jin dadin abun ba kunyar Tata duk ta gudu ba tare da ta sani ba, Ahleef yayi niyyar shigarta Amma sai ya fasa sabo da tunaninsa Bata sonsa sai ya koya Mata sonsa,zai iya hakura Yana Dan Romancing nata suna rage zafi kafin Shukura ta kamu da sonsa sosai yanda zaiyi abinsa ba tare da tunanin komai ba,sabo da Haka kawai Romancing dinta yayi suka samu nutsuwa sosai sannan ya kyaleta,a haukar Shukura ba ayin komai dama iya abinda akeyi kenan a aure. Sai da suka huta sannan yace tazo suyi wanka,tace A'a Ni kunya nakeji kaje kayi idan ka fito zanyi,Murmushi kawai ya sakar Mata Wanda ke kashe Mata jiki sannan ya shige bayi abinsa.

Yana tafiya ta kwanta a saman bed din tana zuba Murmushi tana tuno irin dadin da suka jiyar da juna,da kuma nuna Mata so da yayi zalla..tana kwance taji kamshinsa ya fito daure da guntun wani towel fari da Dan karami Yana tsane jikinsa,Ido suka hada ai da sauri ta kulle idonta tare da fadawa toilet cike da kunya,shi dariya ma ta bashi lokacin da suke romancing Sam dadi ya Hana taji kunyar sosai ta zage Amma sai yanzu take Jin kunyarsa

Kafin ta fito ya shirya tare da gyara bed din neat,da kyar ta daure ta iya shirya kanta a dakin sabo da kunya,sai da ta Gama sannan ta haura saman bed din kusa dashi tana kunya ya kashe musu light, jinka ya shigar da ita a kunnenta ya Rada Mata Unique u are so sweet,mun godewa Allah da ya halatta aure,da ba'a halatta Mana aure ba ya zamuyi kenan? Dariya kadan Shukura tayi kana tace hmm ai ko ba a Halatta ba sai anyi aure,akeyin Zina ma,ko ba aure da aka Halatta yin abinmu zamuyi mu Dan Adam,Dariya yayi ke Baby, itama dariya tayi tace Ana Jin wannan dadin za ace baza ayi aure ba ai mutane yin abinsu zasuyi, Boobs dinta ya shafa wannan sun Kara girma me kike Basu just 2mnths bamu hadu ba Amma naji sun Kara cikowa,Shuru tayi wai kunya ta kamata,tana jinsa Yana ta faman yi Mata tabe tabe a jiki har bacci yayi gaba dasu.

Washe gari har makara sukayi sai wurin 8am Shukura ce ta fara farkawa cike da farin ciki tare da tsatsan nishadi,yau Allah ya amsa adduarta gata ga mijinta kwance gado daya itakam komai yayi zam zam a hankali ta furta Allah dawwamar damu a Haka har abada.
Fuskarsa ta tsurawa Ido tana kallonsa tana Murmushi tare da yaba halitarsa a zuciyarta, gemunsa ta Dan taba a hankali, ai kamar ta taba wuta Haka ta janye hannunta Dan kar ya farka ya kureta, a ranta tace laushi da santsin gashinsa yafi nawa,tana wannan tunanin ya farka a hankali ya bude idonsa kyawawa masu matukar haske, Ido suka hada sai tayi sauri ta boye fuskarta kan pillow,Dariya ma ta bashi ya danyi Murmushi kana ya mike Yana cewa munfa makara bamuyi sallah ba ki tashi, kanta ta Kara cusawa cikin pillow tace kaje in ka fito zanyi ni., Hmm ya furta Yana Murmushinsa me sumar da yan Mata ya shiga toilet.

Ya dauki lokaci me Dan tsawo kafin ya fito daure da towel yana goge ruwan jikinsa,yanda Ya bar Shukura haka ya dawo ya iske ta, yau fa zan maida ke schl ki tashi ki shirya, da sauri ta mike zaune tace idan Su Niima suka ganni fa?suje su fadawa Momee tasa ayi min wani abu ta Karasa cikin Shagwabarta data Saba, ido ya zuba Mata yanda tayi wani kyau kamar kar ya daina kallonta da kyar ya saita kansa sannan yace ke dai bakya son schl tuntuni so kike ki zauna a Haka? Baza kiyi ilmi ki waye ba? Kana so ka fada min ban waye ba kenan? Yanda tayi tambayar zai nuna Lallai taji zafin kalamansa,yasan Saurin zuciyarta sai yace ba Haka nake nufi ba, I mean ki Kara ilmi kan Wanda kike da shi yanda kike ai anga wayayya ta karshe.

Murmushi tayi me kayatarwa ta mike tare da shiga toilet tayi wanka,brush da Alwala,ko da ta fito iskeshi tayi saman Sallaya ya idar da sallah Yana Azkhar, da sauri ta Sa jallabiyarsa da Hijab tayi sallah tare da adduointa bayan ta idar ta mike kawai ta fada saman bed din sabo da bacci ne ya cika Mata Ido, Ahleef Yana karatun Qurani sai da ya Gama sannan ya zare kayan jikinsa daga shi sai boxers ya haura saman bed din Nan ya iske har tayi bacci abinta, jallabiyar dake jikinta ya lallaba a hankali ya zare Mata daga ita sai pant ya lullubesu da bargonsu me laushi suka ci gaba da baccinsu Manne da juna kamshinsu ya mamaye su suna Shaka cike da kwanciyar hankali tare da Shauki.

Basu tashi ba sai misalin karfe 11am,wanka kowannensu yayi,creazy Jean fari yasa tare da t-shirt purpple ba karamin kyau yayi ba karshe,Yana fesa turarukansa masu Dan Karan dadin kamshi Shukura ta fito daga wanka daure da towel guntu,wani kuma ta daure gashinta dashi tana tsane ruwan, ta Mudubi suka hada Ido tare da sakarwa juna Murmushi me tsada, sai kunya take ji da kyar ta iya Shafa Mai a hakan ma sai da ta rufe jikinta da bargo, da kansa ya duba kayan tsarabarta ya zabo Mata wata fitted gown Ready made Golden color me dogon hannu,tayi matukar kyau a ciki kamar a sace Shukura,Ita kanta tayi mamaki, a Mirror ta kalli kanta tace Yaya ban taba sanin Ina da kyau ba sai yau, dariya yayi yace to ai ba a yabon Kai,Ni ya dace na yaba,Dole ne na yabi kaina kuma na godewa Allah cewar Shukura tana dariya.

Gashinta ta gyara sosai sai sheki da kamshi yake fitarwa,Wata top ya dauko Mata black me budadden gaba adon Gold da baki ta daura saman rigar tsayinta ya Kai gwiwa wata pencil ce sai ta fito kamar wata sarauniya, gashinta tayiwa acuci sannan ta Yana siriri gyale black, takalminta Black me Dan tudu tare da tsadarjiyar bag dinta du black.
Powder kawai ta shafa da Vaseline a lips dinta.
Ahleef ne ya tako har gabanta ta baya ya rungomota jikinsa ya Rada Mata a kunnenta kinyi kyau Baby, Amma Ni Ina son Jambaki ki shafa kadan, cike da Shagwaba tace ai sai naci abinci zan shafa,kafada ya makale kamar yaro Shima da Shagwaba yace uhm...uhmm nidai a shafa min yanzu idan ya goge a kara mene amfanin kayan kwalliyar Dana yi dakonsa zuwa kasar Nan, a hankali ta zare jikinta ta juya suna facing juna,rungumeshi tayi tare da kwantar da kanta a saman kirjinsa sannan ta Mika Masa Jambaki Red ta furta shafa min.

a hankali Yana wani Murmushi me kayatarwa ya dago da kanta da hannu biyu tare da shafa Mata kadan Yana kare Mata kallo ji yake kamar ya lashe ta ya huta, knocking suka ji,ya Dan bude kofar kadan ya karbi abincin da yayi Order, Zama yayi tare da jawota jikinsa ya fara ciyar da ita Shima Yana ci har suka Gama cike da shauki, shiri suka Kara yi sun dau kyau ya rike hannunta suka fito, dalleliyar sabuwar motarsa Tasha wanki tana kyalli ya fara bude Mata ta shiga Shima ya shiga yaja su suka tafi.

Momee rike da waya hannunta tana faman Kiran number Ahleef ta kasar waje Amma sai wani bature ya daga Wanda kuma ba turanci yakeyi ba wani yare yake faman shekowa a cikin wayar, idan zata Kira sau Dubu yaren Nan take ji, Niima ta matso kusa da Momee tana har yanzu Baki samu Ya Ahleef din ba? Momee tace hmm Na rasa me ya sameshi yau kwana biyu kenan wannan yaren nake ji Haka suka yini suna gwadawa Amma sai yare.
Yau da Safe Latifa ta fito cikin Shirin schl sai tace Anty Niima ki saukeni a schl pls Driver yaje kauye kuma Ina da Test, Niima tace da zamu fita Hafcy da Zahra kanwarta muna da wani Uzuri Amma muje sai mu saukeki.

Hafcy da Zahra Driver ya saukesu gidan su Niima suka shiga motar Niima gaba dayansu suka tafi Zasu fara sauke Latifa, Sunyi Parking kenan Dalleliyar motar Ahleef da Basu San da ita ba tayi parking, yasha kana Nan Kaya harda pcap,Shukura kuma sanye cikin Ready made dinta tasha kyau kamar Queen,Ahleef da kansa ya bude Mata ta fito,Allah yasa su Niima Basu ga fuskarsa ba, shi kuma ya gansu Yana sani yayi yanda baza su ganshi ba,Shukura ma ta gansu Sarai ta fito,Hafcy tace Kai kun gani kamar Ahleef da Shukura,Zahra tace ke Ahleef Yana turai fa Farhan ne kin San fa rannan yaje kauyen shine ya dauko shegiya,tabe Baki Niima tayi tare da furta dama kunsan suna yanayi da Ahleef,Da alama Amanarsa yake ci suna iskancinsu shi kuma yana waje,,Ihu Latifa ta kurma tace wlh Farhan ne suke iskancinsu kalli ya rungumeta suna ta yiwa juna Rada.

Salati Zahra ta saki tare da cewa kunga suna ta kiss ko kunya Yana cin Amanar abokinsa,Niima tace Alhmdllh mun samu hanyar da Ahleef zai Mata saki uku ba tare da wahala ba,Nan take Niima ta dakko waya ta danno Camera ta fito daga motar cikin sanda ta bayan motar take ta faman kyasta Shukura da Ahleef suna rungume rungume sannan suka shige schl din hannunsu cikin na juna,Hafcy harda daukan Video.maimakon su bisu su tabbatar da gaskiya sai suka tsaya jiransu a waje,Shukura sai dariya takeyi ta kalli Ahleef tace wai Nan fa du sharri za a Kulla min,shi yasa na hugging naka da hujja suji dadin dauka,Tabe Baki Ahleef yayi kana yace Basu da aikin yi ne.

Suna jira har suka fito Ahleef ya Kara boye fuskarsa cikin pcap ya dukar da Kai suka koma mota ba tare da sun gane ba Farhan bane,yaja mota suka bar wajen yana tafiya suka turawa Ahleef ta WhatsApp dinsa sannan suka ajiye Latifa suka bar wajen cike da farin ciki harda Kure vol na radio suna Jin kida, Niima tace mu bisu muga inane masaukinsu,Nan fa ta rike wuta tana ta faman Bin bayan motar su Ahleef sai sunga Ina Farhan zai Kai Shukura,Suna ganin Hotel din suka kaure da shewa sannan suka juya kan motarsu suka nufi inda zasu,Ahleef da Shukura kuwa suna kallonsu abin ya Basu dariya.

Room dinsu suka shiga Shukura sai dariya take ta kasa tsayawa,Rungumeta taji Ahleef yayi ta baya ya shigar da ita jikinsa gaba daya Yana sinsinar wuyanta, Mood dinsa ya fara canjawa yaja ta saman Bed suka fada.






AsmaBaffa



Kuyi Hakuri fans wannan Typing din ina busy ne sosai shi yasa bakwa samu yanda ya dace,kuyi min afwa sannan bakwa min Sharhi bare naji dadin typing

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login