Showing 69001 words to 72000 words out of 96510 words
Chapter 24 - Jin Dadi Sabo Book 1 Hausa Novel Complete
sosai kamar ranta,sai abinda yace shi zatayi,ko unguwa zata fita sai ta nemi Izini a wajensa kamar anyi auren sai yaga dama zaice taje ko kar taje, sai so take ya turo manya suyi aure Amma sai ya kawo Uzuri yace wani gini yake so yayi Nisa sannan ya turo,ko yafi so idan ya Gama gininsa ayi aure sharp sharp cikin wata daya kacal,Niima ta yarda dashi baya karya.
Shukura kuka ta rataya Jakarta suka tafi har motocinsa ya Basu du,Farhan ya kwashe su Umma da Ahleef tare da Shukura ya kaisu wani Dan gidansa daya gina na hutawa me kyau sosai.ba abinda Babu daga Me gadi sai wata Yar aiki Hajiyayye matashiya zata Kai 25yrs ta taba aure Bazawara ce ita ke gyara cikin part din da yiwa Farhan girki idan Yana bukata, Ahleef ma ya Santa sosai sabo da tare suke zuwa gidan suna Hutawa, Hajiyayye ba abinda take kauna sama da Ahleef so take ya sota ya aureta ko bazai aureta ba to yayi sex da ita bukatarta ta biya Amma shi Ahleef Sam bai San tana yiba.
Tunda taga Ahleef ya shugo take kallonsa kamar Mayya,tana ganin Shukura rike da hannunsa,Nan take taji ta tsaneta.
Shukura kuma Haushin Hajiyayye taji da taga tana yiwa Ahleef wani kallo tana gaida shi, Bayan sun nutsu kowa ya dauki Room din da yake so,Umma da Shukura Suna Palo suna tattaunawa akan matsalar data taso, Baba Da Ahleef ne tare da Farhan suka yi sallama sun dawo daga masallaci, a Palon suka ya da zango Suma,Farhan ne ya fara magana, Alhmdllh kowa yaga abinda ya faru wannan Mu daukeshi a matsayin kaddara, Ahleef yayi dariyar karfin Hali yace sannu Sheik Dalla yi Mana Shuru,A'a ai gaskiya ya fada yaron kirki ci gaba cewar Baba,Umma tace kunfi kusa ai ja'iri.
Ahleef yace Umma zamu ci gaba da zama anan tare kafin naje USA Nan ya Basu labarin wayarsu da Abba,Umma tace to baza mu rufe ba Dole a fadawa Magada wato su Momee da yaranta idan sun Amince da wasiya shike Nan kaje turai ka karba idan Basu Amince ba a hakura Allah ya baka naka,Baba yace wannan Haka ne abin duniya bana Kiyama ba bazai rufe Mana Ido ba Dole abi doka Dole a sanarwa magadansa,Ahleef yace to ba damuwa,Farhan yace wannan gaskiya ne,idan Basu yarda ba suje su karbi abinsu Ni kuma zan yiwa Daddy na magana zai bawa Ahleef jari ko nawa ne,Ahleef inshallah bazai tabe ba kuma in Allah bazai tozarta ba zanyi iya kokarina.
Godiya Umma da Baba suka dinga yi suna sawa Farhan Albarka,Shukura Ita a Dole me Miji tace Haka kawai sun Sa bawan Allah a damuwa sun hanamu zaman lfy Akan son Kai da son duniya,shima Ahleef din da suka rikeshi ai Allah ne ya kaishi gidan lokacin Yana jariri,wannan ai ba dai dai bane ace Dole sai abinda kake so zaiyi ko ya Saba shariya, ai Allah zai saka Mana ne Allah kuma ya shiryesu yasa su gane.
Baba yace Ameen yata Allah Miki albarka,Ahleef da sauri ya amsa da Ameen kamar shi aka sawa Albarka,Umma tace to marar kunya,harda Saurin amsawa sabo da Matarsa ce cewar Farhan ,Ai Kai kaki kawo Mana matar taka cewar Umma, Farhan ya Sosa Kai yace ai na kusa Umma a tayamu da addua Allah kawo ta gari suka amsa da Ameen.
Shukura tace Ya Farhan wannan Yar aikin a Ina ka samota? Farhan yace a wajen Mamata takewa aiki nace ta bani ita tana min girki idan nazo Nan ko Ina bukata lfy dai ko? Shukura tace lfy Lau Amma Ni bana son yar aiki tayi min girki da aikin gida du zanyi ni daya ka maidata wajen Mama Mana in ba damuwa,Nan take kowa ya harbo jirgin Shukura Bata so mijinta ya kalli wata budurwa,dariya Farhan yayi yace to zan maidata yau yau ma kuwa,Umma tace ikon Allah Sannu Shukura da kokari.
Ahleef kuwa dadi kawai ya lullubeshi Shukura na kishinsa,Sallama Farhan ya musu suka fita tare da Ahleef sai yaga motoci har biyu sababbi fil masu tsada anyi parking nasu,Farhan yace ga motoci Daddy yace a kawo maka,Ahleef yace haba abin ai yayi yawa, ko kulashi Farhan baiyi ba ya hau motarsa ya bar gidan,su Umma duk sunji dadi sosai ganin motocin Ahleef dinsu bazai tabe ba,Shukura sai murna take.
Hannun Shukura Ahleef ya kama yace muje bedroom mu Dan huta ya Rada Mata wata magana a kunne Shukura ta rufe Ido tana Murmushi Wai kunya, yanzu za a dauko Mana kayanmu na Hotel Honey, Bedroom suka shige harda sa key sabo da tsaro.
Momee kuwa tana karbar dukiyar Ahleef kaf sai ta kirawo Mubaraq ganinta Dole ma zai auri Niima ai sun Zama daya sai ta dorashi a kansu Wai yaci gaba da juya komai,Sannan sirrinsu na kudi da kadara Mubaraq ya San komai kaf ta wajen Niima, Mama dasu Hafcy ihu da murna sukeyi suna jinjinawa Mubaraq. Alhj Adamu bai San me sukeyi ba Mama ta Hana a fada Masa komai.
Ina Godiya masu Sharhi.
Asmabaffa
AsmaBaffa
[7/22, 1:14 PM] Sis Asma: 🍱🍱🍱
JIN DADI SABO
57-60
Official
By
AsmaBaffa
HOUSE OF HAUSA NOVELS Ina Godiya da Sharhi.
ASMABAFFA FANS CLUB Kuna Raina.
JIN DADI SABO FANS jinjina me tarin yawa tare da sauran Gps 😍😍
Na gode da Sharhi fans.
Suna shiga ciki Shukura ta zame Hannunta dake rike Dana Ahleef ta Sigar Shagwaba ta furta Baka Jin kunyar Umma da Baba, Ido ya zuba Mata sabo da ba karamin kyau tayi ba, kumatunta ya nufa da niyyar kissing nata ta matsa da sauri tana Murmushi zaka fara ko,je kayi wanka to ka fito,Maganarta ya kwaikwaya sai dai muyi tare,kyalkyalewa tayi da dariya ka iya irin maganar tawa kuwa,Ni kunyarka nakeji bazan iya, mene Baki sani nawa ba?nima nasan naki,ai Lada Zaki samu?
Kai ta girgiza Ni dai a'a hannu yakai da niyyar kamota da sauri ta zille Masa tana dariya, binta yayi suna zaga dakin shi Dole sai Sunyi wanka ita kuma taki yarda, ya samu nasarar kamata ba tare da Bata lokaci ba cak ya dauke ta tana wutsil wutsil bai tsaya ba sai Toilet tana kukanta na Shagwaba,bai taba kallon Surar Shukura kamar yau ba sai gaba daya ya zauce, da kyar ya daure suka yi wanka da Alwala sannan ya daura musu towel tare da dakkota, Mai kuwa itace ta shafa Masa, akwatunansu tuni har an kawo Musu daga Hotel,kofa Umma ta kwankwasa musu Ahleef ya bude,tace ga kayanku an kawo zo ka shigar muku dashi ciki, Bayan ya kawosu daki wani yard milk color me Masifar kyau da tsada marasa Nauyi Shukura ta zabo Masa, shi kuma ya dakko Mata wata doguwar Riga ruwan kasa me kyan gaske sama ta Dame tayi mata das kasa Kuma ta Dan bude sunsha kyau, Ido ya zuba Mata duk motsin da tayi Yana binta da Ido,Hannunta ta saka ciki cikin nasa, Ahleef a hankali ya shiga murza yatsunta,kungunsa ta rungumo sannan ta kwantar da kanta saman kirjinsa tausayi yake Bata sosai.
Ji yayi Yana neman canja salo ya daure da kyar daga bisani yace Magrib tayi Bari na wuce masallaci kema sai kiyi sallah sannan kin manta kin Kori me girki sai kije kitchen, dariya tayi tana boye fuskarta a kirjinsa.
Tare suka fito Ahleef da Baba suka wuce masallaci Shukura har kofar shigowa part din ta raka Ahleef, sai ta leka ta kofar tana daga Masa hannu suna magana da Ido,Har Baba ya bar gidan Ahleef bai sani ba.
Niima ce taci kwalliya Mubaraq yazo sai rawar kafa takeyi zasu fita tare,da sauri ta fito wajensa a compound yasha kyau cikin manyan kaya kamar wani mutumin kirki,Niima cikin takunta ta fito Yana Kare Mata kallo Yana hadiyar Miyau,tun kafin ta karaso ya sauko daga saman mota tana zuwa ya rungumeta tsam a jikinsa a hankali ta dago kanta tare da hade bakinsu wuri daya suna kissing ba ji ba gani su a Dole wayayyu Yan zamani, Mubaraq ya Gama rudewa murya na rawa yace Beb shiga mota ki muje ki kalli gidan Dana Gina kwanan nan.
Ba musu ta shiga gaba yaja suka bar gidan zuwa wani katafaren gida na gani na fada,duk da kudin su Niima ya siyi wannan gidan karya ya sheko Mara yace shi ya Gina Bata San kudi yasa ya siya ba.
Niima Murna tana ta faman wow tana kalle kallen haduwar, yace shugo Mana sweetheart,Haka ta shiga suka dinga zaga ko Ina,Bayan sun Gama ya jata har Bedroom suna shiga kamar Dan akuya ya shiga romancing nata,da kyar ta kwaci kanta,sai ya fara fushi Bakya so na ko? Ya zaka ce haka? Niima ta furta,gashi Nan dan abu kalilan kin Hana,a Haka zamu ji dadi idan munyi auren? Baki iya komai ba,nafi so na auri wacce ta iya Bedding gaskiya idan baza ki koya ba akwai matsala,ai tun a waje ake koya sabo da idan kayi aure dama ka iya.
Ki daina yarda da maganar Mata ta wani Dole sai kakai budurci gidan miji,Duk duniya ta yarda Virgin Bata da dadi Amma gaskiya gwara ma ki mike tsaye ki koya,nima fa ba dan iska bane kawai gani nayi Baki iya komai ba kuma ya dace ki koya,Amma tunda Bakya so ni wlh zamuyi fada mu Bata bana son auren wacce Bata waye ba,Niima taga ran sahibi Mubaraq ya baci gashi Yana ambata rabuwa,ita baza ta iya rabuwa dashi ba,shi yasa Dole tace na yarda to Amma kayi min a hankali , ta tabbatar zai aureta shi yasa ta yarda.
Mubaraq dadi ya lullubeshi ya samu nasara, Nan ya fara murzar Niima itama tana tayashi tuni ya zare musu kayan jikinsu suna tsotse da lashe lashe duk sun gigice suna murzar juna kafin daga bisani ya shigeta,to dama ta saba da romancing duk maza sun yi fingering palace din shi yasa ko zaffi Bata wani ji ba sai ma dadi suna ta iface ifacensu,Mubaraq kamar namijin Zaki mayunwaci sai gurnaninsa yake ba dadin ji.
Bayan sun samu nutsuwa Niima ko Dana sani Bata yi ba gani take in dai akan Mubaraq ne ba abinda baza ta iya ba a duniya ko sabon Allah ne akan Mubaraq dinta yayi fushi da ita gwara ta aikata, Mubaraq yaji mugun dadin da bai taba jinsa a jikin matansa na bariki ba sabo da Niima kullum cikin cin kayan itatuwa take tana kula da kanta Amma duk ya tashi a banza ta bada dadin a waje ta aikata sabo Babba Wanda yanzu abin ya Zama ruwan dare wurin Yan Mata da Samari sabo da so sai mace ta bawa Namiji kanta,gani sukeyi wannan shine so kuma zai auresu, wasu Kuma sabo da son Abin duniya.
Yan Mata a kula so ya daina rufe Mana Ido Ana tafka sabon Allah Akan a batawa saurayi muzo muna Dana sani marar amfani.
Niima ranta fess ta farantawa sahibinta Rai yau,shima sai wangale Baki yakeyi ya samu nasarar abinda ya Dade Yana kwadayi a jikin Niima, wanka sukayi tare wa iyazubillah lallabata yayi suka yi wanka tare kafin su Gama wankan ya lallabata suka sake second round a toilet, Bayan ta gasa kanta sosai ya Bata wasu kwayoyi na Hana daukan ciki ta Sha, har dare suna baccin gajiya sannan suka shige mota ya kaita Shopping tare da maidata gida.
Momee Bata wani damu ba tace ya Naga kin Dade har dare Haka,Baki Niima ta tabe tana Mika da hamma ta gajiya sannan tace Momee na biya Office daga Nan muka danje cenema kallon wani American film daga Nan muka je Shan Ice cream,Murmushi Momee tayi tare da cewa Ina ruwan Mubaraq yaron kirki to Ina na Latifa?ledoji Niima ta mikawa Momee gashi Mubaraq yace a baki,karba Momee tayi tace yaron kirki Allah Masa Albarka,Shi yasa na yarda dashi sosai kamar Dan cikina Haka nake jinsa that's why na damka Masa dukiyar Ahleef ya juya Mana ita mu kuma muji da sauran.
Latifa ce ta shigo da sauri ta karbi ice cream dinta da tarkacen Zaki tace Kai Sister kin Dade wlh yau fa 8days da Mutuwar Abba Amma har kika samu sukunin fita yawo? Momee tace Wanda ya mutu ya rigada ya tafi bazai dawo ba sai a tsaya baza ayi komai ba,Dariya Latifa tayi tace to Ni tunda zan Sha kaso na mene nawa a ciki ma tayi gaba.
Tunda Abba ya rasu Su Momee suka mallaki komai na dukiya shike Nan Momee ta Kara lalacewa ta maida kanta karamar yarinya, Attachment take sawa sosai a kanta tayi damammun dinkuna sabo da kudi sun lalata ta yanzu ta shige sahun Yara kana kana,Dan siririn gyale take yafawa ta fice tana tafiya da kyar sabo dinkuna na rashin mutunci da take sawa, kawai kashe kudi take har Dana hauka,itace yawo kasashe kasashe da manyan matan kasar Nan hajiyoyin Gomnoni etc, gata yanzu duk Yan Film na Hausa da Yan Nollywood dasu take harka kullum suna tare suna zugata suna tatse Mata dukiya,Yanzu duk inda zata shiga sai kaga wasu daga cikin Yan film daban daban da Mata Yan duniya,sabo da yanzu idan mutum ya Isa wani a kasar Nan to da wasu daga yan Film zaka ga Yana muamula tare da mawaka celebrities aikin kenan suna cin kudin mutum domin wasu basa harka da talaka sai me kudi Wanda zasu tatsi rabonsu.
Ba a Nan Momee ta tsaya ba Yanzu ta Zama babbar kawaliyar Gomnoni,Senatoci,Yan Majalisa Da wasu kusoshi na kasar Nan ita ke Kai musu yaran Mata kyawawa suna Masha a dasu sabo da so take a Bata Babban mukami a Gomnati yanda zatayi suna a duniya kowa ya santa,Haka Mata masu kudi Wanda suke neman Mazaje Yan Shila Momee ke Kai musu ta Gama lalacewa kudi kawai take hauka dasu,Niima ma haka,Latifa yanzu ta waye kullum tana club tana Shan kayan maye,Suhail da Sultan Suna Us suka samu labari har kukan takaici sukayi,takanas suka taho Dan suyiwa Momee fada Amma sai suka ga abin ya taazzara Mata Yan duniya a gidansu wajen Momee,su kansu da suka kalli uwarsu har wasu farcen roba take zokalawa a hannayenta sai da suka zubar da Hawaye,kayanta wasu cibinta a waje Amma a Haka take Yawo a gari,sabo da giyar kudi an mutu an bar Mata dukiya, Mazan banza sai shige da fice sukeyi, Sunyi Mata fada tace ba Wanda ya Isa ya hanata warwasawa idan suka Kara Mata magana Allah ya isanta,Sun nemi Ahleef wajen Farhan, Farhan yace ai Ahleef ya dauki Matarsa sun bar Abuja fafur yaki fada musu inda Ahleef yake,Kawai sai suka koma USA dinsu da rayuwa tunda Allah yasa Abba ya mallaka musu Dukiyarsu Basu damu da gado ba Tunda Momee taki yarda ayi rabon gado tace ai duk yaranta ne Kuma abin yaranta ai nata ne.
Dangi da Yan uwa Sunyi Mata fada Amma taki ji shi yasa duk suka fita daga harkarta abinda taga dama takeyi.
Niima da Mubaraq sun koma kamar miji da Mata yanzu sun tare a wannan gidan nasa kusan kullum suna tare suna masha'a, rayuwa Kenan,wani lokacin da ya dace ya saduda da duniya sai kaga lokacin yake lalacewa ma,Allah yasa mu dace ya kiyashe mu da canja Hali daga me kyau zuwa na banza,Allah yasa na banzar da mukeyi mu canja ya koma Na kirki.
Ahleef ne yayi parking Motarsa cikin shiga ta alfarma, Shukura tana kitchen tana tsantsara girkinta masu dadi saura kadan ma ta gama, taji dirin motar Ahleef, ita kadai taji wani sanyi a ranta Nan take ta saki Murmushi me kyau sannan ta Kara gyara English wear din dake jikinta Riga da skert masu shegen kyau ta fito kamar Yar Baturiya a ciki,ta window ta leka ta hango shi Yana fitowa daga mota Yana kwaso ledoji, ji take kamar ta zura da gudu ta rungumeshi sannan ta karbo kayan dake hannunsa Amma kunyar Umma da Baba karsu ganta yasa ta fasa,duk da tasan Baba ya fita wajen abokansa Umma Kuma tana dakinta Amma gudun kar a samu akasi yasa taji tsoron aikata hakan.
Kasa jurewa tayi a hankali ta leko Palo ba kowa sai kamshi da sanyi ne ke tashi,Sadaf Sadaf ta fito tabi ta Bayan labile Wai kar a ganta,Umma tana kallonta lokacin ta fita garden ta Ciro na'a Na'a tana shigowa taga Shukura tana tafiya ta cikin labile dariya ma ta bawa Umma,da sauri Umma ta wuce daki Dan kar ma Shukura ta ganta taji kunya.
Shukura ta bude kofar Palon a hankali ta leka kanta wajen Compound ta tabbatar ba kowa sai Ahleef da ya tsaya jikin mota Yana waya,Dan siririn gyalenta ta gyara dake saman kanta, kallonta Ahleef yayi Yana waya ta tsaya taki karasawa sai hannu take daga Masa tana jikin kofar palon kamar tana bada hannu a round na titi, wani sanyi da nishadi ya shigi Ahleef tare da kaunar matar tasa ya Kara sukansa a kahon zuciyarsa bai San sanda ya fara Murmushi ba Yana waya da Farhan, Farhan yace Dalla Malam dariyar uban me kakeyi,Shuru Ahleef hankalinsa Yana kan Shukura,Farhan ya fara zage zage Jin Ahleef yaki amsa Masa sai wani kunkunin dariya yake,Sai gajiya yayi shima ya yanke waya Yana zage zagensa irin na