Showing 69001 words to 72000 words out of 100341 words
lokacin be dawo gida ba..iya tashin hankali Maysam ta shiga..wanka tayi tayi shirin bacci ta bade jikinta da humra..tana jiranshi anan palo har baccin yayi awon gaba da ita.....
Se sha daya ya shigo .gidan.ganinta nan a takure bisa kujera se kuma ta bashi tausayi..dan yasan jiranshi ne take ...daukanta yayi da niyyar kaita cikin room kamshin humrar ya bigi hancin shi harda wani lumshe ido.... firgit ta farka ai kuwa tana sauke idonta akanshi ta saki mishi kuka ...
Shima se zuciyar shi ta tsinke ..zama yayi tare dayi mata masauki a cinyarshi yana goge mata hawayen yace ya isa haka to mima nayi miki da kin ganni kawai ki saki mun kuka....
Cikin kuka tace to ba kai bane kayi fushi dani banyi maka komi ba...harda wani tafiya kayi dare
Dan murmushin gefen baki yayi yace to ai ke ce se ki wani kafeni da ido ni kuma idon mu na sarkewa sena loosing control dina .ki dena bana so ''parfois j'ai l'impression que tes yeux me dominent même''..don suna sani yin abun da banyi niyya ba
Se da yayi maganar ya farga ..amma seya mazge
Itakam kankameshi tayi tace ba zan sake ba pls kada ka kara yin fushi dani .tana yi tana wani shafa mishi fuska ..ta kuma ji dadin kalam manshi
Shima rumgumeta yayi nan ya shiga kissing dinta yau kam har da romance yayi mata sede bata hanashi ba kuma bata meda martani ba saboda tsaro😎...dan kada kuma yayi fushi da ita ma...da taga da gaske birkice mata zeyi ne sannan ta raba jikinta danashi lokacin idonshi har sunyi dan ja..
Tace nasan bakaci komi ba pls na kawo maka kaci ko,.?
Yanda tayi maganar seya birgeshi gyada mata kai yayi dan babu bakin magana ......
Sosai yaji dadin abinci seda ya gama cika cikinshi ta hada mishi ruwan wanka yayi ..sukabi lafiyar gado.....
Har bacci ya fara daukansu kamar wanda aka tsikara cuwat ta tashi ta zauna tace wai yaya har yanzu matarka bazata dawo ba ne...
Cikin magagin bacci yace mizaki mata in tazo din ..wai ma mi yakawo zancen nan cikin dare ...
Turo dan baki tayi tace kowa da abunda ya dameshi a rayuwa nikam itace damuwa na..kuma kawai ina son ganinta ne inga nida ita wayafi wani kyau.sanna da alama bawata katuwa bace tunda naga kayan dake wardrop kamar ma zamuzo kai daya...kaga kuwa wly tanayi mun in kareraya yarinya .....ehe
Yace kai yama za'ayi ahadata dake ai kin kere mata akyau bazama ta kama kafarki. Yanzu de barni nayi bacci a gajiye nake..
Ai kam kamar ya zugata tace ba wani nan kawai dan na kyalleka kayi bacci ne kace haka..bayan ranar nan kace ta nada zallar kyau Harda shure2 tana ita bata yarda ba...
Dayaga dagaske bazata barshiba tashi zaunan yayi yace to kiss me sena Gaya miki gaskiyan magana..
Yatsina fuska tayi tace a'a barshi kawai bana so ni na gaji da abunan ..
Murmushi yayi a ranshi yace na jawa kaina da yanzu ina more abuna ..rumgumeta yayi yace to ''dort bien '' yayi kissing forhead dinta..
Meda kanta tayi bisa kirjinshi tace'' passe une excellente nuit yaya..'''
Yace da ita shima '' pareil aussi et ne m'oublis pas dans tes rêves''..
Murmushi kawai tayi ta kara makalkale shi . har bacci me dadi yayi awon gaba da su.. ..
Asuba ta gari
🌹🌹🌹. 🌹🌹
Wai fans ina labarin inna Murza ne?..yanzu kam tayi dan sanyi amma fa mumunan kudiri ta na nan makale a zuciyarta tana tunani sake taku ne tunda taga abun se kome musu yake. ..gashi kuma bata da kudin dazata na bawa bokayen ..
Madina kam abun ba sauki kullum haukanta kara gaba yake . . kai daga karshe ma a daki aka kulleta tare da daureta da sasari dan inta b'alle ..masu kamota ma se sunji jiki...
Mahaifinta ayanda ya fahimci abun kome mata ne yayi. Dan haka ya saka ana saukar qur'ani tare dayi muta Rukya.......
Mahaifiyar tama kullum cikin yi mata addu'a take dan hannuka baya rubewa ka cireshi ka yar ..kuma ma in tayi mata baki ko ta tsinemata itade zatayi walaha dan uwa bata iya supporting din taga danta yana surffing..shiyasa ta dage da rokon Allah tare da nema mata gafara da kuma shiriya... ..
Wannan kenan
Kuyi hakuri fans na rashin jina kwana biyu bana jin dadi ne ... I need your addu'a..
Wanda suka kirani ta waya da wanda suka mun text na gode muku Allah ya bar kauna da zumunci..merci bien❤😘😍
Love yau all❤😘😘
Fasma ce 🖊yar mutan Zinder.
[11/08 à 22:31] FASMA😍: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* 🌟✨🖊
( _Home of spécial 🏡&extraordinary writers_ )
🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
S.W.A✍
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
*Na gode da addu'ar ku gareni Allah ya bar kauna da zumunci ina alfahari daku fans ...love you all irin totaly din nan ❤❤❤😍..thanks all*
Dedicated to all my fans😍❤
🅿93__94
```Manzon Allah (SAW) yace''wanda duk ze rantse ,to ya rantse da Allah ko yayi shiru''
Bukhari ya rawaito shi```
[11/08/18 à 22:30]A kwana a tashi ba wuya su Maysam har sunyi wata shida a England ..cikin watanin nan kuwa abubuwa da dama sun faru ciki harda saka ranar auren Mahmud da Mufeedah ,se kuma na Mariam da dan uwanta Ma'aruf ..wanda aka sa nanda wata shida masu zuwa dede da basu vacation kenan..
Soyyaya kam tsakani Mark da Mariam ta ginu sede babu yanda zasuyi tunda shima Mark din parent dinshi sun zaba mishi mata a can gida Niger ..duk da haka yaso ya hada duka biyun ya aura wato Mariam da kuma zabin iyayen shi to amma wuri ya kure mishi Ma'aruf ya rigaishi..kuka kam sun sha shi ranar bare ma Mariam kuma wani karin takaici da bakin ciki wata conscidence rana daya ne danashi da nata Mariam din.kuma abunda yake kara bawa Mariam haushi be huce ance mata mijin daza ta aura anan England yake aiki ba amma be taba zuwa ganinta ba da sunan dan uwanta ma bare ace da sunan mijin dazata aura....shiyasa ma ta yanke hukuncin tunda de bashida kirki itama baza nemeshi ba kuma da alama baya sonta kamar yanda itama bata sonshi.. Murad shi da su Maysam sune masu lallaba da rarrashi ....
Mufeedah kam ba ama magana inde wajen zuba soyyarsu ne yi suke .kamar ba gobe...
To bari mu leko oga Murad da yar gidan Momy..
Shi kam ana shi bangaren komi ya jagule mishi yanzu kam ya tabbata da Maysam'' occupe une partie de son corps .'.yanzu ya yarda da cewa ya fara fadawa tarkon son Maysam . sede har yau SWEETBABY na nan makale a zuciyar yansan de yanzu Maysam ta fara cinye rabin zuciyarshi ..(ina fatan de baku manta cewa rabin zuciya Murad gareshi .i mean rabin soyyayar Sweetbaby ta ciye shi da fari kam gaba daya sweet baby ta ciye zuciyar .. Mahmud ya bashi shawarar da ya rage dan shine miji ita mata wata rana idan har ya mallakar mata duka zuciya kenan baze taba ganin defaut dinta ba koda tayi badede ba..har fada seda sukayi a wancan lokacin tun kafin mutuwarta ..seda gabaya yayi nazari yaga kuma hakane ..namiji shike rike gida inya sake mata ita zatana bashi iko . koda rabin ne ma dayaya ya karata bare ya bata duka da kyar da siddi yayi kokari raba zuciyar ya ..to yanzu kuma Maysam take son ciye rabin....)tab zanga yanda zakayi 🤔..
Gashi yanzu d'an ta'ba tan man dayake yi bata barinshi setaga dama shikuma baya iya yi mata da karfi .ko kuma ta shiga kiran sunan sweetbaby.duk sha'awarta na dawai niya dashi ..ya rasa yanda ze yi da ita .kuma shi baze yi zina ba dan yayi migun tsanarta kai shifa ma mata basa gabanshi Maysam kawai yake kunde sanshi base nayi dogon bayani ba akan sweetbaby ..Maysam ma dan ya fara sonta ne ..
.yau ma kamar kullum ta kama lahadi ba school shima kuma yana gida ....kunde san mutuniyar ku da iya tsokana ..dan yanzu batada aiki se saka english wear a cewarta ta gaji atampuna ..sede in zata school take sakawa amma inde a gida ne to fa abun ba sauki dama2 ma in zata sauko palon kasa wurin su Mufeedah takan dora after dress ....
Zaune yake ya saka laptop gaba yana son yayi aikin shi aman oganiya ta kasa ta tsare taci uban kananan kaya se wani dan bala'in kamshi take zubawa na turare da humrori takuma zauna nan palon saman tana kallo tv abunta ga fruit kusa da ita tana sha .. ....
Can tace pls yaya Computer muke so kasai muna akwai aikin da zamu fara dashi inaga gobe ma dana wajenka zani dan gobe ne zamu fara aikin.
Tunda ta fara magana yake kallonta yajita sare kuma Sede yasan yana kallonta amma baze gaya maka taka meman abunda yake kallo ba a jikinta dan ya tafi duniyar tunani . abunshi ..
Can ya sauke ajiyar zuciya tare da fadin Ke zonan...
Yi tayi kamar bata san da ita yake ba a ranta tace inde bazaka fasa kirana da ke ba to ni kuma zaka kwanan nan dan bazan amsa ba..
Se da yace yar renota zonan mana..haka ake gayawa mutum abu gatse2 ai seki zoki rarrasheni man tukon
Se lokacin ta kalleshi tana turo baki tana gungunin cewa sekace wani baby za'a rarasheka tana isa babu kunya kawai ta d'ane cinyarshi tace gani to.. ...
Damko wuyanta yayi yana wani shinshinata yace ci gaba da zaginan nawa tunda yanzu kin fara raina ni..idonshi kam harsun fara canza kala yizuwa ja. .
Tace Ni kuma to yaushe kaji daga bakina ....
Share zancan yayi da fadin yaude kad'e ki barni nayi wly na gaji hakurina ya fara karewa .....tun muna mu biyu muna sheda juna ki bari dan wata ran kika shiga hannu bazata miki kyauba...idonshi kyam a kan dan karamin bakinta
Ganin inda ya nufa yasa ta fara zamewa tana fadin 'aa nide ka bari na kara girma tukon ina jin tsoro kam...kuma ma ina dayar matarka kaje mana wajenta wanda kake wani fadin tana da zallar kyau ..
Yace ki bar maganar nan ba lokacin yinta bane kuma ma ni wasa nake miki babu wata aure dana yi...
Cike da shagwaba da sangarta Maysam tace kawai wayo kake son yi mini ni fa gaskiya kawai na hakura da kai tunda de harta rigani kawai kace ta dawo ..ni baz...
Bata gama fadi ba ya shiga kissing dinta dan ya gane kishine kawai ke dawiniya da ita ..da fari taso hanashi se kuma ta kyaleshi dan dama yau itama da san kasancewa a jikin shi ta tashi dan haka bata hanasa ba ..can naga abu yafara yin nisa har ina fadin ku kuma kuryar daki mana nan fa falo ne amma basa ma jina romance kawai suke abunsu ganin abun yana so ya fice tunani na ya sa na tattara yan komatsena zan bar musu palon har na juya naji Maysam na fadin nide bana so tsoranka nake pls ka bari na kara girma ..aman shi bayama jinta ..cikin kuka take fadin hakan...
ganin fa da gaske yake yasa ta fara fadin yanzu amanar sweetbabynka zakaci ne ?..
Ganin baya jinta yasa takai bakinta dede kunnen shi da karfi tace Sweetbabyyyyyyy ..pls ina kike kizo zeci amanar ki ..
Kamar giftawar walkiya naga Murad ya tashi cuwat ..ai Maysam a dubu ta arce dayan dakin wato na kishiyarta😜...
Shi kam nan ya dunga bugun kujerar daya ke kai da hannushi ..yana fadin why3 ..am so sorry my sweetbaby bazan sake ba ..pls forgive me .na kasa controlling din kaina aman bazan kara ba ..a yanda yake maganar seka rantse tana gabanshi ..haka ya kari surutun shi ya shiga bayi yayi wanka tare da barin gidan ma gaba daya...
Ita kuwa Maysam tana shiga dakin ta fashe da kuka dan se da tayi abun taga bata kyauta ba ..Ko babu komi mijinta ne Muradinta abunsonta kuma hakkishi ne ..gashi kuma tana da yakinin yayi fushi da ita yanzu..kai ita da mi ma zataji. Nan tace why3 yayana be cancanci haka daga gareni ba yanzu ko awani hali yake se kuma tace daga yau nayi alkawarin bazan kara hana sa ba dan gujewa fadawa ga halaka dan tsinuwar mala'iku ba wasa bane ..dan ta tuna da Hadisin ```Manzon Allah (SAW) dayake cewa ''idan mutum yayi kiran matarsa zuwa shimfidarsa setaki zuwa ya kwana yana fushi da ita to malaiku zasu yita tsine mata har safiya'(Bukhari da Muslim)```
Ta dora hannu aka cikin kuka tace na shiga tsinuwa goma(10) da gomiyatara(90) ..wata zuciyar tace kuma ki duba fa yayi miki uzuri da yawa ba yau yake bibiyarki da bin bayanki ba amman kina ja mishi rai.
Wata zuciyar tace to ai ba laifinki bane tsoranshi ne kawai kike ji kada ya kareraya ki(ji fa🙄 to ya cemiki ana kareraya mitum ne.. )dan a yanda yake din nan kema kisan kukanki baze kwaceki ba sede sunan sweetbabyn shi. ..se kuma dayar zuciyar tasake tunatar da ita cewa ai hakkinshi ne dole kuma kibashi in baso kike ki kasance cikin tsinuwar malaiku kamar yanda kike ciki yanzu nan..tunawa da hakan a million ta fito ta fada dakinshi aman setayi rashin sa'a dan har ya fice a gida ....wani kukan ta sake fashewa da shi haka jikin babu kwari ta dauko waya ta danna mishi kira aman har ta katse be dagaba kai kira na biyu data sake sema akace mata wayar a kashe ....nan tashiga kuka tana fadin pls yaya pardonne moi kazo bazan kara hanaka ba .....can de ta lallashi kanta tare da alkawarin yau zata bashi hakkinshi koda be nema ba ita zata nema (tofa Maysam rigima🙆♀🙄) se kuma ta shiga duniyar tunani tace kai zanso sanin yaya sweetbabyn nan take koda ma photon ta tane ........itama de wanka tayi ta sauko duk jikinta yayi sanyi wurin su Mufeedah dan tasan itada ta ganshi se dare tunda yayi fushi da ita..haka suka wuni wanda Maysam ta dan sake kadan dasu suka sha firar su wanda yawancinta ta school ne .....
Tun bayan la'asr take shiga da ficen dora girki duk tabi ta gajiyar da kuyangin gidan dama su ukku kade .ne.abinci ma kala biyar tayi jus kala ukku ,banda qana nan specialites girki kamar su ''pain perdu salé, crêpe etc..
Su Mufeedah kam banda dariya babu abunda suke mata dukda sunsa daman ita takewa mijinta abinci kullum aman yau gilgilwar kan tata tayi yawa..itade bata kula su ba aikinta kawai take .......
Fans da gaske fa inaga Maysam zata bashi hakkinshi du da tana kunyar aman dan ta fita a tsinuwar malaiku zata daure dan kuwa duk wasu kayan da Fulani ta aiko mata yau seda tayi anfani dasu dan se jefi2 take aiki da su aman yau kam rankatakap ta dauko su. Kamar su kanunfari,bagaruwa,ganyan magariya..etc..
Ta jika wannan da zuma tasha in anjima tasha wani da madara...tofa abun nata yafara ruuko ido 👀kai fans ku tuna mata fa budurwatake zata sha wuya fa.. dan ni ba tama jina duk gani take kamar bana sonta da Muradinta ne🙄🙄..nide ba ruwana ehe..
Murad kam tunda ya fita ya fice office dukda babu aiki kiranta kam tun amota ya gani aman seya kashe wayar..yana nan har bayan sallar la'asr ga yunwa ta dameshi dan tunda ya fara cin abincinta ya dena cin na restaurant kona kuyangi dan baya jin dadin su kwata2 ....biscuit da madara yayi wunin sha se black tea.... ..
Kunna wayar yayi ai kuwa sega kiran Mahmud ya shigo ..bayan sun gaisane Mahmud ke sanar mishi daman Momy ce tayi ta kiranshi tun dazu aman taji akashe kuma takira matarka tace ka fita to shine fa ta tada hankalinta....
Yace am fine aman bari na kirata to..
Mahmud yayi saurin cewa ''es tu sure que tu vas bien? ''(are you sure you are fine?) dan na ji muryarka wani iri fa..
Ajiyar zuciya yayi da kamar bazece komi ba se kuma ya sanar mishi halinda yake ciki ko ze sama mishi mafita..
Mahmud ya kwashe da dariya harta kullar da Murad yaja tsaki yace kaji matsalar ka ai..in baza ka sama min mafita ba to se anjima..
Tsagaitawa yayi yace to kawai tunda de ba santa kake ba ka murkusheta ko ta karfine ka anshi hakkinka mana..
Murad yace bazaka gane ba to ai yanzu na dan fara sonta bazan iya yi muta ta karfi ba ..kawai zanta hakuri..
Mahmud yaja tsaki yace duka ma nawa Maysam din take ne kada fa ka manta yar renonka ce..
Murad yace tab ai wly yarinyar nan ta fice tunanin ka ka barta nan da wly yanzu ita ke renona dan ta fini kwarewa ta kowani fanin..yanzu ita ke renona
Mi Mahmud zeyi inba dariya ba ..can yace to kawai kasaka mata maganin bacci sekayi abunka..dan zaka cutu fa
Murad yace a'a bazan iya yi mata haka ba gwara na cutun da nabi ta haka(🙆♀🙄ku taya Murad da addu'a fa dan soyyaya ta mishi mugun kamu aman shi yana ganin yanzu ne ya dan fara sonta)... Yaci gaba da fadin gashi kuma bana iya jimawa ina fushi da ita ..dan ko wanan abun datayi mun kasa fushin nayi kaga harda computer da suke so na sai musu su duka ukku..
Mahmud yayi mishi godiya tareda addu'ar Allah ya kara budi se kuma nasihar da yayi mishi kan ya lallabe ta tun wuri dan kada ya kasa jurewa ya fada ga halaka dan ita sha'awa c'est naturel ..ko wani dan adam yana da ita..dan haka kayi a hankali..
Godiya yayi mishi sukayi sallama tare da jaddada mishi ya kira Momy ko hankalita ya kwanta..
Suna gamawa kuwa ya kira ta nan suka nan tattaba hira ....fulani na tabayyarshi ya akayi ya kashe wayarshi ....
Aman se ya kawar da zancen dan baze iya gaya mata ga abunda ya faru tsakanin shi da Maysam har ya kashe wayar kuma ma be taba yi mata karya ba kuma baze fara daga yau ba ..yace Momy ina maganar Ita Murza da fatan komi yana tafiya dede..
Fulani tace kwarae