Showing 84001 words to 87000 words out of 100341 words
tana shiga ta dannawa su Maysam kira dan murna tama manta da Maysam matar aurece....
Ai kuwa hada musu call su ukku tayi ta shiga basu labarin abunda ya faru...sun tayata murna badan dare yayi ba sun zo gidan kam..
Ai tunda ga nan kullum a gidan yake kusan wuni a cewar shi yana zuwa gaida su Umma ne ....
Biki ya kan kama ..duk wani event da akeyi Murad be hana Maysam dan yasan irin shakuwar dake tsakanin su ..sede yana cewa ta rage aiki dayawa ...
To Alhamdullilah ranar daurin auren dunbun nan jama'a ne suka sheda aure Ma'arud elh Ma'azu. Da Mariam elh Moctar ...murna wajen ma'auranta ba'a ma magana ..da dare akayi paty na gani na fada wanda Murad shi ya dau nauyin komi ..an ci ansha ....tun a daren aka sada amariya da gidan mijinta..
Abun mamaki ita irin kukan nan batayi ba ..su Maysam se shakiyanci suke mata ..
Mahmud ,Murad da wasu couz dinshi biyu ne suka tako shi ..ya yinda su ukku kade a dakin wato tripleM se wasu yan uwanta biyu ...
Barkwanci sukayi tare da yi musu addu'oi samun zaman lfy ..sanan shi Murad yaja matarshi ..shima Mahmud ze sauke Mufeeda agida...se sauran kuwa couz dinshi zasu sauke su..
Bayan tafyar su ne su ka nan tattaba hira har take tambayar shi taya sunan shi ya koma Mark ne ..yar dariya yayi yace yaude ba ranar wanna tambayar bace ...yanzu ki tashi ki doro alwala wata rana insha Allah zan baki labari...
Raka'a biyu sukayi kamar yanda sunna tazo dashi .tare dayi musu addu'oi.ya ciyar da ita kaji da fresh milk din da ya shigo da su....
Daga nan kuma suka fara kokarin fara pratical ...sum2 na fice a dakin tare da ragowar kajin๐๐...
Washe gari kam Maysam da rigima ta tashi dan dama a al'adar garin amariya bata girki wani daga dangin mijita koma daga dagin amariyar ko kuma kawar ka zatyi maka girki har na tsayon sati dan haka Maysam tace ita tayi alkawarin yi musu su duka in aurensu ya tashi...
Shide lallabata yake ita da ko tuwon gidanta wuya take sha bare tayi na wani ..dan bata cin abinci kuyangi in ba doleba acewarta ta fiso ta girkawa mijinta da kanta..
Suna haka ya daga waya ya kira Mark yace ya bawa Mariam zeyi magana da ita ..nan ya sanar mata rigimar Maysam ..kawai setace bata wayar ..
Tana tura baki ta amsa ...sama2 suka gaisa dan bata son tace mata a'a..
Cike da lallashi da lallaba tace haba triple M so kike ki wahalar da babyn mune ..ke bakiga kin yi nauyi bane ..pls and pls kiyi hakuri ni na yafe kada kidamu..da kyar ta shawo kanta...nan suka dan tattaba hira suka kayi sallama
Ba jimawa sega kiran Mufeeda ma ya shigo bayan sun gaisa itama tayi mata rigakafin ta yafe in nata yazo base tayi mataba..
Hka de rayuwa tayi ta juya musu inda har yau akayi auren su Mufeeda da Mahmud suma ..gajiya de Maysam ta tara ta .. Dan yar bidi'ar nan ta event seda akayi dan kala kusan hudu akayi wanda duka Murad ya dau nauyin su....
A ranar da aka kaita shima kuwa Mahumd be dagawa Mufeeda kafa ba ..masha duk sun kai budurcin su gidan mijin su sede mu musu fatan kazantar daki....
Bayan sati Murad suka fara shirye2 sun na dawowa...ana gobe zasu tafi suka shirya wa kansu nan karamin paty su ukku kowa da matarshi ..
Anan ne ma su Maysam suka nemi sanin taya wai daga sunan Ma'aruf ya dawo Mark..
Ai kuwa su Murad suka shiga kwasar dariya tun kafin su basu labari yayin da Mark ya cika yayi fam ..yana fadin wly kada su sake su sanar musu ..aman sukayi kunnen shegu da shi..Mahmud yace *SANADIN ACCIDENT* ne ya samu sanan nan..
Murad ya fara basu labarin cewa lokacin suna england ne ..ranar da aka rantsar dasu cewa sun zama cikakkun doctorori ..bayan munyi patyn murnar mune .dare yayi sosai ..kowa ya kama haramar zuwa gida to daman shi lokacin be wani kware da motaba kawai ya yanka kan titi se ga wani guy yayi shaye2n shi ya bugu se langi yake a titi ..abunka ga dan koyo ..yayi ta mishi horn aman ko motsi ..ai kuwa Ma'aruf ya kade saurayi..dayake gaba da baya ne muke tafiyar kasancewar unguwa guda muke ...da sauri muka fito muka shigar da yaron motarmu lokacin bayama numpashi..muna zuwa aka shiga dashi emergency room ..aka bashi temakon gaggawa aman har lokacin be farka ba kuma gashi komi is normal ..lokacin da muka diba card din saurayi se mukaga sunan shi MARK
tofa seda muka shafe two days aman be farka ba. .nan Muka shiga damuwa matuka ..bare ma shi Ma'aruf duk gani yake baze farka ba..se ya zamanto bashida aiki se kiran sunan Mark ko kuma ya tisa shi gaba yana fadin pls Mark kada ka mutu ka farfardo ..kai abun har cikin baccishi zakaji yana sambatun pls Mark kada ka mutu ,..wayoo Allah na kaji k'aina ka tashi kafadar Mark ..
Ina zan saka rayuwa na in ka mutu Mark ..ace ni na kashe mutum....
Tun abun yana damun mu har ya dawo bamu dariya dan yanda yake yi ne se wanda ya gani...
Ranar da ya farfado kuwa har da rawa yayi wai Mark be mutu ba ...
Kamar da wasa se Mahmud yace wanna ai kaine ma Mark din ...
To fa tunshi ne muke kiransa da sunan Mark din..
Gaba daya suka sa dariya har shi Ma'aruf din ..nan suka shiga tonawa kansu asiri bama kamar Murad ba daya kusan Mutuwa akan sweetbaby ba...da sabbatun da yayi tayi...
Haka suka wuni ranar cike da farin ciki...da raha
Washe gari su Maysam suka dawo Zinder cike da kewar junan su...
Naso yafi haka aman am buzy ne ..littafin yama zo karshe ..ku kara hakuri akan na da..
Ina yinku irin totaly din nan๐ค๐
Fassouma ce๐(yar mutan zinder)
[20/08 ร 00:39] FASMA๐: ๐ *STAR WRITER'S ASS* ๐โจ๐
( _Home of spรฉcial ๐ก&extraordinary writers_ )
๐น๐น *SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
S.W.Aโ
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
*Don't forget azumin Arfa na gobe Monday. In sha Allah...yanada falala me yawa dan* ```Manzon Allah (SAW) yana cewa;
Duk wanda yayi Azumin ranar Arfa Allah ya gafarta masa zunubansa na shekara guda biyu,shekarar da ta gabata da wadda ta biyo bayanta)
@๏บป๏บค๏ปด๏บข ๏บ๏ป๏บ ๏บ๏ปฃ๏ป ๏บ๏บฎ๏ป๏ปข 6335.
```
*Allah .. ya sa muyi a dede ya kuma karbi ibadun mu Ameen(yar karmar tunatarwa ce)* *Allah ne masani.*
Dedicated to all my fans๐โค
๐
ฟ105__106
```Manzon Allah (SAW) yace ''d'abi'u biyu basu taruwa ga mumuni:rowa da mummunar d'abi'a.
Bukhari ya rawaito shi.```
[20/08/18 ร 00:00]
Tunda suka dawo suke sharba soyyayar su ..kuma har yau neman zoben take aman tama kasa tunano inda ta ajeshi .....cikinta kuwa har ya shiga wata na shida ..yayi girma sosai kowa yana mugun tausaya mata musamma ma Murad....
Bayan sati da dawowar su suna palon ta wani yi lamo a cinyarshi tace ''My only one ..nayi maka wata tambaya mana...
Yana wani lumshe ido yace umm..dan hannayenta ba wuri daya suke ba
A ranta tace mulki ya motsa kenan ...a fili kuma se tace miyasa baka son ayi celebreted din birtday dinka ne.
Da kamar bazece komi ba se kuma yace saboda a ranar wani birtday dina dana sweetbabyna dan ranar birtday din mu daya ne kuma a ranar ne na rasa sweetbabyna ..SANADIN ACCIDENT din da mukayi.yana fadin haka yayi shiru dan tuni ya tuno da abubuwan da suka faru ranar .
Maysam tace am so sorry aman pls wannan karon ka bari muyi celebreted..ka gafa saura two month ..se mufara shirye2 tun yanzo ko...
Yace um baza ayi ba . fa.
Tace why ..
Saboda sweetbabyna ..
Zata sake wata maganar
Ya kuwa dankara mata wata
zunkudediyar tsawa yace to baza ayi ba ....yana yi kamar ze doke ta ne..
Ai kuwa Maysam ta saki wani kuka me cin rai ...dan ta tsorata dashi
Rumtse idon shi yayi dan har cikin zuciyarshi yake jin zafin kukan ..yana kokarin lallashin ta dan baze iya jurewa ba ..
Ai kuwa kan ya ankare har bar mishi wurin ....room ta shige ta fada gado tare da sakin wani sabon kukan. ...
Yana ganin ta harta shige .ya SALAM ya furta se kuma ya .rufe ido tare da dafe setin zuciyar shi yana fadin na fasayi saboda rabin zuciya na ..ga kuma dayan rabin yana so nayi ..nikam ya zanyi da rayuwata ne..se kuma yace am sorry my sweetbaby badan nayi fifiko ba sedan cikin dake jikinta ne kawai zan amince.....shikade yake ta hirar shi se kace tana gabanshi
Can de ya tashi ya shiga daki ganin har lokacin bata yi shiru ba yasa da sauri ya isa ya dagota ..se yaji wani tausayinta ya kamashi. .ga cikinta . a memakon ya kwantar mata da hankali aman ace shi da kanshi ne yake tada mata shi kuma amatsayi sa na docto..
Rumgumeta yayi tsam a jikin shi yana fadin am sorry wify i don't mean to hurt you.......
Maysam tace dama ni nasan ba wani sona kakeyi ba k....
Da sauri ya hade bakinsu yana girgiza mata kai yace kidena zancen nan pls ..ke kanki shedace akan irin sanda nake miki ..ko ban fada miki ba gangar jikina kadai ya isa ki gane da haka ...ke ta musaman ce a rayuwata .....shikenan yace bade birtday bane..yana share mata hawaye ?
Ta daga kai..
To ki kwantar da hankalinki za'ayi shi .....kuma yanda kike son haka za'ayi shi .....
Ai bata san lokacin data rugumeshi ba tana zuba mishi godiya ..harda tamishi kiss a kumatu tace ''tu es le meilleur mari dans ce monde (you are the best husband in this world)...je t'aime ร la folie...
Lakuce mata hanci yayi yace rigima ta kare kenan.....in sonki my beauty ,so na hakika ..kin kasance lantarki farin wata dake haskaka rawuya wata ...dan soyayyarki a hankali take shiga cikin zuciyata ..kin dasa gadargar kujerar mulkin ki a zuciya ta .....ki tausaya mun kada ki gujeni ..kamar yanda sweetbaby ta g.....
Da sauri ta rufe mishi baki tace kada kayi sabo .ba ita ta guje ka ba.Allah da ya halliceta yafimu santa.......kayi hakuri da kaddara
Nan de sukayi ta kwantarwa da juna hankali .....
๐น๐น๐น. ๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น๐น
Bari mu leko Inna Murza..
Ita kam tun lokacin da taga Maysam da cikin nan hankalin ta ya dada tashi ..tana ganin Maysam zata kara samun wurin zama fa..dan haka ta kwallafa ran son ta zubar mata da cikin ko ta halin qaqa...shiyasa ma ta tare abangaren Fulani dan ta samu tasan irin shige da ficen Maysam din kuma .kusan kullum tana harin cikin sede bata samun nasara ..har yau Da Allah yayi Maysam ta fito daga bangaren M.Musa zata na fulani ..har ta fito hararabar gidan sega Murza da dan kofinta a hannu na jike2nta. ..ta bawa Maysam wai tasha tunda taga cikin ya tsufa ai ya kamata ace yanzu ta fara shan maganin itatawa dan haiwa tazo mata da sauki.kamar su sabulun salo ,etc.to itama haka in ka gani zaka zata shine ashe ta zuba wani maganin na zubar daciki a ciki ya narke ..
Da farko har taki amsa aman Murza se ta fara fadin dama nasan baki yarda dani ba ki amince mun babu komi ciki..
Kuyangita de suna dan gefe da su basu san mima suke cewa ba..
Amsa tayi ta kurbi kadan sau biyu sanan tace ya isheta. Tace ngd Inna
Murza ganin inta nuna damuwanta zata iya ganota yasa ta barta ..tace ba komi ai yiwa kaine a ranta kuwa fadi take zaki mun godiya me degree ....shegiya me kama da aljanu ai ayanda naga sun kwallafa rai acikin nan nasan daya zube zasu koro ki ...kizo na ci gaba daga inda na tsaya(Hum adeyi a sannu)
Maysam tayi mata sallama ta fice ....Murza se wani washe baki take..
A bangaren fulani ma fira suka sha sosai har na kusan awa guda.....
Har ta tashi da niyya tafiya cikinta ya fara murda mata ...
Fulani tace ta zauna har ya fice ai hakane daman babyn ne ke juyawa....
Aman mi ciwon kamar karashi ake tace wayoo Momy cikina zan mutu ..ai kafin ta bata wani temako tuni jini ya balle ..Allah ya temaka sega Murad ya shigo beyi wata2 ba ya ciccibeta se likitar masarauta ...
Emercency aka sata ..idanun shi sunyi wani ja ..yaso dhiga aman suka hanashi dan ayanda ya firgitar nan baze iya bata wani temako ba dan irin jinin da ke zuba da kyar ne in abun cikin ze rayu .... .. ...
Fulani ma duk tausayi danta dan dauther ta ya kamata ganin irin kinin data zubda ga kuma yanda Murad ya rikice lokaci guda ..ta ce ya Allah ya tashi kafadun ita da abunda ke cikinta.. Ameen
Seda suka shafe awa guda..sannan doctorin suka fiyo fuskarsu ba annuri...
Da sauri ya isa yana fadin how is she ...,da fatan babu abunda ya samu cikin....
Shi yama manta da shi wani yarima dan sarkine bare..
ya tuna da bayi da dogarai a wurin....shide ta yaji lfy su yake
Doctor yace follow me in my office ....da sauri suka bi bayanshi .lokacin Mahmud ma ya iso shima .
Bayan sun zauna cike da girmamawa yace am sorry t..
Buga table din Murad hayi da karfi yace you are sorry for what?se wani huci yake kamar ze daki doctor din..
Mahmud ya dafashi yace calm down mana controle your self .kaji meze fada..
Ajiya zuciya doctor din yayi yace dama ta zubar da jini da yawa ne dan haka muna bukatar jini dan babu a blood lab .. ..
Murad yayi sauri katseshi da fadin bayan karin jinin da akwai wata matsala ne ..i mean cikin be tabu ba..
Ee Alhamdullillah cikin yana nan be zube ba
Se lokacin ya sauke ajiyar zuciya
yace a dibi nawa ai group din mu daya ne ....
Seda suka gwada dan tabbatar da hakan sanan aka diba aka samata ..result din wani test da doctor din yayi yace su murad suzo office..
Yana kallon Murad yace taya ka bari hakan ta kasance agidanka a matsayinka na doctor..
Ya mutsa fuska yayi yace ka fadi abunda zaka fada mana ..
A hankali yace to matarka tasha magani zubar da ciki ne shi ya jawo kusan zubewar cikin sede Allah ya temaka bashida yawa wanda tasha shiyasama cikin be sami nasaran zubewa ba...aman akiyayi gaba ..
Wani gumi ya keto mishi ba shiri .yace what ?how dare you?.amsar result din yayi ya karanta yage haka ne..
Wani huci ya shigayi kamar wata kububuwa ya fito daga office din yanda kasan ana hankanashi haka yake tafiya direct dakin da aka kwantar da Maysam ya shiga...
_Kuyi manage da wannan ..wly dande nayi alkawari ne nayi wanan .dan kyan alkawari cikawa...am buzy kwana biyu nan ....aman zanyi kokari ganin na gamashi da wuri.a kwanakin nan...tkx for all support da kuke bani dakuma hakurinku tare da uzurin da kuke mun..Allah ya bar kauna da zumunci_ โคameen
Love you all irin sosai din nan๐๐๐
Fasma ce๐(Fassouma yar mutan Zinder)
[23/08 ร 00:18] FASMA๐: ๐ *STAR WRITER'S ASS* ๐โจ๐
( _Home of spรฉcial ๐ก&extraordinary writers_ )
๐น๐น *SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
S.W.Aโ
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
~Goron barka da sallah~
*Happy Sallah to all Muslim Allah ya memeta mana..yasa munyi a dede ..barkan mu da* *sallah . ina yinku iri more totaly din nan* โค๐๐..... *ina jiran barka da sallah na da kuma soyena na fa* ๐๐๐ค
Dedicated to all my fans๐โค
๐
ฟ 107__108
```Manzon Allah (SAW) yace''dukkanin ayyukan alheri sadaka ne .
Bukhari ya rawaito shi.```
[22/08/18 ร 23:30]
Yana zuwa ya banka kofar se huci yake ....lokacin ta tashi tana zaune kadan2 tke meda numpashi ..duk ta wani jeme abun lokaci guda..
Ya na shigiwa direct wurinta yayi Beyi wata2 ba ya falleta da marin da seda taga star .....ze kara mata Fulani ta rike hannunshi cike da bacin rai tace koda wasa kada ka sake ... what happen to you?ka barta taji da abunda ke damunta se kawai ka shiga dukanta ..alhali kuma da tsohon cikin nan
Momy baki san yarin yar nan mi tayi bane shiyasa kike fadin haka..
Fulani tace koma de miye ai se kabi a sannu ..ina gaya maka kullum ka dinga sawa zuciyar nan taka ruwan sanhi ..fa
Haba Momy yarinyar nan fa cikin fa taso zubarwa dan tsabar reni tasha maganin zubar da ciki dan ta barar dashi Allah ne kawai be bata sa'ar yin hakan ba..yana fadi yna maka ma Maysam harara ..
Itakam kanta a sadde yake tana zubar da hawayen...ba ta dago ba har lokacin dataji irin kazafin da yayi mata..
Da sauri ta dago kanta zatayi magana ya daga mata hannu yace kada ki ma fara bana son jin muryarki ma ....nine ma dana yarda dake bayan tun farko daman kin nuna rashin son cikin ..
Pls yaya .ka .
wata tsawa ya daka mata har seda ta firgita ..yayi kanta ze daketa..
Shima se jin Momy yayi ta daka mishi tsawar for the first time ....tace kada ka sake ka daketa ..marar tausayi da tsohon cikin nan zaka daketa dan bakada tausayi
Da mamaki yake kallonta idon nan yayi jajur ya sadda kallonshi yace Momy ni kikewa tsawa saboda wata can...
Momy ma cike da takaici tace Maysam ba wata can bace ...y'a ce kamar kowa ..tamana hallaci kuma matarka ce dan haka fita a dakin nan kafin nayi loosing din control dina..
Tsananin mamaki ya kara lullube shi yace Momy ni kike cewa na fita...
Momy tace to da wani ne bayan kai ..
Nuna Maysam yayi yace zaki gani ne..ya fice har ya kai kofar fita Fulani
tace babu abunda zata gani se alheri..sannan ina baka shawarar kada ka zartar da hukunci cikin fushi ..
Fuu ya fita ..se lokacin Mahmud ya shigo ..har kasa ya duka ya gaisar da Fulani tare da tambayar yame jiki ..se kuma ya shiga bata hakuri kan abunda Murad din yayi yanzu dan yana kofa yaji komi ..yace ayi mishi afuwa ran shine ya bace..
Itade Momy