Showing 90001 words to 93000 words out of 100341 words
yama zancen birtday din nan ne ko kin fasa..
Tana kallonshi tace tana nan ya akayi ne...
Yar dariya yayi yace daman parent din Sweetbaby ne zasu zo kin san tunda akayi auren mu basu zo ba kuma dady ma yaso zowarsu lokacin bikin aman yanayi ciwonta be basu damar zowa ba ...kuma wani rashin sa'a lokacin sukazo kina england shi yasa yanzu sukacece zasu zo kodan su ganki...
Tunda ya fara magana taji gabanta na faduwa ..bayan ya gama tace Allah ya kawosu lfy yaushene zasu zo..
Inaga de ana gobe birtday din ....sukaci gaba dacin abincin su..
Can yace gaskiya wife Allah yayi miki ni'imomi iri daban2 ciki harda ta iya lafiyayen girki..
Tunda ya fara magana ta bata rai har ya gama...
Cike da kulawa yayi kalar tausayi yace mi kuma nayi my honey..
Kicin2 tayi da fuska harda yar kwallarta ta kissa tace to ni ni .se kuma tayi shiru...
Gaba daya yaji shima kwallar na famar cike mishi ido yace only one kada ki bari hawayen nan su zuba dan dede suke da sukar mashi a zuciyana...yace fadi mun miye matsalar ki ..
Bata bari suka zuboba tace to bakai bane..
Cike da rudu yace ni kuma minayi ..
Cike da shirme tace to ai naji baka taba kirana da sunana ba ...kullum sede ka kirkiro wani suna bayan ni kuma ina son jin sunana ya fito daga bakinka dan na banbantashi dana sauran mutane..kuma na lura dakai duk lokacin dana kiraka da babyna seka lumshe ido tana wani turo baki..
Seda ya sauke ajiyar zuciya dan da hankalinshi ya tashi yace sorry baby ..inada dalilina nakin fadin sunanki ..hakane kina da gaskiya aman ki mun hakuri dan sunan yana mun nauyi a bakina ne..
Cike da mamaki da al ajabi jin abunda ya fada tace why ?kozan iya sani
..yana kallonta da kamar baze ce komi ba se kuma ya daure ya cize yace Sunan BABYna shine lakanin da My Sweetbaby ta mun aduk lokacin da kika kirani da sunan ina jine kamar itace ta kira..kuma abunda yasa ban taba kiranki da sunanki ba because ''tu as le meme nom que my ,SWEETBABY''(you have the same nam of my sweetbaby) itama MAYSAM ake kiranta dashi ....to bani ba ko wani naji ya kira sunan se gabana ya fadi dan duk gani nake kamar ita zan gani dana ji sunan ....lokacin da Momy ta fara gaya mun sunanki seda nayi three days ina jinya da.zuciyata...ina son Sweetbaby ta kasance itace rabin zuciyana...aman am sorry idan kinji haushi.....
Maysam tace am sorry nima basan haka abun yake ba da ban yi korafi akai ba...ko kadan banji haushiba se ma dadi dana ji cewa inada suna iri daya da Sweetbaby ..ina sonta nima duk da bantaba ganin taba aman ta shiga raina nima ..Allah yaji kanta...Allah kuma ya kara ma hakurin rashinta babyna....
Ko yanzu seda ya lumshe ido dayaji ta kira sunan.
Ai kafin ya bude Maysam tayi kissing din idon tace ''so handsome''..ina sonka dayawa mijina...
Bayan ya bude idon yana murmushin jin dadi yace i love you more MAYSAM..
tab ai jitayi gaba daya duk duniya yafi kowa iya fadin sunan har wani ruwa2 taji a sunan lokaci da ya fadi..wata irin ajiyar zuciya tayi tare da lumshe ido dan sunan ya shigeta ba kadan ba...jitayi kamar ma shi ya kirkiro sunan(ni kuwa nace kika sani ko shi din ne ma)
Lakice mata hanci yayi yace to waima ke miye sunanki na gaskene dan Maysam ba suna bane fa..ke kuwa naga har cikin takardunki haka a kasa...
Zatyi magana wayarshi tayi kara ganin sarki ne yasa ya daga...yana ajewa ya zame daga jikinta yace dady ne ke kirana kiran gaggawa kissing dinta yayi ya fice da dan sauri2...
Ita kam tagumi tayi tana tuna magagan nun su na yanzu ....
πΉπΉπΉπΉ πΉπΉπΉπΉa gurguje pls
Abude yazo dan gobe ne birtday dinMaysam da tsohon ciki se shiga da fice ake dan ma fulani na tilasta mata hutu ..su Mufeedah da Maryam ma sun zo suna ta murnar ganin juna. ..kowacen su kuwa da dan karamin cikinta....
Awani hall na cikin masarautar za'ayi ...
Bayan sallar isha'i Maysam na bangagarenta se dube2 take da alama de wani abun take nema
..can kasan wasu kaya ta hango kayanta da Malam Musa yace da su ya tsince ta....
Tana kallon kayan ta ce ko yanzu ina mahaifana suke ?mi nayi musu suka rabu dani?to ko da gaske ni shegiyar ce kamar yanda inna Murza ke fadi ?..tana daga kayan Zoben nan ya fado ...cike da murna ta dauko ta saka a hannunta tace ashe nan na boyeka muka sha wuyar dubaka..cuwat ta mike tana fadin bari na kira babyna na sanar mishi...
Wayarta a palo ta fito ta dauka ..kira na daya na biyu ya daga cikime da jin dadi suka shiga hirar su ta masoya Maysam tace wai kana ina ne kaga wani abu ?
Yace gamu dawo wa daga tarben su Mom. ...to miye za'a gwada min ..
Maysam tace devine quoi?
Seda yayi yar dariya yace to waya cemiki ana fadin gift din dazakayi bawa mutum ai seki bari har zuwa gobe tukon ko..
Dariyar tayi tace to waya fada maka gift dinka ne zan fadama ..
To in bashi bane minene?
Tace yanzun nan ina duba wani abu na ga Zoben nan dana taba baka labari gashi nan ma a hannuna in fadama maka ....
Wata irin faduwar gaba yaji yace gani nan zuwa yanzu in gani kada ki fidashi daga yatsarki ...
Zatayi magana taga shigiwar Murza palon fuskar nan ba annuri kamar kullum ..
Murza tace shigen ciki me taurin kan tsiya irin na ubanka da uwarka ..ashe kananan baka zube duk irin maganin dana baka ...to ai yau gani nan da kai na yau me rabani da kai se Allah..
Itade Maysam cike da tsoro take kallonta kuma tana jin irin maganganun da Murza keyi suka dada tada mata hankali ..Murad de yana jin magana kasa2 aman bayajin abunda ake cewa ...yana ta kira Maysam3 aman ba amsa ..
Ita kuwa Maysam ganin Murza ta tunkarota ta wata wuka tana fadin yau sena kaiki lahira dake da shegen cikin nan yasa ta kwalla wani uban ihu kan kace mi tuni ta zube nan kasa sumamiya (nasande baku matan da yanda Maysam ke tsoron Murza ba)gashi kuma babu bayi duk Murad ya koresu
Jin irin ihun da tayi yasa hankalinshi ya dada tashi gashi kuma da dan tazara kafin su iso ...ya sake kira yaji sweet off
Dan haka ya kira Mahmud ya sanar mishi daya je bangarenshi ya duba mishi Maysam yayi sauri ...
Dayake yana cikin masarautar dan haka da sasarfa ya fice part din..
Yana shigowa lokaci Murza ta kaiwa cinkin Maysam Halbi da kafa ta daga zata kara Mahmud yayi kukan kura ya damki kafar ya cillar da ita can....kafar me lafiya ta bugu da wani karfe kuma kanta ma ya bugu da da wani da center table a take ta sume...
Tana sumewa nima nace bari nayi nan .....
Se mun hanu a next page wanda nake sa ran last page ne.......ina sonku irin dayawan nan kuma ina kara baku hakuri ...β€β€β€β€β€β€ππππππππ
Nice de taku har kullum
Fassouma ceπ(yar mutan Zinder)
[10/09 Γ 00:06] FASMAπ: π *STAR WRITER'S ASS* πβ¨π
( _Home of spΓ©cial π‘&extraordinary writers_ )
πΉπΉ *SANADIN ACCIDENT* π₯ππΉπΉ
S.W.Aβ
π³πͺStory&Written
by
*FASMA* π³πͺ
*Sakon gaisuwa dubun godiya da kuma ban girma zuwa ga yan groups din*
ZURI'ARMU FANS2
MEERAH FANS GROUP
UWAR RIKO FANS
KALAR TAWA UWAR FANS
SALMA FANS
NOVEL CAT BY YA-YUSUF
SURBAJO FANS
HAUSA NOVELS
RAYUWATA FANS NOVEL
PLM TRUE LOVLY FANS
GENTLE LADIES HAUSA NOVEL
FATIMA (AS)HAUSA NOVEL
NISA'UL KHAIR
DON AMARIYAR SATIN NAN
BRILLANT NOVEL FANS
NOVELS LIBRARY
ANSHOLLY NOVEL
M.HAUSA NOVEL
AYSH NOVEL
HAUSA NOVEL AYAU
004HAUSA NOVEL BOOK
FANS NOVELS ..
π€£π€£ *kai walahi kuna da yawa fa kuyi hakuri wanda ban ambata ba kusan kuna raina kuma ina yin ku irin more completly totaly din dan β€πππ* ππ
Dedicated to all my fansπβ€ππβ€β€
π
Ώ111__112
( _First of last page_ )
```Manzon Allah (SAW) yace''marowaci ba zai shiga Aljannah ba ,haka ma mai mako.''
Al-Khatib ya rawaito shi``` .
'' _Dayawa suna korafin sunan Sweetbaby to sunanta MUNIRA ....kuma Maysam yana nufin SWEET,Murad ma yanada nashi ma'anar ..zaku gane komi a last page'''..and kuma ai in kun lura kaf tunda littafi ya fara sunan mutanen_ _cikin yana farawa da 'M'' ne yake kamar su Ma'u,Murtala ,Murza,Musa etc..so ku bini zaku gane don mi na zabi sunan MUNIRA .. Thankx da tambayoyin ku_ .. _dan wanan yana mun nuni da kuna bibiyar book din_ πβ€β€ππ
[09/09/18 Γ 23:31] Mahmud kam gashi likita aman ya rasa irin temakon da ze bata ..kira yayi aka turo nurse din cikin asibitin masarautar..haka de da kyar kafin su iso ya dedeta nutsuwarshi ya shiga neman ceto ta ..ya jima kafin numfashinta ya dawo ..cikin ikon Allah kuwa tana farfadowa nurse din suna shigowa sede mi jini ya ballewa Maysam kamar mi..da sauri akayi emergency da ita kusan kaf doctororin masu fanin haihuwa wato gyneco da kuma sage femme dake asibitin suka shiga dan ceto rayuwarta...
Abunka da gidan sarauta kafin ma Mahmud ya sanar da su fulani tuni labari ya isar musu
Kan kace mi tuni fulani ta iso asibitin ganin Mahmud na kai komo yasa hankalinta kara tashi ..ta iso tana tambayarshi abunda ya faru..nan ya sanar mata tundaga kiran Murad har bugon da Murza tayiwa cikin. Nan ta shiga fadin inna lillahi wa inna ileyhi raji'un tare dayin salati ....se kuma ta bada oder da atafi a kama Murza a kai a kulleta kafin ta kudu ...
A bangaren Murad kam hankalin shi ba karamin tashi yayi ba jin faduwar wayar Mom da suke tare itake tausarshi tana bashi baki kan babu abunda ze sameta ...gudu yasa aka kara dan duk iya hakurinshi ya kasa gashi in ya kira Mahmud din ma baya daga wa ......
Lokacin daya iso direct bangarenshi ya nufa dan yana da yakinin nan ze tarar da ita huyangi nayi mishi bayanin aman be masan abunda suke fada ba shide fatanshi ya saka wifyn shi a ido ..
Ai kuwa abunda ya gani ne ya qara daga mishi hankali dan jini ne kamar wanda aka yanka kaza a tsakar falon ...ga kuma wasu kuyangi suna aikin gyaran gurin ..
Nan suka zube suna gaishe shi aman ko takan gaisuwar bebi ba ya shiga tambayar su ina Maysam ...kasa magana sukayi dan suna tsoron hukuncin daze musu inyaji wanan abun ta bakin su..
Wata tsawa ya daka musu ai ba shiri daya daga cikin su ta shiga yi mishi bayani kan sude sunga an fice da ita asibitin nan kuma tana zubar da jini ..
Be ma bari sun karasa ba ya fice se asibitin su Mom dake bayan shi suma suka mara mishi baya duk da ita ba wani dadin jikinta take ji .....
Tun daga nesa ya tsinkayi su Mahmud harda gudu2 ya hada dan shi yama manta da shi yarima ne bare ya tuna da wata sarauta har ya kai ga tuna da bayi a gurin ....
Ganin yanayin su fulani yasa jikinshi yin sanyi ko ba 'a fada ba yasan wifyn shi ce ba lafiya..da kyar ya hada miyan bakin shi yace Momy ina Wify ta ?miya sameta ?
Fulani kam ta rasa ta inda zata fara mishi bayani..se Mahmud ne yayi karfin halin rumgumeshi yana mishi nasiha kasa2 kan yayi hakuri da komi na rayuwa sanan ya sanar mishi yanda abun ya kasance ..beyi aune ba yaji lema a kumatunshi koda ya shafa yaga ashe hawayene yake Mahmud ya kalleshi yace pls kayi hakuri ai ba ancemaka ta mutu bane addu'ar ka take bukata kuka baze anfane da komi ba...
Kara rumgume Mahmud yayi yace baka ji yanda zuciyana ke mun bane jinake kamar zata faso kirjini idan na rasata nima na tabbatar da binta zanyi ...
Mahmud yana dan bunbuga bayanshi alamun lallashi yace ka rumgumi kaddara kamar ba musulmi ba ...haka kayi lokacin sweetbaby har ka kusa halaka kanka ..pls ka meka lamuran ka wurin Allah komi se ya zo maka cikin sauki. . ...fulani da Mom ma suka matso suna bashi baki tare da nasiha har yaji zuciyarshi ta fara dan saki bisa kulewar da tayi ...
Nan kuma ya tada rigimar seya shiga ..babu muso suka barshi ya shiga ..ai kam seda yayi dana sani dan ganin irin bakar wahalar da Maysam ke sha ....
Duk wuyar data ke sha tana ganinshi ta mika mishi hannu alamun yazo ..ai da gudu ya isa yasa guiyoyin shi kasa tare da rike mata hannu ...idon nan nashi yayi jajur alamun yasha kuka kenan ....ita ma ido duk su firfito se zufa take...tana jujuya kai kukan ma yaki zoma ta ....
Likitoci kam kallon ikon Allah suke ..shi yazo ya hanasu aiki kuma shima bayi yake ba da kyar suka lallabashi ya fita a cewarshi ze doko rigarshi ta likitoci dan baze iya barin wify shi itakade ba...
Yana fitowa ya shige office ya doko rigar..ze koma Mahmud da fulani na bashi hakuri kan yabari sauran docto suyi aikin su aman fafur yaki suna haka se kuwa ga Sarki ,M.Musa da kuma Dad suna shigowa asibitin suma .. Nan yaje ya rumgume sarki har da yar kallarshi kan wai su fulani sun hanashi shiga.... kallo daya sarkin yayi mishi ya ga baya cikin nutsuwarshi ..ko ya shiga ma ba wani abun ze iya ba dan duk ya wani gigice .....
sarki ya shiga bashi baki se suma su dad suka shiga zancen da kyar ya hakura de ya zauna zaman jira ..aman bini2 se ya lekata ...
Kaf dinsu babu wanda ya samu ya rumtsa kusan dukansu bisa sallaya suka raya daren suna me rokon Allah ya Tashi kafadarta .bama kamar Murad da M.Musa .ba Kai abu kamar wasa har gabbanin asuba Maysam nacin bakar wuya ..kuma likitocin sun tabatar da nakuda take dukda EDD inta saura two week.......
Wajejen hudu na asuba Murad ya saka farar rigarshi ya shiga dayake duk mata ne gyneco din yasa ya fara rena aikin su acewar shi basu san kan aikin su ba ... ....duk ta gala baita idon wanan shine. Shi kam ba karamar firgita yayi ba duk wata nutsuwarshi ya tattaro da sauri ya shiga dubata ..yaga da dan sauranta kafin ta haihun ..yanzuma..kawai yanke shawara yayi da 'a amata cs dan kada a rasasu su duka biyun dan daga ita har babyn su galabaita .......nan ya bada umarnin a kawo mishi form ya saka hannu kuma shida kanshi zeyi mata dan bayason a samu matsala..(ni kuwa nace dama kai da faninka ne ka tsaya sanya seda ta wahala hakaπ)
Maysam ta dan ji ysoro aman jin shine zeyi mata yasa taji sanyi a ranta.....
Su fulani ma sun tsorata bare da sukaji za'a iya rasa su duka biyun dan bata kai haihuwa ba tsokanota ne akayi kuma gashi Murad ne zeyi ba dan suna shanku be iya ba a'a sede ganin yanda ya bi ya damu ya susuce lokaci guda...
Ba' a dau lokaci ba aka shiryata aka shiga dakin operation din ..shi kadene namiji a ciki duk sauran mata ne ..ko Mahmud hanashi shigowa yayi dan tsabar kishin tsiya(kai Murad a rashin lfyr ma seka nuna kishinπ).......
Ai kam cikin ikon Allah kamar wanda take jira a shiga har an doko alurar kashe zafi ..nakudar ta taso mata kadan2 ..nan Murad ya dakatar dasu . yana dubawa yaga contractions ne Dama shine kusa da ita ai kuwa wata damka tayi mishi tare da yin nishi akai2 cikin yarda Allah sega kan baby nan har yayi rabi aman mi ita kuma a lokaci ta fara lumshe ido karfinta ya qare.........
Cikin ikon Allah Cike da kwarewa Murad ya zaro shi ya doramata bisa cikin ya durkusa yayi sujudu shukur ..dede kuma lokacin aka fara asalatu dan asuba tayi..zagayo wa yayi yabata light kiss...ai kam yana dubawa yaga da namiji ne . ya so ace mace ce da yayi wa sweetbaby takwara to Amman wa ya isa yaja da ikon Allah haka namijin yayi niyyar bashi ..dan haka yashiga yin tasbihi da godiya ga Allah da sauke Maysam lafiya..lokaci guda wata mahaukaciyar kaunar yaron ta shige shi barema daya ga kamarshi daya da sweetbaby lokacin da'aka haifeta ..kaishi walahi seyace ma itace dan in ya leka ma kara lekawa yake wai kode mace ne dan shi gani yake bama kama ba ce ..a'a sweetbabyn ce ma gaba daya..nan ya shiga sakin murmushi tare da dariya kya3..bini2 se ya bata kiss itada baby ..ita abun ma kunya yake bata.. lokitocin ma sakin baki sukayi suna kallonshi ..
Duk wani gyara shiyayi kayanshi daga nurse za suyi se yace ya gode su bari..doctororin kam ikon Allah suke kallon dan su kansu ba wani barin suba yayi ba sukayi aikin su ...abin mamaki baby bashida komi ma'ana yana cikin koshin lafiya duk wani test yayi mishi aman she is very fine dan ..haka ya saka aka kai Maysam dakin hutu tare dayi mata Allurai ciki harda ta bacci shi kuma ya fito da jaririn a hannunshi direct wurin su fulani ya zo yana doka murmushi suma suna ganin shi suka taryoshi ...hum irin rashin ta idon Murad ko fulani yaki ya baiwashi ...wai acewarshi sweetbabyn shi ta dawo kuma babu me amsarta bare ya rabashi da ita ....
Mom tayi murmushi tace hala macece...
Yana kallon yaron yace a'a namiji ne aman walahi kamar shi daya sak da sweetbaby na ..duba ki gani ..se lokacin ya bude misu shi . .ai kam a tare suka dau kabbara da tasbihi ga ubangiji dan gaskiya kamar har ta bace
Murad yace walahi da macece da sweetbaby zanyiwa takwara kuma ma wani ikon Allah kinga rana guda lokaci guda aka haifosu ..dan shima wanan a kiran asalatu ya fado duniya kamar sweetbabyta itama .....gaban .Mom ne ya fadi nan zuciyarta ta kara tsanan ta bugawa har ta kasa hakura tace ka tabbata na mijine kuwa..
Yana murmushi ya bude musu suka gani ..kowa na wurin se barka suke mishi ..fulani ta tambaye ya Maysam din nan ya