Showing 15001 words to 18000 words out of 100341 words

Chapter 6 - Sanadin Accident Book 1 Complete Hausa Novel

Fisma   

24 Sep 2025

915

ya fad'o cikin motar se huci yake beyi wata2 ba ya ware yatsun shi biyar da Allah yayi mishi ya zabga mata mari seda taga Star✨ ze qara mata Mahmud ya rike hannun ya ce haba Murad miye hakane ...jinake yanzu nan mahaifinta ya damka maka amanarta .....

Bece komi ba ya dunkule hannun tare da juya. Kai...

Maysam kam tana lulub'e ciki mayafinta taci gaba da kukanta kasa2

Mahmud kuwa ya ba driver oder su tafi ..

Sun kama hanya ko ida fita daga garin basuyi ba Murad ya ce arrête(tsaya)...

Suna tsayawa Gaba daya motocin suka tsetsaya suma..

Da sauri dogarai suka kewaye motar yarima suna jiran suji dalilin tsayiwar ..yafi 5mn sannan ya bud'e motar ....nan ma ya dau kamar 2 mn da kyar kamar wanda bakinshi yake ciwo yace '' je besoin de laver mes mains ''(ina bukatar wanke hannu na)

Kan kace mi tuni dogarai sun kawo ruwa. sabulu da 'eau de javel' da alama dama sun tanadi hakan nan ma yakai 5 mn yana wankewa tukon ya koma cikin motar ...

Mahmud ya ce wai wani irin abune wannan muna tsaka da tafiya ka tsayar damu saboda wani wanki hannuka ...

Wani kallo Murad yayi mishi yace bakaga hannuna ya taba jikin kazamar nan ba so ina tsoran daukan wata cuta ne...

Bece komi ba se tsaki dayayi suka cigaba da tafiya..

Sunci rabin tafiyar amman Maysam bata dena kuka ba ..

Wata sangamemiyar tsawa Murad yayi mata yace walahi ki rufe min wanan kazamin bakin naki ko na tattaka yanzu nan(jifa kaida ma baka ganta ba taya kasan bakinta kazami ne🤨)in bama iskanci ba ni banyi kuka ba da aka kakaba minke ..seke dan kin raina mu zaki tasamu gaba kina kuka ..to tun wuri kiyi muna shiru konayi waje dake yanzun nan dakikiya kawai..

Tsit kakeji tayi shiru kamar wanda ruwa ya cinyeta

Mahmud ya girgiza kai kawai yayi a ranshi yace a dake ka a hanaka kuka kenan

Har suka isa babu wanda ya sake yin magana ....


Zo kaga yanda fulani ke shiga da fice tana bada oder yau sirikar ta zata zo shirye2 ake ainun ....

Wajejen sha biyu na rana suka iso

Madina dake lab'e tana jiran taga an fito da gawar su Murad amma se taga ya fito ya na tafiyar nan tashi ta kasaita ...dogarai da kuyangi se kwasar gaisuwa suke ...

Kukane kawai ya rage mata tayi amma iya bacin rai tayi ..jitake kamar taje ta kasheshi ...a fusace ta koma d'aki tana huci tace walahi ya zamo dole kabar duniyar nan matukar ina numpashi to se na ga bayan ka...dana zauna in ga an nad'aka sarki na tashi a tutar babu gwara na kashe kai na.walahi...kafin hakan ta faru kuwa zan kawar dakai daga doran duniya...(ji wani jahilci.....Allah ka shirye mu)

Tana cikin haka sega Waziri ya shigo shima fuskar nan ba annuri ...nan ya labarta mata duk yanda akayi ...

Ta ciza yatsa tace ba komai kaje kawai zan san yanda zan b'ulowa abunn...kabarni dashi kawai......


Direct b'angaren Fulani a kayi da Maysam su Murza se kale2 take anshigo binni se wani washe baki take ta ma manta gidan Maysam tazo...

Babu wani kyakyami fulani ta rungume Maysam...

Itama kuwa batayi kasa a gwiwa ba ta kankanmeta tasaki wani sabon kuka...

Rad'a naga fulani tayi mata se kuma tayi shiru tanagoge hawayen ta.har da yar dariya..

Murad daketa kallonsu tun d'azu a ranshi yace na kusa fasa hawa cinyar Momy tunda har ta rugume wanna kazamar(jifa kai ko kunya baka jiba wai ka hau cinyar Momy.😏)

Tarba ta gani ta fa'da akayi musu ..Murza an samu kafar kaza se guiguiya take ..tana zuba santi...tama manta da bakin cikin da take

Maysam kam d'aki na mussaman aka kaita ana bata kulawa ....itama yanzu har ta fara d'an sabawa da bawa kuyangi oder duda ita tafi sontayi komi da kanta ..

Kamshi kam duk idan ta zauna se ta bar kanshi a wurin ..
Kyau kam har wani yellow 2 tayi kyawunta da tsantsar yarintar ta ya fito shar da ita...

Karfe hud'u dede aka fara walimar inda mutane da dama suka halarta ...anci ansha inda uban gayar da kyar aka shawo kanshi ya zo wanjen shima albarkacin abokanen shi na wajen aikinshi da sukazo .....amma fuskar nan a d'aure tam...haka aka gama gabani magrib sannan kuma bayan isha za'ayi paty...


Zaune take se kuka take yi anyi2 tayi shiru takiya kuma taki shiga tayi wanka har ana kiran sallar isha'i.
Dasuka ga abun banayi bane se suka kirawo fulani nan suka fita gaba d'aya aka barsu su biyu . ....

Fulani tace Maysam2

Ta d'ago kai idanunta har sun fara yin ja saboda kuka

Goge mata hawayen tayi se kuma ta rumgumeta ..tana d'an bubbuga bayanta tace haba Maysam kukan nan ya isa haka ko so kike ki jawowa kanki ciwon kaine?ko yunwa kike jine?

Ta girgiza kai tace a'a

Wani abun kike so ?ko kuma wani ya b'ata miki rai ne yanzu ya fuskanci hukun ci .

Nan ma girgiza kai tayi alamar a'a

To mi ya saki kukane wai..

Cike da yarinta tace ni bana son zuwa patyn nan ...ni walahi ina jin tsoran shi kada ...se kuma tayi shiru...

Momy tace kada mi?fad'i mun mana ''ma fille'' ....mi Murad d'in yayi miki ne?

Yo ba d'azu damuna zowa ne kawai.....se kuma ta sake yin shiru tace shikenan ma Momy manta kawai bari nayi wanka..

Kan tace wani abu tuni ta shige tolet dan kada tasata dole ta gaya mata..


Batace komi ba itama ta fice a d'akin a ranta tace lallai Yarima yayi sa'ar mata ..tun ba'aje ko ina ba har tasan ta rufe sirrisu duda karanci shekarunta,....kai alhadulillah ..cike da nishad'i ta shiga part d'in sarki dan yau ita ke da girki...

Bayan ta fito aka fara cancad'a mata kwalliya ...wata dakyakiyar shadda fara ce dumki doguwar riga aka bata tasa aka kashe mata daurin dan kwali ...komi na jikin ta ''rouge'(ja) banda rigar kama daga d'an kunne takalmi etc...se dan mayafi me kama da net shima rouge ta yafa ...rigar dama daga sama ta dan matse se daga guiwar aka bude ta ....dukiyar fulanin da hips din nan sun fara fitowa dan bazaka bata su a shekarunta ba.....


Tubarikallah masha Allah abunda yan cikin dakin suke fadi ...inde har baka yiwa Maysam farin sani to baza ka tab'a ganewa ita ce ...Fans naso kuganta kukanku da se kun saki baki da hanci ...kuyangi se zuba mata kirari suke

Takwas saura suka fito ..lokacin kuwa su Murad sun jima suna jiran su....duda acikin masarautar ce za'ayi amman dayake abun nasune se amota za'a tafi ..

Zo kuga bakin ciki kiriri wurin Murza dan har kasa hakuri tayi ta cewa Maysam wly ina bakin cikin wannan auren kuma se nayi duk yanda zanyi na raba auren nan shegiya Mayya me kama da aljannu ..waya sanima ko diyar sarkin wani aljanin ce...ta bankad'e ta ta fice..

Itade Maysam idon wannan shine bata ce da ita komi ba ...se addu'ar neman tsari datayi ..

Ran Murad in yayi goma ya bace banda tsaki babu abunda yake dan ya tsani african time....

Gabanshi ne yayi wani mummunan faduwa sakamakon yin tozali dayayi da fuskar Maysam dake nufo so ...baki da hanci ya saki (kamar Halima da Samira sunga MIP😜 .)ya zubawa sarautar Allah ido banda wata barakallahou fi.........babu abunda yake ambato wani abu yaji ya d'asu me a zuciya kafin ya lalibo yaji miye

Mahmud ya katse shi da fadin kallon ya isa haka kada idon su fad'o sanan yasa hannu ya rufe mishi baki...

Wani haushi ya ji ...Mazgewa yayi ya buga tsaki Mtssss to uban mi zan kallan a jikin yar kauyen ne ...

Shide Mahmud dariya yayi yace ashe shegen ka iya zab'e wannan kyau har haka gata kuma yarinya danya sharat haka ..amma kake wani basarwa kamar baka son auren..

B'ata fuska yayi yace ya ishe ka haka fa to..

Kafin yace wani abu su Maysam suka iso..
Mahmud ya fito ya bude mata baya inda Murad yake yace bismillah amarya

Tana d'ari2 ta shiga motar ya rufe ya zagawo ya shiga danshi ze tuka su..

Wani ni'imtaccen kamki shi ya daki hanci Murad besan lokacin daya lumshe ido ba .....

Itama hakan ta kasance a ban'agarenta a hankali ta bude baki zata gaishe shi gudun kada tayi laifi amma mi?

Wata jibgegiwar tsawa Murad ya daka mata yace d.....



Wash kuyi manaje da wannan..


Fasma✍
[17/4 01:03] Fasma😍: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* 🌟✨🖊
( _Home of spécial &extraordinary writers_ )


🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹


S.W.A✍


🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪

*My queenbaby my lovely in-law wai ina kika shiga ne two days..Allah de yasa you are fine .* *and alherin Allah ya kaimiki a duk inda kike..i miss you so* *very very much💋reviens vite...je t'aime* ❤


Dedicated to my queenbaby😍💋💋



🅿25__26


Manzon Allah ( ```SAW) ya ce''Dayanku ba zaiyi imani ba har sai na kasance ni nafi soyuwa a gareshi daga dansa da mahafinsa da duk mutane baki daya''
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi``` .





Wata jibgegiyar tsawa Murad ya daka mata seda ta gigice gaba daya ta qara tsorata dashi yace...ke dabbar inace da baza ki iya gaishe damu ba.... ohooo 😮ko mu kike jira mu gaishe kin ko ? Idiote kawai.......

Jikinta har b'ari yake ta sauri tace ina wuninku Yaya..

Muryarta na dakar dodon kunnenshi besan lokacin da ya juyo da kallenshi gareta ba

Aka koyi sa'a ta d'ago kai itama ...idonta cike da kwalla kad'an ya rage su zubo ...
Habawa idon na sarkewa cikin juna gaba dayansu suka kasa d'auke idon kowa da abunda yake ayyana wa a zuciyarshi .....

Ita tana yaba irin kyan da Allah yayi mishi ne

Shikam gogan gani yayi tana mishi kama da lovely sister dinshi data rasu a SANADIN ACCIDENT dasukayi da dad'ewa.....wata irin tsanar ta yaji yana shigarshi dan kuwa ta tuno mishi kahon zuciyar shi .........kawai beyi wata2 ba ya zabga mata wani kantameman mari seda gefen bakinta ya fashe yace ''que ça soit la première et la dernière fois(wannan ya zama kashedi na farko kuma na karshe) dazakiyi gigin qara saka idonki cikin nawa kai ko kallona na kamaki kinayi da wannan idon naki me kama dana mayu to walahi na lafira seya fiki jin dadi shasha kawai kina yar jinjirar ki amman har kin san ki kafe mutum da ido a ranshi yace walahi Momy ta gama dashi a rasa wacce za'a aura mishi se wannan yar shilar(ni kuwa nace dama na lahira inde dan aljanna ne ai dole ya fita jin dadi nesa ba kusa bama😏ehe )..

Batace komi ba se hawayen dake makalle su ka zubo shar2 ta dafe kuncinta dan marin ya shigeta sosai ...

Se kuma ya ga rashin kyauta war hakan danshi be cika son dukan mata ba kai ko gani yayi wani yanayi to ze yi kokarin hanawa ..a ranshi yace to pourquoi na mareta ?mi tayi mun...wata zuciyar tace saboda tana famar tado maka da tsohon ciwon kane......

Ita kam kuka take me cin rai duda in silence takeyi..

Ganin sun kusa isowa yasa ya bata Mouchoir yace amshi maza goge mun hawayen nan sanan kuma kiyu mun shiru duk kin wani cikawa mutane kunne da kuka salon ayi zaton wani abun nayi miki....

Mahmud da bece komi ba tun d'azu yanata tukinshi yace M2 ya zaka daki yarinya sanan ka hanata kukan ai abun se yayi mata yawa ...

Wata harara daya zabga mishi yasa shi yin shiru....

Maysam kuwa amsa tayi ta goge hawayen sanan ta gogoge jinin na gefen bakinta ..yar karamar bag dinta ta bude tasa mouchoir din kudun kada ta bashi tayi wani laifin a ranta tace shi kuma wannan haka kalar tashi muguntar take,?


Babu wanda ya sake cewa komi har suka iso ...

Har ze fita Mahmud yace na roke ka kushi ga tare kamar yanda ko wa yake yi ...fais ça pour moi
Bece komi ba ya fita ..ganin haka yasa itama tafito...wani jan tapis me laushi da fleurs (flowers) ne shimfid'e tundaga dede motar har cikin hall d'in ...

Jero wa yayi da ita suka fara tafiya ...da sauri Mahmud ya sha gaban su yace haba alfarma fa na nema kuma walahi su momy gaba daya suna ciki...

Tsaki Murad yayi yace to ya kake so ayi ne dan raini kawai..


Dariya Mahmud yayi dan inda sabo ya saba yace hannun ka zaka zagayo ta baya ka rike kugunta ..itama kuma tayi hakanan se kuma ta kwantar da kanta bisa ka fad'arka shikenan fa

Zo kaga yanda Murad ke mishi wani irin kallo kamar idon ze fad'o kasa ..sunfi 2mn amma ko alamun yi beyiba sema wani juyar da kai dayayi gefe
Mahmud yace haba M2 kufa kad'e ake jira..

Tsaki ya kuma ja mtsss sannan ya sa hannun da niyar d'aurashi a kugun amma mi?yana d'ora hannun yayi maza ya dauke sakamakon wani shock électrique daya ji ..itama hakan ce ta kasance a b'angarenta har seda ta runtse idanu....

Shikam Murad abun ba karamin mamaki ya bashi ba dan kuwa wannan shock din idan ya tab'a late lovely sister d'in shi kade ne yake jin shi ..ya gane hakan ne dan betab'a sake jinshi ba tun bayan rasuwar ta kuma gashi docteur yasha tab'a mata dan yi musu magani amma bejishi ba..
Wani haushinta tare da tsanar ta yaji yana qara d'asuwa a zuciyarshi har wani zafi2 ta fara yi mishi...
Kafin ya gama tunani kiran Momy ya shigo wayarshi yana dagawa ta fara balbaleshi da fad'a taya za'a tara mutane amma dan raini kuki shigowa banci tun dazu kuka zo...kan yace wani abu ta katse wayar...
Bin wayar yayi da kallon se kuma yayi shahada ya daure ya mazge ..ya tattaro jarumtarshi ta last year lol ..ya riko kugun ..

Mahmud yace amariyar mu ke muke jira fa..

Hannun na karkarwa tayi yanda Mahmud din yace takuwa kwantar da kanta bisa kafad'arshi sede dayake ya fita tsayi so duka tsawon nata bakin dede kafad'ar tashi ne ..nan suka fara tafiya a hankali kamar masu jin tausayi kasar..

Suna shigowa kowa ya zuba musu idanu hall din tak a cike yake da mutane wurin uwaye daba haka wajen matasa ma..ko wacce se wani gyara zaman dan kwalinta take ko zata sayu lol....

Dj ya saki kid'a
Masu photo sukace kau ban guri ta ko ina flash kake gani...fulani naga tayi wa Maysam wani abu da hannu wanda bansan mi hakan yake nufiba ..amma ita wanda akayi wa senaga ta wani sunne kai tana dan murmushi kasa2 ...jin ta kara manna kanta bisa kafad'arshi ya sa yajiwo yana kallonta ..haba wannan position ba karamin burge mutane tayi ba ..

A Wasu kujeru na alfarma masu ruwan zinare guda biyu jikin juna ne suka zauna ...

Nan aka fara programme din da fari aka bada takaitancen tarihin soyaryarsu wanda duk Mahmud neya shirya kayanshi ........aka umarce su da su fito su taka rawa duda a tsaye suke dukan su amman zo kaga yanda ake b'arin kudi....

Daganan kuma akace su fito su yanka ''gâteau ( cake )
tare suka yanka se kuma shi ya fara bata ...dayake ya fita tsayi ..kumashi shi baze iya dukowa ba se kawai ya dan dagata kadan dede tsawonshi ta saka mishi ..tafi raf2👏 kake ji ta ko ina

Can na hango yan Star Writer's Ass se wani washe baki suke ana korawa juice..ana kus2 kasa2 lol

Samira.. Murjanah ..Dala.. Sarah ...Ummi .....Mzz beeberh ...se shoki ake kwasa ana korawa da juice😜....

Daga can bangaren na hango members na zuri'amu fans2 suma se ciye2 suke ....

Anyi ciye2 da shaye2 amma fa na juice duk wanda yazu ya cika tumbinsa sanan duk wanda ze tafi to se anbashi wata sac me shake da alherai kan turarenki ..atampopi ..etc...

Se wajejen goma na dare aka tashi wanda a lokaci Murad jiyake kamar yayi fufuke ya ganshi a gida..

To daza su dawo ma seda yaso yayi musu drama .....Maysam tazo kenan zata shiga motar ya kuwa daure fuska yace...


Sorry fans


Fasma ce✍
[21/4 00:16] Fasma😍: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* 🌟✨🖊
( _🏡Home of spécial &extraordinary writers_ )


🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹


S.W.A

🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪


*ina me qara bawa fans ina hakuri na rashin jina kwana biyu ..dayawa* *daga cikin ku naga sakon ninku ..da addu 'oin ku na gode sosai Rabbi* *ya biya ku ...Allah ya qara donkon zumunci ....thanks ina bala'in sonku nima .......* 😍😍


*Welcome back my Queenbaby ...munyi kewarki matuka ......masoyan* *littafin MEERAH ku fito mu kwashi shoki lol* 💃🙈 *anty xaynab is back* ...
*Allah ya qara miki basira da* *hazaka .... kinayi muna jin dadi ....fans kada* *ku bari a baku labari dan littafin* " *MEERAH."" na hazikarmarubuciya Xaynab dan* *a gaskiya ya had'u.......love you so much my in*- *law* 😘😍


Dedicated to all my fans❤😍



🅿 27--28




```Manzon Allah (SAW) ya ce "fiyyayen musulmi shi ne wanda duk musulmi suka kubuta daga sharrin harshensa da hannunsa"
Muslim ne ya rawaito shi``` .





Da zasu dowo ma seda yaso yayi musu wata drama.....dan kuwa lokacin da Maysam tazo zata shiga motar..ya kuwa d''aure fuska yace ke...se kuma yayi shiru sakamakon ganin Momy da yayi se kawai ya shige motar fuskar nan ba annuri se wani muzzire yake ...ganin haka itama Maysam da ta shigo taja bakinta gum.....

Koda suka iso da tayi niyyar fita da sauri ya riko hannunta duk da namijin kokari yakeyi dan ba qaramin dauriya yayiba jin wani irin shock na ratsashi..

Seda yaga shigar Fulani bangaren ta sannan ya jiyo da fuskar nan tashi da har ta canza kala yace dan tsabagen gulma da munafinci miye na wani biyoni dan shinshin daa shegen iyayi kika wani shigo mun mota kamar wata bita zai2 nan ya dinga mata fada ta inda ya shiga bata nan yake fita ba..ya qara da cewa kai ko magana inba nina baki iznin yimun ba kikayi hum yayi kwafa..


Itade idon wannan shine

Abunda ya qara harzukashi kenan ya kuwa kaimata rankwashi seda kwalla

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login