Showing 75001 words to 78000 words out of 100341 words
mishi mafi saukin lunch take, dan tanada lecture yamma..shiga da fita goma dazatayi daga kitchen inta zo ficewa se ta biyo ta bayan kujerar dayake kai ..ta kamo kanshi ta sama ta duko ta bashi light kiss .daya meda martani se tace to ko kewa yowa zanyi ne ka anshi hakkin nakane..
Sede ya girgiza kai yayi murmushi..a haka harta gama ta jere a dinning din sannan tace'' ton dejeΓ»ne est prΓͺt''..
suna tsaka da lunch din yace wai dan Allah mikike sone nayi miki ki dawo mun kamar da ...bazan iya jurar wannan hukuncin naki ba...
Spoon din ta aje tace inaso ka nuna min irin kalar son dakake mun i mean ka nuna mun irin taka kalar soyyayar ka koma mrs romantico..π
Dan murmushi yayi yace aman de kin sani ban iya soyyaya ba ko?hasalima banta ba soyyaba bayan wacce nayiwa sweetbaby na kuma kinga ita tun ina secondry da rasu ..ita kuma tana nursing..kinga kuwa wasu kallaman ma na soyyaya bamu sansu ba......tunshi ban taba soyyaya ba se yanzu dana fada tarkon sonki .....
Dan murmushi ta jinjina kai se kuma tace to ai se kaje ka koyo tunda de yanzu wai kace kana sona kamar yanda kake fadi ..
Yayi saurin cewa son da nake miki ya fice wai ..
Tace kuwa inde har hakane zaka iya kenan..
Jinjina kai yayi .suka ci gaba da cin abincin su ..kowa da abunda yake sakawa ..ita tana jin dadi har cikin ranta cewa ta samu wani gurbi a zuciyar shi..shi kuma yana tunanin ta ina ze fara...
Suna gamawa ya fice a gidan ...sedaya fita a unguwar ma se yasamu wani guri yayi parking sannan ya dannawa Mahmud kira..
Bayan sun gaisa yace wata magana nake so muyi aman banda dariya fa..
Mahmud yace to ina jinka..se kuma ya ra sa ta ina ma ze fara gayawa Mahmud maganar ..
Cande yace soyyaya nakeson ka koya mun..
Haba ai Mahmud ya shiga kwasar dariyarshi...harda rike ciki yake...
Tsaki Murad yaje yace matsalata da kai kenan ...
Mahmud kam da kyar ya tsagaita yace to ai ita soyyaya ba koyawa mutum ita ake ba kowa da irin nashi salon soyyayar ..bankiba de kace kallaman ta to suma zaka iya kirkirar naka kalaman specifique a toi seul .....nan de ya dan bashi yan shawarwari tare da yan kallamai ...
Mahmud yace welcom to the lovers word ..ina tayaka murna....
Tsaki yayi ya kashe wayarshi... Se kula shi kade yake yiwa kanshi dariya
Be koma gidan se bayan isha 'i lokacin har sun fara exercice aman dataji motsinshi seta sullube ma su Mufeedah tayi tafiyar ta .....ya fito wanka kenan ta shigo bata damu da towel ne kade jikinshi ba dan tama saba da hakan ..kaya ta fitar mishi zata tafiyar ta ya komo hannunta yana fadin ina zukekiyar babyna data dara zinaria haske da kyalli zata tafi haka tabar dan bawa Allah da zuciyar shi ta tsunduma cikin kogin so da kaunar ta ne.harta na falar tarwatse mishi a duk lokacin dayai gamdakatar da ita.yana wani lumshe sexy eyes dinshi...yake fadar hakan.
Lumshe ido tayi dan kalaman direct cikin zuciyarta suka caka ..ba karamin namijin kokari tayi ba wurin kin nuna mishi taji dadi kallaman shi har dadi na kusan tarwatsa zuciyanta ba ..ta wani yamutsa fuska tace au yau kuma ni na amsa sunan BABYn kenan?na aza sunan nan sweetbabyn kane .kade.ni kam ai bankai wannan matsayin ba ..tana fadar haka tayi waje dan inta tsaya zata iya bada kai yanzu nan..
Murmushi yayi yace mujede zuwa ...
Itakam tana fita ta shiga yi wa Allah godiya ai da shoki ta shige dayan dakin dadi kamar mi......
Haka daza su kwanta ya bad'eta da kallamai na soyyaya har taji kamar ta rungumi abunta amman se ta mazge ...seda sukayi kwana ukku kullum da iri salon soyyayar dayake bullowa da ita ..kusan wuni yake yana kawo mata flower,gift iri daban2 ,,a ko ina na gidan yabi ya rubuce shi da I love you Maysam ,kai har mirrow na gidan basu tsiraba ..kota goge kafin ta dawo ya sake rubutawa .....kaf draf din su ya sake sabbi kuma duka an rubuta I love You Maysam ,wasu an rubuta ''je ne vis que pour toi.my Princess'' wasu kuma je t'aime et je t'aimerai pour l'eternitΓ© aka rubuta ajikinsu..kai takai ta komo ko tolet din su yabi ya rubuce su da kallaman shi.....se kuma uwa uba riritata dayake da mayatatun kalamai na safe daban.,na rana ma haka ,na marece ma haka,shi kanshi mamakin kanshi yake bare akaje ga uwar gayyar....
Amman fa dan rigima har yanzu taki saukowa yanda yake so ba leifi ta dan rage shareshin datake ..
sede kuma daga jiya zowa yau kamar ciwon shi ke san tashi dan yau kam asibitin ya wani amatsayi majinyaci ba docto ba.abunda kuwa ya tashi ciwon be fice wata waka da Maysam din ta tsira wato setaga yana aiki seta zo tana wakarta tun abun baya damunshi har yazo ya fara ..wakar itace
πΌ _Abun son zuciya shine kasamu me kishinka ,_
_Gobe inta samu hakika. Babu zancen rabewa_ πΌ.shi duk gani yake rabuwa zatayi dashi ....Mark yayi ya gaya mishi damuwarshi aman yaki fadi har ya gaji dan haka ya kira Mariam bayan sun gaisa yanemi yayi magana da Maysam ..bata musa ba..itakuwa lokacin tana ta tunanin shi dan kwana biyun nan ta lura da akwai abunda ke damunshi..ta kuma yanke shawarar yau zata zubadda kayan yakin ..ta rungumi Muradinta ..haba yayi ma kokari ai ...
Mariam
Ta bata wayar bayan sun gaisa ne yake sanar mata da mijinta bashida lafiya ...cike da tashin hankali take tambaya shi miya sameshi ..
Nan de yace damuwa ce tayi mishi yawa sekuma ciwonshi dake son tashi ..ba karamar razana tayi ba.dan tasan itace sanadi....bata yi wata2 ba ta shigo taxi ya kawota likitar..
Yana baccishi ana mishi karin ruwa ....zama tayi kusa dashi tana kallon kyakyawar fuskarshi...ta kama hannushi daya ta damke shi gam kamar wanda za'a kwace matashi
Har drip din yakare aka fidda mishi amman be farka ba ..nan Maysam ta shiga kukan zuci...bata yi aune ba tashiga yin na zahirin.....
Kukanta ya tadashi ..ganinta kusa dashi ba karamin dadi yaji ba ..nan ya matsa hannun data rikeshi. Dayan kuma yana gige mata hawayen datake
Ai tana ganin farkawar shi se dariyar farin ciki ta subuce mata ... Tashi yayi ya zauna dan yaji karfin jikinshi sosai . ...
Sadda kanta tayi tace pls yaya ka yafe mun duk abunda nayi m..
Da sauri ya rufe mata baki da hannushi ya ce ni ya dace dana baki hakuri kan abubuwan danyi miki a baya.. Yace ina me baki hakuri sannan ina neman yafiyarki...
Waro ido tayi cike da mamaki wai itace Murad ke bawa hakuri..yau
Yayi dan murmushi yace kina mamaki ko?nima haka kin ringaya da kin dasa sonki a zuciyana ,,kece mace ta ukku a rayuna dana taba bawa hakuri .,daga Momy se sweetbabyna ..duk karancin shekarunta bana jin kunyar bata hakuri dan bana son bacin ranta ..to kema yanzu kin kin ciri wanan tutare a zuciya ta ...pls ki aje mukamanki yakin nan ya isa haka ..
Rungume juna sukayi sekuma Maysam ta fashe da kukan da ita kanta bata san dalilin yinshi .ba.
Yace kidena kukan nan har cikin zuciyata yake taba.wa...kuma na gode miki dakika yi mum wannan horon dan yanzu na tattance irin son da nake miki.kin nuna mun karfin matsayin ki ......sun jima suna musayar kalamai soyyaya wa juna su..nide ina share ina rubuta kalaman a wata paper dan kada in manta harafi daya ma in zanyi wa ogaππππ
Bayan sallar la'asr suka dawo gida. . tofa abun nema ya samu dan akwana biyun nan soyayyar suka zubawa babu kama hannun yaro...kuma har yau Murad be sake kokarin nemanta ba..ita kuma abun ya fara damunta dan tasani yana bukatar ta kawai de yana tsoran kada ta sake mishi abunda tayi ne..har wani kananan ciwon cikin shi tana sane dasu..
Dan haka yar tsokanar ku ta yanke decision final yau.......
Kamar wacan lokacin ta sake wani sabon shirin ta nide idone nawa tunda konace kada tasha ma ba jina take ba ...dan haka nace jikinta ma ai ze gaya mata. ..
Duk wani shiga da ficen ta yana nan zaune ya kallonta ....har lokacin salar magrib yayi ya fice..
abun na yau fa da gaske ne dan kuwa kajin amarcinta ma ita ta soya abunta ...ta jere komi a dinning. Aman fa zuciyanta banda bugun lugude babu abunda take tsorene fal ranta . tana de daurewa ne .',..a ranta tace gwara ita ta taimaka mishi tunda ita dayar matar tashi taki dawowa..(kai ranar nan fa yace miki babu wata kishiyaπhalan baki yarda baneπ€¦ββ)...
Be shigo gidan ba se wajejan tara da rabi dan ya biya likita sun samu wani emergency...
Lokacin daya dawo tana wurin su Mufeedah ....sullube wa tayi ta tafi sama abunta..
Lokacin yayi wanka yana kallo a laptop dinshi . ...
Daga bayanshi tazo ta leka computer taga miye yake kallo yana murmushi ne shi kade haka ....ai kuwa photon ta dana sweetbaby ne a screen din ..ai nan gabanta yai wani irin mummunan faduwa ta kurawa photon sweetbabyn ido kamar tasan yarinyar take gani.......namijin kokari tayi ta kewayo direct rufe computen tayi tace mi kake kallon photo baya gani a zahiri kuma a gabanka ....
Jayota yayi ta fada jikinshi yace hakane to ai naga kin manta dani de shiyasa....
Murmushi kawai tayi ...ta tashi
Nan ta kawo kajin tare da fresh milk da jus se kuma fruit tace zo muyi dinner..
Ya mutsa fuska yayi yace kici kawai a koshe nake..
Tab ai wly wannan bama magana bace oya com'on ..
Girgiza kai yayi yace yar rigimace ke wly ....
Zama yayi ..ta bude kajin kai ba Murad ba ni kaina na hada miyau dan wata irin suyace tayi musu se tashin kamshin dadi sukeππ...
Yace yau kuma soyyayun kaji akayi muna a dinner..
Umm na amarci ne ai dan haka kaci abunka..
Kwashewa yayi da dariya dan shi ya dauka duk wasa ne abun..
Itade kasa ci ma tayi duk ta wani tsure. ...ni kuwa nace kefa kika sa kanki dama kin ci kajinki dan zasu yi dadi a bakiπ....
Ganin takasa ci yasa ya shiga bata a baki ...da kyar ya samu tayi baki biyu..tace ya isheta ..fresh milk kawai tasha...
Shikam suyar ta mishi dadi dan haka yaci da dan yawa..
bayan sun gama ta tattare komi takai kitchen ....
Wanka ta shiga tayi tare da alwala ...duk cikin sanyi jiki takeyin komi....umm turare sun sha kashi anan ta saka wata sleepingdress dinta me kyau ..dogon hijab ta saka ..lokacin data shiga dakin nashi ...har yayi shirin baccin shi yana kokarin hawa gadon...
Da sauri tace ya haka kuma ....
Da mamaki yake kallonta yace kamar ya fa..
Ba karamin karfin hali tayi ba tace kayi alwala zamuyi nafila ......kamar yanda sunna ta tanada
Be kawo komi a ranshi ba dan haka beyi muso ba yayi ya jasu..rka'a biyu sukayi.bayan sun gama tace banji kayi muna addu'a ba ..shifa yanzu abun ma tsoro yake bashi .beyi nauyin baki ba.yace wai mikike nufi ne haka..
Murmushi karfin hali tayi tace hakkika zan baka ne yau..
Waro ido yayi ya saki baki da hanci yana kallonta ..
Hannu tasa ta rufe mishi bakin tace miye kuma abun mamaki anan ..
Ajiyar zuciya yayi yace kada ki damu ni na yafe ..
Seda ta cire kumya ta sadda kanta kasa tace to ni kaban nawa hakki tunda kai baza ka amshi naka ba ...
Zura mata ido yayi yama rasa abunyi ..da kyar ya tattara nutsuwarshi yace are you fine?kin san kuwa mi kike fada?
Still kanta a kasa tace dama se mutum bashida lfy yake neman hakkishi ne?...kuma ma ai sabida bana so kashiga wani hali ne...
Besake cewa komi ba nan ya shiga kwararo musu addu'a ...sannan yayi mata tambayoyi ..
Cike da nutsuwa take amsa mishi ....
Gado suka nufa bayan sun kwanta Murad ya mirgino yayi mata runfa yana shafa gashinta kanta yace ''es tu sΓ»r que c'est ce que tu veux.....?
Gyada kai kawai tayi dan se yanzu cikkeken tsoro ya shigeta (ayya ai kin makaro kuma ..ai seda nace kada kiyi kika yi π)
Naso kwaso muku rahoto to aman sena ga abun ya fice karfin bironan dan haka sum2 na fito tare da rufo musu kofar ..
Nan falon na zauna Um kuma kunsa ai mizanyi ...ragowar kajin nan na tasa agaba na fara ciππ ..abuna......daga nan na dinga jin kuka da kananan ihun Maysam..
Ai kuwa mi zanyi inba dariyar ketaba...π€£π€£π€£π€£dama na gaya miki ai kika ki jina .....aman fa daga baya na nan tausaya mata faππ....
Asuba tagari πππ
Muje zuwa πββ
Ina yinku πππ
Fasma ce βyar mutan zinder
[15/08 Γ 00:44] FASMAπ: π *STAR WRITER'S ASS* πβ¨π
( _Home of spΓ©cial π‘&extraordinary writers_ )
πΉπΉ *SANADIN ACCIDENT* π₯ππΉπΉ
S.W.Aβ
π³πͺStory&Written
by
*FASMA* π³πͺ
πππ *oohh today is a special day for me because it's my birtday ....* ππ© *happy birtday to me ..am so Happyππ..joyeux anniversaire Γ moi* ππβ€ππ
ππ *happy birtday to you JIDDA Kema* .ππ
Dedicated to ME FASMA &YOU JIDDAπβ€
π
Ώ99__100
```Manzon Allah (SAW) yace ''kada dayanku yayi tafiya da takalmi daya.
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi..```
[15/08/18 Γ 00:00]Nan nima bacci ya kwashe ni ...asubar fari a kunne na akayi ta ..cikin hanzari ta tura kofar na shige ...Maysam na tsinkaya ta kududun ne a cikin bargo tana bacci ta aman da kagani kasan bawani dadin bacci takeji ba..inan tsaye ina kare ma komi kallon da alamade har sunyi wanka dan ko drap din an canzata ..fuskarta tayi fayau da ita ...se lokacin naga Murad ya fito daga tolet da alama wanka da alwala yayi ..fuskarshi har wani kyalli agonci take ga wani tsadaden murmushi da yake saki akai2 .....jallabiyar shi ya saka ya shiga jera nafilfili tare da addu'oi ga Maysam har akayi kiran sallar farko sa anan ya isa ya zauna bakin gadon dede setin Maysam .....
Shafa kanta ya dinga yi daga bisani kuma ya kai bakin shi dede kunnenta ya na yi mata rada..duk kwallafata banji miyake fada mata ba..
A hankali2 ta fara bude idonta da duk suka kumbura alamun tasha kuka kenan ta sauke su fes kan kyakyawar fuskarshi ....kawai seta saki mishi kuka wanda daga ji na shagwabane ..shi kuma gogan ya hau ya zauna se rarrashi yake ..da kyar ya lallabata ta tashi da kyar har wani dingishi take ya kaita tolet ya sake gasata a ruwan zafi sanna ta doro alwala ......
Shi yajasu sallar ...yau kam da kyar ta samu tayi azkar din ma dan wani mayan bacci takeji ....bayan sun gama ya jata suka koma gadon bacci duk ya wani mamatse ta ya rumgume ..tayi kokarin kwace kanta aman ba karfin ga kuma bacci da yaci karfin ta dan haka ta kyaleshi ......
Shikam kasa komawa bacci yayi kawai tusata gaba yayi yana kallonta wani sonta da kaunarta na kara shiga cikin jikin shi ...shi kade se sakin murmushi yake..yana zngura mata albarka
Wajejan bakwai ya fita ya sanar da su Mufeedah kada su jirata bata jin dadi ....suka hayo suka tarar se kwasar bacci abunta take .....haka suka fice cike da jimami tare da tunanin ko mi ya sameta ...duk tausayinta ya cikasu ..suma duk jikin su yayi sanyi ganin Maysam batada lfy.haka sukaje driver ya saukesu ..dan da farko sunso ma kin zuwa aman se Murad ya nuna musu mahimmacin zuwan su dan insun dawo se su koya mata abunda aka koya musu.. .se lokacin suka sami dan kwarin guiwa ..
Murad kam Kuyangi ya saka sukayi mata break masu dan romo2π..
..nan ya zauna palon yana kallo aman rabin hakalinshi na kanta biri2 se ya lekata ..yau kam baya jin ze tafi office dan haka yakira Mark ya sanar mishi wife dinshi bata jin dadi dan haka baze samu damar zowa ba....
Ita kuwa baccin gajiya take ..ba ita ta farka ba se goma ...ta lallaba tayi wani wanka tare da gasa jikinta se kuma taji dadi ajikinta ...dugawar riga na atampa ta zumbula tare da wani zabgege hijab a cewar bazata kara saka english wear ba tunda suna temakawa wajen tadawa Murad. Sha'awar ..aman intayi shigarna babu ta inda ze ga jikinta ma bare ya takurata
Tan fitowa dariya ta subcewa Murad ganin irin tafiyar da take ...
Haba ai kuwa nan ta duke ta shiga rera mishi kuka .....da kyar ya lallabata ...se harara take aika mishi
Farfesun ma kadan ci shima dan ya matsa mata ne ..dan bata da appeti ko kadan....
Yau kam Maysam kin zama ma tayi kusa da Murad bare har ta dane cinya yayi2 takiye mishi kai daga karshe ma kuka ta saka mishi ..dole ya kyaleta ..taje can kujera dake nesa data shi ta zauna...ga kuma kumyarshi dake dawai niya da ita yau din
Shi abunma birgeshi da dariya ya bashi..
Zaman kurame sukayi ..ita tana kallon tv shikuma ya na kallon ta ..can de yace waini yau baza ayi mun magana bane ..ni miye lefina bayan keki ka nema kuma na baki ..
..nan ma shiru tayi mishi...
Daga haka seya tashi ze dawo kusa da ita ai kuwa ta saki kuka tana fadin wayoo Momyna se kasheni wly kada ka matso kusa dani mun bata tunda kayi mun mugunta ..
...guiyoyin shi biyu ya kai kasa yace inace abunda kikeso ne nayi miki ko..
Tana share hawayen tace to daga baya ba nace maka bana so ba amman kayi kunnen shegu dani ..
Yana yar dariya yace sorry my honey ai banjiki bane kuma ma ni abunda kade naji shine kawo in sa maka ..dakike ta fada..se sunan yen dakika dinga jerawa na su zo su temakeki ... .....
Ya mutsa fuska tayi tace nide yanzu ba ruwana dakai dama na sani ba wani sona kake ba dan na tabbata lahira direct kaso aikani jiyan nan, kawai de kwanane a gaba ..
Gumtse dariyar yayi yace shikenan bazan karaba ...
Se lokacin ta saki ranta ..tace shikenan to kawo yatsarka mu shirya...
Ya beko mata yatsar ....a memakon tayi abunda tace se kawai ta shiga waro ido tana kallon yatsar ..kamar wacce taga wani abun tsoro
Ganin haka shima ya kai