Showing 183001 words to 183527 words out of 183527 words

Chapter 62 - Zafin Kai Book One Complete Hausa Novel

Mamugee   

26 Oct 2025

327

sukaxo dubata ta nema gafarar Bena Kuma ta yafe mata sunada niyar idan taji sauki zasu kawo Anne ta dubata saigashi Allah be nufaba ta bar duniya cikin baqin ciki da danasani.


Rasuwar Safnah ta tabasu kaman yanda ta taba Alh basheer bulama sbd Yana son Safnah har cikin ransa Dan haka yaji ya qara son Mahaifiyarta da batasan ta rasa yarta ba.

Daga qarshe ma dauke Annen yayi suka bar qasar ta rakasa Wani aikin da zashi Dubai suka share kusan wata biyu a qasar Koda suka dawo Bena ta haifi lafiyayyan baby boy dinta Wanda sukai naquda tareda Daddynsa Dan kuwa duk ihun da Akai hannunsa na cikin nata Yana share mata zufa Yana binta da Kisses hardai aka samu aka haihu lafiya.

Babyn sunan dd babba aka saka masa Wanda aka sake samun Wani DDD din a family.

Farin cikin da familyn kaantes suka shiga na samun wanna babyn duniya ma seda ta tabbatarda dashi Dan haka sati shida kawai sukai da haihuwar ya dauke matarsa da yayansa Amnah da little D suka bar qasar.


Basu dawoba se da sumayyah ta haihu ita namijin ta Haifa yaci sunan dad kaante daganan suka zauna aka Bude babin dasa sabuwar rayuwa.


Anne duniyarta ta sauya gabaki Daya zuwa duniyar da Bata taba mafarkiba,
A yanzu gidan aurenta wata aljannar duniyarta ce tareda mijin da Bata taba tinanin akwai irinsa a duniya ba sbd so da kaunar Dayake mata,hakama gidanta tarin masu aikinta kawai take kalla Wani lokacin taji tana godewa Allah da tarin niimar da yayi mata ta samun Yaya mata dasu kawo mata Yaya mazan da sirikai mazan masu albarka suma.

Littafin zafin Kai ya rufe ne daga ranar da Zeenah ta haifi 'yan biyu ita Kuma mace da namiji Wanda ya saka family sake shiga cikin murna da farin cikin samun wata qaruwar.
#MAMUHGEE#
#ZAFIN KAI
#ALHAMDULILLAH

BABU WANI ABINDA ZAN IYA CEWA A YANZU DA MUKA KAWO KARSHEN LABARIN ZAFIN KAI WANDA NA RUBUTA SAI ALLAH YA SAKAWA KOWA DA KHAIRAN YA YAFE KURAKIREN CIKI DA MUKA RUBUTA,
NGD WA MABIYANA SOSAI SOSAI ALLAH YABAR KAUNA.
MASU YABAWA DA MASU ZAGI DA MASU BAQAR FATA DA MASU SATA DA MUGAYE DUK ANGODE ALLAH YA SAKAWA KOWA DA ALKHAIRI.
SAIMUN HADE A SABON LABARI
THANK YOU.
MAMUHGEE


*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES_*

*_ASLM ALAIKM_*
*_Yan uwa abokan arziki yan gayu masu bikin alfarma na manyan mutane da son fita kunyar kowane kalar luxury abincin larabawa da qasashen qetare, kuzo ga number 1 best catering services damuke dashi a arewa,_*
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES shine best Abinda muke buqata a gurin hidimar biki da duka Wani occasions na girma da tsari tareda fita kunya indai gurin girki masu tsafta da tsarin ne tareda verities masu dadi,_*
Bikin aure
Bikin haihuwa
Bikin birthday
Picnics
Parties
Walima
Receptions
Hatta a cikin gidanka idan baka buqatan girki zakai ordern abinci daga garesu a kawo Maka har gida cikin tsari da burgewa.

Hakama kalolin abincinsu da services dinsu sun hada da;

Indian biryani rice
Mandy rice
Chinese fried rice
Stir fried spagetti
Chinese noodles
Fried rice
Party jollop rice
Chicken kebab
Beef kebab
Grilled chicken
Chicken cutlet
Kafta
Shredded sauce
Salads

Hatta bangaren snacks masu kyau da dandano da tsari babu Wanda basayi muku kalan Wanda ranka yakeso.

Realtaste 247catering services
08034425662

Instagram@Realtaste 247 catering services

Location:kano,Kaduna and Abuja.
Ga masu buqata su tuntubemu a 08034425662
Mungode.
Karku bari ayi babu ku.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login