Showing 54001 words to 57000 words out of 74786 words

Chapter 19 - Nawaf Book 1 Hausa Novel Complete

13 Dec 2024

367

juri kallon nasaba, ya kauda kai daga kallonta, yasan yana tashi zata fice da gudu, tunda matsoraciyace, gakuma su talatu a falo.
Yatashi zaune yajingina da jikin gadon yana latsa waya, ta ce, "wai miya kawoka ďakina ma??, batareda ya kalletaba ya ce, "nan nakeson zama kozaki hananine??, bazan hanakaba amma zan haďaka da momcy dan nina fara za6ar nan.
Murmushi yayi har fararen ha'koransa suka bayyana, yasmeen ta tsura masa idanu kamar zata cinyeshi, baita6a murmushin daya 'kawata 'kyawunsaba irin yau, jitayi 'kyaunarsa ta'kara ninkuwa azuciyarta.
Maganarshi ta katse mata tunanin ta, "k zokiga wannan kokinsan miye, batayi tunanin komai ba tanufi inda yake dan tana cikin shau'kin so, kamar gsk ya mi'ko mata wayar, tami'ka hannu da zummar amsa, saiya dam"ke hannunta caraf, yafisgota ta faďo saman gadon, yaďan kishingiďa agefenta it kuma tana a rigingine, idanunsa na kallon fuskarta .
Cikin tsiwa ta ce, "malam wai miye hakane??, ya ce, "tambayeni mana?, ta ce, "aii tambayar taka nakeyi?, ya ce, "'kara tambayata.
Takula abin nasa rainin hankaline, danhaka saitayi shiru, yasaka yatsansa yana zagayawa akan la66anta, ya ce, "wakikema gwalo ďazu??, ta ture hannunsa tana faďin banason abinda kakeminfa, wannan aiba yibane.
Ya ce, "hummyimmm! Bahaka kikesoba shiyyasa kika za6i muhaďa ďaki??, ta harareshi malam ni karkamin sharri ďakinka daban nawa daban ta 'kare maganar da murguďa baki😏.
Oh!!, laifi uku kenan??, ta yun'kura zata tashi ya maida ita, yasa 'kafa ya danne 'kafafunta, 'yammata aii bakida ikon tashi anan, saikin gayamin ni sa'ankine??.
Yasmeen ta ta6e baki, ALLAH idan baka sakeniba saina tara maka mutane, dan ihu zan maka wlhy.
Nawaf ya tuntsure da dariya, yarodai man kaza, yarinyarnan har yanzu 'kuruciya tana damunki, "k atunaninki idan kinyi ihu wani zai jiki?, ki tuna tazarar dake tsakaninmu dasu momcy, tokoma sunjiki ai babu mai kawo miki ďauki yarinya.
Kaidai kasani, waikai babu abinda ka'iya arayuwarka sai mugunta ne??.
Ya ce, "woow!! Kinaso na nuna miki abubuwan dana iyane bayan mugunta kenan?, yasa hannu ďaya ya tallabo fuskarta, yamatso datashi harsunajin fitar numfashin juna, idanuwansu suka haďu a 'kar'kashin inuwa ďaya, yasmeen tafara kauda nata idanun, dan jitake kamar wani abu yanafita daga idanunsa zuwa nata.
Yaďan murmusa kinyarda ba mugunta kawai na iyaba, tayi shiru kamar batajishiba, ahankali ya ce, "bari na'kara nuna miki danki tabbatar, tabuďe baki zatayi magana, ya haďe bakinsa da nata.
Na ce, "humm bari kuga nayi nan, 🏃🏻falo nadawo nabasu waje, bayan 'yan mintina kaďan nakoma, zuwa sannan ya barta amma sai kuka takeyi, shikuma yayi shiru yana kallonta, tamkar yau ya fara ganinta, yakama hannunta ya rumtse anasa, har yanzu kina akan bakanki???..
Harararsa tayi da manyan idanunta waďanda suka so rikita masa lissafi, amma saiya dake, ya haďe fuska kamar bai ta6a dariyaba, ya ce, "nakula kinada tsiwa sosai xarah amma ina nan zan sauke miki ita, karki ďauka nagama yimiki gargaďine, Wannan nayimikine akan laifin gwalon ďazu, saura na ďaki, ya'kare maganar dajan karan hancinta ya matsa da 'karfi, tari'ke hannunsa da 'kafi dan zafi.
Yasaki hancin yana dariya, danganin yanda hancin yay jajur, yasauka daga gadon yana faďin sai gani na biyu fancy face!!.
Yasmeen tabishi da kallon mamaki waye kuma fancy face??, wata zuciyar ta ce, "k mana., yasmeen tasaki murmushi tana maimaita sunan ahankali fancy face!! Ta lumshe ido tana murmushi, kardai ace mafarkintane yafara zama gsky, shin dgsk Nawaf yafara sontane??, tajawo filo ta rungume jitake kamar shita rungume, tuni ta manta da zafin hanci, sai maimaita sunan takeyi tana murmushi, gsky sunan yay mata daďi fancy face!!!!.
Nawaf yafaďa kan gado yana murmushi, yakai hannunsa saman la66ansa yashafa, idan yana kissing ďin yasmeen takan dukeshi da mintsini amma yau batayi masa hakaba, saidai hawaye datakeyi, to mikenan??, kota fara sonsane?, lallai dayafi kowa sa'a arayuwa, dayace, "shikam yaďara sauran maza sa'a, da samun 'kya'ky'kyawar yarinya nitsatstsiya, yajawo filo yarungume tsam a 'kirjinsa,, ahankali ya ce, "I LUV U MY FATEEMA XARAH!!!!!!!😳 Woow!!! anzo wajen💃💃kowa yakamu😆😜.
Haka kowa yayta sambatu da begen ďan uwansa aďaki, sallama aďaki Nawaf yayita baifita ko'inaba, garama yasmeen tafito falo, bayan salkar isha'i, su talatu suka kawo musu abincin dare kona ce, "kayan marmari dakuma shayin Nawaf nafama, saikuma ďan abinda ba'a rasaba, suna cikin jerawa Nawaf yafito daga ďaki, dagashi sai wando iya gwuywa da 'karamar riga tashan iska, hannunsa ri'ke da wayoyinsa, suka rissana suna gaisheshi, ya amsa yana zama kujerar dake kallon yasmeen.
Suna gamawa suka fice, yatashi yaje yakunna tv sannan yadawo yazauna hannunsa ri'ke da remote, idonsa yana kan tv ya ce, "azo abani shayi.
Yasmeen tayi burus dashi kamar batajiba.
Yadaka mata tsawa ALLAH kikiyayeni, dan iskanci kinaji ina miki magana amma kike shareni, yasmeen taďago tana kallonsa, ta tsorata da tsawar amma tadake, ta ce, "naga baka ambaci sunaba nasani koda bango kakeyin magana.
Tabďii yafaďa azuciyarsa, yama kasa cemata komai, saidai daka kalleshi kasan ransa ya 6aci sosai, itama ganin haka saita mi'ke tanufi kichin, kofi ta ďakko tazauna tana haďa masa shayin, tagama ta ajiye agabansa batareda tayi maganaba, binta kawai yayi da kallon shima dan yakasa magana.
Maimakon yasha shayin kamar yanda ya saba, saikawai yaja tiren kayan marmarin yafara sha, yanasha yana kallo, itamadai idonta yana kan tv'n, wayarsa tashiga 'kara ya ďauka, yana waya yana kallo ga kayan marmari agefe yana ďorawa, da larabci yake maganar shiyyasa yasmeen bata fahimtar abinda yake faďa ba, yakanyi dariyadai lokaci2, dakuma ambatar sunan ummuhabiba.
Wani takaici ya turni'ke zuciyar yasmeen, tacika tayi fam da kishi, jitake kamar 'kirjinta zai fito waje, taji ya ce, "i 💓u too my dear sis.....
Da sauri ta mi'ke tana huci tashige ďakinta, yabita da kallo yana gyara zama, yasaki murmushi yacigaba da wayarsa.
Araina na ce, "haka zaku 'kare, kowa girmankai yana ďawai niya dashi.
Kan gado ta faďa tana kuka harda dukan kanta,, shikam gogan ko'a jikinsa wayarsa yaketa zubawa shida ummu habeeba, saida tagaji dan kanta takashe sannan yatashi yanufi ďakinsa, yasmeen tami'ke da haushi tanufo falon dashirin kota kwana, dan ta shirya suyi duk wacce zasuyi da Nawaf, to kuma saitaga falo wayam, sai ma falon a hargitse da kwanika, tazauna tahau cin abincin dan yunwa takeji sosai, ahankali Nawaf yazo ya wuceta yashige ďakinta batareda tagansaba.
Tagama ta gyara falon takashe komai sannan tanufi ďaki, saida tagama sawa 'kofar key sannan ta ankara da Nawaf kwance bisa gado barci ya ďaukesa, tayi tunanin takoma, saikuma taga tana ta6a 'kofar zai iya farkawa wannan mai kunnen macijin.
Ahankali taja bargon zuwa 'kasa, yaďan motsa, da sauri ta du'ke dankar yaganta, yagyara kwanciyarsa yacigaba da barcinsa.
Ajikin gadon ta shimfiďa bargo, ta manne da gadon yanda bazai gantaba, ta kwanta ahankali, babu daďewa barci yay awon gaba da'ita.
Barci yay barci Nawaf yanata mirgina2 akan gado shi kaďai, har yaiso bakin gado sosai kuma gefen da yasmeen take kwance, ya 'kara juyawa da zummar gyara kwanciya saigashi yafaďo tim akan yasmeen dake rigingine,, afirgice ta farka, shima ya buďe ido, suka 'kurama juna ido cikin mamaki suke duban juna, amma kallon soyayya, kowanne kwayar idonsa na nuna tsantsar son ďan uwansa, Nawaf yay ďan murmushi, dama sabodani kika kwanta nan ko??, to gani ALLAH ya nuna mini ke.
Yasmeen ta ce, "mizaisa na 6oye saboda kai??, yashiga shafata yana faďin dalilan dayawa fancy face!, dandanan tsoro yashigi yasmeen dan tunda suke baita6a yimata irin hakaba, yakandaiyi kissing ďinta,, kafin ta ankara yafara wuce gona da iri, tafara kuka tana bashi ha'kuri, cikin sar'kewar murya ya ce, "fancy face! aii yaukuma kinzo hannu babu đaga 'kafa, gara mu goga rainin dake tsakaninmu, 'kila daga nan zaki fara girmamani.
Ta 'kara fashewa da kuka, kayi ha'kuri wlhy bazan sakeba, bazan sakeyimaka abinda baka soba, plz for giveme, wlhy ina fashin sallah kaji na rantse maka.
Yanda take magana arikice saiya ďauka tsorone yasakata faďa, ya ce, "ban yardaba, baďazu kinji sallaba?,, wlhy Azuhur kawai nayi, saikuma yazo.
aiko kafiri yaga halaka yana musulunta, danhaka ban yarda dakeba, wlhy da gsk nakeyi yaya!! narantse maka, ya ce, "to saina gani zan yarda 'kanwata, yafaďa cikin zolaya.
Yashiga 'ko'karin tura hannu, aisai numfashinta ya ďauke, saboda tsoro, babu abinda take tunawa saiwasu ranaku biyu abaya wanda suka kasance a mabanbanta lokaci, jin yarinyar mutane zata some masa saya ďagata, hakan yayi dai2 dakiran sallar asubahi.tfmt m a 💃kola ain
[1/12, 9:00 PM] mrs bilkisu: 👇🏻kunga ciban nan.

Haka yayi daidai dakiran sallar asubahi, yamirgina gefe yana maida numfashi, itakuma tajuya tana kuka, jikinta sai tsuma yakeyi, jitake kamar ta tsaga 'kasa ta 6oye, yami'ke ahankali yafice, ďakinsa yanufa yana cije le6e, yawuce bayi yasakarma kansa ruwa tamkar wanda yay dauďar shekara guda, saida yaji ankira sallar shiga masallaci sannan yay wanka yafito, Aďaki yayi sallar danjin cikinsa ya kulle tamau.
itama yana fita tami'ke tasakama 'kofar key tana kuka, tazame ajikin 'kofar tana kuka mai tsuma rai,, na ce, "saikace wadda akace umma ta mutu, bayanma bai miki komaiba😡.
Har aka idar da sallar asuba tana awajen, saidaga baya tazame takwanta barci yay awon gaba da ita.
Shima daya idar da sallar saiya kwanta awajen dan baya jin daďin jikinsa, koda gari yawaye suka tashi, babu wanda yakula kowa, ita yasmeen tana tsoransane yanzu, shikuma yanajin haushinta, haka suka kullah kwana biyu suna 'yar wasan 6uya, amma Nawaf shi bashida lafiya, tun yana jurewa harya kira momcy awaya danjin zai halaka abanza, arikice momcy da umman yasmeen suka iso 6angaren nasu, dan tazo duba Nawaf ne itada ya seer, ďakinsa sukanufa kai tsaye, suka tarar dashi ri'ke da ciki yanata mirgina2.
Suka 'karasa da sauri suna tambayar lafiya??.
Batareda ya iya furta komaiba ya nuna musu cikinsa, waya momcy ta ďauka takira mas'ud, cikin 'yan mintina ya iso gidan,, bai tsaya neman ba'asiba yashiga duba Nawaf, yarage murya yanda momcy da umma baxasujiba, ya ce, "bro's kaga abinda kajawoma kanka ko??, kanada matarka amma kasaka kanka a wannan halin??, Nawaf yari'ke hannun mas'ud ahankali ya ce, "plz karka gayama su momcy kaga harda umman yasmeen.
Mas'ud ya fisge hannunsa yana harararsa, dallah malam sakarmin hannu saina faďa ďin.
Momcy ta ce, "mas'ud mike damunsa, mas'ud yay 'kasa da kai yana sosa gefen wuyansa saikuma yakalli Nawaf daketa ro'konsa wai karya faďa.
Momcy ta dakama modebbo tsawa ta ce, "saiya faďa ďin, mas'ud faďamana, Nawaf ya ce, "mom plz dan ALLAH basai ya faďaba kiyi ha'kuri,, harararsa ta yi ta ce, "bazaka yima mutane shiruba ko??, mas'ud ya ce, "momcy yasan bashida gsky shiyasa, dama yana bu'katar matarsane amma girmankai ya hanashi su zauna su dai2ta saboda wani dalilinasu mara tushe, to gashinan haryajama kansa ciwo saboda bazai iya daurewaba.
Momcy tazaro ido, mas'ud kana nufin yasmeen da modebbo basa zaman lafiya??, mas'ud ya ce, "hakane mom.
Momcy ta ce, "to miya haďasu??, mas'ud yami'kama Nawaf magani yana faďin mom bari yasha magani sannan.
Nawaf yakar6i maganin yasha yana hararar mas'ud, babu daďewa barci yay awon gaba dashi, mas'ud yazauna ya zayyanema su momcy duk abinda yake faruwa tundaga haďuwar su tafarko.
Umma ta ce, "aiishi baya da laifi, laifin yasmeen ne wannan, A'a wlhy karkice haka laifinsane tunda shine yafara tsokanarta, kuma dan mugunta yamareta.
Umma ta ce, "to wayace tayi masa rashin kunya??, waini tanama ina?, momcy tarakota har ďakin yasmeen, tana kwance duk ta canja kamanni saboda tsoro da kewar rashin ganin mijinta, ta mi'ke zumbur tana kallon umma,, wani lafiyayyen mari umma tabata , tashiga zazzaga mata faďa, bata ta6a ganin 6acin ran ummaba irinyau, momcy tashigo tana bata ha'kuri.
Umma ta ce, "kibar bani ha'kuri hajiya yasmeen batajin magana ko kaďan, tsiwarta tayi yawa wlhy.
Kuma tashirya taje tabashi ha'kuri inkuwa bahaka ban yafe mataba, umma tana gama faďa tafice.
Yasmeen tadur'kusa tana kuka tana bama momcy ha'kuri, momcy ta rungumeta tana lallashi damata nasiha, saidataga hankalinta yakwanta sannan fice wajensu umma.
Can ma momcy lallashin umma tayitayi harta sakko daga fushin datayi, sukaďanyi hira, sai bayan sallar axuhur suka tafi, yaseer yanatajin haushi baiga sisto ďinsaba da yaya Nawaf, momcy ta ce, "yayi ha'kuri zata turo a ďaukesa yayi weekend anan.

Yasmeen ta tashi tayi wanka ta shirya tsaf kamar yanda umma ta shawarceta, dan kafin su tafi tasake shigowa, tayimata nasihohi, tagama gyara kanta tayi 'yar kwalliya ta feshe jikinta da turare, jiki a sanyaye tanufi ďakin Nawaf, bayanda zatayi dole taje tunda al'kawari ta ďaukarma umma zatayi duk abinda ta sakata.
Ta tura 'kofar tashiga, yana zaune kan abin sallah ya gama rama sallolin da'ake binsa bayan yayi wanka, ko inda take bai kallaba, tawuce tana gyara masa gado, bayan ta gama ta kalleshi, yagama addu'ar yana zaunene kawai.
Taje gabansa ta tsugunna ta ce, "dan ALLAH kayi ha'kuri bazan sakeba.
Baiko kalletaba yami'ke yakoma saman gadon ya kwanta dan baya jin 'karfin jikinsa amma babu inda ke masa ciwo.
Zuciya ta turnu'koma yasmeen danganin wula'kancin dayake mata danyaga tana bashi ha'kuri,, harta nufi 'kofa zata fita, saikuma ta tuna da batun umma, bataso iyayenta suyi fushi da ita.
Duk abinda take yana kallonta yana mamakin taurin kai irinna yasmeen, tazo bakin gadon ta tsaya tana faďin kanacin albarkacin iyayenmune kawai, shiyyasa nake baka ha'kuri, amma wlhy dako zamu mutu ahaka bazan baka ha'kuri ba.
Hannu yasa ya fincikota ta faďo jikinsa, dukda jikinsa babu 'karfi amma yafi 'karfinta,, birkiceta yayi yana faďin waike wacce irin mara kunyar yarinyace??, kodan kinga ina ďaga miki 'kafa shiyyasa kike neman kawo mini rainine??.
Yasa hannu yajamata la66a tasaki 'kara, ya ce, "banza matsoraciya yau ďinnan zan kawo 'karshen rashin kunyarki, yasa hannu ya yaga ba'kar doguwar rigar dake jikinta....................✍🏻
👇🏻

😆😆😳😳😜😜muhaďu gobe idan ALLAH yakaimu.


Kuyi ha'kuri yarane sukaimin sending batareda nagama typing ba.

Ina 'kaunarku aduk inda kuke fan's ďina, kamar yanda kuke 'ko'karin bibiyata,, ALLAH yabarmu tare, kuna 'karamin 'karfin gwuywa💋💋💋💋





©2017



💓bilyn Abdul💓
💓Mrs Abdus'salam💓
💓luv u oll my fan's😘💓
[1/12, 9:00 PM] mrs bilkisu: ☆☆☆☆☆☆☆☆
🎾 NAWAFF 🎾
☆☆☆☆☆☆☆☆






NA BILKISA IBRAHIM💓



Page👉🏻45 & 46

.....Bayyanar surar yasmeen afili ta ruďa Nawaf, yana mamakin dama haka yarinyar nan take?, cikin kuka ta ce, "wlhy idan baka ďaga niba zan cijeka.
Humm ki cijeni mana, koma kiyi abinda yafi cizo idan kinada dama.
Ta buďe baki zatayi magana ya tura harshensa cikin bakinta, da zafi2 yake sarrafata, tamkar Namijin zaki yaga abinci, to abinka da farin shiga,😜🙈.
Sai dukansa take tana mintsini amma ina wanda yay nisa bayajin kira.
Sum sum sum🚶🏼nafito falo dan karna wuce gona da iri.
Saidai komai yalafa sannan na koma.
ALLAH sarki yasmeen tabani tausayi, tayi lamo ko motsi bata iya yi, sai hawaye dasuke zirara a idanunta, Nawaf dake kwance agefenta yatashi ahankali ya zauna, kanta ya ďago ya ďora saman cinyarsa yana share mata hawaye.
Cikin taushin murya ya ce, "ALLAH yay miki albarka fancy face ďina, lallai ke abin alfaharina ce, kinzama wata tsoka mai daraja ajikina, yakamo hannunta ya sumbata, yakuma share mata hawayen da har yanzu suke kwarara daga idanunta, yay ďan murmushi, fateema xarah matar kwarai abin koyi da alfahari, nikam ayau nafi kowa sa'a.
Ahankali ya kwantar da kanta saman filo, yaja bargo ya lullu6eta sabida sanyin AC, yatashi yashiga wanka, yana faďin fancy face ina zuwa kinji 'yar albarka.

Momcy takalli agogon dake falon papa 'karfe 5:48pm takalli papa tana faďin Alhaji bari naje naduba ko modebbo yatashi??.
Papa ya ce, "dama kin 'kyaleshi tunda shiya jama kansa, danni ko sannu bazata haďani dashiba.
Momcy tayi murmushi to Alhaji yaya zamuyi, aii hannunka baya ru6ewa ka yanke kayar, injiku hausawa.
Papa yay dariya lallaikam, amma kema aii kinzama bahaushiyar.
Momcy tayi dariya to yazanyi tunda ka maidani bahaushiyar,,, hhhh kin amince kenan??, eh na amince,, to kije kidubashi, amma ba kince matarsa tana taredashiba??, hakane? ? tana wajensa, aifaďa sosai ummanta tayi mata, shima jira nake yatashi yasha nasa faďan.
Gskyr kine kuwa dolene mu zaunar dasu muyi musu nasiha dansu rungumi juna kamar kowanne irin ma'aurata.
Momcy ta ce, "toshikenan Alhaji ina zuwa, to kiyi masa sannu.
Momcy tashigo ďakin da sallama lokacin Nawaf yana wanka, da sauri ta'karaso gaban gadon dan ganin yasmeen 'kudundune abargo, ga shashshekar kuka tanayi ahankali, momcy tazauna bakin gadon tana tambayar ďiyata lafiyarki kuwa??.
Yasmeen taďago idanunta dasukayi jajur saboda kuka, tana kallon momcy, dasauri Nawaf yabuďe 'kofa yafito, jikinsa sanye da farar rigar wanka.
Momcy taďago tana kallonsa, ta ce, "modebbo miya faruda yasmeen??, Nawaf yaďan sosa gefen wuyansa yana wani sadda kai 'kasa, cikin in ina ya ce, "babu komai momcy kawaidai...........saikuma yayi shiru.
Momcy ta girgiza kai kawai dan ganin alamomin rashin gsky sun bayyana tareda Nawaf, ta maida kallonta ga yasmeen dataketa kuka har yanzu, ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login