Showing 51001 words to 54000 words out of 85703 words

Chapter 18 - Auren Mu Book 1 Hausa Novel Complete

25 Jan 2025

608

aiki tace gata nan Nusaiba tafi hour guda bata fito sannan sai gata tana sakkowa daga bene tikasai tikasai tana taku dai dai tazo ta zauna tare da furta gani naji ance kina nemana,Uwar miji tace dama Sufyan nazo gani ko Yana gida?kin San Yana wajen aiki bai dawowa sai dare in kuma Zaki jirashi to ta mike tana kunkuni tana cewa miji ma sabo da Masifa baza a barka ka zauna lafiya ba uwar mutum tabi ta isheka ta Shige kitchen,tana zuwa kitchen ta samu me aiki tace idan Kika sake Kika Bata ko ruwa sai na koreki yau,Umman Sufyan tana ji a kunnenta mikewa tayi ma kawai ta bar gidan ta koma gida inda ta bawa Baban Sufyan labarin irin wulakancin da aka Mata,Baban Sufyan yace kyale shi ai Allah shike ciyar da mutum Kuma shi ke raya bawa kyale shi zaizo ya same mu watarana tunda shi mace tafi iyayensa.

Bangaren ango Kuwa Nafila yayi shi daya da adduoi Siyama tana zaune a gefen bed tayi Shuru tana tunani da farin ciki yau itace a gidan nan tangameme haka,gida na gagara,mijinta hadadde ga kudi duk natane Allah take godiya har ya idar Yana sallamewa ya juyo Yana kallonta cike da farin ciki Yana Murmushi ya mike tare da haurawa saman bed din ya jawota jikinsa









AsmaBaffa
[4/1, 5:47 AM] Sis Asma: 🛢️ AUREN MU🛢️


71-75



Official

By
AsmaBaffa






Page naki ne

Bestynbeelat










Suna dawowa gida mota ya bude ya fita ya zaga tare da bude mata kofa hannunta ya riko ya fito da ita sannan ya bude bayan mota tana rike a hannunsa ya dakko take away nasu Suka shiga ciki ba kowa me aiki ma tana bangarenta,waist dinta ya riko suna tafiya Murmushi tayi tana kallon gidanta Kamar mafarki take gani ta kalli gidan ta kalli mijinta sai farin ciki takeyi tana tunani dama Yan uwanta da akai kaisu ganin gidan Amarya nan aka kawo su Suka kalla da yabawa suna cewa me kudi ne ashe tunaninsu Kawai zuzutun Mata ne, daukan Siyama yayi Suka karasa sama Bedroom dinsa Yana cewa gaskiya wannan rashin tsarkin naki ya min cikas da ace na San Haka ne tabbas sai na roki kawu a daga bikin a Kara sati daya,Kai fa kace baka damu ba auren shine me wahalar,kayan jikinta ya fara cire Mata Yana cewa ki daina sa min bra Indai Kika fahimci Ina mood,kallon sa tayi tace da Ina maka kallon kamili ashe kaima guda ne,na taba ce Miki ni Kamili ne? no na taba cewa bana son wagga harka? Da wani ustaz kike ganina? Siyama tace ae har tausayinka nake,Murmushi yayi yace to ki daina sarkin musulmai ma Yana son sex da Zaki ga Liman dinku sai kin daina binsa sallah,Dariya Suka yi tare da Mika Mata hannu Suka tafa

Yana kallonta yace Ina sonki tana Jin kunya yace bari nayi Sallah ya mike yayi Alwala zai tada Sallah ta mike tare da dagewa ta ture shi tana dariya tace yau baza kayi Sallar Isha da wuri ba sai na karya ma Alwala ta rungume shi,Zama yayi ba shiri saman Sallayar ta koma gefen bed ta zauna,juyowa yayi Yana kallonta Yana Murmushi yace wlh ta karye,Dan Allah da gaske daga dan runguma,Yace ai kina jona min jikinki ta karye ya mike ya fita plate yaje dakkowa me aiki ma ta shigo zata ajiye kwano tace Sannu Alhaji yace yawwa tace Allah ya barka da Aunty Siyama,nan take ya saki Murmushi tare da furta ameen ameen ya zaro 2k yace gashi Kya sa Kati ki Kira Yan Uwa,Karba tayi tana godiya tace Allah ya baku zaman lafiya ya kawo kazantar daki,Aslam yace Banda kazantar dai Yara na gari Zaki ce,to Allah yasa ta fice,ya koma sama ya iske har tayi Shirin bacci cikin wata Nighty blue ta Sha kyau gaba daya surarta a bayyane take,yace my Choice ni kizo mu ci na matsu Yana magana ya riko hannunta ta zauna a jikinsa suka ci cikin shauki,suna gamawa ya Dora ta saman bed sannan yabi lafiyarta Suka fara farantawa juna, Siyama sai kunya take ji.

Period din Siyama kwana hudu take yi yau ta cika 4days amma bata fadawa Aslam ba gudun Kar ya dameta da zumudi,Yana hutun amarcinsa ya Kira Yaronsa a wajen aiki Yana fada taya za ayi baka rubuta abinda nace ba har yanzu baka tura min ba,Naga alama tunda naji labarin kayi aure Sam baka kula da aikinka Wasa kake Yi,Watarana ma baka zuwa sam idan baka bukatar aikin ka fada min Zan iya sallamarka,Hakuri ya dinga bawa Aslam yace anjima da yamma zan shiga Office din kazo mu hadu a can yace an Gama oga
Zuwa yamma ya shirya cikin Riga Armless da 3qtr me fadi sky and white ya Sha kyau,Siyama ta fito zata rakashi tana Fushi Wai dole sai ya tafi da ita,yace kiyi hakuri yanzu Zan dawo ba lalle ma nayi 1hrs ba,tana shagwaba tace to sai ka dawo Allah ya tsare ta Bude Masa mota ya shiga,ya daga mata Hannu sannan yayi driving Kansa zuwa Office dinsa.

Nusaiba ce ta Kira mijinta tace Ina Kan hanyar gida,Sufyan yace jeki Office dina ki jirani idan na zo sai mu taho tare bazan iya barin matata tana yawo a Napep ba,Nusaiba tace kamata ai ma bai kamata ba babu tsari ace Ina shiga Napep, taci gayu na gaske cikin tsadajiyar shadda Blueblack doguwar riga,Address ya tura Mata na Building din ta wuce can,tana zuwa kowa kallon dai dai take Masa Sabo da mijinta ne C.E.O a wajen sai yanga tana uban gadara ta haura sama a lift tana dubawa ba tare da ta tambayi kowa ba lokacin ma ma'aikatan gaba Daya suna ta tafiya sun tashi 5pm tayi sai daidaiku suma Kuma Shirin tafiya suke yi,tana Bude office kowanne a kulle da key Kuma tafi karfin ta tambaya sai kace na ubanta,tana zuwa hawa na uku taga wani hadadden Office na musamman tace ga na mijina nasan ma nan ne tana murdawa taji ya bude ta Shiga,haduwar Office din ta Kai haduwa sanyi da kamshi ke tashi kawai komai unique ne a Office din,kujera ta samu ta zauna tana jiransa sai kallon Office din takeyi tana Jin dadi yanzu nan na mijinta ne,Aslam ne ya fito daga wani daki a cikin Office da wani cup a hannunsa,yayi mamaki ganin Nusaiba tana zaune,Fuska ya daure itama ta daure Fuska a ranta tace oh a nan aka dauke shi aiki mijina ne ya dauke shi ashe me shara da gogeg goge ne Alhmdllh zai ga wulakancin duniya,kallon up and down take Masa sai yace ranki ya dade me kike bukata? tana harararsa tace Office din mijina nazo kaga Mallam dalla kawo min lemo Kai baka iya kula da bakin oganka ba ta ja tsaki,Aslam ya kalleta tare da furta Sorry Hajiya ya shiga inda aka tanada wajen da yake zuba kayan coffee dinsa,tea da lemuka,ya bude fridge tare da dakko wani lemo me mugun tsada ya dakko ya kawo gabanta tace zuba min mana Yana tausayinta a ransa ya zuba Mata tare da Mika Mata ta karba tana Masa kallon banza ta Sha lemon tana tunani a ranta lallai lemon nan na musamman ne,ta sake cewa I wonder har yanzu wani kamshi yake me Dadi ya fa kamata mutumin nan talauci yasa aji Yana wari amma kullum fes da shi,wani kyau ma yake da kiba,muryarsa taji yace shike nan abinda kike bukata? Wani kallon banza tayi Masa ta ja tsaki tace kaga karka tsaya min a kai ci gaba da share sharenka....kafin ta rufe baki Sufyan ya shigo da sauri Yana zuwa gaban Aslam ya rusuna tare da furta dan Allah kayi hakuri Sir wallahi abubuwa ne Suka Sha kaina kayi hakuri dan Allah wallahi na manta shaf amma Zan rubuta anjima kadan na tura maka,Aslam yace kayi sauri please Zan jira a gida ka tura min ta Email don't waste my time, Inshaallah Sir Inshaallah ,Nusaiba Ido ta zaro tana kallon ikon Allah amma duk da haka bata wannan take ba ita ya aka Yi Aslam yake da kudi kenan ba talaucewa yayi ba,Kai ta dafe Kamar zata yi kuka ta fara tunanin ta ya zata koma wajen tsohon mijinta mamaki Kuma ya kashe ta dama Sufyan yaron Aslam ne a karkashinsa yake aiki,Aslam Yana kallonta ransa a bace ya hade rai ya wuce ta gabanta zai wuce gida,Sufyan ya mikawa key yace ka rufe min Office ya fito,da sauri Sufyan ya ja hannun Nusaiba da tayi mutuwar zaune Suka fito ya rufe Office din suna Fitowa Suka samu Aslam ya Danna remote din mota tun daga nesa ya bude ta ya shiga,Nusaiba kallon motar takeyi tabbas itace Suka Zo a cikinta tare da Siyama,Kawai kallon ikon Allah takeyi,motar Sufyan ta kalla wata kucakar mota wani takaici ya lullube ta haka ta bishi Suka shiga sai gida,Aslam kuwa mamaki yake yi dama Sufyan ne ya auri Nusaiba amma take Masa iyayi,dariya yayi wani farin ciki ya kama shi tabbas yanzu yasan Nusaiba tana cikin wani hali, cike da farin ciki ya koma gida Siyama tana Palo Yana shigowa tazo ta fada jikinsa tana furta Oyoyo ya dagata sama Yana murna,tace wannan murnarfa? Ya Shiga bata labarin abinda ya faru tsakaninsa da Nusaiba ai Siyama har kasa ta durkusa da hannu biyu ta kwaso Shoki yayi dariya ta sake kwasowa tana waka da baki tace yau Nusaiba ba bacci Yar banza,mijin nata ma ashe yaron mu ne,na Kara maka farin ciki? Yace da me Yana Murmushi ya manna ta a kirjinsa tace yau Ina Sallah na gama period,Aslam harda ihun murna yace ai yanzu ba jiran wani dare ya dauketa Kamar jaririya sai bedroom dinsa Yana cewa first Evening zamuyi ba first night ba

Nusaiba Kuwa suna komawa bedroom Suka shiga shi Sufyan ma bai San matar Ogansa bace yace Wai lafiya Naga kin rasa sukuni sai gumi kike yi,Nusaiba mayafinta ta jefar ta zame dankwalinta ta jefar tana fifita da hannunta tana huci tace Aslam oganka tsohon mijina ne shine Wanda ka zuga ni na kaishi Kara ka zugani na karbi takardar sakina a hannunsa,Sufyan ya dora Hannu a Kai Yana wayyo Naga ta kaina Ogana ne na Shiga Uku aikina,Nusaiba tace wa yake ta wani aikinka yanzu ya fika kudi dama ashe da kudinsa,ya zanyi na Shiga dubu ma ba uku ba, gashi Siyama ta aure min miji ya zanyi,Sufyan baki ya bude yana kallon ikon Allah yace Ina ta aikina kina ta wani kudi baki da hankali Wai dama? Nusaiba tace dalla karka dameni mafitata nake hangowa,Sufyan mamaki ya kashe shi yace amma ke butulu ce baki San arziki ba,Iyayena nake hanawa ci da Sha sabo dake sabo da ke na kasa tara komai,Sai kayi Kuma cewar Nusaiba,sai nayi fa Kika ce? ta duro ashar tace burar.....kafin ta rufe baki mari taji ta ko ina,daina gani tayi na wani lokaci ya nade hannun riga ya hau jibgarta Kamar ya samu katon gardi tana ihu nan take idonta ya kakkafe ya juye numfashinta ya koma sama sama sai ta Fara furzo da jini ta bakinta amma Sufyan ko asibiti bai kaita ba sai da Allah ya taimaketa numfashinta ya dawo dai dai ta kasa tashi sabo da dukan data ci sai Jan jiki da Haka ta jingina jikin bed tana cewa ni ka sakeni wallahi wajen Tsohon mijina Zan koma ga me kudin gaske,Tsaki Sufyan ya ja sabo da zai iya kisan Kai ya fice ya barta a gidan tana ta tunanin kudin Aslam Yaya za ayi ta koma wajensa.

Affan kuwa kyale Raudah yayi sai da aka kwashe kwana uku ya tabbata ta huce sannan ya sameta a compound zata fita ya tareta yace Raudah ta,Baki ta turo gaba,yace my Life, Mene ta furta yace dan Allah kiyi hakuri,wa Zan so in bake ba,Ina nuna Miki cewar ke kadai nake da,kece kadai a zuciyata,ki rage kishin nan My life tsohuwar budurwata ce fa me zanyi da ita,Raudah tace sau Nawa kuke komawa wajen tsofaffin budurwarku kuce ai ita kuka Fara so baku mantawa da juna,Banda ni to Ni ai na baki labarin abinda Suka min ta ya Zan koma wajenta ai da na cika marar zuciya,Kiyi hakuri ba laifina bane,Raudah ta kalle shi tayi missing dinsa tace idan na sake ganin wata tazo wajenka duk abinda na maka Kai ka jiyo,Affan yace ae ki mare ni ma,Murmushi tayi tace ko da kudi ai ban iya marinka,key din motar ya karba yace muje na kaiki Office,Kar ka ja min a wajen aikin nan namu akwai Yan mata,ke Kam kishi ya Miki yawa,tace ya zama dole ai indai akanka ne,Key din ta kwace ta Shige mota tace da kaina zanje ta Shige mota taja ta tafi tana Murmushi tare da dago Masa Hannu.

Aisha Kuwa babban abokin Farook ta kira tana rokonsa ya taimaka ya yiwa Farook magana,bayan kwana Daya ya samu Farook ai Kuwa Farook ya Masa kaca kaca Indai akan Aisha ne yaki saurarar kowa har wasu abokan sun Masa magana yace ba ruwan su,idan ta kirashi baya dagawa aikinsa yake kawai yana Kara gyara gidansa sosai gidan yayi mugun kyau sai da ya gama komai,Aisha har ta cire rai ma ta hakura taci gaba da zawarcinta tana daukan wanka Kai ka rantse bata taba aure ba tayi kyau da kiba haskenta ya dawo,tsohon mijinta Yana ganinta ya dawo biko Yana so ya maidata Taki yarda tayi Masa fata fata wasu mazan dama lafiyar mace suke wa,da sun ganta fes sai su dawo idan ta koma Suka lalata sai su koreta,tana zaune da Yamma yaro ya shigo yace Aisha tazo inji Farooq,Kamar a mafarki haka taji bata yarda ba ma shine,Mamanta sai Murna take Yi tace maza tashi ga dan Albarka nan ya dawo da Kansa ya huce,Aisha tace maybe ma ba shine ba,shine Inshaallah cewar Mama,Aisha ta gyara ta canja Kaya harda kwalliya sannan ta fita ta ganshi a dalleliyar mota sabuwa ya fito Yana jikin motar, Aisha ta karasa tana Masa Sannu da zuwa ya amsa da sakin fuska yace zuwa nayi naji idan kin shirya komawa gidana ko me haihuwar kike jira? Dan Allah Farooq ka daina zancen nan kayi hakuri ka yafe min nayi kuskure Kuma Inshaallah Zan gyara baza ta sake faruwa ba,Farooq yace ai kin ci mun mutunci Aisha kin nuna min iyaka ta,ko a mafarki ban taba zaton Zaki min haka ba,kayi hakuri dai nace yace munyi magana da Baba yace next week za a daura Mana wani auren shine nace bari na tambayeki naji,tace ba matsala na shirya,daga Haka suka fara hira tace kasan kawata Sayyah ko? Yace tace ai dana fito ta dinga cewa Kar na koma gidanka ashe bata kaunarmu,Haka ma fa Kawu Jinjiri Dan uwan Baba ka gane shi ai? Farooq yace ae tace ai ya dinga zuga Mama Wai Kar na koma gidanka,Farooq yace dama nasan baya kaunata tun auren mu na farko cewa yayi ma ni mayaudari ne a kula Dani ai daina gaishe shi zanyi,Wai kawarki Naja'atu ce ta ganni taki kulani tunaninta mun rabu kenan to ta Allah ba tasu ba,Mata da miji sai Allah shi yasa ko mene ya faru karka tofa zancenka a ciki duk Sanda Suka shirya to sai sun fadawa juna waye yake son su waye kuma baya son su Kai da ka shiga fadan karshe Kaine da kunya zasu koma su hade kansu.

Nusaiba washe gari da katon rauninta a kumatu tazo gidansu ko izinin Sufyan bata nema ba,Mama ta ganta ta shigo tana kuka jikinta duk rauni,Shehu Kuwa ko baki bai sa musu ba bai Kuma tambaya me ya faru ba,Mama tace lafiya Nusaiba,tana kuka tace ta Kare min Mama,na gama yawo wash Ina Zan sa kaina,mutuwa zanyi,Mama tace Allah ya kiyaye, Mama gwara na mutu na huta Kawai bakin ciki ne zai kashe ni wash Allah tana kuka sosai,Mama ta rude tace Wai lafiya? ta sake cewa Mama Sufyan mijina da Kika sani Ashe yaron Aslam ne a karkashinsa yake aiki,ashe Aslam gwada mu yayi ba talaka bane kudinsa Yana nan Sufyan Yaronsa ne,Mama tace ban gane ba Wai me kike nufi sake min bayani,Nusaiba ta sake cewa Mama Sufyan dai mijina Sufyan boyi boyi yake a wajen Aslam,Sufyan dan Boyi boyin Aslam ne ,Mama ta saki ihu ta dora hannaye a Kai tace mun mutu amma ki kwantar da hankalinki sai aurenki ya mutu zamu Zowa da Aslam sabon salo,Nusaiba tace yawwa Mama kiyi wani abu na koma hannunsa tace an gama yanzu ki kwana uku a nan ki huta sai ki koma gidan mijin naki kafin mu samu dabara,Nusaiba ta hada Kai da gwiwa ta zuba tagumi tana tunani,Shehu Yana jinsu ya dinga farin ciki da haka ta faru.

Aslam kuwa Yana ajiye Siyama saman bed ya rude ya gigice kamar yau ya Fara sanin mace sai rawar kafa yake sai da ta tsorata yanda yake kissing dinta Yana Shan bakinta kamar ba gobe,a hankali ya zare Mata doguwar rigar dake jikinta,da baki ya balle bra dinta ya bi sassan jikinta da lasa Yana tsotsa Kamar ba gobe kasa tayashi tayi abin yafi karfinta sai dai gaba Daya ta Zama wet, a hankali yace cire min wandona taji kunya ta rufe ido,Murmushi yayi dama tsokanarta yayi, a hankali yake binta amma komai da zafi zafi yake yinsa,Siyama ji tayi Yana neman hanyarsa tace munyi mantuwa da babbar Sunna fa yace ai gata wannan itace babbar Sunna ya Fara Adduar saduwa da iyali tun kafin ya shigeta ta Fara salati itama ta daure tana karanta Adduar ta saduwa yaga kokarinta matuka,Yana shiga tare suka shide ita na azaba shi kuwa na dadi ya fara sambatu ya haukace Mata abinda bai taba yi ba Kuma bai taba ji ba sai a wajen Siyama,Kalaman soyayya yake furtawa Yana yabonta Yana harkarsa,Hawaye Kawai Siyama takeyi na azaba ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login