Showing 1 words to 3000 words out of 61789 words

Chapter 1 - Ahalinmu Daya Book One Complete Book One Complete Hausa Novel

Fauzah   

04 Nov 2025

193

[ 14/8/2024, 5:9pm]

💕

https://chat.whatsapp.com/E8xhHJZMBnODAswBWNyIiF

*Bisimillahi Rahmanir Rahim*

_🌲 ƊASHEN ALLAH WRITER'S ASSOCIATION🌲_

🔥 TEAM ZAFAFA BIYAR🔥

_Typing_😎



*Dukkan yabo da godiya su tabbata ga allah mahaliccin ko wa da komai Allah kayi dadin tsira abisa shugaban mu annabin mu annabin rahma Muhammad (s.a.w)*

*Ina roqon Allah yadda nafara rubuta wannan littafi Allah kabani iKon kammala shi lpy abun da na rubuta dai dai allah kabamu ladan Wanda nayi kuskure Allah kayafemin Ina roqon Allah kaqarawa iyayen mu lpy Imani da nisan kwana 🤲

*Sadaukarwa ga dukkan daukacin masoyana Allah yabar zuminci kune kwarin gwaiwata Baki daya Kuma Ina godiya da adduoin ku agareni"

Wannan littafi na rubutashi ne domin fada kar wa ilmantar wa tare da nishadan tarwa ban rubuta don son zuciya taba ko Kuma wulaqanci gawani idan kaji labarina yayi kaman ceceniya da rayuwar ka to Ina neman afuwarka ko Kuma idan kinji ko kaji yayi shige dawani labarin to gaskiya arashi ne akasamu*



👍 JINJINA GA YAN FREE GRP

* Ummu safwan💝

* Mrs Muhammad s🤩

* Bin abdurrahman🌹

* Nanjid👩‍❤️‍👩

* Nusaiba M zakariyya✨

*💖 SPECIAL GIFT 🎁 TO MY BIG BROTHER Abba Maifata💯*

*AHALIN MU DAYA*

*NA*

_Fatima Y zakariyya_

{💞Ummu ameerah💞}

_____ Dedicated to aunty Salma 💎

*Page* 1️⃣▶️2️⃣📖✍️

Sannu ahankali cikin nutsuwa take knocking qofar akaro na hudu tare dafadin pls Yaya zan iya shigowa tafada cikin daga murya da nuna gajiyawa taqara da fadin Kuma su ummeetha suna mota suna jirana shiru taji babu amsa kamar baza ayi magana ba can taji alamun motsi za abude qofar tsawan sakanin, kafin taqara fadin zan iya shigowa.

In a cool voice taji anyi magana yeah come in, cikin nutsuwa buduwar tatura Kai cikin office din bakin ta dauke da sallama ya amsa batare da yadago ya kalleta barka da aiki Yaya fatan kana lpy bai bata amsaba itama Kuma hakan da alama baida metaba office din tabi da kallo kamar yau tafara ganin sa Wanda yagaji da haduwa komai nacikin office din black and white ne Kai karantse office din Wani sanator ne ko Dan majalisa ga girma GA fadi da tsayi antsarashi sosai bawani kayan adoba ne sosai aciki ba daga Northern cikin office din wasu kujerune farare sunbada shape din L daga kwance sai Wani madai dai cin fridge launin black sai wasu dogayan labulaye masu tsayen gaske daga can Saman office din da kauri Suma launin black net din su white duk ansake su saboda yanayin wether din garin na sanyi ne Hakan yasa office yaqara yin kyau sosai Award Award ne kala kala Wani da pic Wani babumakale ajikin bangon office din wasu ma aqasa aka ajeyesu sai suka tashi kamar decorations sai Wani lallausan cafet atsakitar kujerun Shima black and white Wani sassanyan qamshine yake tashi acikin office din Mai Dadi bakuma kala daya ba bazaka iya tantance wana kana ne akasaba da gani dai kasan mamallakin office din Yana kaunar wadannan colors din, sai wata qofa datake arufe da west din office din bankuma san meye aciki ba, Yana zaune a Saman wata haddayar kujera tana jijjoya shi kadan kadan gaban shi Wani babban table ne Saman sa dauke da document da wasu file file sai computer qirar iPhone sai Wani Dan qaramin cups Mai dauke da tarun birukan rubutu kala kala aciki Wani Dan qaramin allo nagani gaban sa kan table din anyi rubutu da manyan Baki ajiki anrubuta DR. SULAIM HAMEED ARAB Jin shirun yayi yawa yasashi dagowa Yakafeta da lumsassun idanuwan sa Yana kallon ta sai kayi tunanin bacci yakeji dai dai itama takai idon ta kanshi suka hada ido taisaurin yin qasa da nata ganin bashida niyar Bata izinin zama Hakan yasata fara magana

Uhm Yaya dama ummeetha ce tace tana son ganin ka ankira wayoyin ka Basa shiga wayan office din ka kuma ba a picking call din yanzu haka suna mota suna jiranka takai qarshan maganar tare da dagowa takalleshi akaro na biyu ya kwantar dakanshi Saman kujerar ya rufe idon sa kamar me bacci

Amma baza abari indawo gidaba ta tsinci muryarsa cikin kunnu wanta

Taqara kallon shi yadda yake haka yake kamar bashine yayi maganar ba to Amma yay..... Bata Kai gaqarasawa ba ya daga mata hannu alamar dakatar wa,

Zaki iya tafiya ganinan zuwa,

To Yaya afito lpy tafada tare da satar kallon sa taga still idon nasa arufe suke aiko ta murguda Mai Dan qaramin Bakin ta wai Ita adole taji haushi yabatta atsaye tajuya tafita cikin sassarfa taja Mai qofar ahankali tana tafe tana mita,

Daya daga cikin manya manyan motocin da akayi parking guda uku ta tsakiyar ta nufa tashiiga,

A a auta waye yabatamiki Rai Kuma kin dade Muna ta jiranki,

Wlh aunty raziqa bawannan miskilin Dan nakebane shidai kawai yafiso ya wulaqanta mutane,

Meye yayi Miki Wadda aka kira da aunty raziqa ta fada cikin sigar rarrashi

Tunda naje Ina knocking Bai budemun ba saida yaga dama sannan Kuma da yabode din ma saida yamula yasha iska kafin Yabani izinin shiga duk ma bawannan ne abunda yafi batamin Raiba wai danashiga yaqikulani Kuma sannan yabarni atsaye yabini dawani irin kallo kamar Bai sanniba taqarashe maganar idon ta cike tab da kwalla cikin shagwaba take magana kaida kagani kasan anshagwaba ta sosai,

Lallai ma son zagane tunda yataba mana auta kiyi hakuri kinji princess din mu,

Dariya tasaki Wadda akakira da princess don saida fararen hakuran ta suka bayyana dinful din ta guda daya yalotsa sosai don baqaramin dadin sunan Nan takejiba Amma Kuma mutane biyu ne suke Kiran ta dashi daga ummeetha wato mahaifiyar su sai aunty raziqa matar uncle din su duk da tafison sunan da friend dinta suke gaya mata Amma dai tanajin dadin wannan dinshima,

Yauwa autar ummeetha kokefa bari yazo inhukuntashi agabanki, to auntie tafada Amma aqasan ranta tana adduar allah yasa kada aunty raziqa tayi mishi maganar don tasan ranta sai yabaci idan ma Bai daketaba, azahiri Kuma Cikin farin ciki tace yauwa my aunty shiyasa nakeji dake itama murmushi tasakar mata tare da girgiza Kai saboda tasan Akwai zallan yarinta atare da ita"

Ware manyan idanuwan sa

yayi ahankali sai ka rantse basune dazu yake lumshewa ba Amma idan ya lumshe su Yana rage musu girmannan ne yakai dubansa kan agogon dake daure kan tsintsiyar hannun sa 12:10pm wataqaramar drowa yabude tare da dakko wani Dan qaramin kid yaciro wasu tablet guda biyu ya watsa abakinsa yayi amfani da bottle water din dake gabansa wajan Shan maganin ya Maida kid din cikin drowar hadi da mikewa yadauki wayarsa qirar Samsung Galaxy ya nufi kofar fita daga office din nashi kaitsaye ya nufi harabar hospital din cikin takun qasaita da nutsuwa Wanda dakagani kasan Hakan ajinin sa yake tunda yafito akegaidashi duk Inda yazo giftawa sai anbuda mishi Koda kuwa Akwai hanyar da kamar sa goma za su iya wucewa batare da anbuda musuba barka da fitowa Dr. Amma Bai iya tankawa kowa ba sai daga hannu kawai yake Shima kamar Wanda akayima dole"

Matashin saurayi ne Mai jida aji da dukiya ga haiba da kwarjini duk atattare dashi dogo ne Mai matsakaicin jiki da faffadan qirji alaunin fata baza akirashi da fari tas ba Amma saboda Hutu da kula da fatar tashi take samu Hakan yasa baza kataba cewa ba fari bane tas he is very handsome allegiant and energetic kyakkyawan matashin balarabe Wanda dakagansa kaga jinin larabawa ga kwantacciyar sumar kanshi Wadda Tasha gyara sai kyalli takeyi tasakko Mai har zuwa dogon wuyansa baqa wulik sai kwan taccan sajansa zagaye da doguwar fuskarsa Wanda Hakan baqaramin kyau yaqara masaba farar riga ce ajikinsa Mai dogon hannu bottles din rigar blue black sai wando Shima blue black Dan gayu ne na a Jin farko dagani kasan ilimi ya ratsa rayuwar sa sosai Dan matsakai cin bakinsa Wanda ka rantse cokali bazai iya shiga ciki ba Mai dauke da brown lips Mai hasken sosai irin mutanan Nan ne da psychologists suke Kira da fashioned and edicated Dr.sulaim hameed Arab kenan sannu ahankali yakai dogayan yatsun hannu sa nadama yadai daita zaman Bluetooth din dake maqale akunnan sa na hagu ya nufi inda su ummeetha sukayi parking motocin su Shima ta tsakiyar yanufa tun kafin yaqarasa Wani security Mai uniform blue da ratsin baqi yaqarasa da guda yabude Mai murfin mutar dai dai isarshi kawai shiga yayi Bakin sai dauke da sallama tare da zama kallon matar dake gefan sa yajuya sosai yana fuskantar ta tare da sakar mata qayataccan murmushi yaruqo hannun ta cikin nashi,

Allah yahuci zuciyar mahaifiyar da Bata fushi da 'ya'yan ta, pls ummeetha laifin meye nayi kuma kiyimin murmushi mana kada zuciyata ta buga yafada hakan adan shagwabe

Itama murmushin tasaki dan

maganar tashi tabata dariya Wadda dakaganta kasan Ita ce mahaifiyar sa duk da basa kama Amma Kuma jini yanuna Kansa,

Kunnan sa ta Dan ja kadan,

Ash ash ummeetha kunne nafa Zaki tsinkamin kunne,

Ai garama ya tsinke tunda bakaji Amma dai sulaim kasan Kai muke jira tun dazun anan gurin ko kabata mana lokaci."

To ayimin afuwa yafadin hk batare da yadamuba don shigane yake to laifin meye yayi Amma ummee Ina zakuje haka Kuma kukabiyo tanan ai da nazu gida nasameku,

"Zamuje airport dakko daddyn Canada shida iyalansa Kuma jiya bana gaya makaba shine katashi tunda wuri katafi office ko don karaina magana ta,

Ummee kuyi hakuri wlh na mantane yanzu qarfe nawa zasu sauka?

12:40 zasu sauka yanzu mutafi ko tafada tana kallon da don tasan daqar yayadda yabisu,

Ummeetha to kuyi gaba yanzu zanbiyo ku zanyiwa office dina key sai intaho,

To badamuwa tafurta Hakan badan ranta yaso ba tabi shi da kallo aranta tana tausayin Dan nata saboda matsalar dake damunsa,

Harya bude murfin qofar motar zaifita yatsinci muryar aunty raziqa tana fadin,

"Ai dole kagudu tunda kasan kayi mana laifi"

Juyawa yayi kadan dayake suna gidan baya itada Wadda taje Kiran sa a office don shi harga Allah Bai masan dasuba abunda yakawoshi guri shikawai shiyakeyi"

Murmushi yasaki akaro nabiyo tun shigowar sa cikin motar to aunty na meye Kuma nayi ai nabada hakuri ko ayimin afuwa daganin yadda yake magana yanason aunty Nan tashi don daga yadda ma yakeyi mata magana zaka gane akwaisha quwa atsakanin su,

Niba wannan ba meye yasa kabar mana auta atsaye baka Bata gurin zama ba Kuma tadade tana knocking baka bude mata ba

Wani kallo yayiwa auta

itako tuni Tasha jinin jikinta saboda baqaramin tsoron shi takejiba duk tsiwarta batayi mishi

yakai hannu Yaran kwashe ta atsakiyar kanta baiwar Allah saida ta durkushe daga zaune takama bakin ta Kam saboda kukan dayazo mata don tasan bayasan qara ko hayaniya kokadan bare ma

yaji kuka,

Subhanallah sulaim meye haka cewar aunty raziqa

Ta murguda min Baki dazu kafin tabar office dina yafadi Hakan tare da ficewa daga motar ran Nan nashi adagule babu alamar wasa afuskarshi yanufi office dinsa,

Kukan datake ruqewa ne yakwace mata wlh dama nasha fada muku Yaya sulaim bashe kadai bane idan ba hakaba tayaya yasan na murguda Mai Baki bayan idon sa Yana rufe monster's din jikin sane suka gaya mai tana kuka tana surutai,

Meye su ummeetha zasuyi badariya ba aunty raziqa tace au dama kin murguda Mai bakin da gaske bakin ta dauke da dariya tayi maganar,

Eh aunty Amma ai idon sa arufe yake taya yasan nayi.

To shikenan naji Amma dai kinsan abunda kikayi badai dai bane ko kada kiqara yiwa duk Wanda ya girmeki irin hk kinje autar mu,

Tadaga Kai alamar eh taji fuskar Nan tayi ja abunka da farar fata hada majina😪 suna tafe aunty raziqa na aikin lallashi,

Shiga yayi office din nasa Yakoma kan wadannan kuje run masu kama da matrix ya Dan kwan tar da Kansa ya Danna wata bell rings qarama dake akan wani table dake gefen kujerun saiga wasu mutum biyu sunshigo jikin su sanye da da uniform da gani Suma security ne ko body guard

Ranka ya dade barka da hutawa daya yayiwa nuni da hannu alamar yafita yadan russuna alamar girmamawa sannan yajuya da sauri yafice,

yaciro wata wayar qirar iPhone ya kunna ta tana kawowa yayi Dial call Dr.jabir ne yafito akan screen din wayar

*Share and Comment fisabidillah*

*Bismillahi Rahmanir Rahim*

_🌲 ƊASHEN ALLAH WRITER'S ASSOCIATION🌲_

Bi

🔥 TEAM ZAFAFA BIYAR🔥

_Typing_😎



*Dukkan yabo da godiya su tabbata ga allah mahaliccin ko wa da komai Allah kayi dadin tsira abisa shugaban mu annabin mu annabin rahma Muhammad (s.a.w)*

*Ina roqon Allah yadda nafara rubuta wannan littafi Allah kabani iKon kammala shi lpy abun da na rubuta dai dai allah kabamu ladan Wanda nayi kuskure Allah kayafemin Ina roqon Allah kaqarawa iyayen mu lpy Imani da nisan kwana 🤲

*Sadaukarwa ga dukkan daukacin masoyana Allah yabar zuminci kune kwarin gwaiwata Baki daya Kuma Ina godiya da adduoin ku agareni"

Wannan littafi na rubutashi ne domin fada kar wa ilmantar wa tare da nishadan tarwa ban rubuta don son zuciya taba ko Kuma wulaqanci gawani idan kaji labarina yayi kaman ceceniya da rayuwar ka to Ina neman afuwarka ko Kuma idan kinji ko kaji yayi shige dawani labarin to gaskiya arashi ne akasamu*



👍 JINJINA GA YAN FREE GRP

* Ummu safwan💝

* Mrs Muhammad s🤩

* Bin abdurrahman🌹

* Nanjid👩‍❤️‍👩

* Nusaiba M zakariyya✨

*💖 SPECIAL GIFT 🎁 TO MY BIG BROTHER Abba Maifata💯*

*AHALIN MU DAYA*

*NA*

_Fatima Y zakariyya_

{💞Ummu ameerah💞}

_____ Dedicated to aunty Salma 💎

*Page* 3⃣▶️4⃣📖

"Hello ranka ya dade barka darana"

"Barka jabir zan iya ganin ka yanxu"

"OK ganinan yanxu

Cikin minti nan da baza su wuce uku ba aka fara knocking aƙofar office din kallon wannan security din dake ƙame atsaye kamar gunki yayi mai alamar yace a shigo da sauri ya je ya buɗe ƙofar,

Shigo yayi bakin sa dauke da sallama ya samu guri yazauna kanɗaya daga cikin kujerun office din

Kallon inda DR sulaim yake akishingide yayi yadan sakin murmushin gefan baki haɗi da girgiza kai yana mamakin hali irin na DR sulaim Arab wato ya kira shi amma yayi shiru so yake yace gashi tukunna sai kace wani yaronshi ko almajirinsa amma da yake yasan halin abokin nasa hakan baidamishiba sam idan da sabo ai sunsaba shi badan ma ya kalli bakin saba sanda yake shigowa da sai yarantse ko sallamar ma bai amsa masa a,

Gyaran murya yi kafin yaqara kai dubansa kan DR sulaim tare da furta Ranka ya dade na amsa kira nazo Allah yasa lpy dai

Ɗanɗagowa yayi kadan yakai dubansa kan DR jabir

Ya aikin abunda ya faɗake nan a gajarce

LPY DR jabir ya amsa shima a taƙaice

Tashi yayi ya nufi wata drower ta littattafai ya Danna wani ɗan madanni daga tsakiyar littattafan idan ba gani kayiba baza ka taɓa cewa akwai wani abu maka ma cin soket a wajan ba

Take wata ƴar ƙaramar loka ta bude wani abu yabayyana tamkar laptop yashiga Danna wasu numbers ajiki haɗi da saka babban ɗanyatsansa na hagu yayi fingerprint tare da furta *hii um sulaim hameed Arab* ahankali yafurta hakan tamkar mai raɗa

sannu ahankali wannan ƙatuwar drower din littattafan tafara budewa ta tsakiya tamkar gate aiko saiga wata ƙofa fara ta bayyana yariƙe handle din ƙofar yatura tare da shige wa ciki bai wuce second goma ba yafito hannun sa dauke da wasu files yaja ƙofar ya rufe gefe Yakoma still wannan madannin mai kama da soket yaƙara taba wa kamar sanda zai shiga haka yaƙara mai maita abunda yayi da farko yayi aiko drower din itama ta koma kamar yadda take baza kataɓa gane akwai wani abu abayanta koda gaya maka akayi matuƙar ba gani kayiba da idon ka

Yaƙaraso inda DR jabir yake a zaune ya juya baya yana danna wayar sa

Gashi DR ina so kadubamin bayanan lafiyar waɗan nan yaran sosai aikin nan yana da matuƙar ma himma ci sosai agurina na yarda da kai shiyasa na baka ka kula sosai zan tafi yanzu zuwa gobe zamu zauna baki daya,

Oky badamuwa Insha Allah amma lpy zaka tafi tun yanzu muna da meeting around 4:30pm fa

LPY duk abunda kukai a zaman zan gani live yafurta hakan yana daukan wayoyin sa yana yin gaba alamar fita zai yi shima DR jabir tashi yayi tare da file din ya nufi hanyar da zata sa dashi da meeting room din su dake cikin office din zuwa nashi offishin jiwowa DR sulaim yayi ahankali ya kalli security din bayan shi ka ɗakko min laptop dina

To da sauri ya juya ya nufi table din ya dakko yasa acikin apple bag sannan ya biyo bayanshi wanda tuni shi yama fice kafi Yaƙarasa har anbude masa ƙofar motar gidan baya yashiga security din Yazagaya taɗayan hannun ya ajiye masa laptop din sa kafin ya bar gurin tuni dama driver din sa mai suna danial yana ciki draving ya fara ahankali ya nufi babban gete din asibitin

Aminu Kano airport zaka nufa ya tsinci muryar mai gidan nasa

Oky sir***

Airport ummeetha ce tsaye ita da wata mata hannun su cikin na juna ta bangaren ɗayan hannun matar kuma princess ce rungume da ita sai murmushi da ka gansu kasan sunyi farin cikin ganin junan su aunty raziqa tana tsaye a tsakiyar su itama tana ta faman sakin murmushi

Wai yanzu autace ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login