Showing 3001 words to 6000 words out of 61789 words
Chapter 2 - Ahalinmu Daya Book One Complete Book One Complete Hausa Novel
girma haka kai masha Allah amma nifa har yanzu banga ƙalbina ba wannan matar ce ke magana
Duk suka saka dariya ummeetha tace ai ƙalbin naki bai damu dakeba Tunda baizo ya tarbekuba ummeetha bata rufe bakiba
Suka tsinci muryar aunty raziqa tana fadin ɗan halak kaƙi ambato,
Atare suka juya suna kallonsa shine ke ta howa namiji iya namiji komai nashi abun burgewa harma yafi kyau idan rannan nashi na ahade
Dai dai ƙarasuwarshi gurin yana ƙoƙarin russuna wa wannan matar duk tasakesu ta rungume shi duk da yayi mata tsayi amma ahaka ta riƙe shi sosai
Dai dai saitin kunnan ta yafurta mommy barka da zuwa Nigeria um missed you so much,
Murmushin jin dadi ta sake Barka dai my ƙalbiy fatan kana cikin kishin lpy
Um perfectly fine mommy
To ya kamata mu tafi haka ko sai ayi gaishe gaishan a gida ummeetha ta ce tafadin hakan tana ƴar dariyar jin dadi,
Raba jikin ta tayi da nashi still murmushin na akan fuskar ta mai cikar kamala
Mommy ina salim da daddy ko ba tare kukeba
Tare muke ƙalbiy sun wuce headquarter dan sa hannu a wasu ta kadda da za a wuce dasu Lagos yanzu to zamu hadu a gida don dama sukawai ake jira daga can ma aka turo musu da mota
Ok Allah ya kawo su lpy
Tuni dama angama kai musu komai nasu cikin mota
Nidai a motar da ɗana yazo nima ita zanshiga cewar mommy
Ummeetha tace to fa a sauka lpy ma hadu a gida suka saka dariya atare amma banda gogan namu,
Suka nufi mota baki dayan su mommy da Dr sulaim suka wuci tashi motar daya zo da ita ƙirar benz 2.1000 aka bude musu suka shiga kowa zuciyar sa ciki da farin cikin ganin juna
STATE Road
Railway quarters suka nufa cikin manya manya gine ginan gidajan hamshakan masu kudi da suka amsa sunan su da ke cikin birnin kanon dabo,
Wani titi motocin suka nufa suna tunkarar wani babban tangameman gate dake gabansu suna gate ne na qarfe amma ana ayi hango abunda ke cikin sa kamar motoci da kuma manyan gina ginan ciki Rubutu akayi da manyan baƙi asaman gate din (ARAB ESTATE) aka rubuta shima da ƙarfe akayi Rubutun da kan shi gate din ya fara budewa sannu ahankali yana zugewa amma banga mutum ko daya da yake turawa ba hasalima babu kowa agurin wanda sae mutum sama da 50 sun hadu kafin su iya bude wannan gate din ahaka yagama budewa suka tura hancinan motar cikin katafaran ESTATE din suka dau hanyar wani dogon titi daya fara tun daga bakin gate din wani irin ƙaton roundabout ne a tsakiyar estate din wanda ya gaji da haduwa wani irin farin ruwa ne tas yake fitowa da cikin zagayayyen roundabout din ga wasu duwatsu kwance acikin ƙasa ruwan farare masu kyan gaske sai ka rantse ruwan da ga cikin su yake fitowa ga wasu kyawawa furanni da suka zagaye guren pink and green sai wata iron doguwar bishiyar kwakwa dake atakiyar gurin wadda ita acikin bishiyoyin kwakwa tsayin ta na daban ne roundabout din ya hadu ya gaji da haduwa titina ne wani yayi gabas wani yayi yamma wani yayi arewa wani yayi kudu wani kuma yameƙe san ɓal titiin da yayi dama shi suka bi wanda agefan titin akwai wani kara min allo anyi Rubutu da manyan baƙi an rubuta (HAMEED IMRAN ARAB Street) kowani titi na cikin estate din akwai Rubutu ajikin kallon dake agefan sa.
Wannan kenan....!
Mafari kuma farko somin taɓi acikin littafi na ɗaya duka acikin littafin📙 Ahalinmu daya kudai kubiyo ni labarine mai cike da sarqaqiya ban al'ajabi makirci cuta da kuma ban tausayi uwa uba kuma soyayya❤️ wadda itace ta hada mu baki daya🤝✊
💕Ahalin mu daya💕
Comment and like fisabilillah 🙏
Story by°°°📖
💞Fatima Y zakariyya💞
😍Oum Ameerah😍
_Muje zuwa_✍️✍️✍️
*Bismillahi Rahmanir Rahim*
_🌲 ƊASHEN ALLAH WRITER'S ASSOCIATION🌲_
Bi
🔥 TEAM ZAFAFA BIYAR🔥
_Typing_😎
*Dukkan yabo da godiya su tabbata ga allah mahaliccin ko wa da komai Allah kayi dadin tsira abisa shugaban mu annabin mu annabin rahma Muhammad (s.a.w)*
*Ina roqon Allah yadda nafara rubuta wannan littafi Allah kabani iKon kammala shi lpy abun da na rubuta dai dai allah kabamu ladan Wanda nayi kuskure Allah kayafemin Ina roqon Allah kaqarawa iyayen mu lpy Imani da nisan kwana 🤲
*Sadaukarwa ga dukkan daukacin masoyana Allah yabar zuminci kune kwarin gwaiwata Baki daya Kuma Ina godiya da adduoin ku agareni"
Wannan littafi na rubutashi ne domin fada kar wa ilmantar wa tare da nishadan tarwa ban rubuta don son zuciya taba ko Kuma wulaqanci gawani idan kaji labarina yayi kaman ceceniya da rayuwar ka to Ina neman afuwarka ko Kuma idan kinji ko kaji yayi shige dawani labarin to gaskiya arashi ne akasamu*
👍 JINJINA GA YAN FREE GRP
* Ummu safwan💝
* Mrs Muhammad s🤩
* Bin abdurrahman🌹
* Nanjid👩❤️👩
* Nusaiba M zakariyya✨
*💖 SPECIAL GIFT 🎁 TO MY BIG BROTHER Abba Maifata💯*
*AHALIN MU DAYA*
*NA*
💞Fatima Y zakariyya💞
{😍Ummu ameerah😍}
_____ Dedicated to aunty Salma 💎
*Page* 5⃣▶️6⃣📖
Kowane titi dake acikin estate din zaka samu wani ɗan ƙaramin allo (sem bord) a maƙale gefan titin ko wanne da Rubutun inda zaisada kada shi,
Jiren gwanon motocin ne suka ja suka tsaya cak sakamakon wani haɗaɗan gate da ke a gaban su yana buɗekanshi kamar na farkon shigowa estate din sai dae ko kusa wannan bai kama ƙafar waccan a girma ba shima wannan wani rubutin na sake gani daga jikin ginin gurin ta gefe (NO. 01 hameed Arab house )
Ahankali suka qarasa shiga cikin haɗaɗan flate house din mai dauke da part 4 acikinsa parking motocin sukayi gaba ɗaya suka fara fitowa bayan anbude musu murafan motocin
Ummeetha aunty raziqa suka fito atare hada mommy wadda fitowar ta kenan itama daga cikin motar sulaim ta dan rankwafa kaɗan to ɗana sai ka shigo ko
Eh mommy yanzu insha Allah
Batace komai ba sai murmushi da ta sakar masa tabi su Ummeetha suka wuce babban part din gidan
Ƙafa tazuro waje daga cikin motar kafin ta fito baki ɗaya daga ciki sanye take da Arabian gown black colour mai kwalliyar duwatsu masu haske tun daga sama har ƙasa dole mutum ya gani sai sun ɗauki hankalin sa sai mayafin rigar data yane kanta dashi takalmin data sanya a ƙafarta mai tsayin gaske shima black wani ƙaton glass ne a fuskar ta wanda ya ciki rabin fuskar kyakkyawar budurwar wadda daka ganta kasan jini daya ne da princess da sulaim,
Aunty salima tunanin me kike yi mushiga ciki mana kowa ya tafi yabarmu ina ta maga tun dazu kinyi shiru ya kamata muje kihuta wadda aka kira da kaltum ce ta tsinci muryar princess tana mata magana,
Ita ko ina tayi nisa wajan kallon sulaim da tuni shi ya ma kusa shige wa ciki bai san ma tanayiba aranta take qissima abu buwa kala kala
Hannunta princess ta kamo tace muje ko dan ita har ga Allah ta gaji da tsaiwa sannan suka fara taku zuwa cikin wani katafaran palo wanda yaji kayan alatu da more rayuwa ƙofar shigar sa pravacy door ce na ciki yana iya ganin na waje sannan selazing ce zogewa kawai take yi,
Da sallama suka shiga palon wanda yake yellow and blue black colour komai nacikin sa yatsaru sosai kana ganin kayan da aka zuba masa kasan ko ba afaɗa maka ba ba ƴan nan bane kujeru set uku ne acikin tangame man palon tsayawa faɗan tsaruwa da kuma ƙyanshi ɓata baki ne,
Wash nagaji ummeetha ce ta kalli princess to sarkin raganta Meye kikayi kada ma ki zauna kuwuce upstairs kiraka kaltum bad room kusamu kuyi wanka sai ku saukko muyi lunch
To kawai tace ta wuce tana jin haushin ummeen nata tahanata zama,
Itadae mommy batace komai ba tana zaune saman soper sai ƴar dariya da take yi sbd tana jin daɗin ganin wannan kyakkyawan ahalin nasu cikin farin ciki
Suka haura saman upstairs shima kamar downstairs din ne colour Ne kawai ba iri ɗaya ba shi nan white and ash colour new amma hatta girman su kaiɗaya ne wani bedroom suka nufa wanda ke maqale cikin palon saman har ciki princess ta raka salima tare da fadin to anty salima afito lpy
Oky thank you
Murmushi ta sakar mata kawai ta juya ta fita abin,
Ƙaramar hukumar bichi unguwar yari dake jahar Kanon dabo,
sauri take tayi kamar zata kifa ƙasa saboda tsananin saurin da take ga ƙaton hijab dinta har sharar ƙasa yake fuskar ta rufe take da nuƙab idon ta kawai ake iya gani dai dai isarta ƙofar gidan sukayi karo da wata budurwar kamar ta,
Yauwa suhaima dama kezan ƙara zuwa kira nagama shiryawa ke kawai nakejira
To muje ciki mana Tunda gani cewar wadda aka kira da suhaima suka koma cikin gidan atare,
Suna shiga suka ta rar da wata mata tana ƙoƙarin shin fiɗa tabarma a ƙofar ɗaki
A a yanaganku ba haka ina allon suhaima yanzu tahowa kikai biki jira kinkarɓi allon nakiba
Eh mother bazan iya tsayawa ba ina ganin damar da nada ɗe ina jira yau tazo to gara inyi amfani da damar a lokacin ta kuma Tunda karatun nan yana kaina na sauki to karɓar allon bai zama dole ba,
Tunda mun yi walimar mu tun jiya to hakan ma ya isa alhamdulillahi,
Hannu mother din ta bude mata alamar tazo aiko kamar mejira ta tafi da gudu ta rungume ta asaitin kunnan ta tafurta mother duk wanda ya zalincemu to tabbas shi ba abun bari bane acikin wannan duniyar duk wanda yayi sana diyyar tar watsamin ahalina kuma farin cikina to tabbas saina tarwatsa rayuwar sa bazan barkowa ba mother wannan alƙawari nane,
Kuma ya kamata ki bar wannan kukan uwa ta saboda mun yiwa kanmu alƙawarin duk ranar da muka samu waɗannan azzaluman mutanan mungama kuka to yau gashi dai wannan burin yana gabda cika
Suhaima na kaiwa nan taɗago ta janye jikin ta tana gogewa mother hawayen idon ta
Kimin alƙawari wannan ruwan hawayen naki sungama zuba akan wannan sai dai hawayen farin cikin ganin bayan azzalumai
Shekenan yarinya ta nayi miki alkawari
Amma suhaima kina ganin za ku iya kuwa?, tayi tambayar jiki a sanyaye
Murmushin takaici suhaima tayi kafin tace mother yaki ke ganin ranar da mayun wacin zakin da yayi shekara goma sha biyar 15 batare dayaci koda ganye ba to ranar daya samu abincinsa yaki ke ganin zai yi
Itama mother Murmushin tayi batace komai ba saboda tasan wace ce suhaima
To ni wai mantawa kukayi dani ne cewar dayar budurwar da take tsaye tana faman haɗe rai
Yafito ta mother tayi da hannu alamar tazo itama dasauri tazo inda suke Haba kaltum aiku din duk abu ɗaya ne agurina, sannan ta kamo hannun suhaima ta haɗa da na kaltum guri ɗaya sannan tara magana kamar haka,
Kaltum kice babba kiriƙe girman ki ki kula da kanki da kuma ƴar uwarki kudin kune junan ku bakuda kowa saini nima banida kowa sai ku kuhaɗa kanku kuzama abokan shawar juna kuyi abunda yakaiku idan kuka samu hujja ba kwabuƙatar wani abu ba yan wannan,
Kumutunta duk wani nagaba daku, kuriƙe azkhar safe da yamma kukula sosai da takatsan tsan, Dada tame gari tana da faɗa sosai amma idan kuka fahimceta to tabbas zakuzauna lpy da ita kunka itace sanadin cikar burin mu banda faɗa kunaji na dai ko
Eh mother suka amsa atare
Yauwa suhaima ke kuma kirage zafin zuciya duk da nasan wani lkcn kema baki son abun da kike yi to amma kiriqa bawa zuciyar ki hkr shine matakin nasara bayan barowar mu cikin garin Kano banƙara tunanin sake zuwa ba ko kuma ku to amma fansar rayika ba wasaba, dole ce take sawa ayi wani abun
Yanxu bari in ɗaukko hijabina inyi muku rakiya saboda ta ƙara aikowa kekaɗai ake jira dama.
*Wannan kenan...!*
Mafari kuma farko cikin wannan littafi mai cike da sarƙaƙiya ban al'ajabi makirci cuta ban tausayi da kuma uwa uba soyayya❤️
Wadda itace ta haɗamu dani daku baki ɗaya🤝✊
💕Ahalin mu ɗaya💞
_comment like and share fisabilillah_🙏
*Story by*°°°📖
💞Fatima Y zakariyya 💞
_Oum Ameerah_😍
_Muje zuwa_✍️✍️✍️
*Bismillahi Rahmanir Rahim*
_🌲 ƊASHEN ALLAH WRITER'S ASSOCIATION🌲_
Bi
🔥 TEAM ZAFAFA BIYAR🔥
_Typing_😎
*Dukkan yabo da godiya su tabbata ga allah mahaliccin ko wa da komai Allah kayi dadin tsira abisa shugaban mu annabin mu annabin rahma Muhammad (s.a.w)*
*Ina roqon Allah yadda nafara rubuta wannan littafi Allah kabani iKon kammala shi lpy abun da na rubuta dai dai allah kabamu ladan Wanda nayi kuskure Allah kayafemin Ina roqon Allah kaqarawa iyayen mu lpy Imani da nisan kwana 🤲
*Sadaukarwa ga dukkan daukacin masoyana Allah yabar zuminci kune kwarin gwaiwata Baki daya Kuma Ina godiya da adduoin ku agareni"
Wannan littafi na rubutashi ne domin fada kar wa ilmantar wa tare da nishadan tarwa ban rubuta don son zuciya taba ko Kuma wulaqanci gawani idan kaji labarina yayi kaman ceceniya da rayuwar ka to Ina neman afuwarka ko Kuma idan kinji ko kaji yayi shige dawani labarin to gaskiya arashi ne akasamu*
👍 JINJINA GA YAN FREE GRP
* Ummu safwan💝
* Mrs Muhammad s🤩
* Bin abdurrahman🌹
* Nanjid👩❤️👩
* Nusaiba M zakariyya✨
*💖 SPECIAL GIFT 🎁 TO MY BIG BROTHER Abba Maifata💯*
*AHALIN MU DAYA*🏭
*NA*
💞Fatima Y zakariyya💞
{😍Ummu ameerah😍}
_____ Dedicated to aunty Salma 💎
*Page* 7⃣▶️8⃣📖
Ɗaki mother ta shiga ta sako hijab ta fito muje ko kun san hajiya fanteka bata da hakuri sam tun kafin biyo ku dakanta gara muyi hanzarin zuwa
Mother nifa wlh dama wannan matar bata taba burgeniba sam gashi wai a gidan tama zamu zauna cewar kaltum tana ɗan jan tsaki kadan daga cikin niqab alamar bata so,
To ku ina ruwan ku da ita badai kawai zama zaku yi a gidan taba ai ba dole sai tana burge kuba muda mafita kawai muke nema to Meye na damuwa da hakan kada ku sake inji ance wani abun akanku kar inji kar in gani,
Dai dai isowar su wani gidan abinci ana ta hada hadar abinci ga customers suna zaune kowa da abunda yakeyi
Mother ce ta matsa kusa da wata ƴar babbar mace mai sanye da uniform rigar ɗauke da tambarin gidan abincin a jiki da gani dai masu kaiwa customer's abincine tace mata
Yauwa ɗan Allah nace ina zanga hajiya fanteka gurin ta muka zo
Ɗagowa tayi ta kalle ta tace k shiga ciki sai kubi ɗan qaramin lungun nan zaku ga Ɗaki daga gefe to tana ciki
To mungode suka shiga kamar yadda takwatan ta musu har inda ɗakin yake sallama mother tayi aka amsa daga ciki waye
Nice hajiya zaituna uwar marayu cewar mother
Wai kune to ganinan fitowa hajiya fanteka tafaɗa tare da miƙewa tafito tana ɗan ɗingisa ƙafarta guda ɗaya
To ai dama kune aketajira tun ɗazu yanxu kawai muje cewar hajiya fanteka dake ƙoƙarin yin gaba wani irin kallo suhaima takebin hajiya fanteka dashi irin kallon rashin yaddan nan a fili kuma tace to ina kayan namu da aka kawo su tun jiya,
A a wacece take wannan tambayar yo mezan cida tsinmokaran ku da har ake tuhumata akansu idan kuma har aka dawo miki da kayan ki to wlh sai dae kibi wata badai fanteka ba niba dan ma uwar marayu ba da babu abunda zai sa in tafi daku kun wani kama kun rufe fuskokin ku kamar wasu marasa gaskiya,
Suhaima ta bude baki kenan zata yi mgn mother ta janyo hijabin ta baya tare da yi mata alamar tayi shiru🤫🤫🤭
Haka suhaima tayi shiru tana jin zuciyar ta tana tsalle da zafi saboda tsabar ɓacin rai ita bata taɓa ganin matar ba wannan ne ganin ta da ita na farko amma taji bata son ta kwata kwata haka suka gama fita daga gidan abincin hajiya fanteka sai faman sababi takeyi mother tana ta bata hakuri, da ban baki
Kaltum jitake kamar ta kamo wannan ɗangalalliyar tsohuwar ta rufe ta da duka kotaji sanyi aranta,
Wasu motocin ne guda biyu a gurin Toyota duk sunji jiki ko wacce tafiya hayya cinta,
To sai ku shiga waccan motar gidan gaba babu wadda ta kula ta a cikinsu,
Mother ce tajasu gefe ta rungume su hawaye nabin kuncin ta Allah sarki suma haka suka saka kukan baki ɗaya nidai ina qara yi muku nasiha da kuji tsoron Allah ku rike mutuncin ku don duk wadda kuka ga ana wulaqan ta ta to tabbas ita tawulaqan ta kanta kuyi hak'uri da abunda za kuji da wanda zaku gani, komai da kuke gani a rayuwar nan to lokacine babu wani abu dake ɗorewa a rayuwar nan sai ikon Allah, Allah yayi muku albarka Allah yaqara muku imani ƴaƴa na
Yau naga ikon Allah yanxu uwar marayu haka zamuyi dake kinkama yara kinrungume kina kuka kamar wadda za kitura su lahira to kodai abar miki kayan kine Tunda dama susukace suna so suje sai su hakura,
A a gasunan kutafi Allah ya kiyaye