Showing 9001 words to 12000 words out of 61789 words
Chapter 4 - Ahalinmu Daya Book One Complete Book One Complete Hausa Novel
kezuwa part ɗin su baffa cewar saleem yana kallon sulaim don jin amsar shi,
Eh daƙafa nake zuwa hargobe yanxu baka ji abunda nafaɗa maka bane duk yaubangan shi ba, yafaɗa a ɗan daƙile alamar ya gaji da magana,
Oh eh haka ne
Dai dai iso warsu ƙaton gate din part din kakan nasu gate din yazuge da Kansa Yatura hancin motar ciki tare da jin qaruwar bugun zuciyar sa kofar shiga palon tafi kowace kofar palon dake cikin estate din Girma,
Da sallama suka tura kai cikin palon kowa hankalin su ya dawo kansu ɗaga idon sa yayi shima ya kalli mutanan cikin palon dai dai tsayawar bugun zuciyar sulaim kafin kowa a ankara yatsilale ƙasa asume,
Innnalillahi wa inna ilaihi raji'un alhaji imran ARAB ya futa cikin rawar murya wanda ya riga kowa tashi daga inda yake zuwa inda sulaim ya faɗi.
*Wannan kenan*...!
*Kudai kubiyoni cikin wannan littafin mai ɗauke da darussa kala kala acikin sa kuma har yanzu dai muna farko acikin littafin mai ɗauke da sarƙaƙiya ban al'ajabi makirci cuta bantausayi sai kuma uwa uba soyayya ❤️ wadda itace sular haduwar mu* 🤝✊
*💕AHALIN MU ƊAYA*💕
_COMMENT SHARE AND LIKE FISABILILLAH_🙏
*🖊️Alƙalami yafi takobi* ⚔️⚔️
*STORY BY,*°°°📖
💞Fatima Y zakariyya 💞
_😍Oum Ameerah_😍
*Taku har kullum*
_👑Gimbiyar writer's association_🫅
_Muje zuwa_✍️✍️✍️
https://chat.whatsapp.com/E8xhHJZMBnODAswBWNyIiF
Only group what's app
https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp channel
*🖊️📚Nazari writer's association*📚🖊️
_Kyakkyawan nazari kafin rubutu na ɗamfare da bin ƙa'idojin rubutu_
_Cikakkyan nazari kafin rubutu kan ƙyata duniyar adabin Hausa_
*🫅Sarauniyar 👑Nazari writer's association* 📚🖊️
🖊️🖊️Aƙalami yafi kobi⚔️⚔️
*💖 SPECIAL GIFT 🎁 TO MY BIG BROTHER Abba Maifata💯*
*AHALIN MU DAYA*
*NA*
💞Fatima Y zakariyya💞
{😍Ummu ameerah😍}
_____ Dedicated to aunty Salma 💎
*Page* 1️⃣1️⃣↔️1️⃣2️⃣📖
Inna lillahi wa inna ilaihi raji un, alhaji imran Arab ya furta cikin rawar murya wanda ya ruga kowa tashi daga inda yake zuwa inda sulaim ya faɗi,
Kamar wani ɗan ƙaramin yaro haka daddyn Canada ya ɗauke shi cak alhaji imran wanda hanka linsa gaba ɗaya ya gama tashi duk yabi ya ruɗe abunka da jikin tsufa har kyarma yake yi wajan kama sulaim yace akaishi cikin bedroom ɗin sa, haka daddyn Canada ya nufi ɗakin baffa da sulaim ɗauke a hannun sa,
Hankalin wasu ya tashi sosai a gurin ba ma kamar ummeetha mahaifiyar sulaim wadda kawai daurewa takeyi amma ji take kamar tabi su ɗakin baffan to ina babu ma fuskar yin hakan alhaji hameed Arab shi ko bai motsa daga inda yake ba saboda tsabar kawaici irin nasa acikin ransa kuwa addu'a yake yiwa ɗan nasa tare da jin daɗin yadda wasu daga cikin ƴan uwansa suka kula da abun da ya samu ɗan nasa kuma ai shi idan da sabo ma ai yasaba ganin hakan,
Wasu ko ransu fari tass kamar su zuba ruwa a ƙasa su sha dan murna duk wani ɗa da jika da yafito daga ɓan garan mama bilki farin ciki ne tab zuciyar su banda mutum ɗaya 2 uncle Yusuf bawan Allah jiya ke tamkar ciwon dake jikin sulaim ya dawo kansa saboda shidai Allah yasa masa ƙaunar sulaim tamkar ɗan da ya haifa acikin sa,
Su mai girma hasheem kuwa ba a magana saboda shi yasan komai akan hakan ma saboda haka ko a jikin sa da shida HE EXCELLENCY SAMBO tare da ɗan uwan su Mansur wanda duk wani makirci da mugunta daga gareshi yake fitowa,
Allah sarki baffa imran Arab ya rasa inda zaisa kansa ya ji daɗi sulaim yaƙi farfaɗowa an yayyafa masa ruwan amma abanxa sai danna masa ƙirjinsa saleem yake yana kara kunnan sa a ƙirjinsa amma shiru zuciyar sa ko harbawa batayi,
Saleem ne ya kalli uncle Yusuf yace uncle ko za aƙara kiran DR. Jabir ɗin ne,
Eh to bari inƙara kiran sa yana ciro waya da nufin ƙarakiran DR. Jabir ɗin suka ji sallama ƙofar shigowa bedroom ɗin,
Zaka iya shigowa cewar daddyn canada rafiq lafiya kuwa, kyakkyawan saurayin matashin da aka kira da taufiq ya amsa eh daddy dama Dr. Jabir ne yazo shida DR. Anisha,
Oky su shigo daga ciki,
To ya amsa tare da juyawa yafice don yi musu iso zuwa ciki yafito tare da kallon inda su DR. Jabir suke zaune yayi tare da faɗin zaku iya shiga,
OK atare suka yi sallama,
Yes kushigo mana suka shiga saidai suka gaisa da su tare da yi musu ya mejiki sannan DR. Jabir ya matsa kan gadon da sulaim yake kwance ya yafa aikinsa saboda wannan ba baƙobane a gurin su akan sulaim a dane idan yayi irin haka Hankalin su yake tashi sosai wani lokacin ma sai su yi zaton ko ya mutu ne saboda zuciyar sa da bata harbawa idan yayi irin wannan faɗuwar ada yana faɗuwa sai asibiti amma yanxu a gida kawai ake du bashi,
Saidai Dr. Jabir Yayi kusan 10mins akan sulaim ɗin kafin ya ɗan jiyo ya kalli mutanan dake cikin bedroom ɗin,
Doctor lpy kuwa cewar saleem da damuwa duk tagama bayyana akan fuskar shi,
Eh to gaskiya nayi mishi duk abunda yadace amma shiru,
Da sauri Dr. Anisha ta juya ta fita kai tsaye waje tayi tana fitowa palon su mommyn canada suka taso daniyar tambayar ta ya jikin sulaim din amma basu samu wannan damar ba dan bata bi ta kan kowa ba ta fice,
Parking space ta nufa inda suka ajiye mutar su ta buɗe gidan baya ta ɗaukko wani abu haka kamar IRON ta rufe motar ta dawo a sukwane tana sauri sosai kamar gudu ahaka har ta shiga ciki wannan karon saleema tasha gaban Dr. Anisha da sauri tace waike kinƙi gaya mana ya jikin nashi sai magana akeyi miki kinajin mutane wani irin kallo DR. Anisha tabi saleema dashi from head to toe
Ta raɓata ta wuce batare da ta bata amsaba
Da sallama ta shiga kai tsaye inda sulaim yake ta wuce ta yi joining ɗin wannan abun mai kamar IRON da computer sannan ta kunna tafara dannawa sulaim aƙirjinsa a hankali sai da tayi kusan sau ukku 3 sannan ta ajiye abun takara kunnan ta saitin zuciyar sa,
Da sauri ta ɗago tare da furta Awww sannan ta sauke wata nannauyar ajiyar zuciya aiko Hankalin kowa ya dawo kanta hadda DR. Jabir da sauri ya nufi gurin shima yana zuwa yace alhamdulillahi,
Doctor ya farfaɗo ne har haɗa baki su baffa imran suke wajan tambayar Dr. Anisha,
Eh kawai ta iya furta wa ta sake maida hankalinta akan sulaim wanda har yanxu idon shi na a rufe DR. Jabir yace amma zuciyar shi na bugawa very fast so hakan ba wani abun da muwa bane da alama dai kamar kullum wani abun tashin hankalin ya gani shiyasa shi shiga cikin wannan halin to yanxu kamata yayi Abarshi ya huta zansa masa, drift saboda zazzabin da ya rufe sa,
Gaba ɗaya basu ji daɗiba na farko sunji ɗadin farfaɗowar sa amma kuma rashin jin daɗin nasu Meye wannan abun tashin hankalin da sulaim yake gani wanda su baza iya ganinsa,.
Ruwa Dr. Jabir yasa masa saboda dama duk lokacin da yayi irin wannan sai ansamasa drift saboda zazzabin da yake rufe shi lokaci daya sai ruwan sa yaƙone da ya farfaɗo kuma sai Kaga kamar bashi ba,
Dr. Anisha ce ta haɗa komai basu sannan takalle su tayi murmushi tace kukwantar da hankalinku insha Allah komai zai daidaita yanzu dai yana buƙatar ta huta ne,
Tafaɗi hakan ne saboda taga duk yadda hankalinsu yake a tashe bama kamar wannan alhaji imran Arab wanda shi jiya ke tamkar sulaim din shine rayuwar sa yanzu haka numfashin sa sama sama yake saboda tsabar fargaba, itama DR. Anishan daurewa kawai takeyi saboda baƙaramin ƙaunar Dr. Sulaim hameed Arab take ba aranta take jin kowace irin cuta ce dashi to ta shirya zama dashi ahaka idan kuma damaganin cutar to ta shirya ƙarar da komai nata akan ne mamasa lpy dukiyar ta da kuma lafiyar ta da ƙarfinta haka take ji saboda tsananin son da takeyi mishi,
Dr.jabir yace to Allah yabashi lpy bari mu wuce saboda dare,
Ameen ya Allah cewar daddyn Canada saleem ne ya tashi da nufin yi musu rakiya, baffa imran ya kalle su uncle Yusuf daddyn Canada Wanda dama sukaɗai ne a room ɗin sa saleem, ce musu zaku iya komawa parlon nima yanzu zanfito,
Uncle Yusuf yace to badan sun so ba suka tashi suka nufi parlon, suna shiga idon kowa ya dawo kansu suna so su ji lafiyar sulaim ɗin wasu kuma suna jira suji ance ya mutu ko bai farfaɗoba,
Daddyn Canada yakalli fuskar kowa ɗaya baya ɗaya, mommy aunty raziƙa matar uncle Yusuf suhailat princess sabrina ɗiyar He excellency Sambo, dukan su kuka suke yi sai wa ɗan da dakagan su kasan Suma da sun samu dama kukan na yi zuwa, ummeetha saleema alhaji hameed rafiq taufiq wanda kannan sulaim ne tagwaye ne da sauran wasu daga cikin jikokin gidan ran kowa dai babu daɗi,
Idan ka cere mai gayya mai aiki mama bilki, mai girma hasheem, Sambo, Mansur da wasu daga cikin ƴaƴan su sukam ko a jikin su, uncle Mansur ɗin ma idan ba tsakiba babu abunda yake saboda waishi yana da uzurin gaban sa an tsaida shi,
Saidai Daddyn Canada yagama karantar kowa tsaf kafin yayi gyaran murya, yace ku kwantar da hankalinku jikin sa yayi sauƙi sosai muna ƙara godema Allah domin kuwa har ya farfaɗo an bar shi ya huta ne,
Alhamdulillahi duk wanda yake masoyin sulaim ya furta,
Mai girma hasheem ne ya zabura ya kalli mama bilki rai ɓace yana tunanin ya akayi haka ta faru duk shirin nan ya tashi a banza kenan, uncle Mansur ne ya tashi tsaye cikin ɓacin rai idanuwan sa kamar garwashi zai fuce fuuuu Daddyn Canada ya ruƙo rigar sa afusace uncle Mansur ya jiyo kafin yayi magana, daddy yace baffa bai bada izinin kowa yafita ba saboda haka a jira fitowar sa, yakai ƙarshan maganar tare da sakin rigar uncle Mansur ɗin,
Haka uncle Mansur yayi ɗan jum atsaye kafin Yakoma ya zauna ba yadda ya iya,
Ɓangaran baffa kuwa Tunda suka fita Yakoma gefan gadon inda sulaim yake kwance addu'oi ya shiga yi masa bawan Allah koduk yafita hayya cinsa Allah yasani kaf cikin jikokin sa ba shida masoyi irin sulaim aran shi yake jinsa,
UNGUWAR KWANDILA
Suhaima ce zaune gefan wata ƴar katifa acikin ɗakin da suka shiga ita da kaltum babu komai a ɗakin sai kwan wuta sai wannan katifar sai kuma jakar kayan su sai wasu kwanika da alama abinci suka gama ci kaltum na kwanci tayi bacci saboda gajiya, ita ko Suhaima babu alamar hakan a tattare da ita, ta fito da wasu takaddau da kuma wani ɗan ƙaramin album ba hotuna tana ta kallon yaran da suke jikin hoton idanuwan ta ta tsayar akan wata kyakkyawar yarinya ta ɗan ɗauki wasu mintina tana kallon fuskar yarinyar kafin ta shafa fuskar tata tare da rufe album ɗin,
Wani file ta ɗauka shima a gefan takaddun file ɗin ba wani Girma gareshi ba an rubuta (NASARAWA ORPHANAGE ASSOCIATION ). Daman ya baƙi akayi rubutun buɗewa tayi ta shiga dubawa can shima ta ajiye shi ta ɗauke wata ƴar ƙaramar takadda ta karan ta rubutun ciki a bayyane, (ARAB ESTATE RAILWAY QUARTERS) wani irin murmushi tasaki mai wuyar fassaruwa a fili kuma tace
Is my target cikin zafin zuciya ta furta hakan.
*Wannan kenan*...!
*💕AHALIN MU DAYA*💕
_comment like and share fisabilillah_🙏🙏
*🖊️🖊️Aƙalami yafi ta kobi*⚔️⚔️
*Story by*°°°📖
*💞Fatima Y zakariyya* 💞
_😍Oum Ameerah_😍
_Taku har kullum_❤️
*🫅👑Sarauniyar Nazari writer's association*🫅
_Muje zuwa_✍️✍️✍️.
https://whatsapp.com/channel/0029Van1Keq59Pwb6CDnwe0V
WhatsApp channel
*🖊️📚Nazari writer's association*📚🖊️
_Kyakkyawan nazari kafin rubutun ɗanfare da in ƙa ido jin rubutu_
_Cikakkyan nazari kafin rubutu kan Ƙaya ta duniyar adabin hausa_
*Sarauniyar🫅 nazari writer's association*📚
*Dukkan yabo da godiya su tabbata ga allah mahaliccin ko wa da komai Allah kayi dadin tsira abisa shugaban mu annabin mu annabin rahma Muhammad (s.a.w)*
*Ina roqon Allah yadda nafara rubuta wannan littafi Allah kabani iKon kammala shi lpy abun da na rubuta dai dai allah kabamu ladan Wanda nayi kuskure Allah kayafemin Ina roqon Allah kaqarawa iyayen mu lpy Imani da nisan kwana 🤲
👍 JINJINA GA YAN FREE GRP
* Ummu safwan💝
* Mrs Muhammad s🤩
* Bin abdurrahman🌹
* Nanjid👩❤️👩
* Nusaiba M zakariyya✨
*💖 SPECIAL GIFT 🎁 TO MY BIG BROTHER Abba Maifata💯*
*AHALIN MU DAYA*
*NA*
*💞Fatima Y zakariyya*💞
_{😍Ummu ameerah_😍}
_____ Dedicated to aunty Salma 💎
*Page* 1️⃣3⃣▶️1️⃣4️⃣📖
Cikin zafin zuciya suhaima tayi maganar itakaɗe daga muryar ta zakagane hakan atattare da ita saboda fuskar ta haryan zu arufe take da wani mayafi saɓanin sanda suka zo niƙab ne sanyi afuskokin su ta rufe ko ina idon ta kwai ake iya gani,
Kallon kaltum tayi kaɗan wadda keta munsharin bacci abunta hankalinta kwance daga kasan tana jin daɗin baccin nata hannu suhaima takai kamar zata tashe ta sai kuma tafasa ta janye hannun ta tare da ɗauke idon ta daga kallon kaltum ɗin,
Tashe suhaima tayi tsaye riga da wando ne a jikin ta na Pakistan tana qara daidai ta zaman mayafin data yane kanta dashi, takai hannu ta ɗauki wannan ƴar ƙaramar takardar mai ɗauke da sunan ARAB ESTATE ta zura takalmin ta dake a gefan katifar su, kai tasa ta fice daga cikin ɗakin tafiya take cikin duhun dare cikin wannan wawake kyan gidan da babu haske koda na farin wata saboda farkon wata ne amma da alama ita hakan baida metaba ko fitila babu a hannun ta amma tamkar wadda take tafiya da rana haka take taka ko ina gashi sosai ake sanyi hada iska amma ko rigar sanyi babu ajikin ta da alama ma hakan daɗi yake yi mata gari yayi shiru tsitt kai kace irin asuba ta taho ɗin nan to yanayin sanyi ne kowa ya kwanta dawuri amma bazai wuce irin 11pm ɗin nan ba,
Ɗakin hajiya fanteka ta nufa daidai tana ƙarasa wa bakin ƙofar ɗakin ta tura taji arufe ta ƙara ɗan turawa da ƙarfi domin tabbatar wa amma still dai ansaka sakata taciki,
Miƙa hajiya fanteka tayi tana ɗan murza idon ta ƙaɗan tare da furta bazai fa yiyuba Larai saboda nace kizo kirinƙa taya ni kwana ba hakan ke nuna zakiyi abunda kike so ba tana masifa ta lalubi fitila ta kunna haske ya gauraye ɗakin, idan bama iskanciba kawai inajin daɗin baccin nan zaki tashe ni to wlh zaki..... Bata ƙarasa maganar da ta ɗakkoba tazaro idanuwan ta gaba ɗaya waje cikin razana da tsoro take murza idon ta tuni tafara zufa duk da yanayin sanye da ake agarin amma hakan bai hana ta yin gumi ba, tabbas ko ba a faɗa ba tasan wannan suhaima ce duk da bata taɓa ganin fuskantar taba daga ita har ƴar uwar ta ta amma tasan sune masu rufe fuska, Allah kacece ni idan mafarki nake to infarka, wai ita nan a zuciyar ta tayi maganar amma suhaima dake zaune daga gefan gadon taji komai, dariya taso ta kowace mata amma ta daure, cikin muryar tashin hankali hajiya fanteka tace Haba Larai mai yasa zaki buɗewa wannan aljanar yarinyar sunan da hajiya fanteka tasa wa suhaima kenan,
Ke dube ta kinga alamun ta tashi daga baccin da takeyine? Bare ma har ta buɗe munƙofa, cikin kwalalo ido fanteka takai kallon ta ƙasa inda Larai take kwance taga babu alamun ta tashi daga wannan baccin da take bare harta buɗe ƙofa,
Bashiri tamai da kallon ta kan suhaima da alamun tambaya a fuskar ta, aranta kuwa addu'a take Allah yasa yarinyar nan ba aljana bace don ita dai tasan tabbas ɗakin rufe yake da sakata hada mukulli tasa dakan ta saboda abunda ya faru da ɗazun tsakanin ta da suhaima,
Ki kwantar da hankalinki niba mai cutar wa bace saiga wanda ya cutar dani, nibai mai mantuwa bace ga abunda aka zalinceni ko yatema keni, niba mai yafiya bace ga wanda ya yayi min laifi,
Sannan ni ba kamar yadda ki ka ɗanke ninake ba mutunci ni kamar kowa,
Muryar suhaima ce ta katsewa fanteka tunanin da takeyi ta kafe suhaima da ido kamar zata cenyeta taciki kuma zuciyar ta sai tsalle takeyi,
Meƙewa suhaima tayi tsaye tana ɗan tafiya kaɗan kaɗan tana dawowa, kamar saukar aradu fanteka ta ƙara jiyu muryar suhaima tana magana, Gashawara zanbaki kyauta wadda idan kika bita zakici muriyar ta, suhaima tafaɗi hakan tare da tsayawa tana kallon fanteka, kinajina ko ɗaga kai fanteka tayi kamar ƙaramar yarinya,
Ina so ke ɗauke idon ki daga kanmu da kuma duk wani abu dazaki gani daga gare mu, baza mu shiga harkar kowa ba to kada muma wani ya shiga tamu, kada wani acikin gidan nan yayi Yunƙurin bibiyar mu ku bincike akan abunda muke yi, ina faɗa miki wannan ne saboda azauna lpy,
Yanxu ba wannan ne ya kawoni ba kinga abunda yakawoni nan, wannan ƙaramar takaddar tamiƙawa fanteka jiki na rawa tamiƙa hannu ta karɓa, juya takardar fanteka tayi baki na rawa tace wannan fa,
Address ne na wani gida so nake kine momin shi sannan kisan yadda zakiyi don mu shiga gidan nida kaltum daga nan zuwa gobe, wannan shine abunda yakawoni na barki lpy,
Ƙara wace ido fanteka tayi don son ganin ta inda suhaima zata fita don taga har yanxu