Showing 33001 words to 36000 words out of 74955 words

Chapter 12 - Inda Rai Book 1 Complete Hausa Novel

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*Littafin INDA RAI na kiɗine 1k ne kacal 0661110170 GTBank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan number 09097583276. Mutanen kasar Niger kuma 1000fc ne jaka ɗaya kenan +22790899076 ga number Mommy ita zakuyiwa mgn*

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa. INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki.
Idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sni na tsani harkar ƙranta🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka....

Tana tubke mata gashin kanta tare da kitsen mata jelar, suna hira da dariya, domin sosai Laylah ta sake da ita.
Ita kuwa Meymey jin motsinshi ne da ƙamshin turatensa yasa ta juyo ta inda yake tare da mishi wani irin kallon da yasa kanshi kullewa yana mai nazartan abinda kallon ke nufi.
Sai kuma ya maida dubansa kan Laylah dake cewa.
“Uncle Taj gobe al'hamis ba school ba hadda zanje gidan Ummeey”.
Sai kuma yayi shiru jin Meymey na cewa.
“Laylah ki tafi ki bar Aunty Meymeynki ita ɗaya”.
Murmushin tayi tare da cewa.
“Ga Uncle Taj.”
Bata kulata ba sai cewa tayi.
“Kiyi haƙuri Laulah sai jibi Friday zamuje mu wuni can”.
Cikin gamsuwa tace.
“Toh Allah ya kaimu”.
Amin tace.
Shi kuwa Taj ko ƙala bai ce musuba, ya fice daga falon.


TAJMUH CONSOLATION HOSPITAL ya wuce.
Shine bai tasoba sai ƙarfe tara na dare saboda patients sunyi yawa.

Cike da gajiya ya zare rigar jikinsa.
Ya rage daga shi sai boxes.
Bathroom ya shiga.
Bayan kamar 40 minute ya fito cikin wani towel ɗin baccisa Cotton sai baza ƙamshi yake dan shi baya iya takure kanshi in zai kwanta.
Bakin gadon sa yana mai haɗe tafukan hannunsa ya fara addu'an bacci.

Bayan ya gama ne, har zai konta kuma sai yaga wayarsa na haske cikin bacci da gajiya ya amsa kiran.
“Kamin baki ya kuma kamani”.
Ishmah ta faɗa cikin narkekkiyar murya.
“Wayarki ta samu matsala ko?”.
Ya tambaya yana ɗan buɗe idanunsa.

“Eh muna isafa na fito cikin mota na mance wayata na kan cinya tayi ruyu-ruyu”.
Murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Komai namu iri ɗaya”.

Numfashi mai cike da alamun mamakin yadda abubuwa su ke kasancewa a tare tayi kana tace.
“Amman dai nayi sa'a bata ɗaukeba, an min ɗauke min ɗin duk abubuwan daga tsohuwar zuwa sabuwar, Dadeey tace a gode maka”.

“Wacce collor kika saya”.

“Iphone 14 pro max ce, white collar ”.
Cikin Muryar bacci yace.
“Shima iri ɗaya, da har zan sayi Samsung Galaxy sai kuma na tuna itace ta fashe nace bari in canza, kuma nima ina fita a mota ne ta fashe”.
Tana shafawa Dadeey magani tace.
“Toh Allah dai ya tsaida kamanceceniyar munnan kan alkhairi”.
Amin yace, daga nan sukayi ɗan hira kana sukayi Saida safe.

Washegari ranar Alhamis, da yamma, Ishmah ce zaune gaban Dadeey tana yanke mata farce, Rahama da ta dawo saboda hutun da suka samu na school tana ɗan matsa mata ƙafar, suna waya da Khadijah cewa Gobe zatazo daga Gombe zuwa Yola duba jikin Dadeey.
Abban su kuma yana bayan Dadeey yana hira da yaran nashi.

Aunty Nana matar Yah Muhammad da Aunty Maryam, ne suka shigo da womers a hannunsu, kamar kullum kasancewar a gidan suke kowa da part ɗin sa mai girma da gate a tsakaninsu ma sai dai bayan BQ part ɗin su Dadeey ne forko. Wanda gefen Abba two bedrooms ne da babban Parlour sai Dinnin area, kana fita side ɗin abban kuma sai wani ciki da falo wanda nanne ɗakin Adam da Hamisu, sai side ɗin Dadeey itama 2 bedroom ne sai ɗan ƙaramin ɗakin da masu aiki suke zama a da can baya.
Sai kitchen da store wanda Ishmah ke ɗan musu abun ƙwalama.

Gefen Yah Muhammad da Yah Abubakar duk part ɗinsu kamar na Dadeey ne.
Kasancewar suna gida ɗaya yasa su Dadeyy basa girki, womers ɗin Abba da ban sai kuma na Dadeyy sai kuma suke sawa a babba na Ishmah da Adam da Hamisu.

Cikin son surkan Dadeey tace.
“Sannunku ƴan al'barka, Allah ya ƙara lfyar aiki”.
Amin suka amsa a tare.
Sai kuma suka haɗa baki wurin cewa.
“Dadeey ya jiki?”.

“Da sauki sosai ma”.

“Toh Allah ya ƙara sauƙi”.
Amin Ya Allah sukace baki ɗaya, sai kuma suka gaida Abba.

Da sauri duk suka kalli Ishmah jin yadda ta saki wani irin ƙara tare da yarfa hannunta.
“Ayyah sannu Boɗɗina kin yanke ko?”.
Cewar Dadeey.
Ishmah ba dai rakiba tuni ido ya ciko da hawaye.
Abba kuwa hannunta ya kamo yana cewa.
“Sannu Mamana zo inyi miki tofi”.
Ya ƙare maganar da farayi mata tofi, wanda bisa haka suka raineta Saboda yawan rakinta da saurin kuka yasa komai sai Abba yace zo in Miki tofi da ya fara mata tofin kuwa zataji sauƙi.

Murmushin Aunty Nana tayi tare da cewa.
“Saboda ɗan wannan yankanne kike wannan raki, da yarfa hannun”.
Aunty Maryam ce ta amshi zancen da cewa.
“Bakiga duk tabi ta ɓata mana yara da raki da saurin kukaba, ga shegen tsoro, hakafa Khairat jiya daga ɗan faɗuwa in kinji ihun da take zubawa ke kyace ido ake cire mata”.
Murmushi Dadeey tayi dan tasan mgnar su gsky ne.
Su kuwa cikin wasa irin na matan wa da ƙannen miji sukaci gaba da mata tsiya.
“Uhmmm ai dan ciwon ba a jikinku yakeba, shiyasa kuke cewa raki, ke kam ma Aunty Nana kin manta randa kunama ya harbeki kika hanamu bacci a asibitinmu”.
Dariya Rahman tayi Aunty Nana kuwa da sauri tace.
“Toh ni nama tafi”.

“Yoh da ki tsaya mana”.
Cewar Rahman, itama Aunty Maryam dari tayi tabi bayan Nana.

Bayan sallan Isha Zailanee ne, zaune a tsakiyar Parlour ya baza ɗinkunan da ya fesawa Taj.
“Kai Masha Allah, gsky Zailanee kayi ƙoƙarin”.
Yah Muhammad dake cin abinci da Ishmah da Rahama a plate ɗaya ya fadi, domin ba ƙarya ya watsa musu ɗinki na gani na faɗa, hulunan da takalman da Ishmah ta saya ya rinƙa haɗa ko wanne da kayan da zai tafi dashi yana ninkewa.

Ita kuwa Ishmah janye hannunta tayi daga cin abincin ta jawo mug ɗin da ta dama gumbar da bawa mai kishiya da kuma garin Belɗamhi da garin mallaka, ta ɗan fara sha da spoon ɗin tare da cewa.
“Uhmmm Allah dai yasa suyi mishi dai-dai”.
Da sauri yace.
“In sha Allah sunyima sun gama, ga na Abba da Mahmud da Khalid ma da kika kawo daga baya na ɗinka”.
Jin Muryar Idris telan ne yasa tace.
“Yauwa dama yanzu nake tunaka a raina”.
Shigowa yayi tare da ajiye ƙatuwar ledan kayanta dana Dadeey sai na ƙannenta Khadijah Hafsat Rahama sai ɗiyarta Mitan.

Ganin ta meda hankali kansa ne yasa Zailanee sallamansu ya tafi.
Nan shima Idris ya rinƙa fito da ɗinkunan nasu ɗaya bayan ɗaya.
Na Dadeey ta haɗa guda biyar tare da cewa Dadeey ga naki”.
Amsa tayi cikin jin daɗi tace.
“Toh Boɗdina ngd Allah yayi Miki albarka ya nuna min aurenki. Allah yasa rai akayiwa”.
Amin sukace baki ɗaya.
Ita kam Ishmah sai murmushi take saboda masifar kyau da ɗinkunan sukayi.
“Idris naga na Dadeey duka biyar ya dawo haka nasu Rahama duka uku-uku sun dawo ni kuma nawa kamar dai 20 na bada kuma sai naga 16 ina huɗun?”.
Yana ɗan sosai ƙeya yace.
“Ban haɗusuba shiyasa na dawo da waɗannane dan sun cika min shago”.
Cikin gamsuwa tace.
“Toh ba matsala, bari in turama sauran kuɗinka kai da Zailanee”.
Daga nan ta tura mishi kana ya sallamesu ya tafi.


Yau Jumma'a kamar kullum gidan Malam cike yake da yaransa kasancewar wannan karon makarantu da dama sun tafi hutune yasa gidan yafi ko yaushe cika saboda taron jumma'an yau ɗin harda jikoki da surkai baki ɗaya.

Meymey ce zaune da Ummeey sunata hira,
Wanda hatta su Maryam sunyi mamakin sauyinta, domin da batama cika zuwaba, gashi yau harda abinci tayi kala-kala ta kawo.

Koda aka dawo sallan azahar gaba ɗaya ƴaƴanshi da jikokinsa suna cike a Parlour cikin jin daɗi ya kalli durkanshi dake genfeshi tare da ajiye womers ɗin abincin da suka kakkawo, cikin so da jin daɗi yace.
“Yau duk kuyi haƙuri abincin gidan Abbana zanci”.
Kusan duk murmushi da yawan cikinsu sukayi wasu muka sai cewa sukayi.
“Malam munyi haƙuri amman asamana al'barka”.
Irinsu Aryan kuwa zuciya ta ƙuntata, hakama Mom Amal.
Ita kuwa Meymey cike da jin daɗi tace.
“Malam ngd”.
Shi kuwa Taj dake tsakanin Malam da Yan Yusuf ƙasa yayi da kansa yana nazari kan sauyin Meymey da zuwa yanzu ya fara tsinkewa da lamari.

Haka dai ranar ma aka wuni.

Misalin ƙarfe 9:00 pm Taj ɗinne zaune gaban iyayen nashi cikin girmamawa yace.
“Malam na tura kuɗin asibitin nan na Qatar, ashe harda gidajen ma'aikata ma a cikin asibitin duk sai ɗazu aka ƙara turo min video komai,
sunyi ginin bisa tsari mai kyau sosai, duk kayan aikin da sukayi amfani dashi mai kyau, kuma hatta ababen aikin na asibitin sun zuba komai, saboda su haka sukeyi a ƙasar yanzu maikata kawai zan nema, dai kuma na'urorin da zan buƙaci ƙari, toh gashi dama inada masu neman aiki sosai damu a TAJMUH, zan nemu wasu daga ciki in turasu can.
Dan harda gidajen ma'akatama akwai, bayan nawa da ke nagefen cikin asbitin”.
Cikin gamsuwa Malam yace.
“Masha Allah ai haka dai Hafiz yace min daya dawo”.
Da sauri yace.
“Malam ka turashi yaje ya ganine?”.
Kai ya jinjina mishi tare da cewa.
“Eh duk da kace min kaje ka gani ban gamsuba Saida na tura Hafiz dan kai na sanka da sanyin hali da rashin bincike.
Gashi kuma sai kwanan kasan harda gidaje a ciki.
Hafiz kuwa hatta Restaurant masallaci dake ciki Saida ya ɗaukomin Saida na gani kafin nace ka biya.
Allah ya sanya alkhairi yasa rai da lfy su mara yasa a fara aiki a ciki a sa'a”.
Cikin jin daɗi kulawar iyaye kan yaransu duk girmansu yace.
“Amin Amin Ameeeeeeeen Ya rabbil izzati ngd matuƙa Yah Abana Allah ya ƙara girma”.
Amin sukace tare da sa mishi al'barka kana ya sallamesu ya tafi.

Yau saura kwana uku tafiyan Taj da Laylah zuwa Nigeria.
Zaune yake gaban Ummeeyshi yayinda Malam kuma ke gefe a kishinƙiɗe gyara zamansa yayi tare da cewa.
“Yah Abana. Ummeey tafiyrmu fa saura kwana uku”.
Murmushin tayi tare da cewa.
“Yanzu wato dai Laylah ta dage sai kunje tare ko”.
Sai kuma
Suka kalli Malam ɗin da ya tashi zaune tare da cewa.
“Nigeria! Nigeria!! Nigeria!!! Abbana Nigeria zakaje, Nigeria!!!”.
Yayi ta maimaita sunan ƙasan ransa tare da kira sunan da wani lafazin dake fitowa daga can cikin rai da jini da zuciya.
Sai kuma ya koma ya kishingiɗa tare da cewa.
“Nigeria”.
Cikin sanyi Taj yace.
“Yah Abana ko akwai matsala ne”.
Cikin jujjuya kai yace.
“Ba matsalar komai Tajuddeen kaje Allah ya kaika lfy ya dawo da kai lfy”.
Cikin mamaki yace.
“Amin ya Allah”.

Dai-dai lokacin kuma Dr Nafi'u ne ke waya da Ishmah.
“Yau saura kwana nawa ne kam”.
Cewar Ishmah.
“Saura kwnan goma cib”.
Murmushin jin dadi yare da cewa.
“Kwanakin ma kamar basa gudu”.
Da sauri tace.
“Afwan bari in zo”.
Ta ƙare maganar tare da fitowa Parlour saboda jin Muryar yan kyawawan yaranta, Mahmood ɗan 13 yaers Minat 10 yaers Khalid auta 8 yaers.
Cikin zuba musu ido tana kallon kyan haibarsu ta buɗa musu hannun ta, kusan a tare suka ruggumeta.
Daga nan suka zube a tsakiyar Parlour.
Jiyo hayaniyarsuce tasa Dadeey da Rahma dake Bedroom ɗinta fitowa.
Da sauri suka nufi Dadeey suna.
“Oyoyo Dadeey ya jikinki, Babanmu yace mu gaidaki da jiki”.
Ta shafa kansu tace.
“To ai zaku kadani, baku san ƙafar Dadeey ba ƙarfiba, ngd Baban naku yana lfy ko”.
Alhamdulillah sukace kana duk suka koma gaban Mahaifiyarsun.
Khalil ta jawo jinkinta tare da cewa.
“Autana zo mana inji me kakeci haka na ganka Masha Allah”.
Murmushi yayi tare da kife kanshi a jinkinta, Minat kuma ɗan baki ta tura tare da cewa.
“Mimi kamar fa kin fiso Khalid.”
D sauri ta jawosu duka ta ruggume tana cewa.
“Duk ina sonku Allah ya raya min ku yayi muku al'barka”.
Amin Amin sukace a tare.

Bayan kwana biyu.

Ethiopia
Zaune yake a office nashi, yana riƙe da waya, bini-bini ya kai wayar kunne.
Ido Dr Abbas ya zuba mishi cike da mamakin yadda gaba ɗaya hankalinsa ke kan wayarsa.
“ What's going on?”. Dr Abbas yayi tambayar cike da tson fahimtar menene matsalar sa.
Ɗan gajeren tsaki yaja tare da lumshe idanunsa da suka fara sauya lani muryar can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Ishmah”.
Kai Dr Abbas ya jinjina tare da gyara zaman yace.
“Uhmmm ai dama na sani a rina,
To meke faruwa”.
Yana mai buɗe idanunsa yace.
“Yau 2 days kenan bamuyi wayaba, jiya da shekaran jiya duk bamuyi wayaba, yauma tunda safe kiranta nake Amman yau wayar ma bata shiga, shekaran jiyan har Yah Muhammad ɗinta na kira shima bai ɗaukaba, na kira Abba shima baiyi piking call ɗin naba.
Hankalina ya tashi, gashi dama gobe zan wuce Nigeria to, kuma sai suka sauya lokacin tashi, wai sai jibi.
Duk rintsi Ishmah kan nemeni muyi mgn nayi mata miss calls sama da 23 a kwana biyun nan”.
Sai kuma yasa hannunsa duka biyu ya riƙe kansa tare da fesar da numfashi mai nauyi.
“In sha Allah ba komai, ka nitsu zuwa jibi kafin ku tashi zaka samu wani daga cikin mutanen ta ko ita kantama”.
Yana miƙewa tsaye tare da ɗaukar briefcase ɗin shi ya fice yana cewa.
“Allah yasa haka”.
Shi kuwa Dr Abbas bayan shi ya biyo yana faɗin.
“In ance son juna na gab da fasa muku zuƙata ya kasheku sai ku ƙi yarda, yanzu gani duk yadda ka shiga ɗimuwa, dan kawai kunyi kwana biyu bakuyi wayaba”.
Ko ƙala bai ce mishiba, har Saida suka sauƙa ƙasa kana yace.
“Kazo ka sauƙeni a gida, dan Abu Hashim baya kusa.
To yace tare da lolubo key ɗin motarsa.

Washe gari, yau kwana uku kenan bayyi waya da Ishmah ba, kana gobe da asuba jirginsu zai tashi daga Ethiopia zuwa Abujan Nigeria.
kwance yake a tsakiyar Parlour Addawa yayi ringine idanunsa a rufe duk da bawai bacci yakeba.
Ita kuwa Addawa zaune take a gefensa ta zuba masa ido, tamkar wacce ke kallon TV, kallon nashi takeyi kuma cike da nazari, tausayi, da kuma fargabar kada damuwa tayi mishi illa a wani sashi na zuciyarta kuwa addu'a take, kada Allah ya tabbatar da wasu daga cikin mafarkanta a kanshi.
Numfashi mai nauyi ta fesar cike da so, kulawa, ƙaunar jikin nata, mafi soyuwa a gareta tace.
“Taju! Taju!!! Taj....”.
Ta ƙarashe kiran sunansa da sunanda da tasan shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login