Showing 54001 words to 57000 words out of 74955 words

Chapter 19 - Inda Rai Book 1 Complete Hausa Novel

cikin holl ɗin yayinda Mahamud da Khalid ke jan trollings insu Taj ɗin.

Agogon hannunta ta ɗan kalla tare da ɗan juyowa ta kalleshi kana a hankali tace.
“Saura 40 minute ku tashi”.
Sai kuma ta ɗan jingina kanta da jikin kujerar murya can ƙasan maƙoshinta tace.
“Taj”.
A hankali yace.
“Na'am Maeeshah”.
Ido na cikowa da hawaye tace.
“Taj yanzu in ka tafi sai yaushe zan sake ganinka?”.
Jingina kansa yayi shima tare da ɗan lumshe idanunsa kana yace.
“Duk sanda kike son ganina, ki gaya min Maeeshah zanzo ki ganni kinji ko”.
A hankali ta gyaɗa kanta dai-dai lokacin kuma hawayenta suka kwaranyo kan kuncinta.

Zuwa yanzu shima kansa ji yake, tamkar ya saki kuka ko zaiji sauƙin suyan da zuciyarsa keyi a hankali yace.
“Meyasa kike kuka Maeeshah?”.
Murya na rawa tace.
“Zanyi miss inka over Taj, na rasa Daddy na, kazo ka cike min rabin gurbinta, yanzu kuma kaima zaka tafi, ƙasarku ban san yaushe zan ƙara ganinka ba”.
A hankali ya motsa lips inshi tare da cewa.
“In sha Allah nine zan cike miki gurbin rashin Daddy baki ɗaya, muddin na samu dama bazaki sake zubda hawayen kiba, zan hana maraici raɓarki, zan nesanta zuciyarki da damuwa zan kusantata da farin ciki.”
Ganin Yah Muhammad ya ɗan ƙonƙosa musu glass ɗin metarne yasashi buɗewa.
“Ka fito an gama komai”.
To yace kana ya ɗan ɗaga glass ɗin.
“Aysha!”. Ya kirata da sunan da bai taɓa kiranta da shiba.
“Na'am”. Ta amsa tare da bashi dukkan nutsuwarta.
Gyara zamansa yayi da kyau tare da fara mata dukkan bayanin da Abba yayi mishi a kanta sai kuma ya ɗaura da cewa.
“Dan Allah Aysha kisa Abba farin ciki, ki fitar da masoyin zuciyarki, kiyi aure domin shine cikar daraja da kimar duk wata ƴa mace, ki rabashi da zargin mutane da suke masa kallon shi ya sangartaki, yace ince miki bashi da wani buri a duniya daya wuce ganin kinyi aure, ya ƙara da cewa baya son Uncle Bello ya dawo yayi miki auren dole, shiyasa yace in faɗa Miki in da hali ki koma gidan su Khalid ki riƙe yaranki”.
Ya ƙare maganar murya na rawa hawaye na zubo mishi.
Yayinda itama tuni take zubda hawayen murya cike da rauni tace.
“Taj kaine kake cewa inyi aure, in koma gidan su Khalid”.
Kawai sai ta saki shesh-sheƙan kuka mai cike da rauni da abinda ita kanta bata san menene shiba.
Yah Salam shine abinda ya iya furtawa saboda jin yana loosing confidence inshi duka har ya gaza control ɗin kansa.
A hankali ya kai tafu kan hannunsa ya tallabe fuskantar cikin sanyi ya fara sharce mata hawaye da manyan yatsunsa yana faɗin.
“So sorry don't cry Maeeshah”.
Jin ɗumin tafukan hannunsa ne yasa bugun zuciyarta dai-dai har ya bawa hawayenta damar tsayuwa.
Hango Yan Muhammad na taho garesu ne, yasashi saurin janye hannunsa daga tallabe fuskantar da yayi sai kuma ya miƙa mata hannun alamun so yake suyi musabaha.
Cikin sanyi ta nuna mishi sama da idanunta alamun Allah ya hana.
Cikin sanyi ya jujjuya mata kai still bai janye hannunsa ba...


Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.
Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.
KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa. INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala biyarne nasha da kala uku na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki.
Idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da baku iya bada tarbiyaba. Saboda yamayin garin yasa ina raba rabin set ɗin in sa miki komai rabi-rabi 5k amman set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA.
Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sni na tsani harkar ƙranta🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi dka.


By
*GARKUWAR MARUBUTA*
[1/14, 11:37 AM] Leematu: 📝🕋✈️💉🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*INDA RAI*

*BOOK ONE PAGE 12*
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇


*Littafin INDA RAI na kiɗine yanzu free pages ne mukeyi kuma saura ƙiris su ƙare 1k ne kacal yar uwa ki saya ki karanta cikin aminci 0661110170 GTBank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan number 09097853276, Gareku Mutanen kasar Niger +22790899076 Ga number da zakuyiwa magana ta wurin Mommy zaku biya 1000fc jaka ɗaya kenan rak zaku tura mata*


*Masu son Maganin infection da maganin mata, ku marmatso wannan account no in ne naku ta ciki zaku turo kuɗin ku 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, Sai ki turo shaidar biyanki ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567. akwai sabbin kaya masu zafi suna nan bisa hanya, ki turo kuɗinki a saki cikin lissafi. Kayanen mata masu zafi sadidan daga Chadi akwaisu Garukan daka, gumbunan, Tsumummuka, cida Ciccibi Abodi cida kaza ci da jan nama kwanon ƙasaitacciyar mace butar sirri, furar mata, gumbar madara Gumbar kolli mai ƙyallin al'khairi gumbar uku al'khairi, gumbar da ba'a baiwa mai kishiya, gumbar riɗi, garin maɗi garin melɗamhi garin ilanwaddihi garin mallaka, tsumin riɗi tsumin tsirtai tsumin kinfi budurwa, tsumin riɗi, tsumin ta baje Sabaya, matsin maliƙi mai masifar matse mace matsin daɗi har maɗiga, mai ɗan kare kyau. Kullacar sirri al'ajabu shu'umar Humra, da duk sauran kan ƙamshi. Haɗin amarya budurwa ko bazawara haɗin mai jego ko uwar gida, akwaisu Available set ɗinmu hawa hawane akwai manya akwai ƙananan, ƙanan daga 40k ne 35k 30k 25k 20k 15k ragayar alkhairi 13k 10k shine ƙarami haɗina na karshe sai kuma haɗin robar ƙasaitacciyar shi 5k ne shine ƙarshen haɗina kenan... Manyan set ɗin kuma daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k ke zaki faɗi haɗin nawa kikeso anyi miki kana kimin bayanin yadda kikeso da matsalarki ni kuwa nasan abinda zan haɗa miki, ina araha kam amman ina hana bashi*

“Saura 30 minute fa ku tashi”.
Ya Muhammad Ya faɗa.
Cikin sanyin jiki yace.
“Okay ina zuwa”.
Kai ya gyaɗa kana ya koma ciki, ganin dafa gaske bazai fita bane yasa ta miƙo mishi hanunta, a hankali ya haɗe tafukan hannunsu wuri ɗaya tare da lumshe idanunsa da suka sauya launi murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Idan ina tare dake ji nakeyi duk abin da nake muradi na duniya yana tare dani, in nayi nesa dake ji nake bani da farin ciki, bayan iyayena ba fuskar da nake gani inji daɗi sai taki.
in gani gaki sai inji ina farin ciki ya mai sabuwar amarya”.
Ya ƙare maganar lips inshi na rawa tamkar maijin sanyi.
Ita kuwa Ishmah tuni jikinta ya saki rawa.
Da sauri ta janye hannunta kana ta naɗeshi cikin gyalenta.
Shi kuwa Taj a hankali ya buɗe marfin motar kana ya fita.
Binshi a baya tayi, suna shiga yayi sallama da Yan Muhammad da yaran kana ya kama hannun Laylah suka shiga inda zai sadashi da wurin jirgin.

Su kuwa suka juya gida cike da kewar Laylah da Uncle Taj ɗin.

Ƙarfe ɗaya dai-dai jirginsu ya tashi zuwa Abuja.

Biyu saura 13 minute suka sauƙa a Abuja.

Sallan azahar sukayi tare da cin pepper chicken da Ishmah ta haɗa musu, tare da shan Yoghurt fruit data haɗa musun.
Biyu dai-dai jirginsu ya fara ƙugin tashi.
A hankali yace.
“Maeesha yanzu jirgin zai tashi zan bar ƙasar Nigeria cike ƙuncin zuciya domin ji nakeyi tamkar na bar dukkan farin cikina a ƙasar”.
Cikin sanyi tace.
“Taj nima ji nakeyi tamkar ka tafi da dukkan farin ciki na, rashin Daddy na ya dawo min sabo”.
Daga nan dai sukayi sallama kana suka tashi sai Ethiopia.......

Washe gari Ranar Monday zaune yake gaban Yah Abana da Ummeey sai kuma Mom Amal da Yah Hafiz yana basu labarin yadda ƙasar Nigeria take da irin karrama da ƙaramcin daya samu a wurin mutanen ƙasar More especially malam izala da ɗarika.
Numfashi mai nauyi Malam ya sauke zuciya cike da saƙa yace.
“Babana wanne state da wanne kaje?”.
Gyara zansa yayi tare da cewa.
“forko dai Abuja Adamawa, Borno, Zamfara, Kano, Bauchi”.
Da sauri yace.
“Har Bauchi!!?”.
Kai Taj ya jinjina mishi tare dare da cewa.
“Acan na samu wani dottijon malami Sheykh Tajuh Usman Bauchi.”
Sai kuma duk ya basu labarin yadda sukayi da kana ya daura da cewa.
“Yah Abana harda sandarsa ya bani yace in kawo maka, ni kuma ya bani alkyabbarsa harda rawaninsa”.
Tunda ya fara bashi labarin Malam ya tsuke fuska tamkar bai taɓa dariya ba, babu wannan annuri da nuna soyayyar cikin sanyi Ummeeyshi kuma tace.
“Babana kaci abinci mana”.
Yana kallon sauyin fuskar mahaifin nasa yace.
“Ummeey daga gidan Addawa nake fa, acan nayi breakfast”.
Sai kuma ya kalli Mom Amal dake cewa.
“Ya baka zo mana da Laylah ba?”.
Ta ƙarashe cike da makirci, yana ɗan gyara zamansa yace.
“Har zamu taho tare to, kuma ashe da zazzaɓi ta kwana, na bata magani na barta tayi bacci”.
Wani irin makirin murmushi tayi tare da cewa.
“Da alama dai Laylah itace ta biyunka, gashi tun kan ayi aure ta zama jakar ratayawarka!”.
Cikin ƙyamata da nesanta da kalmar da tazo mishi a bazata, zuciya cike da girman matsayin da ya tsayawa Laylah na uba uwa dangi, da iyakar gsky yace.
“Wa'iyazubillah Laylah bata cikin sahun matan da ya kamata ace kun siffantasu da haka, ni Laylah a matsayin ƴar cikina na ɗauketa, kuma jinta nake a jikina tamkar ni na haifeta, ni zan zame mata uba da uwa da yayun data rasa. Dan Allah Mom karki na kamanta wannan a zuciyarki!”.
Ya ƙare maganar da iyakar gskyarsa.
Ita kuwa Mom da sauri tace.
“Toh ya haramta ne?”.
Hannu Malam ya ɗaga mata tare da cewa.
“Haba tunda yace abar mgnar ai sai mu barta ko”.
Sai kuma ya kalli Taj ɗin tare da cewa.
“Kace yau kana da tafiya zuwa Qatar ko?”.
Kai ya jujjuya tare da cewa.
“A'a American Passingers zan dauka, in na sauƙesu ne zan ɗauki na Qatar, daga Qatar ɗin zan juyo nan”.
Kai ya jinjina tare da cewa.
“Allah ya taimaka, ya batun aikin Asbitin da sa mishi suna”.
Yana amsa Apple ɗin da Ummeeyshi ke miƙa mai yace.
“Eh anyi komai an gaba duk abinda ya dace, an kai sabbin kayan aikinma”.
Ya ƙare maganar yana dan murza Apple ɗin alamun da sauran abinda yake son faɗi.
“Sunan fa Tajmuh hospital aka sa ko?”.
Mom Amal ta tambaya.
Ba tare da ya kalleta ba yace.
“AL-AHLI AFISHA HOSPITAL”.
Ya bata amsa a takaice.
Da sauri tace.
“To me yaci sunan Malam ɗin, kuma waye Sha ɗin kuma”.
Yah Hafiz ne ya gyara zama tare da cewa.
“Sobada wannan Hospital ɗinsa ne, na kanshi bana Malam ba babu ko asin malam a ciki, batun wani Sha kuma ai sirrinsa ne, tunda kin gane Afi ɗin firkon sunansa ne”.
Wani mugun kallon ƙasa-ƙasa ta watsa Yan Hafiz ɗin.
Shi kuwa Taj gaba ɗaya hankalinsa na kan sauyin mahaifinsa.
Ummeeyshi kuwa murmushin jin daɗin bayanin Hafiz tayi yoh ai gwara su sani kada su ɗaurawa ɗanta jakar tsaba kaji su bishi su tsatstsageshi suce mahaifinsu na fifitashi, ita a burinta ma tunda Kabeer ya gama karatunsa tunda shina likita ya karanta zata sa Taj ya bar mishi ragamar Asbitin.


A gidansu Adaya kuwa, cikin tsananin damuwa Abpu ya kalli Ummin Adayan tare da sauƙe numfashi mai nauyi kana ya kalli Ma'aruf tare da cewa.
“Zuwa yanzu dai na fara tsinkewa da lamarin mutumin nan fa, yasa an ɗaura auren Adaya da ɗansa, yanzu mako huɗu cib har an shiga na biyar Amman shiru bashi ba alamarsa bare ɗansa”.
Sai kuma ya kalli Ummin Adayan dake sauke ajiyan zuciya alamun tasha kuka.
“Shiyasa ni banso ayi irin wannan aurenba, da barinta akayi ta zaɓa da yafi mana”.
Ta faɗi tana zubda siraran hawayen.
“Kayya Ummi ai dole ce tasa Abpu yiwa Adaya irin wannan bauɗeɗɗen auren saboda gudun lalacewarta da raye-raye nan data sawa ranta”.
Cewar Ma'aruf.
Cikin sanyi Ummin tace.
“Toh yanzu me daurin auren ya hana, tun jiyafa data fita da Asina Izzin gata har yanzu bata dawoba”.
Cike da damuwa Abpu yace.
“Kema da laifinki, kin sake mata fuska yasa bata tsoron fita”.
Da sauri tace.
“Wallahi Allah kenan ba yadda banyi da itaba kada ta fita, Adaya ta fetsare wai tana cemin dolefa ta fita wai yanzu saura watannu su tafi gasar rawan da aza'ayi dan haka duk watannin nan na yin rihazal ne”.
Cike da takaici Abpu ya miƙe ya fice daga Parlour.

A hankali ya shiga Parlour Addawa, cikin sanyi ya zauna bisa kujerar 3 sitter, ɗan kishinƙida yayi tare da rumtsa idanunsa.
Yau tunda gari ya waye yake ta kiran Ishmah bata amsa kiranshi yayi mata text message ba amsa, yayi mata mgn ta Whatsapp ɗin da tasan domin ta kaɗai yake yinsa ta buɗe ta kuma gani ba amsa.
Ɗan gajeren tsaki yaja tare da juyawa rufda ciki yana lumshe idanunsa haka nan yake jin wani irin sassayan yanayi na gameshi a kanta.
Addawa kuwa wacce tun amsa sallamarsa da tayi bata kuma cewa, komaiba haka shima bai kuma ce mata ko ƙalla ba.
Shi yasa ta zira mishi idanu.
“Lfy kuwa!?”.
Kake ta faman jan tsaki”.
A hankali ya ɗan yunƙura zaune tare saurin jawo wayar tashi jin kira ya shigo, a zatonshi itane, sai kuma yaga Aunty Rashida ne, cikin sanyi ya amsa kiran tare dayin sallama kana ya ɗaura da cewa.
“Afwan Aunty Rashida jiys da dare muka iso, yau kuma kin san ranar Ummeyn da Yah Abana ne”.
Shiru ya ɗanyi sai kuma yace.
“In sha Allah zan zo, Amman yau zan tashi zuwa American, sai na dawo zanzo sai muje gidan Aunty Maryam ma”.
Daga nan dai suka ɗanyi hira kana ya katse kiran, tare da tashi zaune jin Addawa tana ta mita.
“Ba wanda ka rainawa wayo sai ni, ka ɗebo damuwa kazo kaƙi gaya min me matsalarka ka sani a damuwa, kaje ka tasa iyayen ka mana, wlh ina jiye maka tsoron shege zurfin cikin kan nan zai jaza maka matsa a rayuwar ka, yanzu menene kake yiwa tsakin?”.
A hankali yace.
“Ishmah ce”.
Wani fahimtaccen murmushi tayi tare da cewa.
“Me kuwa tayi maka”.
Shafa sajensa yayi tare da cewa.
“Yau tunda gari ya waye naketa kiranta, bata piking call ɗin na nayi mata text no raspond. Tun jiya da darefa da muka sauƙa ta kirani bata kuma kirana ba”.
Numfashi mai sanyi ta fesar tare da cewa.
“Toh da nake ce maka, bazaka iya rayuwa ba tare da itaba, ai gani kake kamar shirme tsufa ne, gani wuni ɗaya rak ne baka jita ba duk ka damu, sonta kakeyi sonka takeyi kuna ta yaudarar zuƙatanku in na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login