Showing 33001 words to 36000 words out of 87136 words
ta kama hannunta suka wuce sama, sae da suka shiga daki snn Mami tace "kuka ki ke yi ko Ikram" ta girgixa mata kai, Mami ta rungumeta tace "bbu kyau a baki leda ki dinga lekan ciki bad habit ne kin ji, kuma na hananki severaly amma bakya ji" Ikram ta sunkuyar da kanta tace "am srry," Mami tayi mata murmushi tace "kin yi sllh" gyada kai tayi alamar eh, tace "ni da Mama jummai muka yi" Mami tace "to kin ci abinci" nn ma ta gyada mata kai, Mami tace "gud kinyi past questns dinki ko" Ikram tace "ehh nayi da yawa yau Mami" Mami ta shiga rage kayan jikinta tace "gud, Khaleel bae dawo bne" Ikram tace "suna daki shi da yayana" Mami ta juya tana kallonta tace "Aliyu ya xo ne" Ikram tace "ehh" Mami tace "je kice ma jummai ta kawo min tea" Ikram tace "to snn ta fice daga dakin amma ba da gudu ba kar Mami tayi mata ihu" a cewarta. Aliyu ya dago kansa yana kallon Khaleel jin shirun yyi yawa yace "u re mute brother" nan ma Khaleel shiru, iska Aliyu ya hura masa hkn ya dawo dashi daga world din tunanin da ya shiga, ya kirkiro murmushi yana sosa keya yace "ae xancen nake ne naji sa azimun, shiyasa kaji shiru" Aliyu ya sauke ajiyar xuciya yace "ko?" Ikram ce ta bude kofa ta tsaya daga bakin kofar tace "yaya Khaleel, Mami tace baka san ta dawo bane ba wae" ta karasa mgnr tana murguda masa baki, harara ya watsa mata yace "get out"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 48...... A tare Khaleel da Aliyu suka shiga dakin Mami, Ikram na xaune gefenta tana cin Apple tana bata lbrin practical din da suka yi a Basic science, Mami ta galla ma Khaleel harara tace "me Ikram tayi mka ka jefeta?" Khaleel ya xaro ido yana kallon Aliyu yace "kaji wae na jefeta Aliyu, wllh Mami ban jefeta ba karya take min" Ikram ta murguda masa baki tace "to ba da jifana kke so kayi ba na gudu" Aliyu yyi murmushi ya karaso cikin dakin ya xauna ya gaida Mami, Mami ta amsa tace "ya gida" yace "lfya lau Mami" Khaleel dake kallon Ikram har lkcn yyi kwafa ya karaso cikin dakin, Ikram tace "Mami kina jin abinda yyi min ko" Mami ta harareta tace "rufe min baki" sunkuyar da kanta tayi, Khaleel ya gaida Maminsa, tace "sae ynxu kasan na dawo" yyi murmushi yace "yi hkuri Mami, ina shirin fitowa wancan ta shigo tana min rashin kunya" Ikram ta dago kanta da sauri ta fashe da kuka ta mike tana nuna sa cikin tsawa tace "kai ne kke min rashin kunya, kai ne kke min rashin kunya, kuma daga yau ba ruwana da kai, ba ruwana da kai, kar ka sake kiran sunana Ikram, kar ka sake....." tsawa Mami ta daka mata, Khaleel ya dinga dariya har da sakkowa daga kujera, Aliyu dae shiru yyi yana kallonta, hanyar fita tayi daga dakin da sauri tana kuka, Mami tace "dawo nn" dawowa tayi ta rungume hannayenta tana kuka kanta a kasa, Mami ta ci gaba da abinda take, a xuciyarta tunanin irin masifar Ikram kawae take, Masifaffiyace ta karshe, abun har tsoro yake ba Mami, Aliyu ya mike ya fita daga dakin, Mami ta juya tana kallon Khaleel dake ta dariya har lkcn, tayi masa mugun kallo tace "fice min a daki" ba musu ya mike ya fita, ta kamo hannun Ikram tana kallonta tace "ba nace ki daina ihu ba Ikram, kuma ba na hanaki wasa da shi ba" ta fashe da kuka tace "shine sae yyi ta neman tsokanana" Mami ta rungumeta tace "to ya isa, kyaleni da shi kawae, xanyi maganinsa, amma ki daina masa rashin kunya kinji" kai kawae ta gyada mata har lkcn tana hawaye, Mami ta share mata fuskarta ta xaunar da ita gefenta, hannunta Mami ta daga tana kallo tace "ina abinda Abbanki ya sa maki a hannnun ki?" Ikram na kallon wrist dinta tace "na cire da safe, Mami ni bana son abun, kuma na gaya ma Ammi jiya tace in cire idan muka xo gida" Mami tace "maxa je ki ki sa, kar ki sake cewa baki so kuma" mikewa tayi ta nufi drawern Mami. Karfe goma Aliyu ya shigo dakin Mami xae wuce, Ikram tayi bacci lkcn, Mami dake gaban computer har lkcn tace "baxa ka kwana ba" girgixa mata kai yyi yace "A'a gida xan wuce Mami" Mami ta juya tana kallonsa tace "to shknn Allah ya kai mu Aliyu" yace "Ameen" har ya bude kofa xae fita ta kirasa, ya juyo yana kallonta, ganin bata ce komai ba yasa ya dawo kusa da ita yace "Na'am Mami" kujera ta nuna masa ya xauna yana kallonta, tace "ka gaya min meye Matsalarka Aliyu, yhu re nt yhur self now adayz, nasan ko wanene kai, tel me yhur prblm dear." shiru yyi yana kallonta snn ya sunkuyar da kansa, bayan kmr minti uku tace "to tashi kaje, Allah ya rufa asiri son"
[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar
~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 49..... Aliyu ya
dago yana kallonta ya ma rasa ta ina xae fara
gaya mata damuwar tasa, Mami ta cigaba da
abinda take tace "ka turo min Khaleel idan ka
fita" Ajiyar xuciya ya sauke snn yace "Mami ba
hka bane, neman ta inda xan fara gaya maki
damuwar tawa nake, Mami am totally lost" Ba
tare da Mami ta kallesa ba tace "to idan ka nemo
ina sauraranka" ya dan yi murmushi ya dafe
kansa yace "ba wani abu bne Mami, takura ni aka
yi a gida kan in fito da mata nan da 2wks, nd...."
Mami tayi masa mugun kallo tace "to baka isa
bane?" shiru yyi yana kallonta, tace "Answer me
mana" nn ma shiru, ta girgixa kai hade da tabe
baki tace "ae ni kawae kallon ka nake Aliyu, ace
mutum kmr ka going to 32 har ynxu bae fara
ajiye iyali ba to sae yaushe, kuma sbda samun
waje an maka mgna ka tsiri shiga wani
magulmacin damuwa, to sannunka, ae ni jin
gidanku basu ce maka komai ba yasa nima na ja
baki na nayi shiru, but Allah ya gani baxan bar
Khaleel ya kai kmr ka bae yi aure ba, Allah ya kai
mu nxt yr ka ga." Aliyu yace "Mami nasan ya
kamata ace ina da iyali ynxu, kuma ni ba mgnr
auren da aka yi min yasa ni shiga damuwa ba, ca
fa suka yi idan ban fito da mata nn da sati biyu
ba to xa su hadani da Saleema, imagine fa Mami
wae Saleema, yarinyar da kowa yasan rashin
decency dinta, sbda naki fito da mata sae a aura
min ita a cuceni, kai ni ko kyauta aka bani ita
wllh baxan karba ba, kuma duk mum ce ke son
wnn hadin, duk ta bi xa xuga Dad, Godforbid"
Mami tace "to kai ynxu baka da warce kke so ne
ko iskanci ne" ya dan yi shiru snn yace "ina da
warce nake so, amma bata isa aure ba ynxu" ya
karasa mgnr yana kallon Mami, Mami tace
"jaririya kke nema knn" murmushin da bae shirya
ba yyi, mami tace "Atoh na sani, sae ka auri
Saleemar tunda bata isa aure ba, ran da yarinyar
ta isa auren sae ka aureta ka hada su" ya girgixa
kai yace "Allah ya tsare ni da auren saleema ki
daina fadin hka Mami, ke me yaki da duk wanda
xae hadani da Saleema ne, Mami da xa a ban
yarinyar nn, nayi alkawarin xan raineta, in dauketa
matsayin kanwata in bata education me kyau har
randa xata mallaki hankalinta tasan ciwon kanta"
Mami tayi tsaki don shirme ta dauki mgnr tasa,
tace "to kaje ka sami iyayen nata ka fada masu
hka mana" ya girgixa kai a hankali yace "ae kema
uwarta ce Mami, ba sae naje na sami iyayenta
ba" ba shiri Mami ta ajiye kofin tean hannunta ta
juya da sauri tana kallonsa baki bude da mugun
Mamaki tace "wae Ikram kke fadi Aliyu??" kasa
cewa komai yyi ya dukar da kansa, mikewa tayi
kmr an tsikareta, 4 sure yasan kofa xata bude
masa tace ya fita, hkn yasa ya xube gabanta kan
kneels dinsa ya rike kafarta yace "no plss Mami,
ki tausaya min kar kiyi min hka, wllh Allah ya
jarabeni da son Ikram tun daga ranar da na fara
ganinta, kuma ni son tsakani da Allah nake mata
da kuma aure, bani da burin auren wata daban
idan ba Ikram ba, ita kadae nake da sha'awar
xama da a matsayin matata, nasan bata isa aure
ba ynxu Mami, don hka ba xaman aure xanyi da
ita ba, xan...." tsawa Mami ta daka masa a
fusace tace "enuf, nace maka aurar da Ikram
iyayenta xa suyi ynxu, amma lallai ka cika mara
hankali Aliyu, ita Ikram din xa'a aura maka sbda
ka fara tabuwa ko, to tashi ka bar min daki, Allah
ya sauwake maka" Aliyu ya girgixa kai hawaye
cike idonsa yace "wllh Mami ba xaman aure xan
yi da ita ba nasan bata isa ba, karatunta kawae
xata ci gaba da, tunda aure suke son in yi....."
Mami ta nuna masa kofa tace "don Allah ka rufa
min asiri ka tashi ka bar min gida Aliyu" Khaleel
ne ya shigo dakin, though a sanyaye yake duk da
yasan mgnr, ya xauna gefen gadon Mami yana
kallonta yace "Mami ina tunanin ke me iya yi ma
Aliyu duk abinda yake so ne, bae kamata kiyi
masa hka ba Mami, nd beside ae ba ynxu yace
xa'ayi auren ba, just dat ance ya kai mata su
gani, may b ace sae nn da six month or so xa ayi
auren, kuma kinga Ikram na da shekaru 14 knn
lkcn, kuma i think ae a musulince baxa ace bata
isa aure ba tana da shekara 14, nd he is a
Medical Dr, i guess he knws wat's right n wrong,
just dont bother Mami trust ur son, nd idan baki
manta ba ae tana da shekara 14 iyayenta suka ce
xasu aurar da ita just dat kin canxa masu
ra'ayinsu ne, idan ma tunanin rabuwa da ita kike
tunda yace ba xaman aure xa suyi ba ae sae ya
bar maki ita har randa ta isa xaman auren, ba xa
dae ace bae yi aure ba a gidansu, plss consider
him mum" Mami ta kasa daina kallon Khaleel har
yyi shiru snn ta koma ta xauna tana facing
computern ta, ta dau minti kusan biyar snn ta
fara mgna ba tare da ta juyo ba.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
50.....
"Bani na haifi Ikram ba, don hka ku je ku sami
iyayenta a suleja, kar wani ya kuma kawo min
wnn silly tok din idan baya son bacin raina,
Nonsense kawae" tana kai wa nn ta mike ta fice
masu daga dakin, Khaleel ya juya yana kallon
Aliyu da ya dafe kansa ya dawo kusa da shi ya
dafa kafadarsa yace "dnt wrry bro, nasan ynda
xanyi convincin Mami, kar ka damu" Aliyu ya
dago yana kallonsa snn ya gyada masa kai ya
mike da kyar yace "sae da safe Khaleel its gettn
late" Khaleel ya mike suka fita dakin a tare.
Washegari da Asuba Mami bata amsa gaisuwar
Khaleel ba, ya gama tsayuwarsa a dakin ya fita,
Ikram dake tsaye rike da uniform a hannunta
tace "Mami meyasa baki ce ma yaya Khaleel
komai ba da ya gaisheki, ae na yafe masa" Mami
ta galla mata harara tace "sa uniform din knn,
wae ma me kike yi tun daxu ne Ikram" Ikram ta
shiga saka uniform dinta da sauri, snn ta dauki
safarta da takalmi ta sa. Mami tace "kije ki yi
break downstairs" Ikram ta sauka kasa xuwa
dinnin, xaune ta tarda Khaleel a dinnin din ya
dafe kansa ga tea a gabansa, kujerar dinnin din
da ta ja yasa ya dago kansa da sauri, ta xauna
snn tace "idan kana son Mami ta dinga maka
mgna to ka daina neman tsokanana" harara ya
galla mata yace "fita daga nn wawiya kawae" ita
ma ta hararesa tace "to ba breakfst xanyi in tafi
sch ba" Mikewa tayi da sauri ta dawo gabansa
tana kallon kirjinsa, singlet ne jikinsa sae farar
shirt da bae yi button ba, ta daura hannu a kirjin
tace "lah yaya Khaleel, chest din ka irin na
yayana wllh kalli gashi" sae da yyi baya ya kusan
faduwa ya turata da sauri yace "ke ina wasa da
ke ne" dariya ta kyalkyale da, yyi tsaki ya turata
daga gabansa ya mike ya bar dinnin din. Ta bi sa
da kallo tana murguda masa baki, Karfe hudu da
minti biyar Ikram ta shigo gidan bayan sch bus
ya ajiyeta ta gaida jummae snn ta wuce sama
xuwa dakin Mami, kwance ta tarda Mami a dakin,
duk da idonta biyu bata ma san ta shigo ba,
Ikram ta karasa kusa da gadon da sauri ta
durkusa tana kallon Mami tace "Mami baki je
office bane yau, ko baki da lfya ne" Mami ta
kirkiro murmushi ta mike xaune tana kallon Ikram
tace "har kin dawo dota" Ikram ta gyada mata
kai tace "gud evenin Mami, re yhu sick?" Mami ta
girgixa mata kai tace "am ok dota, yau ban da
aiki ne a office shine nake hutawa, maxa tashi ki
cire uniform dinki kiyi wanka kiyi sllh sae kije ki
karba abincin ki gun Jummai" Ba musu Ikram ta
mike ta cire uniform din ta tana cewa "Mami ni
yau baxan je Islamiyya ba kai na nata min ciwo a
sch, kuma an bani magani na sha" Mami tace
"wani maganin suka baki kika sha" Ikram tace
"wani farin circle magani aka bani na sha da
ruwa" Mami tace "daga yau kar ki kuma shan
magani idan sun baki, xan je in samesu ma, idan
kanki na ciwo ga magani nn a gida" Ikram ta
gyada mata kai snn ta shiga wanka, Mami ta
mike ta fito mata da kayan da xata sa snn ta
koma ta kwanta. Ikram na gama sa kayanta tayi
sllh snn ta sauka kasa xuwa gun Jummai ta
karba abincinta ta dawo cikin falo da sauri ta
kunna TV snn ta xauna tana ci tana kallo. Karfe
biyar Aliyu ya shigo falon da sallama, ta mike da
sauri taje ta rungumesa ta daga kai tana
kallonsa tace "yayana jiya ban san lkcn da ka tafi
ba" Murmushi yyi yace "uhm kin yi bacci ne"
tace "shine baka tasheni in raka ka ba ko, kasan
me yayana, yau an bamu practical da xa muyi a
Home economics kuma nasan yaya Khaleel
baxae koya min ba" ya durkusa gabanta yace
"wani practical aka ba ku" tace "wae Abrasive xa
mu yi" ya mike yace "to xan maki kafin in tafi,
Mami tana sama ko?" ta gyada masa kai tace
"ehh bata je office ba tace min hutawa take yi
yau" ya kirkiro murmushi yana gyada mata kai
snn yace "je kiyi kallonki kafin in sauko" Ba musu
ta koma kan kujera ta xauna ta ci gaba da
kallonta, snn ya haura sama xuwa dakin Momy, a
sanyaye yyi sallama ta amsa snn ya shiga dakin
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 51..... Aliyu ya karaso gefen gadonta ya xauna yana kallonta yace "ina yini Mami" ta mike xaune tace "lfya qlau, ya gidan" yace "Alhmdllh" daga nn bae kuma cewa komai ba ita ma hkn, can bayan kmr minti biyar yace "gani kinyi kira na Mami" Mami na kallonsa tace "dama ba wani abu bane tambaya kawae nake son maka" yace "ina ji Mami" tana kallonsa tace "A gidan ku kana da tabbacin xa su bari ka auri Ikram Aliyu?" yyi shiru yana kallonta snn yace "idan nace ita nake so i am sure xa su barni in aureta" Mami tayi murmushi tace "har da Mum dinka Aliyu" ya girgixa kai yace "ae ba ita xata xauna min da saleemah ba Mami, kuma na tabbatar dad dina baxae min abinda bana so ba" Mami ta gyada kai snn tace "shknn, xan baka Ikram amma da sharadi biyar Aliyu, though ba masu tsauri bane kuma its Nml" ya tsura mata ido yana kallonta a sanyaye yace "to ina ji Mami" ta girgixa kai tace "A'a ba ynxu xaka ji su ba, ynxu dae me kace iyayenka suka ce kayi nn da sati biyu?" yace "suka ce in kai masu mata su gani" Mami tace "gud yaushe xaka kai masu ita?" yyi shiru na wani dan lkci snn yace "duk lkcin da kika ce in kai ta Mami" Mami tace "to duk randa ka shirya ka xo ka dauketa, Allah ya shige mana gaba" yace "Ameen ngd ssae Mami, Allah bar xumunci" tace "Ameen, amma Momy tasan da wnn mgnr ne?" ya girgixa mata kai alamar "A'a" tace "to idan ka koma gida ka sanar mata, xama muyi waya da ita, don bana son abinda xae sa raina ya baci Aliyu" Aliyu yyi shiru snn a sanyaye yace "Mum don Allah kiyi min favour daya" ta na kallonsa tace "na me knn" ya dawo gabanta yace "plss mum ki kira Abba kice masa kece ke son hadani da Ikram, nasan Abba xae ji mgnrki, kinga komai xae xo min da sauki knn" Mami ta girgixa masa kai tana murmushi tace "A'a kasan wnn baxae yiwu ba, kai dae kayi ta addua kawae nasan Momy ma idan ta sa baki komai xae xo maka da sauki ba sae nayi mgna ba" yace "to shknn Mami, i am greatful" tayi murmushi tace "Allah yyi maka albarka son, Allah na tare da kai" Aikin da take yi a computer jiya ta bar masa ya karasa snn ta fita downstairs taga me Ikram ke yi duk da tasan baxae wuce kallo ba, hkn kuwa ta tarar tana yi, ta kashe TVn tana hararanta tace "kinyi assignment dinki ne" Mikewa tayi kmr xata yi kuka tace "A'a" snn taje dauko jakarta a sama. Har dare Aliyu na dakin Mami, sllh kadae ya fita da shi, ya dawo ya ci gaba da abinda yake a computer, Karfe takwas Khaleel ya shigo dakin, ya gaida Mami dake kan darduma ta amsa tace "yau baka dawo da wuri ba son ina ka tsaya" ya xauna kan kujera yace "to Mami naga fushi kike dani, yau fa ko gaisuwata baki amsa ba, shiyasa nayi xamana a office" bae jira me xata ce ba ya juya yana kallon Aliyu yace "Hi Brother" Aliyu ya juya suka gaisa snn ya ci gaba da abinda yake. Mami tace "Aliyu ka je ku ci abinci ka bar shi xan karasa" Ikram ce ta shigo dakin ta tsaya daga bakin kofa rike da buk dinta tana hawaye tace "Mami kina ganin yaya Khaleel ya watsa min ruwa ya tsallaka min buk ko" Khaleel ya xaro ido yace "lah yaushe na watsa maki ruwa" tace "wllh Mami ya watsa min, kalli buk dina inda ya jike fa" Mami tace "yau ni nashiga uku da jaraba" Khaleel ya