Showing 57001 words to 60000 words out of 87136 words
koma gida, sae kuka ikram take wae ita baxata bi sa ba, shi dae har ya isa gida bae ce mata komai ba suna shiga gidan taji haushin kare ba shiri tayi tsit, kwanciya kawae Khaleel yyi don sun yi komai can gida, ta gama tsayuwarta a dakin duk da ya kashe wuta, snn taje ta kwanta can nisa da shi ta rufa da bargo, ya birgino kusa da ita ya rungumeta xata yi magana ya saka bakinsa cikin nata. Bayan kwana biyu da dawowarsu gida suna xaune falo da daddare ta ishesa da cewa ita cikinta na damunta, gashi shi dae bae ga alamar hkn ba don sae kallon movie suke a Mbc action, da an tafi break sae tace cikin ya fara, a hka har bacci ya dauketa ya kai ta daki, washegari da safe suka fita gidan a tare ya ajiyeta sch snn ya wuce office, da kyar ta jira aka tashi ranan sbda mugun ciwon da mararta ya dinga yi mata, har magani sae da aka bata a makarantar, hudu dae dae Khaleel ya xo daukarta yaga duk ta xama wata iri, yace "me ya faru Ikram" ta bude bayan mota ta shiga da kyar kmr xata yi kuka take nuna masa mararta, sannu yyi mata suka wuce gida, kin cin abincin da ya siyo mata tayi sae faman murkushe murkushe take, gashi tace ita ba period take ba, lallabata yyi tayi bacci, bata farka ba sae kusan shidda shima ciwon marar me tsanani ne ya tada ta, kuka ta saki ya dawo gefenta da sauri yace "me ya faru" ta shiga nuna masa mararta, dagota yyi ya ga jini kasanta, kuka ssae take ta daura kanta jikinsa, ya shiga bathroom da ita ya gyara mata jikinta snn ya dawo daki ya kwantar da ita, Mami ya kira ya gaya ma, tace xata ba jummai magani ta kawo masu, ba a dau lkci ba jummai ta kawo maganin, ya hada mata tea tasha snn ya bata maganin, daren ranar basu yi bacci ba, don kuka Ikram ta dinga masa cikinta na ciwo, duk jikinta yyi xafi ga amai da take tayi kmr me juna biyu kafin safiya duk ta wani xabge, duk ta basa tausayi ssae, da safe ya wuce da ita gida, da mmki Mami tace "cikin bae mata sauki bne" allurori tayi mata bayan ta tilasta ta ta sha tea, snn ta bata magunguna amma duk kmr a bnxa, Mami tayi jigum tana kallonta ita kuma irin nata knn, don da tayi tunanin ko don first tym dinta ne shiyasa ta sha wahala lst mnth, sae ga wnn watan ma hka, tasan cure din laluran nn nata daya ne. Da daddare Ikram na kwance Mami ta lullubeta bayan ta gama kuka da murkushe murkushenta bacci ya dauketa, Khaleel kuma na xaune gefenta Mami na kan computern ta, Aliyu ya bude dakin ya shigo, duk ya wani rame, suka gaisa da Mami dake bin sa da ido, snn ya juya suka gaisa da Khaleel, ya xauna kusa da Mami ta sauke ajiyar xuciya tace "daga ina hka" ya kauda kansa yace "daga gidansu Rukayya nake....." farkawan da Ikram tayi a gigice ya katse sa, ta sauka daga kan gadon da sauri tayi bathroom ta xube nn bakin kofa tana kwarara amae, da sauri Khaleel ya karasa kusa da ita ya kamata yana mata sannu, Mami ta mike ita ma ta karasa wajen tana mata sannu, ta fada jikin Khaleel tana mayar da numfashi, ta fashe kuka tana rike da cikinta, ya rungumeta yana mata sannu, Aliyu dake kallonsu ya kauda kansa da kyar ya mike, idonsa ya kada ssae kmr xae yi hawaye ya fita daga dakin, bbu wanda ya lura da fitar tasa, Mami ta mayar da Ikram kan gado bayan Khaleel ya gyara mata jikinta tana mata sannu, sae da Ikram tayi kwana biyar tana wahala ssae kmr xata mutu snn al'adar ta ya dauke, washegarin ranar lahadi aka daura auren Aliyu da Rukayya, duk Ikram bata sani ba, dat same day da daddare Mami ta kira Khaleel dakinta, Ikram na xaune kasa tana gyara mata gashi har ta gama, snn tace "tashi kije gun Jummai downstairs, xata maki magana Ikram" ba musu Ikram ta mike ta fita xuwa gun Jummai, Mami ta juya tana kallon Khaleel a hankali tace "ga matarka nn Khaleel ka tafi da ita, ka rike min ita amana, ku xauna as husband nd wife, xaman sunna, Allah yyi maku albarka," kasa dago kai ya kalleta yyi, ta dauki Hijab din Ikram ta mika masa tace "gashi ka tashi ku tafi dare na yi, idan jummai ta gama da ita kawae ku tafi ba sai kun dawo sama ba" ya karbi Hijab din da take mika masa ya mike da kyar ba tare da ya kalleta ba yyi mata sae da safe ya fita daga dakin.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 77...... Ko da Khaleel ya sakko kasa Ikram bata fito daga dakin jummai ba har lkcn, ya nemi guri ya xauna ya dafe kansa, yana nn a hka har na kusan minti goma snn Jummai ta fito Ikram na biye a bayanta sae xumbure xumbure take, ya mike yyi ma Jummai sae da safe, Ikram ta bi bayansa, jummai na masu Allah ya kiyaye, yna kkrin bude kofa aka riga sa budewa Aliyu ya shigo falon sanye da farar shadda, suka gaisa da Khaleel snn ya daga ma Ikram hannu, ta bisa da kallo har ya isa stairs, snn ta bi bayan Khaleel a sanyaye. Suna isa gida bayan ya gama parkin ya juya yana kallonta yace "ba ki jin yunwa ko" bude kofar tayi ta fice daga motar kmr xata tashi sama ta nufi balcony, shima ya fito ya kulle motar ya bi bayanta, yana bude gida ta rigasa shiga ta nufi dakinta da sauri, falo ya shiga ya xauna kan kujera tare da jinginar da kansa jikin kujerar ya lumshe ido, ya kai kusan sha daya a hka snn ya mike a hankali ya nufi sama ya bude dakinsa ya shiga, wanka yyi ya kuma sakkowa kasa xuwa kitchen ya hada tea snn ya koma dakinsa, sha biyu dai dai ya mike ya kashe wutan dakinsa ya fita, a hankali ya tura kofar dakinta tana xaune tsakiyar gado kanta a gwiwanta, ta daga kai da sauri tana kallonsa da idanuwanta da suka rine sbda kuka, karasowa yyi ya xauna gefen gadon yana kallonta a hankali yace "kukan me kike Ikram," tsaki tayi ta kwanta tare da juya masa baya, ya koma can side din shima ya kashe wutan dakin snn ya kwanta. Washegari yana dawowa daga sllhr Asuba ya tada ta tayi sllh, ba musu ta shiga bathroom tayi alwala tana idar da Sllh ta shiga wanka, shi ko ya fita siyo masu break fst, karfe bakwae ya ajiye ta a sch shi ya wuce office. Hudu ya je daukota a sch daga office suna isa gida yace "me xaki ci" tace "ni yau baxan ci shinkafa ba yaya Khaleel, kasan me xaka siyo min" yyi shiru yana kallonta don mmkin hucewar da tayi da wuri duk da ba sanin abinda aka mata yyi ba, can yyi murmushi yace "aa," tace "meatpie, hamburger da ice-cream xaka siya min" yace "to sae na dawo" ya fita waje ita kuma ta nufi sama don xuwa yin wanka. Da daddare Khaleel ya riga ta wucewa sama ya kwanta, sae da ta gama kallonta snn ta kashe kayan kallon ta wuce dakinta, yana kwance ya lumshe ido, tace "kayi bacci ne yaya Khaleel" bae ce komai ba hkn yasa ta kashe wutan dakin ta kwanta ita ma, ko minti biyar bata yi da kwanciya ba ya mirgino kusa da ita ya rungumota ta baya, turasa ta shiga yi tace "A'a meye hka yaya Khaleel" ya rufe bakinta yace "ki gaya min meyasa kike fushi da ni jiya me nayi maki?" tana cire hannunsa a bakinta tace "ni baka min komai ba ka kyaleni" yace "to tashi kije kiyi alwala mu yi sllh" tace "ni nayi sllh" ya mike xaune ya daga ta yace "ae na san kin yi" turasa tayi xata kwanta ya fixgota yace "ae ko xan maki abinda ba kya so idan baki tashi ba" da sauri ta mike yyi murmushi yana binta da kallo ta shige bathroom, yana xaune ta fito ya mike don dama jallabiyarsa na jikinsa ya ja su sllhn nafila, ya dde xaune yana addua, har ta gaji ta mike ta cire hijab din jikinta ta kwanta, bayan kmr minti biyar ya shafe adduar ya mike ya cire jallabiyar jikinsa ya kashe wutan dakin ya kwanta, a hankali ya kira sunanta ta juya tana kallonsa cikin duhun ta amsa, yace "xo ki ji abu" ba musu ta koma kusa da shi tace "mene" ya jawota jikinsa a hnkali yace "re yhu ready 4 me" tace "ready 4 wat?" ya shiga mata rada a kunne ta turasa da sauri kmr xata yi kuka tace "ni ka bari yaya Khaleel" xata koma gunta ya rungumeta yace "plss mana kanwata" kuka ta fashe da ssae tace "wllh kar ka sake min irin wnn mgnr bana so" yyi shiru bae ce komai ba snn ya saketa ta koma gunta ta kwanta, sae da ya bari bacci ya fara daukarta snn ya koma kusa da ita, ssae ta tsorata da abun da yake mata ta dinga rusa kuka jikinta na rawa tana basa hkuri, kasa yi mata komai yyi ya kyaleta yyi kwanciyarsa, har lkcn bata daina kukan da take ba, ba ita tayi bacci ba sae wajen biyu sbd tsoro. Ko da ta farka da asuba bata gansa dakin ba, a sanyaye ta shiga bathroom tayi wanka snn tayi alwala ta fito, sae da ta sakko kasa bakwae dae dae ganin bae shigo dakinta ba as usual ya ga ko ta yi shirin makaranta taga ashe ya fita, jigum tayi a falo, ba a dau lkci ba aka danna bell din gidan ta mike da sauri ta nufi kofa don ganin waye, drivern Mami ta gani suka gaisa snn ya mika mata ledan hannunsa yace yana jiranta xae kai ta sch, snn ya juya ya bar wajen, ta dde tsaye bakin kofar snn tayi tsaki tace "aikin bnxa kawae, to sae me, ae har abada baxan taba bari kayi min komai ba tunda ba kai nake so ba" wani tsakin tayi ta juya a fusace ta bar wajen ta wurgar da ledan abincin hannunta, ta dauki safarta ta sa da takalmi ta rataya jakarta ta fice daga gidan, ta nufi kofar gida gun Driver.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
78.....
Yau satin su biyu da komawa gida amma bbu abinda ya
canxa game da wlkncin da Ikram ke ma Khaleel, tun yana
jin haushinta har ya dawo ya daina duk da irin mugun
sha'awarta dake dawainiya da shi don har rashin lfya hkn
ke sa masa, gani yake kmr yarinta ne yyi mata yawa
shiyasa ya kyaleta kawae, yasan ko min ddewa as tym goes
on xata gane abinda take ba dai dai bne, ga aukin xuwa
islamiyya idan ta dawo daga sch, da kuma asabar da
lahadi, har dariya take basa wani lkcn, a haka suka share
kusan wuta guda bata bari komai ya shiga tsakaninsu ba,
ranar saturday da safe suna falo xaune shi yana shan tea
ita kuma tana kwance sae murkushe murkushe take, shi
dae bae ce mata komai ba, yana lura da ita tun
shekaranjiya take a hka, mikewa tayi da ta ga ba sarki sae
Allah kamar xata yi kuka tana rike da marar ta tace "yaya
Khaleel ni fa cikina xae fara min ciwo wllh" ba tare da ya
kalleta ba yace "Allah ya sauwake" shiru tayi tana kallonsa
snn ta mikewa tsaye ta nufi stairs a fusace, ya bi ta da kallo
snn ya tabe baki ya ci gaba da shan teansa, lkci daya
period dinta ya xo mata, da farko bae yi niyyar kulata ba
amma sae ta basa tausayi ssae, more especially sbda
Aman da take kmr ranta xae fita, kuka ssae take tana kiran
Mami tana juye juye, ya taimaka mata ta gyara jikinta snn
ya sa mata wani kayan da Hijab suka bar gidan xuwa can
gida, kallonsu Mami ta tsaya yi don bata je aiki ba ranar
tana gida, tace "meye hka kuma" Khaleel ya dan dukar da
kai yace "wae cikinta ke ciwo Mami" da mmki Mami tace
"cikinta? Me ya sami cikin" ya rasa me xae ce, Mami ta
dagota tace "me ya same ki Ikram" cikin kuka Ikram ke nuna
mata mararta, Mami ta mayar da ita kan gado bata ce
komai ba ta shiga hada alluran da xa tayi mata, bbu abinda
ikram ke yi sae aikin kuka da juye juye jummai na xaune
gefenta tana lallashinta, shi ko ya juya ya fita daga dakin,
sae da tayi amai sau biyu kafin Mami tayi mata allurorin,
jummai ta tilasta ta ta sha tea, snn ta kora maganin da
Mami ta bata ta koma ta kwanta tana ci gaba da kuka,
Mami ta mike ta fice daga dakin ta nufi dakin khaleel, xaune
ta tar da shi yyi jigum, ko me ta tuna kuma sae ta juya ta
fita ya bi ta da kallo, hka Ikram ta karashi ranar a wahale,
sae dare bacci mae nauyi yyi gaba da ita, Khaleel na
gefenta a xaune lkcn, sha daya saura yyi ma Mami dake
kan computern ta sae da safe, tace "Allah ya tashe mu lfya"
snn ya fita, dakinsa ya shiga, ko mnti goma bae yi da shiga
dakin ba jummai ta shigo, yace "baki yi bacci ba Mama"
tayi murmushi tace "aa ban yi ba tukun ka sha tean naka na
gado ne?" murmushi yyi yana shafa kansa yace "A'a" tayi
dariya tace "to bari in hado maka" snn ta fita daga dakin, ba
a dau lkci ba ta dawo rike da mug din tea, ya karba yyi
mata godiya snn ta nemi kujera ta xauna tace "gun ka naxo
babana" yace "ni mama" tace "ehh" yace "to ina jin ki
mama" Jummai tace "ya muka ga hka Khaleel, mun baka
matarka kuma ka bar mana ita tana wahala har ynxu" yyi
shiru yana kallonta snn yace "ban gane ba Mama" Jummai
tace "to wani irin xama kuke da Ikram har warhaka
babana?" ya sunkuyar da kansa bae ce komai ba tace "kayi
shiru" ya dan shafa kansa yace "kawae muna dae xaune ne
mama" jummai tace "bn gane ba" yyi shiru kmr baxae ce
komai ba sae kuma a hankali yace "taki amincewa dani ne
har ynxu Mam" jummai tace "subahanallahi, kaji wani
shashanci irin na Ikram, to kai me yasa xaka yi shiru
babana" yyi shiru bae ce komai ba, ta mike ta nufi kofa tana
cewa "ae bae kamata kayi shiru ba babana" mug din tean
dake gabansa ya dauka a hankali yana sha, kwanan su
biyar a gida period dinta ya dauke sae a snn aka samu
kwanciyar hankali, Ikram aka dawo dae dae, ranar da
daddare xa su koma gida ta dde dakin jummai xaune tana
mata mgna, sun fi hawa daya snn suka fito Ikram na ta
xumbure xumbure suka bar gidan da Khaleel dake xaune
yana jiranta dama a falo, har suka kwanta bata ce masa ba
bae ce mata ba ranar, sae washegari don kanta tayi masa
mgna kmr bbu abinda ya faru, shi kam har mmkinta yake.
Sae da suka yi kwana biyu da komawa gida snn ya gwada
ya ga ko xata yrda da shi, ba karamin masifa ba ya sha
ranar da daddare kmr xata cinyesa, har da kukanta, shi dae
bae ce mata komai ba ta karashi haukanta ta mike ta fice
daga dakin tana cewa "idan kana so gobe sae ka kai
gulmata gurin Mama jummai" murmushi yyi ya kashe wutan
dakin da ta kunna sbda bala'i yyi kwanciyarsa, in ya tuna
duk sbda Aliyu take wnn abun da take sae abun ya basa
dariya.
1 min ·
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 79..... Wasa wasa
wani watan ya kusa xagayowa Ikram bata bar
Khaleel ya taba ta ba, har ya ma hakura duk da
ssae yake sha'awarta kuma ita ke takalo masa,
mugun shakkar masifarta yake, ko kadan bae son
jaraba da tsiwar Ikram ji yake kmr kansa xae rabe
biyu idan tana yi don bae son hayaniya shi kam,
gashi fa xaman lfya suke amma da ya kawo mata
batun sae tayi kwana biyu tana gaba da shi tana
xumbure xumbure. ran thursday ta fara ciwon
marar nata da safe, kuka take tana juye juye kmr
xata mutu, bae ko tanka ta ba sae da ya gama
shirinsa na office snn ya kai ta gida, Mami xata fita
office knn ita ma, da mmki tana kallonsu tace "lfya
kuma" ba tare da ya kalleta ba yace "ciwon ciki
wae" bae jira me Mami xata ce ba ya juya ya nufi
kofa yana cewa "ni na tafi office Mami" Mami da
Jummae dake tsaye falon suka juya suna kallon
Ikram dake ta rusa kuka. Kwananta biyar a gida
Mami ta kirasa ya xo ya dauketa don tun da ya
kawo ta bae sake komawa gidan ba, bayan sun
gaisa da Mami ya koma cikin mota yana jiranta, ba
a dau lkci ba ta fito jummai na biye da ita a baya,
ta bude mata motar ta shiga snn tayi masu sae da
safe, sae da suka fita daga gidan snn ya juya yana
kallonta, sae a snn ya lura da idonta da yyi jajur
sbda kuka, bae ce mata komai ba don bae san
abinda aka mata ba har suka isa gida, as usual a
fusace ta fice daga motar bayan ya gama parkin,
yyi murmushi ya bude motar ya fito ya kulle snn
ya bi bayanta, goma da rabi tana kwance daki ya
shigo, ya xauna gefen gado yana kallonta yace "me
aka maki kike kuka?" ta mike a fusace kmr jira
take, tana huci tace "daga yau idan marata na
ciwo idan baxa kaini asibiti ba ka barni in mutu a
gida, kar ka sake kaini gidan Mami na gaya maka"
tana kai wa nn ta fice daga dakin tana huci. Hka
xaman nasu ya kasance har na wata da watanni
bbu abun arxiki har tana neman shiga ss2, da ta
fara al'ada dama sae dae ya kai ta asibiti ba gun
Mami ba kmr ynda ta gaya masa, ita ko tausayinsa
ma bata ji, bata ma san wahalar da yake ciki ba,
duk ya rame abun tausayi, a watansu na takwas
ranar wani saturday suka je gida gun Mami, Mami
taji ddin ganinsu ssae, ga Ikram tayi kyau ta kara
murmurewa abunta, amma sae ta ga Khaleel dinta
kmr ba shi