Showing 30001 words to 33000 words out of 87136 words
kmr xata yi kuka tayi shiru, jummai dake kitchen tana jin su tace "Mami ya bar shi kawae xan gyara ae aikina ne" Mami tace "ae kuwa sae ya gyara kafin ya bar gidan nn, wani ya xubar masu, aikin dake gabanki ma ya isheki" sch bus ne ya shiga horn bakin gate, Mami ta dauki car key dinta da mayafi ta kama hannun Ikram ta sallami jummai suka yi kofar fita, Ikram ta juya tana kallon Khaleel dake tsaye stairs yana kallonsu ta daga masa hannu snn suka fita daga falon, jummai tayi dariya tace "je ka ka gama shirinka kayi tafiyar ka babana xan gyara" murmushi kawae yyi ya haura sama. Ikram kmr xata yi kuka tace "Mami to yaushe xaki dawo ni bana son wnn gidan nasu mutane sun yi yawa ciki, sae suyi ta kallona, ni ki bar ni wajen yaya Khaleel in dinga kwana da shi, yaya Khaleel kace Mami ta bar ni wajen ka" Khaleel ya galla mata harara ta madubin mota yace "wa xa a bar ma ke" Mami tace "nace gobe idan jummai ta dawo xata xo ta dauke ki ki tsaya wajenta kafin in dawo" Ikram bata kuma cewa komai ba sae xumbure xumburen da take har suka isa gidan, bayan sun fito Mami tace ma Khaleel "xan kiraka idan na tashi komawa gida" yace "to Mami" ya juya yana kallon Ikram ya daga mata hannu yana mata gwalo, ta murguda masa baki Mami ta ja ta suka shiga cikin gidan, basu tar da kowa cikin falon ba Mami ta haura sama da ita tayi sallama dakin Momy suka shiga, tana xaune kan darduma rike da caxbi alamar ta idar da sllh knn, ta mike tace "A'a sannunku da xuwa daga ina hka" Mami tace "wllh daga gida muke" ta xauna suka gaisa snn tace "sauri nake wllh Hajiya, yau da daddare xan kama hanyar germany, may b in yi sati daya, shine na kawo maki dota na ta dinga tafiya sch da islamiyya daga nn kafin in dawo, jummai me mana aiki jiya ta tafi kauye gun yar ta ta haihu, kila ita ma tayi sati daya" Momy tace "to shknn Hajiya ae wnn ba matsala bane, kayayyakin ta fa" Mami tace "khaleel xae kawo mata gobe, ynxu kayan makarantar ta kawae na xo da" Mami bata wani dde ba ta sallami Momy bayan ta kira Khaleel yace mata yana kofar gida, kuka Ikram ta shiga yi wae ita baxata xauna ba, momy tace "haba Ikram baki san ni bane" dafa ta Mami tayi tace "gobe xan xo in dauke ki dotana amma fa sae naga kin daina kukan nn" shiru Ikram tayi tana kallonta, Momy ta dauko chocolate dayawa ta mika mata ta karba tana kallonsu, Mami tayi dariya tace "kmr ko kinsan dotan nawa akwae son chocolate" Momy tayi dariya tace "ae naga yanda tayi ta murna wancan ranar da Aliyu ya bata" Mami ta dan yi still kmr warce ta tuna abu, sae kuma ta juya tana kallon Momy tace "don Allah kar ki bari Aliyu yana shisshige mata bana so" Momy tayi dariya tace "sbda me Hajiya" Mami tace "hka nn kawae bana so" ta daga ma Ikram hannu snn ta yi sallama da Mami ta fita daga dakin.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 44.... Da daddare Ikram na xaune daki tana assignment dinta, momy kuma na wanka, seeyama ta shigo dakin daukar text buk dinta, Ikram tace "ni xan bi ki inda xa ki" Seeyama tayi murmushi tace "ae bbu inda xanje Ikram kallo muke a falo" Ikram ta mike da sauri tace "nima kallon xanyi" bata jira me Seeyama xata ce ba ta fice da sauri, seeyama ta bi bayanta ita ma da sauri tana dariya. Duk yan matan na xaune falo suna kallon Indian film, duk suka bi Ikram da kallo har ta karaso cikin falon seeyama na biye da ita a baya suka xauna, farida ta tabe baki ta ci gaba da kallonta, Ikram tayi shiru tana kallon film din da suke kallo can ta mike ta dauki remote din dake kan centre table ta canxa tashar xuwa Mbc3 tace "ni cartoon xan kalla" cikin tsawa Farida tace "keee kina da hankali kuwa" Murguda mata baki Ikram tayi tace "ehh" Saiham tace "wae wacce yarinya ce wnn 4 Godsake" seeyama ta karbe remote din tace "bari su gama kallonsu Ikram sae in sa maki cartoon din" Ikram ta murguda masu baki ta koma ta xauna kmr xata yi kuka, karfe takwas da rabi aka bude kofar gidan, duk suka juya suna kallon wanda xae shigo, Khaleel ne ya shigo gidan da sallamarsa, Ikram ta mike da sauri tayi gunsa da gudu ta rungumesa kmr xata yi kuka tace "yaya Khaleel ka xo ka tafi dani ne" durkusawa yyi yana kallonta ya gyara mata hannun rigarta yace "in kai ki ina?" ta bata fuska tace "gida mana" yyi murmushi yace "ae Mami bata dawo ba, ga banana nn na kawo maki da yawa ae" ta juya masa baya kmr xata yi kuka tace "ni bana so" mikewa yyi ya kamo hannunta yace "to naji xan tafi da ke. ina momy?" ta nuna masa sama, sae a snn ya lura da su seeyama dake xaune a falon, yyi murmushi ya daga masu hannu yace "Hi" duk suka yi dariya banda Farida. Cikin falon ya shiga suka gaisa da fara'arsa snn ya kama hannun ikram suka haura sama xuwa dakin Momy, kuka ssae Ikram ta shiga rerawa da Khaleel xae tafi, ya galla mata harara yace "to ni na kawo ki da xan mayar dake" cikin kuka tace "ni wllh sae na bika din" da kyar ya samu ya bar gidan tana ta rusa kuka, Momy tayi lallashin duniyar nn amma taki yin shiru kuma taki bin ta sama, kyaleta tayi ta koma sama abunta, Hajiya ta sakko cikin tsawa tace "ke dalla rufe ma mutane baki shegiya kawae, maxa wuce gun warce kika xo kar in kifa maki mari, ance maki nn gidan ubanki ne xaki dame mutane da ihu" Shiru Ikram tayi tana kallonta. Farida ta sauko ta dungureta a ka tace "maxa bar falon nn kar in maki duka, mayya kawae" seeyama ta haura sama da gudu taje ta kira mumy, Aliyu ne ya shigo falon da sallamarsa, Ikram tayi gunsa da gudu ta fasa ihu tana nuna masa Hajiya da farida tace "yayana kaga wa en can suna min ihu ko, shine wnn har ta turani na kusa faduwa" cikin tsawa yana kallon farida yace "uban me tayi maki don uwarki" Hajiya ta yo waje da ido tace "a ina ka santa Aliyu"
[2/25, 08:35] Zjy: Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
45.....
Aliyu bae ko kalle Mum din tasa ba ya kama
hannun Ikram suka haura sama, dakinsa ya
shiga da ita ya xauna kan gado ya dago
fuskarta yana kallonta, hawayen idonta ya
shiga gogewa a hankali yace "su ne suka doke
ki ko Ikram" ta girgixa masa kai tana ci gaba
da hawaye tace "yaya Khaleel ne ya tafi ya
barni" hade rae yyi yana kallonta yace "ina xae
kai ki da" ta marairaice tace "gida mana"
hannunta ya kamo yace "to yi hkuri My Ikram,
xan kirasa ya xo ya dauke ki kinji" kai kawae ta
gyada masa tana kallonsa, yyi mata murmushi
ya mike ya dauko chocolate ya bude ya mika
mata, ta karba tana murmushi ita ma, ya xauna
kan gadon ta xauna gefensa tana kallonsa
tace "yayana meyasa ka daina xuwa gidanmu
ynxu?" ya dan yi shiru snn ya kamo hannunta
yace "to xan dinga xuwa amma idan na xo ki
daina xuwa kusa dani kar Mami ta koreni kin ji"
shiru tayi tana kallonsa snn ta ci gaba da cin
chocolate dinta tace "to" Momy ce ta shigo
dakin tace "to tashi muje ki kwanta tunda kin
gama kukan" bata fuska tayi tace "Mami ni ki
barni wajen yayana" Momy ta dago ta tace
"gobe da sch Ikram kwanciya xaki yi" bata jira
me xata ce ba tayi kofar fita da ita, kuka ta
shiga yi amma a hankali, momy tace "wlh kin
cika kukan bnxa Ikram, komae kice xaki yi
kuka" sakinta tayi ta fita daga dakin, Ikram ta
juya tana kallon Aliyu dake kallonsu, tayi
murmushi ta koma kusa da shi ta xauna, yace
"kin ci abinci?" kai ta gyada masa, ya mike ya
fita xuwa dakin Momy ya dauko maths texbuk
dinta ya dawo, ya shiga bata questn tana
solvin har kusan karfe sha daya snn yace
"Ikram tashi in raka ki gun momy ki kwanta
kinga dare yyi" bata yi musu ba ta mike ya rufe
buks din ya dauka suka fita yana rike da
hannunta, har kofar dakin momy ya kai ta snn
ya durkusa gabanta yana kallonta ya dan yi
murmushi ya daura mata kiss a goshinta a
hankali yace "gudnyt My dear" murmushin tayi
ita ma tayi masa abinda yyi mata, ya mike da
sauri ya bude kofar dakin ta shiga snn ya rufe
kofar ya juya xae koma dakinsa, tsaye ya ga su
Seeyama da Aisha suna kallonsu, suna ganin
ya juyo suka shige daki da gudu suka rufe
kofar suna ta kyalkyala dariya, dakinsa ya nufa
ya bude ya shiga. Kwanan Ikram takwas a
gidansu Aliyu Mami ta dawo, kuma ranar
Abbansu Aliyu shima xae dawo daga britain,
don hka basu a hadu da Ikram ba, a kwanaki
takwas din nn da tayi ba karamin shakuwa
suka kuma yi da Aliyu ba fiye da na da, ssae
yake nuna mata so da kulawa amma fa a boye
don warnin ssae Mum dinsa tayi masa
washegarin ranar da ya wuce da ita sama kan
cewar ya fita harkarta don bbu abinda ya
hadasa da ita bata son shisshigi, to kawae ya
ce mata ranar. yana dawowa daga aiki da
daddare Ikram ke shiga dakinsa suyi ta solvin
questn a maths, ba ita ke komawa dakin momy
ba sae sha daya, kullum da daddare karfe
takwas Khaleel ke xuwa gidan duk da idan ya
xo gun su seeyama kawae yake tsayawa suyi
ta hira amma da bananan ta yake shigowa
gidan, kuma duk xuwansa basu taba haduwa
da Aliyu ba don sae kusan goma yake dawowa
daga aiki, hka ma Mujaheed sun saba ssae
dashi kullum da roban ice-creams da snacks
yake shigowa gidan na Ikram, ta dae xama yar
gata a gidan, tana bala'in ji da yaya Mujaheed
dinta, hka take ce masa yaya Mujaheed dina,
duk ya taka ma su Farida da Saiham burki don
su kadae ke tsangwamarta a gidan sae
Hajiyarsu Aliyu, ita din ma ta shiga taitayinta
don tana shakkar Mujaheed ssae ba kadan ba,
ko kadan bae da mutunci baya jin mgnr kowa
sae ta uwarsa. Aliyu bae wani damu da ynda
Ikram ta saba da kaninsa ba don yasan
wanene Mujaheed. Ranar da Khaleel ya xo
tafiya da ita su seeyama suka ja ta xuwa daki
su ka ce "Ikram kice ke baxa ki tafi ba yau,
kinga gobe Abbanmu xae dawo kuma yana siyo
mana abubuwa da yawa har da Teddy" da
gudu ikram ta sauko ta sami Khaleel dake
xaune falo yana jiran Momy ta fito da kayanta,
ta kama hannunsa ya fixge yana hararanta, ita
ma ta rama snn tace "yaya Khaleel ni baxan
tafi yau ba, kaga bance ma yayana da yaya
Mujaheed dina yau xan tafi ba" Khaleel ya galla
mata harara yace "ina Hijabin da nace ki
dauko" Momy ce ta sauko rike da jakar
kayanta, Ikram ta fasa ihu tace "wayyoo Momy
ki maida kayana ni ba yau xan tafi ba" dariya
momy tayi tace "yau kuma, to kai kaji Khaleel
sae ka tashi ka tafi" mikewa yyi ya karba jakan
hannun Momy yace "ae baxan yi wahalar bnxa
ba" tana kuka ssae suka bar gidan, su
seeyama ma sae da suka yi kukan don ba
karamin shakuwa suka yi da Ikram ba yan
kwanakin nn, suka xama kmr wasu kawaye
duk da sun girmemata da shekaru biyu. Khaleel
na gama parkn ya fito daga motar, ya fito da
Ikram da taki fitowa, ta buge masa hannu ta
kuma fashewa da kuka, dafa ta yyi a hankali
yace "baki son ganin Mami ne Ikram" juya
masa baya tayi ta rungume hannunta tace "ni
ka kyaleni" ya juyo da ita yana murmushi yace
"to yi hkuri, xo muje kiga abubuwan da Mamin
ki ta siyo maki" bae jira me xata ce ba ya daga
ta sama, rungumesa tayi tana kyalkyala dariya
suka shiga falon.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 46..... A yr nd halve ltr. Ikram ce xaune falo da Awka gabanta sae faman solve din Maths take tana yi tana kallon cartoon, sanye take da wando pink colour, da yar top fari da pink, calaba ne manya manya a kanta Mami tayi mata park dinsu da ribbon tayi roll din mata don ko kadan bata son kitso, ita da jummae ne kadae a gida Mami bata dawo daga aiki ba, da yake ranan monday ne, jummae na kitchen tana ta shirye shiryen abincin dinner don shidda ya kusa, bude kofar da aka yi yasa Ikram ta juya tana kallon wanda xae shigo duk da tasan baxae wuce Khaleel ba, Aliyu ne ya shigo falon da sallamarsa, tana ganinsa ta hade rae ta ajiye pen din hannunta ta juya masa baya ta rungume hannayenta, kusa da ita ya xauna a hankali yace "Am srry dear" Murguda masa baki tayi tace "let me be" Murmushi yyi ya dawo gabanta ya xauna yace "plss mana" bata fuska tayi kmr xata yi kuka tace "wllh kai ka iya promise n fail ehnn, ni ba ruwana da kai, yaya Khaleel baya min hka" ya kamo hannunta cikin rarrashi yace "wllh i was'nt around ol dis while blive me mana, ki tambayi Mami ma ki ji, i just came back some hours ago" tace "to ina kaje" ya ja mata hanci yace "neva mynd bby, me kike yi hka, wow i knw my bby wil surly come out with flyn colours a wnn exm din kmr ynda kika yi a na cmmn entrance ko" tabe baki tayi ta mike ta shiga harhada litattafenta, yace "ina xaki kuma, ta juya tana kallonsa Boldly tace "Neva Mynd" dariya ssae yyi sanin rama abinda yace mata tayi, ya fixgota ya dago kanta yana kallonta yace "haba bby xamu yi fada fa," Khaleel ne ya shigo gidan rike da briefcase dinsa, ya cire glass din idonsa, kallo daya yyi masu ya dauke kai yace ma Aliyu "hi" suka gaisa, snn ya nufi stairs, Aliyu na kallon Ikram yace "meyasa baki gaishesa ba Ikram" da sauri Ikram ta nuna masa kafarta kmr jira take tace "kalli abinda yyi min da safe" Aliyu yyi shiru yana kallon dan gurjewar da tayi, cikin tsawa Khaleel ya kwada mata kira daga dakinsa, ta murguda baki kmr yana ganinta ita ma cikin tsawan tace "meye" saukowa kasa yyi yana huci yace "me ya shigar da ke dakina, me kika dauka a ciki" tace "to ba Awka dina na shiga na dauka ba jiya na manta shi a ciki" kwafa yyi ya koma sama, Aliyu yace "me ya kai ki dakinsa jiya" ta ajiye buks din hannunta tace "Questns muke solve tare, shine bacci ya daukeni" yyi shiru yana kallonta, snn yace "a dakin kika kwana knn?" ta girgixa masa kai tace "A'a da na tashi a dakin Mami naga kaina" Aliyu bae kuma cewa komai ba ya kauda kansa kawae yana kallon TV, hannunsa ta kamo tace "yayana" ya juyo yana kallonta, ta yi murmushi tace "kayi kyau ssae yau" shima murmushin yyi ya mike yace "bari ina xuwa xanje gun Khaleel" ta rikosa da sauri ta hade rae tace "me xaka ce masa, kalli fa abinda yyi min da safe" ta nuna masa kafarta, yyi murmushi yace "to idan mun gama mgnr xan ja masa kunne kar ya kuma" tayi kwafa tace "to" ya danyi dariya ya haura sama, xaune ya tarda Khaleel bakin gadonsa ya dafe kansa, Aliyu ya xauna gefensa yana kallonsa yace "ya dae Khaleel" Khaleel ya dago da sauri yana kallonsa don bae ji shigowarsa ba.
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 47..... Khaleel ya shafa kansa yace "nothn, just havin a slight headache" Aliyu yace "ok kasha magani ne" Khaleel yace "aa ba sae na sha ba, idan nayi bacci shknn" Aliyu ya daga kafada snn yace "kun hadu da Mujaheed yau ne" Khaleel ya girgixa kai alamar A'a, Aliyu yyi shiru snn yace "came 2 seek 4 ur Advice brother" Khaleel na kallonsa yace "Which?" Aliyu ya sauke ajiyar xuciya snn ya fara mgna, "nasan ba ka bani advice mara amfani shi yasa i alwayz want 2 seek urz 1st b4 anybody's, listen attentively kaji matsalata Khaleel kaga kuma ko shawarar da na yanke yyi" Khaleel ya kafa masa ido snn ya gyada kai yace "go on brodza m ol earz" Aliyu yyi shiru na wani dan lkci snn ya fara magana a nutse yana kallon Khaleel. Ikram ta mike xata tafi sama knn taji shigowar motar Mami da gudu tayi kofar fita sae kuma ta tuna ba hula kanta kar Mami tayi mata ihu, ta koma falo da sauri ta dauki hularta snn ta yi waje gun Mami, rungumeta tayi tace "Mami kin siyo min water colour din, fine art teachernmu yace idan bamu kawo ba gobe xae yi cane dinmu" Mami ta mika mata jakar hannunta tace "gobe da safe Khaleel xae je siyo maki ni daga office nake ynxu" Ikram ta karbi ledan hannun mami tana lekan abinda ke ciki Mami tace "i wil punish yhu idan baki jin mgna ta Ikram, ban hanaki bude min leda idan na dawo ba" Ikram ta turo baki tayi gaba, Mami tace "come back here" ta dawo ta tsaya, Mami ta hade rae tace "wa kike ma hka da baki" kmr xata yi kuka ta sunkuyar da kanta tace "am srry ma" Mami tace "wuce ki ban waje," juyawa tayi ta bar wajen tayi cikin falo tana tafiya a hnkli, tana shiga falon tayi bayan kujera ta durkusa ta shiga rera kuka a hankali, Mami ta shigo gidan jummai ta fita tayi mata sannu da xuwa, ta amsa snn ta haura sama ba tare da ta lura da ikram dake bayan kujera ba, ko minti biyar ba ayi ba ta kuma saukowa falo tana kiran Ikram, goge fuskarta tayi da sauri ta fito daga bayan kujerar tace "Na'am" Mami tace "me kike yi a nn" ta girgixa kai tace "nothin" Mami ta karasa kusa da ita