Showing 39001 words to 42000 words out of 87136 words

Chapter 14 - Ikram Book 1 Complete Hausa Novel

10 Oct 2025

496

cike da
motoci da kallo, ga dai daitun mutane dake xaune
tsakar gida wasu na shan lemo wasu kuma na
xaune ne kawae tace "ha'a yaya Khaleel ina ne
nn muka xo, ae ba nn bane gidanmu" bae ce
komai ba ya gama parkn snn ya bude mota ya
fito, ita ma hka, ya xagayo ta inda take yace
"kika kuskura kika ce ma Mami mun je wani guri
dake baxan sake wasa dake ba wllh, kuma baxan
dinga siya maki ice-creams ba" tace "to ina ne
nn" ya kama hannunta suka nufi balconyn dake
bayan gidan, yana bude kofar ta riga sa shigewa
tana kalle kalle, fixgota yyi da sauri yace "kee
nace ki shiga" bata damu da ihun da yyi mata ba
hankalinta na kan mutanen da ta gani cikin falon,
both maxa da mata suna ta ciye ciye da shaye
shaye wasu ma rawa suke, ta juya tana kallon
Khaleel baki bude tace "lah gun party muka xo
yaya Khaleel" bae tanka ta ba ya ja ta suka
shiga falon, ssae aka yi decoratin din falon, da
dae alamar birthday ake, muzic sae tashi yake ta
ko ina, gaba daya aka maida hankali gun Khaleel
da Ikram, Khaleel yace "don Allah ku rage vlme
din wnn wakar taku, its 2 much " wani guy dake
kwance yana cin nama ya mike xaune da sauri
yace "baka ce baxaka xo ba karyar bnxa kawae,
wacece wnn kuma Khaleel, ko ita ce babe din
taka?" Khaleel ya juya ya kalli Ikram snn yyi
masa mugun kallo yace "babe dina?? u re vry
crazy" duk suka kwashe da dariya, shima yyi
dariyan yace "ita ce matar da Aliyu ke shirin aure
wllh is'nt it astonishin, kawo maku ita nayi
kawae ku ganta naji cmmnt dinku" duk suka
tsaya kallon Ikram baki bude, har da matan falon,
dariya ya dinga yi ssae har da dafe kai, can yyi
tsit yana kalle kallen falon yace "hope Mujaheed
baya nn?" wani guy ya fashe da dariya yace
"amma lallai Aliyu ya samu brain touch, wnn ita
ce yarinyar da ya ishe mutane da boast, wnn yar
cikin tasa?" duk yan falon suka kwashe da dariya
har da Khaleel, Ikram ta juya tana kallon Khaleel,
ta duka ta dangwali tiles din falon da yatsan ta
snn ta mike ta manna yatsan a harshenta ta
daga yatsan sama tace "wllh sae na gaya ka da
Mami kaga na rantse" dariya ssae yan falon ke
yi, tayi tsaki tana murguda baki tace "barbarians
kawae" snn ta juya xata bar falon, fixgota
Khaleel yyi yana dariya ta gatsara masa cixo tare
da kwace kanta, wata yarinya ce ta sauko daga
stairs da gudu da wasu yan mata biye da ita a
baya, ta hade cikin kananun kaya masu dan
bnxan kyau, tana nuna Ikram da mmki tace
"dama sbda wnn yar cikin tawa Aliyu ke
walakantani yana ci min mutunci, Abormination,
dama tun ba yau ba nasan wllh Aliyu na da tabun
hankali" dariya ssae Khaleel ke yi ya kamo
hannun Ikram, ta fixge tana kallon saleema, daga
ta sama yyi, suka fita daga falon ana ta dariya,
cikin mota ya saka ta suka bar gidan. Eatry ya
tafi da ita ya siya mata abubuwa da yawa, nn da
nn ta fara washe hakora suka kama hanyar gida
bayan tace baxata gaya ma kowa inda suka je
ba, bbu irin jaraban da Mami batai ma Khaleel ba
kan daren da suka yi, shi dae dukar da kansa yyi
bae ce komai ba, ta gama ta ja Ikram suka wuce
sama suka bar sa nn tsaye. Karfe tara da rabi
Aliyu ya shigo gidan, direct dakin Khaleel ya nufa
bae samesa ciki ba, ya fito ya shiga dakin Mami,
xaune ya tadda shi kusa da Mami suna mgna,
Aliyu ya karasa kusa da shi a fusace ya
cakumosa cikin tsawa yace "ka gaya min dalilin
da yasa ka kai Ikram gidansu saleema yau, idan
ba hka ba wllh baxae mana kyau ba a dakin nn
ynxun nn"
Like · 1 · Reply
[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar
~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 56...... Khaleel ya juya yana
kallon Mami da ta ajiye abinda take tana kallonsu ganin taki
cewa komai yasa ya mike a fusace shi ma ya shakesa yace
"do ur worst, kuma don me ba ka xo da imbecile din da ya
gaya maka ba" Aliyu ya kafa masa ido na kusan minti biyar
xuciyarsa harbawa, sake sa yyi ya ya juya xae bar dakin Mami
tace "dawo nn" tsayawa yyi daga inda yake yaki dawowa, tace
"magana nake maka" dawowa yyi ya tsaya ba tare da ya kalleta
ba, Khaleel yyi tsaki yace "nnsense" ya juya xae fita daga
dakin, ta daka masa tsawa "nace ka fita? Don uwarka " ya
dawo yyi xamansa, Mami na kallon Aliyu tace "me ya faru" kin
cewa komai yyi ya kauda kansa, tace "mgna fa nake maka" ba
tare da ya kalleta ba yace "bkm" tasan baxae gaya mata ba
knn, ta juya tana kallon Khaleel tace "me ya faru" Khaleel yace
"nima ban gane abinda yake nufi ba Mami" Mami na masa
mugun kallo tace "ko?" yyi shiru, Ikram Mami ta fita ta kira a
gun Jummai suka shigo dakin a tare Ikram na cewa "Mami na
gama duka Assignment dina fa kawae basic science ya rage
kuma yayana xae koya min" Mami bata tanka mata ba ta
xauna tana kallonta tace "ina Khaleel ya kai ki yau" Ikram ta
xaro ido a tsorace ta daga hannu biyu sama tace "wllh bae kai
ni ko ina ba Mami, gurin Ammi kawae muka je muka dawo"
cikin tsawa Mami tace "yhu re tellin me lies uhh, i will flog yhu
mercilessly if i find out d truth get out" Ikram tayi narai narai
da ido ta juya tana kallon Khaleel da ya kauda kai ya daure
fuska, Mami ta daka mata wani tsawan "fice min a daki nace"
hawaye ya cika idon Ikram tace "Mami he said i shudnt say
anythin about it, gashi nn ki tambayesa" Mami tace "wuce ki
ban waje" juyawa Aliyu yyi ya fice daga dakin, Mami ta mike
tana kallon Khaleel da kyau tace "ina ka kai Ikram yau bayan
suleja" Ikram ta juya sui sui ta bi bayan Aliyu da gudu tana
hawaye, Ganin jiran amsan sa Mami take yasa ba tare da ya
kalleta ba yace "gun birthday din Saleema na kai ta, na nuna
ma frndx dinsa ita a matsayin matar da xae aura, dats ol
Mami" Mami ta kafa masa ido xuciyarta na tafarfasa, ta kasa
cewa komai. Washegari sunday Ikram na tashi daga bacci
bayan ta wanke baki wajen karfe takwas ta sakko kasa yin
breakfst, xaune ta tadda Khaleel a dinnin ga break dinsa
gabansa yaki cin komai ya tallabi habarsa da hannunsa biyu da
ya harde fuskarsa a daure, kujera ta ja a hankali ta xauna
opposite shi ta dan marairaice tace "yaya Khaleel ae kasan
bani bace na gaya ma Mami ko, kayi hkuri kaji" wani mugun
kallo ya watsa mata cikin daga murya yace "xan sa ki kuka
idan baki bar nn ba, get out" hararansa tayi ta mike ta mayarda
kujeran tace "to nice nayi maka fada, ni ina ruwana" tsaki tayi
ta koma sama abun ta tana murguda baki, yyi kwafa ya mike
ya fice daga falon. Karfe hudu saura na yamma Aliyu ya xo
gidan tafiya da Ikram gidansu, tana xaune tana kallon Cartoon
bata ma san ya shigo ba ya karaso cikin falon ya xauna
gefenta yana kallonta, ta mike da sauri tace "lah yayana yaushe
ka shigo" yyi murmushi yace "ynxun nn" ta xauna tana kallonsa
tace "kasan mene wae har ynxu yaya Khaleel fushi yake dani
sae kace ni nayi masa masifa, nd i was'nt d 1 dat told Mami
where he took me to, ji fa tun daxu yana garden yaki shigowa,
Mami tace kar in je wajensa ma" Aliyu bae ce komai ba mike
ya nufi stairs don xuwa dakin Mami, Jummai ce ta sakko tace
"mu je ki kara wanka ki canxa kaya Ikram, xaku fita da yayanki
ne" Ikram ta mike da sauri tace "da gske Mama jummai"
jummai tace "gashi nn ya xo tafiya dake" da sauri ta bi jummai
sama tana cewa "amma ae bae gaya min ba to" a dakin
Jummai tayi wanka snn Jummai ta nufi dakin Mami da ita tana
daure da towel, Mami kadae ce xaune dakin, wani hadadden
gown na shadda brown colour ta gani kan gado da
dankwalinsa, murna ta shiga yi Mami ta galla mata harara tace
"idan baki nutsu ba xan bata maki rae, bana son shashanci" ba
shiri ta nutsu Mami ta bata vest tasa bayan ta gama shafa mai,
snn ta dauki gown din ta sa mata da kanta, ido Mami ta tsura
mata gnin wani bala'e'en kyau da shaddar tayi mata dama
gata fara ssae, Mami tayi murmushi ta shiga kwance mata
manyan kalaban da jummai tayi mata, cikin lkci kankani ta
gama kunce su, don tsantsi gare gashin nata ssae, Mam ita
shafa mata man kanta snn ta shiga sharce gashin a hankali
don tasan tana iya saka kuka, ko kadan Ikram bata son a taba
gashinta, tana babbata fuska kmr xata yi kuka har Mami ta
gama bata dae yi ba, Mami ta gama gyara mata gashin ynda
yyi suit dinta snn ta jawo kayan make up dinta ta shiga gyara
mata fuska a nutse.
Like · Reply · Report · Just now
Daiyyiba Muhammad Nabayi
[2/25, 08:35] Zjy: Khaleesat Haiydar ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 57.... Light make up Mami tayi mata snn ta dan goga mata wet lip a lebbanta, ta mike ta dauko dan kunne na fashion da sarka sae bangles masu kyau ta saka mata su, snn ta dauki dankwalinta tayi mata dauri me kyau kmr headtie, ya xauna das das a kanta gwanin sha'awa, Mami tayi murmushi tana kallonta tace "Masha Allah my dota" Ikram ta wara manyan idonta tace "nayi kyau ko Mami" Mami ta rungumeta tace "ssae ma dota, amma kin san me nake so da ke" ikram ta girgixa mata kai Mami ta dafa ta tace "kinga anguwa xaku ikram, kar ki kuskura kiyi magana da kowa kawae gaishe da mutanen da kika gani xaki yi, snn kar ki xauna masu kan kujera a kasa xaki xauna sae ance ki hau kujera kin ji ko, kuma bance kiyi kallo ba idan kika je don na sanki da shegen kallo kmr bakauyiya, kar ki kuskura ki kallan masu TV, lemo ma idan aka baki kar ki sha sae ance ki sha" Ikram ta bata fuska tace "sbda me Mami" Mami tace "kice min to kawae dota" Ikram ta dan marairaice tace "to Mami" turarurruka kala kala Mami ta dauka ta feshe ta da snn ta dauko mata takalmi mai dan tudu don doguwa ce Ikram don ma bata gana girma ba, kalan shaddar jikinta ne takalmin amma light, tayi fasten din mata belt din takalmin da igiya snn ta dauko mayafi kalar takalmin ta daura mata a kafada ssae Ikram tayi kyau kmr wata ba indiya, Mami ta kasa daina kallonta don ita kam mmkin irin kyan Ikram take yi tun kan ba aje ko ina ba, kyakkyawa ce ikram ta karshe da ka ganta ka ga asalin fulani, wayarta ta dauka ta shiga daukarta hotuna snn tace "je ki ki kira min Aliyu" Ikram ta fita da sauri kmr jira take, dakin jummai ta fara shiga ta na juye juye tace "Mama jummai nayi kyau?" sakin baki jummai tayi tana kallonta, Ikram ta bata fuska tace "banyi kyau bane Mama," jummai ta rike haba baki bude tace "ikram" Ikram tayi kmr xata yi kuka tace "kice nayi kyau mana" Jummai ta girgixa kai tace "Masha Allah yar mami, kin ganki kmr balarabiya kuwa" dama abinda Ikram ke jiran ji knn ta fice da gudu tana dariya, kasa ta sauka ta tadda Aliyu xaune falo ya dafe kansa, ta karaso kusa da shi da sauri ta dafa shi tace "yayana" dagowa yyi yana kallonta, tayi murmushi tace "nayi kyau yayana?" kasa ce mata komai yyi ya tsura mata ido sae kallonta yake, ta bata fuska tace "kace nayi kyau mana yayana" nn ma bae ce komai ba, idonsa na cikin nata yana mata wani irin kallo, jijjigasa tayi tace "yayana" sae a snn ya dawo, ta bata fuska ta mike xata bar wajen ya riko hannunta a hankali yace "kinyi kyau kanwata" murmushi tayi tace "to ngdd yayana, mami tace in kiraka, bari in je in tambayi yaya Khaleel ko nayi kyau" kallonta kawae Aliyu ke yi kmr bae taba ganinta ba, ta juya da sauri tayi waje snn ya sauke ajiyar xuciya ya lumshi idonsa, a hankali take tafiyar nata cikin sanda kar yaji karan kon kon shoe dinta, yana xaune yana danna wayarsa, ta rungumosa ta baya hade da yin yar kara da nufin ta tsorata shi, tura ta yyi a fusace yace "wae ni abokin wasan ki ne aka ce maki" rigijib ta xube kasa ta mike tsaye da sauri tana kakkabe jikinta ya juya yana kallonta xae yi mgna ta makale a throat dinsa, cikin muryar kuka tace "kuma Allah ya isa na, dama ba xuwa nayi in tambayeka ko nayi kyau bne" tana fadin hka ta fashe da kuka, ta juya xata bar wajen ya kamo hannunta da sauri, har lkcn yana kallon fuskarta a hankali yace "srry, kin yi kyau" handkerchief ya ciro yana goge mata hawayen fuskarta yace "Aliyu ya xo knn" ta murguda masa baki tace "eh" yyi murmushi yace "idan kun je can sae kiyi ta murguda masu kaxamin bakin nn naki da ba kya brush" ta mike da sauri tana xare ido cikin muryar kuka tace "wllh ina brush kullum da safe da daddare, sae dae idan kai ne baka yi" tana kai wa nn ta juya ta bar garden din, ya bi ta da kallo yana murmushi har tayi corner snn ya mike ya bi bayanta. Har bakin mota Mami ta rakosu bayan ta gama yi ma Aliyu mgnr da xata yi masa a daki, Ikram ta xauna gaban mota tana daga ma Mami hannu baki har kunne, Khaleel ya xagayo ta inda take don tare suka fito yana kallonta yace "saura kije kiyi ta washe masu hakora, ko kuma ki je kina murguda masu katon bakin ki kiga idan baxa su koro ki ba" fitowa tayi daga cikin motar da sauri har tana neman faduwa cikin muryar kuka tace "Mami kina ganinsa ko" da sauri ya shige gida yana dariya, Mami ta bi sa da kallo snn tayi kwafa tace "kyaleni da shi Ikram, shiga mota ku tafi, kuma karki yi misbehave kinji dota, kin dae ji abinda na gaya maki daxu ko" Ikram ta gyada mata kai snn Aliyu ya tada motar suka bar gidan Ikram na daga ma Mami hannu. Like · 9 · Reply · Report · 1 hour
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikram~ By Khaleesat Haiydar 58..... Karfe hudu Aliyu ya shigo compound dinsu yyi parkn, Ikram ta bata fuska tace "yayana ae gidansu Momy ne nn" ba tare da ya kalleta ba yace "eh" tace "ni bana son gidan nn ka maida ni gida, ashe ba anguwa xamu ba dama" ya kamo hannunta yace "ba dde wa xa muyi ba Ikram, daga nn xamu tafi anguwarmu" tayi shiru tana kallonsa, yyi murmushi ya fito ita ma hka, bbu kowa cikin falon sae TV dake ta aiki shi daya, tayi hanyar stairs ya rikota yace "ina xaki?" tace "xan je gaida Momy da su Seeyama mana" ya girgixa mata kai yace "xaki gaida da su amma ba ynxu ba, ynxu dae ki xauna ki jira ni a nn" ba musu ta koma ta xauna, ya haura sama ba, Dad dinsa ne ya fara sakko wa ya shigo falon ya xauna yana kallon Ikram da hankalinta ke gun kallo, juyawa tayi da sauri tana kallonsa tace "ina yini" yyi murmushi yace "lfya lau" Momy ta sakko tare da Aliyu, ikram na ganinta taje ta rungumeta, Momy tayi murmshi kawae suka shigo cikin falon a tare, har ta xauna kan kujera ta tuna abinda Mami tace mata ta koma kasa da sauri, sae ga Hajiya da su Farida, duk suka xaxxauna a falon, Ikram dae ta mayar da hankalinta gun kallon da take, Abba ne yace "to ina yarinyar take, kasa na bar abinda nake kuma na sauko" Hajiya dake ta kalle kallen inda xata ga matar da Aliyu ke son aure duk da taga Ikram, amma a tunaninta Mami ce ta xo gidan ta bar ta, tace "to nima kalle kallen da nake knn Alhaji, ina yarinyar take" Momy ta dafa Ikram dake kasa kusa da ita tace "ga ta kuwa kuna gani" bude baki Hajiya tayi da mugun mmki tana kallon Ikram, Abba ya kauda kansa yana murmushi, Hajiya ta mike ta saka kuka tace "amma Allah ya isa wllh, me xan gani hka Aliyu, wnn ita ce matar da ka kawo mana mu gani" Abba dae ya kasa juyowa bare yace kmai, har lkcn bae daina murmushin da yake ba, warce ake don ta ma bata sani ba, sae kallonta take, Momy tace "meye abun Allah ya isa a nn Hajiya"
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
59.....
Ganin ynda take kuka yasa Aliyu ya dago kanta a hankali yana kallon cikin idonta a sanyaye, ya rumtse idonsa don bae son jin sautin kukan nata yace "ya isa hka Ikram" kin daina kukan tayi, hkn yasa ya bude idonsa ya shiga share mata hawayen fuskarta a hankali yace "ya isa Ikram kar ki sake kuka, kinji " kai kawae ta gyada masa tana kallonsa, ya mike yana rike da hannunta, suka fita daga falon, garden ya nufa da ita ya xauna, ita ma ta xauna gefensa, ya kamo hannunta yana kallon cikin idonta a hankali yace "Ikram" tayi shiru tana kallonsa, ya lumshe idonsa yace "promise me ko me xae faru baxa ki barni ba Ikram we wil alwayz b 2geda" shiru tayi tana kallonsa bata ce komai ba, ya ci gaba a hankali kmr me shirin mata kuka "kiyi min alkawarin baxa ki aura kowa ba sae ni Ikram" Khaleel dake xaune balconyn dakinsa yana kallonsu yyi murmushi ya kauda kansa, wae Ikram Aliyu yasa gaba yake ma wnn mgnr, Muryar Ikram yaji tana cewa "i promise yayana baxan aura kowa ba sae kai ni kai kadae nake so yayana" juyowa yyi yana kallonta da mmki, sae abun ya basa dariya, Aliyu ya rumtse idonsa ya rungumeta yace "i luv yhu more Ikram" kai kawae ta gyada masa, Khaleel ya tabe baki ya mike ya shiga dakinsa, xobe karami me kyau Aliyu ya ciro ya saka mata a hannunta tayi murmushi tace "ngd yayana" kasa ce mata kmai yyi ya tsura mata ido. Ranar wednesday Ikram na dawowa daga sch tace ma Mami ita gun Ammi xata yi Mid

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login