Showing 75001 words to 78000 words out of 87136 words
kallonsa a rude tace "me ya faru ya Khaleel" bae bata amsa ba kuma bae fasa furta kalmar innalillahi wa inna ilaihi raji'un ba, wani shegen ihu ta fasa masa ta fixgosa a rude tana jijjigasa tace "ka gaya min me ya faru ya Khaleel" rungumota yyi cikin tashin hnkli yace "kee kina da hnkli kuwa" inaa bata sauraresa ba ta dinga rusa masa kuka tana hadawa da ihu wae ya kai ta gida ita, da kyar ya iya ce mata "Rukayya ce..." sae kuma ya[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
99......
A hankali Ikram ta sake sa daga rikon da tayi masa ta nutsu, hawaye na ci gaba da gangaro mata tace "wacece Rukayya? Me ya sameta" Khaleel ya kasa dagowa bare ya bata amsa har lkcin yana rike da kansa, wani kukan ta sakar masa tace "ka min mgna mana ya Khaleel ban santa ba" ya dago da kyar idonsa ya kada ssae ya sauko da kafafuwansa daga kan gadon a hankali yace "matar Aliyu" Ikram ta dawo kusa da shi da sauri tace "me ya sameta ya Khaleel" sau uku tana tambayarsa a rude snn a hankali yace "she's late" tsayawa tayi tana kallonsa helplessly ta kasa cewa komai, ssae ta fashe da kuka ta fada kansa tace "ban gane ba ya Khaleel" bae kuma cewa komai ba ya rungumeta yana lallashinta a hankali, daren ranar basu yi bacci ba gaba daya gidan, har Maryam da bata wani san Rukayyar ba taji mutuwar ta, washegari da asuba suna sllh duka suka ba gidan suka tafi can gida, sun tar da frndx din Mami da dama a falo har da Hajiyar Aliyu, suka gaisa sama sama snn suka nufi stairs a sanyaye, Ikram har ta fara wani sabon kukan har da shessheka, dakin Mami Khaleel ya bude a hankali yyi sallama a sanyaye ya shiga, bbu kowa dakin sae Aliyu dake kwance yana bacci ga roban drip da aka cire yyi rabi sama kusa da shi, kuka ssae Ikram ta saki ta toshe bakinta, Khaleel ya ja ta suka fita daga dakin ya kullo kofar, daya dakin Mami suka shiga suka tarar da ita xaune kan darduma tana jan carbi, momy ma na xaune gefenta da wata aminiyarta, Sudais na kwance kan gado yana bacci an lullubesa, Ikram ta karasa gun Mami da gudu ta fada kanta tana kuka ssae, kasa cewa komai Mami tayi, Momy ta jawo ta jikinta ta shiga lallashinta tana cewa "ba kuka xaki yi ba Ikram Addu'a xaki mata, wnn kukan bae da amfani" juyawa Khaleel yyi ya bar dakin a sanyaye, Maryam ta durkushe inda take ita ma tana hawayen, kan gari ya waye gidan ya cika ssae da Jama'a don har lkcn ba a kai Rukayya ba kuma gawar na nn gidan Mami, Ammi da yayarta da Shatu ma duk sun iso da safen, ynda Ikram ta dinga kuka sae ka rantse kace ta taba shiri da Rukayyar ne. Karfe takwas aka kai Rukayya gidanta na gskya bbu wanda bae yi hawaye ba, duk ynda Abba ya so Mami ta bari a tado Aliyu yyi mata Addua ko ma baxae iya binsu ba amma taki bari a tada shi wae daga baya xae je sbda ynda taga condition dinsa, bbu ynda ya iya da Mami hka suka tafi, bbu wanda bae yaba da halin Rukayya ba don mace ce ta gari mai hkuri da kirki, sae kusan karfe sha biyu Khaleel ya sami damar xaunawa da Maminsa yake tambayarta ko rashin lfya Rukayyar tayi, Mami tace "hatsari suka yi jiya da daddare a hanyarsu ta dawowa daga kaduna wae" da kyar bayan yan mintoci Khaleel ya iya cewa "ita kadae ta tafi kadunan" Mami tace "A'a har da Aliyun amma ita ke tukin, shima ya bugu a kai ina ga ta ynda na naga yanayinsa, but anjima idan mutane suka ragu xan dubasa, shiyasa ma ban bari an tada sa daxu ba" Khaleel yace "amma sudais bae ji ciwo ba ko" Mami tace "shima sae na dubasa don yana ta koke koke tun jiyan" hawaye ya cika idon Khaleel ya dafe kai yace "to Allah yaji kanta yasa ta huta, idan namu ya xo muma yasa mu cika da imani" Mami tace "Ameen Ameen" karfe biyu saura Mami ta tada Ikram dake bacci jikinta ta koma kan gado, Ikram ta mike tana mitsike ido ta koma kan gado Mami ta tashi tace ma su Momy tana xuwa snn nufi dakinta gun Aliyu, har lkcn bae tashi ba, ta xauna gefensa kan gado tana kallonsa, ta daura hannunta kan goshinsa ya bude ido a hankali yana kallonta, ta dan sakar masa murmushi tace "ka tashi ne dama son" bakin kofa taga yana kallo, ta juya da sauri ta ga Ikram tsaye bakin kofar tana hawaye, ya dauke idonsa wajen ya shiga kkrin mikewa xaune, ta rikesa da sauri tace "aa kayi kwanciyarka son, ko kana son wani abu ne" juyawa Ikram tayi da sauri ta bar dakin, Aliyu ya daura kansa kan kafar Mami a hankali yana hawaye, Mami ta dago sa da sauri tace "haba, ni fa ban son hka Aliyu, kai baxa ka dauki faith ba baxa kayi tawakali da Allah ba, Rukayya ba wnn take bukata daga gare ka ba pray 4 her my son, ka gaya min ina ke maka ciwo ynxu" kansa kawae ya nuna mata, ta mike tace "to koma ka kwanta" ya koma da kyar ya kwanta, ta dauki waya ta kira jummai tace ta kawo mata cup din tea, snn ta nufi show glass din allurori da magungunanta ta bude.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 100...... Ikram na xaune spare room din Mami bayan fitowarta daga Main dakinta tayi jigum hade da tagumi ga abincin da Jummae ta xubo mata gabanta ta kasa ci har lkcn kuma bata karya ba, kukan Sudais taji kan gado ta mike da sauri tana kallon gadon ta karasa kusa da gadon ta tsaya tana kallonsa, kuka yake har da shure shure, ta daukesa da kyar don ba iyawa tayi ba tana kallonsa ita ma kmr xata yi kuka, rungumesa tayi jikinta ya fara laluban kirjinta yana neman abinci, dagosa tayi da sauri, yana ganin hka ya fara kuka ssae, sae ita ma ta saka kukan tana kallonsa, dae dae nn Momy dake bathroom ta fito tace "ji shashanci ni Fateema, meye hka kike Ikram" cikin kuka tace "kuka yake wae xae sha nono" Momy ta karbesa tace "ki je gun Mami ki karbo min feedernsa da madara" Ikram ta fita da sauri tana share hawayenta ta shiga dakin Mami, Aliyu na tsaye dakin yana button din farar shirt dinsa da alamar wanka yyi, ssae ya rame ya kara hske, ya juya ya kalli wanda ya shigo snn ya ci gaba da abinda yake, Mami na xaune sae kallonsa take, Ikram tace "Mami wae ki ban feeder da madaran bby" Mami ta mike xata dauko mata, ya juya xae fita dakin Mami ta kirasa da sauri, ya dawo yace "suna jirana ne Mami" Mami ta mika ma Ikram madara da feedern hannunta, snn ta nufi gun Aliyu dake tsaye yana jiran jin me xata ce masa, kwalar rigarsa ta shiga gyara masa, dae dae nn Khaleel ya shigo dakin yace "they re waitin fa brodza" Mami tace "to hka xae fita baxae kimtsa ba" Khaleel bae ce komae ba ya juya yana kallon Ikram dake tsaye tana kallonsu, ta bi ta gefensa ta fice daga dakin ya bi ta da kallo, Mami ta gama karasa sa button din shirt din nasa tace "yhu re lukn much beta now" murmushi Aliyu ya dan yi snn ya juya suka fita dakin shi da Khaleel xuwa gun frndx dinsa da suka xo masa gaisuwa, kafin Magrib gida ya rage daga su sae su sae Mujaheed da su Seeyama, Momy ma nata shirin komawa gida don Hajiya tuni ta tafi, bayan Magrib Momy xata tafi tace "to ya xamu yi da Sudais Mami, naga ba wani shan madarar yake ba, kar yyi ta kuka cikin dare" Mami tace "shine na gani, gashi bae jin ddi kuma, bari xan masa alluran bacci kawae" Momy tace "to shknn sae na xo gobe" tare da su seeyama ta wuce gida, Ikram dae na makale gefen Mami har kusan karfe goma, Khaleel suka shigo dakin tare da Aliyu, Mami tace "khaleel ya ci abinci kuwa" Khaleel ya juya yana kallon Aliyu yace "A'a coffee dae ya sha" kan Aliyu yace komai Mami tace "Ikram je kira min Jummai," Ikram ta mike ta fita xuwa aiken Mami, a tare suka shigo da Jummai Mami tace "debo ma Aliyu abinci jummai" Jummai tace "to Mami, wlh nima nayi nayi daxu ya ki ci" xaunawa Aliyu yyi kusa da Mami bae ce komai ba, Mami tace "ban ga Maryam ba" Ikram tace "tana kitchen tana wanke wanke" Mami tace "to tashi kije ku yi" ba musu Ikram ta mike ta fita khaleel ya bi bayanta
[2/25, 08:43] Zjy: Khaleesat Haiydar
~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 101.... Tana
sauka stairs yyi saurin karasawa kusa da ita
suka shiga saukowa tare yace "kin ci abinci
kuwa" banxa tayi masa kmr bata ji ba, yace
"Ikram" ta juya a dan fusace tace "to wae meye
in naci ko ban ci ba haba" shiru yyi ya tsaya
kallonta, bata jira me xae ce ba tayi gaba da
sauri, ya bi ta da kallo har ta shige kitchen, snn
juyawa yyi ya koma dakin Mami, tana shiga
kitchen jummai ta mika mata faranti dauke da
kular shinkafa da plate sae spoon tace "tafi min
da wnn sama Ikram, ina tahowa da miyar" Ikram
ta karba tana kallon Maryam dake goge goge a
kitchen din tace "sannu da aiki" Maryam tace
"yauwa, kin karbi abinci kuwa Ikram" Ikram tace
"xan xo in karba ynxu" bata jira me Maryam xata
ce ba ta juya ta fita daga kitchen din rike da
farantin da Jummai ta bata, ta nufi dakin Mami,
gaban Mami ta ajiye farantin Mami tace "ba
nawa bne na Aliyu ne, ina jumman take" Ikram
tace "wae tana tahowa da miyan" mikewa tayi
rike da farantin ta nufi inda Aliyu ke xaune Khaleel
na daga gefensa, ta durkushe gabansa ta ajiye
farantin, tana daga kai suka hada ido yyi saurin
sauke idonsa, ta sunkuyar da kanta da sauri xata
mike Jummai ta shigo dakin rike da wani trayn
me dauke da miya da cokalin diban miyar da cup
sae lemo da ruwa ta ajiye gaban Aliyu, Ikram ta
juya tana kallonta tace "in xuba masa Mama
jummai" Jummai tace "in xa ki iya xuba mana"
Ikram ta dauki plate ta bude shinkafar ta shiga
deba a hankali, Jummai ta fita daga dakin, kmr
ance ta daga kai taga kallonta Khaleel yake, yana
gnin ta daga kai yyi saurin dauke idonsa, ta
sunkuyar da kanta ta ci gaba da abinda take, da
kyar ta daga kai tana kallon Aliyun da ya mayar
da hankalinsa kan TV tace "ya isa hka" yi yyi kmr
bae ji ba ganin ynda Mami da danta ke kallonsu,
tace "nace ya isa hka" yace "ehh" ba tare da ya
kalleta ba, ta bude kular miyar ta xuba masa kan
shinkafar snn ta dauka ta mika masa tace "gashi"
ba tare da ya kalleta ba still yace "ki ajiye mana"
a hankali ta ajiye abincin snn ta mike taga Mami
ma kallonta take, juyawa tayi da sauri ta fice
daga dakin, dakin Mama Jummai ta wuce tayi
kwanciyarta, can karfe sha biyu Mami ta shigo
dakin ganin bata ganta ba ta tada ta don har tayi
bacci dakin tace "tashi ki wuce sama ki kwanta"
ba musu ta mike tana murxa ido ta nufi sama
dakin Mami taga sudais kwance inda take son
kwanciya ta koma can nesa da shi ta kwanta,
Mami ta shigo dakin tace "ae ba nn xaki kwana
ba, kije dakin Khaleel Maryam na can ku kwanta,
Ikram tace "Mami ni nn nake son in kwanta"
Mami tace "to je ki ce mata nn xaki kwana ban
son kananan mgna" Ikram ta mike ta nufi dakin
Khaleel har Maryam ta kwanta, tace "ni dakin
Mami xan kwana fa" Maryam tace "to Allah ya
tashe mu lfya" Ikram ta juya ta koma dakin Mami
tayi kwanciyarta bayan ta canxa kayan jikinta
xuwa na bacci don tayi wanka dakin Jummai.
Can cikin dare Sudais ya tashi ya dinga kuka yaki
shan Madararsa, Ikram dae na xaune sae kallonsu
take, Mami na ta fama da shi, can dae tace "to
Mami idan tana da yaya da tayi aure sae a kaisa
ta dinga basa nono mana" kmr xata yi kuka ta
karashe maganar, Mami ta mika mata shi tace
"rikesa in kara masa madaran kila ya sha" Ikram
ta karbesa ta rungumesa tana jijjigasa, ynda yyi
mata daxu da rana hka ya dinga yi yana lalubar
kirjinta, da sauri tace "Mami kinga wae nono yake
son sha" Mami tace "da'alla ki rike min shi da
kyau" xaunar da shi tayi kafarta kmr xata yi kuka
yana ta kuka abun tausayi, ganin Mami ta juya
masu baya yasa ta sa masa yatsanta a baki taga
ya fara sha da sauri, cire yatsan tayi ya saka
kuka ta dagasa a hankali ta sa masa lip dinta a
baki nan da nn ya fara tsotsa da sauri ta kura
masa ido bakinsa na nata tana kallonsa, bude
kofar dakin aka yi Aliyu ya shigo ta sauke sa da
sauri duk da ya gansu, yaron ya fashe da kuka,
Aliyu ya karaso cikin dakin yace "ya hanaki bacci
ko Mami" Mami tace "bari ynxu xan masa allura"
ya karasa kusa da Ikram ya mika mata hannu ta
basa shi ya shiga lallashinsa. Kwanansu biyu a
gidan bayan anyi ukun Rukayya suka fara shirin
komawa gida ran Wednesday da daddare ,
Maryam ta gama shirinta don Khaleel na jiransu
amma Ikram taki tashi daga kan gadon Mami, da
kansa ya shigo dakin yace "ke fa muke jira Ikram"
Mami tace "yau naga ikon Allah, wae baxa ki
shirya bane ana jiranki Ikram" Ikram tayi shiru
kmr baxata ce komai ba ta hade rae, ganin ynda
suke kallonta yasa tace "Mami ni bbu inda xa ni a
nn xan tsaya."
Like · 4 · Reply · Report · 8 minutes ago
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 102..... Khaleel ya
juya yana kallon Maminsa da ta kasa daina kallon
Ikram, juyawa yyi ya fita daga dakin, Mami tace
"sbda me baxa ki bi su" Ikram ta bata fuska tace
"Mami ni bana son komawa gidan sbda abubuwan
da suke min" Mami ta kafa mata ido snn tace "me
suke maki?" kmr xata yi kuka tace "ba ynxu xan
gaya maki ba Mami, amma ni baxan bi su ba"
Mami tayi shiru tana kallnta snn tace "to tashi ki
shirya ku tafi idan baxa ki fada min ba" Ikram ta
marairaice tace "don Allah Mami ki bar su su tafiya
xan gaya maki" Mami xata yi magana Khaleel ya
shigo dakin yace "sae da safe Mami lkci na
wucewa" Mami ta juya tana kallon Ikram ta daure
fuska tace "ba magana ake maki ba Ikram, waye
sa'an ki a nn" mikewa Ikram tayi hawaye ya cika
idonta ta dauki xani ta daura kan kayan baccin
jikinta snn ta sa Hijab hawaye na bin kuncinta tace
"sae da safe Mami" ta fice daga dakin Khaleel ya bi
ta da kallo, Mami ta hade rae tana masa mugun
kallo tace "ka gaya min me kuke ma Ikram tun kan
ta fada min da kanta khaleel" yyi shiru yana kallon
Mami don ya ma rasa amsan da xae ba ta, can
dae yace "tace ina mata abu ne Mami" Mami tace
"ban sani ba, ka bani amsan tambayata" ya girgixa
kai yace "wllh Mami ni a iya sanina lfya muke
xaune, sae dae in cikin rashin sani nake bata mata
ban sani ba" Mami na ci gaba da harararsa tace
"matarka fa" nn ma rasa abun cewa yyi sae
kallonta yake, a hnkli yace "in tace muna mata
wani abu ne ki gaya min Mami sae mu gyara
amma ni dae duk lfya muke xaune wllh" Mami tace
"sae da safe" kasa amsawa yyi ya juya xae bar
dakin, tace "Aliyu yyi bacci ne" ya girgixa mata kai
yace "A'a" snn ya fita xuwa falo, yyi ma Jummae
sae da safe don Maryam na jiransa tun daxu cikin
mota bayan ta sallami Mami, tsaye yaga Ikram a
balcony ta wani hade rae ba kyan gani, har tsoro
take basa in ya ganta a hka, bae ce mata kmai ba
ya nufi motarsa, ta bi bayansa hannunta rungume a
kirjinta, Maryam na xaune bayan mota tana danna
wayarta, Ikram ta bude gaba ta shiga, ya xaga ya
shiga driver seat ya tada motar suka bar gidan,
goma ya wuce suka isa gida yana gama parkn
Ikram ta bude motar ta fice ta nufi balcony, daga
shi har Maryam suka bi ta da kallo, tana nn tsaye
suka iso balconyn Maryam ta bude gidan don
Makulli na gunta tana budewa Ikram ta bi ta
gefenta ta shige ta nufi sama abunta, Maryam tayi
murmushi tace "halan fada kuka yi da mutuniyar"
Khaleel ya kirkiro murmushi bae dae ce komai ba
suka shiga gidan. Daki ya shiga ya sameta har ta
kwanta ya xauna gefen gadon yana kallonta yace
"Ikram nayi maki laifi ne ki gaya min don Allah"
juya masa baya tayi, ya fi minti goma xaune bata
ce komai ba kuma idonta biyu, mikewa yyi ya fita
daga dakin ya rufo mata kofar a hnkli. Washegari
da safe Khaleel ya shigo dakin ya tarar har tayi sllh
ta koma ta kwanta, ya tada ta yace "baxa ki sch
bne yau Ikram tun monday fa ku ka yi resume" ta
mike xaune da sauri tace "to nace ban sani bne,
banyi niyyar xuwa bne" tana gama fadin hka ta
koma ta kwanta, ya xauna kan gadon ya dagota
yace "haba My Ikram ki gaya min me nayi maki
plss" kuka ta saki tana kkrin kwace kanta ya
rungumeta tsam yace "plss tok 2 me kanwata"
cikin kuka tace "ni gidan Mami nake son in koma"
yyi shiru yana kallonta, jin shirun yasa ta daga kai
ta kallesa, ya saketa ya mike ya fice daga dakin
tayi tsaki ta koma ta kwanta, can karfe tara saura
Maryam ta shigo dakin tace "ki xo muyi breakfst
Ikram, kin tashi lfya" Ikram ta dauke kai tace
"anjima xan yi ba ynxu ba" Maryam tace "to" snn
ta fita daga dakin, har rana Ikram bata fito ba, hkn
yasa Maryam ta kuma komawa dakinta taga ko
lfya, tana jin shigowarta ta rufe ido da sauri kmr
me bacci, ganin hka yasa Maryam ta fita ta rufo
mata kofar. Cikin yan kwanakin nn gaba daya suka
rasa gane kan Ikram kwata kwata ta bar xama falo,
girkin ma ta daina sae dae Maryam tayi, kullum
cikin daure fuska xaka ganta, da farko Maryam kan
shiga dakinta taya ta hira ganin bata wani