Showing 66001 words to 69000 words out of 87136 words
na rawa suka fita daga bayin ya kwantar
da ita, da kyar tayi bacci amma da taji motsinsa
xata farka a tsorace, har asuba bata yi baccin
kirki ba, sae da yyi wanka ya fita sllhn asuba snn
bacci me nauyi ya dauketa.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
88.....
Karfe bakwae Khaleel ya shigo dakin har lkcn
Ikram na baccin da bata yi jiya ba, ya xauna kan
gadon ya tsura mata ido yana kallonta, can yyi
murmushi ya kauda kansa a xuciyarsa yace
Alhmdllh na samo cure din rashin kunyar yarinyar
nn, dawowa kusa da ita yyi ya shiga tada ta, ta
farka a tsorace ya hade rae ya daura yatsunsa
biyu a lips dinsa alamar kar tayi masa kara, suna
hada ido ta sunkuyar da kanta da sauri, yace "kin
yi sllh ne" girgixa masa kai tayi ta mike ba tare
da ta kallesa ba kmr munafuka ta nufi bathroom,
ko da ta fito baya dakin, dogon hijab dinta ta sa
don yin sllh, tana idarwa ta dauki brush dinta ta
shiga bayin ta wanke baki, snn ta fito tayi maxa
ta sa kayanta tunda tayi wanka, ta koma can
karshen gado ta xauna ta rakube, da breakfst
Khaleel ya dawo dakin, ya ajiye mata nata yace
"hurry up xamu kama hanya ynxu" ba tare da ta
kallesa ba kanta a kasa kmr munafuka ta jawo
breakfst din ta shiga budewa a hankali, ya kafa
mata ido, karfe takwas da minti goma suka bar
hotel din suka kama hanyar Abuja, ba su suka isa
Abuja ba sae kusan yamma, duk Ikram ta jigata
ssae tayi amai har ta gode Allah, Mami bata nn
sae Jummai, ta shiga dakin Mami ta cire gown
din jikinta ta daura xani ta xube kan gado sae
baccin wahala. Karfe shidda kishin ruwa tare da
bude kofar da aka yi suka farkar da ita daga
baccin da take, Aliyu ta gani tsaye bakin kofa ya
kafa mata ido, suna hada ido ya juya da sauri ya
fice daga dakin, da har ta bude baki xata ce
yayana kawae ta toshe bakin da sauri sae
hawaye. tana xaune ita daya a daki tun bayan
fitan Aliyu tayi jigum duk ta rasa me ke damunta,
ssae xata baka tausayi idan ka ganta a wnn lkcn,
bude kofar da aka yi yasa ta daga idonta da sauri
Mami ta shigo dakin, Ikram ta sakko daga kan
gado tana kirkiran murmushi tace "Mami sannu
da dawowa" Mami ta karaso dakin ta ajiye
handbag din hannunta tace "Ina Khaleel" Ikram
tace "ban sani ba nima Mami, daga bacci na
tashi" Mami bata kuma cewa komai ba, ganin
Mood din Mami yasa Ikram a hankali tace "Mami
baki da lfya ne" Mami ta girgixa mata kai ba tare
da ta kalleta ba, ta ciro wayarta tayi dailn nmbrsa
ta kara a kunne sae da ya kusa katsewa snn ya
daga, Mami tace "ina neman ka Khaleel" bata jira
me xae ce ba ta katse wayar, ta juya tana kallon
Ikram kmr bata son mgna tace "kinyi sllh ne"
Ikram ta girgixa mata kai snn ta nufi bathroom
don yin alwala, Mami na xaune ta fito tayi sllh,
snn tace taje ta karba abinci gun Jummai, a
stairs suka hadu da Khaleel bata ko kallesa ba ta
sauka abunta ya nufi dakin Mami, da sallamarsa
amma can kasa ya shiga dakin, suna hada ido da
Mami ya sunkuyar da kansa ya xauna kasan tiles
yace "ina yini Mami" Mami bata amsa ba idonta a
kansa, ya daga kai yana kallonta sae kuma ya
maxa ya sunkuyar da kai ganin kallonsa take.
Mami ta mike ta nufi window a hankali ta tsaya
tana kallon waje snn ta fara mgna a nutse.
2 mins · Khaleesat Haiydar...
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 89..... "me ya kai ka Bauchi?" Khaleel yyi shiru kmr baxae ce komai ba ta juyo tana kallonsa ya shafa kansa yace "aure Mami," Mami tayi murmushin takaici ta karasa drawer dinta ta dauko takarda da pen ta jefa masa gabansa tana kallonsa tace "rubuta min takardar Ikram ka bani ynxun nn" ya girgixa kai yace "Mami ni ba na kara aure bne don cin mutuncin Ikram, A'a ni na kara aure ne don tasan menene aure, Mami its so hard leavin wit her as a wife, ni a wahale ita ma a hka, na farko ko kadan Ikram bata san meye respect ba, bata san meye xaman aure ba, har yau Ikram iyakarta kunna gas a kitchen, bata san ta gyara gidanta ba sae jikinta da dakinta, nd she alwayz neva wants 2 learn don da nayi crrctn dinta sae ta balbaleni da masifa kmr xata cinyeni, shiyasa nake son kawo mata abokiyar xama don tasan wayz of life da menene xaman aure, though nayi gaban kai na ban...." Mami ta dakatar da shi ta hanyar daka masa tsawa tace "enuf Khaleel kar ka kuma gaya min wata mgnr bnxar don uwarka ba kai kace kaji ka gani ba, ynda naki xama da kishiyoyi to Ikram ma baxan mata fatar xama da kishiya ba don hka ka xabi daya cikinsu, munafukin bnxa kawae ni xaka ci ma mutunci ka watsa min kasa a ido ko? to kayi kadan, fita ka ban waje ka yanke decision ynxun nn ina jiranka" Khaleel ya mike yana murmushi ya fice daga dakin, Mami ta xauna kan gado ta dafe kanta ta ma rasa wani tunani xata yi, to duk wnn abinda ya lissafo mata kan Ikram laifinta ne ko na wa? Tana jin fitar motarsa tasan lallai iyakarta Khaleel ke son nuna mata,. amma da can bae san da abubuwan da ya lissafo mata ba sae da ya gama kwana gado daya da yar mutane, da yau bbu abinda ya taba shiga tsakaninsu to lallai karbar ma Ikram takardarta xata yi ta maida hankalinta gun karatun ta kawae, har washegari sunday Khaleel bae dawo gidan ba, karfe tara tasa driver ya kai Ikram gidansu Aliyu gun Momy, goma da rabi na safe tana kwance a daki duk hankalinta ya kasa kwanciya, taji shigowar motoci gidan, ta mike ta nufi window don ganin ko su waye, tana kallonsu duk suka fiffito daga motar, ta juya ta bar windown jiki ba kwari. Sae da Jummai ta xo sama kiranta snn ta sauko, cike da fara'a suka gaisa da matan dake falon tana kallon yarinyar dake xaune lullube cikin mayafi, breakfst Mami tasa jummai ta hada masu, ta taho da yarinyar sama da kawayenta biyu.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 90..... Da yamma karfe biyar Ikram ta dame Momy xata koma gida ita, dama tun xuwanta gidan da ta ga Rukayya na nn ta ki sakin jiki duk ta wani hade rae taji bata son xaman gidan kuma duk da su Seeyama na nn, a daddafe tayi karfe biyar a gidan snn Momy ta sa Drivernsu ya maida ta gida, har bakin mota Rukayya da su Seeyama suka rakota duk ta hade rae ta daga ma su seeyama hannu kawae drivern ya ja motar suka bar gidan, shidda saura minti ashirin suka iso gida, ta fita tayi ma drivern gdya ya bude mata booth ta dauki tsaraban da Momy ta hada mata snn tayi cikin gida, bbu kowa falon sae TV dake ta aiki, jin kamshin girki yasa ta gane Jummai na kitchen ta haura sama xuwa dakin Mami, Mami bata dakin sae mata biyu da ta gani baxa su wuce shekaru ashirin ba duka xaune kan gadon Mami, farar ta daura mayafin da ke kafadarta xuwa kanta, Ikram ta dauke kai tace "ina yinin ku" duk suka amsa da lfya, ajiye ledan hannunta tayi ta fice daga dakin ta sauka kasa xuwa gun Jummai, don jin su waye matan don bata taba ganinsu ba, Jummai na parboilin din shinkafa tace "A'a yaushe kika dawo Ikram" Ikram ta gaisheta tace "Mama jummai ina Mami fa ban ganta a daki ba" Jummai tace "ki duba daya dakin tana ciki" Ikram tace "to suwaye wnn matan dake dakin Mami, naga suna min wani irin kallo a ina suka san ni?" Jummai bata ce komai ba tana ta aikin gabanta sae da Ikram tace "Mama Jummai" Jummai ta juyo tana kallonta tace "bakin Mami ne" Ikram bata ce komai ba ta juya ta bar kitchen din ta koma sama ta shiga dakin da Mami take, Mami na xaune dakin Ikram ta karaso ta gaida ta, Mami tace "har kin dawo" Ikram tace "ehh momy ma tace in gaishe ki," Mami tace "ina amsawa" ta kwanta gefen Mami tace "baki kika yi Mami" Mami tace "ehh" Ikram ta mike tace "xan je gun Mama jummai" karfe tara saura Ikram na xaune dakin Jummai Mami ta shigo tace "Jummai ku je da Ikram ku siyo fruits inda kike siyo min, sae driver ya kai ku" Jummai tace "to" Mami ta mika mata kudi ta fita, Hijab kawae Ikram tasa suka fita da Mama jummai, suna fita Khaleel ya shigo gidan Mami na xaune falo, ya karasa ya xauna kasan carpet ya gaisheta ba tare da ta kallesa ba ta amsa, Mami tace "ka dauki matar ka ku bar min gidana ynxun nn" ya mike bae ce komai ba ya haura sama, tana xaune ita kadae a dakin tana danna wayarta don kawarta ta tafi da yake nn Abujan take, ya karaso ya xauna gefen gadon yace "a shirye kike? Xamu tafi gida" ba tare da ta kallesa ba tace "ehh" ya mike ya fita ya kuma sakkowa ya sami Mami a falo yace "ikram fa Mami" wani mugun kallo Mami tayi masa a fusace tace "Ikram? Me xata maka" yace "gida xa mu tafi" tana girgixa kai tace "tun kan in bata maka rae ka tashi ka ban waje, bana son magana, da wace Ikram din xaku tafi? Get out Khaleel" mikewa yyi ya haura sama, ba a dau lkci ba ya sakko yarinyar na biye da shi a baya fuskarta lullube da mayafi handbag dinta a hannunta, ta iso har gaban Mami ta durkusa Mami tace "to Allah ya kiyaye hanya, ya kuma bada xaman lfya" mikewa Khaleel yyi ya ma Mami sae da safe yarinyar ma hka snn ta bi bayansa, Mami na jin tashin motarsa ta jinginar da kanta jikin kujera a hankali, lallai Khaleel ya nuna mata iyakarta, bayan fitarsu da minti goma su Ikram suka shigo, ranar dae Mami ranta a dagule ta kwanta, Ikram kam ina tasan meke faruwa, ko tambayar rashin ganin Khaleel din ma bata yi ba tunda ba damuwa tayi ba tana ta harkar gabanta, washegari Mami tasa ta hada kayanta Jummai ta rakata Driver ya kai ta suleja gun Ammi tayi hutu. Karfe sha biyu jummai ta bar gidansu bayan tayi ma Ammi sallama da Driver, Ammi na kallon Ikram bayan fitar jummai tace "mijin ki fa ikram, ae ba mami ya kamata tace ki xo hutu ba" Ikram dae sae cin maiman da mmn altine ta aiko mata take bata ce komai ba, Ammi ta daka mata tsawa "ba magana nake maki ba" ikram ta turo baki tace "to nima ban sani ba Ammi" Ammi tayi shiru tana kallonta can tace "baki bar wnn dan iskan halin naki na turo ma mutane baki ba ko" ikram bata ce komai ba Ammi tace "ki tashi ga kayan miya can ki gyara ki kai nika ki dawo kiyi miyan, bbu abinda xanyi tunda ga ki" Ikram ta yo waje da ido tace "ae ban iya ba Ammi"
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar.
91.....
A fusace Ammi tace "baki iya me ba?" Ikram tace "abinda kika ce inyi wllh ban iya ba" Ammi ta mike tace "fita ki ban waje kar in maki dukan tsiya ynxu, miyan xaki ce baki iya ba" cikin tsawa Ammi tace "fita nace" kmr xata yi kuka ta mike ta fice da sauri, ranar Ammi ta ga takaici da ya sa ta kusan hadiye xuciya, duka ne kadae bata ma ikram ba wae common wanke tomatoe ta kasa ba a kai ga yin miya ba ma, ssae abun ya tsaya ma Ammi, da kyar tana assistin dinta tayi miyar da ko kai baxae yi ba da ganinsa, daga karshe ma gurin juya miyar a kan risho ta kwabar da shi a kasan kitchen din, har dare Ikram na daki tana kuka a hankali don ba karamin aiki ta ci ba ranar, karfe takwas Abbanta ya shigo gidan ta bisa har daki yi masa sannu da xuwa yace "yaushe kika xo mamana," Ikram tace "da safe na xo Abba ya kasuwa" yace "da gdya, ya mai gidan naki?" Ikram ta sunkuyar da kai tana murmushi tace "yana lfya Abba" ta kai kusan karfe tara tana hira da Abbanta da yaji ddin nutsuwarta ssae ynxu, daga bisanni tayi masa sae da safe ta fita, tayi ma Ammi sae da safe can ciki ciki ta shige dakinta, washegari Ammi bata bari ta koma ba bayan sllhn asuba kmr ynda ta saba gidan Mami ba tace ta kunna risho ta daura ruwan koko, kuka ne kadae Ikram bata yi ba, hka ta dinga cin aiki har karfe takwas daga karshe Ammi tace tayi wanka taje ta gaida yakumbo da su Mama shatu, karfe goma ta bar gidan, bayan fitar ta da awa daya Khaleel ya shigo gidan, Ammi ta shimfida masa tabarma da fara'arta tana masa sannu da xuwa, bayan ya xauna ya gaidata ta amsa tace "yasu Mami fa" yana shafa kansa yace "tana lfya Ammi, ya Abba fa" Ammi tace "ya fita daxun nn wllh" ruwa ta mike ta dauko masa yyi mata gdya snn ta koma ta xauna yace "Ikram na ciki ne Ammi" Ammi tace "A'a ta je gaida iyayenta" Khaleel yace "dama na xo tafiya da ita ne Ammi don ni bada sanina ta xo nn ba" Ammi tace "ikon Allah, ca tayi min Mami tace ta xo hutu, har nake tambayarta kasani ne take ce min bata sani ba" yyi murmushi yace "A'a bada sanina ta xo ba Ammi kawae dae Mami ta turo ta nn ne don na kara aure, kuma ae aure nufi ne na Allah ni ba nayi aure bane don in toxarta su amma Mami baxata fahimce hkn ba" Ammi tace "ikon Allah don kayi aure kuma sae tayi fushi da kai Khaleel, ae wnn abun a taya ka murna ne, ka kwantar da hankalinka bari ta dawo ka tafi da matar ka" yace "to shknn Ammi na gde xan je in dawo anjima" Ammi tace "to Allah ya kai mu" ya mike ya fita daga gidan. Sha biyu Ikram ta shigo gidan a gajiye, har dakinta Ammi ta bi ta ta tar da ita kwance, Ikram tace "yakumbo tace in gasiheki Ammi" Ammi tace "ina amsawa, daxu khaleel ya xo" Ikram bata ce komai ba tana danna wayarta, Ammi tace "ki shirya anjima xae xo ku tafi" Ikram ta mike xaune da sauri tace "Mami ce fa tace in xo holiday gida kuma me yaxo yi" a fusace ta karashe mgnr, Ammi tayi mata mugun kallo tace "mijin ki bae sani ba xaki xo min holiday, idan ya xo anjiman kar ki bisa" kuka Ikram ta saki tace "wllh Ammi ni bana son ya Khaleel din nn bana kuma son xama da shi, kawae ba a barni na aura wanda nake so ba kuma ni baxa a kyaleni ba, ni bbu inda xan bi sa wllh" Mari Ammi ta kai mata mae rae da lfya, ba karamin girgixa tayi ba don har ta manta yaushe rabon da a mareta, Ammi tace "don ubanki idan ya xo kar ki bisa mahaukaciya kawae, dama irin xaman auren da kike knn yasa ya kara aure, to idan kika kashe auren naki ae sae ki dawo mu xauna kuma karatun ma kin gama shi snn ba ke ba komawa wajen Mamin don naga kmr so kawae take nuna maki ba abinda ya kamata ba" kuka ssae Ikram take a rikice, wani aure kuma Khaleel ya kara? Tambayar da take tayi ma kanta knn tana rusa kuka, Ammi ta mike ta fice daga dakin, hka ta wuni daki tana kuka ranar ranta a dagule har yamma Khaleel ya xo wajen karfe biyar, Ammi ta shigo dakin bbu yabo bbu fallasa tace "dauki jakar ki ki bar min gida na, ke ba yarinya bace ynxu Ikram in kinyi da kyau xaki ga da kyau, aure kuma idan kika kashe sae ki dawo mu xauna" tana kuka ssae ta saka Hijab dinta ta dauki jaka xata fita Ammi ta fixgota a fusace tace "uban me nayi maki kike kuka?" bata jira me xata ce ba ta shiga xuba mata mari masu lfya ta wurga ta waje tana huci, ta shiga dauko mata sauran tarkacen ta a dakin ta watso mata su waje, durkushewa tayi tsakar gida tana ta rusa kuka, Khaleel ya taso ya iso gabanta ya dago ta yace "me ya faru Ikram" kasa cewa komai tai sae kukan da take ssae, Ammi ta fito tace "au baki fice min daga gida ba don uwarki" da sauri ta fice daga gidan, Khaleel ya shiga kwashe kayanta yyi ma Ammi sallama a sanyaye ya fita, kuka ssae ya tarar take a bayan mota ya bude motar a hnkli ya shiga ya dago kanta yce "wae kukan me kike Ikram" kasa cewa komai tayi ya rungumeta a hankali yace "kiyi hkuri don Allah" bata ce komai ba ya dago kanta ya goge jinin dake lebbanta snn ya bude motar ya fito ya rufe ya xaga ya shiga maxaunin driver ya ja motar suka bar wajen, ssae ta basa tausayi sae kallonta yake ta madubi bata fasa hawayen da take ba.
[2/25, 08:43] Zjy: Khaleesat Haiydar ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 92.... Ana kiraye kirayen sllhn Magrib suka shigo Abuja, ynxu kam ta daina kukan da take tayi jigum bayan mota, daya daga gidajensa ya nufa da ita, bae taba kai ta gidan ba, ita dae bata ce komai ba yana gama parkin taki fitowa ya fito ya bude mata kofa yace "fito mana" cikin kuka tace "ni gidan Mami xaka kai ni" yyi shiru snn a hankali yace "to fito gobe da safe xan kai ki" kin fitowa tayi sae da taga xae wuce ya bar ta snn ta fito da sauri tana hawaye ta bisa, gida ne me kyau ssae bbu abinda bbu a ciki,