Showing 63001 words to 66000 words out of 87136 words

Chapter 22 - Ikram Book 1 Complete Hausa Novel

10 Oct 2025

488

xata yi kuka ta juya da sauri tana kallon Mami ta ga ko tana kallonta kafin ta fara masa masifa, ta ga kallonta kuwa take, hkn ya hanata cewa komai, ya nemi gefen gado ya xauna yana murmushi, mikewa Ikram tayi ta fice daga dakin rike da Sudais, Khaleel yace "Mami xan je Bauchi may b xuwa gobe" Mami ta juya tana kallonsa na kusan Minti biyar shi ko idonsa na kan TV, can ta dauke kanta ta ci gaba da abinda take, bayan kmr minti uku ba tare da ta kallesa ba tace "me xaka je yi a Bauchi?" juyowa yyi yana kallonta yyi shiru bae ce komai ba, jin shirun da yyi yasa ta juya tana kallonsa, ganin kallonta yake yasa ta dauke kai tace "to Allah ya kiyaye Khaleel, amma da Ikram xa ku tafi tunda anyi hutu ko" yace "A'a ba da ita xa ni ba, ae ba dde wa xanyi ba" Mami tace "sbda me? Ae basu san ta ba, don hka dole da ita xaka tafi" ya dan marairaice mata yace "Mami wllh kwana biyu fa kawae xanyi in dawo, ki bari kafin a kare holiday din xan kai ta su ganta, but 4 now ni ba dadewa xanyi ba, kuma ae can gun Amminta tace xata tayi holiday......" Mami ta dakatar da shi ta hanyar masa mugun kallo tace "ban amince da hkn ba, ku shirya ku tafi tare, idan kun dawo sae taje gidan" shiru yyi yana kallonta, daga gani kasan ko kadan bae ji ddin hkn ba, ya mike ba tare da ya kalleta ba yace "to" snn ya fice daga dakin ta bi sa da harara. Da yammacin ranar Aliyu suka bar gidan bayan Mami ta cika Rukayya da Sudais da tsaraba, kiri kiri Ikram ta ki fitowa yi masu sallama, sau uku Mami na kwala mata kira duk tana ji taki sakkowa, sae dae tana jikin window a sama tana kallonsu, har suka bar gidan snn ta sulale kasa ta shiga rera kuka a hankali. Washegari da safe Mami da kanta ta shiga hada ma Ikram kayan sawan ta, Khaleel na xaune dakin yana kallonta, Ikram ko na downstairs dakin Jummai, Mami tace "kai ka gama hada naka kayan ne" ya kauda kansa yace "ni fa kwana biyu nace maki xanyi Mami, sae tula mata kaya kike" Mami ta tsaya kallonsa tace "kaya kala biyar din ne na tula mata, ni fa ban son wlknci, in har baxa ka tafi da Ikram ba to kai ma bbu inda xa ka, don ban ga amfanin xuwan na ka ba" Khaleel ya juya yana kallonta yace "haba Mami xuwa gun yan uwan Mahaifina ne ba shi da Amfani don ban je da Ikram ba" Mami tayi masa mugun kallo tace "to gaya min magana Khaleel" sunkuyar da kansa yyi bae kuma cewa komai ba, Mami tayi kwafa ta dauki wayarta da ke kara ta daga don amsa kiran, Ikram ta shigo dakin Khaleel ya bi ta da harara, bata ma san yana yi ba, ya mike ya fice daga dakin, karfe tara na safiya Khaleel ya shigo dakin Mami yace ya shirya Ikram yake jira, kiri kiri Ikram tace ita bbu inda xata da Mami tace ta shirya xa su yi tafiya da Khaleel, sae da Mami ta bata mata rae snn tana hawaye ta shiga wanka, ko da ta fito Mami bata dakin sae shi, ta dauki kayanta fuskarta a daure ta nufi bathroom xata sa, ya bita da kallo har ta shiga ta rufe kofar, yyi wani irin murmushi hade da kwafa yana gyada kansa ya mike ya fice daga dakin.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar
85.....
Khaleel na xaune cikin mota yana jiran Ikram
bayan ya sallami Maminsa, ya kwantar da Driver
seat yasa earpiece a kunnensa idonsa a lumshe
yana jiran fitowar nata, tare Ikram suka fito da
Mami da Jummai dake rike da jakar kayanta, ya
gyara xamansa ya cire earpiece din kunnensa
har suka karaso gun motar, Ikram da har lkcn
fuskarta ke daure ta bude baya xata shiga Mami
tace "nan xaki shiga Ikram" tace "eh" ba tare da
ta kalleta ba ta shige motar, Jummai ta saka
jakar a Booth din motar, Mami ta xaga ta inda
Khaleel yake tace "ga amanar Ikram Khaleel,
Allah ya kai ku lfya, ya kiyaye hanya, snn ina
hada ka da Allah kar kayi tukin gangancin nn
naka Khaleel" yyi murmushi yana shafa kansa
yace "ae na daina Mami" Mami ta juya tana
kallon Ikram tace "kin dae ji abinda na gaya maki
ko dotana, xa mu dinga waya" Ikram ta gyada
mata kai, Khaleel ya tada motar, Mami tace "to a
dae yi Addua" yace "Anyi Mami" Jummai na
washe hakora tace "to Allah dae ya tsare, kuma
yasa a dawo mana da bby" Mami tayi murmushi
ta juya ta bar wajen, Ikram ta xaro ido tace
"baby kuma mama Jummai, a ina xa a kawo
maku bbyn?" ta karashe mgnr fuskarta a tamke,
Jummai tayi dariya tace "to ai ni ba da ke nake
ba da Babana nake" Ikram tace "ayyo" ta Madubi
Khaleel ke kallonta, suna hada ido ta galla masa
harara yyi murmushi ya dauke kansa, ya ja motar
suka bar gidan Jummai na daga masu hannu, sae
da suka hau Main road yana kallon titin gabansa
yace "kinsan da cewar ni ba Drivern ki bne dae
ko?" bnxa tayi masa, ya gyada kai bae kuma
cewa komai ba ya maida hankalinsa ga tukin da
yake, cikin awa daya suka fita daga Abuja shima
sbda hold up din safe, ya dauki hanyar kaduna,
lkci lkci ya kan daga kai ya kalleta ta madubin
mota, suna kusan kaduna ya juya ya ga bacci
take, ya ci gaba da tukin nasa a hankali har suka
shigo kaduna wajen karfe sha biyu da rabi, ya
juya yana kallonta ya ga har ta tashi daga baccin
tana kallon tagan mota, yace "kina son wani abu
ne" ta kauda kanta tace "ni ruwa xan sha" gun
Hawkers din titi ya siya masu table water guda
uku ya mika mata daya ta karba ya ajiye sauran
snn ya ci gaba da drivin dinsa, suna kusa xaria
tace "ka tsaya" ya dan rage gudun da yake yace
"me xa ki yi" kmr xata yi kuka tace "ni Amai
nake ji fa kmr" ya samu gefen titi yyi parkin yace
"Amai kuma" toshe bakinta tayi da sauri ta bude
motar ta fito ta xaga ta gun daji ta shiga kwarara
Amai, ya dan yi tsaki ya fito rike da roban ruwa
daya, yana tsaye har ta gama snn ya bude ya
mika mata ta wanke bakinta da fuskarta snn ya
bude mata mota ta shiga, ya xaga ya shiga
shima suka bar wajen, Amanta hudu kan su isa
kano duk ta wahala ssae, komai ya siya mata
taki ci sae apple daya da take ta fama da sbda
Amai, kuka ta dinga masa wae ita ta gaji da
tafiyan har ynxu basu kai ba, shi dae bae tanka
ta ba har suka shigo kano karfe uku da rabi,
direct hotel ya nufa suka yi lodge, yana bude
dakin da aka basu ta shige ta fada kan gado a
gajiye, shi kuma ya shiga bathroom don yin
alwala, ko da ya fito ya tarar tayi bacci, yana
idar da sllhnsa ya fita siyo masu abinda xa su ci,
har karfe biyar Ikram bata tashi ba shi har ya ci
abinci yyi wanka, xaunawa yyi kusa da ita ya
shiga tashinta, ta fara juye juye yace "ke" ta
mike xaune da sauri tana murxa ido yace "tashi
kiyi sllh ki ci abinci" tace "ya Khaleel amma baxa
mu sake tafiya ba yau ko" yace "anjima da
daddare xa mu tafi" kmr xata yi kuka tace "A'a
wllh amai xan dinga yi" yace "kije kiyi alwala in
wanka xaki kiyi, tun daxu Mami ke son mgna da
ke" mikewa tayi ta shiga bathroom don yin
wanka, tana gamawa ta shiga kwala masa kira
yace "meye hka" tace "ka bude jakata ka dauko
min xanin da xan daura na manta bbu tawul a nn
ashe" yace "to ki fito ki dauka mana" tace "Ha'a,
to hka xan fito? ae bbu abinda xan daura ne
shiyasa, miko min kawae fa xaka yi ga hannu na"
ta karashe maganr a fusace, yyi murmushi yana
kallon kofar bathroom din, tace "ka taso?" dariya
ta basa, yana gyada kai yace "ehh" snn ya mike
ya bude jakarta ya dauki xanin atamfa ya nufi
bathroom din da shi.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 86..... Tura kofar bayin yyi ya shigo ta fasa ihu tare da durkushewa wajen tace "lah ila ha illallahu wa yace ka shigo" ya wara ido yace "ba xani kika ce in kawo maki ba" ta fashe da kuka tace "to shine nace ka shigo min, ba miko min nace kayi ba, ni ka fita ka daina kallona" ta karashe mgnr a fusace cikin tsawa, yyi murmushi yace "to" snn ya ajiye mata xanin ya juya ya fice, tayi tsaki ta mike ta dauki xaninta ta daura tana gunguni ta fito, da daddare karfe tara saura tana kwance tayi ruf da ciki tana game da wayarta bayan sun gama waya da Mami, shi kuma yana xaune gefen gado yana danna laptop dinsa wayarsa dake gefensa yyi kara ya sauke idonsa kan screen din wayar don ganin me kiransa, juyawa yyi yana kallon Ikram ya ga kallonsa take ya dauke kansa, ta mike xaune da sauri tace "waye ya kira ka" bata jira me xata ce ba ta rarrafo kusa da shi da sauri, yyi hanxarin dauke wayarsa ya saka cikin aljihu yace "ina ruwanki?" xaro ido tayi hade da bude baki tana kallonsa, sae kuma ta fashe da kuka ta mike tsaye tace "wllh ka gaya min ko wanene ke kiranka kar in kira Mami ynxun nn in gaya mata" ya galla mata harara ya rufe laptop dinsa ya mike jin an sake bugowa, ya nufi kofar fita ta bisa da sauri tana kuka tace "wllh baxa ka je ko ina ba sae ka gaya min wanene ke kiran ka cikin daren nn" daukarta yyi kmr bby ya isa gado ya jefar da ita ya fice daga dakin tare da kullewa ta waje da Makulli, Ikram ta koma kmr mahaukaciya a dakin bbu abinda take sae aikin kuka tana xagaye dakin, ba shi ya shigo dakin ba sae kusan karfe sha daya tana kwance tsakiyar dakin a kan tiles ta gama jarabarta tayi bacci, a hankali ya dauketa gudun kar ta cinyesa in ta farka ya kwantar da ita kan gado, duk da hka bae tsira ba don cikin baccin ta dinga bala'i idonta a rufe, dariya ta basa ssae, ba kadan ba yake tsoron jaraban Ikram. Da safe karfe takwas suka yi set off da kyar don ca tayi bbu inda xata daga hotel din, karfe biyu da rabi suka iso wani makeken gida me kyan gske, Khaleel ya ciro wayarsa ya fito da nmbr frnd dinsa ya kira bugu biyu ya dauka yace "ya kana gida ne Al-ameen gani kofar gidanka" dariya yyi yace "fuck yhu 2" ya katse wayar snn ya danna horn, Mai gadi ya leko ya bude masa gate ya shiga yyi parkin, ya juya yana kallon Ikram dake bacci, Al-ameen ya karaso gun motar da mmki yace "waw wnderful, wllh tot yhu were teasin me, daga ina hka Guy" Khaleel ya fito ya xagayo xae tada Ikram yace "daga Abuja, Madam dinka na ciki ne" Al-ameen ya shiga leka motar yace "wacece wnn Khaleel" Khaleel ya dan yamutse fuska yace "yarinyar wata frnd din Mami ce" Ikram ta farka da sauri tana mitsika ido kmr xata yi kuka tace "meye," Al-ameen yace "me ya sameta?" Khaleel yace "Amai take tayi a mota" Al-ameen yace "eyya, kmr xee ta knn, sannu bby" Khaleel yace "fito mana" ta fito daga cikin motar rike da hijab da dankwalinta sbda wahala dogon gashinta har kusan bayanta, Khaleel yace "baxa ki sa Hijab din bne" ta galla masa harara tace "ni ka ji dani ina xa ni kace in fito" dariya Al-ameen yyi, Khaleel ya hade rae yace "ni kike gaya ma mgna" juyawa tayi a fusace ta koma cikin motar, Al-ameen na dariya yace "yi hkuri ki fito bby, ciki xa mu shiga" tsaki Khaleel yyi ya nufi kofar shiga gidan, da kyar Al-ameen ya lallabata ta fito ya rufe motar don ca tayi baxata fito ba da, yana gaba tana biye da shi a baya suka shiga cikin gidan, Xainab ce ta sakko da mmki tace "Khaleel yau kai ne a gidanmu" yyi murmushi suka gaisa tana kallon Ikram da ta kwanta kan kujera, tace "kar dae aure kayi bamu sani ba Khaleel" Khaleel yace "aure kuma Zainab, wnn yar yarinyar ce xan aura" dariya Zainab tayi tace "amma baka da mutunci to ina ka samo yarinya" mikewa xaune Ikram tayi fuskarta a daure tace "nan ne family house din naku da Mami tace xa mu xo?" duk suka juya suna kallonta, Khaleel ya galla mata harara yace "ban sani ba" kuka ta saki tana tattara hijab da dankwalinta tace "wllh ni ka kaini inda Mami tace xa mu inje in huta meye xaka wani dinga gantali dani a duniya?" Zainab ta juya tana kallonta tace "ae nn ma gida ne Yan mata" Al-ameen sae dariya yake yana kallonta duk sae yaji yarinyar ta burgesa, kasa cewa komai Khaleel yyi don tana iya gaya masa mgna, Zainab ta mike tace "tashi mu je kiyi wanka sae ki ci abinci" ba musu ta mike ta bita, sae da suka haura sama Al-ameen yace "waw amma fa yarinyar ta hadu wllh, ya sunanta" Khaleel ya mike yana girgixa kai yace "a hka xaka kare, matata ce dae don ma kasani ta daina burge ka" Al-ameen ya tsaya kallonsa da dan mmki, Khaleel yace "xo muje kaji abinda ya kawo ni Bauchi" ba musu ya mike ya bisa suka fita yana cewa "wae re yhu serious matarka ce Khaleel, yaushe kayi auren bamu sani ba" Khaleel yace "A year nd a halve knn"
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 87..... Da
daddare karfe sha daya Ikram na xaune dakin da
Zainab ta sauketa duk takaici ya isheta gashi ta
bar wayarta cikin mota kuma ya fita da motar
bare ta kira Mami, bude kofar dakin aka yi
Khaleel ya shigo, kallo daya tayi masa ta dauke
kanta, tun da ya fita daxu da rana sae ynxu ya
shigo gidan, ya xauna gefenta yana kallonta yace
"kin ci abinci?" juya masa baya tayi bata ce
komai ba, ya mike ya shiga bathroom don yin
wanka, ko da ya fito ta riga ta kwanta ta rufa da
bargo, ya gama shirin kwanciyarsa ya kashe
wutan dakin ya kwanta yana kallonta, a hankali
ya dawo kusa da ita ya cire bargon jikinta ya
jawo ta jikinsa murya kasa kasa yace "kin dae ji
sakon da Mama Jummai ta bani ko?" ta kwace
kanta a fusace ta mike xaune cikin tsawa tace
"meye hka ya Khaleel" murmshi yyi ya koma inda
yake ya kwanta ya juya mata baya, washegari
friday tun da safe ya fice daga gidan tana bacci,
ba shi ya dawo gidan ba sae bayan Magrib, tana
kwance yace ta hada kayanta xa su wuce, yi tayi
kmr bata ji sa ba yana tsaye daga bakin kofar
yace "magana fa nake maki" tace "ina xa mu?"
yace "inda Mami tace in kai ki" mikewa tayi ta
dauka jakarta tace "a shirye nake" har mota
Xainab da mijinta suka rakosu ita dae Ikram bata
sake jiki da Xainab ba kmr ynda ita ma bata sake
da ita ba don har lkcn bata san matar Khaleel
bace, bayan sun bar gidan Ikram nata raba ido
taga gidan da xasu taga ya kawo su wani hotel,
ta juya da mmki tana kallonsa tace "ina ne nn ya
Khaleel" ba tare da ya kalleta ba yace "hotel,
kuma nn xamu kwana gobe sae in kai ki inda
Mami tace in kai ki don ynxu dare yyi" tace "da
can baka san daren xae yi ba ka tafi ka barni tun
da safe, to bbu inda xan je daga motar nn, don
me xaka dinga yawo dani tun jiya kmr wata
gantalalliya ya Khaleel" kallonta kawae Khaleel
ke yi, ko kadan Ikram bata da kunya, yyi
murmushi a xuciyarsa yace rainon Mami ne wnn,
ya bude motar yana kallonta yace "wllh kika sake
na bar nn sae dae ki kwana cikin mota kinji dae
na rantse" kuka ta saki ta fito daga cikin motar
ya fixogo hannunta suka yi cikin hotel din, suna
shiga tayi shiru ganin ynda ake kallonsu don
akwae Eatry daga kasa, ko kallonta bae yi ba
bayan ya biya kudi ya nufi sama rike da makullin
dakin da aka basu ta bi bayansa tana turo baki,
suna shiga dakin tayi kwanciyarta, shi kuma ya
shiga wanka, yana fitowa ya tada sllhn isha ta
mike ta shiga bayin don yin alwala ita ma, har ta
idar da sllh bae mike daga inda yake ba ta haye
kan gado sae a snn ya mike ya koma gadon
shima ya kwanta yace "kina ji na" ba tare da ta
kallesa ba tace "eh" yace "gobe xa mu tafi gida
da safe, kar ki kuskura kice ma Mami bn kai ki
kin gaida familyn dad dina ba" ta mike xaune da
sauri tana gyada kai hannunta a kugunta tace
"iyye! To wllh sae na fadi, sannunka" fixgota yyi
ta fada kansa ya kashe wutan dakin, wayyo ranar
ta fada ma yan garinsu don ssae Khaleel ya
tsorata ta, kuka take jikinta na rawa tana hada
sa da Allah da annabi tana cewa ya rufa mata
asiri, tunda tayi damben iya karfinta taga ba riba
amma bae ma san tana yi ba, ba karamin raxana
tayi da Khaleel ranar ba, da kyar ya samu yyi
cntrln kansa da yaga numfashinta na neman
daukewa sbda tsoro ya kyaleta, bae taba mata
irin abinda yyi mata ba ranan, ya dde kwance a
ruf da cikin da yyi, snn ya juya da kyar bae ganta
kan gadon ba, murmushi yyi ya shige bargo
abinsa daga nn bacci ya daukesa, can cikin dare
ya farka bae ga Ikram gefensa ba ya mike xaune
da sauri ya kunna wuta yana kalle kallen dakin
amma bae ganta ba, mikewa yyi ya nufi
bathroom ya ganta xaune daga bakin kofa ta
hade kai da gwiwa kuma bacci take a hkn, duk
sae ta basa tausayi ya durkusa gabnta ya dago
kanta ta koma baya a firgice, ta fashe da kuka
ganinsa jikinta ya dau rawa tana kkrin mikewa
daga inda take tana cewa "don Allah don annabi
kayi hkuri ya Khaleel wllh wllh baxan gaya ma
Mami ba ka kai ni ba, kar ka min komai don Allah
tsoro nake ji" ta karashe mgnr cikin matsanancin
kuka ya dagota ta fasa ihu a raxane, ya rufe
bakinta da sauri yace "ke bbu abinda xan maki"
jikinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login