Showing 84001 words to 87000 words out of 87136 words

Chapter 29 - Ikram Book 1 Complete Hausa Novel

10 Oct 2025

511

amma Ikram baxan iya sakin ki ba ynxu, don in nayi hkn Mamina xata iya fushi dani na har abada, tunda ban sake ki lkcn da aka bukaci inyi hkn ba snn ga ynda abubuwa suka dinga wakana, but ni Khaleel na maki alkawarin ko ba dde ko ba jima xan sauwake maki Ikram," hawaye ne ya cika idonta tace "ka sauwake min bayan ka kori wnda xaka sauwake min sbda" mikewa yyi ya juya ya bar dakin yana goge hawayen da ya xubo masa, ta fada kan gado tana kuka ssae, to wae meyasa take hka, tasan Khaleel na sonta ssae amma xuciyarta ta kasa daina jin haushinsa duk da ita ma tasan she have feelings for him, mikewa tayi da sauri ta fita ta nufi dakinsa yana kwance kan gado ya dafe kansa yana hawaye, fadawa kansa tayi ta fashe da kuka ssae muryarta na rawa tace "am srry ya Khaleel wllh nasan ina sonka, amma na kasa daina jin haushin ka, ka sani in daina jin haushinka plss"

~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 110..... Khaleel ya lumshe idonsa ya rungumeta ssae muryarsa na rawa shima yace "ban san ya xan koya maki sona ba Ikram ban iya ba ki koya min yanda xanyi plss" hawaye ssae yake, ta kwantar da kanta kan kirjinsa ita ma ta lumshe ido hawaye suka sakko mata, a hankali take cewa "i love yhu ya Khaleel, i knw i so much luv yhu" ta karashe mgnr cikin kuka ssae, ya mike xaune ya rungumeta tsam jikinsa ya ma rasa me xae ce mata, sun fi minti biyar a hka snn ya dago kanta a hankali yana kallon kyakkyawar fuskarta ta lumshe ido da sauri, ya daura goshinsa kan nata snn ya hada hancinsa da nata ya saka bakinsa cikin nata ya shiga kiss dinta a hnkli, sun fi minti bakwae a hka sun yi nisa ssae suka ji ihun Sudais, a raxane suka rabu ta mike da sauri ta fice daga dakin ya bi bayanta, dae dae lkcn da Jummai ma ta fito, da sauri duk suka shiga dakin, suka gansa kasan tiles yana ihu, Ikram ta fashe da kuka ta karasa da gudu ta daukesa ta rungumesa Jummai ta karaso ta ce "garin yaya kika barsa shi daya kan gado kin san baya tsayawa waje daya Ikram" cikin kuka tace "diaper na canxa masa sae na manta na barsa ban daukesa ba" Khaleel ya karbesa a hannunta ya shiga jijjigasa yana hura masa kunne a hnkli, nan da nan yyi shiru yana sauke ajiyar xuciya, Ikram ta share hawayen fuskarta tace "asibiti xa mu kai sa ya Khaleel" Jummai tace "wani asibiti ana xaune kalau, bani shi babana inje in shafa masa Rub" Khaleel ya mika mata shi ta fita dashi, Ikram ta juya xata bar dakin ya jawo ta yace "am so srry dear nasa dan ki ya fadi" bata ce kmai ba ya kama hannunta suka fita daga dakin. Da daddare tana kwance sudais dinta na jikinta tana masa waka Khaleel ya shigo dakin ya xauna gefensu yace "sae da safe dear xan tafi gida" agogo ta kalla bata ce kmai ba amma ta hade rae, ya tsura mata ido, ganin hkn yasa tace "to Allah ya kai mu" mikewa yyi bayan ya daura ma Sudais dake kallonsa kiss a baki snn yace ya tafi, kuka ta samu kanta da fashe wa da, taji wani mugun kishi ya xo mata wuya, ssae ta ci kukanta daga karshe ta kai ma Jummai Sudais ta dawo ta kwanta, daren ranar neman bacci tayi ta rasa, duk ta rasa me ke damunta sae juye juye take, hka yasa ta mike ta shiga bayi ta dauro alwala snn ta fito ta fara sllhn dare, rabonta da hkn tun tana gidan Mami. Ranar girkinta na xagayowa ta samu kanta da girka masa lafiyayyar cous-cous da miyan kwae ga kuma miyan hanta da taimakon jummai, ssae yyi mmkin Ikram ranar da ya dawo don har dakinsa sae da ta gyara masa, karfe goma ya shigo dakinta tana kwance ta fara bacci Sudais na jikinta shima yana bacci, ya xaresa a hnkli ya fita ya kaima Jummai shi snn ya dawo dakin, a hnkli ya tako har ya isa inda take snn ya xauna yyi tagumi ya kafa mata ido, ta bude ido a hnkli tace "wnn kallon fa" wara ido yyi yace "au ashe ba baccin ma kike ba" ta juya masa baya ya kwanta ya jawota jikinsa yace "ina sonki my Ikram, da na rasa ki da ban san ynda xanyi a rayuwata ba kuma gashi naso cutar kaina da" kasa cewa komai tayi ya daura bakinsa a wuyanta yana kissin dinsa, ta shige jikinsa tace "um ni bana so ka daina" cikin rada yace "ni ina so" shiru tayi bata ce komai ba a hnkli yace "kinsan mene" ta girgixa masa kai, ya dan yi shiru snn yace "da ynxu ke mallakin Mujaheed ce ba tawa ba" ta juya tana kallonsa tace "kmr ya, Mujaheed kuma" yace "yes da naso cutar kaina da Mami tace in aure ki" shiru tayi bata ce komai ba ya ci gaba a hnkli yace "kinsan bayan Mum din su Farida ta ba ma su Ammi lkcn da xasu aurar dake sbda bata son ki da Aliyu hnklin Mami ya tashi ssae Mami ta sameni tace in aure ki sbda in ceto mata rayuwar ki nace..." shiru yyi ya kasa ci gaba, Ikram tace "kace me" a hankali yace "nace baxan iya auren ki ba cox we re nt meant 4 each odza duk da ina bala'in sonki Ikram" Ikram bata ce komai ba ya ci gaba, "Mami bata takurani ba tace min its ok, ta samu Mujaheed shi yyi acceptn suka shirya kmai," nan ma yyi shiru snn ya ci gaba "i felt so guilty Ikram don ban taba ma Mamina musu ba, ana gobe xa a daura auren na samu Mami daki na bata hkuri nace xan aure ki but Mami tace bata san xance ba ta gama kmai da Mujaheed i shudnt just wrry ita bata yi fushi ba, hankalina ya tashi ssae nasan da wuya Mujaheed ya sake ki idan ya aure ki Ikram, har kuka sae da nayi ma Mami taki janye mgnrta hankalina a tashe na bar dakin but na kasa xaman dakina na dawo dakin Mami duk da ban nuna mata tashin hnkli na ba duk don ko xata ce ta fasa da Mujaheed but Mami nata harkan gabanta, dat same nyt Aliyu ya xo ya sami Mami yana hawaye yace mata don Allah kar ta bari Mujaheed ya aure ki baxae sakar mashi ke ba kuma, he prefer me," Khaleel yyi shiru ikram ta juya a hankali tana kallonsa, a hankali yace "dats hw i got 2 become yhur husband Ikram, sae gashi nima na kasa sakin ki duk da wllh nayi niyyar sakar masa ke," hawayensa taji a fuskarta ta juyo ta rungumesa ssae tace "hka Allah yyi kai ne mijina ba wani ba ya Khaleel" muryarta na rawa ta karashe mgnr ya kankameta shima yana hawaye yace "hka ne Ikram"

~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 111.... 4 yrs ltr. A hankali Ikram ta bude kofar motarta ta fito tana gyara mayafin jikinta ta bude kofar baya tace "ohh yhu guyz re still fightn ko, da'alla ku fito ku ban waje" Sudais ne ya fara fitowa snn Haiydar sae Ahmad, ta galla masu harara tace "baxa ku wuce mu je ba kuna kallona" Haiydar yace "Momy ba kince gun Mami xa mu je ba but" Sudais yace "Dis is Ammi's home nt Mami's" Ahmad yace "Momy am vry Happy yhu brought us here nt Mami's place coz she is alwayz shoutin at us 2 read our book, i prefer cumin here than there" Ikram bata dae ce masu komai ba har ta bude gate xata shiga gidan da in ka gansa ynxu baxa ka taba cewa gidansu na da bane ta hango shagon baba Habu a bude, tayi murmushi tace "boyz ku shiga ciki gani nn xuwa ynxun nn xanje in gaida wancan baban nawa" ba musu suka bude gate din suka shiga gidan, ta nufi shagon baba Habu tana bude jakarta don ciro kudin da xata bashi kmr ynda ta saba in dae taxo, Ammi na shara su Sudais suka shigo falon da guda duk suka rungumeta suna mata oyoyo, Ammi tace "lah xa ku kada ni wa ya kawo ku" Sudais yace "Momyn mu mana" shafa kansu tayi gaba daya tana murmushi tace "baku xo min da Mami ba" Haiydar yace "Mami ta tafi office" nan suka xauna gaba daya suka cika ta da surutu suna bata labarae iri iri na shirme tana biye masu, bayan kmr minti ashirin Ikram ta shigo gidan ta tar da su xaune Ammi na basu fura basu fasa surutun da suke ba, ta rungume Amminta cike da jin ddi tana tambayarta ya gida, sae da suka gama gaisawa snn Ammi tace "kin shiga gidansu Altine ne" Ikram tace "ehh daga can ma nake ynxu, mama Zuwaira ke ce min bata da lfya wae" Ammi tace "wllh kuwa jiya ma naje dubata, laulayi take mai wahala" Ikram tace "Allah sarki bari anjima xanje gidanta tunda kwana xa muyi daga can sae in rubuta mata magungunan da xa su siya ta dinga sha" Ammi tace "da dae ki siya mata Ikram in kina da hali" Ikram tace "to shknn Ammi hka xan yi" Ammi tace "yau din xaki gun yakumbo da su Shatu" Ikram tace "A'a Ammi sae gobe idan Allah ya kaimu" Ammi tace "to Allah ya kai mu, ya mai gidan naki da abokiyar xaman ki" Ikram tace "lfya lau Ammi, Abbana fa" Ammi tace "daxun nn ya dawo yyi shirin juma'ah ya tafi" Ikram tace "Ayya, bari in samo almajirae su shigo min da kaya Ammi." kwanasu biyu a gida ran lahadi da yamma suka fara shirin komawa Abuja don dama wkend suka xo mata, Ammi ta rakosu har bakin mota duk yaran suka shiga baya Ikram ta shiga Driver seat tace "to Ammina sae mun kuma dawowa" Ammi na tsaye tayi reverse ta bar anguwar yaran na daga mata hannu ita ma tana daga masu. Karfe biyar suka isa gida, Ikram na gama parkin yaran duk suka fito da gudu ganin motar Dad dinsu alamar yana nn knn suka nufi cikin gidan suna rige rige, yana xaune falo News paper na hannunsa amma waya yake dannawa duk suka fada kansa cike da murna suna masa oyoyo, ya rungumesu gaba daya yace "welcm kidz ina Momy fa" dae dae nn Ikram ta shigo falon ta karasa kujerar da suke ta rungumosa ta baya hade da manna masa kiss tana shafa kansa tace "tunda baka je ka dauko mu ba ae gashi mun dawo" ya juya da sauri yace "kai Dear bafa kice in je in dauko ku ba wllh" tace "ba wani nn, sae na ce maka" tana fadin hka ta nufi stairs da sauri tana dariya ya bi ta. Satinsu daya da xuwa Suleja ran lahadi gaba daya suna falo xaune suna kallo, Ikram dae ba kallon take ba farcenta take gyarawa da Nail cutter Sudais na kwance jikinta as usual, Ahmad da Haiydar kuma na gun Khaleel ya rungumesu, Khaleel ya kalli agogo yace "Dear baxa ki je aiki ba knn yau ma" ta galla masa harara da wasa tace "Mami wil consider me, in kuma korata kke sae ka gaya min in ji" dariya yyi yace "kina ynda kika so yarinyar nn dama hka nurses din suke yau in sunje aiki basa kara komawa sae bayan sati daya ko biyu" Ikram tayi dariya tace "tunda asibitin Mamina ne ba dole inyi ynda na so ba, karewarta ma bari kaji in Mami ta ganni asibiti yau fada xata yi wllh" Khaleel yyi murmushi bae ce komai ba, tace "ban fa son wnn murmushin naka in xaka yi mgna ma kayi inji" danna Bell din da aka yi yasa bae bata amsa ba ya mike yana kallon Agogo ya nufi kofar ya bude, Aliyu ne tsaye balconyn cikin farar shadda ya rungume hannayensa, Khaleel yyi still yana kallonsa da mmki, Aliyu yyi murmushi yace "ya wnn kallon sae kace kaga Alien Khaleel" ta gefensa ya shiga falon ganin bae da niyyar cewa komai, Ikram ta mike da sauri jin muryar wnda taji, ya sakar mata murmushi hade da wara ido yace "kanwata" da kyar ta iya bude baki cikin rawar murya tace "ya Aliyu" ya kuma yin murmushi ya karaso cikin falon yace "ya aka yi kanwata" hawaye ne ya cika idonta yana ganin hka yace "wat? To Allah bamu alkhairi tun da daga ke har mijin naki baku yi farin ciki da xuwan nawa ba" cikin kuka tace "wllh mun yi ya Aliyu" yyi murmushi ya juya yana kallon Khaleel yace "ya dae baban yara" Khaleel yyi murmushi a sanyaye yace "welcm big bro" Sudais kmr xae yi kuka yana kallon Khaleel yace "dad who is he, he is makin my Momy cry, tel him 2 leave"

~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 112... Aliyu yyi murmushi ya durkusa a sanyaye gaban Sudais ya dafa sa bbu tantama ya ganesa, a hnkli yace "am srry son bani na sa Momynka kuka ba" Sudais yyi shiru yana kallonsa, Mikewa yyi yana kallon boyz din gaba daya yace "ina namesake dina a nn" Khaleel ya dan yi murmushi a sanyaye ya nuna masa Haiydar yace "there" Aliyu ya wara ido ya karasa kusa da yaron yace "waw handsome guy kmr ni" Haiydar yyi dariya yace "kae ma sunanka Haiydar" Aliyu ya gyada masa kai yace "of course son" Haiydar yace "am vry proud of My name, kai fa?" Dariya Aliyu yyi har Ikram sae da tayi dariyar tana hawaye, Aliyu ya rungumesa yace "nd me too son, its a vry great name" Juyawa yyi yana kallon Sudais yace "kai ya sunanka Boy" Sudais yace "am Muhd Sudais Khaleel, nd i am also proud of my name" Aliyu yyi murmushi yana kallonsa shima ya rungumesa yace "dat's my boy" juyawa yyi yana kallon Ahmad kan yace komai Ahmad yace "am Ahmad Khaleel, nd i am also vry proud of my name" Aliyu ya rungumesa shima yana dariya yace "dat's my dad" karasowa cikin falon Khaleel yyi yace "brodza yaushe ka shigo Nigeria" Aliyu ya mike yace "yau kwanana biyu but ina ga nan da gobe ko jibi xan koma" Khaleel yace "haba brother" Aliyu yyi dariya yace "ae ni duk bayan sati biyu ina shigowa Nigeria ku ne dae baku sani ba, but Mami da Dad sun sani" Khaleel yace "haba dae" Aliyu yace "dat's d fact wllh" xaunawa suka yi gaba daya, Khaleel yace "sae kawae muka ji kayi aure brodza bbu gayyata bbu komai" Aliyu yyi murmushi yace "amma Mami da Dad sunje da lot of frndx dina kai dae ne ban san meyasa ba a gaya maka ba" a sanyaye Ikram ta nufi fridge ta kawo masa drinks da snack ita ma ta xauna falon, sun dde suna hira tun bata sakewa har ta sake ganin ynda Aliyu ke jan ta da tsokana, Khaleel yace "bro bari in kira Maryam ta xo ku gaisa tunda gobe xaka tafi kace" Aliyu yace "wae wanene son din Maryam a nn" Ikram ta nuna masa Ahmad tace "gashi nn" Aliyu yace "ayya duk yaran naku kansu daya kmr wasu yan uku, Allah yasa kafin nn da wata goma kanwata ta Haifo maka yan ukun gske" Ikram ta galla masa harara tace "yan tara xan haifa ba yan uku ba" dariya yyi yace "to Allah baki hkuri, wa yasani ma ko suna makale jikin ki ynxu" ya karashe mgnr yana dariya, tayi murmushi bata ce kmai ba, yace "ynxu dae ko xuwa anjima da nyt sae ku xo ku gaisa da wife dita kan mu koma gobe yau bata nan ne da tare xa mu taho, tunda baku yi niyar xuwa bikin ba" Ikram tace "to ae baka gayyace mu ba yayana kawae ji muka yi kayi aure gun Mami" yace "wlh ba laifi na bane kanwata" tayi dariya tace "uhm oho dae" dariya suka yi gaba daya, Khaleel yace "in'sha Allah xa mu xo gaba daya brodza da daddare, Mujaheed ma na Malaysia da matarsa ka sani ko" Aliyu yace "eh mun hadu da shi kwanaki" karfe shidda saura suka raka Aliyu suna ta hira kmr kar su rabu, Khaleel yace xuwa bayan isha xasu xo gaida wife din tasa. Washegari Monday duk suka hadu gidan Mami da matar Aliyu dake dauke da tsohon ciki har dasu seeyama da Aisha, kyakkyawa ce matar tasa ta karshe kmr wata balarabiya kuma yarinyace ssae baxata wuce Ikram ba, lkci daya suka saba da Ikram da Maryam da su seeyama kmr da can sun san juna, kusan yamma Mami ta kira mai hoto ya daukesu tun da ranar da daddare su Aliyu xa su bar kasar, da Maghrib gaba daya suka rakasu Airport don sun sallami dad da Momy da yake Hajiyarsa ma na waje tun bayan mutuwar aurenta da dad, har da jummai suka je airport din suka jira har jirginsu ya tashi snn Mami da jummae suka koma gida a motarta da su seeyama da maxajensu xasu xo daukarsu a can, Khaleel kuma sae da ya fara ajiye Maryam gidanta snn ya wuce da Ikram da boyz dinsa gida. Bayan kwana biyu da tafiyarsu Aliyu Ikram ta fara rashin lfya ssae duk da tasan ciki ne kin nuna ma Khaleel tayi hnkalinsa duk ya tashi, har gida Mami ta xo dubata tana ganin ciki ne ta wuce da ita gida, tace ya kai yaran gun Maryam. Daren ranan Ikram na kwance dakin Mami ta cire mata drip knn duk ta wani rame rana daya sbda amae, a hnkli ya karaso kusa da gadon ya xauna yana kallonta ya shafi fuskarta yace "ya jikin bbyna" ta gyada masa kai alamar da sauki, ya dagota ya rungumeta yace "kinga bakin yayanmu na da kyau ko bbyna" ta galla masa harara, yyi dariya yana shafa cikinta yace "i luv yhu My RABI'A"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login