Showing 78001 words to 81000 words out of 87136 words
kulata
yasa ta daina shiga, khaleel kam har fargaban
shiga dakinta yake sbda masifa in ran girkinta ne
ma sae ya bari tayi bacci xae shiga ya kwanta, ran
sunday da daddare karfe takwas ya shigo dakinta
yi mata mgnr makaranta don gobe sati daya da
komawarsu knn, tana xaune gaban Madubi ta fito
daga wanka, ya nemi kujera ya xauna yace "Ikram"
tayi kmr bata ji sa ba, ya kuma kiranta ta juya tana
kallonsa ba yabo bare fallasa tace "ina jin ka" ya
shafa kansa yana kallonta yace "ki fadi min laifin
da nayi maki, in nemi gafara" ta dauke kai tana ci
gaba da shafa lotion din da take tace "ni kawae
bana sonka ne wanda nke so daban shi yasa kaga
nke maka hka, kila idan ka gaji dani xaka sakeni in
huta kai ma ka huta tunda dae kana da matarka" a
fusace ya mike ya fincikota daga kan kujerar da
take xaune yana huci yace "kika ce me?" duk da
irin tsoratar da tayi don har rawa jikinta ya fara hkn
bae hanata mgna ba, don cikin tsawa ita ma tace
"bana sonka ka sakeni" wani wawan mari ya kai
mata tayi kasa a gigice yyi wani irin ball da ita
yana huci.
Like · Reply · Report · Just now
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~By Khaleesat Haiydar
103.....ihu ta kwalla tana kuka sosai kaman mahaukaciya, cikin ihu da tsiwa tace "bana sonka ka sakeni ko dolene auren", yana huci ya dagata yakara kifa mata wani wawan mari, tafashe da kuka sosai jikinta narawa, shaketa yyi idonshi sunyi jajir, banko kofa Maryam tayi arude tace" Dear kasheta zakayi, ka saketa, kasan yarinya ce karka biye mata", ganin ko kallonta bayiba ga Ikhram na kakarin mutuwa yasa takama hannayen shi tana kokarin fizgesu daga wuyan Ikram, wurgar da Ikram yayi ya juyo ya kifama Maryam wani hadadden mari, ya Dakar mata tsawa "get out", dafe kuncinta tayi tana hawaye tajuya tafita da sauri. Juyowa yayi ya kalli Ikhram data durkushe tana kuka kaman ta mutu yace" inkinga dama kill ur self, amma bazan taba sakinki ba,saidai inzakije ki auri wanda kikeso da aurena akanki", yay tsaki ya juya yafita ya banko mata kofan.
Ikhram aranan ko bacci batayiba kuka kawai take idonta sun kumbura sosai, farar fatanta yay jajir, da asuba da kyar ta mike tai salla, tanajin fitan Khalil masallaci ta zira hijab dinta tafito, ahankali take tafiya harta bude kofa tafita, tafita daga gidan gabaki daya, dudda tsoro na kamata dan gari bai gama wayewaba amma baisa tafasa abinda tai niyyaba, kuka take tana tafiya tana waige waige, harta fita daga unguwarsu, tai tafiya sosai kafin taga wani mai adaidaita ta shiga, karfe 6 saura ya sauketa a gate din gidan Mami, naira dari uku tabashi tajuyo tana rusa kuka zata shiga gidan, Aliyu tagani tsaye jikin gate din da farin jallabiya ajikinshi da alamu daga mosque yake, ya folding hanunshi akirji yana kallonta, kuka sosai takara fashewa dashi tabi ta gefenshi tabude gate ta shiga batare datace mai komiba, da gudu ta shiga gidan tana kuka kaman ranta zai fita Aliyu yabi bayanta, dakin mami tashiga mami bata dakin, ta duba bayi bata ciki da sauri tafito ta sakko kasa tai hanyar kofa zata fita tana rusa kuka, hannunta taji anriko da sauri tajuya taga Aliyu ne, fizge hanunta tayi tajuya zata fita ahankali yace "maiya faru ikhram? Maiya sameke? Why re yhu crying?", juyowa tayi cikin kuka tafada kanshi tana wani irin kuka mai cin rai, lumshe idonshi yayi yature ta daga jikinshi da sauri yace "wots wrong? " cikin ihu tace " oh tambaya kake wots wrong, u don't even know wots wrong", kama wuyan jallabiyan shi tayi cikin kuka sosai tace " ya Aliyu maika min?Maisa nake sonka,Maisa nakasa son mijina mai sona, maisa dudda kai ka karyamin alkawri nina kasa karya nawa, why, why, why Aliyu?, maikamin mesa nakasa mantaka? maisa nakasa daina sonka?", Sakin jallabiyan shi tayi ta durkushe agabanshi tana kuka sosai hawayenta na zuba a kafanshi, shiru yayi idanunshi sunyi ja, ahankali ya tsugunna yasa hannu ya dagota tana kuka sosai, handkerchief yaciro daga aljihunshi ya mika mata, daga idanunta tayi ta kallai da sauri ya kawar da fuska, karba tayi ta rungume handkerchief din akirjinta tana wani irin kuka, jin anbude kofan falo yasa Aliyu ya daga rinannun idanunshi Khalil yagani idanunshi sunyi ja, kallon Ikram yayi yanda ta rungume handkerchief din Aliyu tana kuka sosai agabanshi, da sauri ya juya zai bude kofa yafita, ahankali Aliyu yace "Khalil", tsayawa yayi batare daya juyoba, takawa Aliyu yayi yaje wurin, hanun Khalil dake hawaye a wurin yakamo suka karaso cikin talon, ahankali Aliyu ya kamo hanun Ikram dake kuka kaman ranta zai fita ya hada hannayen su, Ikram da Khalil suka daga kai suka kallai, murmushi yay musu ya juya ya kalli ikhram ahankali yace " Rabi'a", da sauri ta kalleshi, yace" na dade da hakura dake,na dade da barma brother ke tunda nagane yana mugun sonki starting 4rm d 1st day daya ganki, koda brother zai sakeki bazan taba aurenki ba Rabi'a, dan nasan u were not meant 4 me", Ikram takara fashewa da wani irin kuka tana kallonshi, girgiza mata kai yayi idanunshi sunyi ja yace "yes Rabi'a, sometimes Allah na amfani da So ya maka jarabawa, same happen to us, Rabi'a don't u think Allah nason ya jaraba mune da ya kaddara aurenki da Khalil?", takara kallonshi, murmushi yamata yace "yes, and dole muyi imani da kaddaran and take it, nadade da hakura dake, nabarma brother Khalil ke, Rabi'a learn to accept faith, ki kaddara all dis was destined, luv ur husband mai sonki mai kaunarki na tabbata bazai taba cutar dakeba", Ikram ta juyar da kanta ta kalli Khalil wanda taga hawaye yake shima, takara kallon Aliyu zata fashe dawani kukan ya girgiza mata kai yace "no, inaso ki manta dani in ur lyf, ki daukeni as ur blood brother, ki manta muntaba soyayya arayuwa, kibi mijinki kuyi rayuwan sunna rayuwan aure", da sauri yajuya musu baya hawayen idonshi ya share da sauri, yace "Rabi'a dagayau kibar kallon Aliyu a matsayin abin kauna, but look Aliyu as ur brodza kinjiko",Ikram ta girgiza kai cikin kuka ahankali yace "2min", hawa stairs yayi yaga mami tsaye tana kuka, da sauri yabi gefenta yawuce dakin Sudais Ya shiga, dakkoshi yayi yana bacci da nursing bag dinshi, kiss yama yaron yace" I luv yhu son" ahankali ya sakko kasa yasame su har alokacin Ikram kuka take, mikama Ikram sudais yayi ta karbai ahankali, ya mikama Khalil nursing bag shima ya karba yana kallonshi, Aliyu yay murmushi yashare gutun hawayen dake neman zubowa, ahankali yace " daga yau sudais yadawo danku,nabar muku shi", ya kalli Ikram dake kallonshi yace " Rabi'a kindawo mum din sudais, wanan shine gift dina gareku amatsayin babban yaya ga both of yhu", yace "Khalil nabarma sudais kabashi tarbiyya mai kyau, ka kula da mamanshi kuma shower dem with ur luv", Aliyu ya juya da sauri jin muryanshi yafara rawa, ahankali yafara tafiya zaibar wurin harya hau stairs Khalil cikin muryan kuka yace " Brodza", chak Aliyu ya tsaya, da gudu Khalil yazo ya rungumeshi tabaya yafashe da kuka sosai ahankali yace " I luv yhu Brodza, nd am sorry abunda nama abaya I was too selfish ".
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~By Khaleesat Haiydar
104.....yana shesheka yace "plz kayafemin ya Aliyu" Aliyu yajuyo da sauri ya rumgume Khalil hawaye na zuba daga idonshi yace "is ok brodza, burina kullum naganka kana cikin farin ciki,nd I equally luv yhu Khalil", Khalil yakara kecewa da kuka harda majina akirjin Aliyu, ahankali Aliyu ya dagoshi daga kirjinshi yana hawaye yanamai murmushi, zazzago da hanun farin jallabiyan shi yayi, ahankali yasa yashare mai hawayen, ya share mai majinan hancin yana girgiza mai kai, kiss yamai a goshin shi muryanshi na rawa sosai yace "bless u brodza, be happy" da sauri yasake Khalil yajuya da sauri yay sama, bayanshi mami tabi, dakinta ya shiga ya zauna abakin gado yadafe kai, ahankali ta maida kofan tarufe tazo kusa dashi ta zauna kanshi ta shafa tana hawaye ahankali tace "son", dago jajayen idonshi Aliyu yayi da sauri ya rumgume Mami yana hawaye, jikinshi har rawa yake, Mami taji jikinshi zafi rau, shafa bayanshi tayi itama tana hawaye da kyar Aliyu yay shiru yasaki Mami yakoma ya zauna, tashi Mami tayi ta bude show glass taciro allura da magunguna ruwa ta mikamai a glass cup ya karba da dan murmushi yasha tasamai magani abaki yahadiye sanan tamai allura tace ya kwanta, ba musu ya kwanta akan gadon Mami, ya daura kanshi kan cinyan Mami yana sauke ajiyan zuciya ahankali, jikinshi yay mugun zafi kaman wuta. Ahankali Khaleel ya sauka daga stairs din, komawa kusa da Ikram dake tsaye a wurin tana hawaye tana kallon sudais, hanunshi yasa ya goge mata hawaye yana girgiza mata kai, daga idonta tayi ta kallleshi, jitayi wani mugun kuka yazo mata tafara sabon kuka jikinta na rawa kaman zata yarda Sudais, hanunshi yasa yakarbi Sudais dake bacci kwantar dashi yayi akan akan kujera, yadawo kusa da Ikram dake kuka fadawa jikinshi tayi tana kuka sosai ahankali tace "am sorry ya Khaleel,am so....", daura yatsanshi yay akan lips dinta yana girgiza mata kai, hannunta yaja suka zauna akan kujeran da Sudais ke bacci, Khalil ya kwanto da kanshi a wuyan Ikram suna facing Sudais dake bacci ahankali Khaleel yace" just look yanda baby mu ke bacci cikin kwanciyan hankali, kinaso idan yatashi hankalinshi yatashi ne inyaga mamanshi na kuka?" Da sauri Ikram ta kallai, girgiza mata kai yayi yace "u are his mother,idan har bakiso hankalin yaronki yatashi toki goge hawayen ki yanzunan" da sauri ta goge hawayen tana dan murmushi, ahankali taga Khaleel yasa yatsanshi ya daga fuskanta, kallonshi tai da kumburarrun jajjayen idonta, lumshe idonshi yayi yace "i khaleel so much luv yhu Ikram, wid all of my heart", saukan bakinshi taji kan nata, lumshe idonta tayi wani irin sanyi na shiganta, batai yunkurin hanashi ba, gyaran muryan dasukaji yasa khaleel ya saketa da sauri, Ikram ta dukar da kanta,jummai tasa hannu tadau Sudais daya tashi yana wasa da kafa ta daukai tace "Ikram muje kiga yanda nakema danki wanka", ahankali Ikram ta mike tabi bayan jummai, Khaleel yabita da kallo yanda take tafiyanta mai daukan hankali. Alamun tafiya dayaji yasa ya daga kanshi Mami yagani tana sakkowa fuskanta bayabo ba fallasa da sauri ya dukar da kanshi, zama tayi akan kujeran dake facing dinshi, daga kanshi yayi yaga shitake kallo ahankali yace "Mami ina kwana", bata amsa gaisuwan shiga, saida tai kusan mint 5 sanan tace "dis should be d 1st nd last tym dazaka daga hannunka ka daki Ikram", cikin tsawa tace " tarbiyan danabaka kenan dukan mace? Duk randa ka kara dukan Ikram saina mugun sabama Khaleel ", dawowa kusa da Mami yayi ya daura kanshi acinyan Mami yace "Mami am sorry bazan karaba karki fushi dan Allah", shiru tayi dan ya mugun bata tausayi, dago kanshi tayi tace" idan zaku tafi jummai zata biku tana taya Ikram rainon sudais" murmushi yay yace " Tnx Mami" tashi tayi takoma sama, Ikram tafito daga dakin jummai tana tura Sudais a stroller dinshi, Jummai da Mami tare suka sakko kasa, Mami tai musu wa'azi sosai, taima Ikram fada sanan suka tafi da Jummai, Mami takoma sama dan duba jikin Aliyu. A gaban wani babban super market ya tsaya mai suna SPAR, shiga yayi ya dan dade sosai aciki sai chan yafito ma aikatan wajen suna tura kaya booth yabude musu suka zuba kayayyakin aciki sanan yakoma ya shiga mota, juyowa yayi ya kalli yanda Ikram ta dauki Sudais shikuma ya daura hannunshi a kirjinta yanayi kaman zaisha abincin shi,Ikram tanamai dan murmushi, ganin yanda Khaleel yake kallonsu yasa Ikram ta janye Sudais akunyace ta mikama jummai shi,tafaki idon jummai tadan murguda mai baki, murmushi yayi yajuya ya kunna mota aranshi yace "I promise wanan tsiwan naki yau zan cireshi tass, daga yau zaki dawo salaha,no mercy yau", daga kanshi yayi ta mirror yaga shitake kallo kashe mata ido yayi da sauri ta murguda mai baki ta juya tana kallon sudais dake wasa a hannun Jummai.
Salam sisters abeg nasan u guys zakuga changes a typing din, wlh sis dina naba book din take muku,am very busy dis days das y bana iya samun tym din typing.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 105..... Khaleel na gama parkin Ikram ta bude motar ta fito Jummai ma ta fito rike da Sudais da jakar kayan abincinsa suka nufi balcony, cikin motar Khaleel ya dauki wayarsa ya kira Maryam, bugu biyu ta daga yace "Kin dawo Dear" yyi shiru yana sauraran bayanin ta snn yace "ohk sae kin dawo" jakar kayan sudais dake seat din gaba ya dauka ya fito ya kulle motar ya nufi balcony don bude masu gidan Kafin ya fito da kayan cikin booth, yana bude gidan suka shiga Ikram ta nufi sama jummai na biye da ita suka shiga dakinta, kwantar da sudais Jummai tayi tace "Maryam bata nn ne" Ikram tace "nima ban sani ba" kayan jikinta ta shiga cirewa ta daura xani tace "bari in yi wanka Mama Jummai" Jummai dake kkrin hada ma Sudais feeder kan ya fara nema tace "to je kiyi" ikram ta dan duka kusa da Sudais dake kwance kan gado yana cixan yatsunsa da gum dinsa ta daura goshinta kan nasa tana masa wasa, dariya ya shiga yi yana kallonta snn ta daura masa kiss a bakinsa ta shiga bathroom. ko da ta fito bbu su cikin dakin, tana tsaye gaban Madubi tana goge dogon gashinta da ta wanke da tawul karami Khaleel ya shigo dakin, kallo daya tayi masa ta madubi ta dauke kanta, ya karaso dab da bayanta a hankali yana kallon fuskarta ta Madubin, kasa ci gaba da abinda take tayi ta kuma kasa kallon Madubin, ya juyo da ita a hankali tana facin dinsa taga hawaye cike idonsa, sunkuyar da kanta tayi da sauri ita ma hawayen na neman taruwa idonta, ya rungumeta a hankali ya lumshe idonsa ta daura kanta kan kirjinsa tana kuka a hankali, ya dago kanta shi ma yana hawayen yace "baki sona har ynxu ko Ikram" girgixa masa kai tayi a hankali ta mayar da kanta kan kirjinsa, ya rungumeta tsam ya daura fuskarsa kan gashinta ya shiga magana a raunane "am srry Ikram ki yafe min abinda nayi maki jiya plss, kar ki kuma cewa baki sona Ikram ban san ya xanyi da raina ba, ban san wani irin so nake maki ba Ikram" muryarsa na rawa ya karashe mgnr, bata ce komai ba sae kukan da take ssae, ya dago kanta yana kallon cikin idonta ya saka bakinsa cikin nata, ta lumshe idonta da sauri, dae dae nn aka bude kofar suka rabu da sauri, Maryam ce ta shigo, ba shiri ta juya ta fita ta rufo masu kofar, Khaleel ya juya yana ta kallon Ikram da ta kasa hada ido da shi, yyi dan yi murmushi ya juya ya fita daga dakin, xubewa kan gado tayi tana kuka ssae, sae ynxu taji son Khaleel a ranta, ta kuma ji kishin Maryam 4 d 1st tym har cikin ranta, kasa xaman gadon tayi ta sulalo kasa a hankali tana ci gaba da kukanta, dakin Maryam Khaleel ya shiga, tana xaune ta kunna TV tana kallo amma da ganinta kasan kallon dae kawae take, ya karaso ya xauna gefenta yace "ya hanya" ba tare da ta kallesa ba tace "da gdya" ya dan yi shiru snn yace "hope komai ya wuce ynxu dear" ta dan yi murmushi tace "tuni ma, amma ina son ka min favour daya Khaleel" Khaleel na kallonta yace "ina jin ki" shiru tayi kmr me tunanin abinda xata ce, yace "kinyi shiru kuma Dear" ta sunkuyar da kanta tace "ina son ka raba mana gida da Ikram don Allah" da mmki yace "sbda me" a hankali tace "ban son watarana in fara kishi da ikram Khaleel, na dauki Ikram matsayin kanwata ta jini, tana bani girma ynda ya kamata nima ina bata, Ikram hnkli take karawa ynxu, ko ba yanxu ba ni nasan xaman lfyan mu baxae dore ba," tayi shiru snn ta ci gaba a sanyaye "kuma ni ba auren soyayya muka yi da kai ba Khaleel ni kadae ke sonka hasalima sae da na aminta da deals dinka ka aureni Khaleel ban son watarana ka min gori sbda Ikram Khaleel, kuma..." kasa karawa tayi hawaye na bin kuncinta, Khaleel ya rungumota a hankali yace "naji xan raba maku gida Maryam, ki kwantar da hankalin ki duk irin son da nake ma Ikram baxae sa in walakanta ki ba kuma kema ina sonki equally, kin min abinda idan na ki ki ban maki halacci ba Maryam" kuka ssae take a jikinsa, har ta kusa sa shi hawayen shi ma, ya kasa cewa komai.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 106.... A ranar da yamma
Maryam ta bar gidan ya kai ta daya daga cikin gidajensa da ke
dan nesa da wanda Ikram take, da farko Ikram bata wani damu
ba da Khaleel ya gaya mata Maryam xata bar gidan, sae da
Maryam ta tashi tafiya bayan an gama kwashe mata kayanta ta
rungume Ikram tace ta yafe mata in ta taba mata laifi bata sani
ba, nn jikin Ikram yyi sanyi taji kuma bata son rabuwa da
Maryam don a iya saninta basu taba samun misunderstandin
ba tun bayan rashin kunyar da tayi mata farkon xuwanta gidan,
tayi kuka ssae Maryam tayi assure dinta xata dinga xuwa ko
don sbda Sudais, karfe biyar na yamma Khaleel da kansa ya
wuce da ita duk da Ikram ta so binsu yace ta bari xai kai su
gobe. Bayan isha Khaleel ya dawo gidan don girkin Ikram ne
dama, tana kwance kan gadonta ta hade kafarta ta daura
Sudais tana masa wasa yana ta dariya yana xuba mata yawu
a fuskarta, Khaleel na shigowa dakin ta mike xaune da sauri,
ya xauna kusa da su ya karbi sudais yana kallonsa, mikewa
tayi ya kamo hannunta da sauri yace "ina xaki kuma" bata ce
komai ba ya mayar da ita ya