Showing 51001 words to 54000 words out of 87136 words
daki, ya haura sama ya shiga dakin ya tsaya daga bakin
kofa yana kallonta, ssae ta basa tausayi ya karasa kusa da ita a hankali ya
durkusa yana kiran sunanta murya can kasa, mikewa tayi a dan tsorace tace
"yaya Khaleel fitsari xanyi" shiru yyi yana kallonta, ta wara ido tana kallonsa
xata yi magana Khaleel ya shigo dakin rike da leda a hannunsa, kallo daya yyi
ma Aliyu ya karaso kusa da gadon yace "kin tashi" Ikram ta sunkuyar da kanta,
ya xagayo ta inda take yace "to tashi na siyo maki Ayaban" ta fara kkrin
mikewa ya dagota, ta fixge hannunta xata yi magana tayi shiru tana kallon inda
yake kallo a jikinta, jini ta gani ta ja bargo da sauri, Aliyu ya mike ya fice daga
dakin.
Like · Reply ·[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 70...... Ikram ta galla ma Khaleel harara tace "ni ka fitan min daga dakin nn" ya xauna gefen gadon yace "baxan fita ba" da karfi ta shiga kwala ma Mami kira kmr xata yi kuka, ya mike da sauri yana hararanta ya fice daga dakin, ta murguda masa baki ta cire bargon jikinta ta mike tana kallon skirt din jikinta ta nufi bathroom da sauri, Aliyu na sakkowa downstairs ya karasa kusa da Mami a sanyaye ya durkushe gabanta yana girgixa mata kai cikin yanayi mai ban tausayi yace "mami plss ki cika min alkawarin da kika daukar min don Allah" hawaye ya cika idonsa yana kallonta, Mami ta ajiye Nail cutter din hannunta tace "wani Alkawarin son" yyi shiru ya kasa cewa komai, Mami tace "kayi shiru?" a hankali yace "Ikram" Mami bata ce komai ba ta ci gaba da yanke farcenta ba tare da ta kallesa ba. Khaleel ne xaune yana kallon Mami dake kan system tana aiki, ya dan rage volume din tv ganin ya kai minti kusan goma a xaune tun bayan da ta aika jummai ta kirasa yace "Mami baki ce komai ba kuma" Mami tayi shiru bata ce komai ba har lkcn tana ta aikinta, bayan kmr minti biyar ba tare da ta kallesa ba tace "takardar Ikram xaka bani ynxu son" ya daga kai yana kallonta snn ya mayar da dubansa ga tv yace "to Mami" yana fadin hka ya mike ya nufi kofa xae fita, ta bi sa da kallo har ya fita snn ta ci gaba da abinda take cikin rashin kuxari, yana fita Ikram ta shigo dakin, Mami ta bar abinda take ta juya tana kallonta tace "kinci abinci dota, cikin kuma ya daina ynxu ko" Ikram ta kwanta kan gadonta kmr xata yi kuka tace "kadan kadan yake min kuma ni bana so, ina son ya daina min duka" Mami tace "to ynxu Aliyu xae kawo maki wani magani, amma kinci abinci dae ko" ta gyada mata kai tace "ehh na sha tea" Mami tace "maxa ki wuce ki karbi abinci, bana son shashanci, tea abinci ne" Ikram ta mike ta fice daga dakin ba don ranta ya so ba ta nufi kitchen gun jummai, xaune ta ga Khaleel kan dinnin ga abincinsa gabansa ya tallabi chin dinsa da hannunsa biyu da ya harde idonsa a lumshe, ta karaso dinnin din a hankali da nufin basa tsoro, wani kara ta saki dai dai saitin kunnensa ya bude idonsa da sauri ta juya da gudu xata bar wajen tsantsin tiles ya kwasheta ta fasa ihu xata fadi ya mike a hanxarce ya kamota ta fado kan kirjinsa, tsit tayi idonta a kulle xuciyarta na bugawa don ta tsorata ssae, kmr xata yi kuka tace "wayyo kayi hkuri yaya Khaleel wllh wasa nake maka fa, kasan ae bani da lfya ko" yyi shiru yana kallonta har lkcn tana jikinsa, ta wara manyan idonta tana kallonsa xata yi magana aka bude kofar falon, Aliyu ne ya shigo rike da ledan Magunguna a hannunsa, tsayawa yyi yana kallonsu daga bakin kofar, Ikram ta kwace kanta daga jikin Khaleel da sauri tace "meyasa kke taba ni wae, ni ka daina taba ni" ta karashe maganr tana hararnsa, ya fixgota yana mata mugun kallo xae yi magana sae kuma ya fasa, ya turata ya nufi stairs, gun Aliyu ta tafi da sauri tace "yayana" ya dan yi murmushi bae ce komai ba, ta dan bata fuska tace "wllh xamewa nayi a tiles shine ya kama ni, da na fasa kaina ynxu, amma bae taba ni ba yayana" Aliyu ya xauna kan kujera ya jinginar da kansa jikin kujerar, ta xaune gefensa tace "ina yini yayana" ya gyada mata kai yace "lfya lau, cikin ya daina maki ciwo ynxu ko" ta rufe fuska da sauri tana yar dariya ta matso kusa da shi ta bude fuskarta tana kallon fuskarsa tace "wa yace maka bani da lfya yayana" ya dan matsa daga kusa da ita yace "Mami ce ta gaya min, kinga ma magani na kawo maki ynxu" ta yi shiru tana kallonsa.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
71.....
Karfe sha biyun dare Khaleel ya shigo dakin Mami, Ikram na kwance kan gado tana bacci, Mami kuma na bathroom tana alwala xata kwanta ita ma, ya karasa kujera ya xauna har ta fito tana kallonsa da mmki tace "ba ka kwanta ba son" yace "ehh" ta karaso cikin dakin ta xauna kan gado tace "wae ma ina abinda nace ka ban daxu" yyi shiru kmr baxae ce komai ba snn ya dago yana kallonta a hankali yace "Mami ni baxan iya sakinta ba" Mami tae "mene? Baxa ka iya sakinta ba? Hka muka yi da kai?" ta watsa masa mugun kallo tace "yarinyar da yhu re nt meant 4 yhu xaka ce min baxa ka iya saki ba, ka ga bana son dogon surutu tun kan raina ya baci ka tashi kaje ka rubuto min takardarta ka ban ynxun nn" ya durkushe gabanta kansa a kasa, cikin yanayi mae ban tausayi yace "No plss Mami kar ki ce hka, wllh ina son xama da ikram" da mmki Mami tace "amma fa yaran nn kun raina ni da yawa" ya kasa dago kansa, cikin fushi tace "to duk na fasa ba kowa Ikram, tashi ka ban waje ka kawo min takardarta kar in saba maka, ba ma sonta kke ba kawae xama kke son yi da ita ko, maxa fice min a daki kayi gaggawan kawo min takardarta" mikewa yyi da kyar ya fice daga dakin. Washegari da safe Khaleel ya shigo dakin Mami cikin shirin fita office ya tarar tana bacci, Ikram ta leko dakin daga bathroom tana daure da tawul brush a hannunta tana wanke baki, tayi masa fari da ido tace "yaya Khaleel kar ka tasheta bacci take yi, nima tace kar in tasheta" ya harareta ya juya xae fita, da sauri tace "tsaya tsaya yaya Khaleel" ya kuma juyawa yana kallonta, tayi cikin bathroom da gudu ta kuskure bakinta ta wanke brush din hannunta ta ajiye snn ta fito da sauri, har lkcn yana tsaye, ta karaso kusa da shi tace "dama collar shirt dinka xan gyara maka, kalli fa ynda ka sa, kuma baka ma gama sa buttons din ba, meyasa baka sa tie yau ba" turata yyi daga gabansa ya juya xae fita ta fixgosa tace "wllh sae na gyara maka hka xaka fita to" bata jira me xae ce ba ta shiga button din masa farar shirt din nasa kafin ta gyara kwalar yana kallonta, a hankali ya sauke idonsa kan tawul din kirjinta dake kuncewa a hankali, har ya gama kuncewa gaba daya tawul din ya xame daga jikinta, ta xaro ido hade da fasa ihu ta durkushe wajen, ya juya da sauri yana murmushi ya fice daga dakin, Mami da ta farka ba shiri tace "me ya faru" ta dan wara ido tayi dariya tace "lah bakomai Mami" Mami ta galla mata harara tace "fita ki ban waje shashasha" ta mike da sauri tace "Mami wanka fa xanyi" bata jira me Mami xata ce ba ta shige bathroom da sauri. Daddy yyi shiru yana kallon Khaleel dake xaune kasa daga gefansa, kansa a kasa, can ya girgixa kai yace "Ikon Allah, wae me ke damun Amina ne ma dae tukun" Aliyu ne ya sakko kasa cikin shirin fita office, yyi mmkin gnin Khaleel da safe hka gidansu, dad ya juya yana kallonsa yace "xo nan Ali" a sanyaye Aliyu ya karaso cikin falon yana kallon dad din nasa snn ya durkusa wajen yace "gani Abba" dad yace "ashe kai mara tunani ne ban sani ba, kanin ka ya sakar maka mata don baka da kunya ka aura, to daga yau, i mean daga yau kar na sake jin hka, kuma na baka nn da sati biyu idan baka fidda mata ba wllh xabin mahaifiyarka xan hada ka da, just dare me kaga, tashi ka ban waje, mutumin bnxa kawae, ita kuma Aminar xan je in sameta" Mikewa Aliyu yyi da kyar idonsa ya kada ssae yana kalln Khaleel ya bar falon, Khaleel ya dan yi murmushi ya kauda kansa. Har office dad yaje ya sami Mami, lkcn ma suna tare da Aliyu yana sign din files, ko kadan bae gaya mata abinda ya faru daxu da safe, sae dae ta lura yana cikin damuwa kuma ta tambayesa yaki gaya mata ko meye, tayi mamkin ganin dad ssae, ko gaisawa basu yi ba ya ja kujera ya xauna yana kallonta yace "in dae da mutunci tsakani na da ke Amina ina son ki bar Khaleel ya tare da matarsa as soon as possible, ban yi tunanin xa ki dinga biye yaro kuna abubuwa kmr jahilae ba, dama ke kika hanasa fito da mata kina jiran Khaleel ya saki yarinya ya aura ban sani ba ko, to kin kyauta, kuma idan bae yi hankali ba wnn yarinyar da mahaifiyarsa ke shirin hada sa da xan aura masa vry soon" yana kai wa nn ya mike ya fice daga office din, Aliyu ya daura kansa kan table din office din, Mami ta bi dad da kallo na mugun mmaki, Aliyu ya mike ya fice daga office din Mami ta dafe kanta ta rasa tunanin da xata yi ma. Khaleel ne ya shigo dakin Mami kansa a kasa, bae yi gigin xama mata kan gado ba ko kujera ya xauna kasa kawae, Mami dake xaune tana jiran shigowarsa fuskarta a daure tana kallnsa a nutse ta fara mgna "ka dauki matar ka ku tafi ynxun nn ku bar min gidana, but idan Abu ya sami yarinyar nn har abada baxan taba yafe maka ba Khaleel, vry gud of yhu da ka kai kara na gun Alhaji, munafuki kawae mara imani kai ynxu abinda kayi ma dan uwanka ka kyauta knn, yarinyar da yhu re nt meant 4 xaka kasa saki, maxa ku bar min gidana Khaleel" Khaleel ya mike tsaye da kyar yace "kiyi hkuri Mami....." ta dakatar da shi a fusace tace "get out" a sanyaye ya fita daga dakin, ta mike ta shiga hada kayan Ikram.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 72...... Da kyar Ikram na kuka ta yrda ta bi
Khaleel suka bar gidan wae ita bbu inda xata, Mami dae bata ko kallesu ba
jummai ce ke ta lallashinta har suka bar gidan karfe goma saura, Eatry ya fara
biyawa ya siya abinci don ya ga bata wani ci na kirki ba a gida, ita dae tana
xaune cikin mota fuskarta a daure ta rungume hannunta a kirji bayan ta gama
kukan nata, goma da rabi suka isa gida, yana gama parkin ta bude mota ta
fice, ya fito ya kulle motar yana kallnta, tana rike da kugu sae ta juya masa
baya, yyi murmushi yana gyada kai ya nufi kofar shiga gidan, ta bi bayansa da
sauri, ya bude kofar ya shiga falon ya kunna wuta, ya nufi stairs, kmr xata yi
kuka tana tsaye falon tace "yaya Khaleel ni bana son gidan nn wllh don Allah ka
mayar dani gida" ya juya ya mata mugun kallo yace "nn ne gidanki ba can ba"
kuka ta saki ta bisa da sauri gnin sama xae haura ya barta, tana xaune tana
kallnsa yana gyare gyaren dakin har ya gama kusan sha daya, snn ya shiga
wanka, ko da ya fito ya tarar tayi bacci daga xaunen da take, ya daga
kafadarsa ya dauki ledan abincin da ya siyo masu ya fiffito da kayan ciki ya
saka a fridge, snn ya shiga goge gashin kansa da karamin towel, ya gama shirin
bacci ya fita xuwa kitchen don hado tea, sha biyu dae dae ya gama duk abinda
xae yi, ya juya yana kalln Ikram da ta takure kanta kan kujera tana bacci, ya
mike ya karasa kusa da ita ya durkusa gabanta yana kallonta, daga ta yyi xae
kai ta gado ta fasa ihu a gigice ta bude ido tana kallnsa, ya galla mata harara
yace "kika sake min ihu a gidana wllh sae na kai gun karnukan waje kin kwana
da su" shiru tayi xuciyarta na bugawa tana kallonsa jin haushin karnukan, ya
kama hannunta suka isa gado ya xauna yana kallonta snn ya cire Hijab din
jikinta, ta wara ido xata yi magana ya daura yatsun sa biyu kan bakinta yace
"kina magana xan yi waje da ke" bata fuska tayi amma bata ce komai ba, ya
mike ya bude jakar kayanta ya ciro gown din bacci mara nauyi ya koma ya
xauna kan gadon snn ya shiga cire rigar jikinta, kmr xata yi kuka take kallonsa
amma bata ce kmai, har ya cire rigar snn ya cire skirt din jikinta ya bar mata
inner wears ya dauki gown din ya sa mata, ya mike ya kashe wutan dakin yyi
kwanciyarsa, hawaye ta shiga yi tana bin dakin da kallo, tana shessheka ta isa
can karshe gadon ta kwanta, a hankali ya mirgino kusa da ita ya rungumota
dae dae saitin kunnenta murya can kasa yake cewa "kukan me kike" ta girgixa
masa kai bata ce komai ba, ya daura kanta a kirjinsa yace "to ya isa, kina jin
yunwa ne" nan ma ta girgixa masa kai, yace "to me kike so?" a hankali tace
"ina son ni ka daina taba ni" shiru yyi bae ce komai ba ya kwantar da ita kan
gado daga kirjinsa ya mike yyi kofar fita, ta mike xaune da sauri tace "yaya
Khaleel ina xaka" ba tare da ya kalleta ba yace "kwanciya xanje inyi" kmr xata
yi kuka tace "to ni kadae xan kwana a nn" yace "A'a ke da wanda kike so ya
taba jikin ki" yana kai wa nn ya fice daga dakin ta mike tsaye da sauri ta saka
kuka ta bi bayansa amma tuni ya rufe kofar dakinsa da makulli kan ta iso kuka
ssae ta shiga yi bakin kofar dakinsa amma yaki bude kofar, ta ci kukanta ta
koshi xaune bakin kofar a hka bacci ya dauketa, sae a snn ya fito ya gama kare
mata kallo snn ya dauketa ya nufi daki da ita, ko da ta bude ido ta ga shine
bata ce komai ba ya kwantar da ita kan gado snn ya kwanta nesa da ita ya
rufa da bargo. Da asuba karfe biyar ya tashi ya kunna wutan dakin ya ganta
kusa da shi ta takure kanta, ya tsura mata ido yana kallonta, a hankali ya kai
hannu kan cinyarta ta bude idonta da sauri a dan tsorace kmr jira take, Mikewa
yyi har yana tuntube ya fada bathroom ya rufe kofar, ta mike xaune fuskarta a
daure, ko da ya fito bae ka kalleta ba ya fice daga dakin da sauri. Da safe karfe
takwas Khaleel ya shigo dakin da yake ran saturday ne ba aiki, yana kallonta
yace "baxa ki je islamiyya bne tace " a takaice tace "ehh" yace "to ki tashi mu
je mu hada break fst" ta galla masa harara tace "to ni na iya ne" yace "ae nima
ba iyawa nayi ba" ganin yana ta tsaye yasa ta mike tana murguda baki tace "to
me xamu dafa" yace "abinda ake dafawa a gida mana" a tare suka sauka kasa
taga har ya siyo dankali da sauran abubuwa, da kyar suka fere dankalin duk
suka yi kaca kaca da wurin, bae fi kwaya biyu Ikram ta fere cikin lodin dankalin
da suka fere kmr na mutane goma ba, kuma ita ke ta cewa ya kara yyi kadan,
suna gamawa suka wanke yace "to sae ayi yaya?" ta danyi shiru alamar tunani
snn da sauri tace "sae mu xuba magi da gishiri da yaji a ciki" yana kallon
dankalin da ke cikin ruwa yace "cikin ruwan?" tace "eh mana" ynda tace hka
suka yi, snn yace "sae kuma me?" ta dauko fry pan tace sae mu xuba mai a nn
mu barshi ya tafasa snn mu xuba dankalin hka naga jummai na yi, kunna gas
din yyi, yyi yadda tace, snn ta dauki dan kwano ta kwaso dankalin da ruwa ta
mika masa tace "xuba oya" ya karasa kusa da man mai xafi ya xuba dankalin
da ruwa a ciki, daga ita har shi da gudu suka bar kitchen din.
Like · 3 · Reply ·[truncated by WhatsApp]
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar
73.....
Ikram ta yo waje da ido tana kallon Khaleel a dan tsorace tace "me ka xuba a ciki yaya Khaleel" ya galla mata harara yace "ba gabanki na xuba abinda kika bani ba" tari suka shiga yi sbda yajin da tasa ya xuba, tana girgixa kai tace "A'a ka dae je ka duba abinda ka xuba ciki, ko ka sake kwanon ne a ciki" leka kitchen din ta shiga yi shima hka, yace "ohhw na tuna ko don an xuba da ruwa ne?" ta juya ta galla masa wani harara tace "to ba ruwan xae sa ya dahu ba, kai me ka sani?" a hankali ya shiga kitchen din tana biye da shi a baya, ya leka fryn pan din yaga dankalin na ta soyuwa da ruwa ciki, tace "lahh ba gashi ba to" ba su suka gama hada break din ba sae kusan sha daya, dankalin duk ya wani cabe kmr wanda aka dafa ba kyan gani, kwan kuwa sae aukin gishiri, ruwan tea kawae ya sha ya bar wajen tace "lahh wa xae cinyesu yaya Khaleel" ya watsa mata harara yace "ke mana" da rana xae fita siyo masu abinci tace "yaya Khaleel baxa mu dafa da kanmu ba" ko kallonta