Showing 54001 words to 57000 words out of 87136 words

Chapter 19 - Ikram Book 1 Complete Hausa Novel

10 Oct 2025

492

bae yi ba ya fice, kmr xata yi kuka ta bisa da sauri tace "to ba sae muje tare ba, sae kayi ta bari na ni kadae a wnn katon gidan" bae ce mata komai ba ya shiga mota ta shiga ita ma, snn suka bar gidan. Da daddare wajen karfe takwas da rabi Khaleel na xaune yana kallon Movie, ita kuma tana kwance kan kujera tana karanta nvl dinta na Jss3 da ta gama, olive twist, aka danna kararrawar gidan, ta juya da sauri tana kallonsa, shi ko har lkcin idonsa na kan Tv, sae da aka kuma dannawa har sau biyu snn ya mike yana kallonta yace "ki wuce sama" murguda masa baki tayi tace sbda me, bae ce komai ba ya nufi kofar ya bude, frndx dinsa ne har su uku, ya dan wara ido da mmki yace "daga ina hka" suka ce "mun xo ganin amaryarka ne, tunda kai baka da niyyar cewa mu xo" yyi musu mugun kallo yace "hka nace maku, ca xaku yi kun xo ganin kanwata" Muryar Ikram yaji a bayansa tana cewa "su waye yaya Khaleel," ya juya da sauri yana kallonta, frndx dinsa suka saka dariya, ya daka mata tsawa yana mata mugun kallo "bace a nn," ta hararesa tace "baxan bace ba," ssae frndx dinsa ke dariya, daya daga cikinsu yace "sae gashi ka buge da aurar yar da ka raina," rufe kofarsa yyi ya bar wajen da sauri ya haura sama, yana wucewa Ikram ta bude masu tace "ku shigo" suna dariya suka shigo, tana murmushi tace "ku xo ku xauna in kawo maku ruwa" ba musu suka shiga falon suka xauna ta je kitchen ta dauko masu ruwa da lemo ta ajiye snn ta xauna tace "gashi ban dafa abinci ba, sae dankali da kwan da nayi da safe, ko in kawo maku" suka ce "A'a ki bar shi kawae Amarya a koshe muke" ta dan yi murmushi tace "to" hira ssae suka dinga yi bbu lbrin da bata basu ba har na Khaleel da Aliyu da Hajiyarsa da ma irin auren da suka yi da Khaleel, da karyar da aka mata aka ce Aliyu ne, sae kuma ta dawo bangaren sch, ssae ta sa su dariya, basu suka bar gidan ba sae wajen karfe goma bayan sun cika ta da kudi ta rakasu bakin kofa tana cewa "idan na auri wanda nake so ku kawo min visit gida na don Allah," suna dariya suka bar falon ta rufo kofar, snn ta wuce sama da sauri don nuna ma Khaleel kudin da suka bata, yana tsaye a stairs na biyu ya hade kansa da bango, yana ganinta ya fixgota a fusace yana huci yace "wa ya baki ixinin bude masu kofa, kuma me nace maki kafin na bar falon nn" ta hararesa tace "to ba baki bane, sae in ki bude masu..." Mari ya kai mata, ta xaro ido tana kallonsa, yana mata wani mugun kallo yace "daga yau kika sake bude ma wani kofa ya shigo har kika tsaya basa lbri kmr dabba sae na...." hawaye ya gani a idonta, ya ja ta yyi hanyar dakinta da ita ya bude kofa ya turata ciki snn yyi hanyar dakinsa, ya xauna gefen gado ya dafe kansa, ya kai minti kusan goma a hka wayarsa yyi kara, ya dago kansa da kyar yana kallon wayar dake gefensa, Mami ya gani ya dan yi jim snn ya daga, yyi mata sallama murya kasa kasa, ta amsa a takaice, ya gaisheta bata amsa ba bbu yabo bbu fallasa tace "ka ba Ikram waya" yace "to" snn ya mike a sanyaye ya fita daga dakin, xaune ya ganta can karshen gado tana ta rusa kuka, ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta, ya karaso kusa da ita a hankali ya xauna gefenta ya kamo hannunta ta fixge, murmushi yyi ya rungumeta yace "to yi hkuri kanwata" sabon kukan ta kuma saki, ya dago kanta yana kallonta, goshinsa ya daura kan nasa a hankali yace "baxa ki hkura ba" cikin kuka tace "ehh" ya kuma yin murmshi ya daura lebbensa kan nata, xata dauke kanta ya fara kiss din lebban nata, turasa ta shiga yi a tsorace yaki sakinta, wayarsa yyi kara ya saketa da sauri, ta koma baya a tsorace tana kkrin mikewa ya rikota ya dauki wayar ya daga snn ya kara mata a kunne har lkcn bata gama recover ba don duk a tsorace take tace "Na'am Mami" ta gyada kai tace "lfya lau," hka ta dinga amsawa Mami a rikice, har Mami tace "wae menene Ikram" sae a snn tayi murmushi tace "bkm Mami" Mami tace "to gobe jummai xata kawo maki kinji" tace "to Mami" bata jira Mami ta katse wayar ba ta mike da sauri ya rikota, a tsorace tace "wayyo don Allah kayi hkuri yaya Khaleel ka bari"
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 74..... Satin Ikram biyu a gidan Khaleel aka yi resume din sch daga lng Holiday din da aka je, cikin sati biyun nn ssae ya wahala kanta don kullum kan ya fita office sae ya tabbatar tayi wanka ta wanke baki tayi shirin islamiyya, snn yaje siyo mata abincinta ya jira ta ci a gabansa kafin su fita tare ya ajiyeta a islamiyya shi kuma ya tafi office, snn da rana ma ya bar office yaje ya dauko ta ya siya mata abinci ya kai ta gida sae ya tabbatar ta ci snn ya koma office ya bar ta tayi ta kallo, ko ba wuta yana tada mata Engine, sae kuma yyi ta kiranta a waya yaji ko ba komai, da yamma Jummai ce ke kawo ma Ikram kadae abinci shi kam sae dae ya siya, yasan mami bata huce ba har lkcn duk da yaje can gida har sau uku, tun Ikram na hanasa abincinta in an kawo mata har ta daina sae dae su ci tare don ynxu kam fadan su da sauki, sae tsiwar da bata fasa yi masa ba, cikin sati biyun nn sau biyu suka je Suleja gun Ammi, suka je gidansu Aliyu sau daya shima ita ta takurasa tace suje, don bbu ranar da baxata kira masa Aliyu ba, bata da xance sae ta Aliyu da irin promises din da yyi mata, shi dae Khaleel baya tanka ta, har ca tayi ya bata nmbrsa ta kirasa da wayar da Mami ta ba Mama jummai ta kawo mata, sau daya ya sa mata nmbr ta kira Aliyun yana dagawa tayi sama da sauri cike da jin ddi take cewa "yayana kai ne" ta kusa minti talatin tana magna da shi, shi dae Khaleel bae bita sama ba bare yaji abinda take ce masa, har ta sauko don kanta tana murmshn jin ddi, ya karbe wayar ya goge nmbr da har tayi savin da yayana, masifa ssae ya sha ranar wae sae ya mayar mata da nmbrta, shi dae bae tanka ta ba, ta saka kuka ta shiga yi masa fitsararta tana rike da kugu, yana fixgota ta fado kansa ya matse ta jikinsa ta nutsu, tuni jikinta ya dau rawa tana basa hkuri kmr xata yi kuka, in kana son ganin nutsuwar Ikram to ka jira dare yyi, tsit xaka ji ta ta kasa sukuni duk ta xama abun tausayi, don ko kadan bata son abubuwan da Khaleel ke mata da daddare ssae yake tsorata ta in sun kwanta. Yau Monday Khaleel yaje yyi ma Ikram registratin na senior s sch a can makarantar da ta gama, nn take ya biya komai ya karban mata uniform da litattafenta, washegari ta fara makaranta, da daddare bayan isha yana kwance kan kujera ita kuma tana xaune tace "to ni yaushe xaka kaini gun Mami yaya Khaleel, gashi har na fara sch" yyi shiru bae ce komai ba ta dawo kusa da shi ta xauna kasa tace "kaji mana don Allah" ya mike xaune yace to je dauko Hijab din ki, gown din bacci ne mae tsantsi ja jikinta iyakar shi Ankle dinta, tayi sama da sauri ta dauko Hijab dinta ta sakko tace "na dauko" yace "to hka xa mu tafi," ta bata fuska tace "to hijab din ba dogo bne," ya daga kafada yace "ok je dauko min jallabiyata a daki" ta kuma komawa sama da sauri ta dauko snn ta dawo kasa ta mika masa tace "gashi" ya karba, snn yace "to je dauko makullin mota" da sauri ta kuma komawa sama ta dauko ta sauko ta mika masa, ya karba snn ya mike ya xura jallabiyar kan singlet da 3qtr din jikinsa, yana kallonta yace "to me xaki kai mata" tayi shiru kmr me tunani snn da sauri tace "mu siya mata apples da grapes kasan tana son su ssae" yace "to je dauko Atm card dina a daki" ta juya da sauri taje ta dauko ta sakko ta mika masa snn suka bar gidan, sae da suka gama siyan abubuwan da xa su kai mata snn suka kama hanyar gidan tara saura. Ssae Mami taji ddin gnin Ikram dinta, hka ma Ikram da ta makalkale jikinta cike da jin ddi, shi dae Khaleel da ko amsawar arxiki ba ayi ba gaisuwarsa ba ya juya a hankali ya bar dakin, tambayoyi Mami ta shiga yi ma Ikram kan xamansu, bata boye mata komai sae shasshafatan da yake, amma duk ihu da masifar da yyi mata da kuma akan me yyi mata hkn sae da ta tsara ma Mami, ssae ta sha furar da jummai ta dama masu suna ta hira da Mami tace "Mami yayana fa yana xuwa" Mami tace "ehh yana xuwa, nn ma yake kwana wani lkcn, amma ynxu yaje asibiti aiki kila ya dawo anjima" Ikram ta wara ido tace "to ni dae sae na jirasa ya dawo mu gaisa wllh" shi dae Khaleel na xaune falo sae kallon agogo yake ganin sha daya ya gota, gashi ba daman yyi mgna, Jummae ce taje tayi ma Mami mgna cewar ta barta su tafi dare nayi, ikram ta bata fuska tace "ni nn xan kwana, ina son in ga yayana kuma" Mami tace "baxa su bi hanya ynxu ba dare yyi jummai" Jummae tace gskya kam Mami, bari inje in gaya masa, ko da ta gaya ma Khaleel bae ce komai ba ya mike a hankali ya nufi sama don xuwa dakinsa, karfe sha biyu da rabi Mami tace ma Ikram "Khaleel ya sha tea ne" Ikram ta girgixa kai tace "kmr bae sha ba" Mami tace "to je ki karba gun jummae ki kai masa kiyi masa sae da safe ki xo mu kwanta" Ikram ta fita da sauri ta je ta karba tea gun Jummai ta kai masa, yana kwance dakin Aliyu don nasa ba a gyare yake ba, idonsa a lumshe kmr me bacci ta shigo dakin ta rufe kofar snn ta karaso kusa da gadon tace "ya Khaleel ga tea na maka" ya bude ido a hnkli yana kallnta, ajiye tean tayi tace sae da safe, ta juya xata fita ya jawo ta ta fado kansa ya juyar da ita yana kallonta.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 75...... A tsorace Ikram ke turasa tana cewa "ni wllh ka kyaleni kar in kira maka Mamina" ya tsura mata idonsa cikin nata yana murmushi, a hankali yace "to kirata mu ga" kuka ta sakar masa tana kkrin xamewa, ya cire Hijab din jikinta ya kwantar da ita ya tura bakinsa cikin nata, nan ta fara kokuwa da shi amma yaki sakinta, abin dae da take tsoro kuma bata so ya shiga yi mata, tun tana yan koke koke tana kiran Mami can kasa, har ta gaji ta daina ta rufe idonta don dama shi iyakarsa light romance, bude kofar dakin aka yi, Khaleel ya jawo bargo da sauri xae rufa mata amma tuni Aliyu ya shigo dakin, Ikram ta xaro ido tace "wayyo Mamina" da sauri ta shige cikin bargo ta rufe har fuskarta, Khaleel ya mike da kyar ya shige bathroom, Aliyu da komai nasa ya tsaya a lkcn, ya juya da sauri ya bar dakin tare da rufo masu kofar. Ikram ta cire bargon jikinta ta fashe da kuka ssae, Khaleel ya fito daga bathroom ya xauna gefenta yana kallonta yace "me ya faru, ae kece baki rufe kofar ba da kika shigo" cikin tsawa tace "ni wllh idan ka sake taba ni Allah ya isa, tunda ni bana sonka, kai ba mijina bne, kar ka sake taba jikina" ta karashe maganar cikin kuka, yyi murmushi ya mike ya rufe kofar da makulli ya kashe wutan dakin ya dawo kan gadon yyi kwanciyarsa, sae da tayi kuka me isarta snn ta kwanta can nesa da shi ta juya masa baya, yana jin ta fara bacci ya birgina can kusa da ita ya shige jikinta. Washegari da asuba bayan yyi sllh ya tafi gida dauko mata kayan makarantar ta, shidda da rabi ta farka da yake ta saba tashi da wuri can gida, mikewa tayi da sauri tana kalle kallen dakin ganin bata ga Khaleel ba, tuno abinda ya faru jiya yasa tayi tsaki ta mike ta shiga bathroom sae da ta fara wanka snn tayi alwala, tana idar da sllh ta mike ta bude kofa ta nufi dakin Mami, Mami na xaune kan darduma har lkcn cazbi na hannunta, Ikram ta xauna kasa tace "Mami ina kwana" Mami na kallonta tace "lfya lau, shine kika ki dawo jiya ko" Ikram ta bata fuska tace "Mami ko ba yaya Khaleel bane sae ya dinga....." tsit tayi da sauri sae kuma tayi maxa tace "bacci dama nayi a can, ya Khaleel bae barni in dawo ba" Mami bata ce komai ba sae murmushin da tayi ta mike tace "to yyi kyau, kin yi wanka ne ko yau baxa ki sch din bne" tace "nima ban sani ba, amma nayi wanka, ae uniform dina yana can gida, kuma da na tashi ban ga yaya Khaleel ba" Mami bata ce komai ba ta shiga bathroom, Ikram ta mike ta fita don xuwa kasa gun jummai, dae dae corridor suka ci karo da Aliyu ya dawo daga Masallaci, kallo daya yyi mata ya dauke kansa yyi gaba, a dan sanyaye tana binsa da kallo tace "yayana" ya juya yyi murmushi ba tare da ya tsaya ba ya daga mata hannu ya shige daki. Ta dde tsaye wajen tana kallon kofar dakin da ya shiga sae kuma ta nufi kofar xata shiga, Muryar Khaleel taji a stairs yace "ina xaki?" ta juya tana hararansa tace "wajen yayana" karasowa yyi ya fixgota ya bude dakinsa ya turata ciki snn shima ya shiga. Ranar saturday da safe Ikram ta kuma saka Khaleel gaba wae sae sun je gida tunda gobe ba sch, ya galla mata harara yace "bbu inda xamu, an ce maki bnda aikin yi ne" kuka ssae ta shiga rusa masa, sae da tayi na kusan awa daya snn yace ta dauko hijab dinta su tafi, Mami na gida ranar bata je aiki ba, Khaleel dae na gaida ta ya fita ya bar masu dakin, ya sauka kasa gun jummai ya gaida ta snn ya bar gidan. Karfe uku na yamma Ikram na xaune kmr xata yi kuka Mami na mata kalaba fuskarta a daure don ko kadan bata son kitso, aka bude kofar dakin Aliyu ya shigo da sallamarsa ya tsaya daga bakin kofar, Mami ta amsa, snn ya gaida ta, tace "daga ina hka son" yace "magana xa muyi Mami" Mami tace "to in taso ne" yace "ehh Mami" Mami ta mike, Ikram dake ta kallonsa tace "ina yini yayana" yace "lfya lau" snn suka fita da Mami ta bisu da kallo kmr xata yi kuka, be ma kalleta ba. Suna fita yace "but Mami da bakuwa muke" Mami tace "bakuwa," yace "ehh" tace "to bari in dauko hijab" yarinya ce da baxata wuce shekaru ashirin ba, kyakkyawa ce ta karshe, tana xaune a dan takure kan kujera, she looks vry innocent, hijab ne milk colour da ya wuce gwiwa jikinta, da mmki kan su karaso falon murya can kasa Mami tace "wnn fa Aliyu" ba tare da ya kalleta ba yace "ita ce matar da xan aura Mami" Mami tayi shiru tana kallonsa a sanyaye, suka karaso falon ta kirkiro murmushi ta xauna, ta amsa gaisuwar yarinyar da fara'arta tace "Allah sarki, ya sunanki yan mata" yarinyar da kanta ke kasa bayan ta gaida Mami tace "Rukayya" Mami tayi murmushi tace "Masha Allah, to Allah ya sanya alkhairi" jummai ce ta dauko mata drinks da yan kayan ciye ciye, basu wani dde ba Aliyu yace "xa su tafi" Mami tace "da wuri hka son, ba yini xata min ba" ya dan yi murmushi yace "gida xan kai ta daga nn" Mami ta gyada masa kai kawae, don duk a sanyaye take, abun arxiki ta hada ma rukayyar ssae, snn ta rakosu har mota suka bar gidan.
[2/25, 08:43] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar 76..... Ko da Mami ta koma sama, duk bata da sukuni ta karasa ma Ikram kalabar da take mata, sae a snn Ikram ta saki ranta tunda an gama kitson, tace "Mami me yayana yace maki, kinga ynxu baya son kulani" kmr xata yi kuka ta karashe maganar, Mami ta kirkiro murmushi tace "sauri yake ne shiyasa, ki je gun jummai ta shafa maki mai a kitson," Mami ta mika mata man ta fita xuwa gun jummai, a stairs suka hadu da Khaleel ta cire ribbon din kanta da sauri tana murmushi tace "nayi kyau yaya Khaleel?" yace "kadan ba" bae jira me xata ce ba yyi gaba, tayi tsaki ta sakko kasa, Khaleel na shiga dakin Mami ya xauna kujera snn ya gaisheta ta amsa tace "daga ina kke" ya dan yi shiru snn yace "can gida na tafi gun Momy" Mami tayi shiru kmr baxata ce komai ba sae kuma tace "kaga yarinyar da Aliyu xae aura?" ba tare da Khaleel ya kalleta ba yace "ehh" washegari da daddare karfe goma saura suka bar gidan Mami suka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login