Showing 102001 words to 105000 words out of 135778 words

Chapter 35 - Exiled Prince Book Three Complete Hausa Novel

Meerah   

24 Oct 2025

355

wassa na ke maka "

" na ji uwar rigima , yanzu idan sauran ina zuwa " ya fada ya na kokarin tashi da ga haka ya fice dakin ya bar ta nan zaune ta na shan fruits salad din da ya hada mata

sai da ta cinye baki daya abun da ke cikin tray din nan ba tare da ta sani ba , karan farko da ta ci wani abu bayan fruits kuma ba ta amanyo shi ba , da allamun shi ma babyn nata abun da mahaifinshi ya gyara mishi kawai ya ke son ci

bayan ta kammala ta tashi a hankali cikin ta ya cika dam , da kyair ma ta iya karasowa wajen gadon , ta haye ta zauna a tsakiya ta jinjina bayan ta a jikin forehead din gadon , ta lumshe idanun ta , ta na sauke ajiyar zuciya

ta na zaune a haka ya turo kofar dakin ya shigo ya na sallama

ba karamin dadi ya ji ba ganin ta cinye duk abun da ke saman tray

a hankali ya karaso wajen bed din , ya haye ya zauna geffen ta shi ma ya jingina bayan shi a jikin forehead din gadon ya na kallon ta kamar bai san ta ba

" you are so beautiful with your big belly you look like a watermelon " ya fada murya cen kassan makoshi kamar ya na yi mata rada

wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " ni ba na kama da watermelon "

" humm , na ji , ki na bukatar wani abu na kawo miki ? "

a hankali ta ware idanunta , ta kai hannu ta daga t-shirt din ta fara shafa cikinta ta na fadin " no , ba ma bukatar komai , ko ba haka ba baby ? " ta kai karshen ta na wani dan karamin murmushi

bai ce mata komai ba ya dago hannunshi a hankali , bai sauke shi ko ina ba sai saman cikin ta

a tare shi da ita su ka ji wani mugun sanyi a cikin zuciyoyinsu , nan take ya shiga shafar cikin nata ya na sauke ajiyar zuciya a jere

ita da kanta sai da ta sauke ajiyar zuciya , idanunta su ka ciko da ruwa

da sauri ya janye hannunshi ya na fadin " no kar ki min kuka , na daina in zafi ki ke ji "

a hankali ta girgiza mishi kai ta na cewa " no babu zafi , sanyi na ke ji , please ci gaba "

ba musu ya meda hannunsa , saman cikinta ya ci gaba da shafawa a hankali ya na kallon face din ta

a hankali ta lumshe idanun ta , ta sauke wata yar karamar ajiyar zuciya har da sakin murmushi

ta na haka kawai ta ji saukar lips din shi saman nata

a tare su ka sauke wata nanauyar ajiyar zuciya kafin ya cabko lips din ta na kassa ya fara sucked kamar ya samu sweet

a hankali ta zagayo da hannayanta a wuyan shi ta kara shigewa jikinshi

a hankali ya zame bakin shi da ga cikin nata ya na fadin " tsaya da wani katon cikinki , kar ki ji mishi ciwo "

marairaice mishi murya ta yi ta na fadin " ba abun da zai same shi pleaseeeee " ta kai karshen ta na neman ta kamo lips din shi

dan baya kadan ya ja ya na fadin " okay tsaya " ya kai karshen ya na juyawa ya kai hannu wajen box din bedside drawer ya bude ya fiddo wata remote , ya danna wasu button a ciki

ya na dannawa kofar dakin ta koma ta rufe kanta , duk lamps din dakin su ka mutu kamar da wassa Wall din glass din nan ya koma baki kirin ko haske ba ya iya shigowa , nan take duhu ya mamaye bedroom din

a hankali ya ajiye remote din saman bedside drawer sannan ya juyo ya sa hannu ya yi sama da rigar jikinta

sannan ya janyo ta jikin shi , su ka konta , a haka ya janyo duvet ya rufe su har zuwa kai

nan take su ka shiga sabon aiki , gaskiya sun yi missing juna specially shi , yadda ya jure wajen two months ko kiss bai yi mata ba ,

ita kanta ta yi kewar shi over , shi ya sa na fara yi mata kiss ya ji wata muguwar sha'awar shi ta rufe ta

🤣🤣🤣

AH TO NI BARI NA TAFI NA BA SU WAJE , SU GAMA DEBE KEWAR JUNAN SU SANNAN MU CI GABA DA LABARIN

🤣🤣🤣✌✌✌

❤⚘



EXILED



PRINCE



⚘❤



(



LOVE



MEETS



POWER



)



👑🔥



(



A



heart



touching



love



story



,



Romance



,



injustice



&



destiny



)





STORY



&



WRITTEN



BY



:



MEERAH





🕊





THE



ROYALTY



LOVE



❤🌹】





BOOK



________3



📚

✍💌





_______________________

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

___

___________________







P



A



G



E



♡♡♡



23

🌹🕊







MISALIN KARFE 8 NA DARE

a hankali ta ke sauko stair ta jan kafa kamar wadda a ka zarewa lakar jiki , ta na sanye da wasu kananan kaya , cikin nan nata ya na a waje dan rigar ko saman cibi ba ta kai ba

sai da ta kawo tsakiyar stair sannan ta saki kukan shagwaba ta na fadin " yaya Zayd ka kyale haka ya isa , tun dazu ka ke ce min na hau na sauka , na gaji wlh "

a hankali Malik da ke zaune saman sofa ya mike , ya karaso bakin stair din ya matse fuska , ya nade hanayan shi a kirji ya na fadin " saura uku , da ga nan sai ki tafi ki konta "

har ta bude baki za ta yi magana ya riga ta cewa " idan ki kammala zan ba ki chocolate "

" da gaske ? " ta fada cike da shagwaba

a hankali ya gyada mata kai allamun Eh

wani dan karamin kukan shagwaba ta saki kafin ta juya ta haye stair din , ta sake saukowa har kassa sannan ta koma kuma

ya na tsaye ya na kallon ta har sai da ta hau ta sauko wajen sau uku sannan ya ce mata " okay , ya isa haka zo ki zauna "

ba musu ta karaso cikin parlourn ta nufi doguwar sofa ta haye ta konta ta na meda nunfashi

a hankali ya karaso ya zauna bakin sofar , ya kai baki saman cikinta ya manna mata kiss sannan ya dago ya na cewa " ba ga shi ba kema za ki ji karfin jikin ki , amma kullum ki na konce waje guda kamar buhu "

cike da shagwaba ta ce mishi " ni ka kyale ni , mun bata "

" tun da mun bata na rike chocolate di na kenan ? " ya kai karshen ya na daga mata gera

" ni gaskia chocolate na ke so " ta fada kamar za ta yi kuka

a hankali ya mike da ga saman sofar ya na kallon ta ya ce mata " Oya , sai ki tashi ki haye , ta na cen bedroom din mu "

kukan shagwaba ta sakin mishi ta na fadin " ni gaskia ba zan i........ " ba ta gama fadar maganar ta ba ta ji cikin ta ya murde , amma ba kamar kullum ba , wannan karan da dan sasauci

da sauri ya koma bakin sofar ya zauna a rude ya ke fadin " Cutie , me ya faru ? "

a hankali ta saki wani dan karamin murmushi ta ce " babu komai yaya Zayd , ya wuce ma "

" okay , tashi mu koma bedroom ki konta " ya fada ya na kokarin tashi

da sauri ta ce mishi " yaya Zayd ina son mu kalli film "

ba musu ya nufi Tv plasma ya kunna ta , sannan ya dauki remote ya dawo wajen sofar ta , ya daga kafafun ta , ya zauna sannan ya daura kafafun saman cinyoyinshi

da ga nan ya shiga nema musu film mai dadi ya saka , su ka fara kallo a tare , amma shi hankalin shi ya na kanta , sannu sannu har barci ya dauke ta

ya na ganin ta yi barci , ya kashe Tv din , ya dauke ta ya mayar da ita bedroom din su

sannan ya shiga ya yi wanka , ya fito ya shirya cikin kayan barcin shi , sannan ya nufi bed din ya konta ya janyo ta jikin shi ya na kallon ta har sai da barci mai dadi ya dauke shi

🤧🤧🤧

BARI YANZU MA NA TAKAICE LABARIN TUNDA YA ZO KARSHE

🤣🤣🤣🤣🤣





AFTER FOUR MONTHS

🤔🤔

Tom , ta ina zan fara ? bari dai mu fara da mutanan US , mun leko Saudiya da ga baya

yanzu dai cikin Inaya ya cika wata takwas dai'dai har da yan kwanaki

kullum cikin kulawa ta ke wajen , har wasu maid ya karo dan su dinga kula da ita inda ba ya nan

idan kuma ya dawo ya ci gaba da kula da babys din shi , kullum sai ya sa ta yin exercice , wani lokaci ta dinga hawa stair ta na sauka , wani lokacin kuma ya fito da ita harabar gidan ya ce ta yi ta tafiya kawai ya na kallon ta

tun ba ta saba ba har ya kai abun ya zame mata jiki , har hira ta ke mishi idan ta na yi

Alhamdoulilah dai ta samu sauki sosai , ta daina yin ciwon kai , shi ma ciwon ciki ne kadai ya ke damun ta amma ba kamar da farko ko ba , ya rage sosai

duk lokacin da za ta je visit likita , a tare su ke tafiya , da ga nan su wuce yawo , sun tafi shan ice cream ko cinema , wani lokacin kuma su tafi park

hakan ko ba karamin dadi ya ke yi mata ganin yadda ya yarda su bar cikin lokaci guda haka , ga kuma yadda ya ke kula da ita ko nunfashi sama sama ta yi sai ya tambayeta lafiya

shi ma ya na jin dadin kula da ita , specially ranar da su ka fara jin bugun zuciyar babyn su , ita kadai ta ga irin farin cikin da ya shiga a ranar

maganar Daular Saudiya kuma hmmm , mu bari RIANNA za ta ba mu labarin nan ba da jimawa ba





MALIK

bakin shi da sallama ya shigo parlourn gidan ya na rike da wani box white color

ta na ganin shi ta saki wani cool murmushi ta yi kokarin tashi da ga saman sofar da ta ke zaune dan ta yi mishi sannu da zuwa

shi kuwa ya na ganin ta fara kokarin tashi ya tsaya waje guda ya na kallon ta , har sai da ta mike ta karaso wajen shi , ta fada jikinsa ta na fadin " sannu da zuwa baby "

a hankali ya zagayo da hannayan shi a bayan ta ya rungume ta a jikin shi ya na fadin " Hope na same ki lafiya ? you & our baby "

wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " tambaye shi ka ji mana "

ba musu ya Zube saman guyiwowinshi , ya kai hannu ya tattaro gown din ta tun da ga kassa har ya fiddo katon cikinta , ashe munafukar yarinyar nan ko pant ba ta sanye da , ya na cin karo da vagina din ta ya ji wata muguwar sha'awa ta rufe shi , a hankali ya dago kai ya kalli face din ta ya ce " ina pant din ki ? "

" ba na jin dadi idan na saka , shi ya sa na bar shi " ta fada cike da shagwaba

a hankali ya sauke ajiyar zuciya sannan ya kai bakin shi saman cikinta ya manna mata kiss ya na fadin " Allah ya sa ba ka gajiyar min da ita ba , na san halin ka , ba ka tausaya mata in ka tada taka rigimar "

wata yar karamar dariya ta yi kafin ta daura hannun ta saman cikinta ta na fadin " ka kyale min baby na ba abun da ya yi min ni "

" shikenan " ya fada ya na sakin gown din ta , ya mike tsaye , sannan ya duka ya dauki box din da ya ajiye a kassa ya na fadin " bari na je na yi wanka , ina zuwa "

da to kawai ta amsa mishi , da ga haka ya karaso cikin parlourn ya ajiye box din hannun shi saman center table sannan ya nufi stair da sauri ya haye

da kallo ta raka shi har sai da ya haye sannan ta koma wajen sofar da ta taso ta zauna ta na kallon Tv din

lokaci guda hankalin ta ya dawo kan box din da ya ajiye saman table

kawai sai ta ji ta na son ta ga minene a ciki , sai da ta juya ta kalli Stair ta ga ba ya nan

sannan ta matso bakin sofar , ta kai hannu ta bude box din kadan ta na leko

kawai sai ta ji qamshi mai mugun dadi ya dake mata hanci , ba ta san ko minene a ciki ba amma ko minene , ya shiga ran ta

a hankali ta bude box din , nan ta ga wani kyakyawan cake an rubuta YOU ARE MY UNIVERS da ga sama ni kai na sai da na hadiye yawu dan da ga gani ba karamin dadi zai yi ba

babu ko bismillah ta kai hannu ta gunci cake din nan ta kai a baki

har wani lumshe ido ta yi ta na sakin murmushi , da sauri ta kai hannu ta dauki box din ta medo ta saman cinyar ta , ta fara cin cake din nan da hannu kamar wata karamar yarinya ko spoon ba ta dauko ba

sai da ta kusa cinye cake din nan ba ta sani ba dan ya yi mugun shiga ranta

ta na a haka ta jiyo Muryar shi da ga baya ta ya na fadin " ni dama na san ba za ki jire ni ba "

cak ta tsaya ta na zaro idanu , a hankali ta juyo ta kaleshi , ya na tsaye bayan sofar , ya nade hannayanshi a kirji , ya na sanye da kayan barcin shi

a hankali ya zagayo ya zauna geffen ta

da sauri ta ce mishi " ba ni na cinye shi ba yaya Zayd " ta kai karshen ta na turo dan bakin nan nata kamar ya ce zai yi mata kiss

daga mata gera guda ya yi ya na fadin " Uhm , wa ya cinye shi ? ba dai barawo ya shigo ba cikin gidan nan , ya rasa abun da ya ke so sai cake ? bare kuma ga hannun ki nan cike da cream , har saman bakin ki ga ta nan , da ga gani ke ce barawon "

shagwabe mishi fuska ta yi ta na fadin " amma ai ba laifi na ba ne "

" uhm , laifin wane to ? " ya fada ya na daga mata gera guda

turo dan bakin nan nata ta yi ta na murmushi ta ce " ai laifin cake din ne , ya yi dadi sosai , shi ya sa na cinye shi , kuma ni bai ma ishe ni ba "

murya a sanyaye ya ce mata " kenan ya fi ni dadi ? "

da sauri ta girgiza mishi kai ta na shirin magana ta ga ya riko hannun da ta ci cake din da shi , ya kai a baki , ya fara lashe cream din da ke sama da tongue din shi

tsayawa kawai ta yi ta na kallon shi ta na murmushi

sai da ya gama sannan ya fiddo hannun nata , ya kai nashi hannun ya ciro cake dan guntu ya kai a bakin shi

a hankali ya matso da face din shi ya hade bakin su waje guda ya sa tongue ya tura mata cake din bakin shi cikin nata

sannan ya zame bakin shi , murya kassa kassa ya ce mata " tashi mu je na ba ki abun da ya fi cake din nan dadi "

da murmushi a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login