Showing 132001 words to 135000 words out of 135778 words

Chapter 45 - Exiled Prince Book Three Complete Hausa Novel

Meerah   

24 Oct 2025

350

ba ? "

mikewa tsaye Malik ya yi ya na fadin " don't worry , just one week ne za mu yi mu dawo , kar ka fadawa kowa maganar tafiyar nan please "

" okay , sai da safe "

" sai da safe " Malik ya fada ya na nufar corridor , Diya kuma ya nufi lift

kai tsaye bedroom din su Malik ya koma , ya shiga ya ga Inaya konce tare da Prince har sun yi barci

wani cool murmushi ya saki kafin ya taka ya shiga toilet ya yi wanka sannan ya fito ya shirya cikin kayan barcin shi kafin ya nufi bed din ya haye a haka har barci ya yi gaba da shi shi ma



WASHE GARI

⛅⛅

A hankali ta ware idanunta ta na karanto addu'ar tashi da ga barci

ta na gama karantawa ko ta jiyo Muryarshi ya na fadin " sarauniyar barci , sai yanzu a ka tashi ? "

wani cool murmushi ta saki kafin ta mike zaune ta kontar da kan ta saman bayan shi ta na fadin " barka da safiya baby "

" barka , yanzu tashi ki je ki yi wanka ki zo ina jiran ki yi sauri please "

da to kawai ta amsa mishi kafin ta mike ta sauko da kafafun ta kassa ta nufi toilet ta shige

jim kadan ta fito sanye da bathrobe

har ta nufi dressing room ta jiyo Muryar shi ya na fadin " ga su na fiddo miki "

ba musu ta nufo shi , har ta kai hannu za ta dauki kayan , ya taro ta ya na fadin ta bari zai saka mata da kan shi

ba ta yi mishi musu ta tsaya ya saka mata kayan kamar wata baby , ya feshe ta perfume sannan ya kai hannu saman bedside drawer ya dauki bowl din fruits salad din da ya hada mata da kan shi ya ba ta

wani cool murmushi ta saki ta na fadin " na gode sosai baby , kamar ko ka san abun da ke cikin rai na "

daga mata gera guda ya yi ya na fadin " da Gaske ? "

a hankali ta gyada mishi kai allamun Eh

" shikenan , cinye ina zuwa " ya fada ya na tashi ya fice dakin

ba musu ta fara shan fruits salad din nan , sai da ta shanye dukka sannan ta ajiye bowl din saman bedside drawer

ta haye saman bed din ta konta , kamar ba yanzu ba ta tashi da ga barci

ten minutes bayan konciyar ta Malik ya dawo cikin dakin

ya na ganin ta konce ya saki wani cool murmushi ya karaso bakin gadon ya zauna ya kai dan bakin shi saman forehead din ta ya manna mata kiss



AFTER SOME HOURS ( misalin karfe 6 na yamma )



ISLAND OF PALAWAN





INAYA

konce ta ke tsakiyar wani lafiyayen gado mai mugun laushi , ya na shinfide da wata bedsheet white color , ta na sanye da wata bathrobe pink color

a hankali ya motsi ta na kokarin tashi , da kalmar shahada a bakinta ta farka kafin ta ware idanunta a hankali

slowly ta mike zaune ta na bin wajen da kallo , gaskia bedroom din ya hasu ba kadan ba , a cen geffen hagunta , kawai sai ta ga teku , ya yi wani blue mai mugun kyau , ga rana ta zo faduwa , kun dai san yadda yanayin sky ya ke idan rana ta zo faduwa , musaman wajen su karfe 8 din nan abun ya na da matukar kyau , ga wani dan balcony nan , an saka mishi wasu chair gwanin burgewa , sai wata yar karamar chair kamar table karamar stair makale da karyar balconyn

sai a lokacin ta fara jiyo wata music mai dadi na tashi cikin bedroom din

ta na tsaka da juye juyen ta kawai sai ta ga wall din glass da ke fuskantar bed din ya rabu gida biyu , ya zuge kan shi gefe da gefe

sai ga Malik a tsaye ya na kallon ta ya riko hannayanshi a baya da ga shi sai short

ta na ganin shi ta sauke wata yar karamar ajiyar zuciya ta sauko da gudu da ga saman gadon ta nufe shi ta fada jikinshi ta na fadin " da farko na zata mafarki na ke , amma da na gan ka na tabbatar ba mafarki na ke ba "

wani dan karamin murmushi ya saki kafin ya ce " mafarkin ki ne ya zama gaskiya "

murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta dago da ga jikin shi ta na bin wajen da kallo , tamkar gidan da a ka fiddo da ga cikin film haka ya ke dan musaman duk walls din gidan na glass ne , ga wasu tsadadun fournitures farare kal da a ka kawata shi da su

a hankali ta dawo da kallon ta gare shi , kafin ta yi magana ya yi sauri kai hannu saman lips din ta ya na fadin " mu je ki gani "

ba musu ta bi bayan shi su ka iso saman balconyn nan

murmushi mai dan sauti ta yi ta na fadin " baby , it's so beautiful , don Allah ko cikin film mu ke ne ? "

" ba film ne ba zahiri ne , wannan shi ne gift din da na yi miki alkawari last five years "

dan zaro idanu ta yi ta na kallon shi , ita ko a lokacin da ta fada mishi hakan cikin wassa ne , ba ta yi tunanin zai dauki abun serious ba , bare ya yi abun da ta ce , ita ba ta ma san gift din minene ya ba ta , kawai ya tambaye ta wane irin gift ta ke so ta ba shi amsa

ta yi nisa duniyar tunaninta kawai ta ji ya raba ta da bathrobe din jikin ta , ya bar mata underwear kadai , ya ajiye bathrobe din saman chair a gefe

, da sauri ta ce mishi " baby , ba ka tsoron wani ya gan mu a haka ? "

a hankali ya sa hannu ya dago ta , da sauri ta zagayo da kafafun ta a kugunshi , hannayanta kuma a wuyan shi ,

murya kassa kassa ya ce mata " babu kowa a wajen nan da ga ni sai ke , sai Allah , sai wacen mai idanun mage da ta tsare mu da ido "

wata yar karamar dariya Ta yi ta na fadin " baby , where is prince ? "

" ya na wajen Ammie da RIANNA , babu kowa a wajen nan da ga ni sai ke "

" to yanzu me za mu yi " ta fada ta na daga mishi gera guda

a hankali ya fara takawa ya nufi yar table din nan kamar stair a bakin kariyar balconyn ya haye sannan ya ce mata " close your eyes "

ba musu ta lumshe idanunta ta na sakin murmushi

" kin shirya ? " ya fada cikin sanyin murya

" na shirya " ta fada duk da ba ta san abun ya ke shirin yi ba

ta na gama fadar haka kawai ta ji sun yi sama , wata kara ta saki ta ware idanunta dai'dai lokacin da su ka tsunduma a cikin ruwan Tekun

a tare su ka dago ta na janye kafafun ta da ga saman kugun shi , amma ba ta janye na wuyan shi ba ta wata yar karamar dariya , shi kuma ya zagayo da hannayanshi a kugunta

" ya ? da dadi ? " ya fada ya na daga mata gera guda

wata yar karamar dariya ta yi ta na gyada mishi kai , kafin ta juya ta kalli rana har ta shige kadan a ke iya gani , da murmushi a face din ta ta ce " it's so beautiful "

ta na gama rufe bakin ta ya daura da cewa " right , it's beautiful , but you are more beautiful "

wata yar karamar dariya ta yi kafin ta kai lips din ta saman nashi ta yi mishi kiss kafin ta juya ta ci gaba da kallon rana ta na shigewa

tsayawa ya yi ya na kallon ta babu ko kiftawa cikin zuciyar shi ya na fadin " Thanks uncle , na gode da wannan farin cikin da ku ka ba ni , Rest in peace uncle "

ya na gama fadar haka ya ga ta juyo ta na kalle shi ta na sakin wani cool murmushi ta daga mishi gera guda allamun minene

bai ce mata komai ba ya matso da face din shi ya cabko lips din ta ya fara yi mata hot french kiss idanu a rufe

a hankali ta sauke ajiyar zuciya kafin ta lumshe idanunta ta fara mayar mishi da Martini , ta na cusa hannun ta guda cikin gashin shi , gudan kuma ta yi kassa da shi kai tsaye cikin short din shi ta saka shi ta damko dick din shi

ba shiri ya zame bakin shi da ga cikin nata dan ta tabo wajen da ke yi mishi kaikayi

cikin wata siririyar Muryar shi ya ce " kar ki saki , keep please My Cutie "

wani cool murmushi ta sakin mishi ta na fadin " ai dama ban ce zan saki ba "

a hankali ya cije lips din shi na kassa ya na kallon ta da idanun nan nashi da su ka yi jazir , sai shafar mishi dick ta ke ta na kara birkice mishi lissafi

lokaci guda ya kai lips din shi saman nata ya ci gaba da kissing din ta , har ya raba ta da bra din jikin ta bai sani dan ta gama fitar da shi hayacin shi da allamun duk sun manta a cikin teku su ke , bare ko yanayin wajen gwanin burgewa ga wata music na tashi ai dole sha'awar shi ta motsa

a hankali ya zame bakin shi da ga cikin nata , ya na wani lumshe ido kamar mai jin barci , murya cen kassan makoshi ya ce mata " mu koma ciki "

gyada mishi kai kawai ta yi kafin ta fiddo hannunta da ga cikin short din shi ta sakalo wuyan shi , ta zagayo da kafafunta a kugunshi

a hankali ya juya da ita a jikin shi ya nufi wani stair da ke bakin ruwan , wanda zai sada ka da balcony , ya haye ya koma cikin bedroom din da ita

kai tsaye saman bed ya dire ta , ya sa hannu ya cire mata pant din jikin ta , sannan ya fidda nashi short din , ko wassa bai tsaya yi ba kawai ya shige ta

wata yar siririyar kara ta sakin mishi ta na kankame shi , ta daga kafafun ta ta daura saman bayan shi , hakan ko ba karamin dadi ya yi mishi , nan take ya gama fita hayacin shi baki daya , ita kanta bayan kukan dadi ba abun da ta ke yi mishi , har ce mishi ta ke ya ci gaba kar ya bari , da ga ya ga sambatun nata sun fara kauce tunanin shi , kawai ya sai ya cabko lips din ta ya na yi mata kiss kar ta fadi abun da ya fi karfin shi

🤣🤣🤣

ah ni abun ya fi karfi na gaskiya , na yi nan na ba su waje

😂😂

Amma gaskiya ina son na ga karshen game din nan ku tsaya na koma

sai da ya ji realizing a jikin ta sannan ya tsaya ya zame bakin shi da ga cikin nata , ya na sakin murmushi

a hankali ta bude idanun ta , ba su sauka ko ina ba sai cikin nashi

da sauri ta dago ta na neman ta cabko lips din shi , amma sai ya yi baya kadan ya na fadin " madam ya isa haka , tashi mu je mu yi sallat "

girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " ka tsaya mu gama mana " ta fada murya cen kassan makoshi a sanyaye da allamun har yanzu ita ma a hannun ta ke

a hankali ya matso da face din shi kusan face din ta ya na kallon cikin idanunta ya ce " tashi mu je mu yi sallat , ma ci gaba da ga baya "

da sauri ta ce mishi " baby pleaseeeee " ta fada ta na marairaice mishi murya

wani cool murmushi ya saki ya na fadin " since when i asked you to sucked me but kin ki yi min , sai ke ki na so ni na yi miki , yau nima ba zan yi ba " ya kai karshen ya na kokarin fida dick din shi da ga cikin vagina din ta

da sauri ta taro shi ta na fadin " zan yi maka "

cak ya tsaya ya na kallon ta ya na murmushi ya ce " you promise ? "

gyada mishi kai ta yi ta na fadin " yeah , i promise , idan mun yi wannan zan yi maka "

" kamar yadda ki ke shan sweet za ki min ? " ya fada ya na daga mata gera guda

ita kanta sai da maganar shi ta bata dariya , amma sai ta saki wani kyawatencen murmushi ta saki ta na fadin " sosai ma kuwa my lolipop " ta fada ta na kashe mishi ido guda

(

🤣🤣

abun da ya sa ta kashe mishi ido guda saboda sunan nan na My lolipop da ta kira shi da shi , shi ne sunan da ya yi Saving din numbar shi a cikin wayar ta da larabci kafin ya tafi Makkah da Malik , shi ya sa RIANNA ta kassa fada mata me hakan ke nufi

🤣🤣🤣🤣

GASKIYA MALIK YA CIKA DAN LOVE 10000000000% )

wani dan karamin murmushin geffen fuska ya saki kafin ya hade forehead din su ya na kallon cikin idanunta , ya fara sucked din ta a hankali

ya na fadin " Mrs Nawfel , My Cutie , My crush , My first and last love , Madubin zuciya , tauraruwa da ke haskaka fadin duniya har zuwa duniyar mars , ya ke Sarauniyar zuciyata , na fada miki wani abu ? , ko wace safiya kashe ni ki ke da salon soyayyar ki , Ummmmm , ga wannan muguwar zumar taki mai dadi , sai dai kawai na ji kaina a duniyar sama jannati ina yawo cikin gajimare , Ahhhhhhhhhh , Allah ki na kaso yarinyar nan , Ahhhhhhhh , Allah dadin ki karshe ne , Washhhhhhhhhh dadi , ke makura ce My Cutie , duk cikin matan duniya ke kadai ki ka iya mulkar zuciyar Nawfel Hicham Bin Jaabar , wayoooooo Allah dadin Cutie zai ....... "

ai ba ta bari ya kai karshen maganar shi ba ta cabko lips din shi ta fara yi mishi kiss dan ta ga allamun ba ya cikin hayacin shi , ga sambatun nashi idan ya fara sai ka rantse hura mishi a kunne a ke dan dadi kuma duk bai San ya na yi ba , dama jira ta ke ya fara wuce gona ta taro shi

a haka su ka ci gaba da shar-holiyar su , sai ta gaji da kissing din shi sannan ta saki lips din shi ya ci gaba da zuba mata sambatun dadin nashi

ni kuma na tattara takarduna , na ba su waje su ji dadin rayuwar su , na yi gaba dan da sauran labarai

___________________HAPPY ENDING

✍🕊

___________________

Alhamdoulilah ! Alhamdoulilah ! Alhamdoulilah !

GODIYA TA TABBATA GA ALLAH , DA YA BA NI DAMAR KAMMALA WANNAN LITTAFIN CIKIN AMINCIN SHI , NA GODE SOSAI DA IRIN GUDUN MAWAR DA NA SAMU DA GA GARE KU





MY COMMENTS



WANNAN LITTAFIN NA EXILED PRINCE YA NA DAYA DA GA CIKIN ABUN DA NA KE ALFAHARI DA SHI A RAYUWATA , WANNAN SHI NE LITTAFI NA BIYU DA NA RUBUTA , DUK DA KIRKIRAREN LABARI NE , AMMA NA GA ABUBUWA DAYAWA A CIKI , ZALINCI , CIN AMANA , KIYAYA , SON ZUCIYA , MAKIRCI KALA KALA ,

AMMA BA SU YI NASSARA BA A KAN SOYAYYA , DAN LABARIN SOYAYYAR MALIK DA INAYA YA YI MATUKAR BURGE NI , NASU TARIHIN SOYAYYAR DABAN YA KE ,



🤣🤣

BA ZAN YI KARYA BA GASKIYA LABARIN NAN YA YI MATUKAR BURGE NI , WASU WAJAJEN INA DARIYA NA RUBUTA SU , WASU KUMA INA HAWAYE NA RUBUTA SU , MUSAMAN WAJEN DA MALIK YA CE SAI SUN ZUBAR DA CIKIN PRINCE , WAJEN NAN SAI DA NA YI HAWAYE , DA KUMA WAJEN DA DIYA KE GWADA MISHI MACIJIN SHI , NA SAN BABU WANDA YA YI TUNANIN HAKA

AMMA SAI MALIK YA NUNA MISHI KAMAR BAI GA KOMAI BA , ABOTA IRIN TASU BA A KO INA BA ZA A SAME , WANNAN ZUCIYAR TA MALIK BA A KO INA ZA A SAME TA BA

🤣🤣🤣

GA KUMA UWAR SHAGWABAR MU A GEFE

🤣🤣

SAI DA MALIK YA MALLAKA MATA SAUDIYA BAKI DAYA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login