Showing 45001 words to 48000 words out of 78068 words
tareda sauƙo da ita ƙasa a hankali itama jikinta na rawa. Wani mayen zafin da taji a jikinta tareda jinin data gani a ƙafafunta ya Sakata sake rikicewa a firgice ta kamata duk da bata iya dadaukanta duka ba. Ganin tana ta rasa yadda zatay da itane ya sanya shi tashi a mugun jigace yana temaka mata suka shigar da ita bathroom. Fita yayi da kanta ta haɗa ruwa me zafi sosai da sosai tana me sanya meerah ɗin a ciki.
Azababben zafin daya ratsa tane ya sanyata buɗe kunburarrun da sukai jajir suka kumbura ba tare da ta motsaba sosai saboda batada ƙarfi ko kuzarin da take jin hannunta ma zata iya ɗagawa ba. Sema wasu siraran hawaye ne kawai da suka gangaro mata ta gefen idonta masu zafi suma.
Hawayen tausayin meerah ɗin ne ya ciko idanuwan jaddern loƙacin da ta gama buɗeta ta duba taga mummunan aikin da Haskenta yayima meerah ɗin.
"Da gaske kece hasken da zata kawo sauyi a cikin EMAAR's Maerayama" jadderh ta fadi bayan ta share kwallar tsananin tausayin meerah ɗin. Tsaf jadderh ta gyare meerah wanda ta gasata sosae.da taimakonta ta fito a kusa da inda yake kwance ta zaunar da ita. bedsheet ɗin gadon ta sanja musu da wani wancan kuma ta jefa musu cikin worshing machine, Meerah ɗin ta fara kama takai kan gadon kana shima ya koma ya kwanta fita tayi babu jimawa sai gata ta dawo hannunta riƙe da maganganu Ak ɗin ta bama tace ko wannensu yasha ita kuma ta fice tana ja musu ɗakin. sha yayi itama ya bata kasancewar bata da wani kataɓus ne ya sanya babu musu ta amsa tasha. Kwanciya suka sake yi lallausan farin duvet ɗin dake gefe yaja ya lulluɓesu bayan ya shigar da ita cikin jikinsa.
Daf da asuba bacci ya ɗaukesa dan haka baima samu sallan ba sai ya tashi a makare. Idanuwansa ya shiga buɗewa a hankali batareda ya motsa ba sabo da tana a cikin jikinsa ne har yanzun.
ɗumin numfashinta ne yake sauka a cikin wuyansa ahankali yana tayar da tsikan jikinsa ahankali. A wahalance ya ɗora idanuwansa da sukai nauyin baccin daya tashi da Kuma na mutuwan da jikinsa yayi yana kallan fuskanta dake bacci a natse ta shige jikinsa ta nade kaman baby.
A natse ya janye jikinsa yana miƙewa tsaye a hankali bathroom ya shiga shawer ya fara sakarma kansa kafin ya ɗora da alwula. Anan cikin ɗakin yayi sallah bayan ya idarne ya dawo gabanta. Ɗaukarta yayi kaman wata baby ya nufi bayin da ita rasa yadda zeyi da itane ya sanya shi sakar musu ruwan ɗumi kawai yana kwantar da kanta cikin ƙirjinsa don gudun kada ruwa ya shigar mata ido da hanci. A bazata taji sauƙar ruwan don haka ta sake cusa kanta cikin jikinsa tana sauƙe ijiyar zuciya.wanka ya mata tare da ɗaura mata alwula yana naɗota cikin towel bayan ya gama mata komai, a gaban katon mirrow'n ɗakin ya zaunar da ita. Bata da wasu kayan dole ya samar mata wasu guntayen nashi ya zira mata shijjab ɗin daya tabbar na jadderh ne ya zira mata. Sake ɗaukarta yayi ya ajje ta akan sallaya, jikinta na rawa sosae ta tayar da sallar tana idarwa ta kwanta a wurin tea me zafi ya haɗa musu yana dawowa ɗakin. Jikinsa ya maida ta yana bata tea ɗin. Kawarta da kanta tayi wani hawayen na sake zubo mata.
"Meyasa ba zaki sha tea ba? Do you want something?, Menene zakici? to na haɗa miki uyummmm?" Ya tambayeta cikin kulawan da ya sanyaya jikinta sosae.
Zuba masa ido tayi tana kallan bakinsa dayake magana zuwa idonsa kai tsaye ba tare data bashi ko ɗaya tambayan da yake jefo mata ba. "Bana jin shan ne!" ta bashi amsa tana ƙoƙarin komawa kwancen, riƙota yayitare da dawota ita jikinsa daya cire rigan yana kwantar da kanta shima yana ɗora kansa saman nata daya kwantar. Like kiss ya sauƙar mata a kan goshinta yana miƙewa tsaye da ita yana komawa saman bed.
Bacci sosae suka sha me rai da lafiya kasancewan zuwa yanxun babu zafin jikin. Ƙarfe 10:26 Ƙarar door beel ya farkan dashi. A kasalance ya shiga buɗe idanuwansa fararan sawayensa ya ziro yana miƙewa tsaye. Yana buɗe ƙofan yaga roboot ɗin Jadderh ne tsaye hannunsa riƙe da wormar's masu kyau guda biyu, amsa yayi yana rufe kofan ya koma ciki brush yayo be tasheta ba ganin baccinta take a natse. Kasancewar dama rabonshi da wani abincin kirki tun n jiya da rana ne ya sanya shi ɗanci sosae.
Bedsheet ɗin nan ya shiga ya wanke da kansa motsin fitowar sane ya farkar da ita, Zaune tayi ƙoƙarin tashi sai kuma tayi saurin komawa tana runtse idonta da ƙarfin gaske. Wani shegen kukan da batay masa a daren jiya ba ta samu damar sakar may a yanxun. Goshinsa ya dafe tare da ambatar "Ya Rabb!" ƙarasa fitowa yay yana zama gefenta tare da ɗan shigar da ita jikinsa. Rigima sosae ta ɓalle masa dashi wacce ta nema haukata masa kai. Bakin rigimar ya toshe da nasa gaba ɗaya kawai don ya rasa ma yadda zeyi da ita ne kawai. Da haka ya kawo ƙarshen rigimar da kansa ya tsaya ya sake dubata.
Ba ƙaramin tausayi ta bashi ba ganin kalan azaban daya bata a daren jiyan. Magungunan ya sake ɓalla mata ya bata tasha. Ruwan zafi ya sake haɗa mata ta gasa kanta sosae tare da wani magani ya haɗa mata. Tana fitowa kuwa taji dama dama sosae abincin ya zuba nata bata wani ci da yawaba ta ture, be takura mata ba ya ƙyaleta kwanciya ta koma shi kuma ya shiga aiki a laptop nashi.
Wajen ƙarfe biyu ya kammala komai bathroom ya faɗa wanka yayo ya fito a shirye cikin fasion summer with hooded sleeveless da fcap din Calvin Klein blue sai face mask da bakin shade kai tsaye ya fito don samo mata kayayyakin sawa. A Wani babban mall dake ɗauke da sunan _A&Z malla yayi parking motansa bai shiga ba yana zaune daga cikin motan yayi amfani da wayarsa shopping ɗin komai dayake buƙatan yayi. Babu daɗewa aka fito dasu aka Saka masa a bayan motansa cikin wani irin girmamawa suka gama zuba may komai sw wani sara masa suke.
★
A can kuwa cikin EMAAR's sosae hankalin umaymah ya tashi ganin har wayewar gari babu yasmine babu halamarta, ga idan ta ƙira wayanta baya shiga swich off ne yake faɗa mata. Daga ɓangarensu oum ma hankalinta sosae yake a tashe ita da jesrah.
Bayan gari ya gama wayewane jesrah taje take faɗa mata meerah fa ba tare da ita ta kwana ba. Hankalin Oum idan yayi dubu toya tashi, cikin tashin hankali ta nufi ɓangaren AK tunda tasan shine last fitanta. A kuma daidai wannan loƙacin itama umaymah ta isa ɓangaren Ak ɗin hankali tashe itama, a ƙofar shiga suka haɗu hakan yasa kowa yabi kowa da kallon tuhuma da tambaya.
Shareta oum tayi tana faɗawa ploor'n ganin baya cikin palonne ya sanyata faɗawa bedroom nashi amma ba Ak ba meerah fitowanta yayi daidai da sanda umaymah ta ɗaga rigar yasmine tana fasa wani ihu me balain ƙarfi. "Shikenan ya lallata min rayuwar ƴata tunda ga rigarta nan yashe ai!"
Ko inda take oum bata kallaba kai tsaye ta fita a palon hankalinta tashe tana sake kiran AK.
Zaume takai raɓas akan sofa wani gumin tashin hankali na keto mata ina Ak yakai mata yarinyar mutane kana me rigar mace take yi a cikin part ɗinsa? .
Waɗan nan tambayoyin sune cunkushe a ran oum jesrah kam har idanunta sun cika da ruwan hawaye. Maganar umaymah ta jiyo matar da setafi shekara bata ga ko wulginta bane a ɓangarenta amma sai gata cikin tashin hankali tana faɗar wasu maganganu marasa kan gado akan oum ɗin da AK
"Wllh baze ketama ƴata haddintaba kuma kija bakinki kiyi shiru maryam! Bacin ya gama cin mutumcinta shine seya gudu da ita kenan duk lalatarsu da suka saba yi a waje be ishesuba saisun shigo harna cikin gida. Wllh maryam kin haifa mana balai da masifa a gida haba ace ƴaƴa sun gagari uban kowa tsabar su nunama mutane suɗin tantiraine jinin wulaƙantacciyar ƙasar nigeria ne ke yawo a jikinsu. To wllh sunyi kaɗan duk inda shegen yaronki yake ya fitomin da ƴata"
"Kodai shegiyar ƴarkiba karki sake kuskuren shegantamin tsarkakkun yarana umaymah!".
Oum ta faɗi a mugun hasale tana miƙewa tsaye. "Ki fice kibar shahi umaymah tun kafin ki tara mana ƴan kallo" ta sake faɗi tana mata nuni da kofar fita. Jesrah kuka take sosae na ganin tashin hankalin dake faruwa tsakanin iyayen nasu. Ficewa umaymah tayi tana saka ƙiran mijinta a waya.
*BY AMMEY LAYLERH*
A gimtse kawai.
*🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~
✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………✍
25&26
# HOT LOVE
# ROMANCE SCENE
# DESTINED
# LIFE
# REVENGE
# AK MEERAH
# IDENTICAL TWINS
★★ ★★
Yau kwananmu uku kenan a wannan gidan wanda naima laƙabi da baƙin gida, don kuwa tunda na shige shi ban sake sanya kafana ko ina ba daga ɗakin se bathroom iyaka rayuwar da nake yi kenan a gidan. Haka shima kullum baya fita ko ina muna a tare ne muna jinyar jikinmu, koma dai nace muke jinyar nawa jikin donshi tini ya ware ko wannan uban zafin kan ba ze hanashi bayyana rauninsa na jinyar da yake ba. Don shi mutum ne da yake iya shanye ko wanne irin abu ne don kawai karya bayyana rauninsa. Kulawa kamm iyaka kulawa ina samu sosai fiye da duk yadda me karatu zeyi hasashe, haka tun daga ranan be sake koda kwatan kwacin sake nema na bane. Amma fa kullum yana naniƙe dani ga wannan dattijuwar kullum seta shigo ta gasani tamkar wata me jego shi kuma yana aikinsa na bani magangunan disashe zafin wurin. Ban tabbatar da cewa hakan gata suke min ba seda cikin kwana biyu wannan mugun ciwo dama raunin da nayi ya disashe a cikin kwanaki biyu kacal.
Duk wani rashin kirkina dama na daɗe da ajje shi a gefe tun daga ranar danaji shigar waɗan nan maganganun nasu moh da kuma umaymah, tun daga loƙacin tausayinsa ya sama matsugunni a cikin zuciyana bayan na gama fahimtar ko wanene shi, da kaɗan daga cikin labarinsu da jesrah ta guntsiramim. Banji inajin haushin abinda yamin ba sema ji danay da zan temaki mijina bakin rai bakin fama. Kuma ban bashi lefin komai ba tunda nida kaina nice shedar bayin kansa bane kuma baya a cikin hayyacinsa a loƙaci. Kuma Allah seya tseratar dashi daga sharrin zina tunda baya da haƙƙin kowa a kansa kuma ya kasance bawa me tsananin biyayya a gareshi .
Tsaye nake na kasa fitowa daga cikin bathroom ɗin na kasa fitowa saboda nasan yana zaune a ɗakin kamar kullum gashi towel ɗin duk se ƙananu kuma babu bathrobe banan yadda akai suka fita a bayin ba.
Chakk na tsaya nama rasa yacce zanyi da kaina gashi banson maida kayan dana rigada na cire kasancewar dama duk bana kirki bane,wani towel ɗin dana gani ne na sake daukowa dana ga yana da ɗan girma na ɗaura sai naga shima ɗin iyakacinsa saman cinyata ya tsaya. Sai kawai wata dafara ta faɗo min na ɗaura ɗaya a ƙuguna na samu daya kuma na ɗaura a ƙirjina sannan na ɗauko wani na lulluɓe kaina zuwa kafaɗana dashi. A sace na buɗe ƙofar na ɗan leƙo ganinsa zaune gaban laptop yana aikinsa na gado ya sanya ni fitowa Saɗaf saɗaf.
Kallo ɗaya ya jefa min yaɗauke yaci gaba da aikinsa shi sai abin nawa ma ya bashi dariya. Ganin yadda ta wani chuƙurkuɗe a cikin towel's. dama kuma shi duka ya kwashe bathrobe ɗin bayin. Ganin duka idan ta sanya zulum zulum take fitowa tana janshi ƙasa ta hade gaban kuma ta tattare.
"Kin makaro ma yarinya tunda so kike na tankaki wannan ɗin ai neman maganane!, ko dan kinga ban sake yunƙurin miki komai bane shi yasa kike yadda kikeso ohon miki"
Zaram ya miƙe yana fatali da systerm nashi banyi aune ba se ganin mutum nayi zan gan gan gabana. Sena tayi wata ƴar filik dani,don nifa maganar gaskiya wannan uban tsayi nashi shi kaɗai firgitani yake kai wllh duk inda nake haɗa kiyastin tsayinsa da _PRABHAS_ wllh se nake ga kamar yama fi hakan.
Duka tun daga sama har ƙasa yake bina da wannnan shegen kallon dana kasa iya jureshi har zuw yanxun kuwa,
Se kawai na fara ja baya da baya shi kuma yana sake matsoni haka har nakai ƙarshen ginin.
Cahkkk na tsaye ina ɗauke numfashi ganin se ƙara kusanto kans gareni yake. Hannunsa ɗaya ya sanya ya dafe jikin ginin ɗayan kuma na cikin aljihun wandon Three quiter ɗin dake jikinsa, ƙamshinsa kuma na cika min hanci yana toshe min duk wasu ƙofofi na shan iska, "Wai miye haka don Allah ka matsa shiryawa zanyi fa!"
Na faɗi ina wani turo baki gaba idanunsa ya lumshe Yana buɗesu akan mitsil ɗin lips nawa dani kai tsaye bansan hakan illata zaman lafiyarsa yake ba. Banyi aune ba naji ya ƙarasa hade sauran tazarar dake tsakaninmu ƙirjinmu ya manne yana Jin kaman zai yaga duka abinda yake jikina yayi Watsi dasu.
Harshensa ya ɗora akan lips ɗin nawa babu tsammani naji yayi musu lasan data Saka tsikar jikina gabaki ɗayanta tashi a take, Idanuwana na ciro na kallesa baki na na buɗe da nufin masa magana ya rufe bakin da Saka harshensa cikin bakin ya laso duka salive dake cikin bakina yana sake zagayoni da hannunsa. yana sake mannoni jikinsa da ƙarfi muka sake wata irin haɗuwan data sakamu sauƙe numfashi me sauti a tare yana sake zira harshensa cikin bakina cikin sanyi da wani irin mayen salo ya sake laso cikin tsakiyan bakina yana lunshe ido cikin wata irin yanayi me wuyan fassara. Ƙafafuntane suka soma rawa suna son gaza ɗaukana jikina na ƙyermar tsoro wani kalan nannauyan numfashin ta sauƙe daya Sanyashi buɗe jajayen idanuwansa sakamakon wata fitinanniyar tsotsan da yayima gefen lips ɗinta.Wuyanta yakai hannunsa ɗaya yana shafawa kafin ya mayar da bakinsa akan tsinin hancinta ahankali ya fara lasansa hannuwansa na gangarowa cikin rifin towel ɗin data chukuwkuye a cijinsa. Fisge towel ɗin yayi yana jifa dashi Akan shafaffen cikinta tafin hannunsa ya sauƙa daga shi har ita a tare suka sauƙe ajiyan zuciya. Cikin ya sake shafa tareda buɗe idanuwansa da kyar ya Kalli fuskanta datake haɗe da tasa idanuwanta a rufe tana kasa buɗesu saboda tsananin tsoron abinda yake matan.
Tsakiyan ƙirjinta ya kalla daidai lokacinda yake zira hannunsa ɗaya zuwa kan ƙirjin ɗayan kuma zuwa tsakiyan bayanta cikin sanyi da wani irin feelings masu ƙarfin gaske. A tsorace ta soma ƙoƙarin kwace jikinta a nashi jin abubuwan da yake mata na neman yafi karfin ɗan ƙaramin hankalinta. Sake riƙota yayi yana me sake cusa hancinsa ya haɗe da nata yana gogawa cikin sanyi da mutuwan jiki, Jajayen idanuwansa da suke sake shigewa ciki tsaban wutar abinda ke neman zauta tunaninsa. Sauƙan ɗumin bakinsa da harshensa akan tsakiyan kirjinta daya raba da nata ƙirjinta .
Wani kalan ƙanƙamesa tayi tana neman janyewa da sauri Amma bai bata daman hakan ta hanyar sake mannota ƙirjinsa da ƙarfi yana sake jefa bakinsa yana sake haɗewa da bakinta tsotsan bakinta yakeyi cikin salon da kanta ya kasa ɗauka yana yiwa cikinta zuwa kirjinta wata irin shafan dake sake sakata ruɗewa cike da masifan tsoron abinda take gudun ya faru.
Ɗaukanta yayi cilak yana zama kan sofa tare da wani kalan lasan fatar wuyanta da harshensa, tsikan jikinsa suna tashi gaba ɗayansu hakama nata jikin wata kalan rawan tsoro yafara sedai be ma san hakan na faruwa ba.
kan ƙirjinta ya gangaro da harshensa ya lashi fatar kirjin tareda lumshe idanuwansa dake neman juyewa.
Kwacewa taso yi jikinta na ɗan rawa sedai motsawarta ya bawa jikinsu daman sake haɗuwa da kyau. Take control ɗinsa ya konce yana me ɗagata gaba ɗayanta ya nufi bedroom da ita har loƙacin bakinsa na cikin nata dukkanin jikinsu su biyun rawa yakeyi. shi na wutar abinda ke sake rura wutar abinda ke sake kunnosa zuwa son kasantuwa da ita.
Ita Kuma na tsaban masifan tsorone da firgicin yanda yake tafiyar da ita mustu mutsun da take ne yake sake kashesa yana tayar da zaman lafiyansa. A kan ƙayataccen round gadon ɗakin ya kwantar da ita jikinsa har rawa yake. Ina ganin hakan wani mugun tsoronsa ya ɗirar min loƙaci guda. A tsorace na miƙe ina sake chukuychuye guntun towel ɗin da shi kaɗai ya saura a jikina, inda rigan da zan saka na nufa numfashina na fita da kyar da kuma tsoro.
Rigar na ɗauka zan saka kenan na sake jin soft hannuwansa saman jikina haɓarsa ya ɗora kan dokin wuyana yana min wasa