Showing 33001 words to 36000 words out of 78068 words

Chapter 12 - Mikiya Book 2 Complete Hausa Novel

24 Sep 2025

1299

ba zan mutu dajin cewar na gaza ba zan mutune da kwarin gwiwar cewar na mutu nabar baya jaruma ba lusara kamar n............
"Nohhhhhhhhh paahhh har gaban abada kada kabar wannan kalmar ya fita a bakinka. Komai kuma Insha Allah za'a gama dakai kamar yadda aka fara tare dakai.don kaine hasken tafiyar kuma kaine jaruminta mu ubarni kawai muke cikawa muɗin kamar inuwarkane inuwa kuwa har abada bata taba magana bin umarni kawai ta sani"

Jiki a matuƙar sanyaye ta ƙarasa shigowa don tun fitar shi zuciyarta ya gaza samun natsuwar tafiyarshin, tabbas duka maganganun Ak sun shigeta sun kuma ratsa jinin jikinta shin me yasa take mantawa da cewar komai na duniya idan ya faru da bawa akwai sanadinsa, Wani a sani wani kuma a rashin sani ne.
"Sorry sorry double sorry Habeebty!!!"
Oum ta faɗine tana rungume kan Ak ɗin. Numfashi ya sauƙe yana me sake ƙanƙameta "Oum baki min komai ba nine na miki laifi ki yafe min oum adda'ah itace gaba da komai kici gaba damin adda'a Insha Allah watarana komai zai zamo kamar ba'a taba yinsa ba"
Kanta take jinjina masa don a yadda take ji bata da bakin magana kwata² Hannunsa cikin na pahh kansa a rungema a jikin oummey'nshi a haka wani daɗɗan bacin daya jima beyi irin saba yayi awon gaba dashi a wurin. Da kallon tsananin tausayi oum kebin Ak dashi tanjin soyayyarsa shida sauran ƴan uwansa naci gaba da huda ko ina na jikinta suna sake sake shigewa hasalin can can ƙasan ƙasan rai da ruhinta.

_NIGERIA_

Victoria Island

Wani shegen murmushi ya saki loƙacin da aka fara hasko labaran neman AK da ƙasa keyi ruwa a jallo. Zaune yake yayi crosing ƙafar nan ɗaya kan ɗaya yana sanye cikin wata brawn shirt da dogon wando kansa ba hula arms ne a gefensa yana sipping juice ɗin dake hannunsa na pine Apple.
"Shirgi maganin bari ɗan oummey"
Zaid ya faɗi yana shafan sumar kansa wanda hakan kaitsye al'a lanshine hakan. "Mazajen gaske ake magana masu sanya ƴan maza suyi hamma. Hadari sa gabanka inda kakeso"
Arms yayi maganan da murmushi saman fuskan shi kwance dan ba ƙarya sunyi missing her Boss in nasu. Riyyace ta fito cikin shigar abaya maroon color tayi rolling da vail na abayar sosae tayi wani kalan kyau na fita garari. "Ina zakije?"
Dakakkiyar muryan zaid me kama data Ak ya daki kunnuwanta. "Zan fita shan Ice cream ne bro"
Be ko kalli inda take ba ya furta "Ko ma babu inda zakije!"
Ware ido tayi tare da kwalalosu gaba tana ja baya. "Ha ba yaya pls wllh na kwana biyu ban fita ko ina ba tunda ka dawo"
"Say I Sey get out in my room nace miki koo?"
Bakinta ta ɗan tura gaba tare da komawa bedroom tana dab da barin palon taji wannan hosky voice nashi na faɗin.
"Change our mekeup kizo mu fita"
"Raelly Yaah?"
Ta faɗi cikin zumuɗi "Na taba miki ƙaryane?"
Shima ya tambayeta yana mikewa don sanja shigarsa shima. Kusan loƙaci ɗaya suka fito shi sanye cikin wani tsadadden yadi me laushi ita kuma babu komi a fuskanta kuma ta sanja shiganta da atampa duguwan riga Esherp sai brown jalbab ɗin data saka. A tare suka sakarma da junansu murmushi har suna rigerige wajen faɗawa kowa ɗan uwansa yayi kyau.
A wata lafiyayyar jeep suka fita blue black sai mota ɗaya tak da ta rufa musu baya shima kuma hakan bisa umarnin arms ne, don gudun samun sabani duk da kuwa baya fatan hakan.

★★**★★★*

Isah manu na zaune a parlour'n cikin wani gidansa da yake ganawa da ƴan siyasarsu wanda yake rufama baya su taka duk matsayin da suke son kaiwa a kujerar Mulkinsu. duban CSP chief Superintendent of Police yayi tare da faɗin. "Gaskiya nayi mamaki daka gaza ko wanne katabus akan wannan cese na Daddy's boy, karka manta da cewar wannan matsayin mune muka baka amma ace kana ƙasar nan kana cikin garin nan ɗana yana a hannunku amma ka gaza yin komai akan hakan! Kana ga Farouq dama bamu san a wacce duniyar shi yake bama amma duk kayi shiru duk maye haka kodai ka fara gajiya da aikin ne?".
Isa manu ya faɗi a tsawace yana me dakar table ɗin gabansu dake shaƙe da tarin juice.

"Karka damu Boss wllh ina kan shiga da fice akan hakan nima kuna ta ko ina na baza yaran mu kuskure Kaɗan kaɗan na iya tarwatsa komai akan dik wani shiri na AK!. Wanda kai tsaye tsananta binciken da nayi akansa yasa na gano wasu muhimman abubuwa game dashi saidai akwai girgiza zuciya labarinsa"
Wani hucin zafi Hon isa manu ya fesar. "Kaje maganarka kai tsaye kwalba" ya faɗa yana sauƙe numfashi.
"Shi ɗin ba cikakken ɗan ƙasar Nigeria bane wani muhimmin aikine ya jehohi nigeria daga ƙasar KUWAIT!"

Dukansu a razane suka miƙe suna kallon kwalba ko wannensu bakinsa na rawa amma kuma ya gaza furta komai.

"Kuwait ɗin da yake amfani dashi bawai ado bane da ƙasar shi yake amfani, shi ɗin SS ne kuma soldier yazo kuma nigerian ne ta hanyar yaudara da cin amanar ƙasa. Abu mafi girgizawar kuma shine shiɗin Ɗan Masarautar EMAAR's ne ɗaga sarki Hassan Al-Hassan EMAAR's Kuwait Jika ga marigayi ASHAAN ZEEN Bin Dawood! Yazo ya mana basaja a cikin kasarmu harya shiga ƙungiyar soldier na Nig ba tare da ansan koshi waye ba duba da cewar bama dubi da nikname na mutum manyan mu sun sha adone irin na suna don ya ƙawata sunan yake amfanin da kuwait. Amma komai yazo mana da sauƙi don yanzu haka akwai tarin pisc nashi da nake dasu da yawa kuma shiɗin twins ne kamarsa daya da biyuninsa wanda na samu tabbacine daga cikin masarautar nasu!"
Tsawa yayi tare dabin kowannensu ido don duka jikinsu a daskare yake da dukkan alamu jininsu ya tsaya da aikine zuciyarsu kuma ta tafi hutun rabin loƙaci lol😀😊😅😃😄.
Ci gaba yayi da faɗin "Sai dai a cikin masarautar tasu ma kanta ba'a gyare take ba ba'a tsabtace take ba domin kuwa gurbatattun cikinta sunyi masu tsarkinta yawa. Kuma da shine aka ɗaurama Matashiyar ƴar jaridar nan _MARYAM ABDULLAHI GWANI_ Aure bisa wakilcin kakansa Sarki _SURAJ SHUREIM_ (Sarkin kano) Wanda a zahirin gaskiya sune suka tarwatsa aurenta da yaronka salman wanda Akai aiki da rashin kaifin tunani irin na mata Akayi amfani da Yayar matarka wajen haɗa aurenshi da yarinyarta surry. Wanda dama ido rufe take neman duk wata hanya da zata ga ta samu wajen ruguza auren sai kuma gashi ta samu hanya mafi sauƙi wannan shine dalilin.
A yanzu haka komai nasu yazo hannuna sir. Loƙaci kaɗan kawai naje jira *BOOM* komai ya fashe ya tarwatse don idan har banyi nasara a cikin wannan aikin ba niɗin bani baneeees"

Da wani kalan mugu mugun mamaki tsoro ruɗu rawan jikin duka suke kallon kwalba dake dariya irin da ƴan dabar nan. Hannunsa na rawa yake nuna kwalba as (CSP chief Superintendent of Police}

"Kana nufin duk wanan aikin wannan shegen yaron ba hasalin ɗan ƙasar nan bane? Bakin haure shine zai shigo har cikin ƙasarmu ya sanya mu gudun tseren tsira yake gwara kawunanmu kaiiiii wllh Inposible never never never wannan ɗin bama mai yiyuwa bane har gaban abada"
"Idan da ba mai yiyuwar bane da duk hakan bata faru damu ma manu tabbas wannan gaskiyane"
Kwalba ya faɗi yana zube tarin pisc ɗin Ak dama na ahalainsa baki ɗaya ciki kuwa harda Merrah. "A..K..A duk ata sanadinsa komai daya farun damu ya faru, don haka yana da buƙatar tsaro na musamman don kaucema afkuwar wata sabuwar matsalar. Merci à tout ceux qui essayent de gâter nos noms auprès des autres. Continuez seulement
Dieu connaît bien les gens"
Har rige rigen ganin pisc na Ak suke duka kusan a tare suka ɗago a razane. "Wannan ai Empire labeeb ne yaron dana fi kowa yarda dashi a cikin duniyar nan"
Cewar Audu bashasha "Empire labeeb ko kuma Chakes yaron dake mana aiki a duk wata sabgar shiga da ficenmu ta fasa ƙauri"

"Hiiiiii nifa gaba daya kaina ya gama kullewa taya za'a ce bullet duka shine me dame nene naku ni ai ko a jiya na zauna dashi tare da wannan yarinyar yar"
Zubairu tanbuwal ya faɗi yana zaro wayarsa ya nuna musu pisc na Zaid tare da REEYYA wani kalan zaro ido audu bashasha yayi.
"REEYYA againt kenan wannan yarinyar AK ke?" ya faɗi yana juya musu wayar haba nan da nan kowa ya shiga kallar kowa kenan kowannensu yana aikata wani mugun abin ba tare da ɗan uwansa ya sani ba. Kallon kallo ake me cike da tuhuma da kuma ƙarin bayani jikin ko wanne na ketowa da zufa.
Ganin kowa dai nada nashi tabon yasa kowannensu danne ƙawa zucinsa akan ɗan uwansa cikin ƙanƙanin loƙaci suka baza pisc na zaid As (AK) Kan duk inda aka gansu ayi ram dasu idan kuma sunƙi kamuwa a basu wuta....

******

Fitowarsu Kenan daga cafee cikin nishaɗi bayan sun gama shan Ice cream da sauran kayan maƙulashensu suka biya ta cafee ɗin don cirar wasu takardu da Ak ya turo musu. Suka ji an buɗe musu wuta a bazata abin yazo musu don sammm basu tsammaci hakan ba, "REEYYA go the car"
Ya faɗi da ƙarfi a kuma daidai loƙacin arms ya cilloma zaid ɗin gun tare da faɗin. "ZAID Amshi nan" wani irin juyi yayi cikin salo gwanin birgewa yayi katan tanwa a sama tare da cafkar bindigar yana dire ƙasa tare da soma meda musu da martani. Kuma duk wanda ya seta seya harba cikin wani irin birgewa da salo na daban don salome me tafiya da duk wani me kallonsa. Ta bayansa wani ya tare da seta harbi a damtsen hannunsa kafin ya kai ga harbawar yaji an harbi kafafunsa a take ya zube ƙasa kan gwiwowinsa. Wani irin tashi sama Zaid yayi tare da bi ta kan motocin yana sakarma wanda ke ƙoƙarin Reyya harbi bayan ita ta harbi wanda yazo da niyar harbin zaid ɗin.

Cilak ya ɗauke ta yana dirar da ita ta ɗaya gefen nan itama ta fara bada wuta duk kuwa da yadda yake faɗin Ta kuma amma taƙiya, Fafatawa sosae akai tsakanin su zaid da da waɗan nan yaran ganin dai tabbas ba riba a yaƙin ne ya saya su guduwa.
Tsalle ɗaya yayi ya faɗa saman motar yana crosing ƙafafunsa yare da duba takardun da Ak ya turo masa baya nai ne akan cewar lallai yayi taka tsantsan don wani daga cikin ƙasarsa ya buɗe masa aiki. Yanzu shiɗin bayyananne na ga mayunwatan zakunan ƙasar Nigeria.
Wata kafurar dariya zaid ya saki loƙacin daya ganin komai "Wasa a bayyane ai yafi daɗi DUD! ta haka kafi saurin fahimtar maƙiyinka saikace ba taken salonka kenan ba Akiey I love the games"
Ya faɗi duk kuwa cewar da harshen larabci yayi hakan be hama arms fahimtar abinda ya faɗi ɗin ba. Shima dariyar yayi don shima ruwan tafe ne me haɗi da cida yafi son komai za'ai ayishi a buɗe. Amma kuma yasan dalilin Ak ɗin na rashin bayyana kai da beyi ba badon tsoro bane sai dan tsaro. A yanzu kuma ya tabbata wasan yazo ƙarshe tunda komai ya gama buɗewa yanzu ainihin wasan ze fara......


*****
Kamar an cillo shi daga sama haka Reza ya faɗo cikin Palon Isa manu jikinsa na rawa.

Tsaye ya miƙe shima yana duban rezan
tare da faɗin "Fatan aikin dana baka haɗi da binkicen nan ne suka kammala right?"

"Ka saka rayuta a haɗari shine kake tambayana kammaluwar aikinka?
Sai kuma ya wani karkatar da bakinsa kana yaci gaba da cewa. "To Allah be ida nufinkaba na kasheni ka biya min kuɗin jirgi don kawai naje ga mutuwa tane ashe, to ka sani Company'n (E) GROUP bana kowa bane se ÊMÆÃR's WORLD INTERPRICESS COMPANY. Cikakken Companyn ÉAGLÊ ne AK ĒAGLÉ!!!.
Kasan kuwa ma'anar ÉAGLË? Wata tsuntsuwace wacce idonta yake zagaye da komai dake wakana na cikin duniyar! Shi kuma to harma yafi hasalin me sunan aljananci domin kuwa shi ɗin ya kasance da ido ɗaya yake bacci ɗayan kuma yana gadin duniya domin kareta daga balagurbi irinku. Hasalin cikakken labarinshi aka zaunar dani aka bani Shima yace ɗaya ne daga cikin Ahlinsa sunan shi ma ASAAD EMAAR's kuma shine ƙashim bayansa. Shike gudanar masa daduk wani harka na business nashi. A takayyace wannan AK ɗin kobe haɗa da matsayinsa na SS, SOLDIER,DSS,PILOT, ba yana da ƙarfin ikon da zai iya batar da duk wani mahaluƙi da yaso a cikin wannan duniyar ba tare dako an sake jin labatinsa.
Duka duniyar ya kewata ya kanainayeta da dukiyarsa da zuciyarsa shi ɗin me ƙarfin ikone a kowacce ƙasa kuwa. Shiɗin mutum ne me zuciyar lu'u lu'u amma in aka taba shi yafi boom cika aiki na barka lafiya kada ka sake nema na akan AK. Mutum daya gagari duniyar ma baki ɗaya bare ku to idan da za'a buɗe maka maka manyan ƙasashen duniya da aikinsa yabi ta kansu da saikayi rawar banjo ba tare da kiɗi don haka I DON'T CARE MANNER's don AK Idon duniya ne me bacci da ido ɗaya, haƙarƙari ɗaya don bema adalci gaskiya don kawar da bata garin cikin al'umma me ɗebe matasa irin mu wanda halin babu yasa kuke amfani damu wajen sanyamu yi muku aikin kisan rai me makon ku temaku amma kune kan gaba wajen lalacewar _ƘASAR NIGERIA_ Kunje kun boye ƴaƴanku a gidajenku koma ku haurar dasu ƙasashen waje mune ma manyan jahilan jakunan da muke biye ku akan wasu ƴan kuɗaɗe ƙalilan kuna me damu ƴan dabar ƙarfi da yaji ALLAH BAZAI TABA BARINKU HAKA BA! AK kuma shine maganin irinkuuuuuuuu"

Har wani mayen hayaƙine ke fita ta kunnuwan isa manu loƙacin da Reza ke kwararo masa jawaban nan.
Be gama dawowa daidai ba yaji shigowar ƙira ta cikin landline ɗin palon "BOSS aiki yaci ruwa ya taka laka bi ma'ana aiki ya kwabe mana wannan mutumin kuwa anya ba aljani bane"
"Ɗan kunama me yake faruwa? sanar dani ka sanar dani yanzu"
"EAGLE"
Sunan daka bamu a wancan loƙacin yau munyi ido huɗu dana zahirin bawai sunan ba, don haka se wata rana nida ka ƙara jina har gaban abada"
Ƙitt ƙitt ƙitt haka yaji ƙarar datse ƙiran duk yadda yaso da trying no Ɗan kunama abin yaci tu rah.
Wata iriyar zufa yake sharcewa a jere a jere ƙiran mutanensu ya dinga shigo masa amma yana gani duk yayi Ignoring nasu. Don a yanzu likita kawai yake da buƙayar gani ba kowa ba don kuwa yana ji a jikinsa jininsa yahau fiye da sau cikin masaƙi.

Da baya baya ya shiga ja harya dangana da rug ɗin palon zaune yakai zuciyarsa na neman yin bindiga ta faso ƙirginsa ta fito.......


*BY AMMEY LAYLERH*
{Mirrah}





*🦅 MIKIYA 🦅*

_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________

*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~

✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*

BOOK Two…………………………񆬍✍

19&20

_I DEDICATED TO ALL _MY FAMILY's ƘOFAR GABAS da ƘOFAR FADA da NASARAWA_

Hhhhhhhhh karfa ku dumu Duka family's nawa ne Amma hasalin mahaifar nawa NASARAWA ne inda na RAYU tun daga yaye a ƘOFAR FADA kuma BABBAN MASALLACIN JUMA'A, A wurin kakannina. ƘOFAR GABAS kuma itace mahaifar ABBANA. UBANGIJI YAKAI HASKE ƘABARINKA ABBANA! MAHAIFIN DA BANA DA KAMARSA ADUK CIKIN DUNIYAR!......I MISS YOU MY ABBANA!........

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

**☆✭ ★ HOT LOVE**☆✭ ★

**☆✭ ★ ROMANCE SCENE**☆✭ ★

**☆✭ ★ DEEPFRIENDSHIP**☆✭ ★

**☆✭ ★KUWAIT. Zaune yake kan wata luzury coolest rug me ɗauke da disigne na C ƙafafunsa zube cikin swimminpool ɗin, hannuwansa kuma ya naɗesu akan kujerar ya ɗora kansa akan hannayensa. Daga gefensa kuma Extreme milk shake ne da strow berry syrup se pink edible glitter. Ahankali yake sipping Vanulow Ice Cream ɗin idanunsa a lumshe sanyi da kuma garɗin Ice cream in na ratsa bakinsa da kan halshensa.
A hankali take zagaya garden ɗin wanda yau kwananta uku kenan da fara zuwa. Wanda ta can bayan window's ɗin room nasu ta hangi garden ɗin me ɗauke da ni'imomi kala daban daban. Komai daya danganci ƴaƴan itatuwa na laraba babu abinda babu a cikin garden ɗin, Sanye take cikin riga da wando na palazzo vizom ride se band cap ɗin dake kanta pict color. Kanta a sama don babban burinta takai ga fasa dabiir ɗin da take hange tun daga nesa. Samm sammm bata kula da ruwan dake wurin ba bare aje ga wanda yake zaune a wurin.
Ƙamshin wurin yaj ga baki ɗaya na sanja masa da wani unique ƙamshi na daban, A hankali yake ware lumsassun idonsa da bacci ya fara rinjayarsu kaɗan bada yawa ba. Zuciyanta ɗaya take sake tun karar wurin befi taku ɗaya ba ya rage tsakaninta da faɗawa cikin swimming ɗin.
Be tashi a inda yaken ba haka kuma besan ta yadda ze ceceta daga faɗawa cikin ruwan ba shiba mutum bane mugu bare Ya kalli wani rai me numfashi na shirin cutuwa ya ƙyale. (Ze iya iyuwa yarinyar bata iya ruwa bafa)
Zuciyarsa ta raya masa gashi ta cira ƙafar kenan daya mata tsawa kuma babu mafaka faɗawa cikin ruwan zatai haka kuma kafin yaje gareta nan ma ta faɗa cikin ruwan. Shi kansa ba zaice ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login