Showing 51001 words to 54000 words out of 78068 words
kwana ni ɗiyata don bazanyi wasar jika dake ba" Da ido kawai Anne kebin waɗan da suka zamo a yanzun sune halinta. Ganin yadda suke nunama ƙaunarta ƙauna wato Meerah. Ita kuwa a duniya me zace da waɗan nan mutane bayan taci gaba dabinsu da adda'oin tsari daga mahaliccinta.
Uban ihun da moh ta saki ne ya dawo da hankalin kowa kanta ko kafin tayi wani yunƙuri ASAAD da shigowarsa kenan ya danna mata allura a gefen wuyanta yana tare ta faɗa jikinsa some. Kai tsaye woje yayi a bakin wata rantsatstsiyar car ya tsaye kwantar da Moh yayi yana reverse tare da barim harabar wurin baki ɗaya yana me nufar nata sassan.
Be sake bi ta kansu ba ya fice a room ɗin baki ɗaya, anan jadder'n Ashaan ta kwana tare da Meerah.Kai tsaye katafaren Apertmen nashi ya nufa seda ya sakarma kansha shower kana yayi adda'ar bacci yana kwantawa a lafiyayyen gadonsa daya gaji da haɗuwa, cikin tattausan farin duvet ya naɗe wanda keta tashin wani kalan mayataccen unique ƙamshinsan nan da baya taɓa barin ɗakin.
A Hankali ya shiga buɗe lumsassun idanunsa dake rufe cikin mayen bacci. sakamakon mummunan mafarkin da yayi cikin abinda bai wuce mintuna 50 ba. A hankali gumi ke saƙƙo masa yana wanke shi daga shi har sleeveless singlet dake jikinsa,water bottle dake saman couch ya fara buɗewa ya tsiyaya a cup dake gefen bed ɗin kaɗan ya sha,
wani kalan fusgar da iska yayi yana sake jan wahalallen numfashi da ajiyewa kafin ya fara motsa bakinsa slowly yana me furta.
"A'uzhubikalimatillahit'tamaat min sharri maa khalakh. Laa ilaha illa anta's subhanaka inniiy kuntu minaz'zalumiiyn!, Laa ilaaha illallaahul'azheemul'haleem,laa ilaaha illallaahu rabbul'arshil-azheem,laa ilaaha illallaahu rabbus-samaawaati,wa-rabbul-ardhi,wa-rabbul-arshil-kareem" ya faɗi yana me dafe setin saman goshinsa. Ya ɗauki tsayin loƙaci yana maimaitawa duk wata aadda'a da tazo bakinsa kafin a hankali ya lumshe idanunsa ya buɗe yana ɗan jansu luuuuuu ba da yawa ba, gefen lips nashi ya ɗan cija da haƙoransa.
Shi kansa bazaice ga kimanin loƙacin mai tsayi daya ɗauka a zaunen ba then kamar wanda aka tursasa ya janye bedspread da ƙafafunsa ke ciki ya ajiye su cikin adjustable velcro slides slippers mai ɗauke da tambarin Puma kalar blue. gefen bed ɗin ya dafa da duka hannayensa slowly ya koma yana sake zama yana lumshe kyawawan idanunsa na tsayin loƙaci, Tun daya shige bathroom ɗin yake tsaye ƙarƙashin shower hannayensa dafe da jikin wall guda na katafaren bathroom ɗin da yaji kayan mo re rayuwa.
sake sunkuyar da kansa ƙasa deeply thinking about his dream, A ƙalla ya ɗauki loƙacin da bai san adadi ba a ƙasan shower ruwa yana ci gaba da dukan jiki da kuma kansa.
Anan gefen bed nashi ya zaune jin yay har xuwa yanxu zuciyansa bata dedeta ba wani kalan wawan tsaki yaja yana tashi daga gefen bed ɗin da ya zauna ya nufi deep fridge,buɗe fridge ɗin yayi kwalaben Alcoholic wine dana whiskey, tequila,Vodka and orange juice ne sai container ice cube, kwalbar red wine ya ɗauka tare da cup sai ice cube daya zuba cikin bowl,komawa yayi ya zauna ba tare da ya rufe fridge ɗin ba buɗe kwalbar wine ɗin yayi ya zuba a cikin cup tare da ice cube, A Ƙasaitance ya fara ya shiga shan wine ɗin yana fitar da wani irin numfashi tas ya shanye ya sake zubawa sai da yasha 3 cups kafin ya ajiye yana fitar da wani irin huci mai zafi,idanunshi sun ƙaɗa jawur har wasu ruwa ruwa ke kwanciya a cikin su, cigarattes ya kuna yana fesar da hayaƙin sedai hakan be rage komai daga abinda yake na yankar zuciyarsa ba.bath ya koma tare da sake sakarma kansa ruwa har ruwan na shige may ta ido da baki.
A sannu ya fito west nashi ɗaure da towel ɗin da yama woni kalan lago lagon ɗauri, gashin kansa na yararar da ruwa. Jiyay ma baki ɗaya zaman room ɗin ya isheshi ta babban ploor'n shi ya ratsa yana faɗawa cikin wani torture room ne ma za'a ƙiranshi nema ko kuma a ƙira shi da prison ko guardrooms.
then midi wooden table da kujera da suke gefe and long cutains masu sauƙin haske da suka zagaye duka windows da entrance na room ɗin. "Ya Rahman!" ya furta a sadda yayi ganinsa ya sauƙa akan yasmine wacce ke kwance baje cikin deskaciom chiar. Da alamu rashin cin komai ne ya somar da ita kansa ya ɗauke a kallonta yana me tsallaketa wasu ɓoyayyun abubuwansamasu muhimmanci ya ɗiba yana sake tsallaketa. Wayansa ya ɗauka kai tsaye waya yayi ta kimanin minti biyu. Mahboob ne yashigo har room ɗin kai tsaye ɗakin da yasmine take ya nufa ɗaukarta yayi yana gyara mata bajewar gashin hatacimen nata. Tare da sake ja mata guntuwar rigarta ta ciki, ta ƙofar baya ya shigar da ita ya kwantar da ita akan sofa fridge ya buɗe ya ɗauki PEACH DRINK ɗin da shi kaɗaine a cikin fridge ɗin. Don mamallaka gidan sunyi son lemun fiye da sauran lemuka sei swan na almuera da suke amfani dashi so be samu ruwan ba don haka ya ɗauko Peach ɗin yana juye mata tun daga saman kanta har xuwa cikin jikinta. Duka tittikar abin lemu'n na maƙale mata a saman kai ai kuwa a firgice ta tashi tana kwala uban ihu se kuma ta fara yunƙurin mikewa tana neman hanyar guduwa. Tsintsiyar hannunta ya chafka tare da falla mata wani uban mari ai kuwa a take ta dawo cikin natsuwarta da taitayinta tana komawa dagwash akan sofa'r riƙe da kuncinta.
Wani shegen worning ya buga mata yana fice a room ɗin tana ganin fitarshi da kamar mintina goma ta sake fasa wani uban ihun tana dirowa akan sofar ta fara birgima tana ihu, a guje sega mahaifiyarta nan ta faɗo ɗakin tare da wasu barori biyu da suka biyota, wata shegiyar tsawa ta buga musu tana fadin su ɓace mata anan. Sim sim suka fice kamo dolly'n tayi tana faɗin ta faɗa mata abinda ke faruwa amma se faman kuka take cikin muryan kukan take faɗin.
"Mommah shike nan komai ya ƙarasa kwace mana da gaske ba zan taɓa samun saba! Kuma baraku taɓa ganin ƙarshen saba don wllh wannan mutumin da kuke kalla ba mutum bane kai a cikin aljannun ma se antona kafin a samo hatsabibi irinsa. Duk uban haɗarin kwayar nan haka ya jure mata wllh nidai yanzu tsoronsa nake ma mommah!"
"Ai kuwa ni nan nayi alƙawarin ganin bayan ahlin maryam tare da Razeenerh kai harda ma waccen shegiyar Adeenerh'r duk sena ga bayansu da zuciyata zata iya samun kyakykyawar nutsuwa da salama"
Umaymah ta faɗi tana huci tare da ajje kan dolly a ƙas tana ficewa a ɗakin.ita kuwa ci gaba da maganar ta tayi tana faɗin, "Wllh yau na gama yarda AK ba mutum bane kamar yadda sauran almumma suke faɗi! Don wannan ƙwayar idan na sawa mutum kusan haukacewa ma yake akan buƙatar kawai ya kusanci mace, idan kuwa be samu ba wllh mutum har haukacewa yake idan yazo ma da sauƙi ne ma mutum yake sumewa, amma shifa ko gezau beyi ba kana me yasa da naje gareshi memakon ya rarumeni cikin hauka da fita hayyaci seya kare da shaƙata ya cillani shegen baƙin ɗakin san can me kama da torture room ne ma za'a ƙiranshi nema ko kuma a ƙira shi da prison ko guardrooms koma fin haka don ni kaɗai nasan kalan azaban da nasha kafin na some.......
Haka dai tayi ta maganganunta har wani shegen barci yayi awon gaba da ita anan kasan sofar.
*A DAREN RANAN*
Kuwa tunda ta Moh kwanta ta kasa ko runtsawa bare kwakwalwanta ya sama hutu yanda taga dare haka taga rana. Don tashin hankalin da take ciki allura kaɗai bata isa iya hanata runtsawa ba. Ganin komai take a baybay wayanta ta ɗauka ta ringa dokama Hussein ƙira amma wayan daya shiga se a katse. Ranta sosae ya ɓaci da abinda hussein ɗin ya mata na rashin ɗaga ƙiran da bay ba. Shi kuwa hussein a daidai wannan loƙacin yana a buge yake umaymah ta bugar dashi ta hanyar amfani da wasu ƙwayoyi masu ƙarfin gaske ta shayar dashi a cikin *PEACH DRINK* na fruit
Tunda ya zauna a gurin ya yi wani irin shiru mai shiga zuciya be sake ƙoƙarin koda motsawa ba bare yayi tunanin yana raye? Ya suma? Ko kuwa mutuwa yayi? Duka dai ga gashi nan ne tamkar butum butumine.
yanayin yadda yiyi she looks so restless and disturbed,wanda da kyakykyawan kallon tsanaki guda zai yi saurin sawa mutum ya fahimci yanayinsa yafi kama da na mutumin dake duniyar somewa. Shi yasa duk uban ƙiran da moh ta ringa doka mai woyan na gabanshi amma shi kansa shigar ƙiran ji da ganinsu yake ba'a cikin tashi duniyar komai ɗin ke faruwa ba.
anan inda take zaune anan taga wayewar gari ko salla da aka shiga kasa koda motsawa tayi don gani take da tayi wani kwakwkwaran motsi komai na iya wargaje mata. Ƙarfe shidan safe na bugawa ta dokawa ƙungiyar baƙaƙen kaya ƙira kan su shigo EMAAR's Mention's anyi kisan kai da kuma kiddnapping yarinya. Ƙarfe shida da rabi sega jiniyar manyan baƙaƙen motocin ƴan ƙungiyar Human Right tare da SS da ƴan sidin difel sun cika bakin katon get na EMAAR's.
Kowa besan abinda ke faruwa ba se ita moh ɗin kawai don haka ta ƙira security'n bakin get tace su barsu su shigo. Ta Apertment ɗin Hussien ta nufa da ya dawo daidai ɗinsa har yana ma shirin fita. da hannu kawai ta masa alamun ya biyota don so take yau ayita kawai ta ƙare yau kowa ma ya huta, don ta daɗe da tanajar komai da tasan zata yaƙesu. Kuma a yau take son ta girgiza zuciyar kowa har hakan yayi sanadiyyar bugawar zuciyar wasu zuciyoyin. Ta zama daga ita se ƴaƴan tane kawai zasu mulki EMAAR's EMIRATE's HOUSE.
★
Ƙarar jiniyar motocin da sukaji shine ya janyo hankalin kusan mafi rinjayen ƴan gidan, kowa ya fito a babbar mahaɗar duka sassan yake cin burki don ganin...........
_To ai shikenan semu gimtse koooooo😀?_
Don Allah idan baki biya ba kada ki karanta min littafi, typing wuya,baya kamar ya ɓalle😢😬😟😰 don haka idan har kin shirya bin *AMMEY LAYLERH* da ɗarinki biyar domin ayi tafiyar manya dake Hajjajo🙅🙌. Kibar tagumi😱 nibance kowa yayi tagumi ba tsakaninki da Allah idan har kinsan halin ɗari biyar ɗinne baki da to nayi haƙuri ki turim ɗarinki Huɗu nikuwa na antayaki *PAID GROUP* namu da muke posting kullum Insha Allah.....
*Idan kin shirya saya saiki min magana a wannan number'n*
08104493215
*Idan kuma kai tsaye account nawa kike da buƙatan shima ganan*
3206656358
Maryam Nasiru
Fisrt Bank
*Sayen na gari maida kuɗi gida koba haka ba😟😵😰 Don Allah karmu ɓatama juna loƙaci idan baki shirya sayaba karkimin magana, Masu zagina harda ma masu kiran ai ance marubuciyar MIKIYA ta rasu ku sani Allah ne me kashewa da rayawa. Wata ma data tambayeni nace mata paid ne kai tsaye cewa tayi shikenan tama samu*
_Kunsan dana tambayeta inda ta samu me tace min? Kai tsaye cemin tai a wurin ƙawarta, ni kuma sai nace mata saidai kuma banma fara rubutun part Two ɗin so dan allah a faɗi alkhairi ko ayi shiru😯_
*🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~
✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………✍
29&30
*Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ*
*JUMA'ART MUBARAQ IN ADVANCE 🤝*
~SPECIAL TNX MY PEOPLE MASOYA MASU NUNA ƘAUNARKU GARENI AKODA YAUSHE👏🏻👏🏻🤛🏻~
DEDICATED TO UMMIE MUHD NASEER (Maman Humieratou) & AISHA AHMAD {Maman Hanan} & SALMA SUNUSI (Maman Nana) & HAUWA SABITU {Maman Junior}.
Wannan fejin ƙyautarsa sukutum na baku mutanen amana nana.
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
★
Daga yanda yake tsaye saman bene hannayensa harɗe yana kallar komai tub daga shigowar manyan motocin yana kuma nazartar komai, wani shegen murmushin gefen lips ya saki hannunsa ɗaya zube cikin aljihun wandonsa ɗayan kuma yana sipping zazzafan tea. Saƙƙowa yayi cikin taku irin na wanda jinin mulki da ƙasaita ke yawo a jini da kuma ɓargon jikinsa yake yake saƙƙowa cikin wata kalan zarra. Duk inda ya gitta se dogarai sun zube masa kai tsaye ya nufi room dasu lajja suke.
Kowa da kowa yana tsaitsaye wasu hankalinsu tashe wasu kuma nabin baƙin fuskokin da suka ƙaru da kallo na ƙurillah. Zaune yakai saman kujerar alfarmar dake parlorn fuskarnan ɗinke kansa babu pcap ɗin gadon, blue trouser ne a jikinsa se wata shegiyar riga me walwali da ɗaukan ido, sammmm rigan bata da wani dogon hannu iyakanta saman shoulder nashi. Kanshi da nake da tabbacin a daren jiya yay masa wani kalan ɗan iskan aski tamkar an sanya yatsu uku ne an kwakwaye shi a wani karkace. Bayan shatin zanen da ya bada kamar na yatsu kuma akabi ta kan zanen aka rubuta *ÆK* wata daban ta ƙasan keyarsa kuma shima an zezaye babu wannan shilin gashin dake shan gyara. A wani irin salon tafiya da tunanin mutum aka rubuta *ÉÆGLĒ* shima kansa yanda aka rubuta eagle ɗin abin a kallane.
Jesrah da fitowarta kenan tana ɗan missika idanunta cikin muryan bacci ta dubi AK tare da tambayar shi.
. "Akiey wai me ke faruwa ne.? Why are you like this naga kowa da kowa ga jiniya ya cika gidan?" se ma yanxun idanunta ya sauƙa kan sauran mutanen dake zagaye da porlour'n. Idanunta ta sake missikewa tana sake sauƙe ganinta akan Anne da kuma mah seta kalli jaddern ashaan, idan ta kalla lajja seta dawo ta kalla jadderh se kuma ta kalla queen lajja tare da anne da suke kwasar wani mugu mugun kamanni na tashin hankali, A haka dai ita wllh ita se wancen matar take ɗibar yanayi da paah ɗinta ba idan har ba gizau idanunta ke mata ba.
Sake kallon Ak tayi har jikinta na ɗan rawa "Akiey waime ke faruwane?"
Ta sake tambayarshi a kiɗime da hannu ya mata nuni da *JADDER'N ASHAAN* "Hi is my grendpaah jes'r" taji muryansa kamar an kwasa mata tsawa a tsakar kanta. Da wasu irin idanu Jesrah ke duban yayan nata ba wai don ta gama aminta da kalaman da suka fita daga bakinsa ba, tuni barcin da take ji ya wartsake duk da ita ɗin journalist ce bayau suka saba ganin ɗaukar labarai makamantan haka ba amma taya za ai rana tsaka a ce wata ta daban itace grendpaa nasu? Ina ai abin hankali ma ya fita daban kumama tasan inda hakane ai da ko a labari taji kishin kishinɗin zance amma me ko a mafarki bata taɓa jin saɓanin hakan ba bare a gaske, hakan ya sanyata sake duban ak ɗin tare da faɗin. "Akiey ka kuwa san mi kace? Grendpaa kace min fa ita kuma jiddoh fa?"
"Kwarai kuwa itace hasalin grendpaah naku! Kuma a ta dalilinta komai da yake kan faruwa suke faruwa.
Wannan matar da take tsaye a gabanki ba kowa bace ita face muguwa azzaluma maciya amana, wacce ta aure min miji ta kuma shigo gidan taimin banka banka tai babakere. Tun daga loƙacin da margayi Sarki Ashaan ya aureta na dena gane masa a komai bana gabansa yadda kika san anyi min yaɓen jaɓa haka na koma a gareshi.....
A komai Jadder'h itace gaba saboda ita His voice was clear and sweet as fruit from the vine. Though it
wasn’t loud, it seemed to echo between the wife & wifey ni tamkar ba mata nake ba a gareshi.
A kullum koda yaushe me martaba yana tare da ita daya samu intervals free haka yake ɓata loƙaci wajen ƙiranta a waya,su shafe tsayin loƙaci suna maƙale da juna,Sosai shaƙuwarsu take sake ƙaruwa soyayyarta na daɗa ke waye ko wanne longu da saƙo na sassan jikinsa.
Kwatsam sega Jadder'h ta fara laulayin ciki babban ƙalubalen dana sake fuskanta kenan cikin wannan shegen yaron daga nan se sunanta ya tashi daga JADDERH, zuwa *JADDER'N ASHAAN* kowa da kowa na murna da farin cikin bayyanuwar cikin jaddern da kowa ya jima yana saka rai tun daga gareni amma se gashi rana tsaka wata tazo ta kwace matsayina da mijina dama komai nawa kowa ka kalla a wancan loƙacin zaka ganshi ne da wani irin maɗaukakin farin cikin da baka taɓa gani ba,kowa ka kalli fuskarsa da yanayin kulawar da yake bata ya isa ya tabbar da tsantsar ɗaukin da suke ga cikin nata,but still a time ne ɗin kuma wata sabuwar matsalar ta sake kunno min kai wato ya zamana ma ni zama photo a gareshi don a gabana zeyi ta ƙiranta video cool idan ba'a ɗakinta yake ba duk loƙacin da zai kirata ya ringa tambayarta lafiya kuwa? ko yaya yaga canji a tare da ita ya ringa tambayarta kenan ko tana lafiya?
Idan ya tambayeta babu matsala wani bin tace abu kazanta yana mata ciwo wani bin kuma takan ce masa babu,every day within 12 hours they spend countless hours suna aikin abu guda,yanzun zai kirata after a few minutes he will just make