Showing 66001 words to 69000 words out of 78068 words

Chapter 23 - Mikiya Book 2 Complete Hausa Novel

24 Sep 2025

1286

da fara zamu ƙirata saidai su acan kai tsaye chocolate colour zasu ƙirata wanda tsananin hutu da hutu da lafiya ta fara bayyana tare da murjewa yabi da wani kalan shegen kallo. Kansa da duka sassan jikinsa na neman zarewa wajen gaza countrol na kasa sarrafa kansa. Wani numfashi me ɗumi ya fesar yana kife kansa akan tsakiyan ƙirjinta. Yana zagayeta da duka hannuwansa yana ƙoƙarin sarrafa numfashin da yake son se yabar jikinsa. ɗago hannuwanta da ƙyar tayi tana ɗorawa akan hannuwansada taji suna rawa batare data iya ɗagowa ta kalli cikin idanuwansa ba.
Itama nata jikin na dan soma samin ɗumi. Lallausan tafin hannunsa ya sanya ya zare nata yana zuba mata Fitinannun idanunsa da suke a janye ya ware a kanta cikin wani irin mayataccen salo yay kissing eyelashesh nata. ƙara narkewa a jikin sa tayi abinda takeji akansa ita na wujijjiga tunaninta, Shanyayyun Idanunta ta zuba masa tana ma rasa me yakamat ta fara masa. Se kawai ta wasu ruwan hawaye masu ɗumi suka shiga saƙƙo mata suna bin saman fuskanta.
Wani irin shigar da ita yayi cikin jikinsa tare da ɗora bakinsa kan idanunta yana bi yana lashe ruwan hawayenda duk ya zubo mata tare da ware tsumammun idanunsa a kanta yana kallon tsananin tarin ƙaunarsa a cikin tsaƙiyar ƙwayar idanunta da babu ƙarya.
Kallon da yake mata ne ta kasa jure masa saboda tsumata da idanun nasa keyi da wani irin yanayi me wahalar fassaruwa.
Shi ɗin ma itan yake kalla ganin kallon da takeyi masa ne yasa shi ɗan lumshe idanunsa tare da buɗesu aloƙaci guda,
wani kasalallen wutar abinda yakeji akanta na sake lunkuwa akanta.
Sunanta ya ƙira akasalance, Idanun da ruwan hawayen ke zuba ta sake zuba masa tana me kallon chest ɗinsa dake a bayyane se kuma tayi ƙoƙarin haɗe yawun daya tsayar mata a maƙoshinta abu biyu na tsirgar mata tsoransa da kuma abinda take ji akansa saboda ganin sa da tayi babu riga ya sanya ta jin tsananin feelings nashi ga kuma tsoro. Idanunta ta rumtse tare da ɗora bakinta saman chest ɗin nashi tana sakar masa wani fitinannen sumba.
Wani irin jan numfashi yayi tare da fitar da wani sauti gami da zuro tongue ɗinsa ahankali ya lashi lips ɗinsa domin sosae kiss ɗin ya shige shi.
Wani kalan runguma ya mata tare da soma birgita tunaninta, domin wasu irin zafafan abubuwa ya shiga aika mata masu wuyar fassaruwa, Romance nata yake idanu rufe sosae a abinda yake matan ya yamutsa kwakwalwarta. Daga haka fagen ya koma iyaka na masu yaƙin ƙasa da ƙasa.

Few minutes.
Vebration na wayanshi shiya farkan dasu daga ɗan baccin daya ɗebesu bada jimawa. Ɗan cizan lips nashi yay wanda hakan ya zama kamar habit ɗinsa yana janwo woyar. Sunan Oum daya gani ne ya sanya shi karasa tashi zaune yana manna woyan da kunnensa.
"Garga! Me kake yine wai da har yanzun baka kawota ba har sun tafi?"
Wani ɗan numfashi ya fesar tare duban agogon dake bedside kana ya furta.
"Oumm!" a ɗan shogoɓe yana matse hannun meerah dake cikin nasa kana ya furta "Zan kawota amma tomorrow!"
"Umarni na baka ba shawara ba garga ayau duk dare nake son ka shigo madina okoy"
Daga haka bata sake tsawaya saurarensa ba ta datse ƙiran, kyakykyawan farar fatarshin ya ɗan motsa alamar beso hakan ba. Gashi bacci take kuma beson ya tashe ta don haka ya ƙyaleta tayi barcinta duk loƙacin data farka sun tafin kawai, Sosae tayi bacci merai da lafiya. Tana farkawa ya ɗauketa wanka ya mata duk da ita bar yanzun ta kasa sabawa dashi don tsananin kunya hakan ke baya.
Sedai kunsan mazan larabawa suba kunya garesu ba akan matayensu shi yasa komansu suke yinsa kai tsaye babu kunya babu komi gasu kuma da masifan son mata kamar tsiya, shi yasa suke zamewa matayensu tamkar bayi inda zasu sami abinda suke so suma bare kunsan san da masifan ƙaunar Black Niger.
Bayan sun fito ya shirya ta shima ya shirya kansa ita dai se aikin sunne kai kasa take, daga nan seda ya jasu sallan Isha'i tunda dama loƙacinta yayi. kasancewar basu da matsalan komai a daren sukabi jirgin madina. Kafin su sauƙa har yayi woya an kawo masa car kasancewar inda yana tare da meerah bai son kowa ya jashi a motor, gaba ɗaya ko ina na jikinta a rufe yake dede ƙwayar idonta baka isa gani ba.
A hankali wata babbar mota ƙirar Bugatti tylon gc tayi parking tsakiyar compound na masarautar, A natse ya ware gajiyayun fitinannun idanunsa hasken bulbs ɗin daya ɗauke idonsa ne ya sa yaja ya lumshe idon tare da ɗan taune jajayen laɓɓansa masu taushi kaɗan ba da yawa ba,wani zazzafan numfashi ya fesar ta bakinsa ganin yadda jerin perry mian suka zagaye motanshi. Cikin wancan ainihin harshensu juyayya suke jero kirari ga shi da meerah da take kwance kanta a damtsen hannunsa, Hankali kwance take kwasar baccinta rai fesss tun daga aiport ɗin kuwa. Cikin wannan kasaitar da izza ya ɗan zami kanta kaɗan gudun kada ta farka ya fita a motan. Da hannu ya musu nunin da suje kawai don bawai ƙaunar ihun nan nasu yake ba. Su kuwa da kallo suka bishi ganin shi kyakykyawa ajin farko da ko a cikin larabawan ma shi na daban ne. Dan se an tona kafin a sami kamarshi me kyau da kuma murjewan jiki. Allah ya bashi murɗaɗɗan jiki don kallo ɗaya zaka masa kasan cewa ehhh lallai tabbas shiɗin soldier ne,hannunsa yasa yana kare hasken bulbs ɗin da hanyar yanzu yakai ɗau akan fuskan shi da idonshi.
Seda ya tabbatar sunyi nisa da barin wurin kana ya sanya hannuwansa yana mata ɗaukar baby. Cikin isa da taƙama haɗi da izza ya fara tafiya da ita jikinsa.
Duk inda ya ya ratsa manyan perry mian ne da manyan bindiga fuskansu babu alamun rahama ga perry mian ɗin kiris kawai suke jira a basu umarni Mutum yayi mistake su mitsitstsike shi kamar kiyashi. Har cikin ainihin fadar masarautar ya shiga kasancewar masarautar ba baƙuwarsa bace.
Duk kowa da kowa suna zaune kasancewar sunce se sunga biyunin asha amun data ringa fesama kowa cewar ga biyuninta can da Allah beyi uwa ɗaya uba ɗayane zasu haifesu ba lol😀 ba inji Ammeylaylerh inji asha anum ɗin lajja da pappi'nta.

Suna daf da shiga palon da suke zazzaune ta farka ganinsu a wani wurin na daban ya sanya ta ƙarasa wartsakewa. Kan ƙafafunta ya direta duk da beso hakan ba amma ta shiga fisge fisgen daya sanya dole ya ajjeta kan ƙafanta, shine ya fara shiga da sallama a bakinsa amma can kasan maƙoshi ya yita. Tana bayansa se faman rakaɓewa take duk kunya kuma yabi ya dabay bayeta, da gudu asha ta janyota daga bayansa tana bayyana gaban dubban jama'ar palon.
Zagayeta su kayi gaba ɗayansu kowa na rungumeta cike da tarin farin cikin cewar sun sami ƙaruwar har mutane uku loƙaci guda. Wato Anne, Meerah, Raiha.Cike da girmamawa ta shiga gaishesu amsata suka shiga yi sunata sanya mata albarka. Nan Ak ya gaysa da mazan ƙyal idonsa akan Maleek toufiq wata uwar harara maleek ya daso mishi. Dake gwanine wajen iya shariya sema ya ɗauke kansa tamkar be ganshi ba. Fitanshi yayi daga nan motanshi da yazo da ita ya buɗe yana ƙoƙarin shiga yaji an riƙo hannunsa ta baya.
Jaalal Areef ya gani tsaye tare dasu maleek toufiq ɗin da kuma Alieyo, nan suka shiga masa iya shegen ya ɗauke yarinyan mutane ya gudu Hotel se yau ake ganin idonsa.
"Duk ku ƙaraci iya shegenku duk nasan tarihin kowa ƴan banza har ƙara ƙara jalaal Areef tunda shi shiya nemi auren abarsa da kansa, ku kuwa fa wani harda yajin 7 months yama matar alhalin kuma yana sonta shegen girman kai da miskilancin tsiya ya sanya shi kasa saduda" yay maganar yana kallon Alieyo daya sha kunu tun kamin yakai kan Maleek toufiq ya furta "Kai kuma ai wannan ɗan shishshigin ne ya haɗa aurenka kamar yadda ya haɗa nawa besan dama sune zaɓin ranmu ba" mur AK yasha jin General maleek na shirin ɓallo masa ruwa gaban waɗan nan shegun masu shegen sanya idon tsiya. dake duk wurin aka haɗa kowansu seya maze suna sakin murmushin gefen baki daga nan kowa ya kama gabansa. Bayan yace musu sudai tsaya su gyara ƙasarsu don wllh saura ƙiris aikin daya kaishi yagama shima ya dawo ƙasarsa baki ɗaya.
Kasancewar shi kansa jalaal Areef ɗin dss ne ya sanya suka shirya zama don dama duk iya aikinka woni ya dameka ya shanye kamar dai Ak. Daga nan wani ƙayataccen hotel ya nufa wanda yay booking nashi.
★Tsaye yake a gaban katafaren glass ɗin dake a ɗakin hotel ɗin da ya sauƙa, idonsa manne kan kyawawan gine-ginen dake garin. shi kansa garin yana masa kyau,yana kuma masa daɗi fiye da tunanin me tunani. Garin ma'aiki guda ai dole kaji yana burgeka musamman da daddare. Ƙaran wayarsa dake kan gado da ya ji ne ya sa shi waigawa. Sannan a hankali ya soma taku zuwa jikin gadon, ya kai hannunsa ya ɗauki wayar ganin oummun shine.da wani ɗan guntun murmushi a saman fuskarsa ya amsa woyar."Oummu mi yasa kike son koyan takura yaron kine ƴan kwana kin nan?" ya faɗi still murmushin bebar kan fuskan nashi ba jin abinda tace may. Ɗan faɗa fuska kaɗan yayi tare da farta "Naji" daga hakan woyan ya ƙare se wani motsa kyakykyawar farar fuskansa yake shi a dole an takura mai, tunda oum ɗin tace lallie yabaro ƙasar nan a gobe yabar meerah da ƴan uwanta su gana sosae.
Aiki kaɗan yayi a systerm nashi kana ya kwanta yana ƙoƙarin ture tunanin meerah dake neman kutso kansa cikin rayuwarsa. Saidai ina duk yacce yaso yakice hakan amma hakan ya faskara kusan raba dare yay yana ta famar juye juye samen bed, yana tunano ɗumin jikinta, yanayin yadda take laɓewa jikinsa, yanayin shiru shirunta data koya wanda hakan sammm baya masa don yafi son kallonta a yanayin tsiwar nan nata.bacci ɓarawo gwanin iya sata koshi be samu damar iya satan Ak ba a wannan daren.
Washe gari se wajajen sha biyi kana ya baro hotel ɗin, kai tsaye cikin masarauta ya nufa. Anne da Lajja sun riga sun fita wurin dangi irin tsoffin nan da suka musu saura, waɗan da basa iya fita ko ina seda su a samesu har inda suke. Amma meerah bata bisu ba don duk se take jin kanta a cikin cunkushewar yanayi. yana Sanye cikin wata sky blue ɗin long sleeve tees, sai blue ɗin wandon rigar. ƙafafunsa sanye da fararen sneakers Kansa sanye cikin pcarp., Se fuskansa kuma dake rufe cikin mask kasancewar besaba yawo haka sakaka ba ba tare da pcarp ɗin, bayan sun gama gaisawa da me martaba kai tsaye inda Ash ya faɗin masa meerah na can ya nufa. Kasancewan su hakan garesu ba komai bane.
fitowanta daga bathroom kenan jikinta sanye da bathrobe fara ƙal ta ɗaure igiyoyin rigar saitin waist din ta, farar fatar da su suke ƙiranta da chocolate colour na ɗauke da damshin ruwan wankan da tayo, A hankali take tafiya tana tunkarar dressing Mirror'n ɗakin On stool chiar ta zauna fuskanta babu annuri haka babu walwala, tamkar bata da ƙoshin lafiya ne ko wani abunne ke damunta wanda yayi silar canzawanta haka. idanunta lumshe ta shiga shafa lotions ɗin Asha anum da suke cike da saman mirro'n
Bayan gama shafa lotion ɗin feshe jikinta tayi out uot ɗin tularenta ta kowanne lungu na jikinta da turaren, ƙamshin shi ya baza room ɗin kai tsaye. Don hatta asha anum dake ƙoƙarin fita seda ta tsaya tana mata mitar kodai kodai. Guntun murmushi kawai meerah tayi tana kama sumar kanta ta soma gyarawa kana ta busar da ita wata farar scap ta sanya tana miƙewa don neman kayan da zata sanya.
Tana mirza door handle ɗin ana mirzawa ta woje ma hakan ya sanya anum asha ja da baya tana be me koƙarin shigowan dama.
Ido biyu tayi da wannan turɓunau ɗin sunan data be AK ɗinmu kenan. Ba tare daya sake kallar inda take ba ya furta.
"MEEFRAH Fa?"
"Tana ciki" ta bashi amsa a gajarce tana wucewanta. kansa ya sanya yana shiga bedroom ɗin a kuma daidai loƙacin da take ta ƙoƙarin ganin hannunta yakai kan hook ɗin sabuwan brazia'an anum asha. Tsai yay yana kallonta se wani ɗukawa take tana ɗagowa duk a koƙarinta na son ganin ta ɓalle sedai ta kasa hakan kasancewar kaɗan da bra ɗin ya mata.
A natse ya isa gareta ba tare data san yana a wurin ba, amma karon farko wannan shegen mayen ƙamshin san da sam baya taɓa ɓoyune taji ya shiga kanta,unique ƙamshin da har ta mutu tabar duniya ba rata taɓa mancewa dashi kasancewar ta cuɗanyu dashi ba karo ɗaya ba. Sauƙan hannuwansa kan soft gadon bayanta ne ya sanyata buɗe idanunta tana zubama hannun gold eyes nata. Ɓalle mata hook ɗin yay tare da juyota tana fuskan tanshi. Idanunta tayi saurin mai dawa tana kullewa ƙam ƙam jikinta na ɗan soma rawa, shi kuwa saman ƙirjinta ya zubawa ido da suka ɗan ciko kasancewar bra ɗin ta mata kaɗan. Wani abu yaji na yawo a kansa da tunaninsa janyota jikinsa yayi yana mannata da jikinsa unique ƙamshinsa da nata na cakuɗuwa.
Luff tayi a jikinsa don ita kanta wani abu me kama da kewa taji yana kamata na rashin jinsa jikinta iyaka jiya kaɗai, Kansa ya ɗora saman haɓarta yana cusa hancinsa cikin wuyanta. Wani numfashi yaja yana kai hannusa ɗaya saman fuskanta gently yake shafan fuskan, ɗayan kuma yana mata covering ta hanyar zagayeta dayay. Lips nashi ya ɗora saman lips ɗinta kafin yayi yunƙurin woni abu yaji ta zame lips nata a nashi tana tura harshenta cikin bakinsa saurin gyaran riƙon dayay mata yayi yana amsar nata harshen da nata yana naɗewa da nashi kana ya shiga bata wani kalan tsotsa na musamman. Hannuwansa na yawo a duka sassan jikinta. Ƙafafuntane suka zoma kasa ɗaukanta na fin ƙarfin tunaninta da taji abun na nemanyi, saurin tarota jikinsa yayi yana zama tare da ɗorata saman ƙafafunsa. Romance na juna suke sosae wanda da duk kan alamu ma suka manta a inda suke a kuma wacce duniyar suke bathtube ɗin da dama tana kan waist nata ne ya shiga mirzawa yanayin ƙasa dashi.
Saurin dakatar dashi tayi idanunta da suke cike taf da ruwan hawaye ta ɗago tana zuba masa, wani kalan jann nashi yay luuuuuuuu sakamon neman fita da tafiya da numfashinsa yaji zaiyi duk a loƙaci guda. "pls anam ka fita, kowa ze iya shigowa ya ganmu *AMOUR!*" ta yi maganan idanunta na ƙarasa janyewa tana medasu ta kulle abinta sega ruwan da suka tara na gangaro saman kyakykyawan face nata. dakatawa yayi chakk zuciyansa na ƙoƙarin fasa ƙirjinsa ta fito numfashi me ƙarfi yaja gami da dunɗule yatsun hannunta dake cikin nasa domin duk yanda yakai gajin matsanancin bugawar da zuciyarsa keyi, Sam bashi da ikon buɗe idanunsa dan kallon abunda yake so.
Idanunsa da suka ɗan ƙanƙance ya sauƙe akanta as unexpected, numfashin dake cakuɗe da ƙamshinta ya shaƙa tare da karyar da wuyansa gefe, anutse ya tsaida kyawawan idanunsa akan innocent face nata baya ko ƙyaftawa.
Musamman ma ruwan hawayen dayaga suna bin idanunta da suke gangarowa.
Wani kalan kallo ya shiga binta dashi na musamman tamkar wanda bai taɓa ganinta ba, tun daga kan fuskarta har zuwa kan dogon wuyanta da kuma ƙirjinta wanda ta sanya hannayenta ta kare. Ahankali kuma ya dawo da kallon nasa kan siraran laɓɓanta haɗi da straight noise nata. Haka ya shiga ƙare mata Kallon ƙuri na tsawon wasu mintuna kafun ya lumshe idanunsa asanyaye, saboda wani baƙon abu da yaji yana yawo acikin jikinsa da kuma kansa tattare da abinda yakeji akanta.
Wani iri abu ne me kama da tunani ko kuma muce buƙatuwa. hannunsa yasa yaɗan bugi kansa saboda sauyin da yakeji acikin jikinsa, like prabhas ɗin nan idan zazzafan soyayyan anushkashetty ɗinsa ya ratsa shi lol😀 ajikinsa yake jin komai ya sanja masa kamar bashi bane wani ne aka sanja dashi. Bugun zuciyarsa harma da yanayin fitan numfashinsa ji yake yi duk sun sanja an sanja nashin.
Komai ganinsa yake daban gyara riƙon dayay mata yayi tare da ƙoƙarin tura hannunsa saman ƙirjinta data kare da duka hannuwanta biyun, ƙamm yaji hannunsa riƙe a cikin nata ta hana masa damar hakan. Lamo yayi haɗi da sake kafeta da idanu bayan ya maida kansa ya jingina da royal chiar ɗin dake gaban bed ɗin.
Hannunsa ɗaya ya sanya yana tallafar face nata ruwan hawayen da yake sake gangaro mata yabi yana lashe su. Hakan dayay mata shiya matuƙar sake kashe mata jiki,ahankali cikin rawar da jikinta ya ɗan soma ta buɗe idanunta da nashi yake kan nata yana aikin lasar hawayenta da suke sake saƙkowa. kasa ɗauke natan tayi domin ji tayi kamar bata taɓa ganinsa ba, ko kuwa ta share lokuta me tsawo bata sashi acikin idanunta ba tamkar ba iyaka jiyan bane basa tare. Kewarsa da tayi da kuma irin abubuwan da taji akansa a daren jiya kawai da basa tare suka shiga dawo mata, wanda hakan yasa ta ɗago hannunta dake rawa ta sanya tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login