Showing 15001 words to 18000 words out of 78068 words

Chapter 6 - Mikiya Book 2 Complete Hausa Novel

24 Sep 2025

1295

bathroom ɗin da Ak yayi, Anutse ya fara ɗora santaleliyar ƙafarsa me cike da gargasan gashi baƙi siɗik akan ƙaramin carpet ɗin dake shimfiɗe bakin ƙofar bathroom ɗin. kafin ya Ida fitowa gaba ɗaya ya a nutse ya fara taka sawayensa cike da nutsuwa take ɗakin ya gauraye da ƙamshin shower jal ɗin da yayi wanka dashi.
Ahankali ya nufi gaban dressing mirror yana ɗaure da towel navy blue iya ƙugunsa da yama wani irin loko lokon ɗauri, sai wani milk saman wuyansa yana goge ruwan jikinsa dake yarara lafiyayyar tsayayyen jijinsa me jini a jika sai faman walainiya take tamkar woni beby sabuwan haihuwa.
Wannan fuskar da cikar kamala mai nuna barazana wa maƙiyinsa dole ne ya yarda yaci wannan suna na jarumi kuma ingarman namiji me ji tashen samartaka wanta jinin mulki ya gama ginashi, zuciyar nan nasa samm babu daɗi baƙar zuciya ta ɗan motsa da dukkan alamu kenan yau don a matuƙar haɗe take.
Ba kuma komai ne ya fusatar dashi ba sai zancen matar shi da Oum ta masa a daren jiy!, wani ɗan numfashi ya sauƙe a karo na farko tare da ware lumsassun idanunsa yana me sauƙe ganinsa saman Abubuwansa da yake da tabbacin Zaid ne ya kawo mishi.
Komai yake yi cikin tacin zuciya yake tsafff ya gama shirya kansa cikin wasu haɗaɗɗun egyptanian riga da wando ya sanya sky blue, pcarp nashi ya zira inda farar lafayayyar cutie face nashi ta ƙara fidda ainihin taswirar kyawu da kuma zatinsa. A natse ya isa gaban Iphone nashi inda sautin karatun ke fita take karatun kuma ya tsaya sakamakon shigowan ƙira ɗan lumshe Ido yayi ya kuma sake buɗewa ya kalli agogon dake manne jikin bango, red lips nashi ya ɗan ciza bada yawa ba yana ɗaukan phone in dama yasan ƙiran bazai wuce Oum nashi bace, ba tare daya ɗauka wayan ba ya nufi hanyan fita,
kamar yadda yana yinsa na rashin fara'a yake haka yafito daga cikin ɗakin hannunsa riƙe da key nashi na Keken da yake son hawansa yau. Drectly Sassanta ya fara nufa tana zaune akan wata royal sofa ruwan zuma, tayi crossing ƙafafunta wanda da duk alamu a wurintane Ak namu yayi gado aha.


A nutse ya shigo cikin nutsuwarsa da deep voice ɗin nan tasa ya furta
"Assalamu Alaikum!"
"Wa'alaikas salam habeebty"
Zama yayi daga gefen ƙafafunta yana me ɗora kansa saman ƙafafunta cike da cunkushewar zuciya ya furta, "Barka da safiya Oummuna"
Gashin kansa ta ɗan shafa kasancewar ya zame pcarp ɗin, kafin a tausashe ta amsa shi cike da kulawa. Apple ya ɗauka daga jerin fruit ɗin dake shaƙe a gabanta. Babu jimawa saiga zaid shima wata harara ya cillama Ak ɗin yana ɗauke kai daga kallonsa, shima yi yayi tamkar be ganshi ba ya zauna aka fara break ɗin dashi. Shigowan jesrah kenan ko zama bata samu ikon yiba oum ta furta, "Maza je kizo min da zauj Al-maleek!"
Rassssss gabansa ya bada sautin bugu yana tsayawa daga shan coffee ɗin da yake a tsime, babu jimawa sai gata ta dawo zama tayi gefe da Ak tana faɗin. "Oum bacci ta koma mebi ta gaji ne kinsan yau ita kaɗaine tayi duka dinner ɗin nan" kai kawai ta ta ɗaga mata suna ci gaba dacin kayan karinsu.Ak kuwa wata ɓoyayyar ajiyar zuciya ya sauƙe yana ci gaba da shan coffee ɗin da ya masa daɗi sosai, bayan da suka kammala yin dinner ɗin jesra ta fita cikin sauriri domin yau ta kusa yin late nema.
Zaid ne ya ɗan dubi oum a shogoɓe yana karyar da wuyansa gefe cikin ɗan tura baki kaɗan ya furta "Oum ni yaushe zaki min auren ne tunda kimma biyuna?"
Wata daƙuwa oum tama zaid ɗin tare da ranƙwashin kansa da samm baya saka hula ko wacce iri, sake tura bakin gaba yayi yana me sake faɗin.
"Kinga dama gobe birthday na don haka saiki shirya min suprise mata a maimakon kyautan da zaki min really?"

Yana faɗin haka ya kwasa da ɗan gudu gudun kada yanzu kuma yasha dundu, saman lafiyayyan gadonsa ya faɗa tare da ciro wayansa yana buɗe datan wayan domin tunawa duk wani clips nasu cewar gobene fa birthday nashi..........


To ai shikenan saimu gimtse anan kawai
Sai munzo taya murnan birthday koda kuwa a gayyar soɗi ne aha koba haka ba my FAN'S???


*BY AMMEYLAYLERH*







*🦅 MIKIYA 🦅*

_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________

*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~

✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*

BOOK Two…………………………񆬍✍

9&10

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

**☆✭ ★ You Are My Dream Come True _Meerah AK 😊🙃🥰😍_**


Kai tsaye status yayi da, _My people tomorrow is my birthday my celebration comin at 8:10 pm O'clock Wow my people have a crucial celebration at moment time,Happy and axcited to u all_
Kamar ƙiftawar ido da bismillah sai gashi mutane har sun fara replying nashi. Mutum na farko daya fara turo masa saƙo shine Afif taj babban abokinsa da _Happy birthday to my incredible dud in life, On this special day, I want to take a moment to appreciate the unbreakable bond we share. From childhood memories to adult adventures, we've been through it all together.
I am so grateful for the laughter, the tears, the late-night conversations, and the unconditional support. You are more than just a brother - you are my best friend, my confidant, and my guiding light. As we celebrate another year of ur life, I wish for you to have Joy that overflows from your heart ,Success that surpasses your wildest dreams,
Love that surrounds you always, Health that keeps you strong and vibrantHappiness that fills every moment.
May this new chapter bring you closer to your goals, your passions, and your heart's desires. May you continue to grow, learn, and evolve into the amazing person you're meant to be.
I am honored to be your ZAID EMAAR's partner in crime, and your forever friend. Here's to many more years of making memories, creating new experiences, and exploring life together.
With all my love, appreciation, and well wishes, happy birthday once again dud 🎉_
Daga nan sakonnin mutane suke bude masa suna shigowa kai tsaye na taya shi murnar birthday nashi.
Duddubawa ya shiga yi wasu ya amsa wasu kuma ya share ya ɗan 6ata loƙaci sosai akan wayan daga ƙarshe dai sai kashe duka wayoyinsa yayi. Yay bacci abinsa merai da lafiya.

Bangaren Ak bayan kammala dinner nashi wani kai tsaya ya ɗauki luzury blue Kekensa yabar entrance na masarautan ma baki ɗaya. Ta wata boyayyar hanya yabi gudun kada waɗan nan natattun suce zasu bishi, Saidai ashe yayi na banza ne domin loƙacin da yake dab da fita wani soldier ya ganshi. A take ya ƙira wasu suka mara may baya amma bata yanda zai gane ba.
Daga cann ƙasan ranshi yake jin wani irin boyayyen farin cikin da besan ko daga ina yake ba, Yawo kawai abinsa yake akan shimfiɗeɗiyar kwaltan.

Kai tsaye wani Haɗaɗɗen estate ya nufa a anguwar _MASHATLE SHUWAIK_ Estate ne wanda yayi fice yayi shura a birnin ƙasar nasu, anguwace ta manyan mutane kebantattu daga cikin tsiraran mutane ne ke rayuwa a cikin estate ɗin.
A wani haɗaɗɗe tsararren dogon gini ya yatsa on tampring na duka finger's nashi biyar door glasses ɗin yayi. Saida suka tabbar da ya shige lafiya kana suka bayyana a gaban wurin suna zagaye ilahirin ginin don wanzar da tsaron lafiyansa. Da kekensa yaci gaba da tafiya a titin gidan da ya wani irin bala'in haɗuwa kamar ba gobe.
Ya ilahi wani irin tsararren gidane me ɗauke da ground floor, private entrance , big private garden , 4 bedrooms , big lobby, big maid room, kitchen, 3 bathrooms, private 2 shaded car parking, no landlord lives in the house. Komai na gidan a nutse a kuma tsare haka yake. A wata ƙofar mashiga ya dakata wacce gaba ɗayanta ta kasance ting tihgt ce, sai ruwa da hadarin dubai tsaruwan wurin ya bada wata sassanyar nusassiyar iskane ke kaɗiwa a hankali wanda kai tsaye take tafiya da ƙamshin flower's ɗin da suka ma gidan dama estate ɗin ƙawanya.
Nan ɗin ma dai on tampring nashi door handle in yayi. Da ƙafa yayi tafiya me ɗan zurfi kasancewar yau baya da buƙatan hawa lifp.
Ci gaba yayi da tafiya da ƙafafunsa haka harya iska wani shegen ploor me azabar kyau da tsaruwan daya kusan tafiya da tunani. A wani entarnce door ya tsaya Akun da aka sanya domin be mutum umarnin shiga ne ta naɗi sautin amon murayansa kana ta bashi daman shiga, Ƙofar wata kuwait dooor flop dark room ce ta bayyana daga ƙasan kuwa farat ɗaya idan ka kalla kai tsaye zakace ruwane ya tare hanyar ga wanda be sani ba. Amma kai tsaye ga wanda ga sani kallo ɗaya zaima wurin ya gane cewan Opp water's tiles ne Malale a hanyan.
{Lol😊😂☺ banda ƙauyenci su O'oh ahammmm Munje..... Ta maƙalƙaleni tana ihu da kururuwan waiya ruwa² itafa wllh ba zata shiga ruwa ba😎😎😎😎😫 dan haka masu tsoro close your Ido uhummmmm}

Sanyin da yaji ya ratsa har tsakar tafin ƙafarsa ne ya sanya shi ɗan rumtse ido yana ɗan bata fuska tare da cizar ƙasan lips nashi ba da yawa ba, Sai kuma ya buɗe a hanzarce tuna ko a ina yake da wani irin sassarfa ya isa xuwa ga asalin bedroom ɗin domin ba ɗan ƙaramin missing nata yayi ba duk da kuwa cewar rana ɗaɗɗaice baya kallonta ta cikin cct fotage ɗin daya settinlyng da komai nashi.

Harda ɗan guntun gudunsa ya isa ka dattijuwar dake zaune ta juya bayanta da dukkan alamu woni abu me muhimmanci take ko take dubawa. Ta baya ya ɗan yi hugging nata yana ɗora kansa akan bayanta. Alqur'anin da take karantawa ta ajje bayan kamar good 5mints da shigowansa, gashin kansa ta shafa yana me sauƙe wata boyayyar ijiyar zuciya. Jin ta taba shine ya bashi tabbacin takai kejin da take son kaiwa ɗinne domin kuwa tun a farkon shigowansa yaga tana karatun alqur'anin.
"I miss u so much haskena!"
Ak ya faɗi cikin wata kalon muryan da yau kaɗai ya bayyana raunina muraran. " and miss u shalelen Hasken haske!"
Kamilallar voice nata ya bugi kunnuwansa,
Ɗan lumshe idanunsa yai yana me jin zallar farin cikin ganinta cikin ƙoshin lafiya.
"Ya yanayin jikin haskena yake?"
Ya jefa mata wannan tambayar kai tsaye, "komai yana ta sake zama kamar a tarihi ne shalele, iyaka kulawanka kaɗai kan wanzar da samun cikakkar lafiyana hasken haske sai dai muce alhamdulillah, tun a nan zaka gane lafiya ba kamar baya ba da nake kan ganiyar hauk........
Kasa ƙarasawa tayi domin ta hanyar toshe mata bakin da yayi, domin a duniya ya tsani jin wannan kalmar daga wurin koma waye bare kuma daga bakinta. "O'ohh kina son zuciyan shalelenki ta buga ne kawai ko J..... Hasken shalele? Pls ki manta komai kamar komai ɗin bai taba faruwaba! Yanzun baga kinan ba darai da kuma lafiyankiba and ya kamata ki goge duka sauran memorie's ɗin daya saura a cikin brain naki hasken shalele right?"
Sake shafan gashin kansa tayi tana jan kaɗan ba da yawa ba.
"Alhandulillah Allah alhamdullilah I don't have enough words to thank u or described how am feeling right now after open my eyes and see me in front of the apple of my eyes the favourite part of me"Ak yasake furtawa yana juyowa yayi facing matar yana sakar mata wani lafiyayyen murmushinsa daba kowa ke samun kalansaba. Wani irin hawaye ne ya ziraro daga idanunta sanda taji yasake rungume ta sunfi 1mnt a haka sannan yayi breaking hug ɗin yana kama hannayenta yayi kissing nasu.
Chaliey robbot ɗin dake kula da duk wani al'amura na gidan Ak ya ƙira cikin abinda bai gaza 3minst ba sai ga wani saƙagon robbot ya bayyana . wanda shi da kansa ya ƙirƙiri abinsa domin kulawa da lafiyan grennpa nashi domin bai yarda da kowa a fannin kula masa da hasken saba.
Gidane ke6antacce da babu wani halitta da yasan yana da tun a loƙacin da ya kawota gidan. Komai dake wakana a gidan waɗan nan robbot ɗin sune ke aiwatarwa domin gudun kada aci amanarsa, ko'a ha'inceshi hatta da komai da komai sune suke kama daga kan kitchen har zuwa su moping, wanke² dadai sauransu. Da nu'urar jikinsa yayi amfani ya duba abinda yake son ya duba ɗin kana ya sallami chaliey. Babu jimawa saiga rakatun maganan Yesh,tare da zurat sun cika palon, "Ohh god!"
Ya faɗi yana me zamewa ya kwanta don yasan halin yesh ba barinsa zaiyi ba shike nan, "Barka da xuwa babban aboki!"Robbot yesh ya faɗi .
"Dud!" Ak ya ambaci sunan robbot ɗin yana me cewa. "Pls bansan stress ka barni kona maka filla² Ka tashi a aiki na ƙirƙiri Afuuh, kai ka tashi a aiki okoy?"
Yanajin hakan tun be ƙarasa ba ya ɗauki hanyar barin bedroom ɗin yana daf da fita yace "Battery na yayi sanyi, kana plash nawa yana gaf da samun matsala ayi gaggawar sauyasu tare da charging piont na samu rauni ba dayawa ba kamar yadda nake d.......
"Najiiiiii"
Ak ya faɗi yana cewa "bani zanyi aikin ba chaliey zai chajeka!" ita kuwa dama zurat tuni tabar wurin. Daga nan baccin daya kwana biyu baiyi irinsaba yayi wuff dashi, Ido sosae dattijuwar ta zuba masa tare dajin wani mugun tausayinsa, "Kana ganin jarabawa yaro sannu ɗan baiwa"
Cikin wani irin slow ya juyo da face nashi suwa kan fuskanta, sauƙo da idanuwansa kan fuskarta yayi kallon ta yake kamar ba gobe a hankali ya motsa bakinsa wanda nima da banji meya faɗa ba? wani guntun smiles ta saki tana me sake gyara mishi Konciyarshi, nan baccin gasken yazo yayi awon dashi.

_Almost 2:37pm
★★★

A nutsensa ciki wannan yanayin na kamewa da muskilanci yake saƙƙowa a saman stairs ɗin, Sanye yake da 3q jeans black sae armless brown.
Hangota yayi zaune cikin babban falon nata hannunta riƙe da mug tana sanye cikin wata doguwar rigar kuwait Jallabiya. Zana yayi a kusanta yana amsar mug ɗin tare da ɗan sipping shayin kaɗan bada yawa ba. "Kafito kenan?" ta faɗi tana kallonsa da kai ya amsa mata domin yana tashi yaji zuciyansa tamay nauyi, Zama kaɗan ya ƙara ya mata sallama ya fice bacin sun tattauna wasu muhimman sirrika.

★★★
_MOH JIDDOH_

"Haba jidd0h Ae tun asali ma laifinki ne da kika bari har ma ya kai tsawon wannan loƙacin muna sponsoring nasa da kinyi duk mai yiwuwa tun a baya kin sa an kawar dashi ne ae yanzu gashinan ya zame mana ƙarfen ƙafa shida shegun ƴaƴan san nan!. Yaufa kimanin 7 days kenan ko ikon ganinsa bamu da bare mu kawo ƙarshen wasan kowa ma ya huta!"
"Bazaka gane ba Hussein na fika jin raɗaɗin hakan dahar na raini ɗan kishiyata a matsayin nawa ɗan! Sai yanzun nima nake sake tabbar dacewa ba ɗan ƙaramin ganganci nayi ba! Amma ba komi anzo ga6ar da dole su kwalba su bayyana domin kawo ƙarshen komai a yanxu bana da buƙatar sake jin komai ko ganin komai fa ce lalacewar family'n _JADDER'N ASHAAN_ Ina son kafin numfashinta na ƙarshe bayar ganganr jikinta ta ɗanɗani ɗaci da kuma azabar da hakan shine zaiyi sanadiyar bugawan zuciyarta. domin kuwa tana ji tana gani ɗan data haifa zaice ba itace uwarsa ba tare da shegun jikokinta. Ina buƙatar yau naje tare dakai domin kuwa shine na ƙarshe kuma ta fito kenan, A gaban idonta za'a harbe kan ɗanta bata ikon hanawa Hhhhhhhhhhhhhhhh..........
Ta sheƙe da wata kafurar dariya tana ƙarasa shigewa bedroom nata.

********
_NIGERIA'N_
*Lagos*
******************
_Mariya Kamaal_
Tana tsaye a kitchen sanye take da top irin wannan wanda daga ƙasansu ake ɗinkewa hakan yasa gefen cikinta yake a buɗe sai crazy 4½, shigowanta kenan
kanta a kunce a nutse tasa hannu ta tattare shi ta sakashi cikin trap band Yunwa take ji sosae hakan ne ya sanyata dafa couscous jallop bata jima kuwa ta fito ajiyewa tayi a dinning Area tayi sama domin ɗaukar chocolate nata na gado batakai ga hawan stairs ɗinba aka danna bell.
''haiiii waye kuma yake ƙoƙarin shiga haƙƙin ni da kuma babynmu?" da yanayi na gajiya ta faɗa da kuma yunwar da take azalzalarta tana me yarfe hunnuwa jan ƙofar tayi da ɗan ƙarfi Tana sake ambatar, koma dai waye zai shiga hakkin babynmu wlh"
"Baban babyn ya dawo domin sammm ya gaza samun nutsuwar zama ba tare daya sake jin dumin babyn da kuma maman babyn ba"
Kamaal ya faɗi yana jawota zuwa cikin jikinsa. Ɗan bakinta ta tura sai kuma ta furta "yunwa mukeji first"
"Aha go ahead muje na kula da maman baby kar yunwa ta kama min baby tun a ciki"
Ɗan rufe idonta tayi alamarn kunya sai kuma tayi saurin janye jikinta tana wucewa gaba, "Ina kuma kike shirin zuwa haka?" ya tambayeta ganin tana ƙoƙarin hawa sama. "Zan ɗauko chocolate nawa ne fa!"
"Dawo a nan wai ban hana shan zaƙin nan haka nan ba ne kammm?"
Kwa6e fuskanta tayi kwalla na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login