Showing 63001 words to 66000 words out of 78068 words

Chapter 22 - Mikiya Book 2 Complete Hausa Novel

24 Sep 2025

1291

abin wulaƙantawa bane. Kuma dama shi haka lamarin duniya yake abinda ya baka dariya wata rana ze juye ya baka kuka. Haka abinda ma'ana ɗan haƙin da aka raina shike tsole idon maƙiyansa."

"kinyi tunani me kyau kema Meeran Anne au ko nace ta AK!"
Hannuwanta ta sa tana rufe fuskarta tare da fadin "Allah ni ba tashi bace ta annen dai"
Wata kafurar harara Queen ta sakar mata tare da faɗin "seki zauna sokanci da sakalci yanda suke kewaye da dangin nan nasu a liƙa mishi wata" wata kalan zaro ido meerah tayi tare da faɗin "Iyeeeeeee! Na'am!!!" ta ƙarfin daya dawo da hankalin kowa kansu. Idonta be sauƙa kan kowa ba se ana AK da dama tuni idonsa yake kanta. Baki ta murguɗa masa tana ɗauke kanta. "Ba dai kyau munai munai uhum donma mutum yaji"
Anum asha ta faɗi tana murguɗa musu baki, rankwashi Queen ta kai mata taui saurin zamewa tana mata gwalo. Daga nan kuma aka saɓunta gaisuwa aka sake gabatar ma da juna kai nan masu kuka sukayi masu tausayi ma sukayi ƙiran sallar magrib da akay ne ya sanya mazansu miƙewa suna fita baƙi ɗayansu cike da burgewa daga nan suma matan suka mimmike masu yin. sallar nayi masarayi kuma suna dasa sabuwar fira.

Se bahan sallar isha'i kana mazan suka dawo na cikin makkan na tafiya gidajensu masu kwana kuma kowa na kama abokin kwanansa, Queen ce ta miƙe da sauri meerah ta miƙe itama tana bin bayanta. Se daga baya queen ta lura da duk inda tayi nan meerah ke yi, tsayawa tayi tare da tambayarta ko wani take nema amma setace mata a wai ita zatabi ita a wurinta zata kwana, wata ƴar ƙaramar dariya queen tayi tare da kama hannun meerah tana juyota gabanta. "Idan kika bini ni kuma nayi ya da nawa mijin?"
"Don allah auntiniey naga kowa wanda ya sani yake bi ne ni kuma ke kawai na sani ita kuma anne ganin ƴan uwanta ya sanya ta manta dani ne ma fa pls zan biki nikam kawai"
Haba queen ta riƙe tare da furta "Wa rabani wllh ba zaki bini ba nima wurin nawa mijin na nufa kema kibi naki ai kunfi kusa a yanzu baki da makusancin daya fishi a cikin wannan duniyar! Don haka nemarshi wllh ba zaki bini ba ahammm"
Saƙeƙe meerah ke bin queen da kallo tana kallonta kuwa tayi gaba ta shige motar mijinta dake ta mata hong tun ɗazun. Ji tai an ɗan rungumota ta baya jikinta na ɗan rawa tayi saurin juyowa tar idanunta suka faɗa cikin nashi. kansa ya kwantar a gefin wuyanta tare da faɗin "Kinga yadda ake ririta miji ko? Idan kuma baki so ne kawai se naba wata dama a family a ɗaura kinga dama gobe juma'atu ce babbar rana sena samu tabarrakinta kenan"
Ya faɗi yana ƙashe mata ido ɗaya. Ture kanshi tayi cikin wani fushin da taji na taso mata ta soma tafiya da sauri¹. "uhmmmmmm Ashe dai ana sona baƙin cikin nuna min kawai ake" ya faɗi cike da muryan zolaya amma samm bata gane zolayartan yake ba a fusace ta juyo tare da faɗin. "Allah ya kiyashe ni naso ka never forever wllh kaje ma a ɗaura maka da mata ɗari"
Ta fadi tana juyawa fuuuuuu.
Cilak yacira abarsa yana nufar danƙareriyar blue black ɗin ɗaya daga cikin jerin car's ɗin dake compound na gidan.
Shure¹ take famar yi tana son taga ta kwace amma ta gaza kamar ɗazu seda ya zaunar da ita kana yaja motar suna barin gidan gaba ɗaya. A wani ƙayataccen madaidaicin gida ya paka sake ɗaukarta cilak ya sake ɗaukarta yana yin cikin ainihin gidan da ita. Zaunar yay akan sofar dake gaban bed ɗin bedroom ɗin yana shigewa bothroom, shure shurenta taci gaba dayi tana ƙananun kukanta tana a yadda ya barta harya fito ɗaure da fari tass ɗin towel me laushi da taushin tsiya tsarbar farin har wani hasken blue kaɗan yake bayarwa. Webdroop ɗin dake shaƙe da kayayyaki na mata dana maza ya nufa wasu tausasan riga da wando marasa hannu ya ɗebo tare da komawa gaban mirrow'n ɗakin. Duk abinda yake ta ƙasan idonta take kallonshi sebin farar fatar jikinsa data haɗu da hutu da jin daɗi take wacce take wani shaning da ɗaukar idanu game kallonta. "Malama ki fito kai tsaye ki kalla mijinki ki dena woni ɓoye ɓoye da sinne kai kamar wata ta gari" ya faɗi yana zama akan stool ɗin mirrow'n lotions masu tsada da tausasa fata ya shiga murzawa a saman lafiyayyar fatarsa. "Oya tashi kije ki wo wanka don tsarina bana bacci kusa da wanda yake tsamin dauɗa"
"Bazan yiba idan kuma zaka min se naga!" ta faɗi tana mjrguɗa masa da micilon bakinta me kama da gidan tsutsa.
A natsensa yaci gaba da shafa mansa tare da sauran uzirirrikansa, babu tsammani kawai taji yayi sama da ita idanu ta zaro woje cikin muryan in inar data rasa inda ta gada ta furta. "I...Ina ku.....ku...ma....za..ka.
..kaini?"
"Ba abinda kika buƙata kenan ba zan miki wonkan ne" ya faɗi kai tsaye cikin muryan nan ta no nonsess. Dukan ƙirshin da be gama ɓalle maɓallan gaban rigar ba ta shiga yi tana me faɗin "Ni wllh sheerri kamin Allah ba ce nay kamin wonka ba, da girman nawa zance kamin woni wonka dan mugunta kodan kawai kaci zalina!" tayi maganar tana saken ijiyar zuciya. Taku yake yana sake kusantar bedroom ɗin beko saurareta ba bare jin maganganun da take faɗi ɗin. Seda ya dire da bathroom ɗin kana ya shiga kiciniyar cire mata top ɗin dake saman riga da wandon dake jikinta na palazzo robe. Kuka ta sanya mishi tana faɗi. "Ka fi ta! Ni zan iya! Bana so bana so! Wllh bana so" ƙyaleta yay yana faɗin ya bata nan da 30 mints tayi sauri ta fito. Kai tsaye car key na motan ya ɗauka yana fita cikin abinda bai wuce 15 mins ba se gashi ya dawo hannunsa riƙe da ledoji manya guda biyu.
Befi ten min da zama se gata ta fito kamar ranar jikinta duka nannaɗe da fararen towel tamkar wota fatalwa. A wannan karon kam seda sautin murmushin daya saka ya fita don ya gaza ɓoyuwane. Cikin danne dariyar kuma dake son kubce mishi ya furta "Koma ki ɗaura alwula malama" ko inda yake bata kalla bare yayi tunanin zata tanka shi. Tsaye ya miƙe tsammm yana nufar ind take ganin yayo kanta gadan gadan ne ya sanya ta zurawa zuwa cikin wedroop tana faɗin "wllh da Alwulana na dauro ma tsaya kaji"
Wani lalataccen murmushi yay yana komawa zaune. Sauri sauri take birkitar wedroop ɗin cikin wannan muryan nashi ya furta. "Kin neman wani abune?"
"Um-um na ganshi ma"
Ta faɗi tana sake cusa hannunta don samun wasu kayan, ganin bata samu bane ya sanyata ƙoƙarin maida waɗan da ta cire.
Ganin tana ƙoƙarin maida kayan data cire ne ya sanya shi dakatar da ita wasu riga da wando masu tsayi da santsi ya bata yace ta saka. Ganin kayan da mutuncin sune ya sanyata yarda tana amsa baya ta juya masa wandon ta fara zirawa kana ta zira rigar da yadda bata yarda yaga wani shashi na jikinta ba.

Himar ya bata wanda yazo mata har ƙasa kan dardumar dake kallon alkibla ya nufa yana mata nuni data biyosa. Sallah yajasu raka'a biyu bayan sun idar ya dafa saman goshinta tare da karanto adda'ar sa annabi ya koyar a daren auren ma'aurata. Dake wancan karon yana ba'a hayyacinsa bane ya sanya hakan bata samu ba se a wannan karon.

*"_Allahumma inni as'a luka min khairiha wa khari ma jabaltuha alaihi. Wa Auzubika min sharriha wa sharrima jabaltuha alaihi!"
Daga nan se sauran adda'oi suka biyo baya nan ya shiga jera mata tambayoyi kamar yadda koyar annabi take. Duka tana bashi amsar tambayoyinsa be sameta da ɗangarta ba ko ɗaya daga inda suke ya miƙa hannuwansa gasassun naman ɗawisun daya shigo dasu yanzu da zafinsu ya buɗw musu. Turirin ƙamshi da daɗinsu suka bugi hancin meerah haba sega meerah ɗinmu da haɗiyar wani mugun yawu lol. Kamar yadda nima ina daga nan na haɗiyi nawa lol banda dariya.
Da kanshi ya shiga ciyar da ita babu fulaƙon komai meerah ɗinmu ta zage ta dautsi naman ɗawisunta lol tana korawa da zazzafar madarar da su dama basa rabo da ita koda yaushe. Ƴar ƙaramar gyatsatayi tare dayin hamdala tana miƙewa tsaye ta koma saman sofa abinta tana kobciya abinta.
Seda ya kammala kana ya kawar dasu daga wurim yana medasu cikin fridge ɗin dake daf da ƙoyar fita. Brush yayo kamar yadda itama seda tayi kana ta konta ɗin, saman lafiyayyen gadon dake tsume cikin wani farin tattausan farin duvet da ya sirka blue.
"*✯MEEFRAH♡!!!*"
Ya ƙira sunan a wani irin nutse "Na'am" ta amsa shi.
"Dawo nan" ya faɗi cikin muryan bada umarni yana ɗauke duka fara'an kan fuskanshi. Fuskanta ta yamutsa tare da faɗin.
"Ni wllh kamar kan sofa zan kwana" tace tana me sake gyara kwanciyarta da kyau. "Ok zata ishemu ai" yana saƙkowa a gadon. {Na shiga uku} ta furta tana zaro ido irin na marasa gaskiyar nan. Ko kafin tayi wani yunƙuri harya iso kan sofar yana shigewa cikin jikinta. Saurin tashi zaune nayi ina kakkare ƙirjkna da hannuwana sejin sauƙar hanniwansa nayi kan nawan yana zame nawa hannun tare da mayewa da nashi soft hannuwan masu azabar laushi kamar na jinjirin da aka haifa yau..
Wani kalan riƙo hannuunsa nayi idona kamar zasu faɗo kasa. Cikin wata matacciyar murya ya furta "Sleep tight baby"
Ya faɗi yana kwantar da kaina saman ƙirjinsa. "Ni sanyi ma nake ji" nai maganar duk don son na kubuta. "Ohh!" ya furta cupping fuskanta yayi da hannunshi, hakan yasa meerah zuba mashi idanu itama tana kallonshi. Kasa ci gaba da kallonshi tayi tana sadda kanta kasa not saying anything saidan ita kaɗai tasan irin halin da zuciyarta yake ciki na tsananin bugun da yake mata wanda ta tabbar na tsoro ne.
Ahankali yakai lips nashi saman nata yana zaro harshensa dake ƙamshin mouth wash ya ɗora saman tattausan lips nafa ya ɗan lashesu tight cikin nutsuwa da sanyi , lumshe idanunsa yayi tsananin feelings ɗinsa na ƙaruwa akanta. Saiya ɗago fuskanta gaba ɗaya ta yadda zai kalleta da kyau, yana nutsa duka hannayensa cikin lallausan gashinta tare da zubama red lips nata narkakkun idanunsa. Yanda ya sake lasan lips ɗinta ne ya sanyata jikinta fara ƙokarin rawa.sake shigar da ita jikinsa yayi da kyau yanajin ƙirjinta da babu komai na neman ƙarasa kashe sa da ransa tare da ƙarasa konce masa notikan kai.
Ƙanƙameta yayi jin komai nashi na ƙarasa koncewa fuskansu ya hade wuri guda wanda hakan ya tilasta mata buɗe idaunuya. Ba ƙaramin firgita tai ba da ganin yadda kwayoyin idanunsa suka sanja launi tamkar woni bugagge. Mjryansa a shaƙe matuƙa tamkar irin wanda ya shawu sosai ɗin ya furta. "I need mifrah nd I love u baby!!!"
Yay maganar da in ina jikinsa na wani irin tsumar dashi kaɗai yake jinsa haka jikinsa don matsanancin feelings. Anan kan sofar komai ya faru tun ina tunanin zafi da ciwon da zanji se naji saɓanin hakan yau.
Don sammm ba irin dararen ranakun ranan bane. This kiss is not pie pierce but gently, there is no anger in it no sadness. Just love lots and lots of love amma kuma. Just like no dararaen ranakun baha it took away all my sense.
Bayan komai ya lafa idanuna a lumshe ina cikin jikinsa a kwance luff se shaƙar wannan dadɗan unique ƙamshin san nake. Ni kaɗai nashiga tunani. Anya akwai namiji irin *YAYA KUWAIT AK* kuwa? Don shi irin mazan nan ne The Man that guy is fire in bed.
A hankali taɗan cizan lips nata tana sake cusa kanta cikin ƙirjinsa da babu riga tana sake lafewa luff tamkar wota ƴar mage.
Ahankali wannan abin me kama da ƙaunarsa taji kamar yana sake mata dabai baiyi a cikin duniyarta, {I LOBE U muah}. ta faɗi can kasan zuciyarta. Jitay yaja ijiyar zuciya tare da furta "And I will lov u for everything mifrah!"
"ni bance komai ba ai" ta faɗi tana sake kanainayeshi da duka hannuwanta.
Daga nan wani kalan daddan bacci yay awon gaba da ita a cikin jikinsa tana ji wannan abin na sake baybayeta.

Washe gari juma'a be mayarda ita ba duk da ƙorafin data ringa may. Haka suka ƙara kwana abinsu suka sha ƙaunarsu. Har zuwa wata washegarin daya kama asabar kuma a ranar ne zasu wuce madina.
Farkawanta kenan daga baccin daya ɗan fisgeta A hankali ta shiga ware lumsassun idanunta, sai kuma tayi saurin komar dasu da sauri ganinsa babu riga a jikinsa se wani short ɗin guntun wando. Har yanzu ta kasa sabawa da ganinsa haka babu kayan arziƙi jikinsa tana matsawa can ƙarshen gadon.
A hankali yasa kafaɗarshi ya maƙale wayar da yakeyi kana a hankali ya matsota jikinsa kana cikin nitsuwa ya ɗan kalleta kana a hankali ya furta.
"Irin idon xena warrior princess gareki ✯MEEFRAH♡!!! yadda kike sarrafasu kuma tamkar yadda Deepika pedakune ke saffafa nata. I love your gold eyes"

Ya faɗi in sandly voice yana shigar da ita cikin ainihin jikinsa da babu riga......



*BY AMMEYLAYLERH*

Hhhhhhhhhhh

Mu kwana ƙalau na tahinku bacci nimaaaaa😬😦





*🦅 MIKIYA 🦅*

_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________

*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~

✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*

BOOK Two…………………………񆬍✍


# Hot Romance scene
# Real life
# Hot love scene
# Ak meerah
# A.k.a AMMEYLAYLERH👍👉


*Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ*

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

35&36

"Ehhhhhh lallai wuyanka ya isa yanka DUD! wato da ace bani da mata tuzuru ne ni kamar *TAJ EL-MUAZ AFIF* ɗin *AMEESHERH* {na cikin littafin *AMMEYLAYLERH* me suna *SPECIAL* {_Ta Daban_ }
Kenan da seka haukatani ko me kake nufi? Tunda har zaka amsa woyana kana a irin wannan yanayin ɗan iska kawai"
Daga can ɓangaren me wayar *MALEEK TOUFIQ* ya katse shi yana runguma *Ashnour* tashi jikinsa shima. Ɗan zame woyar Ak yay don wllh shi yama manta cewar woya yake yi da Maleek toufiq ɗin shima dai ɗaya daga cikin littatafan *AMMEYLAYLERH* Ne me suna *KAREN BANA* (maganin zoman bana).
Datse woyar yayi yana jan ƴar ƙaramar tsuka tare da birkitota jikinsa tana komawa kan ƙafafunsa. Ganin ya kafe wuri guda da kallo ne ya sanyata kallar inda yake kallar saurin jan armless ɗin dake jikinta sama tayi. Tare da ɓata face nata tana ƙoƙarin sauƙa daga jikinsa.
A nutse cikin sanyi da nutsuwa ya sanya hannuwansa yana zagayo ƙugunta dashi, ɗaya kuma ya saƙalo wuyanta yana matso da fuskanta dap da nashi.
Ƙamshinta ya sake shaƙa Yana buɗe Idanuwansa da suke bayyanarda abinda yake ji a zuciyarsa akanta.
Hannunsa ya saka ya juyo da ita yana kallan kyakkyawar fuskanta data kasa ɗagowa ta kallesa saboda yanda take Jin kirjinta na bugawa na tsoron ta buɗe ido ta kalli abinda ze kusa tafiya da numfashinta. Wani kalan lasan fatar wuyanta yayi wanda hakan ya tilastata buɗe idanunta da suka tara ruwa suke gaf da zuba.Idanuwantan dayake jiran ta ɗago ya kalla ta buɗe akansa, yarrr ya wani ji tsikar jikinsa sun tashi wani mayen feeling nata na neman fasa kansa. Kallon cikin ƙwayar idanunta kaɗai kasheshi hakan yake yi. kallan da ya sakar masa wani mayen feeling ɗinta sabo, sake lasan fatar wuyanta yay still. Wani kallo ta jefi fuskansa dashi wanda ya sanya idanunsa yin luuuuuu tamkar wanda ze some mata.
wata fitinanniyar ajiyan zuciya ya sauƙe tare da rintse ido ya buɗe yana sake shigar da ita jikinsa ya rungumeta gabaki ɗayanta ahankali yana jin zuciyarsa kaman zata fashe akan mayen abinda ke ɗibansa gareta. Ruwan da suka cika idanunta suka sanya mata ƙyallin idon ne ya gangaro ta gefin kwarmin idonta.cupping fuskanta yayi tareda matseta jikinsa ahankali Cikin nutsuwa yakai bakinsa kan kunnenta da wata lafiyayyan murya me wani irin sautin daya sakata rintse Idanuwanta da ƙarfi tana ƙanƙameshi.
"Kinsan illan da wanɗan idanun suke haifar min kuwa?, kin san tun yashe waɗan nan launin idaniyar suke illata rayuwana *MEEFRAH!* ?" ya faɗi yana
kasa ci gaba da kissing nata yay ya saketa a hankali yana ƙin kallan Idanuwan, saboda ka kashesan da Idanuwan keyi. Kan lips nata ya ɗora bakinsa yana ɗan jujjuya nashi ahankali tare da gangaro da hannuwansa saman wuyanta yana ɗan shafarsa kaɗan.
Sake mutuwa jikinta yayi kanta ya tsaya daga tinanin komai bayan rintse Idanuwanta datai tanajin yanda bakinsu yake haɗe har loƙacin yana kissing ɗinta cikin wani irin sanyi da fitinannen yanayin dayake sake rikitar da tinaninta. wuyanta yayi ma wata shegiyan shafa yana maida bakinsa wuyan ya ɗora lips nashi yay wani kalan kissing ɗinsa yana gangaro da kansa kan kirjinta dayake kalla kafin ya buɗe gaban rigar ahankali fatar kirjinta da mu nigeria kai tsaye

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login