Showing 42001 words to 45000 words out of 78068 words
gefena. ɗaukana yayi chakk yana shigewa dani wani irin rantsatstsen bedroom na alfarma. Kwantar dani yay cikin wani irin muryan da ban taɓa jinsa dashi ba ya ɗora bakinsa kan kunne na tare da furta.
"Idan na rufa miki asirin ni kuma wazai rufa nawa _MIFRAH_?.
Yanda ya ambaci sunan nawa cikin wani irin salon daya bugarmin da zuciya.
"Pls ki tsaya idan kika bi a sannu komai zefi xuwar mana da sauƙi"
Ƙoƙarin kwace jikina nake tare da furta "Don Allah nidai ka ƙyaleni karka cutar dani kawai ka medani wurin oummu tare d jesra ma yafi"
"Zan fiki cutuwa idan nayi hakan *MIFRAH!* pls relax beb" Ya faɗa cikin muryar data sake firgitani sosae. Kici kicin kwatar kaina na shiga jin al'amarin na neman fin ƙarfina. Sake matseni yay a jikinsa dake kakkarwa sosae buɗe min rinannun idonsa yai duka wanda na lura baya son na kalla aikuwa sake rikice masa nai ina faɗin ya sake ni bana so.
"Tun wuri ma kara ki tsaya ki nutsu dan wannan abin naki bashi zai hana faruwar komai ba dan ina da taurin kai, idan har nace zanyi abu ko menene shi to kuwa tabbas zanyin. Idan nace bazan ba to kuwa ko mene zai faru sedai ya faru don haka ki nutsu pls!!"
Ya ƙare maganar da rufe min baki da nasa daga haka bai sake bani wata dama ba koda ta shaƙar numfashi ne cikin sauƙi. Gaba ɗaya seya sanja daga ainihin AK da kuka sani xuwa wani AK ɗin na daban.
Babu tsammani kuma naji ya zare lips nashi a nawa tare da kama rigar jikina tun daga sama har ƙasa yana rabata gida biyu. Dama after dress anbar maganarta tunda a kan sofa.
Take ya saki Wani mahaukacin numfashi ganin lafiyayyan suran jikina a bayyane. Tashi rigar ya raba gida biyu shima kafin ya janyoni yana sake haɗe bakinmu cikin sanyi ƙirjinmu na haɗewa wuri guda. Saura ƙiris ya rasa numfashi da bugawan zuciyarsa akan yadda fatar jikinmu da babu kaya ta haɗe. Sabi da yanda kirjina da ba kaya ya sauƙa kan nasa kirjin ba kaya ajiki Shima. A yanda yakejin kansa har wani turiri turirin hayaƙi na fita bazai iya cigaba da haƙuri da hakan ba.
Dan haka ya ɗagoni yana bina da wannan mayen kallan cikin idanuwan dagyar ya iya furta "I need you MIFRAH" ya furta yana bina da wani irin french kiss Kaman zai cinyeni ɗanya.
A kirjina zuwa bayana da marata ya ringa yawo da hannunsa cikin wani irin Abu da yake jin kaman zai fasa Kansa.
Kashe wuyana yahau Yi da harshensa zuwa ƙirjina wanda kai tsaye hakan ya nemi daya sumar dani sabi da wani abune dabai taɓa faruwa dani ba.
Shi kuwa Kansa tini ya juye notikan Kansa suka kunce ya rasa control nashi baki ɗaya Yana son yay romancing nata dakyau Amma wutar abinda ke ruruwa a tsakar kansa taci karfin hakan.
Duk wasu shure shuren da nake yine naji ya tsaya chakk jin abinda yake shirin aikatamin ko kafin nayi wani yunƙuri tuni harya ɗauki harama.
★
Tunda nake a rayuwata ban taɓa tunanin akwai makamancin irin wannan tashin hankalin na kana ji kana gani ba sai yau. Sam baya jin roƙo baya jin magiya. Saima sake tabbatar min da shi ɗin mayuncin zaki ne da in ya ɓalle abinda ya fito nema kawai yake farauta. Tun ina iya banbancewa har komai ya ƙwace min daga gangar jiki zuwa fitar numfashina.
A wannan daren komai dazai faru ya fara rubuta kansa.
A wannan daren kunɗin ƙaddarar wasu ya buɗe na wasu kuma ya rufe, A wannan daren me afkuwa ta afku wanda daren shine ya zamo silar warwarar wasu cukurkuɗaɗdun duhun daya daɗe da mamaye koda ƙyallin haskene. Sai gashi a dare ɗaya Allah yayi a rana ɗaya Allah ya kawo sauki cikin sauƙi me haɗe da wanko jurwayen dake gudu yana kwaranya a wasu zukatan. Ya kuma toshe duk wata hanya ta datti me ɗauda wacce ingancinta be kai ba. Ya kuma bayyana hasalin *GARKUWAR GANI NA WANNAN MASARAUTA.*
_JADDERN ASHAAN_
To ai shikenan a gimtse kawai.
👋Hannu kamar ze cire gadon baya kamar ya ɓalle kai wllh typing? Typing azabane.
*Don girman Allah Idan baki biya ba karki karanta min littafi don idan nayi Allah ya isa banyi laifi ba nake ganin?😕😕😕😡*
Uhummmmmmm
Taku *AMMEY LAYLERH*
(Real Mirrah)
*🦅 MIKIYA 🦅*
_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________
*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~
✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*
BOOK Two…………………………✍
23&24
# HOT LOVE
# ROMANCE SCENE
# DESTINED
# LIFE
# REVENGE
# AK MEERAH
# IDENTICAL TWINS
(Hhhhhhhhhhhhh lalla i mafarki Shirmene jama'a daga rubutun littafin MIKIYA saiga AMMEY'nku nacin uban tanacin uban ƴan Nigeria harda su tada aljanu. Wllh da gaske mafarkin nayi😱😓😫 hardasu gwara kawuna Ohhhh Rabbi)
♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡
★
_NIGERIA_
*Apapa lagos*
Gyara zamansa Zubair tanbuwal yayi kafin kafin yaci gaba da faɗin.
"Babban sojane da babu kamarsa duk wani soja da zaka kalla to shi ya zarta hakan don kuwa akaf cikin duniyar duk inda ya zaga yana da wani irin babban matsayi. Uwa uba kuma Akwai shi da wani irin kwarjini da farin jini ga kuɗi don wannan yaron tycoon ne me zaman kansa. ga mulki tarin masoya Allah ya bashi ga bala'in izza kafin yayi magana ya buɗi baki yana magana haka rakaka caff ashe kuwa za'a shekara sittin manya manyan gidan gidajen jaridu da tv da duk wata kafa ta sada zumunta nemansa suke ruwa a jallo don samun damar yin hira da shi kullum yana zagaye da jibga jibgan Bodyguards suna take masa baya ga wasu jibga jibgan sojoji a gefen sa! A takaice dai A MALEEK The Handsome of the world ne baki ɗaya mutumin daya kafa rishinan nan kasuwancinsa a ko ina a kowacce duniya. Mutumin da kake mutuwar haɗa hannun jari dashi wato (E) grouo ɗinan. Ba iyaka E group duka wani company da zaka ga yakai ya kawo to na EMAAR's MALEEK.
mutumin da mutane suke mutuwar ƙauna fiye da numfashinsu ata dalilin kyautata musu bawai iyaka ningeria ba har dama sauran ƙasashe. kuma fa wai hakan ba ganin fuskar sa suke ba don kullum da facemark yake yawo ba abun da zaka kalla sai idon san nan me kama dana mage. shima idon time to time yake zama ba glass amma a haka jama'a ke mutuwar son sa musamman ma ƙasarnan tamu, yana yin bad da kama don mu'amulantar mutane daban daban. Shaharren ɗan kasuwane dayay shura a cikin duniyarmu ya kuma kasance tamkar ƙashin bayane wa talaka ya buɗe gidajen marayu a kowacce duniya. Yana zamar da marayu tamkar ƴaƴansa ƙannansa yanzu haka labarin da nake baku kusan duka yaransa marayune wanda ya inganta rayuwarsu! Su kuma suka zama bodygurds nashi don sunce rayuwarsu fansa ce a gareshi. Ba kowa bane wannan EMAAR's ɗin se wannan wanda muke kalla a matsayin tantiri wanda dama son zuciyane ya sanya muke son ɓata may suna. Ance tunda yake a rayuwarsa duk yawon kasashen da yake wani media trend be taɓa fira dashi muraran ko ganin face full nashi ba se ita wannan shahararriyar ƴar jaridar tamu _MARYAM ABDULLAHI GWANI_ wace itama daga karshe kakansa sarkin kano ya aure masa ita. Ashe ita kanta yarinyar jikar Sarki Ash Mayesh ce way anyima mahaifiyarta kucciyane tun tana yarinya a cikin masarautar EMAAR's akan mulki, ashe kuma bama ƴarsa bace yanzu haka Sarki Ash mayesh yana nan a cikin garin nan a gobe ma jirginsa ze tashi tare da Ƴarsa don taga dangi kaji fa yadda Allah yake ikonsa.
Wllh a loƙacin da Governor Ibrahim Khaleel Nasara yake bani labarin nan yadda kasan nayi fitsari a wando haka naji. Wllh Da idona naga Sarki Ash sarki me daraja sarkin Madina"
Tunda Zubair tanbuwal ya soma magana wurin yay kamar ruwan ya shanye. Cikin rashin rashin haƙuri da ƙawa zuci da kuma dama shima zuciyarsa a tafashe take Isa manu ya furta "Duk akan waye kake uban kurawanne ne kana ehhhhhhhh ƙaunata a duniya naga na haɗa hannun jari da (E) group INVESTMENT amma banda yanzun da nasan waye hasalin me company'n!" Isa manu ya faɗi yana ɗauke kansa dake balain sara may.
"AK shine hasalin me company,n"
"Aaaaaaa meeeeee?"
Duka har suna rigan haɗe baki wajen tambayar hakan. Banda Isa manu da dama tun tuni Reza ya sanar dashi kuma tun daga loƙacin be sake sanya Reza a cikin idanunsaba, "Wai mi yasa duka rayukanmu suke watangaririya a hannun wannan shegen yaron ne iyeeee? In taƙamarmu kuɗi ya fimu,in taƙamarmu iko,mulki,power, duka ya fimu meya mana saura? Meya rage mana kuma shi kansa A...K...K ɗin nasan ba tsira zeyi ba daga tarkonsa" Audu bashasha ya faɗi cikin kunan rai don shi a yanzu babban abinda yafi buƙata shine yaronsa kawai.
"Kenan dai dama duka zaman akan shine? To miye amfanin hakan duk dai akan mutum ɗaya ne ake wannan abin wato _ÊÃGLÉ ÆK?_" Isah manu ya sake faɗi donshi yanzu aduniya abinda ya tsana yaji ana ambata shine koda me irin wannan sunan ne. "Dole sunansa kawai abin girgizawa ne Manu don se yanzu brain nawa tayo min zeroying mind nawa tabbas shine yayi kiddnaping namu nida nida me girma gwamna a loƙacin muna tsaka da wata magana me muhimmanci"
Zubair tanbuwal ya faɗi yana miƙewa tsaye hannuwansa goye a bayansa yana aikin safa da marwa.
"Duka ba wannan ba tunda dai duk wannan sun riga da sun wuce magana ake ta ran ƴaƴanmu dake cikin hatsari ANCE MONEY IS POWER! Shin kun yarda? Ance kuɗi kan iya maganin komi har cuta da baƙin ciki dama damuwa me yasa yanzu kuɗaɗen namu basu mana ba? Kunga kenan kuɗi ba maganin komai yake iya yiba tunda be temaki ƴaƴanmu ba mutane da yawa suna cewa kuɗi kan iya siyan kowa shin me yasa ya gaza fansar ran yaronmu dake cikin hatsari a maban banta wurare"
Audu bashasha ya faɗi shima yana miƙewa tsayen zufa na karyako masa.
"Amma duk da haka ba zama zamuyi zaman zuba ido ba dole wani option ɗin zamu ɗauka na salon kare kai bawai zamu tsaya muyi folding hands namu muna kallonshi in pains ba. Na shirya ma hakan dama tun tuni bara ku gani" ya faɗi yana zaro tamfatsetsiyar wayarsa a cikin aljihunsa kai tsaye waya yayi ta second dabe wuce five ba ya datse ƙiran,wasu kattan maza ne majiya ƙarfi suka shigo palon su shida suna sanye da riguna da wando baƙaƙe da tie kaman masu aikin bank. Fuskansu baƙaƙe wulik kamar irin kafiran farkon ƙarnin nan baƙar fuskarsu se ƙyallin man shafa take idonsu ranbaɗaɗau da farin kwalli irin wanda ake sama jarirai sabuwan aihuwa. "JESKA, MALIAN'S ,HIRITHIKROSHAN ,ARIAN,
TIGERSHIROF. Waɗan nan wasu gogaggun Masheƙane wanda na tabbar idan suka kama AK saidai uwarsa ta haifi wani don tasa tazo ƙarshe" ya faɗi tare da kallon samudawan mazan cikin son nuna gwaninta da bajintarsa ya furta.
"My Hero's kun shirya shiga farautar AK _ÊÃGLÉ ÆK?"
"Ye's sir."
Suka haɗe bakunansu tare da cira ƙafa su doka ƙasa. Aikuwa ya burge ɗin dan duka fuskokinsu take suka washe koya najin kamar anyi an gama ne an gama da rayuwar AK. "Amma dai ba iyaka su kenan ba?" zubair tanbuwal yayi tambayar "ehhhhhh ko wanne daka gani anan yana da rundunarsa guda su duka shidan kuwa" ajiyar zuciya zubair T ya saki yana faɗin. "Haba koda naji don wllh yaron nan kullum tafe yake da nasa ƙartin majiya ƙarfi barin ma wasu biyu da duk inda ze shiga ya fita suna nanike dashi. A yanda naji sunji rayuwarsu tamkar rayuwar Ak ce dole kafin wani mahaluƙi ya sama zarrar taɓashi akwai buƙatar ya fara kawar dasu tukunna gasu da shegen ƙarfi kamar dutsen dala"
Daga nan suka shiga nunnama mazan nan duk irin tsarin da suke son komai ya tafi. Daga nan suka sallamesu bayan ko wannensu an bashi kafin alƙalami na wasu maƙudan kuɗaɗen da idan kuka jisu sai sun firgita wasu zukatan, tare da file da komai ke rubuce a cike. Daga nan suma suka sake tattaunawa sama sama da haka zaman nasu ya tashi.
★
_KUWAIT_
Wata irin wuta AK yaji kaman ta watse cikin kansa tsaban abinda yaji din cikin fita hayyaci ya fizgota jikinsa yayi mata wata irin runguma Yana ƙankameta kaman zai ɓallata gida biyu wanda babu tan tama da ace a farke take babu abinda ze hana ta sake somewar a karo na biyu,sedai dama a sumen take tuni tabar wannan duniyar zuwa wata duniyar ta daban inda ta miƙata ga wani babban mataki wanda wannan alƙalamin na ƙaddarar ta ya sake rubutata cikin sabon babinsa na daban.
Shi kansa somewan yake Neman yi a loƙacinda jikinsa ya sake sosai yana jin jikinsa dama kansa kamar ba wannan AK ɗin ba kamar ba Hasalin _ABDOUL-MALEEK HASSAN AL-HASSAN EMAAR's KUWAIT_ ba kamar ba wannan _GARGALION_ ɗin na oummun shiba.
Ƙanƙameta sosae yayi kusan mintina nawa yana jin yadda numfashinsa ke barazana da barin gangar jikinsa.
Wani zafin jikinsa ya sake ɗauka sosai fiye da farkon loƙacin da suka shigo koma yace tun loƙacin daya sha wanna pink lemu'n, wanda kai tsaye yasha oumm ce ta ajje may sedai ko motsi beyi b dag inda yake gaba ɗaya komai nashi ya tsaya da aiki chakkk. Wani mayen abu na bijiromasa tamkar ya mutu yake ji a loƙacin, wanda kai tsaye ya gama fahimtar komai don a take daga inda yake zaunen ya kunna nu'urarsa dake jikin systerm nashi wanda kai tsaye take naɗe masa komai dazai faru a palon nashi. Kamar daga sama yaga shigowan yasmine da sadda ta saɗaɗo cikin sanɗa ta ajje may lemu'n tana faɗawa wani bedroom na cikin palon. Babu jimawa kuwa se gata ta fito cikin wata ƴar iskar shiga a yadda tayi zata kuwa a hakan ta same shi. Ganin hankalinsa ya fara barin jikinsa ne ya sanyata babu tunanin kuwa ta faɗa jikinsa bayan ta fige rigar jikinta. Wata muguwar shaƙa yama wuyanta tare da buga kanta da jikin sofa, Cup na lemun ya janyo tare da matse bakinta ya juye mata duka be saketa ba seda ya tabbar ta haɗiye lemu'n duka.kana Idanunsa a kulle ya miƙe tsaye da ita yana tunkuɗata wani ɗakin horonsa me tsananin duhun tsiya yaja ƙofar ya kulle. Duk kuwa da yadda take kururwar ya temaka ya buɗeta amma kota kanta be biba, Ya juyo kenan da niyan fita kenan kuma sega Meerah kamar wacce aka tunkuɗo masa ita. Duk yadda wutar abinda aka sanya masa ke sake rura jinin jikinsa seda ya gama tantaceta kafin ya aro jarumtar tarota aloƙacin da tayi baya. Babu ɓata loƙacin komai ya sungumeta ya fita da ita, don ya tabbata idan harbe samawa kansa mafita na abinda ke azashi yana tada zaman lafiyarsa ba ze iya rasa rayuwarsa a yadda dai yake ji ɗin nan.
Wata ijiyar zuciya ya sauƙe da ƙyar ya iya buɗe idanuwansa dake masa har wani kalan yaji yaji ya motsa hannunsa a kasalance ya janyeta daga jikinsa yana me kallan fuskanta datai wani irin ja sosai hawaye da majina sun cakude mata harta wuri gud harma sun bushe.
Kafafunsa ya ziro ƙasan gadon ya miƙe tareda nufar bathroom ɗaure da towel. Wanka yayi da ruwa me zafi sosai saboda jikinsa ya sake sedai kwata kwata sake zafi jikinsa yayi haryana fidda hucin zafi sosai sabi da Wani irin zazzabi me ƙarfin gaske da yake sake rufesa take. Daƙyar ya iya dawo da kansa daƙin a galaɓaice. Kallonta yay da idanunsa da har yanzun yake jin basu dawo masa daidai ɗin suba. Gwada ɗaukarta yayi don ya taimaka mata seta hajijiya da jiri suka kayar dashi saman kanta. Wanda zafin jikinsa da kuma nauyin daya mata ya sata jan nimfashi kaɗan a wahalce.
Kasa yi mata komai yayi saboda yanda jikinsa ke fidda zafi da rawa sosai ya sake yunƙurin gwada temaka matan sedai hakan be samu ba
dole haƙura yayi daƙyar ya iya janyo wata rigarsa yazira mata. Cikin dauriya da danne zafi da ciwon dake sake nakasta jikinsa ya miƙe yana layi ya nufi landline na cikin bedroom ɗin ya saka ƙiran Hasken sa. Magana ya mata cikin wahala da fita hayyaci ta second uku kawai "Jadderh ki shigo bedroom nawa" daga haka ya datse ƙiran ita kuwa can jaddern Ashaan kai tsaye ta gane cewar yana cikin gidan kenan.
babu ɓata loƙaci batai duba da uban daren daya tsala ba Kai tsaye ɗakin ta nufa.
Tsananin duhun ɗakin ne ya sanyata lalubar makunnin haske ta kunna, yashe ta ganshi warwas a ƙasa gabantane ya faɗi da sauri tana nufar wurinsa A rude "Subhanallah shalelen haske baka da lafiyane? Meya faru dakai?" ta shiga tambayarsa a ruɗe ganin yadda jikinsa ke rawar ɗari yana fidda wani irin hucin zafi. "Ki fara temaka ta fisrt" ya faɗi a wahalce yana mata nuni da kan gadonsa. Rass Rass haka gabanta ya sake bugawa da sauri ta miƙe tana nufar kan saman gadon.
Kwance ta ganta sanye da kayansa a jikinta kaman babu numfashi a jikinta ganin ko ina nata baya motsi.
Da sauri ta ƙarasa gurinta tana ambatar "Ya Allah!"
Bata hau gadon ba ta janyota