Showing 57001 words to 60000 words out of 78068 words

Chapter 20 - Mikiya Book 2 Complete Hausa Novel

24 Sep 2025

1296

da fitowa da niyar su fe ce, sedai me suna zuwa tun a get na farko akai ramm dasu....


*NIGERIA KANO*

_Kamaal_

zaune yake saman chiar system na shi ajiye saman desk se wasu ƙananun glass cup yana opreting,tshirt ce mai gajeran hannu a jikinshi haɗe da short. Idanunshi a sakaye cikin glass ya zuba su akan system ɗin shi da yake famar aikinshi akai.gefen sa Marie ce kwance tana sanye cikin riga da wando,kanta babu scaf anyi mata space buns,se wasu baby ribboms data saka akan nata gwanin birgewa ɗan matashin cikinta ya sake fitowa dass dashi daya mata kyau sosae. Farkawanta yay daidai da kammala aikinsa side hug yayi mata yana ɗan rungumota jikinsa.....

*BY AMMEY LAYLERH👌👍*














*🦅 MIKIYA 🦅*

_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________

*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~

✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*

BOOK Two…………………………񆬍✍

31&32

*Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ*

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

_KUWAIT_

*EMAAR's*

Assad ne bayan fitan kowa ya kalli Alhussein tare da faɗin "Alhussein yau dai ka yarda ka gamsu da abinda nake yawan faɗa maka ko?".
Cikin yanayi gamsuwa Alhussein ɗin ya kalli ƙanin nashi tare da gyaɗa mishi kai.Shi kuwa Asaad a nitse yace.
"Dama nasha gaya maka kai ɗin sha giri girbaune wautace kawai ke damunka irin ta ƴaƴan fari da ƴar hasada, sannan kuma da zugan wannan wannan shegiyan matar naka me zubin angulu da kan zabo, Ni kaina yanzu na fara tamtamar anya kuwa moh itace mahaifiyarmu ta gaskiya ba satarmu tayi ba?.".
Yayi maganar yana kallon ɗan uwan nashi "Ahar kullum karka manta waɗan da moh ke ambata mana a matsayin wadan da sune suka kashe mana mahaifinmu" Da sauri Alhussein ya gyaɗa kansa.Yayinda shima mandood da mahboob ke tsaye suka zuba ma mahaifan nasu ido.
"Kayi shiru Alhussein ita rayuwa kowa abinda ya shuka zai girba, kada ka wani tada hankalinka sosae don ada tun loƙacin da muka fara binke na sirri a cikin masarautar nan nida zaid da kuma Ak.kasan da muka tashi bamu tsinci kowa a cikin magautan masarautar ba daya wuce Moh mahaifiya a gare mu!, wllh a loƙacin wani kalan kunyan yaran nan ne ya kamani sema naji na muzanta a take. Amma haka yaran nan tamkar sune yayyun nawa suka ta bani kwarin gwiwa da haƙuri, se nayi koƙarin zare hannuwa na a cikin lamarin amma se suka gwada min kawai suma zasu dena na, sedai abu ɗaya da mu duka yafi jan hankalimu bayan mun gano moh ce tsamo tsamo ta ko ina ta kanainaye shine yawan ambatar sunan *JADDER'N ASHAAN* ɗin da take. Tare da *EASHERH* haka mukaci gaba da bin diddiginta har muka gano ashe ba itace mahaifiyar Paah ba kana ga yarinyar sa ta fari da tayi sanadiyyar ɓacewarta ɓatt. Cikin sanya idon camera's din da duka muka sanya mata haka har muka inda asalin wannan Jadder'n Ashaan ɗin take, daga nan ne na sanya AK ɗauketa ya mayda ita keɓantaccen wuri kafin xuwa wani ɗan loƙaci. Duk wani shige da ficen ku a loƙacin a tafin hannunmu kuke har kamo loƙacin da kukaso sake kawar da Paah a karo na biyu. Babbar sa'arka ɗaya da duk yunƙurin kisan da ake masa ba tare dakai bane kai kawai kurarain ka iya da hargowa kuma dama tuni muka gano Dolly ba ƴarka bace cikakkiya. Har zuwa loƙacin da matarka taso cutar da *ABDOUL-MALEEK* ta hanyar jefashi ƙaidin zina amma kuma se Allah ya kare shi ta hanyar kawo may matarsa har inda yake. A yanzu haka umaymah na tsare a hannunmu sakamon tattalin arziƙinka data kwashe kamar yadda tayi ikirarin barinka, tabbas zata barka ɗin amma ba tare data fita da ko kwabon kaba. Kuma ka sani nida kaina seda nace se an hukuntaku amma AK yace ai ana barin halas ko dan kunya wllh bansan da abinda zan sakama waɗan nan mutanen ba sedai muci gaba dabinsu da fatan alhairi, da kuma adda'ar Allah bayyana mana duk wani ɓoyayyen mugun dake cikin waɗan nan masarautar kamar yadda *MARYAM* ta faɗi.

Zuwa wannan loƙacin hawayene kawai ke zarya wa fuskan alhussein na tsananin ladama da dana sani mara amfani. Da hannu Asaad ya yafito Adeenerh da rarrafe ta matso gyaraeshi tana jan ijiyar zuciya idanun nan sun kaɗa sunyi jajir tamkar wacce tayi atishawar tsaƙi. "Adeey ki yafemu ki yafemu bansan da wanne irin baki zanyi amfani wajen baki haƙuri ba, saidai kawai nace Allah ya baki haƙuri Adeey!!!"
Dake haka yake kiranta tun tana ƙaramarta, kuma dama wata shaƙuwace ta musamman se kuma daga baya yabar ƙasar ma baki ɗaya saboda wasu mugyayen halayen mahaifyarsa. "Yaayaa bakumin komai ba ni!, kawai ina kukan tunawa da Mahy da nayi ne duk da kasancewar ban santa a zahiri ba se a photo. Amma ina ƙaunar mahy ta ina sonta kuma ina kewarta sosea wllh"
"Moh ta zalinceki ta raba ki da mahaifiyarki da ko saninta bakiy ba kum......
"Allah ne ya ɗauki ran mahy ba moh yaayaa kuma shi ɗan adam aduk inda yake ajizine, ka ɗauka hakan a matsayin ajizancine da kuma ƙaddararta dama Allah ya nufa zata mutun!kuma a ranar a loƙacin sedai kawai ace itace sanadi kasan ance duk abinda ya faru da bawa dama hakan yana cikin tarin ƙaddarorinsa sedai wani ko wata su zama sune sila"
Ta faɗi hakan wasu hawayen na sake kwaranyo mata bayan hannuwanta ta sanya tana sharewa. pamp na gadon bayanta ya shiga shima idonsa na cika da tausayin ƴar uwarsa. Tashi tayi tana bin bayan grandpaa ɗinsu itama jikinta a matuƙar sanyaye ashe moh itace wacce ta rabata da mahaifiyarta tun tana tsummar goyonta.

*
Suna shiga palon queen lajja tamkar wacce aka tunasar da ita iyayen nasu ta jawo wayar ta data manta a ɗakin da suka sauƙa, kai tsaye lambar mahaifinsu ta danna ma ƙira don se a yanxun take tunowa ashe fa tunda abin nan ya faru babu da wanda tayi waya tsabar murna da kanta daya juye.
Sheik Aliyullah Dawood kuwa yana kingide daga jikin *KAABA* yaji ring na woyarsa cikin nutsuwar da yafa fara tafiya da tsufa ya ɗagawa wayar tare da karata da kunnensa sosae.
"Assalamu alaikum Ya habibullah! Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah Allahu Akbar JEDDERH! JEDDERH!! JEDDER'N ASHAAN, JEDDERH ALIYULLAH DAWOOD!!!" Ta faɗi tana jin yadda halshenta ke ƙoƙarin karyewa wajen ƙarasa bayanin, hakan ya sanyata dakatawa tana fesar da wani cukuykuyayyen numfashin daya maƙale mata.
Cike da kaɗuwa Sheik Aliyullah Dawood dake kishinƙiɗe ya miƙe zaune daram tare da gyara zaman wayar a kunnensa sosae. Wai ko gizau ɗin da kunnuwan suka saba masa ne yau ɗin ba suka may, Amma sake tsinkayo muryan Queen lajjan na sake faɗin.
"Alhamdulillah Habibullah Jeddeenmu ta dawo Habiey zatonmu da tsammanin mu ya zama gaskiya jeddernmu ta dawo gata gabana Habiey kace Alhamdulillah"
"Alhamdulillah!!!²" yashiga maimaitawa tare da ambatar "Ta mutu ne da ciwon rashin tabbacin ɗiyarta na raye ne ko tana mace! Ta mutu ne da ɗacin zuciya da zafin rashin sake ganin gudan jininta tun daga randa ta miƙata ga Ashaan, lallai ta tabbata kenan komai ya bayyana ɓoyayyar ƙarya ta koma gaskiya ta bisneta bani ita *EASHERTOUL HUMEIREH"

A kuma daidai loƙacin ne jedderh ta yanke jiki ta faɗi kasancewar muryan abin ƙaunarta mafi soyuwa a gareta da taji, sosae taji kanta ya wani irin balain sara mata don dama bawai ta gaya zama normal bane a sannu sannu brain nata ze zama fresh babu damuwar komai.
Cikin wani irin yanayi lajja ke kallon jedderh dake kwance jikin Hassan Al-hassan ashaan daya tarota ta faɗa jikinsa.Cikin wata iriyar murya mai raunin amo AK yakai gwiwowinsa ƙasa yana kamo hannunta murya na rawa yace.
"H...Has..Haske naaaaa" ya furta tare da amsanta daga jikin mahaifin nashi yana maida ta jikinsa tare dajan goran ruwan dake gefensa ya shafa mata daga fuskanta zuwa wuyanta. Wani wahalallen numfashi taja
tare da ɗago jajayen idanunta da tsananin ciwon kai ya rinasu ta sauƙe akan *AK da ME MARTABA SARKI HASSAN AL-HASSAN ASHAAN* kan ta riƙe tare da ɗan jujja kanta kana ta saki murmushi tare da faɗin.
"Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!! Yah Allah na gode maka bisa wannan rahama da kaimin ko yau ka ɗauki raina burina ya cika, yau gani ga gudan jini na zagaye da ahlinsa cike tabb da familyn Ashaan cikin masarautarsa Allah ya cika may burinsa na ganin tsatsona sun zagaye wannan masarauta, ta ƙarasa faɗi wani irin kuka mai rauni da cin rai na kwabce mata. Adeenerh dake bakin ƙoface ta rarrafo tana faɗawa jikin jedderh tare da fashewa da wani irin raunataccen kuka. cikin kuka ta tattaro duka kan mutanen ɗakin tana me faɗin. "Ba kuka ya kamata muyi ba wannan loƙacin dariya da farin cikine Kaku's kunzo duk kunsa munata asarar hawayenmu akan wani tsoho can daya rigamu gidan gaskiya ma yana cen yana hutawa abinsa" baki ɗaya kuka da dariya suke duka loƙaci da mazansu da matansu suka haɗu duka sukama ma jeddern ashaan ƙawanya suka mata zobe tana tsaƙiyarsu. Tare da Mahaifinsu da shikam baya da bakin magana samm se aikin sharce ruwan hawaye yake na farin ciki da akasinsa.
" *AH!MINHR* me yasa suka rabani dake? me yasa basu bari ko cikakken numfashinki na shaƙaba ? Duk miye dalilinsu na yin hakan MULKI?, ko kuma DUKIYAR dake cikin EMAAR's nasan duk wani Harmutsi akan dauɗar duniya akeyinsa wato *KUƊI RIKICIN DUNIYA* kenan don duk wani rikici na duniya tun zamanin da can can ma akan kuɗine wanda ake ma laƙabi da masu gidan rana. Adeenerh ce ta sake komawa jikin jedderh ta maƙaleta se kace wota mage. "Iyyeeeeeee kaga wani ƙasaitar biko tsarki da romo to ɗaga min twin na karki karyamin ita tun kamin habiey ya ganta" lajja ta faɗi da murmushi a kan fuskarta Razeenerh ce tace "Yo Oum asha anun ganin arhar gabas karuwa da sallar walha mana, taga cinya ta bati da ai anawa taƙe maƙalewa don haka ki hutarki my first born!"
Anne ce tayi murmushin itama tare da kallon lajjan tsananin soyayyar uwarta na sake zagayeta tace "Oum Eash duk ƙyalesu su Didi ciwon baki kawai suke son sakamin kene kawai" ta faɗi tana komawa bayan lajjan don wata uwar harara da taga Zeenerhn na antayomata. "Didi ni!!! Ko kin zaɓi Maamah lajja kenan a akaina? shike nan bara nima ki gani na ƙira su Asha Anum kika yadda hasalin soyayya take" ta gaɗi tana kunna detar woyanta amma kafin nan seda ta ƙira ANUM ASHA kana tace ta hau online, se gata kuwa ɗoɗar a online ɗin video call ta ƙiranta tana zaune gefenta house maid's ne suna sarving nata abinci. "Zanyi magana da asha anum kawai"
Mah ta faɗi. kai tsaye anum ta miƙe tana nufar bedroom nata don tasan me hakan ke nufi tanason ta keɓancene.
Zama tayi saman lafiyayyan bed nata tare da furta. "Hiyyyyy! Mah kin riƙe mana su lajjanmu ko tun ana ɓoye ɓoyen fitarsu harma gashi kowa ya sani a halin yanzun"
Mirmushi mah tayi tana me sake tabbar da mugun kamannin da ta gani ga meerah tare da anum ashan. "Kin gani sarkin ƴan surutu idan kinso leƙo ki ga nan nida wannan Anour ahliey ɗin wacce kikafi so?"
Ta maida akalar video'n zuwa ga Anne ai da sauri ko wannensu ya shiga mirza idonsa. Bakinta da jikinta har rawa suke wajen furta "M....Ma..h!!! Wannnan kuma wace ce? Did ɗin kice? Dama shine dalilin fitar su lajja" se kuma ta yanka a mugun guje tana yin apartment na iyayenta.
Da gudun ta shiga ƙiran
"Abiey! Abiey!! Abiey!!!"
Fitowarsa kenan da shirin fita wurin aiki suka kusa cin karo da ashan da rabon yaga dariyarta ma harya manta. Hannunta ya riƙo yana daidaita tsaiwarta da kyau kan ƙafafunta. "Anum Ash kina lafiya kuwa?"
Tambayar daya jefa mata kai tsaye kenan. "Abiey kalla kalla kalla kaga nan wa ce ce wan nan?"

Cakkk ya tsaya a loƙacin da idanunsa suka sauƙa akan Anne dake cikin wayar har yanxun tana kallon ikon Allah. "Me....me..Ea...sherh!?"
Ya faɗi a rarrabe jikinsa na ɗaukar rawa zuciyarsa na dunƙulewa wuri guda. "Did...Didice di di ce JALAAL Ash!, Easherh Ash ce Autar lajja da Ash ce ta bayyana ta dawo garemu jalaal Asha" muryan mah ya sake karaɗe dodannin kunnuwansa. Wayar ya amshe a hannun Anum "Eshern Ash anum Easherh Allahu gafurum raheem! gaskiyar ta fara bayyana kanta kenan zeenerh ash"
Ya faɗi cikin zumuɗi da gan ɗoki komai ya gama bayyana Jalaal ingo nan ma"
Ta faɗi tana sake juyar da wayar zuwa ga *JEDDER'N ASHAAN* ai da wani irin suuuufa ya tafi se gashi jikin railer idanunsa woje bakinsa nason furta koda wata kalmace amma yaji ya masa nauyi da ƙyar kamar an fusga maganar daga bakinsa ya furta.
"HA.. BEB....TIEY NOUR?.....

Ya faɗi a rarrabe "Abtieyya Horoul ayn JALAAL"
Kai tsaye ta sake tabbatar may da hakan ta hanyar ambatar sunan da yake ƙiranta dashi. Ɗif ɗif se ƙarar katse ƙiran suka ji. Ko ta kan anum asha be biba kai tsaye ya nufi fita yana wata wayar.
Ata ɓangaren su mah kuwa tananin ƙaran datse ƙiran ta furta "Se ya zo kenan" ita dai Anne ido ne nata don kullum waɗan nan mutanen da sabon kulle kan da suke zuwar mata, Sallar zuhr kai tsaye mazan suka fita su kuma matan sukayi tasu a gida. Tate da Jalaal Ash sukayi sallar zuhr ɗin gaisawa aka shiga yi fashi. Yau kam sakamakon ɗaure masa fuska da me marta ash yake masa ƴan kwana kin nan sakamakon wani ɗan saɓani daya gitta tsakaninsu se yaga saɓanin hakan. Don kuwa da wani tattausan murmushin farin ciki ya tareshi yana ta mai maita Alhamdulillah.
Haka suka sake ɗunguma xuwa pary ɗin dasu Lajja suke faka faka aikin sauri JALAAL ASH ya shiga aikin harhaɗa kansu don yace a yau ba se gobe ba se sun dire da Makka ga Sheikh Aliyullah.
Ya buɗe baki kenan da niyar sake ma mah magana akan tace ya bari zuwa washe gari mana sannan sun ɗaɗa hutawa maganar ya maƙale sakamakon ido biyu da yay da meerah. Da hannu ya shiga nunata yana furta "Asha? Yaushe na fara wannan wasan dake? Ashe ba zaki nutsu ba kenan ban hana ki yawo ke ɗaya ba? Ke banma ce karna kuma ganinki woje ba ko......
"Maraeymah babbar ƴa ga EASHER ASH kenan kaima kaga ANUM ɗin kenan?"
Da wasu kalan idanu ya shiga bin lajja dasu da tayi maganar se kawai yakai goshinsa ƙasa yana fashewa da kuka. "Yaaaa ALLAH! Kai ka san nufinka na karkasa Wannan ahali gashi kuma ka haɗe a sanda kaso! Me bi zaman mu a tare muyi rayuwa ba alkairi bane ya wadud komai idan ka zartar a kanmu me kyaune sede muce Alhamdulillah!!!"
"Ida ɗin mata ce ga *ABDOUL-MALEEK* ɗan daya kasance jika a garemu *HASSAN AL-HASSAN ASHAAN* ɗane ga Jedderh wanda ta haifa aka musanya mata da matacce Allah yayi loƙaci ya kawo bayyanar gaskiyar lamarin dake ɓoye".
Wannan karon Mah ce tayi maganar "ALLAHU AKHBAR"
Jalaal Ash ya sake maimaitawa da ƙarfi sosae yana haɗe Annen da jedderh da kuma Meerah duka ya rungumesu yana sake sakin woni kukan. Wani kalan farin cikin daya jima beyi ba na sake mamayarsa.
(Kunsan dai al'adar larabawan nan haka nan suka babu ruwansu uwa ta rungume ɗanta lol karku wani damu😂😁😀 nasan wasu bakinsu seya gaza shiru suce wannan AMMEYLAYLERH ɗin kaza da kaza to duka na biku naaaaaaa😷😱😨😯 babu luwana banyi zagi ba ko MY LAYLERH?😑)

Dole babu yacce suka iya babban ɗa ga lajja ya kwashi ahlinsa suna ɗagawa zuwa makka, bayan ya ƙira duka sauran ƴan uwa na kusa dana nesa ya sanar musu wannan babban abin farin cikin daya same su. Ai kuwa kusan kata faninsu gaza haƙurin washe garin da jalaal yay musu alƙawari sukai se gasu a makka don gani suke goben tamkar shekaru dubuce daga can makka ma duk wasu ƴan uwa sun gama hallaruwa tun kafin sauƙarsu kasancewar wayace wannan bugama wancan wancan buga ma wannan tuni katafarin gidan Sheikh Aliyullah Dawwod ya cika.
Makil da ƴan uwa na kusa dana nesa. Hardasu iyayen su *JADDA'N MALEEK TOUFIQ* da iyayen *ALIEYONMU* ashe duk ƴan uwan juna suke amma *JADDA'N MALEEK TOUFIQ* ɗin bata zoba ta cikin littafin AMMEYLAYLERH na *KAREN BANA* , shi kuwa dama pilot *ALIEYO* yana a ƙasar ne tare da my *JAAN* tashi wato FATEEMERH ALMUSTAPHA WAZEER dinmu. Ta cikin littafin *ƘAUNA BIYU* na AMMEYLAYLERH lol.


*NIGERIA*
_ABUJA_

*Salman pov*

Zaune yake cikin tantiran abokansa na ƙunyiyarsu na gang bang. Cikin yaƙini amma kuma da yanayin damuwa yace.
"Nanda wata uku masu zuwa zan koma ƙasar *KUWAIT* zanyi yaƙin neman *MEERAH* koda kuwa zan rasa rainane zan koma gareta domin ganin ni kaɗainane na mallaketa, kana kuma na gaya mata har abada da sonta zan mutu kuma shine sanadi don wllh da zuciya ɗaya naji ina ƙaunarta"

Cikin bashi ƙarfin guiwa ɗaya daga cikin abokan nashi yace.
"Zama kayi nasara Insha Allahu dud"
A hankali cikin abubuwan da yake haskowa ya furta.
"Babu tabbas dud duba da ganin cewa komai ya gama bayyana kansa ita kanta yarinyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login