Showing 60001 words to 63000 words out of 78068 words

Chapter 21 - Mikiya Book 2 Complete Hausa Novel

24 Sep 2025

1289

ashe jikace ga sarkin madina kana uwarta ƴar haifaffen wannan shahararren malamin limamin makka ce wato SHEIK ALIYULLAH DAWOOD ce da wuya nayi nasara kasancewar mijin data aure ba tsarana bane amma zan gwada sa'a ta domin baya taɓa yanke tsammani daga abu idan har ita ɗin rabo nace zata dawo gareni"...
Daga ya tashi yana fita don zagaya ketafaren gidansa dake Abuja wanda su abokan ne suka fito dashi da taimakon abokinsu dake aiki amma bawai bellinsa akai kai tsaye ba a matsayin wanda ya gudu ake nemansa.
Abinda Ya faru kenan.



*Zaid pov*

Bayan kammala saurara da ganin komai da yay ne ya miƙe cikin tafiyarsa na mazaje ya nufi ƙofar fita, yana fita compound na gidan arms ya ƙaraso da sauri don ganin kamar fitane zaiyi ma. "What's wrong with u?"
Arms ya jefa masa tambayar don ganin kamar yana cikin yanayi na damuwane, jin gina yayi da jikin Railer yana rolling ƙafafunsa tare da fesar da wata iska me ɗan hucin zafi ta bakinsa. Tare da furta "I miss your country ne kawai Arms!"
"Wani abu yana faruwa ne ata can da baya tafiya daidai?"
Arms ya sake tambayarsa don yasan akwai abinda ya farun kenan, "Komai be faru ba sema abubuwan murna da suka zagaye mu ata dalilin matar Twin"
Zaid ya faɗi fuskansa na ɗan sassautawa. Ma'am merrah kenan?"
"yeah ita fa grendmom nata nd my J...nmu he is my IDENTICAL TWINS ne" yamai baya nin a takaice don bayson wani surutu me yawa haka nan yau ɗin.
"Ikon Allah baya taɓa ƙare wa ya Rabb muma ka bayyana mana dangin my Mum tamu"
Ya faɗi idonsa na ɗan cikowa da ruwan hawayen tunawa da mahaifansa da yay.
"AMEEEN!"
Zaid ya amsa yana fara zagaye compoun ɗin daga nan kuma seya koma ɓangaren gardena na gidan.


"Mr ayh bana iya tashi fa" mariey ta faɗi cikin kwaɓewar fuska idanunta a lumshe. "Ohhh god Rikicinki baya ƙarewa Mrs Ayh! Kince ke baki son komai se RUFAIDA YOGURD na kawo miki ganan kinsa har ya miki yawa kin hana ni sakat, Allah idan na kika yarda yau na rista ki babu me jinki bare kwatarki uhummm"
Kamaal ya faɗi yana komawa zaune jikinsa sanye da kayan shan iska na maza pgmas ita ma sune a jikinta gaban rigar nan yay daga daga da abin Rugaida tamakar wota yarinyar goye.
Kafafunya ta shiga yirzawa a ƙasa cikin wanda yay nisa a shogoɓa take tirza ƙafafun "to duk ba kai bane ka ɗaura min koma miye, Allah ban sake yarda dakai ayh"
Sirirnkaran Hancinta ya ɗan ja tare da sakin wata siririyar dariya yana me faɗin "Tom shi ke nan mu gwada mu gani kona sati ɗaya ne haka" ya faɗi cikin dariyan mugunta don yasan hakan ma bame iyuwa bane,don tundata sami wannan cikin shikenan bata da wani motsi se nashi. Wani kukan ta sake saki tana faɗin "Duk laufin waye ba kaine ka fara kaini ga babban darasin ba ka barni a iyaka ƴar koyona mana, ni wllh ma seka goyeni kuma yau ka zaka min wonka"
Wani kalan zaro idanunshi woje yayi yana faɗin "So kawai kike ki ɓallenine baby! Kalla kanki fa kin kusan biyuna a yanzu na tabbata"
"Se dai dari kuma wllh wonka ba fashi uhummm kafin nan ma kuma se kamin tausa first"

"Really?" ya faɗa tare da mata gwalo yana yin hanyar bedroom nasu da ɗan gudunsa. Itama miƙewa tay tana bin bayansa da ɗan gudu, akan bed ta same shi yayi Balance akan bed jikinsa ta faɗa tana chakulkulinsa nan ya shiga sakin dariya tare da mayar mata da martani daga haka kuma salon wasan ya sanja zuwa wani fanni na daban.....


*BY AMMEYLAYLERH*








*🦅 MIKIYA 🦅*

_A wonderful world & Special anti terroRism squad_
____________________

*MARYAM NASEER MIRRAH*
~AMMEY LAYLERH ✍️~

✯ *~🌠 JAJIRTATTU WRITER'S ASS.... 💫~*

BOOK Two…………………………񆬍✍

33&34

# Hot Romance scene
# Real life
# Hot love scene
# Ak meerah
# A.k.a AMMEYLAYLERH👍👉




*Bɪꜱᴍɪʟʟᴀʜɪʀ Rᴀʜᴍᴀɴɪʀ Rᴀʜɪᴍ*

♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

*MAKKA*

Tun kamin su isa airpot ɗin yake zagaye da wasu manyan fararen motoci na Alfarma da ƴan uwa suka zo taryan su Anne da jedderh. Kowa a ƙoƙarinsa nason fara tozali da jedder'nsu da kowa ya gama fidda rai da ita tare da iyalanta dake kewaye da ita. Dukansu ne a tafiyar ciki kuwa harda Ak da dashi yaso togewa seda oum tamay jan ido. Itama tare da ita Sarki Al-hassan yayi tafiyan, tafiyace ta sukayita cike da farin ciki da tarin nishaɗi.
Jirginsu na yin landing katafanin ƴan uwa suka kewaye ƙofar saƙkowan kasancewar magana ake ta manya da manya ga kuma masu gidan ranar wato nera. Cikin masu tarɓar nasu kuwa harda Me girma Sheikh Aliyullah Dawood da kansa, tsaye yake hannunsa riƙe da wata farar sandan zinare daya ɗan sirka gold kolo. Yana sanye cikin wani tattausan farin yadi yalwatacce kansa naɗe da hirami kalan ruwan foda se sale salen baƙi. Idanunsa sakaye cikin wani yankakken farin glass don bema ido garkuwa daga faɗawar abubuwa maras kyau, A loƙacin daya sauƙe idanunsa akan jeddernsa zirrrr sega wasu hawaye na ziraro may. Jikin jedderh ne ya fara rawa ƙafafunta na gaza ɗaukanta. Tafiya take amma gani take kamar sawayenta basa tafiyarsu yadda ya kamata, hakan ne ya sanyata fara tafiya da sassarfa hannuwansa ya buɗe mata kai tsaye ta faɗa jikinsa tana fashewa da kukan data gaza yin irinsa. Ɗumin jikin pappanta na ratsa nata jikin pamp na bayanta ya shiga shima hawayen na wanke fuskan shi. "Mabuɗin ko wacce iriyar nasara shine haƙuri da ƙoƙari da sadaukarwa Umami! Allah ya biyaki ladan bautarki ubangiji ya sake haskaki keda zuriyarki kufi haka Alhamdulillah ba abinda. zamuce da Allah se godiya ba loƙacin kuka bane wannan umamin Khairi loƙacine na farin ciki muje ga sauran ƴan uwa"
Yay maganar yana kama tafin hannunta ya sumbata tare da furta "Allah ya jiƙan khairi ya kai haske ƙabarinta!" ya faɗi muryansa na rawa da raunata sosae. Kuka ta saki sosae tana ambatar "Amin amin ameeeen ya habibullah!" taku ɗaya yayi ana biyu idonsa suka sauka akan Anne da Razeenerh dake rike da hannun Meerah ɗayan kuma riƙe da hannun Annen sun sanya zeenerh a tsaƙiyarsu.
"Ya Allah!"
Ya furta wani abu na sake bin jikinsa gaba ɗaya yana tsirga masa, zame hannuwanta tayi ana Zeenerh'n Anne tayi ta fara tafiya itama da slow slow tana jin kamar bata tafiya, tana zuwa ta rungumeshi gaba ɗaya kuka na kwace mata. Mutumin da kullum seta saurari ƙira'arsa ko ƙiran sallarsa ashe shiɗin kakantane? Lallai ikon Allah baga taɓa karewa muryansa ce ta dawo da ita daga duniyar tunanin data faɗa. "EASHERH ASH (DIDI) barka da sake wanzuwarki a cikin tsatsaon Ash da Aliyullah a karo na biyu KHAIRIE'N ANOUR!" ya faɗi kasancewar shi da kansa ya mata huɗuba har cikin masarautar EMAAR's. "Pap!" ta faɗi tana sake ƙankameshi.
"Ashhh zata karasa ɓalle muku tsoho fa umami!" Sheikh Aliyullah ya faɗi da murmushi a zuciyarsa. Nuni yay da meerah akan tazo "Kodan ita ƴar ƙauyece renon wajen ƙasa shi yasa bata magana" ya fadi yana kama hannunta daidai ta iso. "Ni kaina ba nace ka sadda naga yarinyar nan tayi magana ba Habibullah!" Queen lajja ta faɗi da wasan nan irin na jika. "Allah nidai ina magana Pap!"
Ta faɗi da sunan da taji Annenta ta faɗi. "Shi yasa da Allah ya tashi haɗa aurenta seya haɗata dame irin halinta sakk wancan wani me murɗadɗen halin jikan naka" Wannan karon jedderh ce tayi maganar da murmushi a fuskarta. "Oh ohhh! Ba'a shiga tsakanina da *ABDOUL-MALEEK* umami don zan iya cewa tun kafin ki sanshi na sanshi. Zan iya rantse miki cewar namafi iyayensa sanin halinsa ciki da bay ko Ayaanan?" ya fadi yana kallon Ak ɗin daya ɗauke kansa. Wata katuwar harara Ak ya jefama tsohon yana hucewa fuuuuuu ta gabansa. "Ummmmm nayi lefi kenan?" tsohon ga furta yana shafa sumar kan Alhassan daya iso gare shi bayan ya zame naɗin kansa. "Da dukkan alamu kan umami ya sami taɓi kaɗan kinga hasalin jikan anan!" ya faɗi yana nuna mata mahaifi ga Ak wato Sarki Hassan Al-hassan ashaan. "Se a hankali abubuwan zasu ƙarasa daidaita Sheik" kai tsaye Alhassan emaar's ya fadi.daga nan suka fara shishshiga cikin manyan motocin da suka zo ɗan ɗaukansu. Sheikh Aliyullah da Alhassan a gaba se lajja da jedderh a baya. Anne,Razeenerh, motarsu daban suna baya Raiha jikin anne da duk take a takure kasancewarta mutum bame son yawan shiga mutane ba, se adeenerh a gaba. Se ya rage meerah ce kaɗai bata samu abokin hadi ba kuma tana tsaye ran nan fall don yau kam ƴan zuciyar sun motsa ba laifi. Tuni idanuwanta suka ciko da kwallar takaicinsu harda ma Annen data shigewarta ta barta. "Karki ɓaga min fuskanki da ruwan hawayen da suka kasance masu daraja a gareni *✯MIFRAH♡* taji muryansa ta bayanta ya daketa tare da ratsa har cikin jikinta. se kuma jikinta ya dan fara rawa ta cira ƙafanta ta fara tafiya da niyar barin wurin taku ɗaya ana biyu taji sauƙar tattausan tafin hannunsa cikin nata tafin. Ta bayanta ya ɗoro kansa saman wuyanta ƙamshinta ya shaƙa kaɗan tare da lumshe idanunsa cikin muryan daya tafi kasa can sosae kamar me yin raɗa ya furta. "I will miss u *✯MEEFRAH♡!!!*" ƙoƙarin zamewa take ya sake janyota cikin jikinsa yana mannata da jikinsa "Uyummmm ke bakiy kewana bane?" ya sake jefa mata tambayar yana sake cusa kansa cikin wuyanta da yake shaƙar ƙamshinta sosae.
"Sa ke ni kaga duk kowa ya tafi ya barmu amma ko!"
"Har abada ba zan taɓa sakin kiba baby!"
Ak ya faɗi yana ɗaukarta cilak ya nufi wata bugaggiyar black car da ita kaɗai ce ta saura. A kujerar kusa da driver ya ajjata ya zagaya shima yana komawa mazaunin driver. Shi da kansa ya taka motar yana yin wani kalan Reverse kana ya ɗauki wata hanya ta daban ba wacce taga sauran motocin sun ɗauka ba. Ɗan ɗago kanta tayi idanu ta har na cikowa da ruwan hawayen da suka tara murya na rawa ta furta "Ya naga mu ba irin hanyar da suka bi zamu bi ba?" lips nashi yaɗan lasa kaɗan tare da faɗin
"Kema zakije amma kafin nan se kinyi woni aikin lada" idanunta ta zaro kaɗan tare da faɗin "Aikin lada kuma wanne iri?"
Be saki hannunta dake cikin nashi ba ya furta "zaki gani ay!"
Daga haka yaci gaba da tafiya ai kuwa ta sakar masa kuka tana ihu tana faɗin wllh babu inda zai kaita don dalilin ya saceta ma. Murmushi kawai yay wanda ba kasa fai ya fiya yin irin saba sakalcinta tsoronta da ban tsoronta shineabu na farko daya fara rinjayarsa akanta. Lips nashi ya ɗan ciza kaɗan bada yawa ba tuno Nigeria dayay da loƙacin data fara zuwar masa cikin tunaninsa da baccinsa.
Kuka sosae take taƙi yin shiru dole ya karkata tafiyar da yay niyar yi da ita don harta fara bashi ciwon kai kaɗan, a katon get ɗin katafaren gidan Sheikh Aliyullah Dawood ya perker car nashi cikin get na biyu wanda shine na karshe. Tunda suka shiga gidan take binsa da kallo don yanayin ciff ɗin gitan ba ƙatamin burgeta sosea yayi ba. Don ita indai za'abi zaɓinta batason ire iren waɗan nan mahaukatan gidan masu shegen girma da haɗa tarkace da yawa burinta gida irin wannan shima za'a ƙirashi da ƙarami ba haka ba za'a ƙirashi da babba ba.
Motocinne kusan sha biyu jere a compound na gidan, ga hasken streetlight ya zagaye ko ina na gidan a dede bakin duka mahaɗara babban palon gidan ya parker shi da kansa ya fita ya bude masa kasancewar dama su mazajen larabawa tamkar bayi suke akan matayensu komai su suke ma mutum hatta goyon yara namiji zaki gani da irin jakar nan ta ƴan gayu lol😁 rataye a wuyansu da babyn ciki.
Hannunta ya kama suka shiga a tare baki ɗaya palon ya kacame da tarin hayaniyar jama'ar da dammm suka cika palon.
Suna shiga Asha Anum ta taho da gudu tana rungume Meerah da sakkk basa da woni banbanchi sena hasken fata kawai itama kuma ba sosae ba kasancewar a yanxun nata fatar itama a murje yake ba kamar baya ba. "Wllh kawai Maama na da Annenki a twins suka haifomu se akai mantuwa kowa mamanshi daban da babanshi" ta faɗi tana sakin dariya abunta.
"Asha Anum kammmm.....
Pappinta ya faɗi kamar zeyi kuka dama ga hayaniyar nan na ƙokarin fasa kanshi kasancewarshi mutum bame son hayaniya ba.
"Da gaske nake ko Mammiy?" tayi maganar da kallon mahaifiyarta murmushi kawai Oum anum asha tayi tana jinjina har yanzu Asha ba zata nutsu ba kenan. Abinda aka riga aka so niyar aikata mata bazai taɓa barin ƙwaƙwalwanta ya huta ba. Cike da tausayinta ta gyaɗa mata kai don ganin abinda take tamkar wanda ciwonta da kamat name iska ne ke neman tashi. A duniya babu abinda yakai cutar razanin kwaƙwalwa ban tausayi barin ma ace da yaronka lafiyansa kalau sama taka ya gamu da hakan.
Zama tai taƙi kuma sakin Meerah ɗin kan Queen teemah'n Alieyo ta kusan faɗawa da sauri Alieyo ya mike zaram yana faɗin, "Asha ki kula man!"
Ya faɗi a dan kausashe don ganin suna koƙarin danne may Jaan ɗinsa.
Gaba ɗaya palon dariya suka saki don duk babu wanda besan halin Alieyon ba akan sunshine nashi wanda yake jinta tamkar tafi ma rayuwarshi. Bakinta ta murguɗa may tare da hararan Queen teemah. Kwafa teemah taja tana ɗauke kanta don wasu na tsokanarta cewa tunda mijinta yaƙi auren Anum babba don haka zasu bashi anum asha karama seya aure. Duk da kasancewar ta fara manyanta kaɗan amma se duk take jin haushin familyn dangin Ammien ma duka.
"Wai ina ƴar Al'ajabi take ne liey Anum babba ta tayi tambayar da gayya don kawai ta fusata Queen ɗin. "Tana gidan mijin ta mana ko kin zata itama se tayi kwantai irinki kana tayi auren to tana can England tare da mijinta uhummmm" ta fadi tare da hararar Anum babba. Haba wa me za'ayi inba dariya ba harshi kanshi Alieyon dariya yake mata. Jin an anbaci Alieyo da kuma queen teemah da sunshine da jaan da taji wasu mutanen ke ambatane ya sanya meerah saurin kallon queen. Itama kallonta tayi se kuma ta miƙa mata hannun alamun tazo, bayan ta zaunar da meerah kusanta ne meerah ta dan saci kallon Qeuun ɗin kaɗan. Cikin muryan kasa sosae tace "Auntiniey!, don Allah in tambayeki?" murmushi queen tayi tana fadin "Tambayeni mana Allah yasa na sani"
"Insha Allah kin sani"
"To ina jinki" ta fadi tana komar da nutsuwarnta kaco kammm kan meerah "Amm dama don Allah ko kece wannan ta cikin labarin Littafin AMMEYLAYLERH na KAUNA BIYU?, amma don allah kar kiga kamar ko na rena miki hankali ne, tunda tace wasu abubuwan sun faru da gaske kuma da gaske ita kanta ta cikin labarin suna da alaƙa da ita kuma ma tana nan tana rayuwa a duniya matar kuma har masoyinta na farko *ALIYU SHUREIM* daya rasu duk a gaskiya ne da Haihuwarta na farko da tayi na ban Al-ajabi!"
Hannunta da yaƙe cikin na meerah ɗin ta jimƙe a nata jikinta na ɗaukar ɗumi kafin wani ruwan kwalla ya cika mata idonta amma tayi saurin sanya kifa tafin hannunta tana sharewa.
"Kwarai ni ce! Ni dai kaina na bata kaɗan daga cikin labarin nace ta rubuta da yarjewana dana Mijina ma" sake riƙe hannun queen meerah tayi cikin ƙasa da murya sosae don kar a fuskanci akan maganar da suke ta furta.
"Allah ya jiƙan Aliyu shureim"
"Ami amin ameeeen ngd" ta faɗi muryanta na rawa kamar zatay kuka sedai alƙawarinta ba zata sake zubarm da shureim ɗinta hawaye ba. "Shine nima nake son bata *LABARINMU* ta rubutu amma kuma ina jin kunyanta kuma kar naje ko zata disgani ko tace ba zata rubuta ba! a yanzu haka ina gaisawa da ita sama sama"
"Ba komai ba haka take ba ita wllh nima da farko nasha zan samu wannan dan garɗar sedai wllh ba haka take ba idan kina jin *TA DABAN* to wannan itace wllh duka Fan's nata zakiji da fatan alkahiri da gama da duniya lafiya suke binta. Idan kuwa suka jita shiru a duniyar online sun ringa ƙiranta kenan kuma ita bata da shamaki da ƙira daga Fan's nata don Sim card na daban ta ware musu samm bata da wulaƙanci ire iren na wasu ɗaiɗaikun mutanen da dan sunga sun fara zama wani abu shikenan se zarra da girman kai su tashi a yanzu haka in kinji yadda take wasa da dariya da fam nata abin seya baki mamaki. A yanzu haka ina cikin wani group nata amma bana magana sosae SUNAN GROUP ɗin *SPECIAL*
_{Ta Daban_} wani novels da zata fara da wata Actress (Ƴar wasan hausa) ta bata labarin rayuwarta tace ta rubuta mata"
Wata ajiyar zuciya meerah ta sauke tana gyara zamanta tare da kuma da faɗin.
"Tabbas naga hakan nima Auntiniey Insha allahu kuwa nima zan bata namu labarin rayuwar ta rubutu don ganar da al'umma cewa duk inda ɗan adam yake ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login